Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Gashin nan nata ya baje ya wargatse ko wanne ya kama gaban sa sabida tsabar wahala da ta sha jiya a wajan mashkhur.

Sosai mashkhur ya zuba mata ido cikin tausayawa da tsantsar qauna yana qare mata kallo. Mashkhur ya d'au tsawan 10 minutes akan zahra yana qare mata kallo. Kafin zahra ta fara motsa idanunawan a hankula alamun zata farka. Da kyar zahra ta iya bud'e kunburarun idanuwan ta da sukayi mata suntum.

Zahra tana bud'ewa ta fara ganin mashkhur dishi-dishi akan ta yana mata kallan qurullah. Wani baqin ciki ne ya sake turniqe zuciyar zahra dan haka bata san sanda ta fashe da kuka ba cikin dashashiyar muryar ta. Hankali a tashe mashkhur yace haba my teady meye na kuka kuma an riga da an gama fa.

Zahra kuwa ko takan mashkhur bata bi ta cigaba da kukan ta. Sassauta murya mashkhur yayi tare da cewa haba farin ciki na matata wlh bana so naga kina kuka nasan nai miki dai-dai ba ki gafarce ni my wife, daga rana mai kamar tayau kin gama zubar da hawaye ta sanadina zahra, wanan karon ma bada son rai na hakan ya faru ba, kin sai da ya zama dole ne koh?.

Zahra kuwa kuka ta cigaba da yi harda majina. A hankula mashkhur ya kwantar da kan sa a kan fuskar zahra, abu kamar da wasa mashkhur ya fara lashe hawayan zahra a hankali. Hakan mashkhur yayi ta lashe hawayan zahra harda majinar ta ya ringa had'awa. Zahra kuwa bata dai na kuka ba shima mashkhur bai dai na lashe mata ba yana rarrashin ta.

Har sai da zahra ta dena kuka ta dawo sauke ajiyar zuciya. Cikin siririyar murya mashkhur yace I'm very sorry my wife I love you so much ya qarasa maganar yana kai mata kiss a gefan kuma tun ta. Haka mashkhur yayi ta yiwa zahra kalamai masu sanyaya zuciya, mai nuna tsantsar qauna da haquri. Har ga ALLAH zuciyar zahra tai sanyi sosai da kalaman mashkhur.

Amma dai duk da hakan ta kasa cewa mashkhur qala tayi lamo kamar mage. A hankula mashkhur ya miqe ya wuce toilet, bayan few minutes ya dawo. Kallan zahra yayi tare da cewa taso mu tafi toilet na taya ki, ki gasa jikin ki sannan ki wanka. Wani mugun kallo zahra ta zubawa mashkhur wanda itama kan ta bata san ta iya shi ba.

qarasowa mashkhur yayi ya zauna a gefan zahra yana cewa haba my teady ki taso mana muje, ko na d'auke ki ne. Cikin dashashiyar murya zahra tace bana buqata zanyi komai da kai na. Haba my wife bana son ki wahalar da kan ki fa pls ki taso muje kinji, bari ma na d'auke ki mashkhur ya qarasa maganar yana qoqarin janye blanket d'in da yake lulu6e a jikin zahra

Da sauri zahra ta riqe bed sheert d'in tare da cewa bana buqata ka rabu dani mana. Tom shikenan tashi kije kiyi da kan ki tinda bakyaso. Harara zahra ta watsa mai tare da cewa a hakan zan tashi kabi ka tsare ni da ido ko kaya babu a jiki na, ni ka tashi ka fuce ka bani waje. Mashkhur bai san sanda wani siririn murmushi ya kwace mai ba.

Fuska d'auke da murmushi mashkhur yace! Haba my teady wane dare ne jemage bai gani ba, wai kunya ta kike ji ne ki tashi kawai ai dan na ganki hakan ba haramun bane. A qule zahra tace daran mutuwar sane bai gani ba, nifa in ka takuramin wlh yau ba sai gobe ba sai na koma gida. Da sauri mashkhur ya miqe, tare da cewa ya haquri my teady bari ba baki waje, ya qarasa maganar yana juyawa.

Mashkhur yana fita zahra ta saki ajiyar zuciya sanan ta ja gauran nunfashi. Da kyar zahra ta iya miqewa sabida tsabar yadda jikin ta yayi tsami ga wani azaba da take ji. Runtse ido zahra tai sanan ta miqe a hankula ta cire blanket d'in jikin ta wanda ya 6ace da jini shi da bad sheert d'in.

A hankula zahra ta daddafa har ta qarasa wardrobe ta d'auko towel sanan ta shige toilet ta kulle dan kar ma mashkhur ya sake ritsa ta a ciki, kamar yadda jiya ya ritsa ta bedroom. Zahra ko da ta shige ta samu mashkhur ya had'a mata ruwan zafi, wani siririn tsaki zahra ta saki tare da durqusawa a gaban ruwan. Tana tantama taya zata iya gasa jikin ta.

Zahra ta d'au wasu time d'in tana tantama kafin ta daure ta shige ruwan zafi gaba d'aya ta zauna. A taqaice dai zahra tasha azaba kafin ta gasa jikin ta. Tanayi tana kuka, bayan ta gama qasa jikin nata, tai wanka tsarki sanan tai sake wani wanka soso da sabulu. Bayan zahra ta gama ta d'aura alwala sanan ta d'aura towel ta kama hanyar fita daga toilet d'in.

Da kyar zahra take ita tafiya, ga azaba ga jikin ta duk yayi tsami kamar anyi mata duka. Zahra tana fitowa daga toilet d'in ta hangi mashkhur yana shinfid'a wani saban bed sheert d'in a bed ya cire wancan. Mashkhur yana ganin zahra ya saki bed sheert d'in tare da nufo zahra yana mata sannu. Zahra kuwa wani d'an tsoran ne ya kamata.

Mashkhur yana qarasowa zahra ta kawar da kai gefe, sannu my wife ko na tayaki shiryawa ne?. Girgiza kai zahra tai tare da cewa bana buqata ka bani waje na shirya da kai na. A jiyar zuciya mashkhur ya sauke yana jifan zahra da kallo mai cike da tausayawa. Daga haka bai sake cewa komai ba ya fita daga bedroom d'in.

Da kyar zahra ta iya qarasawa wardrobe, tana bud'ewa ta zaro doguwar rigar bacci mara nauyi. Zahra bata bi takan pants ba bare ma bireziya ta zira rigar ta. Bayan ta zira rigar ta, hijab ta d'auka da dadduma. Bayan ta zira hijab d'in ta shinfid'a dadduma sanan ta zauna ta fara gabatar da sallah.

Dan zahra ji take bazata iya sallah a tsaye ba sai dai ta zauna. Zahra tana idar da sallah mashkhur yana shigowa hannu d'auke da tire d'in breakfast. Zahra lazimin tai bayan ta gama tai azkhair d'in safiya. Sanan ta fara qoqarin cire hijab d'in ta. Zahra tana cire hijab mashkhur ya taso tare da cuwa my teady taso muje na baki breakfast.

Girgiza kai zahra tai tare da cewa I'm ok, cikin murya ban tausayi mashkhur yace dan ALLAH kiyi haquri kici matata bana so ki zauna da yunwa. Daga haka mashkhur ya miqe ya d'aukowa zahra tire d'in abinci ya dire mata a gaban ta. Abubuwa da dama mashkhur ya dafawa zahra daga ciki harda farfesun kaji. Haka mashkhur yayi ta lalla6a zahra har ta haqura ya bata farfasun kaji da tea.

Bayan zahra ta gama ci mashkhur fitar da plate d'in yayi sanan ya dawo ya zauna a kusa da zahra tare da miqa mata wata 'yar qaramar akwati. Murya a dashe zahra tace na waye? Naki ne mana my wife. Injiwa wa? ni na siyo miki da kai na gift d'in ki ne na first night sabida na same ki a cikakiyar mace, sabuwa fil nine na 6are ki daga lwda. Wata siririyar harara zahra ta watsawa mashkhur tare da qar6ar qaramar akwatin gift d'in a hanun mashkhur.

A hankula zahra take bud'e a kwatin tana tinanin menene haka a ciki. Zahra tana bud'e akwatin taga wani haske ya daki idanuwan ta. Matsawa tai baya cikin mamaki tace yaya mashkhur meye haka wanan mai haske. Kafin mashkhur ya kai da bawa zahra amsa zahra cikin mamaki tace daemon yaya mashkhur?.

Mu had'e a next page.

[23/04, 7:38 am] Oum Farhan❀️🩷:

ADALILINTA πŸ’œβ€πŸ’œ

BY AMINA BAYERO πŸ’œβ€πŸ’œ

Typing.............

*page 127*

Kafin mashkhur ya kai da bawa zahra amsa zahra cikin mamaki tace daemon yaya mashkhur?.

Wow gaskiya yayi min kyau zahra ta qarasa maganar tana ciro sarqa daimoo d'in. Tana ciro wa ta fara qoqarin sawa a wuyan ta, haka zahra tai ta qoqarin sa sarqar daimoon d'in a wuyan ta amma ta kasa. Hannu mashkhur ya kai kan hannayan ta tare da cewa bari na taya ki sawa. Daga haka mashkhur ya sawa zahra sarqar yana binta da kallon qauna.

Yana gama sa mata zahra tai murmushi tare da cewa yaya mashkhur kaga sarqan nan tayi min kyau ko. Shima mashkhur murmushi yayi sanan yace aaa my wife kin dai yi mata kyau zakice, ai ke kamar zinariya kike ko nace kinfi zinariyar ma, kin yiwa sarqan nan kyau over my wife. Wata siririyar dariya zahra ta saki tare da cewa hmmm ka fad'i gaskiya fa banda zaulaya yaya mashkhur.

Haba my teady ba wata zaulaya ai iya gaskiya ta na gaya miki, ke me kyau ce sosai matata kafin a samu mai kyan ki ai sai an tona mashkhur ya qarasa maganar yana shafa fuskar zahra. Murmushi zahra tai tare da cewa to na gode sosai. Daga haka ta cire sarqar daga wuyan ta, sannan ta mayar da ita cikin qaramar box d'in, Ta had'a ta da zube da yari ta rufe.

Sanan ta ajiye a gefe ta fara qoqarin miqewa, da sauri mashkhur yace ina zaki me kike buqata naje na d'auko miki?. Girgiza kai zahra tai tare da cewa ba abinda nake buqata kwanciya zanyi. Ok bari na d'auke ki ko goyaki zanyi ne? Girgiza kai zahra tai tare da cewa aaa zan kwanta da kai na.

Haba my teady bafa naso ki ringa wahalar da kan ki, harara zahra ta watsa mai tare da cewa oh banda wahalar da ka bani jiya kuma, dan nayi tafi ai kad'an ne ni ka rabu dani bafa mantawa nai ba zahra ta qarasa maganar tana miqewa da kyar. Oh sannu my wife ai nayi tinanin kin yafe min kuma dan ALLAH ki fahimce ni kin san bazan miki da niya ba kuskure aka samu.

Turo baki zahra tai sanan ta miqe ta wuce tabar mashkhur a wajan. Da kyar zahra ta iya qarasawa kan bed ta kwanta a hankula. Mashkhur shima biyo ta yayi yana qarasowa zama yayi a gefan zahra yana cewa sannu ko nai miki tausa ne?. Tab kai min tausa ko ka qara turmu sheni zahra ta fad'a hakan a zuci amma afili cewa tai aaa ban buqata yaya mashkhur ni burina kawai ka bani waje na wuta.

Tom shikenan my wife naji yanzu mai yake damun ki har yanzu kina jin zafi ne?. Harara zahra ta watsa mai tare da cewa ina zanji zafi tinda ni ba mutum bace ni gaskiya ka tafi ka bani waje, zahra ta qarasa maganar kamar za tai koka. Haba my teady meye na tayar da hankali daga tambaya kawai to sorry, bari na lilla6a miki blanket sai na tafi na barki ki wuta.

Ajiyar zuciya zahra ta sauke, mashkhur kuwa janyo saban blanket d'in da ya canza yayi ya fara lili6ewa zahra jiki da shi. Mashkhur har lokacin marmarin zahra yake ko kad'an shauqi da sha'awar zahra bai raguba sai ma qaruwar da yake, in banda tsimi ma da zahra ta sake tayar mai. Mashkhur yana gama rufe zahra, ya kashe globes d'in sanan ya fuce.

Zahra haka tai ta tinani kala-kala jikin ta duk yayi mugun tsami da mutuwa,. Duk da aika-aikar da mashkhur yayiwa zahra amma ji tai son mashkhur yana sake nunkuwa a zuciyar ta fiye da dah. Har Allah-Allah zahra take ta saba da mashkhur dan tasan zasuji dad'in junan su, dan shima taga kamar dai yana da feeling kamar itama. Daga haka bacci mai nauyi yayi awan gaba da zahra.

Zahra haka tai ta sheqar bacci, mashkhur kuma yana nan ido biyu cike da qaunar zahra. Haka ya sake dafawa zahra wani abinci kafin ta farka, sannan yayi saban wani wanka. Bayan mashkhur ya dawo daga sallah la'asar bedroom d'in zahra ya nufa domin ya tashe ta tayi sallah. A hankula mashkhur ya shiga bedroom d'in zahra sanan ya kunna globes d'in bedroom d'in.

Bayan ya kunna ya qarasa gefan gado ya zauna a hankula. Mashkhur zubawa zahra idanuwan yayi yana qarewa fuskar ta kallo. Yama rasa ta ina zai fara tashin ta dan sam baya so ya katse mata baccin gajiyar da take. Mashkhur har lashe baki yake sabida yadda yaga shape d'in baki zahra kamar ya sha. Zahra kamar dai ance ta bud'e ido tana bud'ewa taga mashkhur baki a sake yana kallon ta.

A zabure zahra ta miqe zaune tana mai da ajiyar zuciya. Haba wife meye kika wani tsora ta sai kace kinga abin tsoro. Cikin muryar bacci zahra tace eee ai kai ma abin tsoron ne. No teady ki dena fad'in hakan ni mijin ki ne fa. Lumshe ido zahra tai ta kawar da su gefe tare d'an sauke doguwar ajiyar zuciya.

Mashkhur kuwa kallon zahra ya farayi tun daga fuska har izuwa qirji. Yana zuwa breast ido ya tsaya da idanuwan sa. A tashe suke breast dwauke duk suffar su a waje da yake riqar ba kauri kuma ba bireziya a jikin ta ga rigar ta kwanta sosai sabida baccin da zahra ta sha. Kafin kace kwabo hankalin mashkhur ya tashi jikin sa duk ya d'au rawa.

Zahra kuwa da sauri ta gyara rigar ta tare da miqewa ta sauka daga bed d'in ta wuce toilet. Mashkhur kuwa jiki a mace ya miqe tare d fuce daga bedroom d'in zahra. zahra tana shiga toilet ta d'auro alwala sanan ta futo, lokacin data futo bataga mashkhur ba. Ba 6ata lokaci zahra ta shinfid'a dadduma ta d'auki hijab ta fara gabatar da sallah.

Mashkhur kuwa yana fita daga bedroom d'in zahra ya shige nasa ya fara shiryawa a hanzarce. Bayan ya gama shirya cikin milk d'in shadda ya fesa turaran sa key d'in motar shi da waya shi ya d'auka ya zura a aljiwun riga sanan ya fuce daga bedroom d'in. Mashkhur dai ji yake gwara ya fuce daga gidan, sabida in dai zai cigaba da zama to fa ba abinda zai hana ya sake afkawa zahra.

Direct mashkhur ya nufi bedroom d'in zahra, yana shiga ya tarar da ita tsaye ta bashi baya tana bud'e window. Sannu a hankula mashkhur ya qarasa wajan zahra tare dasa hannu biyu ya ruqo ugunta ta baya. Da sauri zahra ta juyo a tsora ce tare da cewa yaya mashkhur meye haka kuma?. Ba komai wife ki dena tsora na haka ba abinda kike tinani zanyi ba.

Ajiyar zuciya zahra ta sauke da taga mashkhur ya shirya alamun zai fita. Nan da nan qamshin turaran mashkhur, ya sake dukan hancin zahra. Fita za kai? Zahra ta tambaye shi tana kafe shi da kyawawan idanuwan ta. Da sauri ta janye idon ta da sukayi 4 eyes sabida wata kunya da ta kama ta. eee fita zanyi shi yasa nazo muyi sallama.

Ina zaka? Zahra ta fad'a tana d'an had'e rai. Am bafa dad'ewa zanyi ba yanzu zan dawo kawai dai zan fita ne. Aaa gaskiya yaya mashkhur ni ban yarda ba kawai sai ka fita ka barni ni d'aya a gidan shiru aa gaskiya ka zauna. Wani mayataccan kallo mashkhur ya fara bin zahra da shi ba tare da yace mata komai ba.

Zahra ji tai kallo da qamshin turaran mashkhur ya kashe mata jiki, ga wani irin kyau daya qara yi mata. Amma sai ta kawar da kai gefe tare da cewa ni bana so kaje ko ina yau gaakiya ka zauna a gida muna tare, zahra ta qarasa maganar tana wucewa daga wajan. Ajiyar zuciya mashkhur ya sauke tare da cewa yarda kika ce haka zanyi my wife bari ba zauna nai ta kallon ki.

Mashkhur ya qarasa maganar yana cire rigar shi. Bayan ya cire rigar shi ya sake cire singlet d'in sanan ya nufi kan gado. Zahra kuwa sake matsawa tai gefan gado dan yanzu tsoran mashkhur ya shige ta ba waii. Mashkhur yana qarasowa ya kwanta akan gadon yayi wani pilat yana kallon sama, ya ware hannnayan sa biyu. A hankula zahra da take gefe ta saci kallon mashkhur.

Zahra gaban ta ne ya d'an fad'i ganin damtsan hanun mashkhur yayi jajir ya kunbura, ga shatin haqoran rud'u-rud'u ga kuma wani yakushi a lafiyayan qirjin mashkhur, wanan ko ba'a gayawa zahra ba tasan aikin tane. Zahra ji tai shauqin mashkhur ya kamata ta ko ina kamar dai ta kwanta a fafad'an qirjin mashkhur tai bacci. Zahra tana cikin tunanin nan taji muryar mashkhur yace my teady.

Murya a shaqe zahra tace na'am? zo kiji wani abu mashkhur ya fad'a yana kallon zahra ta gefan ido. A hankula zahra tace to tare da fara matsowa a hankula. Zahra tana zuwa gefan mashkhur tace gani menene. Mashkhur shafa kyakyawar sumar kansa yayi tare da kallon zahra yace ina so ki sosai fa matata. Wani siririn murmushi ne ya tsinkewa zahra.

Cikin siririyar voice mashkhur yace oh ke bazaki ce kina so na ba?. Haba my teady har yanzu baki fara so naba ko, a hankula zahra ta sunkuyar da bakin ta dai-dai kunan mashkhur tare da cewa I love you too my husband, ta qarasa maganar tana cizan kunan mashkhur a hankula. Mashkhur wata nutsuwa yaji ta rufe shi har zuciya, zahra tana qoqarin d'ago kan ta mashkhur yasa hannu ya janyo ta jikin sa.

Zahra tana ji mashkhur ya janyo ta qirjin sa wata kyakyawar ajiyar zuciya ta sauke tare da cewa yaya mashkhur meye haka. Oh tambaya kike to nima sai na rama cizon da kika yimin, lumshe ido zahra tai ta bud'e sanan tace aaa ba abinda zaka rama ai ni ya kamata na rama ma. Murmushi mashkhur yayi tare da cewa ki rama me?.

Zahra gyara kwanciyar ta tai akan girjin mashkhur cikin kunya tace ka manta kenan?. Eee na manta tunamin, zahra sake lumshe ido sai sabida qirjin mashkhur qashim turaran da yake gashi da ta kwanta a qirjin sai ta shiga wani yanayi mai wuyar fassaruwa. Shima mashkhur ba wai yafi zahra shiga wani hali amma yana jin dad'i kwanciyar zahra a qirji sa.

A hankula zahra ta shafa wuyan mashkhur tare da sake lafewa a jikin sa. Mashkhur kuwa bayan zahra ya fara shafawa yana sauke ajiyae zuciya. Zahra tana son kisses da mashkhur amma tana tsoran kar daga nan ai irin ta jiya shi yasa ta lumshe ido tai shiru abin ta. Shima 6angaran mashkhur yana so ko iya kisses da matse breast d'in zahra ne yayi amma yasan zahra bazata amince ba.

Yanzuma yana tsoran kan ta tashi daga qirjin sa dan yaji dad'in kwanciyar zahra a jikin sa sosai. Haka dai mashkhur yayi ta shafar bayan zahra kamar wata 'yar baby, zahra kuwa tana jin dad'in haka sosai. Sai wani lumshe idanuwa take tana sake lafewa a qirjin sa har bacci yayi awan gaba da su ita da mashkhur d'in.

Hmm kwana biyu kunji ni shiru ko, to kuyi haquri bani da lokaci ne. Ina yi muku fatan alkhair.

Mu had'e a next page.

[23/04, 7:39 am] Oum Farhan❀️🩷: ADALILINTA πŸ’œβ€πŸ’œ

BY AMINA BAYERO πŸ’œβ€πŸ’œ

typing..........

*page 128*

Sai wani lumshe idanuwa take tana sake lafewa a qirjin sa har bacci yayi awan gaba da su ita da mashkhur d'in.

haka zahra da mashkhur su kai ta sharar bacci har sai da la'asar tai. Sai wajan qarfe 4:05 suka farka. Zahra ce ta fara farka tana farkawa tai sauri ta miqe daga qirjin mashkhur, mashkhur kuma yana jin motsi zahra ta tashi daga qirjin sa shima ya farka. Miqewa mashkhur yayi ya zauna tare da kallon zahra yana cewa my wife mai kike buqata ne.

Kawar da kai zahra gefe tai tare da girgiza kai alamun babu, ok bari naje nai alwala na tafi masallaci mashkhur ya qarasa maganar yana sauka daga kan bed d'in, yana sauka ya shige toilet ya d'aura alwala. Bayan ya futo inda ya ajiye rigar shi ya nufa ya dauki rigar shi da singlet d'in shi yasa sannan ya fuce daga bedroom d'in zuciya cike da kewa da soyayar zahra. Zahra mashkhur yana fita itama ta miqe ta shiga toilet ta kama ruwa sanan ta d'aura alwala.

Tana gama d'aura alwala ta futo daga toilet d'in, tana futowa ta shinfid'a dadduma sanan ta zura hijab ta fara gabatar da sallah. Zahra bayan ta idar da sallah ta gama lazimi towel ta d'auka ta shige toilet domin ta sake gasa jikin ta kuma tai wanka. Zahra ta d'auki 20 minutes kafin ta futo d'aure da towel a qirjin ta. A hankula zahra ta qarasa kwaba ta d'ebo kayan ta marasa nauyi tasa sanan ta zauna akan merro ta fara shafawa jikin ta lotions.

Bayan ta gama miqewa tai ta koma kan bed ta fara gyara bed sheert d'in damin ta koma ta kwanta dan har time d'in zahra batajin kwarin jikin ta. Zahra tana cikin gyara bed sheert d'in mashkhur ya shigo baki d'auke da sallama. Cikin dashashiyar murya zahra ta amsa, sanan ta cigaba da gyara bed sheert d'in.

Mashkhur yana qarasowa yace no my teady ki dena wahalar da kan ki hakan ai da kin jira ni na dawo sai na gyara miki ya jikin naki?. Ajiyar zuciya zahra ta sauke tare da zama a bakin bed d'in tace jiki na da dama dai. Shima mashkhur zama yayi a kusa da ita tare da cewa wayyo sorry wife har yanzu kinajin zafi kenan ko na kai ki hospital su duba min ke.

Aa bana buqata zahra ta fad'a a taqaice, ki bari na kai ki mana su dubaki ko naji miki ciwo. Lallai yaya mashkhur ai bama ko bane kai kana tinanin baka illah tani ba kenan?. D'an zaro ido mashkhur yayi cikin tsoro ya dafe qirjin sa tare da cewa illah kuma teady na to taso muje hospital dan ALLAH. Aa nifa ba inda zani ka rabu dani in kuma ka takuramin yanzu ni sai ka kai ni gida.

To ya haqura my teady amma ki bari na duba ki da kai na naga sosai na ji miki ciwan ko kad'an ne ?. Wani takaici da kunya ne suka had'ewa zahra, dan haka tama rasa mai zata cewa mashkhur shiru tai mai. Mashkhur ganin zahra tai shiru canza magana yayi da cewa my teady taso mu sauka qasa muci abinci ko na kawo miki nan ne. Girgiza kai zahra tai tare da cewa aaa zan iya sauka.

Tom shikenan ko na goyaki ne? Aaa bana so zahra ta fad'a cikin sanyayiyar murya. Hakane in na goyaki zan fama ki to bari na d'auke ki a hannu. Cikin jin kunya zahra ta noqe kafad'a tare da cewa haba yaya mashkhur karka takuramin ni nace ma zan iya zahra ta qarasa maganar cikin sigar shagwa6a. Ajiyar zuciya mashkhur yayi cike da soyaya yace tom shikenan my teady I love you so much.

Taso mu tafi mashkhur ya qarasa maganar yana miqewa tare da ruqo hanun zahra. A hankula zahra ta miqe sanan suka jera ita da mashkhur abin gwanin ban sha'awa. Haka zahra da mashkhur su kai ta sauka a hankula daga kan benan duk dan sabida zahra. Suna gama sauka suka nufi draining table domin cin abinci. suna qarasawa mashkhur ya jawa zahra kujera ta zauna sanan shima ya jawa kan sa ya zauna.

Bayan mashkhur ya gama saving d'in su a baki ya fara bawa zahra yana bata yana zuba mata kalaman soyayyah masu dad'i. Bayan zahra da mashkhur sun gama cin abinci, fita garden d'in gidan sukai domin shan iska.

Please Login or Register in order to submit comment