Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ko yaushe qaunar nan zata qare oho, ko da yake ma bana fatan hakan har abada bazamu dena qaunar junan muba. Bayan ameer ya gama ya kai plate da cup din kicin wajan ammi kamar yarda zahra tace dawowa yayi ya shiga tsakanin zahra da dady ya zauna, sanan ya juya yana kallon zahra.

Haka suka zauna sukai tacin kayan kwad'a yi suci wanan suci wanca. Can zahra ta d'ago tare da cewa dady bismillah fa, dady da yake danna waya d'agowa yayi fuska d'auke da murmushi yace aa kuci kayan ku, amma kar kuyi cin dare d'aya kunburun ciki ku rage na gobe da jibi.

Murmushi zahra tai tana qoqarin bawa dady amsa ameer ya cafe zancan da cewa aa dady wanan bazai ragu har zuwa jibi ba, sai dai nacewa yaya abdul ya suyo na jibin ko auntyta. Wata siririyar dariya zahra tai, dady shima ya saki tasu ta manya sanan yace kai ameer ade taimaka a rage na jibin.

Haka dai ameer da daddy harma da zahra sukai ta wasa da dariya har aka fara kiran sallah magriba. Ana fara kiran sallah magriba dady ya miqe tare da cewa bari naje masallaci nai sallah. Tom shikenan dady amma dai in kaje ka dawo dan bamu gama hirar tamu ba. Tom shikenan mamana yarda kikace bayan nayi sallah isha'i zan dawo.

Okay dady a dawo lpy, ALLAH yasa maman ameer bazaka zo mu tafi tare ba? Dady yayiwa ameer tambayar yana miqa mai hannu. Girgiza kai ameer yayi tare da cewa sai gobe ni a gida zanyi nida auntyta. Eh dama tinda tana da abun duniya ai dole kai sallah tare da ita, ammi ta fad'i hakan wanda ta qaraso adede lokacin da suke maganar.

Dariya dady yayi tare da cewa sosai ma amma ki rabu da shi kawai ni dai na tafi, to a dawo lpy ammi ta fad'a tare da zama kusa da amer a gajiye. Sannu ammi zahra ta fad'a tana kallon ammi, yauwa zahra sannu da aikin cin zaqi. To ko kema zakici ne? Amen ya fad'a yana miqawa ammi alawar madara, girgiza kai ammi tai tare da cewa kuci kayan ku ni banaci.

Ni kai na da nake d lpy ba cikine dani ba ina tsoran cin zaqi bare ke zahra. Ki dena yawan cin zaqi da maiqo sosai fa. Tom shikenan ammi amma dai ina son ci. Hmm ki de rage bari na d'auko miki dadduma da hijan ki sallah a qasa ko kya wuta da zaryar hawa saman nan. Tom shikenan ki tawo min da waya ta akan gado. Ok ammi tace sanan ta nufi sama a hanzarce.

Nunfashi zahra taja tare da cewa ameer mu dena ci haka mu bari sai anjima d'agani muje miyi alwala ko?. Gyad'a kai ameer yayi alamun to duk da dai fuskar shi bata gamsu da bayanin zahra ba, dan yana jin dad'i cin kayan nan. Dariya zahra tai tare da cewa to tashi muje muyi alwala bayan munyi sallah ka cigaba da ci.

Da sauri ameer ya miqe tare da cewa yauwa haka de yafi. Murmushi zahra tai sanan ta miqe da qyar ta nufi toilet din falon. Bayan ta shiga ta d'auro alwala shima ameer yayi tasa ta wasan ruwa futowa sukai, kafin nan ammi har ta sauko ta shinfid'a daddumar ta ajiye mata hijab da wayar sanan ta koma sama.

Ameer d'aukomin hijabin bazan iya durqusawa ba na gaji. Tom ameer yace sanan ya d'auka tare da miqa mata, qar6a zahra tai ta saka sanan ta zauna dan yau a zaune zatayi sallah, dama watarana in jikinta yayi mata nauyi dole sai a zaune take. Ba 6ata lokaci zahra ta tayar da sallah ta a zaune, shima haka amer ya zauna kamar yarda tai wai shima irin tata zai yi.

Haka sukai sallah su bayan sun gama zahra ta gama lazimi, wayarta ta d'auka sanan ta kwanta akan daddumar. Shi kuma ameer miqewa yayi ya koma kan jujera domin cigaba daga inda ya tsaya da cin kayan dad'i sa. Zahra tana bud'e wayar direct call ta shiga domin bugawa mashkhur.

Haka ta buga mai har sau uku amma ba reply, ajiyar zaciya ta sauke sanan ta kira ilham. Ringing uku ilham ta d'auka tare da cewa 'yar halak kinga yanzu na idar da sallah na d'auko wayata nake qoqarin kiran ki sai gashi kin kira. Murmushi zahra tai tare da cewa to bana son dai qarya ilham.

Kai zahra haba ai mun wuce wanan level d'in dake kinsa yanzu fa girma yazo ba qarya tsakanin mu. Wata shegiyar dariya zahra tai tare da cewa hmm lallai 'yar nan sannu uwar garke nace sannu uwar garke, girman uban me keda ko guda baki dire ba sai ki bari ki dera kafin ki fara 'iyayan naki da feleqe.

Dariya itama ilham tai tare da cewa kamar yanzu ne ki kwantar da hankalin ki saura fa 3 months. Hmmm to ALLAH ya kaimu lokacin ilham. Amen zahra nifa kullum jira nake naji an kirani ance kin haiwu ammai shiru wai babyn nan namu har yanzu shiru?. Hmmm ai kuwa har yanzu kinji shiru, amma dai kam haiwuwa tazo daf sai dai fatan ai ta addu'a ALLAH ya raba lafiya.

Ai addu'a kullum a cikin ta muke ALLAH uban giji ya raba lafiya nima hankali na ya kwanta, wlh kinga tinda edd nan naki ya cika, bani da ishanshan kwanciyar hankali kullum buri na naji kin haiwu lpy. Wlh kuwa ilham to ya za'ai abu dole ai sai addu'a kawai,. To haka zahra da ilham sukai ta hira abinsu har sai da aka kira magriba sanan sukai sallama.

Bayan an idar da kiran tashi zahra tai daga kwance ta gyara zamanta domin tai sallah magriba. Bayan ta idar ta gama lazumi da addu'o'i ta tashi tai ta koma kan kujera zuciya cike dakewar mashkhur, tana tinanin lfy taji shi shiru har yanzu. Zahra tana cikin tianin nan ammi ta sauko har ta zauna a kusa da ita amma zahra bata sani ba.

Ta6ata ammi sai tare da cewa zahra tinanin me kikeyi haka, firgigit zahra ta dawo daga hayyacin ta tai shiru ba tare da ta bawa ammi amsar tambayar ba. Hmmmmmm murmushi ammi tai sanan tace ki kwantar da hankalin ki shima nasan wanda kike tinanin duk inda hankalinsa yake yana nan zaki ganshi yazo ne.

Zahra cikin 'yar jin kunya tace aa ni bashi nake tinanin ba fa, hmm to me kike tinani?. Nima kai na bansan me nake tinani ba zahra ta fad'a tare da mazewa kamar da gaske. To shikenan dama dai masu ciki in suka kusan haiwuwa haka suke ta tunain abunda zai faru, amma ki kwantar da hankalin ki in sha ALLAH ba abinda zai faru sai alkhairi.

Tom ammi ALLAH yasa, ameen zahra ta. Zahra tana qoqarin magana taji qamahin turaran mijin nata ya bud'ad'e wajan. Uhmm gashi nan tafe de tun kafin ya ratso ciki turaranaa ya fara gabatar da zuwan shi, ammi ta qarasa maganar tana gyara d'an kwalinta da yake zamewa. Zahra kuwa sakin siririyar ajiyar zuciya tai sabida jin qamahin turaran nasa har ta shiga nishad'i amma a file cewa tai ammi wa kike magana.

Wata harara ammi ta zubawa zahra tare da cewa, zahra kenan rainawa kanki hankali kinji ta qarasa maganar tana girgiza kai tare da sakin wata siririyar dariyar rainin hankali da zahra take qoqarin yi mata. Zahra kuwa danna wayarta ta farayi tare da dariya tana cewa ammi kalar wanan harara nifa im serous bansa akanwa kike magana ba.

Zahra tana rufe bakin ta kafin ammi ta kai da bata amsa taji sallamar mashkhur cikin daddad'ar voice d'in shi. Zahra a ciki-ciki ta amsa sai ammi ce ta amsa a fili. Mashkhur yana qarasowa ya tsuguna har qasa ya gai da ammi, ammi ina wuni? Lafiya qalau ya gida, alhamdulillahi. Satar kallon zahra mashkhur yayi sanan ya kauda kai yace to ya me jiki.

Hmm anzo wajan ai gata nan dama wajanta kazo koh?. Haba ammi daga tambaya kuma hmmm nifa wajanki yau kawai nazo, ALLAH ko ammi ta fad'a cikin rashin gamsuwa. Sosai ma tom shikenan ka kyauta jeka ka zauna zakaci abinci. Girgiza kai mashkhur yayi tare da cewa aa na qoshi, duk da baici abinci ba amma dai shi jikinsa duk yayi sanyi sabida yarda yaga zahra ta share shi kamar bata san shiba.

Adede time d'in dady shima ya shigo baki d'auke da sallama, amsawa sukayi sanan ya qaraso ya zauna a gefan da mashkhur da ameer, kujerar su tana kallo wacce ammi da zahra suke zaune. Bayan mashkhur sun gama gaisawa da dady, dady kallon zahra yayi tare da cewa to mamana gashi na dawo kamar yarda kike so.

Sai a lokacin zahra ta d'ago fuska d'auke da murmushi tace to dady sannu da zuwa, yauwa mamana, haka zahra da dady suka cigaba da hirarsu sama-sama ammi tana d'an saki baki gefe guda kuwa anbar mashkhur jigum kamar maraya. To me sunan baba naji kayi shiru ba maga ne.

Hmm ai dama can ba magar yake ba cewar ammi. To ai ko badanmu ba kayi dan mamana, ai yace yau ba wajan maman dady yazo ba wajena yazo ammi ta fad'i hakan tana sakin murmushi wanda yake qara mata kyau, da sake bayyanar da kamarta ta salihan bayi. Hmmm babbar magana dady ya fad'a yana cire wular kansa.

Mashkhur kuwa da ya gaji da shirun zahra gare shi zaro yawar shi yayi ya turawa zahra gajeran message da! Baki san nazo ba?. Zahra tana jin qarar saqo ta kalli wayar, sai ta d'an basar bayan daqiqu kad'an ta d'an matsa daga kusa da ammi kad'an sanan ta sa wayar a silent ta rage haske, dama de da yake wayar privet ce screen gd ne ba'a ganin komai sai duwu iya ita kad'ai ne zata gani.

Bayan zahra ta bud'e message d'in ta karanta reply ta masa da! nasan kazo mana. Bayan message d'in ya shigo wayar mashkhur ya gama karanta reply yayi mata da to amma shine kika share ni, ko wani laifin nai miki ne? Reply tai mai da aa ni ba abinda kai min, amma ni nasan nayima laifi koh?. Bayan mashkhur ya karanta, emojis d'in razana ya turawa zahra tare da cewa wah ni na isa nace kinyi min laifi?.

Ai bakya lefe teddy laifi me zaki mah?. Emoji me nuna shagwa6a zahra ta turawa mashkhur sanan tace masa to ai nayima too miss call baka d'auka ba kuma baka sake bugomin ba. Reply mashkhur yayiwa zahra da sorry my a A time d'in fa nazo gidan nan wayata tana mota kuna na shiga masallaci shi yasa amma kiyi haquri teddy tuba nake.

Zahra bayan ta karanta reply tai mai da tom shikenan my hero, amma kacewa ammi ba waje na kazo ba. Reply mashkhur yayi mata da wasa nake fa kawai kunyarta nake ji. Amma yau naga kin qaramin kyau sosai fah. Zahra bayan ta gama karanta reply tai mai da a hankan bakaga duk na kunbura ba.

No ni ban gani ba, kawai dai naga kin qaramin kyau kamar nazo na d'auke ki mu koma gidan mu haka nake ji. Reply zahra tai mai da zo ka d'auke ni waya hanaka. Mashkhur bayan ya karanta shima reply yayi mata da hmm teddy nan kina wasa dani ko, to bari kiga na taso a hannu ma zan d'auke ki.

Zahra tana bud'e message d'in, ta d'ago ta kalli mashkhur shima dai anci sa'a a dede time d'in ya d'ago. Suna had'a ido mashkhur da zahra suka saki wani qasaitaccan murmushi wa junan su wanda su kad'ai suka san fassarar murmushi nasu. Dady da ammi suna ankare dasu suma kallan junan su sukai sanan suka sunkuyar da kai kamar basu gani ba.

nan da nan ma ammi ta fara jan dady da hira. Zahra kuwa reply tai mai sa da taso ka d'auke ni mana inba tsoro ba. Uhmmm tsoron me zanji ba matata bace ba to?. Reply zahra tai mai da ai ana barin halak dan kunya. Reply mashkhur yayi wa zahra da cewa to ni bazan bari ba, kawai anzo an kwace min ke.

To ai gwara da aka kwace ni, tinda ko inacan baka barina na wuta, kullum kana maqale dani kamar wanda zan gudu. Hmmm yanzuma so nake na maqale ki da zan samu dama ko yayane na shafa body d'in ki, dan in ban shafa ba to yaufa bazan iya bacci ba gaba d'aya. Reply zahra tai mai da! to zo ka shafa mana waya hanaka.

Reply mashkhur yayiwa zahra da cewa! To nazo ko nazo yanzu zaki sha mamaki ke ba ciga baki ba to ina zuwa sai na shafa inda da kansu su ammi zasu ce ki bini mu koma gida ki haiwu acan. Emojis d'in dariya zahra ta tura mai tare da cewa ina zaka shafa to?. Kinsan ina zan shafa? Reply zahra tai mai da aa, tom d'ago kai ki kalle ni sai na gaya miki,.

Zahra tana d'agowa shima mashkhur ya d'ago suka sake sakarwa junan su wani shu'umun murmushi mashkhur harda kashewa zahra ido d'aya tare da d'aga mata jagira d'aya. Again shima wanan akan idon ammi da daddy,. Hmmmmmm mashkhur kenan wai ni zaka rainawa hankali sai kace bani na haife kaba to ALLAH ya kyauta.

Ammi ta fad'i akan a zuciyar ta a fili kuma wani siririn murmushi ne ya kwace mata. Daddy kuwa da yaga lamarin zai wuce inda yake tinani miqewa yayi tare da cewa to mamana bari na wuce 6angare na, maryam ki kawo min abinci kai kuma mai sunan baba in ka gama zama, kafin ka tafi kazo 6angare na zamuyi wata magana da kai.

Tom shikenan dady zanzo, zahra kuwa cewa tai tom dady sai da safe, ita kuma ammi wucewa tai cikin, domin ta kaiwa dady abincin sa kamar yarda yace. Dady yana fita ba jimawa ammi ta bishi domin kai mai abinci. Mashkhur kuwa ajiye wayar yayi tare da sakin ajiyar zuciya yana kallon zahra. Zaki taso kuni zanzo, mashkhur ya fad'a yana tsare zahra da mayatattun manyan idanun sa.

Hmm ammi dai ba jimawa zatai ba yanzu zakaga ta dawo ka taso d'in. Murmushi mashkhur yayi tare da cewa to teddyna nifa yau kin qaramin kyau meye sorrin ne, mashkhur ya fad'a yana shafa kan ameer wanda yake ta sharar bacci a kusa da shi. Hmmm haka dai ka gani ammi ni banga hakan ba, to ni dai gashi na gani.

Haka zahra da mashkhur sukai ta magana cike da shauqin junan su ba jimawa kamar yarda zahra ta fad'a ammi ta dawo falon. Tana dawowa ta kalli zahra tare da cewa! To zahra bari naje na kwantar da ameer daga nan inada abinda zanyi a bedroom d'ina zuwa anjima in kun gama hirar zan dawo na tayaki ki hau saman ki kwanta kinji.

Tom ammi sai kin dawo, hannu ammi tasa zata d'auki ameer, haba ammi ki bari na d'aukar miki shi mana yanzu ameer fa yayi nauyi. kallon mashkhur ammi tai tare da cewa ji rainin wayo to kai da kana yaro wa yake d'aukar ka, ka bari zan d'auke shi. Aa ammi bana so kisha wahala muje na kai miki shi. Tom shikenan nogede ALLAH yayi albarka ammi ta fad'a tare da juyawa ta nufi saman.

Mashkhur hannu yasa ya d'auki ameer tare da d'ora shi akan kafad'a ya riqe shi da hannu d'aya haka suka qarasa saman a tare da ammi. Bayan mashkhur ya kwantar da ameer da sauri ya fuce domin zuwa wajan matarsa zahra. yana gama saukowa daga benan ya nufi zahra da sauri gadan-gadan har wani had'a hanya yake...............

Mu had'e a next page.


ADALILINTA 💜❤💜

BY AMINA BAYERO 💜❤💜

TYPING..........

*Page 141*

yana gama saukowa daga benan ya nufi zahra da sauri gadan-gadan har wani had'a hanya yake...............

Mashkhur yana qarasowa ya zauna kusa da zahra dan har ya d'an matseta. Hannu yasa ya rungumo ta sosai a jikinsa. Sanan ya kai bakin sa kan na zahra, da sauri zahra ta janye bakin ta tare da fad'awa qirjinsa ta kwantar da kai. Cikin murya qasa-qasa mashkhur yace teddyna why?, nunfashi zahra taja tare da cewa kawai.

Hmmm mashkhur ya sauke ajiyar zuciya tare da shafa bayan zahra yana cewa! I feel miss you my wife. Miss you too yaya mashkhur, yaushe zaki dawo gareni na wuta, kinsa fa kin zama rayuwata jinin jiki na farin cikina. Sake kwanciya zahra tai a jikin sa tare da cewa! Nima kai ne farin cikina my hero ina qaunarka sosai.

Sunkuyo da kansa yayi yana kallon qirjinsa da zahra take kwance. Zahra ba kamarni ba nifa bakiji yarda na damu dake ba bana so kiyi nisa dani my lovely wife. Nima ai dole ce tasa nai nisa da kai, nunfashi mashkhur yaja sanan ya fara shafa jikin zahra da tattausan hannun sa. Lumshe ido zahra tai ta sake sakin jikinta a jikin mashkhur d'in sanan ta ruqo shi da hannayan ta biyu ta rungume shi ta baya.

Haka mashkhur yay tabin jikin zahra yana shafawa cike da kulawa har hanunsa ya qaraso kan qatan cikin ta. Nan ma cigaba da shafawa yayi a hankula yanajin qaunar abinda ke cikin zahra yana lullu6e shi. Haka ya cigaba da shafa cikin zahra cike da kulawa har hanunsa ya qaraso qirjin zahra.

Hannu na rawa ya fara latsawa a hankula, lumshe ido zahra tai sanan ta sake qanqame shi kamar wanda zai gudu. Haka mashkhur yayi ta latsa brest d'in zahra cike da shauqi. Zahra tanaji zai wuce gona da iri ya fara qoqarin zira mata hannu cikin riga ta sake shi sanan tasa hannu ta riqe hanun mashkhur.

Meye kuma haka yaya mashkhur, bud'e idanuwa mashkhur yayi wanda suka fara lumshewa sabida tsabar feeling. Sorry my teddy na mantama a inda muke, ajiyar zuciya zahra tai ta tashi daga kwanciyar da tai a jikin sa ba tare da tace komai ba. Hannu mashkhur yasa ya sake ruqo zahra ta baya.

Suna faces d'in juna, a hankula mashkhur ya had'a kansa da na zahra suka fara yiwa juna kallon kallo, kowa yana jin sautin da saukar nunfashin d'an uwansa, haka suka dad'e suna musayar nunfashi kowa zuciya cike da sha'awa da qaunar d'an uwan sa.

A hankula mashkhur ya qarasa had'e dogwan hancin sa dana zahra sanan ya fara qoqarin kamo lips d'in zahra da bakinsa. Yana kamawa ya fara kiss d'in baki nata. Bayan ya gama kissing d'in bakin nata ya fara sha, itama zahra da taji ta kasa jurewa, dole itama ta fara tsotsar bakin mashkhur d'in kamar yarda suka saba sai shan yawan junan su suke.

Mashkhur da zahra sun shagala sosai dan sai da sukai 30 minutes suna abu d'aya basu suka saki junan suba har sai da suka fara jin realize. Jiki a mace zahra ta janye bakinta daga na mashkhur tare da cewa! Mu barshi haka nan, mashkhur cikin silent voice yace sabida me. Sabida karmu wuce inda ya kamata, ok my teddy amma fa ban qoshi dake ba sam.

Cikin murya shagwa6a itama zahra tace nima yaya mashkhur ban qoshi da kai ba. Zubawa zahra lumsasun idonunsa mashkhur yayi ji yake kamar ya cinye ta ya wuta. Hannu yasa ya shafa kyakyawar fuskar ta wanda ta had'u tai ja sabida tsabar feeling d'in da ta shiga, bakin nan nata ma ya had'e yayi jajir lokaci guda dai daga ita har mashkhur d'in duk sun canza yanayi.

Haka mashkhur yayi ta shafa kyakyawar fuskar zahra sanan ya kai yatsansa ya fara wasa da kyakyawan madedecin bakin ta. Zahra kuwa bud'e bakin tai ta fara tsotar yatsan mashkhur kamar wata baby. Lumshe ido mashkhur yayi sabida yana jin dad'in hakan da take mai. Suna cikin wanan yanayin sukaji sautin takun step, da sauri mashkhur da zahra suka saki junan su tare da ja baya sosai.

Sabida ko ba'a gaya musu ba sun san ammi ce ke saukowa, jiki ba kwari mashkhur ya miqe tsaye tare da kallon agogon hanunsa har qarfe 10 dare tayi. A hankula ya kalli zahra da cewa in na koma gida zamuyi waya, gyad'a kai zahra tai ba tare da tace komai ba. Ammi tana qarasowa mashkhur yace tom ammi na tafi wajan dady daga nan kuma zan wuce gida.

Tom shikenan ALLAH ya kiyaye hanya kayi driven a hankali banda gudu, abida kullum ammi take gayawa yaranta kenan in zasu fita. tom shikenan ammi sai da safe, daga haka mashkhur ya wuce zuciya cike da kewar matar shi zahra. Ammi mayar da kallonta tai kan zahra tare da cewa! Tom zahra taso mu hau sama koh?. Zahra a hankula ta miqawa ammi hannu alamun ta temaka mata wajan tashi.

Hannu biyu ammi ta miaqawa zahra sanan ta temaka mata ta iya miqewa. Haka ta ruqe hanun ta zuwa bene, a hankula suka fara hawa kan step d'in benan har suka qarasa. Suna qarasawa suka wuce bedroom, suna shiga zahra ta zauna a kan gado. Ammi kallon ta tai tare da cewa ko da akwai abinda kike buqata. Girgiza kai zahra tai sanan tace ina dai son sha ruwa mai sanyi.

Wucewa fridge ammi tai ta bud'e ta d'auko ruwa sanan ta dawo kan drowar ta d'auki kofi, gaskiya zahra ruwan nan yayi miki sanyi sai dai na sirka ko yaye ne, ki gujewa shan ruwan sanyi ko dan lfylafiyar abinda yake ciki ki. To ammi zahra ta amsa cikin siririyar murya, bayan ammi ta d'an sirkawa zahra ruwan miqa mata tai. Zahra tana qar6a sai da ta shanye tass ta miqawa ammi cup d'in.

Zaki qarane? Girgiza kai zahra tai alamu aa, yauwa yanzu sai ki kwanta ko, ni dai sai nayi karatu zan kwanta. Tom ammi nima zan tayaki dan nayi wajan 4 days ban samu nayi maraji'a ba. Hmm zahra yau kin zauna sosai fa nasan kiin gaji sosai ki kwanta dai ki wuta, inma kina so sai kiyi a kwance. Bari na d'auko miki qur'ani ko.

Girgiza kai zahra tai tare da cewa ki barshi kawai zanyi da ka, sai muringayi tare bari na kwanta. A hankula zahra ta qarasa hawa kan gado ta gyara fulan ta takwanta a kusa da ameer da kyar. Bayan ta kwanta, ammi zama tai a gefen gado sai da ta gyara zamata ta bud'e qur'ani suka fara rera maraji'a a hankula, hmmm masha Allah zo kaji karatu da qira'a wajan ammi da zahra.

Kai ka shiga bedroom d'in bakaso ka futo ba sabida yarda qira'a mai dad'i ke tashi. Bayan sunkaranta shafi uku zahra ji tai kamar an tsikareta ta baya da sauri ta juya dan tayi tunanin ko amer ne. Zahra gani tai amer na sharar bacci, dan haka juyowa tai ta ciga da karatun ta.

Aa abu kamar wasa zahra taji bayan ta ya fara riqewa sosai, ba shiri ta kama bakin ta tai shiru,. Ammi juyowa tai dan ganin meke faruwa, oh zahra har kin gaji koh? Hmm ammi bacci zanyi zahra tai fad'a da kyar,. Juyawa ammi tai tare da cewa tom shikenan bari na cigaba ni, amma ki addu'a bacci kafi kiyi bacci sai da tafe, zahra to kawai tace sabida har lokacin bayanta ya d'aure gam.

Nan da nan zahra ta fara addu'o'i kala-kala a zuciyar ta, ah abu dai taji gaba yake qarayi dan marar tace ta sake d'aurewa sosai nan da nan zahra ta fara gumi. Da kyar zahra ta miqe zaune kafin kace kwabo gumi ya rufe ta, ammi kuwa tana jin qarar tashin zahra ta ajiye qur'ani ta juyo sanan tace zahra lafiya. Mazewa zahra tai sanan tace ammi zafi nake jine.

Ammi miqewa tai ta kunnawa zahra a. c tare da cewa duk sanyi fankar nan zahra, lallai mashkhur ya koya miki son a. c koh, zahra dai bata iya cewa komai ba sabida halin da take ciki. Ammi merro ta nufa tare da cewa oh Kinga yau namanta ma ban baki rubutun cikin ki na dare ba, bari na kawo miki ki sha. Zahra dai ta kasa

Please Login or Register in order to submit comment