Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

globes d'i falon, gaba d'aya, nan da nan haske ya qarad'e ko ina,. Daga haka ba kama hanyar kicin, zahrata d'au kimanin 10 minutes sanan ta dawo hanun ta riqe da cup d'in tea bayan ta bawa haidar ta sake koma kicin tare da cewa ina zuwa. Haidar janyo wani glass table yayi ya d'ora qafarsa akai sannan ya zaro wayar sa yana dannawa yana shan hankali kwance.

Zahra tana shiga kicin a hanzarce ta d'auro indomie, sanan ta yanka albassa ta fasa kwai ta fara soyawa. Zahra ta d'au wajan 20 minutes kafain ta fito hannu riqe da plate. A lokacin ma haidar har ya shanye shayi., a galss d'in daya d'ora qafarsa zahra ta ajiye mai plate d'in tare da cewa gashi. Kai zahra duk wannan lodin abinci haka, wanan indomie nawa kika dafa?.

A taqaice zahra tace uku mana ai nasan ka da mugun ci, ah to ba irin wanan cin nake ba, ni biyu nake ci. To ai duk da hakan mai cin biyu sai iya cin uku ni da nake cin d'aya fa. Tom naji yanzu kice ki d'auko spoon kema muci tare ni naci biyu ke kici d'ayar. Girgiza kai zahra tai sanan tace kai ni bana ci kaci kawai, lallai to ai kuwa zan bar miki ita anan ko ki zo ki rige ko ki d'auko spoon muci tare.

Zahra wucewa kicin tai ta d'auko cokali, bayan ta dawo ta zauna ita da haidar suka fara cin indomie suna ci suna hira har suka kammala, bayan sun kammala zahra ta d'auko musu ruwa suka sha. Sanan haidar ya tashi domin tafiya har bakin qofa zahra ta raka shi sukayi sallama cikin mutumci kamar basu suke fad'aca fad'acan nan ba.

Rufo qofar zahra tai sanan ta dawo ciki, direct kicin zahra ta nufa ta, tana shiga ba 6ata lokaci ta fara gyarawa. Zaha sai data gyara kicin d'in staff, ta wanke kayan data 6ata. Sanan ta futo babban falon ta share ko ina tai mopping, bayan zahra ta gama gyara qasan sama ta hau ta fara gyarawa shima ta gyara duk bedrooms din saman amma banda guda d'aya wanda mashkhur yake ciki, zahra bama tayi gigin shiga ba.

Dan tafiso mashkhur ya neme ta da kan sa in ya saukko. Haka zahra ta gyare gidan staff duk da kuwa yana da d'an girma ba laifi. Farfajiyar gidan ce zahra bata sharewa sai dai mai gadi, shi sai sharew ya bawa flower d'in gidan ruwa ya gyara garden, zahra iyaka kacinta ciki kawai take gayarawa shima ba kullum take gyarawa ba.

Sai ta d'au 3 days bata share wasu gurin a gidan ba sabida ba masu 6atawa iya kacinta bedrooms d'in da suke kwanciya da toilet d'in ta dana mashkhur sai kicin, shi zahra take iya gyarawa kullum. Zahra ta gwammace tai aikin gidan ta da kan ta akan a d'auko mata mai aiki ko da wasa bata son mai aiki, sabida yarda take jin masu aiki suna kwacewa mata mazaje, su aure su.

Duk da tasan ba da wuya mashkhur yayi mata hakan amma zahra bazata ta6a amincewa da a kawo mata mai aiki ba, shima mashkhur d'in ma tasan baze so ba. Zahra tana daga kicin taji mashkhur ya fita sallah azahar. Hakan ne yasa ta futi da sauri ta nufi bedroom dan d'aukar abdul. Lokacin da zahra taje abdul bacci yake dan haka barin shi tai kawai ta futo ta cigaba da girkin ta.

To sai wajan qarfe uku zahra ta gama komai da komai har gorki ta gama. Tana gamawa bedroom d'inta ta nufa cike da gajiya ta wuce toilet domin wanka. Bayan zahra ta futo zama tai ta fara shiryawa. Ba wasu kaya mai nauyi tasa ba sabida itama ta gaji da sa manya kaya, a ganin yau ta dawo gida dan haka dole ta sarara ta wuta tasa abinda ranta yake so.

Zahra part kawai ta iya sawa, sanan tasa wata shagalalliyar riga wanda bata da mara da babu shara-shara ce sosai. Daga haka ta zura hijab d'in ta dan gabatar da sallah la'asar. Mashkhur bayan ya dawo daga masallaci sallah la'asar ya lura zahra bata da niyar zuwa d'aukar abdul dan haka miqewa yayi ya d'auki abdul zuciya a harziqe ya nufi bedroom dan da take.

Zahra time d'in har ta idar da sallah ta cire hijab d'inta ta bada baya tana ninke dadduma. Zahra ci tai an bud'e qofar an shigo mashkhur ko sallama a ciki-ciki yayi yarda zahra bazata jiba. Mashkhur yana shigowa idan sa sauka a bayan zahra. Rintse ido mashkhur yayi ya bud'e ganin bonbons d'in zahra masha allah ya sake girma gashi ana ganin sa qarara dan har pant din ta mashkhur yana iya gani....................

Mu had'e a next page.


ADALILINTA 💜❤💜

BY AMINA BAYERO💜❤💜


*page 149*

Rintse ido mashkhur yayi ya bud'e ganin bonbons d'in zahra masha allah ya sake girma gashi ana ganin sa qarara dan har pant din ta mashkhur yafita ya gani....................

Da kyar mashkhur ya iya d'auke idan sa daga bonbon d'in zahra da suka rikita mai lissafi lokaci guda. Qarasawa kan bed yayi ya ajiye mata abdul sanan ya kama hanyar fita, dan mashkhur ya d'au alwashin sai zahra ta gane kuskuran ta sabida ta 6ata mai nesa ba kusa ba.

Zahra ganin mashkhur ya juya zai fita ba tare daya ce mata komai ba hakan ne yasa tabi bayan sa da sauri duk da tana d'an jin tsoro. Mashkhur yana gab da fita zahra ta rugo hanun sa d'aya da hanun ta duka biyu cikin sanyayiyar murya tace yaya mashkhur wai da gaske fushi kake dani?.

Shiru mashkhur yayi ba tare da yayi magana ba amma har lokacin bai juyo ya kalli zahra ba. Yaya mashkhur nice fa dan Allah ka jiyo kaji. Wani dogwan tsaki mashkhur yaja tare da sa hanunsa guda ya cire hannayan zahra biyu data riqe shi. A hankula mashkhur ya kwace hanun ta saga ruqan da zahra tai mai, ko kallan ta mashkhur ya kasa yi sabida karma ya fad'a yanayin da zai kasa control d'in kan sa.

Daga haka mashkhur ya fuce yabar zahra a tsaye jiki a sanyaye, zahra har zata bi bayan mashkhur taji abdul ya fara alamun kuka dan haka dole ta juya ta koma wajan sa. Rai ba dad'i zahra ta d'auki yaranta ta fara shayar da shi zuciya cike da jimami, bayan zahra ta tabbatar abdul ya qoshi zare jikin ta tai, ta saki rigar ta sanan ta kwantar davshi.

Haka zahra tai ta jijjiga abdul a kwance har bacci ya kama shi, bayan baccin sa ya d'an yi nisa miqewa tai ta mayar da shi tsakiyar bed d'in sosai sanan ta fuce. A hankula zahra take tafiya kamar mara gaskiya. Har ta qarasa qofar bedroom d'in da mashkhur yake ciki, haka zahra tasa hannu ta bud'e handel d'in qofar d'akin ta shiga baki d'auke da sallama.

Zaune ta samu mashkhur a kan gado daga gani ma be dade da futowa daga wanka ba ko riga babu a jikin sa daga shi sai 3 kwata. Yana zaune ya zubawa laptop ido, a zahiri mashkhur dai kallon laptop yake amma a bad'ini ya tafi duniyar tunani dan bai ma san zahra ta shigo bedroom d'in ba,.

A hankula zahra ta qaraso ta zauna kusa da mashkhur gefan dama na hagu kuma laptop d'in shi ce. Hannu zahra tasa ta shafa kakkauran damsten hanun mashkhur. Mashkhur yana jin haka ya dawo daga duniyar tunanin daya tafi, mashkhur ko juyowa bai ba ya ciga ba da kallon laptop d'in, zuciya cike da haushin zahra ga kuma son ta da sha'awar ta da suka addabi rayuwar sa.

Cikin sanyayiyar murya zahra tace yaya mashkhur! Shiru mashkhur yayi ba amsa mata ba my hero magana fa nake ma, nan ma mashkhur shiru, kana jina fa yaya mashkhur amma kake min haka. Wani mugun kallo mashkhur ya watsawa zahra ta gefan ido tare da cewa pls kar ki takuramin mana. Zahra jim tai sabida ita iya tinanin ta, mashkhur ya dad'e bai yi fushi da ita haka ba.

A hankula zahra ta sauka daga bed d'in tare da tsugunawa qasa ta dafa qafafun mashkhur tace dan ALLAH kayi haquri yaya mashkhur, kasan bazanyi hakan da niya ba, wlh jiyan nan dare ne yayi sosai kuma ammi ce ta hanani dawowa nata kiran kazo ka d'auke ni amma baka d'aga wayar ba wlh ni ko kad'an bani da lefe.

Wani kallo mashkhur ya fara bin zahra da shi kamar ba zai magan tuba can yace, wai zahra sabida me bakya d'aukar magana ta da mahimmanci ne, kuma baki damu da damuwa ta ba, da kin damu da halin dana shiga kina dawowa zaki tawo gida.

Amma shine kika kwashi qafa kika tafi kika dad'e sabida ma kar na biyo d'aukar ki shine kika bar abdul a gida. Da sauri zahra ta tari nunfashi mashkhur da cewa wlh yaya mashkhur aa kawai dai sabida nai sauri na dawo ne na barshi, ba kaga yarda zuciyata tun jiya ta kasa samun nutsuwa ba sabida nasan bazaka yarda da abinda zan gaya ma ba dole kaga laifi na.

Kuma kaga washe gari ina tashi daga bacci na dawo da wuri. Eh kin dawo da wuri mana sabida ma kin rai na min hankali ni zaki cewa kin dawo da wuri qarfe nawa kika zo gidan, mashkhur ya qarasa maganar yana bin zahra da kallon tuwuma. Hmm shikenan yaya mashkhur naji nice mai laifi kuma gashi ai na dirqusa har qasa ina baka haquri.

Mashkhur d'auke idan sa yayi daga kyakyawar surar zahra ya kawar gefe. Haba yaya mashkhur wai menene haka, ni kana yi min lefe sau d'aya kake bani haquri na haquri amma kai sai ka gama wahalar dani, zahra ta garasa maganar kamar za tai kuka. Hmmm ni me kika ji nace miki ne, ki tashi kije Allah ya kiyaye gaba.

Zahra ta fara gajiya da rashin mutunci mashkhur da sahriya dan haka miqewa tai fuska cike da kwallah zata bar wajan. Zahra tana qoqarin tafiya taji mashkhur ya ruqo hanunta gam, sai a lokacin kwallah da take idan zahra ta samu damar futowa, cikin muryar kuka tace ni ka sakar min hannu na tafi tinda baka yarda dani ba kuma ga dena sona.

Jim mashkhur yayi, kafin yasa hannu biyu ya janyo zahra cikin sa, a hankula zahra ta fad'a kan qirjin mashkhur. Har lokacin mashkhur bai saki fuska ba tana nan ba annuri, cikin voice mai kama da rad'a mashkhur yace sannu me idan kuka haka ake rarrashin miji da kuka, kin girma baki san kin girma ba kullum cikin kuka kike.

Ni da kika yiwa laifi ma banyi kuka ba sai ke mai lefi?. Cikin rawar murya zahra tace to bana baka haquri kaqi haqura ba, in ban yi kukan ba me zanyi. Zuba mata ido mashkhur yayi tare da cewa kulawa zaki bani. Lumshe ido zahra tai kamar mai bacci, mashkhur sake ruqo zahra yayi tare da cewa bakiji ba?.

Naji zahra ta fad'a a taqaice tom maza ki fara, mashkhur ya fad’a yana shafa bayan zahra. Ni bacci nake ji yanzu, wani kallon rainin hankali mashkhur yayiwa zahra tare da cewa! Ki kin isama yau 51 days kikai kullum kina bacci, amma kice min bacci kike ji tom baza ki kwanta ki gani, ai yanzu nagaya miki sai nayi ramuwar kwanakin da ki kai kina bacci.

Mashkhur ya qarasa maganar yana zubawa zahra ido kamar wani maye. Taso muje muji abinci to zahra ta fad'i hakan tana shafa qirjin mashkhur. Lumshe ido mashkhur yayi ya bud'e sanan yace ni ba abinci zan ci ba ke zan ci mashkhur ya qarasa maganar yana had'e bakin sa dana zahra waje guda a yunwace.

Haka mashkhur yayi ta tsotsa lips d'in zahra da qarfin gaske dan yama kasa control d'in kan sa. Itama zahra biye mai tai dan tunda jikin ta ya ta6a na mashkhur a buqace take kawai d'aurewa take. Bakajin komai a bedroom d'in sai qara mayataccan kisses na zahra da mashkhur. Yana shan bakin zahra yana matse jikin ta ko ta ina misamman ma brest d'in ta.

Ga su nan mashkhur Allah kamar ba mai shayarwa ba sunanun a tsaye qam, sun wani sake girma masha allah. Mashkhur da yaga rigar da take jikin zahra bata kai mai saqon da yake buqata hannu biyu yasa ya yageta. Sai kuwa ga santala-santala brest d'in ta sun futo, haka mashkhur ya kai hannu ya ci gaba da latse su da qarfi-qarfi.

kamar yarda yake kissing d'in bakin zahra da qarfi yake sha, duk yabi ya shanye yawun baki zahra, itama zahra haka take shan yawan nasa cike da shauqi. Kai abun dai baze fad'i ba mashkhur da zahra sunyi abubuwa kala-kala daga nan suka fara sex d'in su. Hmm mashkhur ya zauce sosai yarda yaji zahra ta sake yi mai dad'e kuma gata a had'e sosai kamar ba wanda ta haiwu ba.

Itama zahra ta zauce sosai sabida an jima ba'a had'u ba. Baka jin tashin komai sai iface-iface dad'i da sambatu gaba d'ayan su sun fita daga hayyacin su sun tafi wata duniyar ma'aurata ta daban. Haka su kai ta abu d'aya dan sai da su kai waja sex d'in one hours dan sau uku suna relax. Daga haka suka qanqame junan su suka shige cikin blanket bacci mai nauyi yayi awan gaba da su, cikin nutsuwa da kwanciyar hankali.

8:30 pm.

Tofa zahra da mashkhur bacci yayi dad'i sai da akai kiran sallah magriba da isha'i duk basu san anyi ba, dan kwakwalan su duk su tafi wuto sosai har akai kiraye-kirayen sallah basu san ni ba suna duniyar bacci. Zahra ce ta fara farkawa, a hankula ta bud'e idanuwan ta da kyar ta zuba akan mashkhur, da yake sauke nunfashi a hankula.

Sam zahra bata son lokaci yaja haka ba sabida haske bedroom d'in tarr kamar da rana, da yake yau basu samu damar kashe globes ba sun kunna light. Zahra lashe le6an ta tai a hankula wanda ya d'an kunbura yayi ja sabida kisses d'in da tasha wajan mashkhur. Qafa zahra tasa ta fara sosawa mashkhur tasa qafar da faracan ta qafafuwan, ta cikin blanket d'in.

Sai da mashkhur ya saki ajiyar zuciya sannan ya bud'e ido a hankula. Suna had'a ido da zahra suka sakarwa juna murmushi mai cike da fassarori. Hannu zahra tasa ta saqalo wuyan mashkhur tare da lumshe ido, ta bud'e sanan a hankula tace ina fatan dai ka dena fushi dani tinda na baka abinda kake so koh?.

Cikin muryar qasa-qasa mashkhur yace hmmm amma ai ni ban qoshi ba sai kin qarami ya qarasa maganar yana shafa kumatun zahra. Turo baki zahra tai tare da cewa aa naqi na qarama d'in. matso da fuska sa kan ta zahra mashkhur yayi sanan yayi kiss d'in kumatun ta tare da cewa rowa ko?.

Ee naji nayi rowar, hmmm ni na ta6ajin mutum da kayan sa amma an hana shi, gashi nan kuwa yau za'a fara zahra ta qarasa magana tana cizo kunan shi a hannukula. Shima mashkhur cizon nata yayi sanan yayi mata rad'a, wani murmushi zahra ta saki tare da cewa hmmm my husband ina qaunar ka da yawa fa.

Hmmm nima ina qaunar ki babyna, tashi muje muyi wanka kar magriba tayi cewar zahra. Aa nifa baqi sai mun qara kona 20 minutes ne. Aa ka bari muyi sallah kar lokacin sallah yayi, zahra da mashkhur a tare suka wai ga suka kallon a gogon bedroom d'in. Da sauri mashkhur ya miqe zauna kamar ba shi ne mai jin kasalar nan ba.

Har suna had'a baki shida zahra wajan cewa subhanallahi, a lokacin qarfe 08:40. Kallon mashkhur zahra tai tare da cewa yaya mashkhur garin yaya hakan ta faru?. Murmushi mashkhur yayi mata cikin kwaikwayan muryar ta yace garin dad'in ki mana, zahra fulon kusa da ita ta d'auka ta bige mashkhur da shi sanan tace tashi muje toilet.

Aa ki bari nayi wanka na ni d'aya kar kisa mu qara wani laifi mu kai har goma bamuyi sallah dan yanzu teddy na shida dake wanka bazan iya kai zuciya ta nesa ba. Tom shikenan ka hanzarta zahra ta garasa maganar tana rufe qirjin ta da taga mashkhur yana qoqarin kai ido. Da kyar mashkhur ya iya miqewa ya shige toilet.

Yana shiga zahra ta miqe ta d'aura towel sanan ta canza bed sheets d'in kan bed d'in. Mashkhur bai fi 10 minutes ba ya futo daga wanka yana futowa zahra itama ta shiga a hazarce tai wanka bayan ta gama futowa ta sa kaya marasa nauyi a hanzarce sann ta shinfid'a daddumar ta zura hijab ta fara gabatar da sallah ta kamar yarda shima mashkhur yake gabatar da tasa a gefe..............

ADALILINTA💜❤💜

BY AMINA BAYERO💜❤️💜

DOUBLE PAGE......

Mashkhur yana idar da sallah bayan ya gama addu'o'i miqewa yayi ya canza jallabiyar jikin sa zuwa 3 kwata da t shirt sanan ya zauna a gefan gado yana kallon zahra kamar ya cinye ta. Zahra bayan ta idar da sallah ta miqewa tai ta cire hijab d'in ta ta nufi bakin merro ta tsaya tana qarewa le6anta kallo wanda yake mata d'an zafi-zafi.

Mashkhur miqewa yayi ya nufo inda zahra take. yana qarasawa ya ruqo ugunta da cikinta ta baya ya matso sosai dan har joystick d'in shi tana shafar bonbon d'in zahra. Cikin muryar shagwa6a zahra tace ji fa yarda kasa baki na ya kunbura. Mashkhur kallon zahra yake ta mudubin sosai, tare da cewa garin yaya teddy na. Hararar mashkhur zahra tai sanan tace garin maitar shan bakin ka mana.

Hmm wai har kura ce zata cewa kare maye yanzu teddy tsakanin ki da Allah dani da ke waye mayan kisses?. Harar shi zahra tai ta merro sanan tace kai! Tom naji kiyi haquri my lovely wife bazan qara ba wanan ma kuskure ne. Murmushi zahra tai sanan tace hmmm nima nasan baza kai min haka kana sana ba kawai wasa nake maka.

Ruqota mashkhur ya sake yi gam ta baya sanan yace wlh teddy kin qarami dad'i sosai meye siririn ne. Nan da nan zahra ta had'e rai sanan tace hmmm yaya mashkhur kenan ka futo a mutum ba sai kace dad'i na ya ragu ba, nima kai na nasan hakan tinda haiwuwa nai. Ah haba teddy wlh kin san bazan fad'i abinda ba haka ba. Hmm yaya mashkhur kenan zahra ta qara maganar jiki a sanyaye.

Kai teddy ki yarda dani wallahi tallahi da gaske nake har zuciya ta nake fad'a miki wanan maganar, ba wasa ba. A hankula zahra ta sauke ajiyar zuciya sabida yarda taga fuskar mashkhur ta yarda da mashkhur, kuma tasan mashkhur bai fiye rantsuwa ba ko akan gaskiya ne baya yawan rantsuwa.

Tom naji dad'i hakan zahra ta fad'a tana fad'ad'a fuskarta da fara'a. Yauwa matata ko kefa to amma garin yaya hakan ta faru baki gayamin ba? Girgiza kai zahra tai tare da cewa nima ban sani ba kawai ka cika ni. Naqi d'in sai kin gayamin ko kuma ki qara bani kyana dad'in ki, zahra tana qoqarin magana suka farajin kukan abdul, da yake bedroom d'in da suka baro abdul a ciki yana kusa da wanda suke ciki.

Da sauri zahra ta zare kanta daga jikin mashkhur dan ita gaba d'aya ta manta da wata halintta abdul, kamar yarda mashkhur ya sha'afa da hakan.
Ni kuwa amina bayero nace Ee lallai zahra da mashkhur duniya tai muku dad'in.
A hanzarce zahra ta kama hanyar fita mashkhur yana fiye da ita.

Suna qarasawa tare suka shiga bedroom d'in suna 'yar rige-rigen d'aukar abdul. Mashkhur ne ya nasarar d'aukar shi sanan ya fara jijjiga shi, zahra tana qoqarin kar6ar sa amma ya hanata wai shi rarrashin sa yake. Zama zahra tai tare da zuba musu ido tana kallon ikwan ALLAH. Bayan mashkhur ya jijjiga abdul yayi shiru dawowa yayi kusa da zahra ya zauna.

Sanan ya miqa mata shi tare da cewa! Gashi, murmushi zahra tai tare da cewa ka qarasa ladan ka mana ka ba shi nono ko. Mashkhur to yace yana qoqarin bud'e ma6allin rigar zahra. Ture hanun sa zahra tai tare da cewa ai ba nawa nace ka bashi ba naka nake nufi. Wani dogwan tsaki mashkhur ya saki tare da cewa to ni ina na gan shi.

Wata muguwar dariya ce ta kwacewa zahra bayan ta tayi mai isarta hannu tasa akan qirjin mashkhur tare da shafawa tana neman nipple's d'in shi bayan ta nemo tace to ba ga shi ba. Wani kallo mashkhur ya watsa mata tare da cewa ki kiyaye ni zahra baza ki qar6e shi ki ba shi ba. Dariya zahra ta sake yi sanan ta kar6i abdul cikin nishad'i.

A hankula zahra ta fara bud'e ma6allan riqarta da kyawawan ya tsunta. Mashkhur cewa yayi wai mene haka bazaki yi da sauri ba ni kawo na bud'e miki. Hararar shi zahra tai sanan tace tom sai ka bamu waje koh? Hmmmm zahra kin mayar dani abin wasan ki koh?. Ee to ai dama can abun wasan na d'auke ka. Kumatun ta mashkhur yaja da d'an qarfi sanan yace zanyi maganin ki.

Siririn iwu zahra tai tare da cewa wayyo zai fasa min kumatu. Ai gwara na fasa ki wuta tinda bakya ji maza ki bashi, haka zahra ta qarasa bud'e ma6allin rigar sanan ta fara bawa abdul cikin kulawa zuciya cike da qaunar mijin ta mashkhur. Mashkhur kuwa zuba masu ido yayi yana kallon su cikin birgewa da soyayah su da qauna. Hmm dan ALLAH a dena kallan mu haka kar kasa mu k'ware.

Naqi d'in wai ke baki yarda ba kina jin kunya ko to in banda abinki wana dare ne jemage bai gani ba, ai komai nasa ni na jikin ki gwara ki dena wahalar da kan ki. Ka sani kuma kake kallo na kamar ya cinye ni. Uhmm ai ni mayyanki ne kuma bana gajiya da ganin ki shi yasa, tom ka cinye ni mana ka wuta. Aa in na cinye ki kuma nayi rayuwa dawa mashkhur ya qarasa maganar yana yiwa kumatun zahra kiss.

Kayi rayuwa da abdul mana, ke zahra sakuwa ce, abdul d'a nane ke kuma mata tace mahad'in rayuwa ta abdul kuma ba mahad'in rayuwata bane jinin jiki nane, nifa in ba ke rayuwa ta bazatai lasting ba. Murmushi zahra tai tare da cewa nima haka ae wlh yaya mashkhur ina qaunarka sosai, hmmm nima ina qaunar matata uwar yarana goma, dariya zahra tai tare da cewa ko biyar bazaka samu ba, mace kawai zan sake haifa itama sai na wuta sosai.

To haka zahra da mashkhur suka cigaba da shan soyayyah su har sai da ta gama bawa abdul nono ya sha ya qoshi. Daga haka suka miqe mashkhur riqe da abdul suka sauka qasa domin cin abinci. Haka dai ma wajan cin abinci duk rabi fad'an su na soyayyah suke da bawa junan su kulawa. Bayan sun gama cin abinci sama suka hau suka sa abdul a tsakiya. Mashkhur yana son qara sex da zahra amma zahra taqi tace ita sai gobe ta gaji dole haka suka haqura bacci mai dad'i yayi awan gaba da su.

Washe gari......

Bayan sunyi sallah asuba sun koma bacci misalin qarfe 7 zahra ta tashi domin d'ora abinci sabida tasan mashkhur yau yana da aiki. A hankula ta tashi ta sauka daga kan bed, ta fara saka takalman ta, zahra tana fara tafiya taji an ruqo hanun ta tabbas tasan mashkhur ne dan haka juyowa tare da cewa good morning dear.

Good morning too dear where are you going?. Kicin zahra ta fad'a a taqaice mai zakiyi a kicin da safiya dear bana son ki ringa wahalar da kan ki sosai bari nazo na tayaki mashkhur ya qarasa maganar yana tashi daga kwanciyar da yayi. Kallon sa zahra tai sanan tace girki mana zanyi ma sabida nasan zaka fita office.

Hmm waya gaya miki nifa na d'auki wuton one week sai nayi ramu zan koma haba ai nayi haquri da rashin ki wife. Murmushi zahra tai sanan tace to shikenan sai mu zauna mita ramuwa aiki ya same mu. Aiki ko dad'i, dad'i dai ya same mu,

Please Login or Register in order to submit comment