Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

zatai bacci mai dad'i wanda bata ta6a yin irin shi ba.

6angaran abdul kuwa hakan ya bashi mamaki sosai, shi tunda yake bai ta6a tinanin 'yar mace zata ce tana son shi ba ko mara galiwu, bare nana mai kyau da aji abin yana d'aure mai kai. Duk da abdul baya son nana a halin yanzu amma yayi farin ciki da soyayah da take nuna masa.

One week a go.

Zahra da mashkhur shaquwa da soyayyah ta shiga tsakanin su mai qarfi basa iya cikakyan awa 3 basuji muryar junan su ba. Zahra duk tabi ta d'aga hankalin ta, burin ta kawai ta tare ita da mashkhur amm taga sam ba'a maganar a gida. Shima mashkhur hankalin nasa ya tashi sosai yana taso ya biyo zahra kaduna amma zahra ta hana shi, da yake yanzu mashkhur yana jin maganar zahra sau da qaba shi yasa ya haqura sabida karya 6ata mata rai.

Bayan zahra ta gama waya da mashkhur miqewa tai zuciya cike fall da qaunar mijin nata. Zahra bata tsaya ko ina ba sai d'akin maman ta. Baki d'auke da sallama ta shiga. Mama da take kwance akan gado amsawa tai, jiki a sanyaye zahra ta qarasa ta zauna a gefan maman. Zahra lafiya naga kina wani had'e min rai? Cewar mama. Nifa mama na gaji da zaman kaduna.

Miqewa zaune mama tai tare da cewa sabida mai ina zaki koma?. Hmmm mama nifa ina da aure yanzu gidan mijina zan koma mana. Zaro ido mama tai tare da cewa kai zahra ni kike cewa hakan, mama dan ALLAH kiyi haquri ni ko gidan ammi ne na koma da zama. Hmmm kai zahra kiyi haquri mana zafa ki tare a gidan ki yanzu shirya-shiryan tariyar ake, anyi miki order kayan d'akin ki nasan nan da 3 days ma zasu qaraso.

Aaa ni ammi wanda dady yayi min ma sun ishe ni, aaa ai kinga mun roqi alfarma akan su ammi su yi mike jere a part d'iya muma zamuyi muki a d'ayan part d'in a matsayin mu na iyayan ki muna gama yi miki zaki tare. Nifa bazan iya jira ba mama, harara ta mama tai tare da cewa dan ma kin samu ina lalla6aki to sai ki tashi sama ki koma gidan mijin naki tinda bazaki iya jira ba, ko kunya ta bakya ji ma.

Shiru zahra tai ido yaja ruwa kamar tai kuka, can mama ta d'an saki ranta sanan tace to tinda nan da 3 days kayan naki zasu qaraso ki bari nan da sati d'aya sai ki tare kinga kafin nan anyi miki kyaran jiki ko na sati d'aya ne. Murmushi zahra tai tare da cewa yauwa mama ko kefa hakan ma yayi nan da sati d'aya zan koma gidan mijina na.

Hararar ta mama ta sake yi tare da cewa kai zahra wlh kin koma mara kunya wai mai yake ce miki haka ne bakya ganin kowa da gashi. Dariya zahra tai tare da cewa ba komai ta rufe fusakar ta da tafikan hanun ta biyu. Hmmmm zaki gane baki da wayo ne kije zaki shiga hannu ne hmmmmmm, zahra tana jin hakan ta gane abinda mama take nufi sai jikin ta duk yayi sanyi sabida tasan in ta shige hanun mashkhur mai kwatar ta kuwa sai ALLAH............

6angaran nana da abdul kuwa masha ALLAH ana samun fahimtar juna ba laifi, dan kullum nana sai ta bigawa abdul waya tana bashi kulawa sosai, kamar kuwa tasan yana cikin jinyar rashin zahra. Abdul yana jin dad'i kulawar da nana take nuna mai, har ta kai ta kawo in basuyi waya ba ma da kan sa zai kirawo ta su sha hira abisu musamman da daddare, nana dai tana d'ebewa abdul kewa sosai da sosai yana jin dad'i hira da ita ba laifi..................

Happy Friday

Gobe asabar ko lahadi in sha ALLAH, zan qarasa muku page d'in nan sabida double ne dama ranar alhamis banyi muku posting ba. Dan ALLAH ku ringa yimin uziri. πŸ™

Ina yi muku fatan alkhair.

Mu had'e a next page..
[23/04, 8:29 pm] Oum Farhan❀️🩷: ADALILINTA πŸ’œβ€πŸ’œ

BY AMINA BAYERO πŸ’œβ€πŸ’œ

*page 122*

Typing...............

Abdul yana jin dad'i kulawar da nana take nuna mai, har ta kai ta kawo in basuyi waya ba ma da kan sa zai kirawo ta su sha hira abisu musamman da daddare, nana dai tana d'ebewa abdul kewa sosai da sosai yana jin dad'i hira da ita ba laifi..................

Abu dai kamar wasa yau zahra saura 2 days ta tare a gidan ta ita da mashkhur. Hmm in kuka ga zahra zakuso ku qara ta sake wani kyau tayi fresh abin ta sabida tana shan gyara ko ta ina ciki da waje. Jikin zahra ya d'an farayi sanyi sai ta d'an ringa tinanin kamar mashkhur ba son ta yake da gaske ba shigo-shigo ba zurfi yake mata, ko kuma wani abun yake nema a wajan ta haka dai zahra sake d'an ji sama-sama.

Yauma kamar kullum zahra tana zaune suna shan chatting ita da yaya mashkhur, yana gaya mata ya matsu kwana biyun nan su cika, su tare a gidan su. Wani siririn murmushi zahra tai sanan tai wa mashkhur reply da wai kai in an tare mai zakayi da ka matsu?. Mashkhur da yake kwance gyara kwanciyar shi yayi bayan ya karanta message d'in zahra sakin wani shu'umun murmushi yayi tare da d'an lashe lips d'in shi.

Sanan ya bata reply da komai da komai ma ai ba abinda bazan ba sai dai kinzo zaki gani. Jiki a sanyaye zahra ta bashi reply da to Allah yasa naga alkhair, daga haka ta kashe wayar gaba d'aya ta ajiye ta a gefe ta rafka uban tagumi. To yau kuma zahra ce da tagumi hala yaya mashkhur yace an fasa tarewa jibi ne?. Wani murmushin dole zahra ta kwakwalo sanan tace aa wlh ilham.

To meye naga lokaci guda kin canza?. Hmm ke dai ilham bari kawai hankalina ni harya d'an fara tashi, nifa gaskiya yanzu na d'an fara tsoran tarewar nan ilham zahra ta fad'a kamar za tai kuka. Murmushi ilham tai tare da cewa ke da masoyin naki zahra meye abin tsoro, ki ma dai na d'aga hankalin ki nasa meye yake baki tsoro.

Nasan dai yaya mashkhur yasan ya kamata ba zai illata ki ba zai miki a hankula, tabb lallai ilham baki san yaya mashkhur bane wanan mayan, zahra ta fad'a a zuci a fili kuma cewa tom shikenan ALLAH yasa. Zahra tana gama rufe bakin nata taji an murd'a handel d'in qofar an shigo. Nana ce d'auke da cup a hanun ta, tana qarasowa ta miqawa zahra tare da cewa gashi inji mama.

Kar6a zahra tai tare da cewa ai nana ko baki ce inji mama ba nasan itace ba sai kin wahalar da bakin ki ba, nifa na gaji da wanan magaganun da tsimin nan, kawai sha nake wlh. Hmmm ai bazaki gane amfanin su ba zahra sai kinje can tukunna har godiya zaki bugo kiyiwa mama kice in da qari a qaro wasu ilham ta fad'a tana dariya, zahra kuwa wani siririn tsaki taja tare da watsawa ilham hararar wasa...........

Da yamma kuwa an kawo lefe zahra a kwati duzu uku, daga kano zuwa kaduna. Akwati talatun da shida kenan. Kai abu dai ba'a cewa koma sai wanda ya gani iya akwatunan zahra ba abin kallo ne bare aje cikin kayan. wayyo duk sarqoqin zahra da zubinan ta har d'an kunna yanta na gold ne. Kaya kuwa hmmm har sai da su zahra idanuwan su ya gaji da gani kaya masu kyau da tsada duk a tamfarta ba 'yar qasa da 20k, hmmm ni dai amina bayero da naje kallo naga kaya abin mamaki kamar ba gobe.

Ko da yake abin ba mamaki tinda zahra 'yar lele dady ce. Masha ALLAH zahra dai tayi goshi sosai da sosai kaya dai kamar suyi magana. Wayyo abin dai ba'a cewa komai, sai dai kawai ALLAH ya sanya alkhair.

Washe..

Zahra an mata gyaran kai lallai da fulawa wayyo qunshin zahra yayi kyau abinka da farar fata. Da yamma kuma akai mata kitso mai kyau. Zahra dai ta futo fasss kana ganin ta kasan amaryace ko ya ta gifta sai qanshi turare ya qarad'e wajan ta gyaru fass ciki da waje ko ta ina, ko ya kaga zahra sai ta birge ka, har ilham da nana sha'awa zahra take basu, duk da kuwa suna tare kullum..........

To fa ranar bata qarya sai dai uwar d'iya taji kunya, yau ta kasance ranar jumma'a kuma yau ce ranar da zahra zata tare a gidan mijin ta mashkhur. Hmmm hmmm zo kaga murna a wajan mashkhur abin ba'a cewa komai ji yake yau ta fiye mai ko waca rana a duniya, duk da mashkhur ba ma'abocin fara'a bane amma tinda ya tashi yau yake ta saki qasaitaccan murmushi, kai yau sabida farin ciki ko abin ci mashkhur ya kasa ci.

6angaran su zahra kuwa sai shirya-shiryan tawowa kano ake, kaf mutan gidan shiryawa suke domin zuwa kano raka zahra d'akin mijin ta. Ilham dai tace bazata sake dawowa kaduna ba gida zahra ta koma, nana ma dai kam tace itama kano zata koma ko dan ilham da yaya abdul dan yanzu ta saba da zahra da ilham sosai da sosai, ba ta san rabuwa da su.

Zahra kuwa jikin ta dun yayi sanyi sosai kamar ba itace take zumud'i tariya ba, bawai kewar gida ne yake damun zahra ba, sabida ita in da sabo ta saba da zama da yaya mashkhur, amma dai tasan wanan zaman ba irin na rasha bane zaman aure zatai na gaske-gaske. Mashkhur tun da safe sai rangad'awa zahra kira yake amma sam taqi d'agawa message ba reply daga qarshe ma kashe wayar tai.

Qarfe 4 na yamma jirgin su zahra ya tashi domin zuwa kano. Gaba d'aya qanan zahra harma mama aka tawo domin raka zahra gidan miji. Bayan sun sauka gidan ammi suka fara wucewa. Hmmm sun sha tarba sosai da sosai, zahra kuwa sai addu'a take ALLAH yasa yaya abdul karya dawo da wuri dan ita yanzu ko ido bata so su had'a gani take kamar yaudarar shi tayi.

Bayan su zahra sun d'an wuta sunci abinci daga haka a ka wuce gidan zahra. Zahra dai tun a hanya gaban ta yake dukan uku-uku sai kace yau zata fara zama da mashkhur d'in. Haka dai zahra tai ta tunani iri-iri har bacci ya d'an kwashe ta, ta dan tayar da kanta a kafad'ar nana. Zahra tana cikin bacci taji an d'an dake ta kad'an.

Da sauri ta bud'e ido sai hayaniya taji anayi suna ta cewa masha ALLAH. Zahra kuwa zubawa qerariyar qofar gidan ido tai, wanda take kyalli yadda kasan da qarban gold da diamond akayi ta. Sai wani kyalli take wayyo gashi kana hango wata barandar shaqatawa daga saman gidan tasha glass. Ga kyawawan flowers pink da ja sai koraye a qofar gidan.

Wayyo zahra ta fad'a a cikin zuciyar ta duk da zahra bata cika yaban abu ba amma sai da ta yabi qofar gidan ta, ga haske globs ko ta ina, a qofar gidan da cikin flowers d'in da yake yamma ta d'an farayi garin ya fara duwu. Kafin kace meye tuni damuwar zahra ta kau har ALLAH-ALLAH take a shiga gidan taga wace tsaruwa yayi.

A hankula mai gadi ya zuge get d'in qofar gidan, driver kuma ya fara tusa kai ciki,. Zahra tun kafin su qarasa shiga tsakar gidan gidan ta hango wasu kyawawan flowers yello and white suna mata welcome. Nan da nan zahra ta saki baki galala tana kallan su. Har aka gama shiga tsakar gidan-gidan sai da nunfashi, zahra ya d'auke na wucin gadi ya dawo.

Wayyo zahra kalli fa kai gaskiya gidan nan ya tashi kai na ina ma dai gida na ne cewar ilham. Hmmm ke dai bari aunty ilham ai sai mun shiga daga ciki kalli waccan barandar ta sama ashe a waje bamu hango komai bama? Nana ta fad'a tana riqe baki. Haka dai nana da ilham harma da sauri qanan zahra sukai ta tofa albarkacin bakin su akan kyan da gidan yayi ammi da mama dai da suke motar su daban basu ce komai ba sai dai su kasi murmushi farin ciki da jin dad'i.

[23/04, 8:29 pm] Oum Farhan❀️🩷:

Double..........

ADALILINTA πŸ’œβ€πŸ’œ

BY AMINA BAYERO πŸ’œβ€πŸ’œ

Kuyi haquri page d'in shekaran jiya kunga ba yawa ko, tsinkewa yayi ne ni kuma ban kula ba na turo muku a haka.

Haka dai nana da ilham harma da qanan zahra sukai ta tofa albarkacin bakin su akan kyan da gidan yayi ammi da mama dai da suke motar su daban basu ce komai ba sai dai su kasi murmushi farin ciki da jin dad'i.

Mai gadi yana gama parking su ilham da nana harma da sauran yaran suka fara 'yar rige-rigen futowa daga cikin motar, suna gama futowa basu wani 6ata lokaci ba suka kama hanyar shiga cikin gida. Amma sam suka kasa qarasawa sabida yadda suka ga farfajiyar gidan tayi kyai sosai gani suke ko an shiga ciki ba zai tsaru kamar haka ba.

Daga qarshe dai dole suka haquri suka rankaya ciki, tun daga matatakalar da zata sada ka shiga cikin babban falo zaka sheda an zuba kayan alatu a ciki. Sai wani kyalli tils da qarafan matattakalar suke. Ga wasu kyawawan flowers da grass carpet kamar dai ciyayin haka shuka da gaske. Haka dai suka hau matatakalar uku da zata sada su da falon.

Itama kanta qofar sai da suka qare mata kallo, har 'yar rige-rigen bud'e handel d'in suke sabida tsabar kyau da kyalli suke. Bayan nana ta gama bud'e handel d'in nan ma 'yar rige-rigen shiga fallon suka fara. Su da suka gama shiga sanan zahra itama ta shiga. Zahra daskarewa tai a tsaye kawai tai ganin yadda falon ya tsaru dan har ya gaji da tsaruwa. Komai light purple color ne a ciki, wani qasaitaccan murmushin farin zahra ta saki, sabida tasan ko ba komai sabida ita aka shirya falon nan kamar haka.

Sabida zahra tana matuqar son purple color, dan wasu daga ciki globe d'in slin ma purple ne. Kawai falon wanka purple akai mai sai golden color amma dai golden d'in bai kai light purple da purple d'in yawa ba. Abunda ya sake birge zahra har step d'in matattakalar da zaka hau ta kai ka sama purple da golden ne. Komai yayi a cikin falon babu abin kushewa zahra gani take ba inda zai kai nan kyau.

Amma dai haka suka cigaba da tafiya suka hau kan step d'in da zai sada su da sama gidan dan ko ragowar room d'in, qasa basu gama shiga ba. A hankula suka taka matattakalar benan, suna qarasawa qarshe suka ga hasken ya fara canzawa daga purple zuwa fari. Zahra da ta gama hawa saman sai da ta daskare a tsaye, wayyo ALLAH, shi kuma falon saman komai black and white ne.

Kai abun ba'a cewa komai dai, ashe 'yar barandar nan da suka hango daga sama a cikin falon sama take. Kai haka dai su zahra su kai ta zagaye gidan duk da gidan bashi da girma sosai amma sai da suka gaji da kallon adon cikin gida. Ga kayan kicin nan kamar zasuyi magana komai yaji ya tsaru. Zahra bedroom d'in tama komai purple color akai mata. D'ayan kuma ash color. Mashkhur kuma d'aya black and white d'aya kuma blue.

Kai tsayawa gayawa basu karatun littafin ADALILINTA tsaruwar gidan zahra da mashkhur 6ata baki ne sabida har sai mu gama littafin ADALILINTA ba'a gama fad'o suffar gidan ba. Abun dai sai wanda ya gani komai yaji, iya dai aljannar duniya gidan nan ya ishi zahra rayuwa.

Bayan su mama da su ilham sun idar da sallah magriba, nasiha mama da ammi sukayiwa zahra sosai mai shiga jiki sanan suka fara shirin tafiya gida. Zahra dai taso a bar mata nana ko ilham su taya ta zama amma ammi da mama suka ce aa haka dai tana ji tana gani suka tafi suka barta a gidanta daga ita sai mai gadi a cikin gidan. Zahra bataji wani tsoran hakan ba sabida dama ta saba zaman kad'ai ci a rasha, shi yasa bata damu ba.

Kuma tasan mashkhur yana nan zuwa duk da dai tana tsoran had'uwar ta da shi. Haka zahra tai ta zama ita kad'ai daga qarshe dai ta dauki wayarta ta fara game. Haka zahra tai ta game har wajan qarfe goma da rabi. Qarfe goma da rabi dai-dai zahra ta ajiye wayar ta, sanan ta haye kan bed ta shige cikin blanket abin ta domin tai bacci. Zahra tana son bacci amma ta kasa tana rufe idon ta mashkhur kawai take gani.

Ji tai duk kewar shi ta ishe ta har ta fara tinani ko ta buga mai ne, zahra tana cikin tinanin nan taji qarar bud'e get da shigowar mota alamun mashkhur ya dawo. Nan da nan gaban zahra ya fara dukan uku-uku kafin kace meye ta rikice gaba d'aya. Ta fara tinanin mafita, wayyo mai ya kamata nayi ne, wata zuciyar tana ce mata ta shiga toilet ta kulle wata zuciyar kuma tana ce mata ta sawa bedroom d'in key gaba d'aya ta rufe.

Haka zahra tai ta tunanin kala-kala amma bata samu mafita ba, zahra tana cikin tinanin nan taji mashkhur yana kwallara mata kira alamun har ya hau falon sama. Nan da nan jikin zahra ya d'an fara rawa-rawa, tama kasa amsa kiran bare ta tashi da zahra taji mashkhur yana gaba da shigowa bedroom d'in da take rufe ido tai kamar mai bacci ta shige blanket ta qudundune abinta kamar mai bacci.

Mashkhur yana shigowa ya sauke ajiyar zuciya sanan ya nufo infa zahra take kwance. Zuciyar cike da zumud'i ya hau kan gado tare da yayi blanket d'in zahra yana cewa my wife ki tashi nazo. Shiru zahra tai batace komai bare ta bud'e idon ta. mashkhur yana gama yaye bargon yaga zahra ta qudundune a ciki, kallo d'aya mashkhur yayiwa zahra ya gane ba bacci gaske take ba,.

Kuma ya gane a tsora ce take, ganin yadda ta takure sai gumi take idanuwan nan nata suna rawa-rawa alamun dai rufe su tai. Teady nah!! Teady nah!! Teady nah!! Mashkhur ya fad'a yana dan dukan hanun ta kad'an, amma sai tai shiru kamar bataji, haba my wife nasan fa kina jina bazaki tashi ba. Nan ma zahra shiru tai ba amsa, a hankula mashkhur yasa hannu ya fara shafar fuskan zahra har izuwa wuya.

Zahra ji tai hanun mashkhur yana qoqarin kai wa qirjin ta da sauke ta bud'e idanuwan ta tangarare tare da miqewa zaune. Sosai mashkhur ya zubawa zahra ido ganin ta qarayi mai kyau sosai haka yake binta da ido kamar zai cinye ta, haba yaya mashkhur nace ma bana son irin wanan kallon zahra ta fad'a cikin kasalalayar murya mai ta da hankalin d'a namiji.

Lumshe ido mashkhur yayi ya bud'e sanan ya saki ajiyar zuciya sanna yace yauwa teady na har naji dad'i da naji muryar ki, yanzu in ban kalli matata ba wa zan kallah? tun dazu nake kiran ki fa amma kina ji na kika yi min shiru. Aaa ni bana ji bacci nake amma sai da ka tashe ni, zuba mata ido mashkhur yayi bai ce komai ba yana tinanin mai zahra take nufi ne?.

Hannu mashkhur yasa ya shafa fuskar zahra tare da cewa to ya haquri nayi tinanin ai kina marmarin ganina kamar yadda nima na matsu da ganin ki ashe abun ba haka bane ba. Inayi mana amma ai kai da manufa biyu kake son ganin nawa ni kuma da manufa d'aya nake son ganin ka. D'an zaro ido mashkhur yayi alamun mamaki sanan yace wace manufa kuma?.

Zahra shiru tai sai a lokacin tai dana sanin fad'in hakan dan haka shiru tai bata sake cewa komai ba. Nifa wife bani da wata manufa a zuciya ta sai ta alkhair ki dena tananin wani abu daban. To yaya mashkhur shikenan amma bacci nake ji ka bari sai da safe zamu qarasa maganar nan. Karki damu bacci ai dole kiyi shi bacci da zaki yau sai ya banbanta da na ko wace rana ma.

Jim zahra tai na wasu lukutan sanan tace kaje ka kwanta sai da safe. Wani kallon kin rai namin hankali mashkhur ya watsawa zahra sanan yace ban gane naje na kwanta ba mai kike nufi da ni ne teday na. Ina nufin kace d'akin ka ka kwanta ka barni na huta gobe sai mu qarasa tattaunawa. No ai in da akwai inda yafi dacewa na kwanta kusa da ke ne, kina tunanin zan sake kwana a wani wajan ne da ya wuce kusa da ke.

Kamar ya kusa dani yaya mashkhur ai ba haka muka saba ba. Oh lallai zahra bari na fahimtar da ke wanan zaman fa ba irin zaman da mukayi a bayan bane karki tunanin zaman doya da manja zamuyi kamar yadda mukayi a russian, zaman soyayyah zamuyi dake matata, yadda addini ya halatta muyi zaman aure haka zamuyi.

To ai ni a yadda ammi da mama sukace mu basu ce dole sai mun kwana a gado d'aya ba koh?. Wata harara da bai san ya watasawa zahra ba mashkhur ya watso mata sanan yace amma dai sunce miki da akwai haqqin na a kan ki na auratayya ba. Yamutsa fuska zahra tai tare da cewa wana haqqi kuma. Saduwa mana mashkhur ya fad'a a taqaice yana tsare zahra da manya idanuwan nan nasa.

Ta6e baki zahra tai tare da cewa gaskiya ni ban santa ba a bakin ka ma na faraji. Lallai haba my teday ni zaki rai nawa hankali nifa mijin ki ne haba my wife karki min haka kiyi haquri ki bani had'in kai, nasan tsoro kike ji wlh zan miki a hankula kinji my teady. Mashkhur ya qarasa maganar cikin muryar rarrashi. Girgiza kai zahra tai tare da cewa ni da gaske nake ban sani ba ai da na sani da bazan 6oye ma ba.

Jinjina kai mashkhur yayi tare da cewa ba komai dama ba lallai ki sani ba tinda baki ta6ayi ba amma zan nuna miki yadda akeyi yanzu-yanzu. Da sauri cikin muryar tsoro zahra tace aaa ni bana buqatar nasan yadda akeyi ma, bana son sani wlh. Murmushi mashkhur yayi sanan ya shafa fuskar zahra yace aaa ai dole ki sani sabida saduwar itace jigwan auran duk mai aure ya kamata yasan wanan.

Amma yanzu zan nuna miki yadda akeyi kinji my wife mashkhur ya qarasa maganar yana miqewa. Yana miqewa ya koma ya rufo qofar bedroom d'in da key sanan ya dawo ya fara qoqarin cire riqar saddar jikin sa. Habawa kafin kace kwabo cikin zahra ya d'au rawa, lokaci guda hankalin ta yayi qololuwar tashi. Mashkhur bayan ya cire rigar shaddar shi, ajiye ta yayi a gefe sanan ya fara qoqarin cire wandar shaddar.

Yana cire wanda shaddar ya rage daga shi sai gajeran wana da singlet, ba 6ata lokaci mashkhur ya qarasa cire singlet d'in

Please Login or Register in order to submit comment