Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

a sanyaye nana tace eee mana aunty ilham ki gayamin ko da matsala ne wai?. Aaa wlh nana ba wata matsala ni zanfi kowa farin ciki ma da hakan, kawai dai ina mamaki ai da kin gaya min yaya abdul ne da bamu kai nan ba tini an wuce wajan.

Kai aunty ilham da gaske kike mai zaki gaya mai ya so ni. Aaa ai bani zan gaya mai ba yaya abdul yana da sauqin kao sosai nana da kin gaya mai kece wlh da tini ya amince. Wow da gaske zai iya amincewa da wuri?. Ee to nana bani da tabbas nima hasa she kawai nake yi, amma dai nasan yaya abdul yafi yaya mashkhur sauqin kai yana da kirki over wlh.

Ke dai bari aunty ilham ai da yaya mashkhur ne ma inaga sai ya had'a min da zagi. Wata siririyar dariya ilham tai sanan tace in kin samu yana karanta message d'in ma ba, bare har ya d'aga kiran wayar, shifa in bai son number ba to wlh ko zata kwana tana ringing baya d'aga baquwar number haka zakiyi ki gama. Murmushi nana tai tare da cewa ai ni kwata-kwata jinina bai had'u da shi ba, nifa bana son mutum mara sakin fuska.

Murmushi ilham tai tare da d'an d'aga murya tana cewa haba zahra kukan nan ya isa haka ki fito daga toilet d'in nan yauzu dare ne fa. Kai aunty zahra ai abun kuka baya mata wuya wlh, kai nana wanan abun fa dole ta zubar da waye rabuwa da masoyi ba dad'i, duk da dai zata rage rad'ad'i zai samu qanwar ta, ilham ta fad'a cikin zaulaya. Murmushi jin dad'i nana tai tare da cewa to ALLAH ya tabbatar da hakan aunty ilham.

ABDUL MAJID.

Abdul ya rafka uban tagumi ya zubawa mashkhur ido da yake kwance yana sauke nunfashi da kyar. Ya tafi duniyar tinani zuciyar shi sai wani bigawa take, ga son zahra yana qaruwa a cikin zuciyar sa. Sam ji yayi duniyar ta fuce mai daga rai dama ya mutu ya huta sabida shi gani yake bazai ta6a iya rayuwa ba zahra ba, ranar dai abdul bai yi bacci ba kwana yayi a zaune yana tunani.

Washe gari.

Alhamdulilah mashkhur dai ya tafi bacci mai dogwan zango tun lokacin da aka kwantar da shi akayi mai allurori bai farfad'o ba har wajan sha biyun rana. Misalin qarfe sha biyu da rabi mashkhur ya bud'e idanuwan sa. Yana bud'e idanun sa abin mamaki kawai sai ya gan shi kwance a gadon asibiti. Wani gauran nunfashi yaja sanan ya tashi zaune yana qoqarin tsige ledar qarin ruwan hanun sa.

Muryar abdul mashkhur ya tsinka yana cewa haba yaya mashkhur meye haka ka barshi mana baka da lafiya fa abdul ya qarasa maganar yana riqe hanun mashkhur d'in. Lumshe ido mashkhur yayi ya bud'e tare da cewa abdul ka barni mana haka inaso na fita ne. Cikin mamaki abdul yace haba yaya mashkhur ka fita kaje ina kai da baka da lpy?.

Jim mashkhur yayi kafin yace am kasan mene ka fita can gaba ka siyomin rufaida. Sakin hanunsa abdul yayi sanan yace tom shikenan baka da damu yanzu zanje na dawo ka jira ni amma dan ALLAH karka cire yaya mashkhur. Okay abinda mashkhur ya iya fad'a kenan, abdul kuwa miqewa yayi ya fuce. Bayan kamar fitar abdul da minti biyar lokacin mashkhur ya tabbatar abdul ya fita daga asibitin.

Hannu yasa ya tsige ledar ruwan da take hanun sa, a gaggau ce mashkhur ya miqe ya zira silifas d'in da ya gani a qasa. ko kalular da take hanunsa bai tsaya cirewa ba ya fuce daga room d'in. Mashkhur yana fita daga asibiti ya tari kekenapep ya hau. Ba a sauke mashkhur a ko ina ba sai qofar gida.

A hanzarce mashkhur ya shige cikin gidan dan shi yama manta ana bawa wani mai adede ta kud'in, daga qarshe dai sai mai gadi aka bari da biya. Mashkhur yana shiga bai tsaya ko ina ba sai part d'in su yaci sa'a dai bai tarar da kowa ba, dan haka direct ya wuce bedroom d'in shi. Mashkhur yana shiga bedroom d'in a hanzarce ya d'auki wayar shi ya kunna bayan ta kawo ya bigawa wani yaran sa waya.

Ba 6ata lokaci ya d'auki wayar, yana d'agawa mashkhur ko amsa gaisuwar da yake bai ba yace kai sauri kazo gida ina jiran ka yanzu, ba musu mutumin yace tom shikenan. Mashkhur daga haka ya bud'e wardrobe ya deobo wasu kayan ya canza duk san mashkhur da wanka amma bai tsaya yin wanka ba.

Yana gama shiryawa ya how online domin siyar ticket. Ai kuwa mashkhur yaci sa'a ya samu jirgin da zai tashi zuwa qarfe biyu, dan haka ba 6ata lokaci ya siya ticket d'in. Mashkhur ya d'au kusan minti sha biyar yana jiran yaran nasa sanan ya qaraso. Yana qarasawa mashkhur ya miqe duk da yana jin jiri ji yake kamar ya fad'i amma haka ya daure ya cigaba da tafiya.

Mashkhur yana fita daga gidan nasu ya samu yaran nasa yayi parking d'in motar shi a gefe yana jiran shi. A gagauce mashkhur ya qasa wajan motar ya shige, yana shiga yace muje. Bayan sun fita titi mutumin yace ranka ya dad'e ina muka nufa. Ba 6ata lokaci mashkhur yace airport.

Daga haka mashkhur ya zaro wayar shi daga aljiwu ya dialer d'in number abdul. Ringing biyu abdul ya d'aga tare da cewa hello, dafe kan sa mashkhur yayi wanda yake tsananin yi masa ciwo sanan yace hello abdul na tawo fa karka sha wahalar nema na. Wata doguwar ajiyar zuciya abdul ya sauke tare da cewa haba yaya mashkhur ka tayar min da hankai haka mu kai da kai yanzu kana ina ne?.

Nifa na samu sauki na koma gida kuma har na sake fita sai anjima daga haka mashkhur ya kashe wayar. Yana kashewa yayi sake dialer number wani abokin sa. Bayan ya d'aga sun gama gaisawa mashkhur yace ganinan zuwa garin ku zuwa wajan qarfe uku da rabi ko hud'u zan sauka kazo ka dauke ni a airport..........

Bayan su mashkhur sun isa airport jirgi bai dad'e ba ya tashi zuwa kaduna. Mashkhur kuwa wani mugun zazza6i da ciwan kai ga jiri, suke damun sa. Zuciyar nan tasa cike fall da so da qaunar ji yake kamar ya mutu sabida qaunar zahra. Tunda jirgin su mashkhur ya tashi mashkhur ya runtse ido yana tunanin zahra har jirgi ya sauka yana tinanin ta,.

Mashkhur yana sauka bai wani dad'e yana jira ba abokin sa ya qaraso. Haka mashkhur ya miqe yana tafiya kamar zai fad'i har ya qarasa wajan mota, yana shiga ya rafka uban tagumi. Bayan abokin mashkhur ya tayar da motar sun fita daga airport d'in kallon mashkhur yayi tare da cewa ina zan kai ka ne?. Wata doguwar ajiyar zuciya mashkhur ya sauke sanan yace nima ban san sunan unguwar ba amma zan ringa nuna maka.

Dariya abokin nasa yayi sanan yace kai mashkhur da abin dariya wai baka son sunan unguwar ba amma ka santa a ido. Shiru mashkhur yayi ba amsa dan ji yake kan sa kamar ya tsage gida biyu. To muskilancin naka ne ya tashi kenan? hmmm bazaka gane bane abubakar bani da lafiya ne bana son yawan magana. Ah ai kai mashkhur ko lafiyar ka qalau baka son yin magana haka halin ka yake.

Haka dai abokin mashkhur yayi tai mai mita,. Mashkhur tun yana iya gayawa abokin sa hanyar da zasu bi da baki har ya gaji ya fara nuna mai da hannu, haka-haka dai har su mashkhur suka qarasa qofar gidan su zahra. Kafin kace kwabo zuciyar mashkhur har ta fara bibbigawa fat-fat sabida yana tsoran abinda zai je ya tarar a wajan zahra.

Amma haka mashkhur ya daure ya bud'e murfin mota sanan yace ka jira nifa ba dad'ewa zanyi ba, tom shikenan mashkhur ina jira sai ka fito abokin nasa ya fad'a yana kashe motar. Mashkhur yana zuwa bakin get ya fara knocking zuciya cike da tsoran zahra. Ba jimawa mai gadi yazo ya bud'e bai hana mashkhur shiga gidan ba da yake ya gane fuskar shi.

Mashkhur yana shiga yaji kansa ya sake sara mai amma haka ya d'aure ya cigaba da tafiya. Ilham da nana da suke wajan shaqa tawa suna tattauna yadda zasu shawo kan abdul ciki sauqi, kwatsam sai suka hango yaya mashkhur. Da sauri ilham ta miqe tare da kama wanyar domin zuwa wajan mashkhur. Ilham tana qarasawa ta ruqo hanunsa ta baya tare da cewa yaya mashkhur.

Da kyar mashkhur ya iya amsawa tare da cewa ilham ina zahra take ne?. Tana d'aki bata d'an jin dad'i ne amma bari na kirawo ma ita. Hmmm nasan ko kin kira ta ba zuwa za tai ba ilham amma zo ki rakani wajan ni naje da kai na, mashkhur ya fad'a murya a sare. Ilham cewa tai to yaya mashkhur sannu naga allura a cikin jijiyar hanun ka baka da lafiya ne?. Hmmmm ke dai ilham raka ni kawai bana son yawa magana kai na ciwo yake

Tom shikenan yaya mashkhur muje, amma dai maman ta bata d'akin koh? Cewar mashkhur, gyad'a kai ilham tai tare da cewa ee bama ta nan. Yauwa muje, to daga haka ilham da mashkhur suka jera suna tafiya. Mashkhur da kyar yake tafiya ga wani irin jiri da ciwan kai duk yabi yayi zuru-zuru lokaci guda ya zabge abin tausayi kamar ba mashkhur dan kwalisa ba.

Haka ilham da mashkhur suka cigaba da tafiya ilham ta tausayawa mashkhur sosai take kamar tai mai kuka. Suna shiga babban falon gidan suka tarar da twins suna ta wasa fawas da khaulat kuma suna game. Nan da nan suka fara gai da mashkhur amma mashkhur da kyar yake iya amsawa dan shi ko kallo ma basu ishe shi ba hankalinsa yana kan matar shi zahra.

ZAHRA.

Zahra gaba d'aya wunin yau tana kwance zazza6i da cikwan kai ya rufe ta sabida tsabar kukan da ta sha jiya idan ta ya kunbura suntum da kyar take iya bud'e shi. Sosai zahra take baqin cikin rabuwa da abdul ga wani irin son mashkhur da yake damun ta. Ga tausayin su da take ji, zahra dai bata san a tsakanin mashkhur da abdul watafi tausayawa ba, tausayin ya had'e mata waje guda.

Zahra tana kwance taji an murd'a handle d'in kofar ana qoqarin a shigo, sake runtse ido tai kamar mai bacci dan ita tayi tunanin ilham ce ko nana ne suka shigo. kuma sam bata son surutu sabida damuwar da take ciki. Mashkhur yana shigowa ya mai da qofar ya rufe, sanan ya kama hanyar zuwa wajan zahra, ko sallama mashkhur ya kasa yi, lokaci guda tsoran zahra ya kama shi.

Mashkhur yana hango zahra a kwance yaji zuciya shi tai mai wani mugun sanyi duk da bai gama ganin ta ba amma zuciyar shi ta farayi mai sanyi. A hankula mashkhur yake takawa har ya qarasa wajan zahra yana zuwa ya zuba mata ido quri ba giftawa. Tana kwance da rigar ta mai siririn hannu wanda ta tsaya a iya guiwa. Zahra ji tai kamar qamshi turaran mashkhur, dan haka da sauri ta ware kunburarun idanuwan ta, ai kuwa tana bud'ewa sukayi 4 eyes da mashkhur.....................

Sorry sai kuna haquri dani wlh kwana biyu bana muku posting sosai, amma in sha ALLAH zanyi qoqarin ganin ina yi muku kullun har mu qarasa dan ina gab da kammala book d'in in sha ALLAH.

Kuna ganin zahra zata iya amincewa da mashkhur kuwa?.

In kuwa zahra bata amince ba wana hali kuke ganin mashkhur zai shiga?.


Mu had'e a next page dan jin yaza ta kaya.

ADALILINTA💜❤💜

BY AMINA BAYERO💜❤💜

*120*

Zahra ji tai kamar qamshi turaran mashkhur, dan haka da sauri ta ware kunburarun idanuwan ta, ai kuwa tana bud'ewa sukayi 4 eyes da mashkhur.....................

A zabure zahra ta miqe zaune tare da mutsika idanunawan ta da hanunta sanan ta bud'e dan ta tabbatar da zahiri take gani ko kuwa ki zau yake mata. Amma abin mamaki zahra tana bud'e idanuwan ta taga mashkhur a gaban ta qiqam kamar saqago ko qifa ido baya yi ya zuba mata ido. Da sauri zahra ta d'an ta baya tana mamaki mai ya kawo mashkhur har d'aki. A hankula mashkhur ya qaraso ya zauna gefan zahra cikin raunaniyar murya mashkhur yace zahra.

Da sauri zahra ta matsa can tare da cewa lpy ka shigomin babu izi bare knocking ko sallama babu dan ALLAH ka tashi ka fuce ka bani waje. Zahra tana fad'a ne iya baki amma a zuciya ta yi farin ciki da zuwan mashkhur d'in ga tausayin sa daya lili6e ta fiye da dah, ganin yadda ya rame duk yabi ya canza idanuwan nan nasa sun sake zuru-zuru.

Dan ALLAH zahra kiyi haquri ki saurare ni zahra in son ki wlh ban san yadda zan nuna miki ba wai ya kike so nayi da rayuwa ta ko so kike na mutu ne?. Zahra ajiyar zuciya tai sanan ta danne tausayin mashkhur, tace ina ruwa na yaya mashkhur ka mutu mana ba damuwa ta bace adalilin ka kasa yaya abdul ya rabu dani har abada sabida farin ciki ka to wlh ko mutuwa za kai bazan zauna da kai a matsayin miji ba.

Nan da nan mashkhur yaji nunfashin sa yana d'an janyewa zuciyar sa sai bugawa take kamar ta fashe ga jiri. Cikin murya mai kama da ta masu kuka mashkhur yace dan ALLAH zahra ki yafe min wlh!! Yaya mashkhur dakata bana son jin komai daga bakin ka zaka fita kabar d'a kin nan ku na fuce na barma, ka takura min ka rabu dani ko ana so dole ne zahra ta qarasa maganar a raunane.

Da kyar mashkhur ya iya miqewa zahra tana qoqarin dakatar da shi taga mashkhur ya zufe a gaban ta ya tsuguna akan guiwoyin sa tare da dafe guiwoyin zahra da take zaune akan bed. Zahra dan ALLAH dan darajar annabi badan halina ba zahra ki yafe min wlh nasan na cutar da ke zahra nasan nai miki laifi nai miki ba dai-dai na quntata miki na muzan ta miki.

Na saki cikin baqin ciki nasa kin zubar da hawaye na nuna mike tsana feye da komai a rayuwa ta. Zahra nasan na kasance azzalumi mai son kai da son zuciyar zahra ki kira ni da ko wace kalma sabida nasan ni na jazawa kai na,. Amma yanzu ALLAH ya jarrabe ni da son ki zahra tunda nake ban ta6a son wata 'yar mace ba sai ke zahra.

Zahra son ki ya wahalar da ni sosai nayi ladamar abinda nai miki ki yafe min zahra. Ni ba kowan kuwa bane yau gani durqu she a gaban ki dan ALLAH dan annabi zahra naci darajar abdul da dady zahra badan halina ba ki gafar ce ni na gane kuskuran mashkhur ya qarasa maganar yana fashewa da kuka mai cin rai. Cikin kuka da hawaye ya cigaba da cewa zahra karkice aa wlh zan mutu bazan iya jure rashin ki ba.

Dan ALLAH ki yafe min kiyi min ko wanakalar hukunci amma karki ce bazaki so ni ba kuma karki ce bazaki zauna dani a matsayin miji ba zahra ki gafarce ni wlh nasan ni mai laifi ne ina roqan yafiya gare ki matata mashkhur ya qarasa maganar yana sake fashewa da kuka ga hawaye sha6e-sha6e ya kifa kansa akan guiwar zahra ya saki wani saban kukan.

Itama zahra fashewa tai da kuka mai cin rai kafin kace wani abu tausayin mashkhur ya lulu6e zahra. Har lokacin mashkhur bai d'ago daga tsugunan da yayi ba ya zube guiwoyin sa a gaban zahra sanan ya kifa kan sa a guiwoyin zahra yana kuka mai ban tausayi. A hankula zahra tasa hanuwan ta biyu ta d'ago kan mashkhur sanan ta sauko daga kan bed d'in jiki a sanyaye.

Itama ta zube guiwoyin ta a qasa kamar yadda mashkhur yayi jiki na rawa zahra ta fad'a jikin mashkhur tai hugg d'in shi ta fashe da kuka mai cin rai. Da sauri mashkhur yasa hannu biyu ya qaqame zahra kamar zai mayar da ita ciki baki na rawa yace dan ALLAH zahra ki yafe ni karki ce aaa zahra ta wlh in kika ce aaa mutuwa zanyi.

Zahra cikin murya kuka tace aa yaya mashkhur baza ka mutu yanzu ba ka dena cewa haka. Zahra in baki yafe min ba mutuwa zanyi zahra dan ALLAH ki min gafara zahra ta mashkhur ya qarasa maganar yana sake fashewa da kuka tare da qara qanqame zahra a jikin sa. Cikin shasheqar kuka zahra tace na yafe ma yaya mashkhur duniya da ALLAH.

Da sauri mashkhur ya zabura tare da zare jikin sa daga na zahra, cikin mamaki ya kalli zahra kamar zai hauka yace zahra ta da gaske kike kin yafe min?. Cikin kuka zahra tace na yafe ma yaya mashkhur duniya da lahira. Wata nanauyar a jiyar zuciya mashkhur ya saki sanan yace to kin amince zaki cigaba da zama dani a matsayin miji?.

Jim zahra tai ta d'an zubawa mashkhur ido, duk yabi yayi zuru-zuru kamar wanda ya dad'e yana jinya. Zahra tana so tace ta amince amma tana d'an jin kunyar haka kuma gani take kamar dai in tace ta amince da wuri abun bazai yi mata dad'i ba gwara dai ta sake ja mai ajiyi. Mashkhur kuwa ya zubawa zahra ido kamar zai cinye ta yana jiran amsar da zata ba shi.

D'an yamutsa fuska zahra tai fuska sha6e-sha6e da hawaye tace sai bayi tinani. Nan da nan jikin mashkhur ya sake yin sanyi murya na rawa yace pls zahra ki amince da soyayar ta shine burina wlh ina qaunar ki ji nake kamar zan mutu ki bani damar ta qarshe zahra wlh ina son ki burina kawai ki amince da soyayyah ta yanzu duk duniya bani da buri face ki kar6i soyayyar da nake miki kafin soyayyar ki ta kashe ni.

Mashkhur ya qarasa maganar yana sake zubar da zafafan hawaye daga idanuwan sa. Nan da nan tausayin mashkhur ya sake rufe zahra, ji take baza ta ta6a iya dannewa ba, cikin murya kuka tace shikenan yaya mashkhur tunda hakan ne burin ka zan cika ka ma na AMINCE da soyayyar ka kuma ma zan zauna da kai a matsayin mijina na har abada.

Wani saban kukan farin ciki mashkhur ya saki tare da janyo zahra jikin sa ya rungume ta da iya qarfin sa yana cewa ngd zahra ALLAH ya saka miki da gidan aljannah wayyo zahra ina qaunar ki. Wani dogwan nunfashi zahra taja tare da cewa haba yaya mashkhur meye haka karka 6allani sake ni mana. Da sauri mashkhur ya sassauta rungumar da yayiwa zahra tare da cewa ya haquri.

Wlh zahra in son ki kema dan ALLAH ki so ni kinji ko kad'an ne. Zahra murmushi farin ciki ta saki a zuciyar ta tace hmmm yaya mashkhur kenan baka san yadda nake son ka ba amma a fili sai tace to zanyi qoqarin yin hakan tinda kana so. Yauwa zahra wlh ina son ki ina qaunar bazan sake saki kuka ko sau d'aya ba.

Ajiyar zuciya zahra sauke sanan tace amma naji jikin ka da zafi yaya mashkhur ko baka da lafiya ne. Zahra na samu sauqi dama can ciwan son ki ne yake damuna amma yanzu na samu waraka tinda har kin amince dani. Zahra zare jikin ta tai daga na mashkhur zuciya ta cike fall da qaunar mijin ta. Sannu yaya mashkhur allura ce haka a hanun ka wai baka da lpy ne haka zahra ta qarasa maganar tana ruqo hanun mashkhur d'in.

Hmm ai nace miki na samu sauqi dama can ciwan sanki ne yake damuna, mashkhur ya qarasa maganar yana zare allurar daga jijiyar hanun sa, dan yanzu ba laifi ya fara jin kwarin jikin sa. Kai sannu yaya mashkhur zahra ta qarasa maganar tana qar6ar allurar da ya ciro daga jijiyar hanun sa. Tana kar6a ta miqe tare da cewa bari naje toilet nai plush d'in ta.

Mashkhur bin zahra yayi da ido so da qaunar ta suna qaruwa a zuciyar shi yana godewa ALLAH da yasa yau yaci nasara ya shawo kan matar sa zahra. Bayan zahra ta fito daga toilet table ta nufa ta d'auko tissue, zahra da kyar take iya tafiya duk tabi ta tsargu da kallon da mashkhur yake binta da shi, gashi dai ba wata rigar arzikice ajikin ta ba.

Zahra tana dawowa in da mashkhur yake ta tsuga sanan ta fara goge mai jinin hanun sa da tsettu d'in. Zahra tana gogewa mashkhur hannu shikuma yana qare mata kallo fass. Zahra tana gogewa mashkhur hannu ne kawai amma a zahiri gaskiya ta tsargu duk da bata d'ago idan ta ba tasan mashkhur ita yake kallo. Amma dan zahra dan ta tambatar da gaskiyar abinda take tunani d'agowa tai.

Ai kuwa kamar yadda tai tinanin ganin mashkhur tai yana qare mata kallo. Dan cije le6e zahra tai tare da cewa bari na kawo ma ruwa kasha. Zahra tana qoqarin miqewa mashkhur ya ruqo hanun ta tare da cewa aaa ni bana buqata ruwa ki dawo bana son ki tafi ki barni dan ALLAH ki dawo. Jiki a sanyaye zahra ta dawo ta tsuguna ita tama rasa ya za tai.

Hannu yasa ya shafa fuskar ta tare da cewa zahra ta nayi missing d'in ki, ya qarasa maganar yana shafa rabin fuskar ta. Shiru zahra tai bata ce komai ba. Mashkhur kuwa sake janyo zahra jikin sa yayi yana mata kallon qurullah. Murya a shaqe zahra tace yaya mashkhur nifa bana son irin wanan kallon dan ALLAH ka bari.

Tom shikenan ya haquri na dena, mashkhur ya qarasa maganar yana d'an shafa bayan zahra. Zahra tana qoqarin sake magana taji mashkhur ya sunbaci lallausan kumatun ta. Daga nan ya fara qoqarin kissing d'in lips d'in zahra. Zahra dai shiru tai tama rasa mai zata ce, zahra ji tai mashkhur ya fara kissing d'in bakin ta a hankula.

Lumshe ido zahra tai ta fud'e sabida tasan anzo inda take so. Itama a hankula ta fara tsotsar lallausan lips d'in mashkhur kamar ta samu zuma. Zahra da mashkhur sun shagala sun d'au kusan 20 minutes suna abu d'aya. Can dai zahra taji mashkhur yana so ya wuce gona da iri ya fara zira hannu a riga yana son ta6a mata breast.

Da sauri zahra ta ja baya tare da d'an ture mashkhur daga jikin ta. Tana d'an mai da nunfashi, haba zahra ki!!! Da sauri zahra ta katse mashkhur da cewa ka rabi dani haka yaya mashkhur bana so. Ajiya zuciya mashkhur ya sauke ido nan nasa ya canza kala murya cike da sha'awar zahra yace zahra ki tawo mu tafi gida.

Girgiza kai zahra tai tare da cewa aaa kawai kai tafiyar ka, kwantar da murya mashkhur yayi tare da cewa haba zahra ba kin yadda zaki cigaba da zama dani a matsayin miji ba?. Eee yaya mashkhur na yadda mana amma yanzu kawai sai na bika mama fa bata nan in ta dawo ina za'a ce mata na tafu? Ni dai gaskiya aaa bazan bika ba.

Kice mata kin bi mijin ki mana, mashkhur ya fad'a yana bin zahra da

Please Login or Register in order to submit comment