Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dare kenan, jinjina kai tai tare da kama hanyar fucewa. Zahra tana sauka daga benan bata nufi ko inaba sai parking space d'in gidan, ba 6ata lokaci ta fara kwasar qananin duwatsun nan qananune sosai kamar tsakuwa haka duwatsun suke. Sai da zahra ta cika plate din tabb da tsakuyoyin sanan ta kama hanyar komawa.............

Shine mai mashkhur zai yi da da qaanin duwatsun nan?.............

Kuna ganin wani amfani zai yi da su na daban?.....

Ko kuma kuna tinanin zahra zai hukunta da su?.......

Sai ku biyoni a next page dan jin yarda zata kaya.


ADALILINTAπŸ’œβ€πŸ’œ

BY AMINA BAYERO πŸ’œβ€πŸ’œ

My number 09162226240.


Typing............

*page 58*

tana sauka daga benan bata nufi ko inaba sai parking space d'in gidan, ba 6ata lokaci ta fara kwasar qananin duwatsun nan qananune sosai kamar tsakuwa haka duwatsun suke. Sai da zahra ta cika plate din tabb da tsakuyoyin sanan ta kama hanyar komawa.............

Zahra tana shiga fallon bata tsaya ko inba sai bedroom d'in mashkhur, baki d'auke da sallama. Ciki-ciki mashkhur ya amsa sallamar dan ko ita kanta zahra ma batasan ya amsa ba. Yana zaune akan gado yana danna laptop d'in shi, kamar ma bai san ta shigo ba. Haka zahra ta qarasa jiki a sanyaye, ta tsuguna a bakin gadon tare da cewa gashi nan!. Muryar mashkhur ce ta karad'e kunan zahra yana cewa!! kee ni sa'anki ne da zaki cemin gashi ni sa'anki ne? Murya a raunane zahra tace
kayi haquri.

Tsaki mashkhur yaja tare da cewa! Jeki ki kai abinda kika d'ebo falo, falonma can farko, in kika kai ki dawo in zaki dawo ki d'auko wani plate d'in. Ba 6ata lokaci zahra ta miqe da sauri dan ai wata da abinda mashkhur yace. Tana isa fallon ta tafi can farkwan fallon ta ajiye qananun duwatsun, sanan ta shiga kicin ta d'auko plate, tana d'auka ba 6ata lokaci ta koma bedroom room d'in mashkhur. Inda zahra ta tashi nan ta koma ta sake tsugunawa, mashkhur kuwa sai danne-danne yake a laptop.

Yaya na dawo! Harara mashkhur ya watso mata tare da cewa!! Tambayar ki nai? Shiru zahra tai ta sunkiyar da kai bata ce komai ba. Shima mayar da kasa yayi kan laptop d'in shi, ya cigaba da danne-danne, after 3 minutes ya d'ago mashkhur yace jeki ki ajiye plate d'in akan table d'in can, duk da mashkhur bai yaga mata wana table ba tasan table d'in da yake nufi, dan haka jiki na rawa zahra taje ta ajiye. Tun kafin ta qaraso mashkhur yace kije ki ringa d'ebomin duwatsun 1 by 1, kina kawosu cikin plate d'in, har sai kin kwaso 1k, wato dubu d'aya. in kuma kika sake kika d'ego sama da d'ai d'ai, sai jikinki ya gaya miki. Kuma duk abinda kike ina kallanki ta laptop d'in na, karki sake ki dawo da plate d'in qofar bedroom d'in nan, kuma ba hutu, kika tsaya ko sau d'aya ne sai na karya miki qafa.

Mashkhur yana gama fad'in haka ya mai da hankalinsa kan laptop d'in shi. Zahra kuwa hankalinta ya tashi da jin punishment d'in da mashkhur ya bata dan hakama kasa motawa tai nan da nan hawaye suka fara gangaro mata. Muryar mashkhur zahra taji yana cewa au baza ki jeba? To duwatsu 2k zaki tsunto kuma kika sake kikayimin musu ko kika qara 1 second, sai na qara miki yawan duwatsun. Zahra tanajin haka ta kama hanyar fita, da sauri tabar bedroom d'in.

Zahra tana fita bata tsayaba sabida tasan akwai CCTV camera, mashkhur yana kallanta, ta laptop d'in na shi. Ta qarasawa wajan duwatsun ta stuguna domin ta fara tsinta kamar yarda mashkhur yasata. Zahra tana kai hannu cikin tsakoyoyin suka fara maqale mata da yake hanunta da danshin hawayanta, haka ta karkad'e ta goge hanunta sanan ta d'auki guda d'aya ta kama hanyar bedroom d'in mashkhur. Tana shiga ta nufi table d'in da ta ajiye a another plate d'in. Haka dai zahra tai ta jigilar kwasar duwatsun nan 1 by 1 tana kai su bedroom d'in mashkhur, shikuma mashkhur d'in yana kwance abinsa yana chatting.

Zahra fa dawasa-dawasa harta tara duwatsunan talatin, kenan ta fita falo sau talatin. Tofa tun zahra tana na marmar har abin ya zame mata baqar wahala sabida tafiyama da kyar takeyi. Mashkhur kuwa yana miqe akan bed sabida mugunta irin ta mashkhur ko kwakwaran qifta ido bayayi barema bacci ya kwashe shi. Zahra fa ta gaza tsintar dutsan nan dan da kyarma take tafiya ga cinyoyinta duk sun sage, tun tana hawaye ma harta dai na. Amma duk da hakan bata dai na stintar duwatsun ba, kawai dai daurewa takeyi.

Zahra da taga tana qoqarin kashe kanta zaman dirshan tayi a falo ta saki wani kuka mai sauti. 6anran mashkhur kuwa yana kallantan zahra ta CCTV camera yana ganin yarda ta baje a qasa ya saki wata muguwar dariya mara sauti, wani farin ciki yaji zuciyarsa ta yimai, dan ko ba komai yasan zahra taji a jikinta, dama shi babban burunsa ya azaftar da ita. Daga haka miqewa yayi ya kullo bedroom d'in shi, tare da shigewa toilet domin yin wanka bacci. 6anran zahra kuwa ta d'au minti goma a zaune tana kuka can kuma taga gwara taje ta cigaba da aikinta in ma mutuwa za tai ta huta da azabar yaya mashkhur.

Haka ta tashi jiki na 6ari ta d'auki dutse d'aya ta nufi hanyar bedroom d'in mashkhur, da mamakin ta sai taga qofar a rufe tana murd'awa taga ansa mata key, a zuciyarta ta furta alhamdulilah, ba 6ata lokaci ta 6ace daga wajan ta wuce bedroom d'in ta. Tana shiga ta qarawa qofar bedroom d'in ta key, sanan ta d'aga kai ta zubawa agogan bangon d'aki ido dan ganin qarfe nawa?. A lokacin har d'ayan dare tayi, jinjina kai zahra tai a zuciyarta tana mamkin yarda yaya mashkhur baya nuna mata imani gaba ko kadan.

Zahra taso tai wanka amma ina bazata iya ba sabida qafafuwanta duk rawa suke, duk sun sage sunyi sanyi tafiyama da kyar take. Haka ta haye kan bed ko magungunanta, bata tsaya sha ba ta shige cikin bargo, addu'o'in bacci ta farayi tana gamawa ta shafe jikinta, sanan ta Lumshe ido ta, ba'a dad'e ba bacci yayi awa gaba da ita...............

Kiran sallar asubar farine ya tashi zahra daga nanauyan bacci da takeyi, jikin ta duk ya mutu, haka dai ta daure ta shiga toilet tai wanka sanan ta d'auro alwala ta futo, tana futowa ta zira doguwar riga da hijab sanan ta fara gabatat da sallarta. Tana idarwa ta fara azkhar d'inta na safe, bayan ta gama azkhar d'in karatun qur'ani ta farayi. Sai da zahra ta karanta baqara izu d'aya sanan ta rufe Quran d'in, a lokacin ma har shida na safiya yayi, zahra tana so ta shiga kicin domin samarwa kanta abinda zataci, sabida yaya ahmad zai zo kai ta school.

Tinani ta farayi yaza tai? Can kuma tai ta maza ta miqe, qafafuwanta duk sun sage da kyarma take takawa, haka ta bud'e key d'in qofar tai fucewarta. Zahra Tana fita bata tsaya ko inaba sai kicin, ruwan zafin shayi kawai ta dafa, daga haka ta d'auki confilask guda biyu da biscuit guda biyu sai madara, tana d'iba ta zuba a babban plate tai fucewar ta. Tana fita bata tsaya a ko inaba sai a bedroom d'in ta, tana shiga ta ajiye plate d'in, ta hau shirin makaranta. skirt ne baqi da kad'an ya wuce guiwa, sai riga 'yar kici fara mai dogwan hannu, sai kuma soot.

Sai farin hijab wanda ko ugu bai qarasa ba da yake makarantar musulmai dady ya sata, shiyasa ma akesa hijab duk da kuwa hijab d'in ba babba bane. Zahra ta gama shiryawa amma batasa hijab da safa ba sabida breakfast d'in da zatai. Zama zahra tai ta fara breakfast, da kyar zahra take tura abincin nan ji take duk duniyar ta dai nayi mata dad'i, kawai ita burunta ta ganta a gida Nigeria, sam batajin dad'in zaman ta a gidan nan, ga kuma muguntar da yaya mashkhur yake mata sam baya tausaya mata ya mayar da ita kamar wata jaka.

Wasu zafafan hawayene suka saukowa zahra, tabbas tasan sai yarda ALLAH yayi da ita a hanun yaya mashkhur, dan har wani tausayawa kanta take, wani lokacin. Haka zahra tai ta tunani kala-kala sam ji tai tama qoshi batajin yunwa dan haka kawar da abin tai gefe ta wuce toilet ta wanke fuskar ta, sanan ta dawo bedroom d'in. Safa da takalmi tasa, sanan ta d'auki ribbon d'inta tai parking d'in gashin nata,, acan qasa tai parking d'in kan nata da yake tana da gashi sosai har gadan baya dan in tace a sama zatai parking d'in tofa bayan hajab d'in zai d'an gale mata sosai gashi hijab d'in bashi da wani tsayi.

Zahra ta shirya tsaf cikin uniform d'in ta na school, gaskiya tsayawa gayawa mai karatun littafin ADALILINTA tsaruwar kyan da zahra tai sai mu gama page d''in nan ban gama yi muku bayani ba. Sabida zahra tayi kayau sosai kamar wata student d'in indiya, ai Allah ya zuba hallita anan. Zahra gani tai idanuwanta sunyi fayau sabida kukun da tai, dan haka bud'e drowar merro tai ta d'auko kwalli tasa a idonta, kwallin kuwa ba qaramin qara mata kyau da haske yayi ba, dama gashi tayi kuka fuskarta har wani ja take.

Zahra tana san fita falo ta zauna domin jiran yaya ahmad amma tana tsoran had'uwar ta da mashkhur. Can kuma wata shawara ta fad'o mata, da sauri zahra ta d'auki bag d'in ta, jakar ta ratayawace ba komai a ciki da yake sai taje school d'in za'a bata litatafan. A hanzarce ta fuce daga bedroom d'in ta. Lokacin data fita taci sa'a har time d'in mashkhur bai futo ba, dan haka a hanzarce ta nufi qofar fita daga fallon.

Tana zuwa ta bud'e qofar, sanan tai fucewar ta, batai qasa a guiwa ba ta sauka daga kan step d'in benan, sai da tazo na qarshe sanan ta zauna domin jiran futowar yaya ahmad. Tafi 10 mints tana jiran yaya ahmad amma bai futoba, hakan ne yasa ta kifa kanta akan guiwar ta sanan ta tafi duniyar tunani. Zahra tana cikin tunanin nan Ahmad ya futo daga part d'in shi, zai hau kan step d'in benan kenan yaga zahra a zaune ta kifa kanta kamar wata mai kuka. Shiru Ahmad yayi yana kallanta,, Ahmad yafi 5 minit a tsaye akan zahra yana jira ta d'ago amma inna bata d'ago ba.

A cikin zuciyar sa yace anya lpy kuwa? Qanwata!! Qanwata!! Qanwata!! Sai a kira na uku sanan zahra ta firgita ta d'ago, daga kifa kanta da tai. Tana ganin mai kiranta ta saki fuskarta tare da cewa yaya ahmad good morning, morning my sister, kin tashi lafiya? Murya a sanyaye zahra tace lafiya qala yaya ahmad. Jinjina kai Ahmad yayi tare da cewa, qanwata mai ya hanaki bacci, naga kin futo waje kina bacci?. Da sauri zahra ta girgiza kai tare da cewa aa nayi bacci mana mai ka gani? Naga kin futo da sanyi safiya kin zsuna a kan step kina bacci.

Da sauri zahra ta girgiza kai tare da cewa aa ba bacci nake ba kawai dai ina jiran kane. Gaskiya qanwata ki dena tinanin kina qarama kina tinani? Sunkuyar da kanta qasa zahra tai, batare da cewa komai ba. Ahmad kuwa ci gaa da magana yayi da cewa kinga ke qaramace soosai bai kamata kina qarama ki ringa tinani barkatai ba karfa ki d'orawa kanki wani ciwan kina qarama, komai yayi zafi maganinsa ALLAH. Murya a raunane zahra tace in sha ALLAH yaya ahmad zanyi qoqarin kiyaye hakan, yauwa qanwata haka akeso, pls ki dena tunanin kamar haka? Tom shikenan yaya ahmad na dena.

Kawarda maganar Ahmad yayi da cewa tom taso mu tafi koh? Ba musu zahra ta miqe, suka fara tafiya. Harga Allah zahra ta yiwa Ahmad kyau sosai kuma ta birgeshi sabida uniform d'in sunyi mata kyau sosai, amma sam ba nuna mata hakan ba yana mata kallo d'aya ma ya d'auke kansa daga gareta sabida yasan ita matar aure ce, kuma a'addini haramun ne ya cigaba da kallonta.

Suna isah wajan motar Ahmad ya bud'ewa zahra qofar mota ta gaba ta shiga,, sanan shima ya zagaya gefe ya shiga motar ya tayar, suka fuce daga gidan. Tunda suka fara tafiya ba wanda ya cewa kowa komai kawai dai tafiya suke. Can zahra ta d'ago ta kalli ahmad, amma sai taga sam baya cikin tunaninsa ya tafi wata duniyar tunanin ta daban, da yake an tsayar da danja. Murrya a sanyaye zahra tace yaya ahmad!! yaya ahmad!! Da sauri yadawo daga cikin tunanin daya tafi tare da juyowa ya kalli zahra.

Yana kallata ya kawar da kansa tare da cigaba da tuqi yana cewa qanwata lafiya? Itama zahra kawar da kai tai tare da cewa yanzufa kafin mu futo ka gayamin cewa ba'a so mutum ya ringa yawan tunani amma shine kai yanzu kakeyi?. Ajiyar zuciya Ahmad yayi tare da cewa hmm wlh qanwata wani abune yake damuna shiyasa kikaga na tafi tinanin kullum bana iya isashan bacci da abinnan nake kwana a zuciyata. Allah sarki yaya ahmad ALLAH ya yayema abinda yake damunka amma kai ma kasan ai yawan tinanin baya kawo mafita koh?.

Ehh qanwata hakane in sha ALLAH zan dena, kuma watarana zan gaya miki koma menene, murmushi zahra tai tare da cewa to yaya abdul Allah ya kaimu kaimu lokacin, murya a raunane Ahmad yace ameen ya Allah. Daga haka ba wanda ya sake cewa komai har suka isa makarantar. Ai suna isa makarantar zahra ta saki baki tana kallan ikwan ALLAH. Makarantace ta had'u ta ko ina ta tsaru ta qeru, abinka da makarantar turawa, turawan ma 'yan rasha. Sukana shiga ciki tun kafin su futu daga motar zahra ta fara ganin studen d'in tutawa kala-kala, wasu da guntun hijab irin nata wasu kuma ba hijab d'in mah gaba d'aya a jikin su.


Student d'in Farare ne tasss masu blue eyes, haka Ahmad da zahra suka fita, nan. Mah suna fita zahra ta saki baki sabida yarda take ganin yaran kamar ba a gaske take ganun suba, ji take kamar a tv take ganinsu. Nan da nan hankali ya dawo kan zahra da ahmad kallansu ake sosai musamman ma Ahmad da yake bashi da hasken fata sosai, amma kyakyawa ne na ajin farko kana ganinsa gaya cikakyan d'in Nigeria kuma kyakyawa. Haka Ahmad da zahra suka ringa ratse student har suka wuce office. Ahmad yana kai zahra office akace sai na mata interview, Ahmad kuwa bai jira ba da yake yau suna da lectures, sallama yayiwa zahra yace mata zuwa qarfe biyu zai dawo ya d'auke ta, daga haka yayi tafiyarsa.

Ahmad yana fita zahra tai jugum abinta, sam ta kasa sakewa ga teacher duk tura mata ido sai wani faman kallanta suke, itama zahra d'ai-d'ai take bunsu da idanuwanta. Can kuma wata baturiya tazo ta zauna a kusa da zahra domin yi mata interview. Ba wasu abubuwa masu wahala aka tambayeta ba, kuma duk abinda aka tambayeta tana iya bada amsa duk da ba wani sosai take gane turancin nasuba, dan ma tana yawan kallan tashar MBC 2️⃣ ne shiyasa take gane wani turanci da yake kusan irin turanci d'aya suke a america.

Bayan an gama yi mata interview tambayar ta sunanta matar tai. Lokacin da zahra ta fad'i sunanta duk teachers d'in gurin murmushi sukayi kowa yana qoqarin fad'ar sunan duk da kuwa ba iyawa sukayi ba. Fatima zahra suke qoqar fad'a wasun sun fad'a dai-dai wasu kuma akasin haka. Sai da suka tsare zahra da tambayoyi iri ri, kowa cewa yake ita 'yar Nigeria ce? Koma wana yare takeji a Nigeria harda masu cewa sai ta yimu hausa. Haka dai tai zahra ta ringa bin teacher d'in nata tana amsa musu duk tambayar da sukayi mata.........


ADALILINTA πŸ’œβ€πŸ’œ

BY AMINA BAYERO πŸ’œβ€πŸ’œ

My number 09162226240


Typing............

*pqge 59*

Sai da suka tsare zahra da tambayoyi iri ri, kowa cewa yake ita 'yar Nigeria ce? Koma wana yare takeji a Nigeria harda masu cewa sai ta yimu hausa. Haka dai tai zahra ta ringa bin teacher d'in nata tana amsa musu duk tambayar da sukayi mata.........

Bayan sun gama yiwa zahra tambayoyi direct ss 2 suka kai ta. Har sit d'in zamanta teacher d'in ta raka zahra, a sit d'in farko ta zaunar da ita sanan ta gabatarwa da 'yan class zahra, da sunanta, sanan tace su ringa kiranta da zahra dan sunan yafi musu sauqin fad'a, daga haka ta koma office. Zo kaga yarda 'yan class suke kallan zahra kamar su cunyeta. Ma dai-dai cin class ne student d'in ajin duk mata ne, kuma basufi su ashirin ba, ga A. C da fanka sai hurowa take duk 'yan ajin kowa da laptop d'in sa a kan dsk d'in shi.

Cikin lala6awa uncle d'in su yake teacher d'in su, ba hantara ba duka bare zagi, suma d'aliban ba laifi suna mayar da hankalinsu kan karatu sam basa yawan surutu a ajiki in dai uncle ko aunty tana nan. Kai ranar zahra taga yarda ake teacher ba irin Nigeria ba, duk da kuwa itama zahra babban makaranta suke a Nigeria amma sam bata kai tsaruwar wanan ba. After 30 mints sai an kawowa kowana dalibi abin da zai ci, irin suke cake, biscuit, spring roll ki, pizza, juice da dai sauran sun.

Lokacin da akan fita break kuwa student d'in school har d'in har layi suke wajan kallan zahra, zahra kuwa a zuciyarta tace ai ba nice abin kallo ba kune abin kallo. πŸ˜‚ haka dai sukai ta kallon zahra wasu daga cikin 'yan class d'in su zahra kuwa sai maqale mata suke, wasu kuwa ko kallo bata ishe suba, dama kunsan su tura suna da kishi kuma basaso ace wani ya fiso ko kuma su ringa zubar da mutunci, su. Ranar fa zahra taga gift sosai daga wajan 'yan class d'in su, irin su coculet da alawowyi da dai sauran su.

Sam zahra bamai san surutu bace da mutane amma haka ta ringa daurewa, tana kulasu, duk dan karsuce tayi musu rashin mutuncin. Lokacin da aka tashi daga school yaya ahmad bai zoba, haka class meant d'in zahra har office suka rakata. Wasu kuwa in iyayansu sukazo d'aukar su har kawosu suke wajan zahra wai sai sunzo sunga 'yar Nigeria. Kai a ranar zahra tayi farin jini ba laifi, nikuwa amina bayero nace inama nice. πŸ˜‚πŸ™ˆ

Yaya ahmad bashi yazo d'aukar zahra ba har sai wajan qarfe uku na rana yazo ya d'auki ta, Haka yay ta bata haquri a hanya yana cewa fasu futo lectures da wuri bane shi yasa, har sai da ya tsaya ya siya mata abinci a reswerrens. Suna isa gida zahra ta wuce sama Ahmad kuwa ya wuce part d'in shi, lokacin da zahra ta bud'e qofar fallon a garqame ta jita zuciya na bugun uku-uku zahra ta fara biga qofar a hankula, bama taso ta danna qararawar sabida kar tayiwa mashkhur laifi.

Tafi 10 minti a tsaye tana bugun, ba'a bud'e mata, ba, sai can taji ana qoqarin bud'e qofar, da sauri zahra taja baya, domin kar yaya mashkhur ya kai mata mari. Amma da mamakin zahra sai taga zee ce ta bud'e mata. Tana sanye da riga pink mai kamar singlet, sai wani mini skirt shima pink wanda ko guiwar ta bai gama qarasawaba, kan nan nata yasha gyara sai kyalli yake gashinta a baje har gadan bayanta, ga uban farace data tara a hanunta zaqo-zaqo yashan kala pick.

Zahra kuwa batace komai ba ta ra6e ta shige ta gefan zee d'in, tana shiga bata tsaya ko ina ba sai bedroom d'in ta. Ajiye ledar abincin tai da jakarta wanda class meant d'in ta suka ciko mata ita tab da kayan zaqi, da sauri ta wuce toilet tai alwala, sanan ta zura hijab d'in ta har qas ta shinfid'a dadduma ta fara gabatar da sallar la'asar bayan ta idar tayi addu'o'i ta., ledar takeaway d'in abincin da yaya ahmad ya suyo mata ta janyo, sabida wata baqar yunwa takeji.

Pride rice ce wanda taji had'in salat, carbage, bama, carrot, green biens, da meal d'in gwangwani, sai dankalin turawa a kai, d'ayan takeaway d'in kuwa ckching papper ne a ciki, sunsha had'a ba wai, d'a yar ledar kuwa lemukane masu sanyi, d'ayar ledar abincin ma zahra bata samu damar bud'ewa ba, sabida wanda ta bud'e ma sun mata yawa ba iya cinyewa zatai ba. Sai da zahra taci abincin ta qoshin sosai sanan ta rufe ragowar ta mayar kan table ta ajiye, tana qoqarin cire uniform tai wanka taji ana knocking d'in qofar ta.

Da sauri zahra ta shiga toilet ta wanke hanunta sanan ta futo, ta nufi hanyar qofar bedroom d'in. Tana bud'ewa taga zee tsaye, hannu riqe da ugu, zee tana ganin zahra ta fara binta da wani irin kallo wanda ita kanta zahra batasan wana irin kallo bane. Zee tafi minti biyar tana qarewa zahra kallo tin daga kan lips d'in ta ta dawo kallan Breast d'in zahra, sanan ta zubawa hips d'inta ido, sam zee ta kasa cire ido daga kallon ugun zahra. Zahra kuwa mamaki ne ya kamata ganin irin yadda zee ta shagala da kallonta, kamar taga wata sabuwar halittar, dan da namijine yakewa mace irin kallon da zee takewa zahra da haka za'a cemai d'an iskane so yake ya lalata ta.

Murya zahra ce ta dawo da zee daga duniyar kallanta data tafi? Cikin yaran English zahra tace aunty zee lpy?. Da sauri zee tai firgigid ta kalli zahra cikin sarqewar murya tace noo ba komai kawai dai inaso ki futo ki dafamin abinci ne, yunwa nake ji. Okay aunty bari na cire kaya makaranta nai wanka. Nan da nan zee ta had'e rai tace aa ni yanzu zaki futo ki dafamin kina house girl wato 'yar aiki, kina wani iyayi,

Please Login or Register in order to submit comment