Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

d'aya. Mashkhur yana so ya janye hanunsa daga kan brest da nipples d'in zahra amma sam ya kasa dan hanunsa yama kasa motsi gaba d'aya.

Zahra ma ji tai ta kasa motsi itama,, kaga d'aya sunyi shiri bakajin sautin gomai sai na saukar nunfashin junan su. Zahra tana cikin wanan halin taji baban d'an yatsan mashkhur na qarshe ya fara motsi akan nipples d'in ta. Rass'rass'rass gaba zahra ya fad'i dan har sai da mashkhur yaji sautin fad'uwar gabar zahra.

A hankula mashkhur ya cigaba da shafa nipples d'in zahra, hankali kwance sabida yana sahafawa yanjin wata nutsuwa har kwakwalwar shi. Zahra kuwa wani irin yanayi ta faraji na daban, ita dams bataso taci wani abun ko yaya ya ta6a mata kan nipples sai gashi mashkhur yana ta6awa. Nan da nan sakwan mashkhur ya fara ratsa gangar jikin zahra.

Wani iri ta d'in gaji wanda batasan menene ba dad'i-, dad'i qaiqayi-qaiqayi zafi-zafi, a cikin abubuwan nan uku ta rasa abinda take ji. 6angaran mashkhur kuwa ya sake zauncewa sakamakwan yana fasha nipples d'in zahra, yana jin yana sake girma da d'an tauri-tauri. Nan da nan itama zahra ta sake rud'ewa dan lokaci guda taji tana jin mugun dad'in abinda mashkhur yake masa sai taji sam bataso ma ya dai na.

Mashkhur kuwa d'ayan hanun nasa ya d'ago ya sake dora shi akan d'ayan brest d'in zahra yana mamatsawa ko ta ina, numshe ido mashkhur kawai yake sabida yana danna hanunsa a brest d'in zahra yaji yana lumewa sabid tsabar laushi haka dai yayi ta matsawa a hankula, har ya nemo kan nipples d'in.

Sosai zahra ta riqe le6an mashkhur da yake bakinta qarfi ta fara tsota, sabida dad'i da take ji har kwakwalwar ta. Shima mashkhur d'in cigaba da tsotsar lips d'in zahra yayi hankali kwance. Duk wanan sha'anin da mashkhur da zahra suke duk ta wajan riga zahra suke zahra bata yadda mashkhur ya zura mata hannu a riga ba. Amma a hankula ma6allan gaban rigarar zahra sai samewa sukeyi.

Ga mashkhur yana mulmula nipples d'in zahra, yana sake jin suna girma da tauri sunyi luhu-luhu kamar wanda zasu farka rigar su fito waje, dama gashi rigar ba wani kauri ta cika ba.
6angaran mashkhur kuwa ji yayi sam hakan da yakewa zahra baya gamsar da shi inma badda wata muguwar sha'awa ba abinda yake tada mai. Dan haka a hanzarce ya zare bakin sa daga bakin zahra sanan ya mstsar da kansa dai dai sai tin brest d'in zahra.

Zahra ba tai haune ba sai ji tai mashkhur ya kafa mata baki akan nipples d'in ta ya fara wasa da shi da harshan sa. Zahra kuwa sake turo mai qirjinta tai iya qarfi ta tare da dora kyawawan hannayan ta akan sumar sa mai laushi, ta fara shafa sumar kota ina tana wasa da yatsunta akan sumar shi. Mashkhur kuwa hakan ba qaramin zauta shi yayi ba nan da nan ya tusa hanunsa d'aya a cikin rigar zahra ya danqo brest d'in ta guna d'aya.

Yana danqo brest d'in ya lala6o nipples d'in ta ya fara wasa da shi da d'an yatsun shi. D'aya brest d'in nata kuma wanda yasa a bakisa ta wajan riga yana wasa da shi da harshan sa da tsakankanin siririyar wushiryar sa. Zahra kuwa wani siririn ihu dad'i ta saka! Wash tare da sake danna hanunta a sumar kan mashkhur d'in tana sake shafata kota ina tare da sake banqaro masa qirji.

Mashkhur kuwa sai sauke ajiyar zuciya yake mai kama da gurnani,. Tofah zahra da mashkhur sun d'au 30 minutes suna abu d'aya amma har yanzu duk cikin su ba wanda yayi relax sabida ko wanan su bai gaji da junan suba amma ba laifi suna d'an sami nutsuwa. Abu yaqi ci yaqi cinyewa gashi ko wanan su sha'awar sa taqi kwanciya.

Mashkhur yana so ya afkawa zahra ya huta dan ji yake kamar zai mutu amma yana jin tsoran haka, sabida yasan in yayi hakan zai iya rusa duk wani shirinsa na shekara da wattani. Mashkhur yana cikin wanan tunanin yaji zahra tana sauke nunfashi sama-sama nunfashin sai wani qoqarin kwace mata yake. Da qarfi mashkhur ya rintse ido, a bisa dole ya zaro hanunsa daga rigar zahra sanan ya cire bakinsa daga nipples d'in zahra,.

Ya kwanta da kansa a gefe yana mai da nunfashi,, zahra kuwa sai fama da nunfashinta take dan qoqari d'auke mata yake. Mashkhur yana jin haka a d'an tsorata ya sake janyo zahra jikinsa duk tabi ta jiqe da gumi tana fama da nunfashin ta. Da sauri mashkhur ya saki zahra jiki ba kwaru ya fara qoqarin miqewa a tsorace, sabida jin nunfashin zahra yana qoqarin d'aukewa hakan ya d'an tsora tashi.

Yana miqewa ya sauka daga kan bed d'in jiki na rawa ko takalimi bai tsaya zirawa a qafarsa ba ya kama hanyar fucewa daga bedroom d'in zahra dama ga bedroom d'in ba haske. Yana fita a hanzarce ya nufi firinji, ya d'auko bottle d'in water mai sanyi sanan ya wuce draining table ya d'auki cup, yana d'auka ya wuce bedroom d'in zahra a hanzarce.

ADALILINTA 💜❤💜

BY AMINA BAYERO 💜❤💜

Double page...........

Na humaira da oum farhan sabida ku nayi double page yau.

Har lokacin da mashkhur ya dawo bedroom d'in zahra bata dai na nunfarfashi ba, mashkhur yana jin sautin nunfashin zahra. Duk da room d'in da duwo sosai ba'a ganin komai da yake time d'in da mashkhur ya shigo d'akin ya kashe globe d'in d'akin ko blue d'in ma bai kunna ba, shi yasa bedroom d'in ya gauraye da duwo.

Haka haka dai mashkhur ya qarasa table ya ajiye ruwan sanan ya kunna globe d'in, amma ba mai haske ya kunna ba blue ne. Duk da zahra bata cikin hayyacinta amma tana ganin lokacin da mashkhur ya kunna globe d'in d'akin tun kafin ya juyo ta fara qoqarin gyara ma6allan rigarta biyu da suka zame.

Da kyar zahra ta iya gyarawa sabida yadda jikinta yake rawa ga nunfashita sai wani d'aukewa yake. Mashkhur yana qarasawo kan bed d'in ya matso wajan zahra tare da sa hannu ya d'agowa zahra zaune. Da kyar zahra ta iya daurewa ta zauna da duwawunta sabida jikinta duk yayi sanyi.

Jiki na rawa mashkhur ya bud'e bottle d'in ruwan ya zubawa zahra a cup, sanan ya kai mata baki. Da sauri zahra ta bud'e bakin ta tare da d'ora haninta duka biyun akan na mashkhur wanda yake bata ruwa ta fara kwankwad'an ruwan. Duk da zahra bata da yawan shan ruwan sanyi amma sai da yau ta shanye ruwan nan tass.

Sanan ta saki hanun mashkhur jiki na rawa, murya a dashe mashkhur ya kalli zahra tare da cewa! Zaki qara, da sauri zahra ta girgiza kai alamun aaa. Mashkhur kawar da kai yayi idon sa duk yayi wani jajawir sai lumshewa yake. Hannu na rawa ya d'aga bottle d'in ruwan ya kai bakinsa, shima bai sauke ba sai da ya shanye ruwan tass. Zahra kuwa sulalewa tai akan gadon.

Mashkhur kuwa jiki a sanyeye ya miqe ya ajiye cup d'in akan table da bottle d'in ruwan sanan ya d'auki robot d'in A.C ya kunna, yana kunnawa ya koma ya kwanta ciki a sanyaye. Zahra kuwa tini guminta ya fara bushewa, ta wani qanqame jikinta da yake ita ba ma'abociyar son A. C bace tun sanda sukazo russian da yake qasar da sanyi ba laifi.

Mashkhur kuwa yana ganin hakan ya sake matsawa gab da zahra tare da janyo blanket d'in da yake bayan zahra ya lulu6e ta, yana lulu6e ta shima ya shiga cikin blanket d'in sanan ya janyo zahra jikinsa sosai. Itama zahra hannu na rawa ta rungomo mashkhur d'in ta sake shigewa cikinsa.

Lumshe ido mashkhur yayi sabida yadda yaji jikin zahra yayi d'imi gwanin dad'i, ba kamar nasa ba da yake salam a wuce ba. Cikinsu ne kawai a cikin blanket amma kansu a waje yake kwance akan fulo. Sosai mashkhur ya d'an yi qasa-qasa da kansa ya sai ta fuskar shi da ta zahra, dan hancin sa har gogar na zahra yake.

Nan da nan nunfashin su ya sake gaurayewa, ko wanne yana jin sautin saukar nunfashin d'au uwansa. Cikin zazzafar sha'awar zahra mashkhur ya sake cafko lips d'in zahra na qasa ya fara tsotso. Itama zahra cafko lips d'in mashkhur na sama tai ta fara tsotso. A hankula suka fara kisses d'in junan su.

Haka sukai ta kisses d'in junan su har bacci yayi a wan gaba da zahra. Mashkhur kuwa yana nan ido biyu dan har time d'in bai dai na jin feeling d'in zahra ba amma dai ba laifi ya d'an rago kad'an. Haka dai ya cigaba da kisses d'in zahar har bacci shima yayi awan gaba da shi. Duk Sunbi sun qanqame junan su, musamman ma mashkhur da ya qanqame zahra kamar zai mayar da ita cikin sa. Bakin su saqale da juna sunqi saki.........

ASUBAYI.

Kiran sallar asubar fari ne ya farkar da mashkhur daga bacci. Amma sam jikinsa ya mutu yama kasa ko kwakwaran motsi, ana cikin haka zahra itama ta farka. Tana farkawa gabanta ya fad'i rass, sabida ita bata gama tantace gaskiyar lamarin ba tana tinanin ma wani abun duk mafarki ne, amma tinda taga bakin ta cikin na mashkhur ta tabbatar komai gaskiya ne.

A hankula zahra ta motsa tare da bud'e idon ta shima mashkhur yana jin haka ya ware idon ta fass akan zahra, ai kuwa sukayi 4 eyes da junan su. Nan da nan gaban zahra ya fad'i rass, da sauri ta rintse idon ta ta rufe gam tare da janye bakin ta daga na mashkhur d'in sanan ta sake shi gada hugging d'in da tai, shima mashkhur saki zahra yayi tare da yin baya abinsa.

Nan da nan abubuwan da suka faru jiya suka fara fad'owa mashkhur tiryan tiryan, itama zahra haka ta ringa tina komai daki daki. Mashkhur kuwa a zuciyar shi sai ya godewa ALLAH da yasa bai afkawa zahra ba da tini ya zawa kansa wata masifar yanzu. Duk jikin sa yayi tsami amma haka ya d'aure ya miqe zaune sanan ya sauka daga kan gadon,.

Sai da ya kama hanyar fita daga bedroom d'in sanan yace! Ki shirya yau plane d'in morning zamu bi, mu koma nigeria qarfe 8 dai-dai plane d'in zai tashi ki had'a kayan ki. Mashkhur yana kai qarshe ya murd'a handle d'in qofar ya fuce daga bedroom d'in. Zahra kuwa wani dogwan nunfashi ta sauke tare da cewa! Alhamdulilahi, yau zan sa iyaye na da kaka ta harma da 'yan uwana a ido na dama ance komai yayi farko yana da qarshe, zahra ta qarasa maganar tana sakin murmushin farin ciki.

Daga haka zahra ta miqe, ta sauko daga kan bed, d'in tana saukowa ta canza globe d'in d'akin daga blue zuwa white,. Zahra tama rasa mai zata fara, ga marar ta tana d'an mata ciwo sama-sama, haka dai ta d'aure ta d'auki towel d'in ta shige toilet domin yin wanka.

Duk da zahra batasan wanka asuba amma dai wanna yazama dole haka ta d'aure tayi, bayantsarki, bayan ta gama na tsarki ta sake nml wanka sanna tai brush ta d'aura alwal ta futo, daga toilet d'in qirji d'aure da towel. Tana futowa ta zura hijab ta shimfid'a dadduma sanan ta fara gabatar da sallah. Bayan ta idar ta gama lazimi ko kaya bata sa ba ta fara kinkitsa komai nata a trolley dama da yake ta gama had'e kayan a trolley sai 'yan abinda dai baza'a rasa ba da kayan baccin ta.

Bayan zahra ta gama had'e kayan ta tsaf, tafitar da wanda zata sa, zama tai a bakin merro ta fara shafa mai, tana shafawa tana kallan le6an ta na qasa wanda yayi fari qall mai mai kwan da da yake ja. Zahra tasan kisses d'in jiyane yasa bakin yayi fari tass alamun babu jini a wajan. Nan da nan zahra taji sabuwar kunya ta rufeta ko ta ina.

Haka dai ta daure ta miqe ta fara shiryawa, bayan ta gama shiryawa tsaf, cikin doguwar rigar abaya zama tai akan merro ta fara gyara parking d'in gashin ta ribbon. Bayan zahra ta gama shiryawa, komawa kan bed tai sanan ta d'auki wayar ta ta hau online,. Nan da nan suka fara chat da ilham, wai tana bata labarin ahmad yana zuwa zance gidan.

Sanan kuma nan da kwana biyar zai turi magabatan sa wajan su dady. Zahra tayi farin ciki sosai da sosai, dan harta fara lissafin irin party da zasuyi. Suna cikin hakan ilham take tambayar ta wai yaushe zasu dawo ne?. Zahra tana ganin tambayar tasan tabbas yaya mashkhur bai fad'awa su dady yau zasu dawo ba dan haka zahra ajiye wayar tai ta sauka daga online d'in dan itama tana so su bawa mutan gidan mamaki.

Haka zahra tai ta tunani iri-iri tana san fita kicin amma tana jin kunyar mashkhur sam bataso su ko ido su had'a ma sabida abinda ya faru daran jiya. Misalin qarfe 7 zahra ta yanke shawarar gwara ta fita ko ruwan tea ne ta d'ora sabida tana d'an jin yunwa ba laifi. d'an kwalin ta ta d'auka ta d'aura sanan ta kama hanya fita daga bedroom d'in.

Tana fita daga bedroom d'in, ta kama hanyar shiga kicin, kamar daga sama taji murya mashkhur yana cewa! Zo ciyi breakfast. Da sauri zahra ta juya gefan da zaji magar mashkhur ta gani zaune akan kujerar draining kansa yana kan cup yana shan tea, abinsa kamar ma bashi yayi maganar ba. Nan da nan zahra taji sabuwar kunya ta sake rufeta amma duk da hakan sai ta dake ta cigaba da tafiya a hankula.

Haka-haka zahra ta qarasa bakin draining tana qasawa taja kujera ta zauna. Cup d'in tea ne guda biyu d'aya a hanun mashkhur d'aya a ajiye a draining sai plate mai d'auke da cake da biscuit. A hankula zahra ta ja cup d'in tea d'in, ta ajiye a gabanta amma sam ta kasa kaiwa bakinta nauyin mashkhur ya hanata.

Mashkhur kuwa a hankula ya d'ago ya saci kallan zahra yana kallanta ya kawar da kai gefe sabida karsu had'a ido. Zahra sake sunkuyar da kai tai sanna ta d'auki cup d'in tea ta kai bakin ta za sha, sanan ta d'ago ta d'an saci kallan mashkhur. Mashkhur shima a dai-dai lokacin ya gutsiri biscuit sanan ya d'ago ya kalli zahra.

Ai kuwa karf sukayi 4 eyes, ai Zahra batasan santa ta furzar da tea d'in bakin ta waje ba, shima mashkhur wata irin gwarewa yayi nan da nan tari ya kamshi. Da sauri ya d'auki tissue ya goge bakin sa sanan ya zubar da biscuit d'in a tissue d'in. Sanan ya miqe a hanzarce yabar wajan. Mashkhur yana barin wajan zahra ta furta alhamdulilahi sanan ta zauna ta fara breakfast d'in.

Zahra tana tana gama breakfast ta koma bedroom d'in ta ta sa hijab d'in ta sanan ta d'auko trolley d'in ta ta futo da ita. Shima mashkhur ba jimawa ya futo da trolley d'in shi, sanan suka rankaya suka fuce daga bedroom d'in. Suna futowa, driver da zai kai su airport ya qaraso, ba 6ata time mashkhur da zahra suka zuba kayansu a boot sanan suka shige mota.

Dama yau kwana biyu kenan da mashkhur ya siyar da motacin su sabida yasan suna gab da komawa Nigeria.
Tofah su mashkhur da zahra sun qaraso airport, suna qarasowa ba 6ata lokaci suna fara shiga jirgi,. Bayan kowa ga gama shiga ba 6ata lokaci jirgi ya tashi sama. Yanzu dai jirgin muya tashi daga russian zai sauka a Nigeria. Sai dai fatan ALLAH ya sauki mashkhur da zahra harma dani amina bayero lpy,.........

Yaza kaya in mashkhur da zahra suka koma nigeria?........

Kuna ganin za'a raba auran ko kuwa?.......

Wana mataki momy zata d'auka in ta gane asirin da tai wa mashkhur na shaye-shaye ya karye?.......

Ku biyoni a cikin littafin ADALILINTA dan jin answer d'in tambayr nan.

A binda aka rubuta dai-dai ALLAH ya bada lada wanda kuma ba dai-dai ba ALLAH ya yafe mana.

Kuma Allah ya shiryamu.

Amma ni amina bayero nace zahra da mashkhur sun bani kunya sosai da yake bani na rubuta page d'in ba amma na karanta naji abinda suka aikata. 😂

To mu had'e a next page gobe...........



ADALILINTA 💜❤💜

AMINA BAYERO 💜❤💜

Typing..........

*page 95*

Bayan kowa ga gama shiga ba 6ata lokaci jirgi ya tashi sama. Yanzu jirgin mu ya tashi daga russian zai sauka a Nigeria. Sai dai fatan ALLAH ya sauki mashkhur da zahra harma dani amina bayero lpy,.........

Masha ALLAH jirgin su mashkhur da zahra ya sauka lpy a qasar nigeria. Bayan sun fito sun d'auko trolley d'in su, mashkhur zaro waya yayi tare da draining number abdul. Kira biyu abdul ya d'auka cikin zumud'i ya saki wani siririn iwun farin ciki tare da cewa your welcome my yaya na, kace kun duro nigeria?, murmusawa mashkhur yayi tare eh harka gane kenan?.

Abdul cewa! Yayi eh mana ba gashi ka kirani da layin nigeria ba. Tom shikenan yanzu kana ina ne, muna airport d'in aminu kano kazo ka d'auke mu. Tom shikenan yaya mashkhur kace surprise d'in mu zakuyi, yanzu dai bana gida amma nan da 20 minutes zan qarasu ganinan zuwa, daga haka mashkhur yace okay, sanan ya qintse wayar.

Ya kalli zahra da take gefe a zaune sai faman washe baki take sabida farin ciki. Daga haka mashkhur ya mai da kai kan wayar sa ya cigaba da dannawa yana tinani iri-iri. Kamar yadda abdul ya fad'a ba'afi 22 minutes sai ga motar shi ta shararo airport da gudu. Lokacin da ahmad ya fito ya qaraso ciki yayi wai ge wai ge sosai amma bai hango su ba.

Zahra kuwa kamar ance ta d'ago kanta ta hangi yaya abdul cikin milk d'in shadda ya sake girma sosai sanan ya sake haske kamar ka ta6a jini ya futo. Mashkhur kuwa bai kula da zuwan ahmad ba barema ya hango shi, sabida hankalinsa ya karka kan wayar shi, bayan haka kuma p-cup ce akansa yayi qasa sosai da ita ya rufe fuskar shi.

Zahra kuwa cikin zumud'i ta fara d'agawa yaya abdul hannu tana washe mai baki. Amma sam yaya abdul ya kasa gane zahra da yake ta canza ma kama sosai. Abdul da ya gaji da wai ge wai ge wayar shi ya zaro ya kira mashkhur. Mashkhur yana d'agawa ahmad yace! Yaya mashkhur na qaraso amma ban ganku ba.

Da sauri mashkhur ya d'an d'ago yana d'agowa ya hangi abdul tsaye. cire p-cup d'in shi mashkhur yayi sanan ya d'agawa abdul hannu tare da cewa! Ganinan baka hango ni da blue d'in shadda ba. Da sauri ahmad yace! Ehh na ganku ganin zuwa. Daga haka mashkhur ya zira wayar shi a aljiwu sanan ya miqe tsaye.

Zahra ma cikin zumud'i ta miqe tsaye fuskar nan tata cike taf da farin ciki, dan sam tama kasa rufe haqoran nata. Abdul tin kafin ya qaraso ya bud'awa mashkhur hannu alamun hug mashkhur shima fuska a sake ya bud'ewa abdul hannu suka rungume juna, cikin farin ciki ahmad yace wow yaya mashkhur nayi missing d'in ka sosai da sosai.

murmushi mashkhur yayi tare da sakin abdul yana cewa! Miss you to my abdul, daga haka abdul ya mai da kallansa kan zahra wadda tuni ta dad'e da gama had'e rai tsaf saka makwan yadda yaya abdul ya share ta, sai da ya kula mashkhur sanan ya dawo gare ta ita da take zumind'in ganin sa tun daga nesa.

Fuska sake abdul ya qaraso wajan zahra tare da dan shafa kumatun ta yana cewa! My baby niga kin had'e rai sai kace bakya farin ciki da dawowa ko dai kinfi san zaman can ne ya qarasa maganar yana kashe mata ido d'aya kyakyawar fuskar nan tasa cike fal da fara'a. Ya mutsa fuska zahra tai sanan tace au sai yanzu kasan da ni akazo kenan.

Tun daga nesa nake d'agoma ka hannu amma ko kallo na bakayi yanzu kuma nazo ina ta washe ma baki mai makwan ka fara kulani, sai daga qarshe kai min magana koh, gaskiya ni nayi fishi ai da nice bazan ma hakan ba zahra ta qarasa maganar fuska ba walwala. Cikin muryar lalashi abdul yace i'm very sorry my baby, wlh ban gane ki bane naga kin sake kirma sosai ba kamar da can da nasakin ki 'yar jaririyar kiba.

Murmushi zahra ta saki tare da cewa! Ai har yanzu ni jaririyar ce a wajan ka, ko ba haka ba?, murmushi abdul yayi tare da cewa! Kwarai ma kuwa kona goyaki ne yanzu? Dariya zahra tai tare da cewa! Aaa yanzu kaga da mutane anan ka bari sai munje gida amma yanzu kai hug d'in na zahra ta qarasa maganar tana bud'ewa abdul hanun ta biyu, alamun hug.

Shima Abdul cikin farin ciki ya bud'ewa zahra hannu ta fad'a jikinsa ya rungume ta. Nan da nan fuskar mashkhur ta canza wani irin yaji gaba d'aya sai yaji hakan bai mai dad'i ba, tin daga maganganun da abdul da zahra suka yi har zuwa hug d'in junan su da sukayi kuma gashi har time d'in sunqi sakin junan su.

Wani sirrin tsaki mashkhur yaja wanda shi kansa bai san ya fito ba, abdul kuwa da sauri ya saki zahra tare da kalln mashkhur yana cewa! Yaya mashkhur lpy? A zuciyar mashkhur yayi mamakin tambayar da abdul yayi mai wato shi bai ma san mai yayi ba. A fili kuma qaqalo murmushi dole yayi sanan yace! Kawai na gaji ne sosai gida na nake son zuwa na wuta.

Murmushi abdul yayi tare da cewa sannu yaya mashkhur bari nai kai ku gida, daga haka ya mayar da kallan sa kan zahra yace! Baby kawo trolley d'in taki na riqe miki ko kinsa dai bana son ki ringa wahalar da kanki abdul ya qarasa maganar yana kar6ar trolley hanun zahra. Mashkhur kuwa wani haushi ne ya sake turniqe shi, rai ba dad'i yaja trolley d'in shi ya fara tafi.

Itama zahra rai fass suka jera da yaya abdul suka fara tafiya wajan motar. Suna qarasawa abdul ya qar6i trolley d'in mashkhur ya had'a data zahra ya nufi boot domin sawa. Ai kuwa kamar ance zahra ta d'ago ta kalli mashkhur tana dagowa ta hangi mashkhur yana zuba mata wata uwar harara. Mamaki ne ya kama zahra wanan harara tamece mashkhur yake zuba mata ita da tinda suka hawo jirgi ko kallan banza bai yi mata ba har suka duro nigeria.

Kamar kuwa mashkhur yaji abinda zahra take cewa a zuciyar ta, zahra taji yace mata, banza shashasha mara kamin kai kawai ya qarasa maganar yana kawar da kai gefe saka makwan hango

Please Login or Register in order to submit comment