Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

nan da nan zatin sa da surar shi ta d'a namiji ta bayyana, kana ganin shi zata tabbatar cikakyan namiji ne ba wasa. Kafin kace me zahra idan ta yaja ruwa gumi har d'iga yake duk da ac bedroom d'in.

Mashkhur kuwa qarasawa yayi wajan globe d'in bedroom d'in ya kashe hasken d'akin yana kashewa haske d'akin ya ragu ya koma light. Ba 6ata lokaci ya juyo ya nufo zahra gadan-gadan. Yana zuwa ya fad'a kan gadon tare da janyo zahra jikin sa. Wani siririn iwu zahra ta saki tare da cewa dan ALLAH da dan annabi yaya mashkhur ka sake ni meye haka.............

Wanan page d'in na jiya ne anjima da daddare zan muku na yau in sha ALLAH.

Mu had'e a next page anjima.


[23/04, 8:29 pm] Oum Farhan❀️🩷:

ADALILINTA πŸ’œβ€πŸ’œ

BY AMINA BAYERO πŸ’œβ€πŸ’œ

TYPING.........

*page 123*

Yana zuwa ya fad'a kan gadon tare da janyo zahra jikin sa. Wani siririn iwu zahra ta saki tare da cewa dan ALLAH da dan annabi yaya mashkhur ka sake ni meye haka.............

Shiii kirki iwu mana ko kinyi ma ba wanda zai ji dagani sai ke fa a d'akin ki bari zan miki a hankula zahra wlh ina cikin buqatar ki ya garasa maganar yana sake rungume zahra. Aaa yaya mashkhur dan ALLAH ka rabu dani bana so wlh bana so ka sake ni zahra ta qarasa maganar tana kuka. Haba zahra karki tayar min da hankali meye na kuka haba tun kafin a fara ma dan ALLAH ki nutsu, bazan dad'e sosai ba kuma zan miki a hankula ya qarasa maganar yana kai wa bakin zahra wani hote kiss.

Da sauri zahra ta janye bakin ta cikin kuka tace dan ALLAH ka rabu dani bana so wlh. Haba zahra ki dena mayar damu baya mana ki bari ayi a wuce wajan kawai pls. Mashkhur ya qarasa maganar ya sake kai wa zahra wani kiss d'in a wuya. Sake kwau cewa zahra tai tare da cewa ni bana so ka rabu dani dan ALLAH haba sai kace dole.

Au sai kace fa kikace ai dolen ne ma in gaya miki zahra duk abinda zaki yau sai na kau da abinda yake tsakani na dake. Mashkhur da yaga da gasken-gaske zahra take qarfi yasa ya fara qoqarin cire mata kaya. Wani kuka mai ban tausayi zahra ta saki tare da cewa haba yaya mashkhur dama ba so na kake ba ka manta kace bazaka sake bari hawaye ya zuba a ido na ta sanadin ka ko sau d'aya ba.

Jiki a sanyaye mashkhur ya dakata tare da cewa to zahra ya zanyi ai ya zama dole hakan, ba fa haramci zan aika ta da ke ba haba zahra mai yasa kike min haka yau tsawan shekara da watanni fa, tinda aka auramin ke ban ta6a saduwa dake ba, zahra karki fara cutar dani mana, kin san dai in kika hanani kanki a matsayina na mijin ki kuma ina buqatar ki ALLAH zai yi fishi dake fa, mashkhur ya qarasa maganar cikin murya mai ban tausayi.

Cikin kuka zahra tace dan ALLAH ka rabida ni bani da lafiya kai na ciwo yake ka bari sai gobe. Kwantar da murya mashkhur yayi ya hau lallashin zahra amma ina yadda kasan dutse ake lallashi ba mutum ba sam taqi yadda sai kuka take tana had'a mashkhur da ALLAH da annabi, kuma tana mai da ranar da ya roqi gafara a wajan ta yace bazata sake sa ta zubar da hawaye ba ko sau d'aya ta sanadiyar shi.

Mashkhur jikin sa duk yabi yayi sanyi tausayin zahra ya rufe shi ganin yadda take kuka haiqan kuma gashi tace bata da lafiya ciwan kai take. Cikin raunaniyar murya mashkhur yace zahra kin yimin alqawari gobe zaki amince dani koh?. Fuska sha6e-sha6e da hawaye zahra tace ee nayi ma alqawari, jinjina kai mashkhur yayi tare da cewa shikenan my wife farin cikin ki shine nawa ALLAH ya kai mu lokacin.

Ajiyar zuciya zahra tai tare da gyad'a kai, gefan fuskar shi mashkhur ya d'ora akan fuskar zahra ya fara goge mata hawaye fuskar ta, mashkhur yana sha'awar ko romance ne yayi da zahra amma yasan bazata amince ba dan haka dole ya haqura ya gyara kwanciyar sa. Cikin sanyayiyar murya zahra tace to kaje ka kwanta a bedroom d'in ka mana.

Haba zahra ki bari na kwana tare da ke mana ko na samu sanyi a zuciya ta tinda kin qi amincewa dani ai sai ki bari naji d'imin jakin ki a kusa dani. Gaskiya yaya mashkhur aaa ni in bani da lafiya bana so a kwanta a kusa dani, bana iya bacci. Haba my wife ai dah, da yanzu ba d'aya bane ki ringa tinawa kan ki yanzu ke ba single bace.

To naji in sha ALLAH daga gobe zan canza komai kake buqata zan maka bazanyi musu ba, amma yau ka barni na kwana ni kad'ai na qarshe. Zuciya ba dad'i mashkhur yace shikenan teady na ai farin cikin ki shine nawa bari nai miki abinda kike so mashkhur ya qarasa maganar yana miqewa zuciya cike da takaicin fall.

Yana miqewa ko takan kayan sa bai biba ya fuce daga shi sai gajeran wando. Wata uwar ajiyar zuciya zahra ta sauke tasan tabbas in tabar mashkhur a kusa da ita kafin gobe da safe wani zancan ake ba wanan ba tuni ya afka mata shi yasa ma ta kore shi. Da sauri ta miqe taje ta kulle bedroom d'in da key sanan ta dawo kan gado ta kwanta.

Zahra ji tai jikin ta duk wani iri iya ta6ata ma da mashkhur yayi sai da ya tayar mata da sha'awar ta. Jiki ba kwari ta janyo wayar ta sanan ta hau online dan ji take gaba d'aya tama kasa baccin. Status d'in jama'a zahra ta hau bud'ewa, tana zuwa kan na ilham bayan ta gama gani tace mata ilham send me. Bayan ta tura mata ko minti d'aya ba'a yi ba ilham ta turo mata message da cewa kee ina yaya mashkhur d'in yake ko har an gama ne ta had'a mata da emojis d'in mamaki da dariya.

Murmushi zahra tai tare da tura masa reply da ban sani ba munafuka. Ke serous dan ALLAH ya akayi ko dai har yanzu bai dawo bane? Ilham ta turowa zahra voice note cike da zullumi. Ajiyar zuciya zahra tai cikin sanyayiyar murya ta fara yiwa ilham voice da hmmm ke baki san yadda muka qarke bane, ai da banyi da gaske ba yanzu ina nan na kusan zama gawa.

Bayan ilham ta bud'e voice d'in, cikin mamaki tai mata reply da kai dan ALLAH fa mai ya faru. Nan da nan zahra ta fara zubawa ilham labari, bayan ta gama ilham tai mata reply da kai zahra wlh baki kyauta ba ai ba kyau haka yaunzu fa in baki wasa ba mala'iku kwana zasuyi suna tsine miki. Cikin tashin hankali zahra tace in sha ALLAH ma hakan bazata faruwa ba nifa bada gayya nai ba ina tsoran kar na cutu ne kema kin sani ai.

To ya za'ayi ai dole kiyi haquri kowace da haka take sabawa kinga da tini yanzu an wuce wajan wlh. Hmmm ke dai ilham bari kawai ALLAH ya kai mu goben da,. Daga haka zahra da ilham sukayi sallama. Ajiye wayar zahra tai gafin kace kwabo son mashkhur ya sake lulu6e zahra. Ji tai kamar ta tashi ta bishi su kwana rungume da juna amma tsoro ya hana.

A hankula zahra ta miqe ta d'auko rigar shadda mashkhur wanda ta bid'ad'e d'akin da qamshin turaran da take mutuwar so. Tana d'aukowa ta dawo kan bed ta shige bargo ta rungume rigar a qirjin ta, tana sake jin so da sha'awar mashkhur suna sake rufe ta. Zahra kawai tana dauriya ne amma wata masifafiyar sha'awa ce take damun ta, haka-haka dai har bacci yayi awan gaba da zahra.

6angaran mashkhur kuwa yana fita bai nufi ko ina ba sai bedroom d'in shi na kusa da d'akin zahra. Duk ji yayi zumud'i da yake akan zahra ya kau, wata irin soyayya, qauna sha'awa, shauqin zahra ne yake damun sa. Rai ba dad'i ya fad'a kan gadon shi, zuciya cike da baqin ciki. Ga tausayin zahra da ya kama mai zuciyar shi. Haka dai mashkhur yayi ta tunani zahra iri-iri har baccin baqin ciki yayi awan gaba da shi.

Washe gari.

Kiran asubar fari ne ya tashi mashkhur daga bacci, jiki ba kwari mashkhur ya miqe, sanan ya d'auki towel ya shige toilet. Yana shiga ya had'a ruwan zafi yayi wanka sana ya d'aura alwala ya futo ugu d'aure da towel. Ba 6ata lokaci mashkhur ya shirya cikin jallabiya sanan ya d'auki dadduma ya fuce daga bedroom d'in, yana fita ya nufi d'akin zahra.

Zahra tana cikin baccin ta mai dad'i taji ana knocking qofar ta, da kyar ta iya miqewa, tare da wucewa bakin qofar dan ko ba'a gaya mata ba tasan mashkhur ne. Cikin muryar bacci tacevyaya mashkhur lfy? Qalau ki tashi ki sallah asuba tayi, jiki ba kwari zahra tace to shikenan. Daga haka mashkhur bai sake cewa komai ba ya kama hanyar fuce daga gidan bayan ya fuce ya wuce masallaci a binsa.

Zahra kuwa da kyar ta iya shiga toilet ta tsarkake jikin ta sanan ta d'aura alwala ta futo girji d'aura da towel. Tana futowa ta nufi wardrobe ta bud'e 6angaran da aka jera mata kayan bacci ta zaro riga da wanda bacci tasa sanan ta dauko hijab da dadduma ta shinfid'a sanan ta fara gabatar da sallah abinta. Bayan ta idar zama tai ta karanta azkhair d'in safiya tana gama karatun ta koma bacci abin ta.

Mashkhur kuwa bashi ya dawo daga masallaci ba sai qarfe 7 na safe yana dawowa ya hau sama ya canza jallabiya zuwa t shirt da wando three kwata, sanan ya d'auko wayar shi ya kunna domin kiran ammi ya gaishe da ita. Bayan mashkhur ya gama gaishe da ammi ajiye wayar yayi ya nufi, kicin domin dora musu breakfast shida da zahra.

Ni kuwa amina bayero nace lallai mashkhur an zama mijin kan tace kuwa. πŸ€”

Misalin qarfe 9 na safiya mashkhur ya gama kammala musu breakfast d'in su shida zahra, ya jera a draining abinci dai ya zama ready. Bedroom d'in shi ya nufa ya sake wani saban wanka sanan ya canza kaya irin dai wanda ya cire bayan ya gama sa kayan ya futo ya nufi d'akin zahra. Yana zuwa ya fara knocking a hankula. Zahra can cikin bacci taji ana knocking d'in qofa cikin kasalaliyar murya tace waye?.

My wife ki futo muyi breakfast, miqewa zahra tai sanna tace ina zuwa bari nai brush, daga haka zahra ta nufi toilet tai brush abin ta sanan ta futo daga toilet d'in. Wardrobe zahra ta nufa ta bud'e sanan ta d'auko bireziya bayan ta d'auko ta cire riqar jikin ta tasa, bayan ta gama sa bireziya, rigarta ta mayar jikin ta sanan ta nufi qofa domin ta fita zuciyar ta sai bigun tara-tara take sabida tsoran yaya mashkhur.

Zahra tana bud'ewa gaban ta ya fad'i rass ganin mashkhur tsaye a bakin qofa. Tana qoqarin mai da qofa ta rufe mashkhur ya ruqo hanun ta tare da cewa haba my teady na kinga yadda kika tsora ta sai kace kinga abin tsoro ba mijin ki ba. Murmushi zahra ta kwakwalo tare da cewa good morning my husband, shima mashkhur yayi tare da cewa good morning too my wife how are you?.

Fine my husband and you?, murmushi mashkhur yayi tare da cewa I'm very fine how was your night?. Alhamdulilah yaya mashkhur. Jinjina kai mashkhur yayi tare da cewa ya jikin naki da fatan dai kin samu sauqi, jim zahra tai na wasu lokutan kafin tace ee to jiki dai an gode ALLAH amma ban gama samun sauqi ba. Jinjina kai mashkhur yayi sarai yanzu ya gane zahra lafiyar ta qalau kawai rainin hankali ne.

Jawo ta yayi wace tare da cewa okay zo muje muyi breakfast in baki samu sauqi ba sai muje hospital a duba min ke. Jim zahra tai batace komai ba tana tafiya da kyar kamar wanda kwai ya fashewa a jiki. Teady naga kina tafiya da kyar in bakyason tafiyar bari na goyaki na goyaki?. Da sauri zahra ta girgiza kai tare da cewa aaa bana buqata zan iya tafiya. Haba my love ki bari na goya ki bana so kina wahalar min da kanki.

Aaa ka bari zan iya tafiya ai gwara na taga da qafafuwa na ko na samu naji gwarin jiki na. Mashkhur a zuciyar shi cewa yayi zakiga kwarin jiki ni zaki rai nawa wayo wlh yau ko kukan jini zaki sai na sadu dake, amma a fili murmushi yayi tare da cewa to shikenan tawo mu tafi. Haka mashkhur ya riqe hanun zahra cike da soyaya suka sauko qasa domin yin breakfast.

Ko da suka qarasa wajan draining d'in mashkhur ne ya jawa zahra kujera ta zauna sanan ya saving d'in su. Bayan ya gama suka faracin abinci a plate d'aya kowa da abinda yake saqawa a ranshi. Mashkhur yana tinanin taya zai sadu da zahra yau cikin sauqi, zahra tana tinanin taya zata gudarwa mashkhur yau?. My teady naga bakyacin abinci ko na baki a baki ne?.

Girgiza kai zahra tai tare da cewa aa zanci da kai na, haba masoyiya kin san dai duk wani aikin wahala bana so ki ringa yi ki bari mana na baki. Ya qarasa maganar yana kai mata airish d'in bakin ta. A hankula zahra ta bud'e bakin ta fara ci. Haka mashkhur yayi ta bawa zahra a baki harta qoshi sanan shima yaci ragowar. Bayan sun gama breakfast d'in kallon zahra mashkhur yayi cike da sha'awa yace teady ya maganar mu ta jiya kuwa?.

Tana nan mana yaya mashkhur, murmushi mashkhur ya saki tare da cewa yauwa my wife taso mu tafi d'aki mana. Aaa yaya mashkhur ai ba yanzu ba ka bari sai da daddare yanzu kawai kai fitar ka. Ni zahra ba inda zani daga nan har one week ina tare da ke. Gaban zahra sake fad'uwa yayi amma sai ta dake tace ka bari ba yanzu ba sai dare yayi.

Jinjina kai mashkhur yayi zuciya cike da zumud'i yace okay ALLAH ya kai mu daran ai kamar yanzu ne. Wunin ranar mashkhur yana manne da zahra komai shi yake mata sam baya bari ta wahalar da kan ta, amma dai baya yawan ta6a jikin ta ko nuna mata maitarshi a fili duk dan karta tsorata da shi in daran yayi taqi amincewa.

Bayan mashkhur ya dawo daga sallah isha'i bedroom d'in zahra ya nufa zuciya cike fall da qaunar ta. A kan dadduma ya same ta tana sallah, zama yayi har ta idar da sallah sanan ya miqe ya qarasa kusa da ita ya zauna. shiru zahra tai batace komai ba, cikin tattausar murya mashkhur yace teady na ki taso haka nan kinga dare yayi kuma kin sa ni a matse nake.

Jim zahra tai batace komai ba, haba my wife karki kasance a cikin masu sa6a alqawari jiya fa kikayimin promise akan yau zaki amince dani a matsayin mijin ki. Cikin sanyayiyar murya zahra tace to yaya mashkhur ai bazan sa6a alqawari ba alqawarin mu yana nan amma gaskiya ni bazan yadda ba har sai ka siyomin kaza amarya kamar yadda ake suyowa ko wace amarya, zahra ta qarasa maganar cikin sigar shagwa6a.

Ajiyar zuciya mashkhur ya saki cikin murya lallashi yace oh karki damu baby na da kai na zan gasa miki, in mun gama. Girgiza kai zahra tai tare da cewa aa ni yanzu nake so, to shikenan bari naje nai miki yanzu tinda kina so, qafad'a zahra ta noqe tare da cewa aaa ni ba taka nake so ba ta waje nake so. Ajiyar zuciya mashkhur ya sauke sanan yace karki damu ai giram kine my wife bari na fita na siyo miki yanzu, mashkhur ya qarasa maganar yana miqewa.

A hanzarce mashkhur ya shirya sanan ya d'auki mukullin muto ya fuce domin siyowa zahra kazar amarci kamar yadda ta buqata. Mashkhur yana fita zahra ta fara wasu wasi har ga ALLAH tana so ta bawa mashkhur kanta ko dan ta cika mai alqawari sa na jiya ta sauke haqqin sa na kanta, amma tana matuqar jin tsoro. Haka dai zahra ta dake yau ta d'au alwashin ko mai zai faruwa sai ta amince mashkhur ya sadu da ita.

Bayan fitar mashkhur rabin awa kawai yayi zahra taji qarar shigowar motar shi alamun ya dawo. Hmmm zo kaga tashin hankali wajan zahra duk tabi ta rud'e. Amma duk da haka daurewa tai sabida tana tausayawa yaya mashkhur sosai, kuma bata son sa6a alqawari. Zahra abu kamar wasa har ta fara jin sautin takun matattakala, alamun mashkhur yana gab da hawa sama ya shigo d'akin.

Ai zahra a guje ta miqe batasan sanda ta turo qofar d'akin da qarfi tasa mata key ba cikin tashin hankali. Mashkhur dai yaji qarar rufe qofa amma duk da haka guiwar shi batai sanyi ba ya cigaba da hawa benan da niqi-niqin ledojin da yayiwa zahra shopping. Yana qarasawa ya ajiye su a qofar d'akin ya fara knocking d'in qofar tare da cewa amarya ta ki fito ga angon ki ya kawo miki kazar amarci.

Wayyo naji dad'i typing har na wuce qa'ida. πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚

Ya kuke ganin za'a kwashe tsakanin zahra da mashkhur kuwa?.

Mu had'e a next page dan jin ya zata kaya.

[23/04, 8:29 pm] Oum Farhan❀️🩷: ADALILINTA πŸ’œβ€πŸ’œ

BY AMINA BAYERO πŸ’œβ€πŸ’œ

TYPING...........

*page 124*

Yana qarasawa ya ajiye su a qofar d'akin ya fara knocking d'in qofar tare da cewa amarya ta ki fito ga angon ki ya kawo miki kazar amarci.

Nan da nan zahra da take tsaye a bakin qofa ta fara gumi, mashkhur kuwa daya ji shiru sake bibbaga qofar yayi yana kwallarawa zahra kira me sauti. Na shiga uku ALLAH gani gareka zahra ta fad'a a zuciyar ta bata son sa6awa mashkhur alqawari amma ya zama dole wanan karan ta sa6a sabida mugun tsoran da take ji. Haba my wife haka mukayi dake mai kike nufi da hakan ne?.

Mashkhur ya fad'a a sare, gyara tsayuwa zahra tai cikin tsoro tace aaa yaya mashkhur nifa gaskiya hmmmmmm, rai 6ace mashkhur yace kefa gaskiya mai wai ni zaki rai nawa hankali mai kika mayar dani bazaki bud'e qofar nan ba. Kuka zahra tasa tare da cewa aaa gaskiya ni bani da lpy ka bari sai gobe.

Wani irin 6acin rai ne da haushin zahra suka lilli6e mashkhur ko ta ina, cikin 6acin rai yace oh yah ALLAH. Sassauta murya mashkhur yayi cikin sigar rarrashi yace pls zahra ta dan ALLAH ki bud'e kinji ki dena jin tsoro bafa wani zafin da kike tunani zakiji ba nan da 20 minutes anyi an wuce wajan,. Kuka zahra ta sake saki tace 20 minutes fa kace yaya mashkhur kawai kace kashe ni zakayi.

No zahra ba haka nake nufi ba taya zan kashe ki ina qaunar ki fa sosai my wife kin san bazan miki abinda zai cutar da ke ba ki bud'e qofar nan dan ALLAH naji na rage tinda bakyaso ko 10 minutes ne kinji. Aaa gaskiya yaya mashkhur bazan iya ba bani da lafiya ka rabu dani. Ke zahra ni kike rai nawa hankali ko? to wlh kika shigo hannuna sai kin gane baki da wayo.

Kuka zahra ta saki tace dama ni nasan ba sona kake ba kawai jikina kake buqata, dama na dad'e ina wanam tunanin, ama yau kashi na tabbatar. Da qarfi mashkhur yasa hannu ya kai wa qofar wani naushin baqin cikin wanda sautin naushin sai da yayi mugun razana zahra da take bakin qofar rai ba dad'i ya wuce a fusace d'akin sa.

Zahra kuwa kuka ta saki tare da komawa kan bed ta kwanta. Bayan tasha kukanta ta gama ta shiga toilet ta wanke fuskar ta sanan ta dawo tasa kayan bacci ta kwanta akan bed. Zuciya cike da so da qaunar mashkhur, ga wani irin tausayin sa da take ji, har ga ALLAH tasan batayiwa mashkhur adalci ba amma da zata iya da ta amince an wuce wajan amma tsoro ya hana ta.

6angaran mashkhur kuwa yana komawa bedroom d'in shi rai a 6ace ya cire kayan sa sanan ya wuce toilet yayi wanka da ruwan sanyi ko ya samu salama. Bayan ya futo ta daga toilwt zira kayan baccin sa yayi sannan ya kwanta akan gado zuciya cike fall da haushin zahra,. Sai a lokacin yake tinanin yayi ragwan azanci da tun farkon tarewar su a gidan bai afkawa zahra ba da ya samu dama. Ranar dai haka mashkhur ya kwana da baqin cikin zahra da kyar ya iya bacci.

Washe gari.

Washe gari mashkhur da sassafe ya shirya tsaf ya fuce yabar gidan. Zahra da take tsaye a bakin window d'in bedroom d'in a tsaye tana ganin motar mashkhur ta fita ta saki wata doguwar ajiyar zuciya. Lokaci guda wani mugun tausayin sa da son sa ya sake lili6e ta ko ta ina amma duk da hakan batajin zata iya amince mai a halin yanzu.

Bayan mashkhur yayi kamar 20 minutes da fita, zahra wanka ta shiga sanan ta futo ta shirya tsaf ta bud'e qofar d'akin. Tana bud'ewa taci karo da ledojin da mashkhur ya kawo mata su a baje a wajan, da sauri zahra ta durqusa ta d'ebe ledojin duk da kuwa suna da nauyi. Tana d'auka ta koma hanyar sauka daga kan step d'in benan. Bayan ta gama sauka bata tsaya ko ina ba sai bakin qofar babban falon.

Da sauri tasa key ta kulle d'akin sanan ta juya ta d'auki ledojin ta koma kicin. Tana shiga ta bud'e ledojin dan ganin menene a ciki. Kaza ce tasha jan gashi ba wai, d'ayar ledar kuma gashashan balango ne da gurasa, d'ayan kuma lemuka ne da yogurt. Zahra ba 6ata lokaci ta kunna oven ta gasa naman ta sanan ta dafa tea mai zafi ta koma falo za zauna akan gujera ta hard'e qafa d'ayan kam d'aya tana ci.

Hmmm ni kuwa amina bayero nace lallai zahra kin rainawa mashkhur hankali, baki bada had'in kai ba amma kinzo kina cinye mai kazar amarci. πŸ™„πŸ™„πŸ™„πŸ™„

Bayan zahra ta gama cin kazar ta da tea d'in ta qofa ta bud'e sanan ta haye sama ta shige bedroom d'inta ta rufe shi gam. Har wajan qarfe hudu ba labarin mashkhur bai dawo ba, zahra kuwa bayan ta idar da sallah la'asar bud'e qofar tai ta sauka qasa sanan ta kulle qofar babban falon,.

Bayan ta kulle ta shige kicin ta d'ora abinci. Zahra ta d'au kimanin awa d'aya tana dafa abinci, bayan ta gama ta shiryawa mashkhur nasa akan draining sanan ta d'auki nata ta bud'e qofar babban falo ta haye sama ta shige bedroom d'inta ta kulle abin ta. Bayan zahra ta gama cin abincin ta toilet ta shiga tai wanka sanan ta d'auro alwala sabida an kusan kiran sallah magriba.

Bayan ta futo daga toilet d'in ta gama shafa mai ta shirya, dadduma ta shinfid'a ta tayar

Please Login or Register in order to submit comment