Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

so. Murmushi mashkhur yayi tare da zubawa zahra ido yana qare mata kallo.

Kawar da fuska zahra tai tana tinanin wai mashkhur mai yake nufi,. Mashkhur kuwa hannu yasa ya jiyo da fuskar ta tare da cewa kinga bari na gyara miki jan baki ki. Banaso ka gyaramin ni nasa abuna kuma na fiso na gan shi a haka. Mashkhur lashe lips d'in qasan bakin sa yayi tare da cije shi, sabida ganin yadda bakin zahra yake motsawa gashi ya sake kyau da fitar da shaf sai yaji yana sha'awa shan bakin nata.

Wani irin kallo mashkhur yake bin zahra da shi mai tayarda hankali d'an adam. Zahra kuwa d'an matsa tai daga kusa da shi hankali ta a d'an tashe, sabida tinda taga wani mayyataccan kallo da mashkhur yake mata tasan mai yake nufi, kuma tasan inda ya dosa. Sake matsowa kusa da ita mashkhur yayi tare da cewa wai zahra sabida mai kike min haka sai wani matsawa keki sai kace kinga abin tsoro.

Cikin mamaki zahra tace to kai ba abin tsoran bane ba yanzu wanan kallo mai kake nufi nan fa ba'a gida muke ba kabi a sannu wlh, kuma da fatan kazo min da takadda ta?. Wani siririn tsaki mashkhur yaja da yaji zahra tace takadda, rai ba dad'i mashkhur yace wace takadda zan baki ta tsire ko ta kaza ko kuma ta makaranta?.

Wani kallon rainin hankali zahra ta watsa mai tare da cewa ta saki mana. Mashkhur yadda zahra bakin ta ya firta kalmar sakin sai ya sake ganin kyan bakin nata, dan haka hannu biyu yaga ya saqalo wayan zahra ya kara fuskar ta gab da tata suna face d'in juna yace kin san mai ya kawo ni gidan nan kuwa?. Haba yaya mashkhur meye haka ka sake ni ko so kake sai anzo an gan mune?.

To a ganmu mana meye na tayar da hankalin ki dan an ganmu ai ba wani abu muke ba ya qarasa maganar yana had'e dogwan karan hancin sa da ma dai-dai cin hancin zahra waje d'aya. Sun had'e qoshi suna yiwa junan kallon-kallon. Dan ALLAH ka rabu dani bana son iskaccin nan yaya mashkhur kayi haquri haka. Wani kallo mashkhur ya zubawa zahra yace iskanci ko kuma lada.

Ya qarasa maganar yana had'a bakin sa da na zahra. Zahra kafin ta kai da magana taji mashkhur ya kama bakin ta gadan-gadan ya fara tsotsa, sosai zahra ta tura shi baya da iya qarfin ta, amma ko gezau mashkhur bai yi ba. Hankalin zahra a matuqar tashe take qoqarin kwatar bakin ta daga na mashkhur amma ta kasa daga qarshe ma mashkhur sa hanun sa biyu yayi ya rugumo zahra jikin sa.

Kai ga dukkan alamu mashkhur ya manta a gidan surukai yake na tuna mai ko na barshi mugu iya gudun ruwan sa?. πŸ˜‚

Sosai zahra take iwu amma ina iwun ta baya iya futowa cikin kyakyawan bakin mashkhur kukan yake shigewa. Zahra duk yadda takai da jin sha'awa da son kisses da romances da mashkhur taqi yadda ta saki jiki sabida tasan a cikin gida su suke. Haka zahra tai ta ture mashkhur tana qoqarin kwatar kanta, da kyar dai ta samu mashkhur ya cika ta.

Zo kuga bakin zahra bari fayau abin mamaki mashkhur duk ya tsotsa jan bakin tasss, saura jan bakin zahra na asali kawai. Wani gaura nunfashi zahra taja tare da yin qurun miqewa ta gudu. Ruqo ta mashkhur yayi tare da cewa ai ban gama ba ki dawo. Kamar zahra tazai kuka tace haba yaya mashkhur meye haka kai ko ina sai ka nuna halin ka manta nan gidan mu ne koh?.

Oh gidan ku ko to ai ko a gaban mama ne sai nayi miki haka ko sa tausaya min su bani ke na wuta, kinga yadda kika tayar da hankalin zahra ta sai kace yau muka fara ko hakan. Kamar zahra zatai kuka tace amma ai shi wadda muke da daddare ne ba kowa, amma wanan sabida rashin ta ido da tsakiyar rana, kuma wanan falan hanya kowa ce yanzu in wani yazo wucewa ya gani fa.

To a gani mana ai ba haramun bane wai kin manta ni da ke mata da miijine. Wani mugun kallo zahra ta watasawa mashkhur, zahra gani tai kumatun mashkhur na gefan dama ya d'an yi ja, kuma da dukkan alamu jan baki ta ne a kumatun nasa. Kagani ko har sai da ka shafi jan baki a fuskar ka, zahra ta qarasa maganar tana kai hanun kumatun mashkhur tana gogewa.

Sosai zahra take goge jan bakin fuskar mashkhur da hanun ta sabida ya fita,. zahra ta shagala da goge fuskar mashkhur sabida yadda taji fatar fuskar tashi tai mata laushi sosai. Mashkhur kuwa ya kafe idanuwan sa a kan qirjin zahra yana kallan fararan cikakun breast d'in ta da suka d'an leqo daga cikin rigar kad'an, sabida tsabar cikarsu har sun cika breast cup d'in zahra dam shi yasa suka d'an leqo waje.

Zahra kamar ance ta d'aga kai ta kalli mashkhur kuwa, mamaki ne ya kama zahra ganin yadda mashkhur yake kallon jikin ta da sauri zahra tai qasa da kanta dan ganin mai mashkhur yake kallo haka?. Zahra tana ganin breast d'in ta sun leqo da sauri tasa hannu ta duka biyun ta rufe cikin jin muguwar kunya, tana mamakin iskanci irin na mashkhur, wato suma breast d'in nata bai kyale ba.

Haba zahra meye haka ina cikin jin dad'i kin katse mun tinda bazaki bari na ta6a ba ai sai ki bari na kallah koh?. Zahra hannu tasa a kanta a hanzarce ta kwance d'an kwalinta ta rufe jikin ta tare da cewa kaga ni na gaji zan shiga ciki sai anjima ka gai da gida zahra ta qarasa maganar tana yunqurin miqewa. Ruqo hanun ta mashkhur yayi tare da cewa dan ALLAH dawo kiji ai ban gaya miki abinda yake tafe da niba.

Ni sake ni bazan tsaya ba, baka gayamin mai ke tafe da kai ba, ko baka gama yimin iskanci da yake tafe da kai ba. Haba zahra wlh wanan ba iskanci bane kinga ai ni mijin ki ne. Tabb to ni gaski bana so kuma ni iskanci nake d'aukar shi zahra ta qarasa maganar tana fincike hanun ta. Sake ruqo ta mashkhur yayi tare da cewa to naji dan ALLAH kiyi haquri wlh bazan sake yi miki ba tinda bakya so dawo ki zauna kiji.

A bisa dole zahra ta zauna ta kawar da kai gefe tare da cewa inaji?. Wata nanauyar ajiyar zuciya mashkhur ya saki zuciya cike da so da qaunar zahra, yace zahra ta yaushe zaki dawo mu tare a gidan mu?. Cikin mamaki zahra tace wana gida kuma na tare da wa? Gidan mu ni dake mana kuma ki tare da wa in ba ni mijin ki ba.

Da sauri zahra ta girgiza kai tare da cewa aa ni gaskiya baza niba akan wana dalilin zamu tare bayan rabuwa zamuyi. Hmmm zahra ki dena yau daran kanki wlh bazamu ta6a rabuwa ba wlh zahra ina SONKI ina QAUNARKI in ba ke bazan ta6a iya rayuwa ba. Cikin mamaki da shakku da firgici zahra ta d'ago ta kalli mashkhur tace yaya mashkhur ni kake so kuma?.

Kwarai zahra ke nake so wlh bazan ta6a iya rayuwa ba ke ba ki tausaya min mu cigaba da zaman aure a gida d'aya kinji zahra ta. Aaa yaya mashkhur bazan ta6a yadda da kai a rayuwa ta ba wlh nasan badan ALLAH kake so na ba so kake kawai ka ringa zalinta ta kamar da, to wlh bazan amince ba,. Cikin kwantar da murya da tausasawa mashkhur yace no my wife I sewer I Really love you I'm not joking my zahra I'm very seriously.

Girgiza kai zahra tai tare da cewa yaya mashkhur ni kuma bana son ka bana qaunar ka bazan ta6a iya zaman aure da kai ba sai dai akai gawa ta gidan ka wlh, bazan iya ba burina kawai ka sake ni bana qaunar ka i hate you yaya mashkhur pls live me. Zahra tana qarasa maganar ta miqe ta wuce da sauri, mashkhur kuwa sakin baki yayi zuciya cike fall da mamaki da baqin cikin abinda zahra tai mai ko a mafarki bai ta6a tinanin zahra zatai mai haka ba.

Zuciyar mashkhur har wani tiriri take sabida baqin ciki, da 6acin rai a ganin sa har shi zai karya billan sa yacewa zahra ya qaunar ta amma tai mai wulaqancin nan. Da kyar mashkhur ya iya zura hannu a aljiwun sa dan ya tabbatar key d'in motar shi yana tare da shi?. Cikin sa'a kuwa mashkhur ya samu a fusace ya miqe daga wajan ya fuce daga d'akin gaba d'aya.

Mashkhur yana fita bai tsaya ko ina ba sai parking space d'in gidan inda suka faka motar su, fusa ce mashkhur ya shige ya tayar da motar ya nufu get. Yana zuwa mai gadi ya bud'e mai get mashkhur yaja motar da mugun gudu kafin kace fit motar mashkhur ta 6ace a wajan sai dai hayaqin kawai..............

Zahra a birki ce ta qarasa hawa saman benan zuciya cike da zullumi. Tana qoqarin bud'e qofar bedroom d'in su maman ta futo daga bedroom d'in. Cikin mamki mama tace zahra meye haka kuma? Nunfashi zahra taja tare da cewa mama mai kika gani?. Naga kin kwance d'an kwali kin yafa, ee mama ai yanzu na kwance sai da na hau sama.

To ina jan baki ko shima kin goge ne? Gyad'a kai zahra tai kamar wata mara gaskiya sai zaro ido take. Haba zahra to yanzu meye amfanin gogewa ba sai ki bari in ya tafi ba kuma kika baro shi shi kad'ai acan. Mama ai mun gama magar da zamuyi inama tinanin ya tafi. Oh da fatan dai ba wata maganar kika gaya mai mara dad'i ba.

Aaa mama cewa fa yayi yana so na ni kuma nace mai bana son shi. Zaro ido mama tai tare da cewa bakya son shi fa kika ce zahra wanan ai wula qanci ne haka fa aka ce miki karki amince da wuri, mama ta fad'a hakan zana zazzarowa zahra ido. Nan da nan zahra ta canza maganar da cewa au bafa haka nake nufi ba mama, nima haka nace mai ban amince ba kamar dai yadda kuka gaya min.

Ajiyar zuciya mama tai tare da cewa yauwa ko kefa yanzu jeki ki duba ya tafi ko kuwa?. Mama ki rabu da shi kawai nasan ma ya tafi bazai ta6a tsayawa ba, kinga kuwa yadda yake da saurin fushi da baqar zuciya ai bazai tsaya ba. Hararar zahra mama tai tare da cewa ke zahra bana son rashin kunya mijin naki kike cewa mai baqar zuciya kar na sake ji ai wanan abu da kike ba tsari.

A taqai ce zahra tace to daga haka ta shige bedroom. Tana shiga ta tarar da ilham tana zaune tana ta kwalliya ita kuma nana tana daga gefe ta rafka uban tagumi. Zahra d'an kwalin ta cillar a gefe sanan ta koma gefan bed ta zauna. Da sauri ilham ta taso cikin zumud'i da san jin gulma tace zahra mai ya faru mai yaya mashkur d'in yace miki. Wanu gauran nunfashi zahra ta sauke tare da cewa ilham na shiga uku wai cewa yayi yana so na fa................

sorry yaya mashkhur ALLAH ya kai kai gida lafiya.

Mu had'e a next page.

Ayi hutun weekend lafiya. 😍


[23/04, 8:29 pm] Oum Farhan❀️🩷: ADALILINTA πŸ’œβ€πŸ’œ

BY AMINA BAYERO πŸ’œβ€πŸ’œ

Typing..........

*page 116*

Dan Allah kuce allah ya biya ummu farhan ya biya mata buqata na alkhairi, ku biyoni zan gaya muku mai tai min ko nace mai tai muku.

Cigaba.

Wani gauran nunfashi zahra ta sauke tare da cewa ilham na shiga uku wai cewa yayi yana so na fa................

Murmushi ilham tai tare da cewa to shine abin tayar da hankalin alhamdulilah ai dama ni abinda nake so kenan. Haba ilham nifa kin san wlh bana son shi ai na gaya mai gaskiya ina gama ya tafi dan naga kamar yayi fushi. Hmmmm shikenan dai ALLAH ya sasanta tsakanin ku ni bari kika na tafi wajan yaya ahmad. Daga haka ilham ta d'auke mayafin ta ta yafa sanan ta fuce.

Zahra kuwa ajiyar zuciya ta sauke tare da matsawa kusa da nana wanda ta zafga uban tagumi ta tafi duniyar tunani. Dafata zahra tai tare da cewa nana! firhigit nana ta dawo daga dogwan tinanin data tafi. Wai nana mai yake damun ki kwana biyu duk kin canza kamar dai bake ba. Hmmmmm aunty zahra wlh ina cikin wani hali, cikin mamaki zahra tace wana hali haka kika shiga nana?.

Ajiyar zuciya nana ta sauke tare da cewa to aunty zahra tinda kin takura bari na gaya miki wlh ciwan so ne yake damuna,. Murmushi zahra tai tare da cewa to shine wata damuwa ai so ba damuwa bane kawai sabida so keka tayar da hankalin ki?. Cikin mamaki nana tace kawai fa kikace aunty zahra wlh so ba kawai bane in mutum ya fad'a soyayyah yana cikin damuwa.

Musamman ma soyayyar wanda baya son ka ko wanda bai ma son kana so shi ba. Jinjina kai zahra tai tare da cewa oh ashe haka abun yake nana ai ni ban san haka ake ji ba to yanzu wa kike so ne ke. Hmmmm aunty zahra bazan iya gaya miki ko waye ba sabida shima kan sa wanda nake so bai san ma ina son shi ba. Jim zahra tai tana mamaki maganar nana.

Can tace lallai nana kinyi waw ta kuwa ko waye bazaki iya sanar da shi ba qila shima ya amince da ke. Kin ganki fa kyakyawa da ke komai yaji son kowa qin wanda ya rasa nasan ko waye ma bazai qiki ba. Aunty zahra bawai bazan iya gaya mai bane amma ina tinanin yadda zai d'au lamarin ne kar yaqi amincewa da hakan. Aaa nana ke dena cewa haka in sha ALLAH zai amince ma.

Jinjina kai nana tai tare da cewa to aunty zahra ALLAH yasa d'an aramin wayar ki. Gata can a jikin socket tana caji kije ki d'auka ai kin san password d'in, zahra ta qarasa maganar tana miqewa ta nufi wardrobe ta d'auko towel sanan ta cire kayan ta ta nufi toilet domin wanka tsarki, cike da sha'awa.

Nana kuwa a hanzarce ta miqe ta ciro wayar zahra daga caji sanan ta dawo kan gado. Ba inda nana ta wuce sai content. Tana shiga ta search d'in sunan yaya abdul. Number tana fitowa nana tasa hannu ta ta janyo wayar ta sanan ta kwafi number tasss bayan ta gama kwafewa ta mayarwa da zahra wayar ta caji ta dawo ta kwanta tana tinanin ta ina zata fara.

tun bayan kwana biyu da dawowar su nana daga kano gidan su mashkhur nana ta fahimci ta kamu da son abdul. Sam nana bata iya sukuni kullum a cikin tinanin yaya abdul take tana tinanin ta ina zata fara gaya mai tana son shi?. Sabida tsabar soyayar da nana takewa abdul ko ishashan bacci bata iya yi. Shi yasa kwan biyu ta canza gaba d'aya kowa ya rasa mai yake damun nana.

KANO.

Mashkhur sabida tsabar sharara gudun da yake ko awa biyu bai ba ya dawo kano. ALLAH ne ya dawo da mashkhur gida lfy amma sam ba a cikin hayyacin sa yake tuqin motar ba ga mugun gudu da yake,. Mashkhur yana shigowa gida ko parking d'in motar bai ba ya barta a tsakiyar tsakar gidan gidan. Da kyar ya iya kashe motar dan ko zare key d'in bai tsaya yi ba ya futo daga motar ya wuce part d'in su a zuciye.

Mashkhur yana isa bai wuce ko ina ba sai bedroom d'in shi. Zuciyar sa sai wani wuci take mai, yaya mashkhur ni kuma bana son ka bana qaunar ka bazan ta6a iya zaman aure da kai ba sai dai akai gawa ta gidan ka wlh, bazan iya ba burina kawai ka sake ni bana qaunar ka i hate you yaya mashkhur pls live me.

Abinda yake yawo kenan a kunan mashkhur, mashkhur ji yayi nunfashi shi yana qoqarin d'auke mai sabida tsabar 6acin rai. da sauri mashkhur ya miqe ya fara rage kayan jikin sa.

Bayan ya gama ya wuce toilet ya kunna shower ya saki ruwa mai sanyi a tsakiyar kan sa. Sai da yayi wajan 10 minutes a haka sanan yayi wanka tsarki, sanan ya d'aura alwala ya futo. Bayan yayi sallah karatun qur'ani ya farayi sabida zuciyar shi tai sanyi. Mashkhur sai da yayi karatu qur'ani sosai sanan zuciyar shi tai sanyi.

Bayan ya idar da karatun qur'anin rufe qur'ani yayi sanan ya miqe ya zauna a bakin bed ya janyo wayar shi da take ta faman ringing tun yana hanyar kaduna. Yana dubawa kamar yadda yayi tinani ahmad ne yake ta fama kira. A hankula mashkhur yasa dogan yatsan sa ya d'auki kiran sanan ya sa bands free jiki a sanyaye.

Haba mashkhur haka akeyi kuma sai muzo tare amma ka tafi ka barni ko sallama babu. Lumshe ido mashkhur yayi tare da cewa hmm nima ban so hakan ba I'm sorry. Hmmm mashkhur ai kai zan bawa haquri duk da dai ban sani ba nasan baku kwashe ta dad'i da zahra ba shi yasa kai zuciya ko, kuma nasha gaya ma in mutum yana son abu ya zama dole ya ringa danne zuciyar shi yana shanye 6acin rai ko wana iri ne.

Hmmm ahmad kenan nifa bazan iya jurewa ba gaskiya ni zahra zata kalli tsakiyar ido na tace min ta tsane ni kuma bata so na. Kash mashkhur to shine zakayi saurin fushi, kasan fa ita mace qaramar kwakwalwa ce da ita, musamman ma zahra da ba wata babba bace sosai yarinya ce fa qarama kayi mata uziri mana ina ka duba baya kaga yadda zaman ku yake, dole sai ka bita a hankula.

Hmmmmm tom shikenan ahmad naji amma fa ni bazan jure wulaqanci wanan qaramar yarinyar ba. Kai mashkhur har ka manta matar kace kake ce mata qaramar yarinya, wani siririn murmushi mashkhur ya saki tare da cewa hmmm ban manta ba ina sane. Murmushi shima ahmad yayi tare da cewa hmmm to ALLAH ya sasanta kanku, murya a sanyaye mashkhur yace ameen ahamd.

Daga haka mashkhur da ahmad sukai sallama. Suna sallama mashkhur ya ajiye wayar a gefe ba laifi yaji 6acin ran shi ya rago sasai amma abinda yake bawa mashkhur mamaki shine! mai makwan tsanar zahra ta sake shiga zuciyar shi sabida wulaqancin da tai mai sai yaji wani mugun son ta ya kama shi sosai. Dan har wani zazza6i-zazza6i yake sabida tsabar so da tinanin zahra.
Daga haka dai bacci mai nauyi yayi awan gaba da mashkhur.

After too days.

Zahra tana kwance akan bed zuciya cike fall da damuwar abinda tayiwa yaya mashkhur, bawai dan tana son shi ba, aaa kawai dan ita bata son ta wulaqan ta mutum kuma tasan abinda tai mai sam bata kyauta ba. Muryar nana da take gefan ta ita da ilham taji tace aunty ilham wai yanzu taya zan bayyana mai ina son shi?. Kai nana wai dan ALLAH waye wanan duk ya tafi ya tunanin ki ne?.

Aa aunty ilham nifa bazan gaya miki ko waye ba kawai ki bani shawara pls. Tom shikenan in tai wari maji, kina dai da number shi koh!?. Gyad'a kai nana tai tare da cewa ina da ita mana. Gyara zama ilham tai tare da cewa to yanzu dai shawara ita ki ringa yi mai message d'in safe da na dare, dana ranar jumma'a.

To aunty ilham mai kuwa ya kawo message ni da nake son shi?. Kai nana kinga irin yarintar taki ko, ai a cikin message d'in zaki fara bayyana masa sakwan ki kafin kice mai kina son shi. Tom aunty ilham amma ni ban son mai zan ringa rubutawa a message d'in ba. Murmushi ilham tai sanan tace ki bari zan ringa rubuta miki bari na rubuta miki a wayata sai na turo miki ta WhatsApp ki copy.

Murmushi nana tai tare da cewa nagode sosai aunty ilham Allah ya barki da yaya ahmad dan ALLAH maza ki fara rubuta min. Zahra kuwa jinjina kai tai a zuciyar ta tana tinanin wai dama haka so yake gigita mutane. Nana sai wani rawar jiki take kamar ba mace ba, lallai kuwa in dai da gaske yaya mashkhur yana son ta ta tausaya mai sabida shi da yake da shariya, amma ya bayyana na mata soyayya shi.

Sai zahra ta sake jin ba dad'i dama batayiwa yaya mashkhur haka ba, salin alin cikin salama tace bata son shi ai sai ya fi mutun ci. Zahra tana cikin wanan tinanin taji qarar message ya shigo wayar ta,. A hankula tasa hannu ta d'auki wayar ko ba'a gayawa zahra waye ba tasan yaya abdul ne.

Amma abin mamaki zahra sai taga wata sabuwar number daban ce. Can kuma sai tai tinanin ko yaya abdul ne ya canza wata number. Dan haka a hanzarce ta bud'e wayar sanan ta ciga cikin messages d'in ta bud'e massage d'in. Karantawa zahra ta farayi kamar haka. Dan ALLAH kiyi haquri in na 6ata miki rai wlh ina qaunar ki fiye da yadda bakya tinani ina fatan bakya cikin damuwa.

Ina son ki fiye da kai na matata DM daga mijinki zuwa matar sa. Jim zahra tai bayan ta gama karanta message d'in tana tinanin waye ya bawa mashkhur number ta dan tasan shine zai turo mata message d'in. Ilham ke kika bawa yaya mashkhur number ta kuwa?. Ilham da ta duqufa tana rubutawa nana message a taqai ce tace ee nice na bashi d'azu.

Ajiyar zuciya zahra ta sauke a hankula ta fara rubutaw mashkhur reply. Zahra har ta kusan gama rubuta mai reply kawai tai cancel d'in shi. Ta ajiye wayar a gefe a zuciyar ta tace kaji da shi, dan duk abinda za kai bazan so ka ba.
6angaran ilham kuwa bayan ta gama tsara message d'in ta turawa nana ta WhatsApp. Nana kuwa batai qasa a guiwa ba ta turawa yaya abdul.

One week a go.

Mashkhur duk yabi ya canza lokaci gudu kana ganin sa zaka son yana ciki damuwa. Ko yace wajan aiki baya iya aika ta komai sai tunanin zahra kullum ciki yi mata message yake, amma zahra bata ta6a dawowa da mashkhur reply ba ga wani mugun son ta da yake addabar rayuwar shi. Mashkhur yanzu so yake kawai yasa zahra a idon sa, amma yana tsoran zuwa kaduna sabida bai san wace tarba zahra za tai mai ba......

ABDUL MAJID.......

Abdul yana zaune a kan draining yana breakfast suna hira da ammi yaji qarar shugowar message kamar dai yadda kullum ya saba ji da safe. A hankula ya zaro wayar daga aljiwun sa sanan ya fara karanta message d'in. Sakwan jumma'a ne da yake yau jumma'a. Bayan abdul ya gama karanta message d'in bai sai sanda wani murmushi ya tsinke mai ba sabida message d'in yayi mai dad'i sosai, addu'ar kariya da neman sa'a da nasara ce. A zuciyar shi yana tinanin wai wace haka kullum

Please Login or Register in order to submit comment