Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ka d'auke ni.

Oh sai yanzu kika damu da wanan ma to ban sani ba sai sanda naga dama zanzo. Tom shikenan hero inma dai sai zuwa nan da ko one week ne kaga ai na d'an wuta ko?. Rai a 6ace mashkhur yace ai dama nasan sam bakya jin tausayi na nan da one week ko to ki shirya yau-yau d'in nan ba sai gobe ba zanzo bayan sallah isha'i.

Tom shikenan hero na sai kazo, in kuma nayi bacci ma sai ka bari zuwa gobe ko?. Dan ALLAH kafin nazo kiyi baccin ki gani, wlh ko bacci mutuwa zaki sai kin tashi in mun tafi, ke bama sai kin tashi ba da kai na zanzo na d'auke ki da hannu na na fita da ke daga gidan. Kai mama tana nan fa ga kuma ga ammi ma, wani siririn tsaki mashkhur yaja tare da cewa to kiyi bacci kiga aiki da cikawa daga haka ya kashe wayar.

Dariyar mugun zahra ta saki, sanan ta sake jan blanket ta rufe jikinta ta koma wani saban bacci dan wanda tai bai ishe ta ba. Tofa zahra yau tasha baccin wutawa kamar dai itace amarya, sabida ta gaji sosai a bukukuwan da suka sha. Sai misalin qarfe uku zahra ta tashi. Bayan ta tashi ta shige toilet tai wanka sanan ta d'aura alwala.

Tana futowa tasa wasu kayan sanan ta gabatar da sallah, bayan ta idar ta sauka qasa domin cin abinci. Bayan zahra ta gama cin abinci tai sallah isha'i, wucewa tai 6angaran dady domin ta gaishe shi. Bayan ta shiga sun gama gaisawa daga nan kuma suka hau hira abin gwanin birgewa, zahra ba dai ita ta futa daga 6angaran dady ba sai da aka fara kiran sallah magriba sanna ta futo.

Bayan tayi salla magriba nan ma zahra zama tai suka tai hira da mama, har lokacin sallah isha'i yayi zahra ta miqe dama can da alwalar ta dan haka sallah ta tai kawai, bayan zahra ta idar da sallah ba 6ata lokaci ta fara shirin tafiya gidan dan tasan mashkhur yana kan hanya. Ko da zahra ta gama shiryawa haka taji bacci yana kwasarta sama-sama amma taqi kwanciya sabida tana sane da abinda mashkhur yace mata, dan in yayi mata hakan ba qaramin kunya zai bata ba.

Zahra tana zaune gyangyand'in nan yana d'iban ta taji qarar shigowar message,. Da sauri zahra ta watstsake idanuwanta daga gyangyand'in da take ta fara karanta message d'in. Mashkhur ne ya turo mata saqo a taqaice da ki futo ina jiran ki a waje. Da sauri zahra ta miqe sanan tai mai reply da bazaka shigo bane?.

Daga haka zahra ta d'auki mayafin ta jiki a mace taiwa mama sallama sanan ta wuce wajan ammi. Tana shiga cikin kasalaliyar murya tace ammi zan tafi, kallon ta ammi tai tare da cewa naga idanuwan ki suna lumshewa kamar dai mai jin bacci. Cikin layi zahra tace hmm wlh ammi bacci nake ji sosai, bacci kuma zahra banda bacci da kika sha yau.

Wlh ammi ni bai ishe ni ba kin san dai fa nagaji sosai a bikin nan. Wani qasaitaccan murmushi ammi tai mai cike da fassarori iri-iri, cikin mamaki zahra tace tabbas ammi nasan wanan murmushi naki da maga mai kike so kice ne wai?. Girgiza kai ammi tai tare da cewa ba komai sai alkhair ALLAH ya tsare hanya ki tafi yana jiran ki, tinda bazai shigo ba.

Zahra tana qoqarin magana taji qarar shigowar message d'in mashkhur, hmmm bazaki futo ba sai nazo na d'auke ki da kai na kenan, wlh kika qara 5 minutes baki futo ba da kai na zanzo na d'auke ki. Da sauri zahra ta juya tare da cewa tom shikenan ammi by tana qarasa maganar ta fuce da sauri, ammi wani murmushi ta saki tare da cewa tom shikenan zahra ki gai da gida.

Zahra kuwa ko takan ammi bata biba ta sauka qasa ameer yana yi mata bye bye amma bata bi ta kan saba ta fuce da sauri jiki a mace. Duk da tsayin farfajiyar gidan nan haka zahra tai ta zanbad'a sauri kamar zata tashi sama har sai data fara hango motar mashkhur sanan ta rage saurin nata. Bayan zahra ta qarasa a hankula ta tsaya bakin qofar motar.

Zahra tana kallon mashkhur ta glass d'in motar ta tabbata a fusace yake da ita dan haka bata wani tsaya ya bud'e mata murfin mota ba ta bud'e da kanta, dan tasan ma ba lallai ya bud'e mata ba tinda fushi yake da ita. Zahra tana shiga ta zauna sanna ta rufo murfin motar, har time d'in mashkhur bai d'ago ya kalli zahra ba yana ta danna wayarsa,.

Zahra tinda taga mashkhur yana nuna mata I don't care itama bata ce mai komai ta kame bakin ta. Har sai da ya gama jan ajinsa sannan ya tayar da motar suka fuce daga gidan. Bayan sun hau titi sun fara nisa mashkhur a hankula ya saci kallon zahra ta gefan ido, gani yayi ta kishin gid'a tana gyangyad'i. Rai ba dad'i yace Allah ya baki ikwan bacci sai na watsa miki ruwan sanyi a face d'in ki.

Cikin kasalaliyar murya zahra tace haba hero na ruwan sanyi kuma wai mai nai maka?. Banza mashkhur yayiwa zahra ba tare da yace komai ba. Hanun ta zahra ta d'ora akan na mashkhur ta d'an shafa Sanan tace haba hero na wai kai in kana fushi dena sona kake ko kuma dena tausayamin kake na gajifa sosai ka bari nai bacci nan.

Mashkhur ji yayi zuciya shi tai mai sanyi da yaji zahra tana shafa mai hannun sa, lumshe ido yayi ya bud'e har lokacin bai sakin ransa ba yace! Ban sani ba d'in ke har kina da lokaci bacci yanzu wlh ko mun koma gida baki isa kinyi bacci ba sai kin biyani bashina na jiya, Sanan mu d'ora dana yau. Cikin matsanancin jin bacci zahra ta bud'e ido tare da cewa bazan iya ba.

Oh karki iya mana ni ai zan iya ai ba neman iyawarki nake ba tinda ba qarfi na kika fiba. Oh ta qarfi zakiyi kenan? Zahra ta qarasa maganar tana kwantar da kanta akan damtes hanun mashkhur da yake driven. Kwantar da murya mashkhur yayi tare da cewa haba my teady ki ringa tausayamin mana, jiya kuwa kinsan halin da na shiga sabida rashin ki a kusa dani?..........

Mu had'e a next page.

[23/04, 7:39 am] Oum Farhan❀️🩷: ADALILINTA πŸ’œβ€πŸ’œ

BY AMINA BAYERO πŸ’œβ€πŸ’œ

TYPING..........

*Page 136*

Kwantar da murya mashkhur yayi tare da cewa haba my teady ki ringa tausayamin mana, jiya kuwa kinsan halin da na shiga sabida rashin ki a kusa dani?..........

Itama zahra cikin kasalaliyar murya tace ina tausaya maka mana yaya mashkhur, wlh jiya bacci nake ji sosai kuma bakazo ba shi yasa na kwanta amma pls ka yafemin kaji bazan qaraba bana so naga kana fushi dani bana jin dad'i hakan my hero. Shikenan it's ok komai ya wuce teady na amma kimin alqawari bazaki qara aikata min abu irin wanan ba.

Ajiyar zuciya zahra tai tare da cewa na dena daga yau my hero. Yauwa dear na ALLAH ya barmu tare, murmushi zahra tai tare da cewa ameen mijina. To daga haka bacci yayi awan gaba da zahra a jikin mashkhur da yake driven. Bayan sun isa gida mashkhur yayi parking, bud'ewa yayi ya fita ko daya tashi zahra jikin ta duk yayi nauyi sai wani layin bacci take dan haka goya ta yayi kawai a baya.

Daga haka ya rufe motar suka shige cikin gidan, suna shiga mashkhur ya haye sama bayan sa goye da zahra. Yana shiga bedroom, bai tsaya ko ina ba sai toilet a hankula ya sauke zahra sanan ya d'ebo ruwa ya fara wankewa zahra fuska. Bayan ya gama wanke mata fuska ruwa wanka ya had'a musu suka fara wanka a tare.

Bayan sun gama suka futo hannu riqe dana juna, ugun mashkhur d'aure da towel qirjin zahra d'aure da towel. Nan da nan mashkhur ya kashe globes d'in bedroom d'in ya kunna marasa haske. Sanan ya dawo kan zahra ya janye towel d'in jikin sa suka fad'a kan bed kafin kace meye wanan suka fara romance dama tun a towel mashkhur ya fara latse zahra.

Bayan sun gama romance d'in su suka zarce da sex abinsu. Haka mashkhur yayi ta mirje zahra kamar wanda su kai sati basu had'u ba kai abinda sai wanda ya gani, sunajin dad'in junan su ba wai. Bayan sun gama sex d'in rungume juna sukai suka shige blanket kamar dai kullum suka cigaba da tsotar bakunan junan su har bacci yayi awan gaba da su.

Washe gari.

Har qarfe 8 zahra bata tashi ba tana nan tana sharar baccin ta. Mashkhur kuwa ganin yarda zahra take bacci hakan ne ya hana shi fita wajan aiki dan haka ba 6ata lokaci ya wuce kicin domin had'awa matar sa zahra breakfast kafin ta farka daga bacci. Misalin qarfe 09:30am mashkhur ya kammala girki ya jera a draining sanan ya wuce sama domin tashin gimbiyar sa zahra.

A hankula ya hau kan bed d'in ya fara wurawa zahra iska a hankula. Cikin bacci zahra taji iska tana shiga kunan ta a hankula, da sauri ya bud'e idanuwan ta, tana ganin mashkhur ta saki ajiyar zuciya. Murmushi mashkhur yayi tare da cewa barka da safiya teadyna da fatan kin tashi da qaunar mijin ki fiye da kullum.

Murmushi dole zahra tai sanan ta gyad'a kai alamun ee, sanan ta miqawa mashkhur hannu tare da cewa help me. Ba musu mashkhur ya riqe hanun zahra ya miqar da ita zaune. Dafe kanta zahra tai wanda yake yi mata mugun ciwo, dear lpy kuwa?. Mashkhur ya tambayi zahra yana tsare ta da ido.

Cikin murya gajiyayu zahra tace kai nane yake d'an yimin ciwo. Da sauri mashkhur ya d'ora hanunsa akan zahra tare da cewa sannu mai yake faruwa ko zazza6i kike na d'auko miki magani ko mu tafi asibiti ne?. Girgiza kai zahra tai sannan tace ina tinanin kawai rashin cin abinci ne da gajiya amma lafiya ta qalau.

Oh shikenan na dafa miki breakfast bari naje na kawo mike tinda baki da lafiya ba sai kin sauka qasaba mashkhur ya qarasa maganar yana miqewa tsaye. Mashkhur yana fita zahra ta miqe ta shige toilet domin yin brush. Bayan tayi brush d'in futowa tai jiki ba kwari. Tana futowa mashkhur yana shigowa hannu riqe da tire d'in abinci.

Qarasowa zahra tai ta zauna sanan tace yauwa hero sannu amma ni yanzu nafi son nasha tea kafin naci komai, ko na samu hanjina ya warware. Ok bari na had'a miki, ba 6ata time mashkhur ya had'awa zahra shayi mai kauri ya miqa mata. A hankula zahra ta kar6a tare da cewa thank you dear, a hankula ta d'ebe tea d'in a spoon ta kai bakin ta.

Haka zahra ta ringa sha a hankula amma kafin ta qarasa shan tea d'in taji zuciyar ta tana tashi sama-sama, ko rabin tea d'in bata shaba ta miqawa mashkhur tare da cewa ni bana son tea mai madara fa. Kar6a mashkhur yayi cikin mamaki yace amma yau kika dena sha ko?. Gyad'a kai zahra tai sanan tace! Kawai ji nai yana sani tashin zuciya.

Ajiye tea d'in mashkhur yayi tare da cewa to yanzu mai kike so kici a cikin abinda na dafa miki. Gyara zama zahra tai sanan tace bani pepper soup d'in sai yafi dama-dama, ba musu mashkhur ya yiwa zahra saving sanan ya miqa mata ya d'auki ragowar tea d'in ta ya fara sha. Zahra tin kafin ta kai da kai pepper soup d'in bakin ta taji qamshin sa ya daki hancin ta.

Qamshin sa yana dukan hancin ta taji zuciyarta ta sake tashi. Amma zahra daurewa tai sabida kar mashkhur yaji ba dad'i, ko yayi tananin bataji dad'in girkin sa bane duk da bayau ya saba yi mata girkin ba. Jiki a sanyaye ta d'ebo pepper soup a spoon ta kai bakin ta. Zahra tana had'i yewa taji amai ya tawo mata gadan-gadan da sauri ta ajiye plate d'in a gefe ta nufi toilet a guje.

Tana zuwa ta durqushe ta fara sheqa amai. Mashkhur hankali a tashe ya ajiye cup d'in hanun sa yabi bayan zahra yana kiran sunan ta. Yana qarasawa toilet d'in ya tsuguwa a gefan zahra da take ta sheqa amai. Haka zahra tai ta amai sai da ta amayo da komai na cikin ta, tum tana iya amai har sai da ta gaza ko tayi yungurin ba abinda yake futowa.

Hankalin mashkhur dai ya tashi sosai haka ya temakawa zahra ta wanke jikin ta sanan ya wanke toilet d'in. Zahra a galabaice mashkhur ya taimaka mata ta iya futowa, tana futowa tacewa mashkhur ya kwashe abinci bata son jin qamshin su. Jiki na rawa mashkhur ya kwashe kayan abinci gaba d'aya ya fuce dasu.

Bayan ya dawo ya d'ebowa zahra kaya mara nauyi ya tai maka mata tasa. Sanan ya zauna cikin tausayawa yace teady na sannu bari mu tashi mu tafi asibiti koh?. Girgiza kai zahra tai tare da cewa aa nifa lafiya ta qalau yaya mashkhur. No Zahra baki da lafiya fa kalli yarda kike amai kuma kince kan ki ciwo yake wai mai kikaci a gida ne haka tun jiya na lura yanayin ki ya canza gaba d'aya.

Komai ma naci, inaga kawai abubuwan dana ci ne suka sa cikina ya rud'e nake amai amma ka bari zuwa anjima zan warke. Tom shikenan in anjima baki warke ba dole muje hospital fa kin yarda?. Gyad'a kai zahra tai alamun ee, yauwa baby na yanzu mai kike so kici?. Girgiza kai zahra tai alamun aa, haba teady ya za'ayi kice bazakici komai ba pls ki daure ki sha ko black tea ne.

Ok kawomin black tea d'in amma karka samun suger, da sauri mashkhur ya miqe tare da cewa ok teady im coming. Bayan few minutes mashkhur ya dawo hannu riqe da cup d'in black tea mara suger kamar dai yarda zahra ta buqata. Yana zuwa ya zauna suna faces d'in juna ya fara bawa zahra a baki, haka zahra ta daure ta ringa sha duk da bata so tana Shane kawai sabida ta kwantarwa da mashkhur hankali dan taga kamar hankalin sa ya tashi.

Zahra tana shan rabin cup tace ya ishe ta, mashkhur yaso ta shanye amma zahra ta kasa. Murya a raunane zahra tace ka kawo min ruwa. Oh my dear ki bari zuwa 5 minutes sai kisha kinsa in kana had'a ruwan sanyi dana zafi a lokaci guda hakan yana haifar da matsalar koh?. Hmmm yaya mashkhur ni dai kawai ka bani nasha.

Ok teady tinda kina so bari na kawo miki mashkhur ya qarasa maganar yana miqewa hanun sa riqe da ragowar tea d'in da zahra tasha. Ko da mashkhur ya fita sai daya 6ata 5 minutes kafin ya dawo sabida baya so zahra tasha ruwan zafi da sanyi a lokaci guda. Amma ga mamaki mashkhur bayan 5 minutes yana dawowa bedroom d'in ya tarar da zahra baje akan bed tana bacci.

Ajiyar zuciya ya sauke ya ajiye ruwan a gefe sanan ya hau kan bed d'in ya lulu6ewa zahra jikin ta da blanket sosai, yana jin son ta da qaunar ta bige da tausayin ta suna ratsa mai tsakiyar zuciya. Bayan baccin zahra yayi nisa mashkhur sauka qasa yayi ya fita daga gidan domin siyowa zahra abinci restaurant ko zata iya ci inta tashi daga bacci.

Haka zahra tai ta sharar bacci abinta ko kwakwaran motsi bata iyayi tinda ta kwanta. Mashkhur kuwa dayaga qarfe biyu tayi zahra bata farka ba hakan ne yasa ya tashi zahra domin tai sallah azahar. Da kyar zahra ta iya miqewa ta shiga toilet domin yin alwala, bayan ta fito tai sallah, bayan ta idar ta koma kan bed domin ta koma bacci.

Kallon ta mashkhur yayi cikin mamaki yace! Teady wai lafiya kuwa wanan baccin fa yayi yawa, tin jiya fa kike jin bccin nan kuma kinyi bacci sosai amma baki dena jiba. Jiki a kasalance zahra ta gyara kwanciyar tare da cewa hmmm gajiyar biki ce kawai ka barni na wuta zuwa anjima zan dawo normal. Hmm haba teady ai ko kece amaryar yaci ace kin wuta wanan baccin haka da kika sha.

Gaskiya dai ki tashi kici abinci mu wuce hospital, aaa ni fa ba abinda yake damuna zanci abinci amma bazani wani hospital ba, zahra ta qarasa maganar tana miqewa zaune da kyar. Miqewa mashkhur yayi ba tare da yace komai ba ya fuce daga bedroom d'in, bayan few minutes ya dawo hannu riqe da jalop d'in shinkafa mai cabbage da nama wanda ya siyo mata.

D'ayan hanun kuma juices ne mai sanyi a glass cup, yana qarasowa bed d'in ya zauna kusa da zahra sanan ya ajiye a plate ya fara bata a baki. Haka zahra ta ringa cin abinci, ba laifi taci abincin sosai dan harma ta kusan cin rabin abinci. Zahra tana gab da cin rabin abinci taji zuciyarta ta fara tashi. Da sauri ta dakatar da mashkhur da bata abincin sanan ta d'auki glass cup d'in lemon ta fara sha.

Bayan zahra ta gama sha iya ishe ya isheta ajiyewa tai sanan tacewa mashkhur, alhamdulilah nifa na qoshi. Hmmm teadyna ki qaraci mana ko kad'an ne ko rabine kici. Girgiza kai zahra tai sanan tace aa ka bari jiki na yanzu duk ya mutu kuma na qoshi in na tashi daga bacci zan qarasa cin ragowar. Daga haka zahra ta kwanta, mashkhur kuwa miqewa yayi ya fuce da ragowar abinci.

Bayan ya dawo zama yayi yana d'an yiwa zahra tausa kamar yarda ta umarce shi yayi mata yana danna mata jiki ko taji kwarin jikin ta. Zahra har ta fara bacci taji wani mugun tashi zuciya fiye dana dazuma. Da sauri ta miqe zaune sabida ji tai kamar zatai amai. Tana miqewa zaune taji wani saban amai ya tawo mata gadan-gadan.

Da sauri ta miqe sanan ta nufi toilet a guje, tana zuwa ta fara sharara amai a sin. Haka zahra tai ta amai har sai da ta amayar da abinda taci gaba d'aya. Hmmm hankalin mashkhur ya sake tashi sosai a lokacin ne ya sake tabbatarwa zahra fa bata da lafiya tabbas da akwai abinda yake damun ta.

Haka mashkhur dai ya temakawa zahra ta sake wanke jikin ta sanan ya gyara inda tai amai. Suna komawa bedroom ya d'auko mata kayan ta ya temaka mata wajan sawa sanan shima ya shirya a hanzarce. Yana gama shiryawa ya miqawa zahra hijab tare da cewa kisa mu tafi hospital. Girgiza kai zahra tai sanan tace aa ni fa ba abinda yake damuna ka rabu dani a gida.

Hmm teady nasan bakyason zuwa hospital shi yasa kike cewa lafiyar ki qalau muna zuwafa zamu dawo dubaki za'ai dan asan mai yake damun ki amma ba kwantar dake za'ai ba. Haka dai mashkhur yayi ta lalla6a zahra har ta amince suka tafi asibiti domin a duba ta asan mai yake damun ta...................

[23/04, 7:39 am] Oum Farhan❀️🩷: ADALILINTA πŸ’œβ€πŸ’œ

BY AMINA BAYERO πŸ’œβ€πŸ’œ

Double page.........

Haka dai mashkhur yayi ta lalla6a zahra har ta amince suka tafi asibiti domin a duba ta asan mai yake damun ta...................

Bayan zahra da mashkhur sunje hospital anyiwa zahra gwaje-gwaje da 'yan tambayoyi, zahra dai tin daga irin tambayoyin da ake mata ta fara tinanin wani abun. Bayan an gama gwaje-gwaje sakama ko ya nuna zahra tana d'auke da cikin 3 months. Hmmmm abin ba'a cewa komai zo kaga farin ciki wajan mashkhur duk da ba ma'abocin fara'a bane amma ya kasa rufe baki.

Ita kuma zahra mamaki ne ya rufe ta da tsoro lokaci guda dan harma ta rasa mai zatace. Bayan sun shiga mota zahra shiru tai ta rafka uban tagumi tana tinanin garin ya haka ta faru. Mashkhur da yake driven juyowa yayi ya kalli zahra cikin farin ciki yace teady naga fuskarki wani iri kamar bakya farin ciki da baby da zamu samu.

Ajiyar zuciya zahra ta sauke sanan ta juyo ta kalli mashkhur tare da cewa hmm yaya mashkhur taya akai hakan ta faru daga tariya kuma sai samun ciki. Wani kallo rainin hankali mashkhur ya watsawa zahra tare da cewa haba dear wanan wace kalar tambayar rainin hankali ce? Kamar ya taya aka samu cikin nan oh ke duk baki san yarda haka ya faruba.

Ko kina nufin duk sex d'in da muke baki san anayi ba. Hmm ni ba haka nake nufi ba kawai ina mamaki yarda ciki yayi saurin shiga acikin 3 months da sati biyu, yanzu kenan ashe ina shiga da sati biyi na samu cikin. Oh mamaki kike kenan ai 2 week d'in ma da basu shiga ciki ba da akwai dalili.

Lokacin da muka tare sai da kikai one week kina wasa da hankalina d'ayan one week d'in kuma inaga cikin shiga yake a lokacin kinga kuwa ai aiki yayi kyau, mashkhur ya qarasa maganar yana sakin murmushi. Kamar zahra zatai kuka tace kai wai ace daga tariya harka yimin ciki wanan wace kalar rayuwace. Oh bazaki godewa Allah ba kenan bisa ni'imar daya baki.

Nagode mana amma ni gaskiya ban shirya haiwuwa yanzu ba,. Cikin mamki mashkhur yace sabida mai yanzu fa auran mu ya kama qafar 2 years ai ya kamata musamu ladan aure kuwa. Oh ai shekara biyun ba irin wanan bace, hmmm naji duk da hakan dai ai da tun sanda aka auramin ke muka fara shan soyayyah to yanzu da ina yi miki bishara kina da 2 babys harma da wani cikin.

Harara zahra ta watsawa mashkhur tare da cewa ALLAH ya sauwaqe sai kace wata akuya. Murmushi mashkhur yayi tare da cewa ba wata akuya ke ki godewa ALLAH mijinki ma ya iya harka tinda gashi kin samu ciki, inaga ma a first night d'in kika samu ciki mashkhur ya qarasa maganar cikin tsokana. Ajiyar zuciya zahra tai tare da cewa shikenan in na mutu a wajan haiwuwa ai ka wuta.

Da sauri mashkhur ba shiri yaci birki qiii a tsakiyar titi, sannan ya dafe girjinsa alamun ya tsorata dajin maganar zahra sosai. Mashkhur sai da ya d'an wuta dan har sai da ya fara tara go slow sanan ya iya cigaba da tafiyar lokaci guda yanayin sa ya canza daga na farin ciki zuwa tashin hankali duk ac motar gumi yake, lokaci guda idanuwan sa suka canza suka koma ja.

Zahra ta d'an tsorata da hakan dan haka shiru tai bata sake cewa komai ba. Har mashkhur ya qarasa gida bai sake cewa komai ba itama zahra batace komai ba. Suna zuwa mai gadi ya bud'e musu qofa, mashkhur ya shiga yayi parking d'in motar jiki a sanyaye. Da kyar mashkhur ya iya kashe motar sanan ya futo, zahra itama futowa tai tabi bayan mashkhur da yake tafiya jiki ba kwari.

Mashkhur yana shiga gidan ya wuce bedroom yana shiga bedroom room ya cire kayan sa kamar yarda ya saba in yana cikin damuwa, boxser kawai ya bari a jikin sa ya fad'a kan bed zuciya cike da damuwa. Mashkhur bai dad'e da kwanciya ba zahra itama ta shigo jiki ba kwari ta cire hajab d'in ta itama ta rage kayan cikin ta kamar yarda mashkhur yayi.

Bayan ta cire kayan jikin ta ta d'auko best iya guiwa tasa, sanan ta fad'a bed kan mashkhur. A hankula ta shafa bayansa tare da cewa yaya mashkhur ka tashi zaune kasan kwanciyar rib da ciki ba kyau fa. Jim mashkhur yayi kamar bazai yi motsi ba can kuma ya rigingina ya gyara kwanciyarsa ya koma yayi plat idanuwan sa suna kallon sama.

A hankula zahra ta kwanta a qirjin mashkhur tare da cewa wasa nake maka hero na kayi haquri bazan sake fad'in hakan ba kuma insha Allah tare zamu mutu. Lumshe ido mashkhur yayi ya shafa bayanta tare da cewa ba komai teady na bake kika 6atamin rai ba kawai ina jimamin ranar da zan rabu dake ne.

Hmmm in sha ALLAH zamu mutu tare yaya mashkhur, in ta

Please Login or Register in order to submit comment