Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ALLAH. Bayan zahra ta gama wanke kan qulle gashin tai sanan tai wanka sarki, bayan ta gama ta zauna tai wanka sosai ta wanke jikin ta raban da tai irin wanan wanka har ta manta. Bayan zahra ta gama wanka alwala ta d'aura saka makwan yadda taji anta ta kwad'a kiran sallar magriba.

Bayan zahra tayi alwala tana futowa daga toilet d'in, ko towel bata tsaya cirewa ba barema sata kaya zurma hijab d'in ta tai har qasa sanan ta shimfid'a dadduma ta fara gabatar da sallah. Bayan zahra ta idar da sallah ta yi lazimi miqewa tai sanan ta d'aukko wani sabon towel d'in ta janza na jikinta.

Toilet zahra ta koma ta shanya towel d'in daya jiqe sanan ta d'auko qarami ta goge kanta sama-sam. Bayan ta gama yafa qarami towel d'in tai a kafad'ar ta sanan ta wuce qaramar drowar ta d'auko stretcher bayan ta d'auko dawowa tai bakin merro ta zauna abinta, tana kallan kanta a mudubi. Ba 6ata lokacin zahra ta jona stretcher socket sai da stretcher d'in ta d'anyi d'imi sanan zahra ta fara stretch d'in gashin tan nata.

Zahra tana stretch d'in gashin ta gashi yana miqewa yana qara tsayi masha Allah, zahra ta d'au wajan awa d'aya tana gyaran gashin ta da yake gashin nata yana da yawa ga tsayi. Lokacin da zahra ta gama stretch d'in gashin nata da shafa mai maya-maya gashin kai abin ba'a cewa komai. Yadda kasan gashin india kai ko indian ma ba kowane yake irin gyaran gashin zahra ba ya kwanta luf luf gwanin sha'awa.

Gashin yayi baqi sosai gashin ya kwanta a gadan bayan ta sai qyalli yake. Da kyar zahra ta iya samu tai parking d'in gashin ta da ribbon sabida laushi da santsin gashin.
Zahra miqewar da za tai kenan towel d'in jikin ta ya zame, ya fad'i qasa ta koma haihuwar uwar ta.

Zahra kuwa lokacin data kalli kanta a merro sai da gaban ta ya d'an fad'i kadan saka kwan yadda taka, ta sake cika kota ina tinda ga breast d'in ta har hip's d'in ta ba inda bai sake cika ba, itama kanta sai ta tai mamakim irin qibar da tai lokaci guda. Da sauri zahra sunkuya qasa ta d'auki towel d'in ta mayar cikin ta.

Bayan ta gama hijab ta sake zirawa dama bata nad'e dadduma ba ta fara gabatar da sallah isha'i. Bayan ta idar tayi lazimi miqewa tai ta wuce wardrobe ta d'auko kayan baccin ta riga da wando, da kuma pants da bre. Sanan ta dawo kan bed ta ajiye kayan ta kwance bed d'in ta fara qoqarin sawa.

Pants zahra ta fara sawa bayan ta gama sawa ta fara qoqarin sa bre, haka zahra tai ta kici-kicin sawa da qyar ta iya sawa. Zahra tana sawa taji da kyar take iya nunfashi duk tabi ta matse ta, kamar zata fasa mata breast haka zahra taji sabida tayi mata kad'an. Zahra ji tai bazata iya jurewa ba, dan haka cire ta tai sanna ta ajiye a gefe, zahra ji tai gaba d'ayama baza iya sa wata bre ba dan haka rigar baccinta ta d'auko ta zira bayan ta gama sawa tasa wandon.

Zahra tana gama sa kayan ta zira hula sanan ta ciro wayar ta daga charji tana cirowa ta fad'a kan bed abin ta. Nan da nan zahra taji wata nutsuwa ko ta ina ta kamata. Ba 6ata lokacin zahra ta kunna data ta hau online, tana hawa online suka fara video call da ilham, zahra sun dad'e suna video call da ilham da amir bayan sun gama ajiye wayar tai domin yin bacci.

Sam zahra ta rasa mai yake damunta ji tai ta kasa bacci, hakan ya bata mamaki sosai dan yau bama tayi bacci rana ba bare ma tayi tinanin hakan ne ya hanata bacci. abu kamar wasa har 10 zahra ta kasa bacci. Miqewa zaune zahra tai, tana tinanin mai ya kamata tai tinda ta kasa bacci. Haka nan zahra taji tana sha'awar lemo mai sanyi, dan haka sauka tayi daga kan bed sanan ta zura takalmanta ta fuce daga bedroom d'in ba tare da tai dogwan nazari ba.

Zahra tana fita ta nufi firinji, ta bud'e sanan ta d'auko lemo mai sanyi bayan ta d'auko rufe firinji tai, sanan ta kama hanyar tafiya kicin, tana shiga kicin ta d'aukko cup ta tsiyaya lemon iya yadda zata iya sha sanan ta ajiye ragowar akan table ta kama hanyar fucewa daga kicin d'in. Zahra tana gab da fita mashkhur yana turo kai ciki, cikin rashin sani kawai suka had'e sukayi wani mugun karo.

Cup d'in lemon da yake hanun zahra kuwa tuni yayi sama ya sharare a qirjin ta gaba d'aya. Zahra kuwa wani siririn iwu ta saka saka makwan yadda taji sanyi lemon har kwakwalwar ta. Mashkhur kuwa hakan ba qaramin 6ata mai rai yayi ba a fusace ya nufo zahra, da niyar shasheqa mata mari.

Zahra kuwa da sauri tai baya tare da rufe idon ta gam tare da d'an qame hanunta biyu tana jiran saukar dukan mashkhur a jikin ta.
6angaran mashkhur kuwa ya kai hannu kenan zai daki zahra idonuwan sa suka sauka a kan qirjinta, wanda sukai nashe-nashe da ruwan lemo. Daga nipple's d'in zahra har breast d'in ta ba wanda ba'a iys ganin zubun halittar su.

Saka makwan rigar ta kwanta a qirjin zahra sosai sabida ruwan lemon da ya jiqa mata riga. Rass, rass mashkhur yaji gabansa ya fad'i da idonanuwan sa ya sauka a breast d'in zahra da sukayi shame-shme da ruwan lemo. Nan da nan mashkhur yaji idanuwansa sun qame qam sun kasa wani kwakwaran motsi, nunfashinsa ma har wani d'a d'aukewa yake.

Da kyar mashkhur ya iya runtse idanuwansa domin hana idanuwan kallan abinda suke dugunzuma mai tinani,. Jiki na rawa mashkhur ya fara baya-baya ido rintse. Yana kai bakin qofa ya fuce da sauri ya nufi bedroom d'in shi jiki ba kwari.
6angaran zahra kuwa ji tai shirun yayi yawa kuma taji sauti kamar mashkhur ya fuce a hankula zahra ta bud'e idanuwan nata sabida tsabar tsoro.

Tana bud'ewa taga ba kowa ajiyar zuciya zahra ta sauke sanan ta kama hanyar fucewa daga kicin d'in. Zahra tana fita bata daga kicin bata tsaya ko ina ba sai bedroom d'in sanan ta fara qoqarin cire kayan jikin ta tana tinanin dalilin da yasa mashkhur bai dake ta ba yayi saurin kyale ta haka bayan kuma taga ya fusata sosai. Kai yaya mashkhur da mugunta, Sai kace na sani ma, zahra ta qarasa maganar tana jan siririn tsaki.

Tana gama cire kayan ta wuce toilet tai sake watsa ruwa a jikinta, sanan ta futo ta sake sa wata riga da Wanda ta bacci amma wanan karan rigar mai ma6alli tasa. Zahra tana sawa ta canza globe d'in d'akin daga white zuwa blue, sanan tai kwanciyar ta, ba jimawa bacci yayi awan gaba da ita.

Mashkhur...............

A rud'e mashkhur ya koma bedroom d'in shi sabida yadda yaga halintun zahra sun rud'a shi sosai. Jiki a sanyaye mashkhur ya shige blanket, ya runtsa idansa domin yayi bacci ko ya samu salama. Mashkhur kuwa abu kamar wasa yana rufe ido sai ya d'inga ganin zahra a yanayin da ya baro ta. Nan da nan bugun zuciyar mashkhur ta fara bigawa da qarfi.

Kafin kace mene wani feeling d'in zahra ya cika mashkhur ta ko ina. Nan da nan time d'in da mashkhur ya shiga toilet domin temakawa zahra sabida iwu da tai, a yanayin daya iske ta. Jiki na rawa mashkhur ya miqe tare da d'aukar wayar sa. Yana d'auka ya kunna data ya hau online, bai yi 6ata lokaci, mashkhur siya musu ticket d'in da zasu koma nigeria shida zahra. Mashkhur ticket d'in morning na qarfe 8 ya siyar musu sabida yasan in dai basu bar qasar nan ba zuwa gobe komai zai iya faruwa tsakanin shi da zahra.

Bayan mashkhur ya gama siyar musu ticket d'in ajiye wayar yayi a gefe, sanan ya sake shigewa blanket dan yayi bacci amma abin ya faskara. Abu kamar wasa har 12 dare mashkhur yana nan ya kasa bacci in ya rutse ido kawai zahra yake hangowa a halin da ya barota. Wani dogwan tsaki mashkhur yaja ya tashi zaune tare da cire rigar shi ya wullar a gefan gado.

Ji feeling d'in zahra yake ajikinta kamar zai kashe shi, nan da nan mashkhur ya miqe, ya fuce daga bedroom din, sabida ji yayi in bai sha ruwa mai sanyi ba kamar zai iya mutuwa. Mashkhur yana zuwa falo firinji ya nufa ya d'auko ruwa mai sanyi sanan ya kafa a bakinsa. Mashkhur bai ajiye bottle d'in ruwan ba sai da ya shanye tsaf.

Mashkhur yana shayewa ya koma kan sofa falo ya zauna. Nan da nan mashkhur ya fara tinanin mai ne mafita?. Can mashkhur ya fara tinain ko dai yayi shaye-shayan ko ya iya bacci. Ai kuwa mashkhur yana tinanin nan yaji zuciyar shi ta fara tashi kuma sam yaji baya sha'awar shaye-shaye, tin sanda mashkhur yayi amai har yau bai sake sha'awar shan wani nau'i na kayan maye ba.

Mashkhur ji yayi yana matuqar san ganin zahra ko da bazai ta6a jikinta ba gani yake in ya ganta wani abun sai iya raguwa. A hanzarce, mashkhur ya miqe ya wuce bedroom d'in zahra cikin rashin sanan mafita. Yana qarasawa ya murd'a Handle d'in qofar a hankula sanan ya shige. A hankula mashkhur ya rufe qofar sanan ya shige ciki tare da ya canza globe d'in room d'in, haske d'akin ya koma white.

Sannan mashkhur ya koma gefan bed ya zubawa zahra ido, kwance take da gefe d'aya ta tayar da kanta fa fulo. Rigar nan tata ma6allai biyu sun cire ta d'anyaye kad'an. Ugunta na gefan da cibiyar ta duk a waje saka makwan rigar da ta d'an yaye. Ugun nan nata tubarakallah mashkhur ALLAH yayi shap sosai da sosai, ga hips d'in nan nata kamar ya fasa wando ya futo yayi shap sosai.

Wani dogwan nunfashi mashkhur yaja sanan ya kai idanuwan sa kan brest d'in ta. Suma mashkhur ALLAH duk da babu bre a jikinta sun cike qirjin fam kamar a hura balan balan. Jiki na rawa mashkhur ya kashe globe d'in bedroom d'in gaba d'aya ko blue d'in bai kunnaba sanan ya hau kan bed d'in a hankula. Haka-haka mashkhur yayi ta matsawa kusa da zahra hankula,.

Mashkhur bai tsayaba sai da yazo gab da zahra shima a hankula ya d'ora kan nasa a kan fulon da zahra,, kamar dai yadda itama zahra ta tayar da kan nata. Suna faces d'in juna har mashkhur yana iya jin sautin saukar nunfashin zahra. Sosai mashkhur ya zubawa zahra ido yana kallon ta hankali kwance, kallan qurillah mashkhur yakewa zahra dan tinda yake bai ta6a ganin ainahin kamarta ba irin yau.

Le6an nan nata na qasa a sake tana sauke nunfashi hankali hankali kwance. A hankula mashkhur ya kai hannu kan ugun zahra dai dai inda rigar ta yaye ya shafa. Haka mashkhur ya ringa shafa igun zahra har zuwa cibiya. Zahra kuwa cikin bacci taji ana shafa mata ugu, sai zahra ta d'auka kamar ba gaske bane mafarki ne, can kuma ta sake jin han zura mata yatsa a cibiya.

Da sauri zahra ta bud'e idanuwan ta biyu, ai kuwa zahra tai tozali da namiji a gabanta ko riga babu a jikinta yana shafa mata ugu da ciki harma da cibiya. Zahra bata gane mashkhur bane da yake room d'in ba haske. Zahra sabida tsabar tsoro bata tsaya ta qarewa wanene a gabanta kallo ba sabida harga ALLAH bata kawo mashkhur bane sabida bata ta6a tianin ko kwatan kwanci haka mashkhur zai iya yi mata ba a duniyar nan.

Cikin tsoro baki na rawa zahra tai baya tare da cewa! Waye kai?? zahra idanuwan ta yana runtse ta fad'i haka sabida kallo d'aya tai mai ta rufe ido sabida tsabar tsoro. Amma tajibtsit ba amsa, Sosai zahra ta bud'e baki tana qoqarin kurma uban iwu, da sauri mashkhur ya sa hannu ya toshe mata baki tare da cewa! Karki sake kiyimin iwu nine nan, gwarama ki shiru ya qarasa magana yana sakar mata baki.

Zahra tanajin muryar mashkhur ta saki ajiyar zuciya, nan da nan tsoro ya fara sakin ta cikin mamaki zahra ta bud'e ido tare da cewa! Yaya mashkhur mai ya kawo ka bed d'in na da stowan daran nan ko wani abun kake buqata na dafa ma, duk a d'an tsorace zahra take maganar nan. Mashkhur kuwa shiru yayi ba amsa, sai ma sake riqo ugun zahra da yayi yana shafawa.

Cikin tsoro da mamaki da tashin hankali zahra tace yaya mashkhur menene? Haka wanan wana kalar iskanci ne wallahi in baka dai na yimin haka ba zan kwallarama iwu. Mashkhur sake matso da fuskar sa kusa da ta zahra yayi tare da cewa! Iskanci ko? Nine d'an iskan, to in kin isa ki kwallamin iwu kiga abinda zan miki yanzu-yanzu ai wanan ba iskanci bane wlh kika sake kayi iwu sai na sauke miki rashin kunya, zan miki iskan ci na gaske tinda naga ke bama kisan iskanci ba, ai ba haka ake iskan cin ba kuma in kin isa kiyi iwun ki gani...............

Hmmm ni dai har kun bani kuya wlh 😂🙈 mu had'e a next page.

Yau dai kunsan nai muku adalci har typing d'in gara6asa nai muku, tinda na fara rubuta book d'in nan ban ta6a page mai tsayi ba irin na yau.

JUMMA'ATUL KAREEM.


ADALILINTA 💜❤💜

AMINA BAYERO 💜❤💜

Typing..........

*page 94*

Nine d'an iskan, to in kin isa ki kwallamin iwu kiga abinda zan miki yanzu-yanzu ai wanan ba iskanci bane wlh kika sake kayi iwu sai na sauke miki rashin kunya, zan miki iskan ci na gaske tinda naga ke bama kisan iskanci ba, ai ba haka ake iskan cin ba kuma in kin isa kiyi iwun ki gani...............


Mashkhur ya qarasa maganar yana janyo zahra jikinsa da qarfi, cikin muryar tsoro zahra tace dan ALLAH yaya mashkhur kayi hawuri, bazanyi iwun ba amma ka sakeni ta qarasa maganar tana ja da baya da iya qarfinta,. Amma ina zahra jinta tai gam a jikin mashkhur,. Mashkhur kuwa lumshe ido yayi kamar mai bacci yaqi cewa! Komai, amma har time d'in bai dai na shafa ugun zahra ba.

Cikin murya mai kama da ta kuka zahra tace! Yaya mashkhur in wani laifi nai ma kayi haquri wlh na dena daga yau ka dena min irin wanan abun bana so pls ka sake ni. Nan ma mashkhur bai cewa zahra ko mai ba. Shiru zahra tai tana tinanin mafita mai zatai, can dai taji abin yayi yawa ta saki wani kuka cikin kukan tana cewa! Wanan ma iskanci ne ko riga babu a jikin ka kazo kana shafa min jiki ni dallah ka sake ni.

Mashkhur kuwa bud'e idanuwan sa yayi fass akan fuskar zahra da take ta shar6a kuka qasa-qasa. Nine d'an iskan? Mashkhur ya fad'i hakan yana tsare zahra da ido, zahra kuwa nan da nan ido ya raina fata cikin murya kuka tace ee mana wanan in ba iskanci bane mene?.

Lumshe ido mashkhur ya sake yi sanan yace, ki bari sai mun koma nigeria nai miki saki uku rass to duk sanda kikaga na ta6a ko hanunki ne sai kice min d'an iska, amma yanzu ba sunana d'an iska ba sunana mijinki kuma duk abinda na ta6a a cikin ki halak ne dan haka ki dena wahalar da kanki. Ni wlh kai ba mijina bane, ni yaya abdul ne mijina.

Mashkhur lokacin da zahra tace abdul ne mijin ta sai da mashkhur yaji wani iri a ransa a fili kuma cewa yayi, okay sai shi ka d'ai zaki bari ya ta6aki kenan?,, cikin murya kuka zahra tace akace ma shi d'an iskane irinka mai ta6a mata. Cikin kasalaliyar murya mashkhur yace au iya ta6awama nake har lalata su nake qarewar ta6awa ya qarasa maganar yana tura yatsan hanunsa a cibiyar zahra.

Nan da nan zahra ta fashe da kuka tace wlh duk iskanci da kakemin muna komawa gida sai na gayawa dady da ammi. To ki fad'a mana sai me inma kin fad'a ke zakiji kunya nikuma su samin albarka. Cikin kuka zahra tace dan ALLAH ka rabuda nima karka lalata ne. Duk da mashkhur yana cikin wani yanayi amma sai da maganar zahra ta bashi nishad'i, da dariya sosai.

Wani sirrin murmushi mashkhur ya saki tare da cewa! Wa kika ta6a ganin na lalata? Ciki shasheqa zahra tace! Ba haka kace ba iya ta6a mata ba har lalata mutun kanayi. Lumshe ido mashkhur yayi ya bud'e tare da cewa! To ni ba haka nake ba amma tinda kika cemin d'an iska yau zan fara ta kanki. Kuka zahra ta saki mai sauti tare da cewa! Dan ALLAH ka yafemin wlh ba laifi na bane sharrin shed'an ne, zahra ta qarasa maganar tana fashewa da kukan tsoro.

Murmushi mashkhur yayi sabida maganr ta bashi dariya sosai, cikin siririyar murya tace! Bance karkimin iwu ba ko so kike ayi na gaske?. Da sauri zahra tace aa dan ALLAH ni kona wasan ma a dena bana so. Kinga ki bani had'in kai kawai ko nayi miki ta qarfi. Cikin kuka zahra tace wlh bazan bada had'in Kai ba tinda ni ba 'yar iska bace irinka.

Nifa ba d'an iska bane amma tinda kika kirani da d'an iska yau sai na yi miki iskan nan ko yayane. Kafin zahra tai magana taji mashkhur yana qoqarin zira mata hannu a riga. A gigice zahra tasa hannu biyu ta riqe hanun mashkhur gam tana cewa! Dan ALLAH karka yimin haka, kayi haquri ka gafarce ni. Murmushi mashkhur yayi dama wasa yakewa zahra so yake kawai ya sake rud'ata, dan inta rud'e tana bashi nishad'i.

Nan Da nan zahra ta saki wani saban kukan hannu riqe da riga. Mashkhur kuwa shiru yayi yana sauraran zahra da wanan kukan da take kawai sake tayar mai da sha'awa shi yake. A hankula mashkhur ya kai baki kunan zahra ciki rad'a yace ki dena kukan nan haka bazan lalata ki ba ni da wasa nake miki gobe zamu kima nigeria, ya qasa maganar yana shan shana wuyan ta kamar tsowan wani maye.

Nan da nan zahra Ta zabura cikin farin ciki tace da gaske yaya mashkhur? Gyad'a kai mashkhur yayi tare da cewa! Eee. Murmushi zahra tai tare da furta alhamdulilahi. A hankula mashkhur ya saki zahra tare da d'an jan baya kad'an. Mashkhur yana sakin zahra ta matsa baya sosai tare da furta ngd. Lumshe ido mashkhur yayi sabida wani irin azababan feeling d'in zahra da yake damunsa.

Zahra tana cikin mai da nunfashi taji mashkhur ya kawo mata wata sabuwar rarama kamar wani tsowan zaki tare da hugging d'in ta a qirjin shi. Kafin zahra tai magana taji mashkhur ya fara qoqarin kama mata lips d'in ta, mashkhur kamawa zahra baki yayi daga le6an sama har na qasa ya fara bata wani hot kiss.

Sabida tsabar masifa har wani nunfashi mai huci zahra taji mashkhur yana fitarwa daga hancin sa. A gigice zahra ta dake zata kwallara iwu amma ina bakin mashkhur ya riqe shi sosai. Sosai mashkhur ya ringa shan baki zahra kamar ya samu ice cream . haka zahra hankali a tashe ta fara qoqarin zare bakinta daga na mashkhur amma ta kasa. Zahra shiru tai dan ta rasa yadda zata kwaci bakinta daga na mashkhur d'in.

A hankula zahra taji jikinta yayi mata sanyi sosai, tun batajin dad'in kisses d'in da mashkhur yake mata har dai ta fara jin nutsuwa-nutsuwa. Zahra dai haka mashkhur itama ya ringa tayar mata da feeling d'in ta sama-sama. Abi dai kamar wasa har mashkhur ya tayarwa da zahra feeling d'in ta sosai.

A galabai ce da sha'awar zahra mashkhur ya sakar mata baki. A lokaci kuwa sha'awar zahra ta gama tashi, dan haka mashkhur yana sakar mata baki itama ta kama mai le6ansa na qasa ta fara tsotsa kamar ta samu sweet a hankula, ta fara bawa mashkhur reply mashkhur kuwa abin nema ya samu nan da nan shifa ya kama lips d'in zahra na sama ya fara tsotsa a again.

Nan da nan mashkhur da zahra suka fara exchange d'in nunfashi mashkhur yana shan na zahra, zahra tana shan na mashkhur. Dan ko wanan su yana iya juyo nunfashi d'an uwansa. Tofah mashkhur ya kasa sakin baki zahra itama zahra ta kasa sakin bakin mashkhur dan yadda kasan zasu cinyewa junansu baki.

Bakaji sautin komai sai na mayataccan kisses d'in da suke. Kafin kace me jikinsu ya d'au zafi, sabida irin mugun kiss d'in da suke bawa junan su,. Haka mashkhur ya d'inga yawo da yatsun hannayansa daga ugun zahra zuwa marar ta,, zahra kuwa sai uban gumi take sheqawa bama ita ka dai ba harda mashkhur d'in gashi sun qaqame bakunan junan su sunqi saki.

A hankula mashkhur ya zame hanunsa daga ugun zahra ya mayar da shi wayan ta ya fara shafawa, daga kanta zuwa wuyan ta. Sosai mashkhur yake ji dad'in yanda yake shafawa zahra gashi saka makwan laushi da tsantsi da gashin nata yake masa. Gashin zahra dake d'aure da ribbon tuni ribbon d'in ya fad'i qasa gashin ya tauwatse har gadan baya da kafad'a.

Daga fuskar zahra har ta mashkhur d'in gashin zahra ya rufe ruf. Nan da nan qamshi gashin zahra ya qared'e hancin mashkhur, nan da nan mashkhur ya qara lumshe ido tare da cigaba da kissing d'in lips d'in zahra,. A hankula mashkhur ya sake d'aga hannu ya kai gashin zahra, ai kuwa yana kai hannu gashin zahra santsi gashin zahra ya zamo da hanun mashkhur kan brest d'in ta.

Hmmm kafin kace kwabo wari yayi tsit, daga mashkhur har zahra kowa ya dai na kisses d'in d'an uwan sa, amma dai basu zare bakin suba daga najunan su. Shi dai mashkhur bada niya ya kai hanunsa kan brest d'in zahra ba kawai tsabar tsintsin gashin zahra ne ya zamo da hanun shi kan brest d'in zahra.

Ciki na rawa zahra ta kai hannu kan hanun mashkhur domin janye hanunsa daga brest d'in ta. Zahra tana kai hanunta kan na mashkhur, mashkhur ya matsar da hanunsa, ai kuwa matsa da hanunsa da zai yi kenan yaji babban d'an yatsan sa ya sauka akan nipples d'in zahra,. Daga mashkhur har zahra sai da nunfashi su ya d'auke na wucin gadi, saka makwan nipples d'in da mashkhur ya ta6a.

Nan da nan zahra ta farajin zuciyar mashkhur tana ta bibbigawa da qarfi. Zahra kuwa wani dogwan nunfashi ta sauke lokaci guda tama rasa mai yake mata dad'i a duniyar gaba

Please Login or Register in order to submit comment