Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

murmushi me sauti tace"baka gajiya jamil"

Ya shafi sajenshi yace"Allah kitashi kifara kimtsawa 9:00am dede"

Ta lumshe ido tabude tace"karka damu kade k'ara hadamin kanka"


Yayi dariya yace"u will run kitashi kar muyita fira"bejira cewarta ba yakashe,

Cikin dakinshi akwai electric ya jona ruwan zafi ya sauko su yafara hada mayen tea na lashe zuciyar Hjy abida Wanda zekara masa kuzari ,dadewa,da kuma .....


Hjy abida da dan sauri tatashi tayi wanka da salla
Ta fita ta nufi dakinsu boy bakowa ta nufi dakin Hjy Rukayya,

Tasamu duk yaran sun hadu tana musu kari boy na rungume a cinyarta,tai murmushi tashiga ta zauna ,

Seda suka kai karshen aya Hjy Rukayya tace"ina kwana Hjy abida "

Hjy abida bata amsa ba tace"ya jiki se yanzu nafito ina fatan kin samu sauki sosai"

Hjy Rukayya tace"jiki alhamdulillah na war-ware ga danki nan ki daukeshi kitafi dashi tun dazu mommy yake kira dakyar nasamu ya yarda na masa brush"

Hjy abida tayi dariya tace"boy taho dan mommy"

Ya tashi yakoma wurinta ta dorashi kan cinyarta tace"immm mommynsu anjima inason nayi yar tafiya 2 days zanyi wannan kawata dake abuja ta haihu"

Hjy Rukayya tace"da danki zakije ko?"


Abida tayi dariya tace"saboda school nan zan barshi kuma maybe ma nayi one day nadawo yaufa zan tafi amma ko alhaji ban fadawa ba"

Hjy Rukayya tace"ai kece ze bari to Allah ya kiyaye bani boy din na shiryasu su tafi dawuri kafin kifita yana gani"

Hjy abida tayi murmushi ta mik'ashi ta tashi tafita,

Tana shiga daki ta dauki waya takira alhaji nura ,

Lokacin harya fito wanka yanaso yafita da wuri ya dauka a zolayance yace"Amarya ta daga ke ba kari kintashi lpy?"

Tayi murmushi tace "lpy lau kaifa ina fatan ka tashi kalau"


Yace"eh gashi ina shirin fita aiki"

Tayi murmushi tace"kawata dinnan dake abuja ta haihu shine bata fada min ba se jiya naji dana kirata tace wai bata son takurani yau suna shine nakeso kabarni naje inaso nai surprising dinta plss tunda baka gida"

Alhaji nura na tsane kanshi da towel yace"driver ze kaiki? "

Tace"a'a ni zan tafi don kwana biyu nikeson nayi"

Yace"shi boy kiyi yaya dashi ?sede in dashi zaki tafi don kar yayi ta mata rigima kuma kinsan bata lpy"

Tace "eh dashi zanje"

Yace"to nawa kike bukata ?"

Tace"ko 500k namata siyayya "

Yace"to plsss kibi a hankali da mota kiyi tafiya a sannu kuma kitafi dawuri ,ki duba cikin closet dita karshen kayan zakiga kudi ki dau yadda zasu isheki Allah yakiyaye ki kulamin da kanki"

Tace"insha Allah nagode"

Ya kashe kiran ta fidda numfashi ta danyi nazari na two minutes ta dage kafada ta tashi ta nufi dakinshi tabude closet ta dau bandir na 100k guda 6 tasa jikka tafita takoma d'aki direct drower da take ajiye_ajiyen kayan mata ta nufa tabude tafara fiddo wadanda tai noticing suna mata aiki sosai tafara kwankwada na matsawa ta matsa ta hadiyi na hadiya tatashi ta shige toilet ta hada ruwan zafi tashige tafara wanka tanayi tana tunanin jamil dinta ,


************



Su mommy nayin sallar asuba aysha najin kunya ta gaidata "mommy ina kwana?"

Mommy ta kalleta tayi murmushi tace "kunya ta kikeji ?nifa ba surukarki bace ki saki jikinki ni mommy ce ba suruka ba"

Aysha ta duk'ar dakai,

mommy tayi murmushi tace "kintashi lpy?"

A hankali tace "lpy lau"

Mommy tace"kije ki kwanta ki kara hutawa"

Aysha ta girgiza kai tace"bana iya bacci bayan asuba"

Mommy tace "madallah zan fita akwai abubuwan dana keson dubawa"

Aysha tace"tom sekun dawo "

Suna haka daya daga cikin matan me gari ta shigo suka gaisa suka fita tare da mommy tafara duba yanayin garin da asuba,


Suna fita aysha tajuya ta kalli system din mommy sam zuciyarta takasa sukuni tunanin fahad take tayi tun jiya data kalli kyakkyawan pic nashi,

Ta dauke kai tana zaune can zuwa takara kallon system din ,zuciyarta nata bata taje ta kara ganinshi sosai ,

Ta tashi ta nufi system ta zauna akan bed ta jawo system din ta bude tashiga pic tafara dubawa kusan duk rabin pic din nashine tabude na jiyan domin shine taketa tunani ta kure shi da kallo tanata nazarin yadda movement dinshi ze kasance ganinshi very classic ,gudun kar mommy tadawo ta dauko wayarta ta tura pic dinshi kusan goma ta rufe system ta medata inda take ta kwanta saman bed tanata scrolling pic nashi tana kallo,

Tadau lokaci sannan ta tashi tayo wanka kafin mommy ta sameta ta shafa only powder tasa kayanta takara kunno pic nashi,

Su mommy sun dade sannan ta dawo dayake macece me nazari tana shigowa tagane antaba system din tayi murmushi ta fita domin yin wanka,



**************



Aliyu na dawowa masallaci ya samu samira kitchen yashiga ya nannade hannun jallabiya yace"me zakiyi?"

Tana dariya kasa_kasa tace"plantain zan soya nariga nahada ruwan zafin"

Ya kalleta yace"toni mi zanyi ?"

Tace"zamanka wurinnan da matsala kashiga ka kwanta zanyi komi"

Ya kamota ya rungume cikin kunne yace"kinganki ko"

Tai karamin murmushi tace"I'm sorry ka kara hakuri nasan kana trying"

Ya langwabe kai yace"toya zanyi ni dan bawan Allah "

Tai murmushi tafara cire hannunshi daga rikon daya mata don gudun zarcewa ,

Ya kalli hannunta dayake niyyar cire nashi yace "miye kuma?"

Tayi yak'e tace"jinake wani iri kamar "

Yace"kamar me ?"

Tace"kamar nai maka haka"taiwa cheek dinshi kisss,

Kamar an zare masa lakka yadora hannu a cheek din yayi tsaye,

Tasamu ta zare jikinta tayi bakin k'ofa seda taje sannan tace"ka karasa sanwar Mr magnet ni zanje na gyara ciki"

Ta juya dasauri tayi daki,

Yanata bin k'ofar da kallo ya girgiza kai yace" Wait long enough, and people will surprise and impress you. My swampy zanta baki hutu gashi yanzu kinfara sakewa" ya sakeyin murmushi ya shafi wurin da tayi masa kiss yace"good morning kiss for me abinda ban ta6a samu ba" ya cigaba da soya mata ita kuma tana ciki tana shara,



Jameela ce kwance tanata bacci duk abinnan bata tashi ba ummanta na bakin k'ofar dakinta tanata kira tana kwankwasa k'ofar,


Can cikin bacci taji ta bude ido data bude se yayi lum yakoma dakyar ta bude baki tace "nayi salla" tajuya hannu ta cigaba da baccinta,



Umman ta na bakin daki tace"to bude magana zamuyi bude min"


Jameela ta turo baki idonta lumshe ta k'asa budar dashi yatsaya tace"bani da lpy zamu hadu anjima" ta kuma lumshe ido,


Ummanta dukda taji taki tafiya ta cigaba da knocking,

Knocking din ya hana jameelar bacci ta bude ido tanata marmasa shi tayi dogon tsoki a hankali tace"takurar tayi yawa"

Tana ture_turen baki da lum_lumshe idanu taje ta bude kofar,umman ta na tsaye tabita da kallo tun daga kasa zuwa sama ranta na suya tace"jameela bakiyi salla ba wai ni se yaushe zaki dena dabi'ar shan cough syrup ?me suke karamiki me kikeji idan kinsha amfanin me suke miki?"

Jameela ta dafa kofa tana jin kamar ta sulale wajen a hankali tace"bansha komi ba Umma ta kinsan na miki alkawari bazan k'ara sha ba"

Umma tanajin kamar tayi kuka duk yadda taso bawa yarta tarbiyya abun yaci tura sometimes seta rika ganin kowani laifi tayiwa ubangiji shiyasa yabata jameela data fita zakka cikin y'ay'anta,

Zuciyarta na zafi tace"Allah ya shiryeki jameela ya shiryaki kan hanya madedeciya"

Jameela tace"ameen tnx so much tnx Umma na" ta juya zata koma kan bed abunta,

Umma na sororo tace"kije ki gaida abbanku kafin ya fita aiki"

Jameela ta waiwayo ta kuma kalli jikinta daga ita se rigar bacci idonta lumshe tace"shareshi kawai Umma" ta haye saman bed ta cigaba da bacci,

Umma ta share wasu hawaye masu zafi da suka zubo mata na tausayin kanta dana kananun yayanta tajuya da niyyar zuwa dakin abbansu,

Sede tana juya ta ganshi tsaye ranshi bace ganin fuskar ta yasa yadan rage bacin ran ya kama hannunta ya nufi dakinta hannunta cikin nashi suna tafiya yace"kidena zuwa tashin ta tunda kinsan bata tashi shaye_shayenta se dare yayi kibarta duk time dataso zata fito ki cigaba dayi mata addu'a har Allah ya amsa"

Ta daga kai batare da tace komi ba,

Suna zuwa kofar dakinta ya saki hannunta yace"idan kin tura yaran makaranta ki shirya zuwa 9 zandawo mu koma asibitin tunda wadancan magungunan basuyi ba"

Tace"to Allah ya kiyaye"

Yace"ameen"yajuya yashiga motor sa yabar gidan,

Umman jameela ta cigaba da shirya yaran don tafiya school da bata da nisa da gidansu,


Khalil da farin ciki ya tashi wannan yasa yanayin asuba yaje yagaida Hjy ta amsa tanajan chasbi ya tashi yakoma dakinshi yayi dialing number jameela yajita switch off yayi murmushi yace"beautiful nasan baki tashi ba"yanata murmushi ya koma baccin safe,

Hjy abida na fitowa toilet tafara shafe_ shafe na turaruka da mayuka masu dadin kamshi tana gamawa ta d'ora zani kan rigar wanka tafita yara nata breakfast ta zauna sukaci tana ta masu wasa ranta na wasai suna gamawa yaran suka fita driver ya jasu zuwa school tana ta masu bye_bye takoma daki ta sake brush ta feffesa mouth freshener ta zauna tsara make up Wanda ta dad'e ba tayi irinshi ba,


Fahad tunda yadawo masallaci yashige part dinshi ya cigaba da wani aiki da yakeso ya kammala seda yagama sannan ya nufi sashen mommy a main palo ya tsaya bega daddy ba this means yakoma bacci ko yana wani aiki har ze wuce kitchen donyi musu breakfast seya tuna da marwan jiya aiki yasa beko lura da dawowarshi ba,

Seya juya ya nufi sashenshi ,tun bakin kofa yakejin maganar mace tana cewa "marwan amma 20k zaka bani tunda bamuyi maganar kwana ba gashi ka kwana kana sussuka ta"

Kamar fahad ya koma se kuma ya tura dakin yashiga ,yana shiga yaga yarinyar tana saka dankunne shi kuma marwan na kwance kan cinyarta idonshi lumshe don be ida warwarewa ba daga shaye_shayen da yayi jiya jin bude kofa yasa yadan bude ido,

Marwan na ganinshi ya tashi zaune yana sosa keya ya kalli yarinyar ya kalli fahad,

Yarinyar ta sunkuyar dakai tana sosa wuya,

Fahad fuskarshi tayi jawur ranshi bace a tsawace yace"tashi kibar gidannnan bastard kina mace kinabin maza"

Tana ture_turen baki yakirata bastard ta suri takalminta tayi waje da sauri dama ko mayafi babu jikinta tabar gidan,

Fuskarshi jawur ya nuna marwan ya hade yatsunsa suna bada sauti yace"kabi duniya a sannu marwan baka dauki zina bakin komi ba kana tunanin Allah ze barka ne? ka gyara halinka tun kafin time ya kure maka and this is the very last warning wlh na k'ara samunka da mace a cikin gidannan sena karya ka wannan alkawari ne"yana gama fada yajuya ya fita daga dakin,

Marwan ya turo baki yace"in banyi enjoying life yanzu ba se yaushe zanyi ?and kanata wani abu kamar na Allah wayasan mata nawa kake squeezing ko seni da kuka sawa ido mtssww"yakoma ya kwanta yadora hannu akunne yana sosa kaikayin dayake masa,


Fahad ranshi bace ya wuce kitchen yana aiki yana Jan tsoki,


K'arfe takwas dede mansura ta nufi gidansu Fatima bayan ta amshi kudi wurin mamanta saboda alluran tana zuwa ta gaida maman Fatima tashiga dakinta

Ta samu fatimar na dora zane hartagama shiri,ta zauna bakin bed tana kallonta tace"ina zuwa haka?"

Fatima tace"dama gidanku zanje ina fatan kin fasa bleach din?"

Mansura tace"a,a ni har na amso kudi ke nide Fatima kibari nayi ko ta wata ce ingani"

Fatima tace"hmmm jiya mukayi waya dawata kawata tace wlh inta amsheki kina iyayin daya amma ta zauna jikinki tsawon shekara ko fi"

Mansura tayi k'aramin murmushi tace"Allah yasa nima haka"

Fatima tace"dako nima garzayawa zanyi"

Sukayi dariya tare mansura tace"kefa ustaziya ce"

Fatima tace"kede kuma gashi kinaso kibata ustazancin "

Mansura tace"Nide sa hijab mutafi kafin mama tadora girkin rana mudawo"

Fatima tace"a,a to namanta banmiki bayani ba idan kina yawan shiga rana da wurin zafi kwabewa fatarki zatayi kiyi ja kiyi ba kyau ,kyau ma ace kirika zama cikin AC amma dukda haka ki kula da yawan shiga rana da kitchen musamman sanwar icce"

Mansura tace"ba matsala mutafi"fatima ta dauko hijab tasaka suka fita ,

Suna zuwa bakin wani gida suka shiga ba bata lokaci Matar tayiwa mansura alluran takara fadamata k'ai'dojin sannan suka fito suka koma gidansu Fatima suka zauna suna dan labari,


*********


Ba karamar kwalliya abida tayi ba, ta hadu sosai ta saka pitted gownt silk material dark pink tadora Arabian hijab sama ta dora gyalen kadai takara feffesa turare sosai ,

Sannan ta tsaya kallon kanta a mirror tana ganin ta hadu sosai ta saki murmushi tace"for u my jamil"

Ta dauko karamin trolley tabude closet ta debo inners ta dauki sleeping dress masuyi mata shegen kyau transparent, tasaka kala biyu da zata saka takoma kan mirror ta dauki wasu perfumes da manta tasaka a akwatin ta kulle ta nufi Palo,

Tana shiga wayarta tafara ring ta dauka tace"my jamil ni kadai"

Yayi murmushi me sanyi yace"sugar kina ina?"

Tace"gani zanfito a gida"

Yace"ni nadade a kofar nasarawa sekinzo"

Ta saki dogon murmushi tace "my jamil kamar baka tabayin sex ba wannan zumudi haka"

Yace"u won't understand se kinzo de"

Yakashe kiran time din shima yagama shiri yana kan saka takalmi yakarasa sawa ya fiddo wani sweet me kamshi da kara kuzari ya jefa baki yafita da sauri ,

Dakin mamarshi ya leka yace"mama zantafi se bayan two days zandawo a min addu'a"

Tana fara'a ze tafi business daya saba tace"Allah ya tsare min kai ya bada sa'a ya dawo da kai lpy "

Yayi murmushi yace"amin mezan siyo miki?"

Tace"bakomi dawowar ka lpy kadai nake fata"


Yace"sena dawo " yafita da sauri dama baban su be wani damu da tafiye_tafiyen su ba saboda ya yayesu ,

Tara saura minti sha biyar ya isa bakin nasarawa yabiya me mashin kudinshi yasamu wuri yatsaya,

Abida tayiwa Hjy Rukayya bankwana harta bata 50k tabawa mejego ,sannan tahau mota ta nufo asibitin Tara dot ta iso tana parking batako sauke glass ba ta dauki waya zata kira jamil don har ciki zata shiga da motor ,

Tunda motar ta tsaya hakanan jamil yaji zuciyarshi na bugawa hakan yasa ya gane abidar shi ce ya nufi motar,

Ta dauki waya da niyyar kira taji knocking "das_das" so biyu kacal,

Ta kalli window tayi murmushi ta sauke glass ,

Sega jamil tsaye yana sanye da white jeans dark blue Riga ya matukar yin kyau yanata kamshi,ya sakar mata sexy smile ,

Ta sauke ajiyar heart ta lumshe ido ,

Ya leko yana mata wani mayen kallo yace"u r late"

Tabude ido ta kalleshi da murmushi fuskarta tace"I'm sorry"

Ya dage gira yace"now?"

Tace"kashigo mu shiga ciki shaf_shaf zamu gama mufito"

Yace"OK "yabude kofar yashiga,

Kamshinta me tada sha'awa ya bugi hancin shi Wanda ko gomanshi zata shafa bema alhaji aiki,

Jamil ya lumshe ido yabude ya saukesu akanta itama tana ta kallon shi,

Ya cije lip din kasa asannu yakai hannunshi yadora kan nata dake kan cinyarta ya zura yatsuntsa tsakiyan nata dukkansu wani shock ya ziyarcesu bata san time data lumshe ido ta jingina kai a seat ba,

Hannunsa akan nata yace" u r sexy sugar kamshin ki kadai yasa nafara loosing tunani na I will enjoy"

Ta dan bude ido ta kalleshi tanajin duk kasala ta saukar mata tace"jamil I can't drive"

Ya meda hannu kan lips dinta yana lailayawa a sannu yace"why?"

Ta lumshe ido tana karajin kasala a hankali tace "don't know"

Yace"alright I will drive bari na medoki nan"yakai hannu ze jawota tanata kallonshi tana tsammanin be iyawa ya jawota ya medata kan cinyarshi yana azata yafara bin wuyanta zuwa gashin kanta yana sun-suna ,hakan yakara daga mata hankali da dan nishi tace"jamil kan hanya ne fa people are watching us"

Yace"and so u r my wife"

Ta kureshi da kallo tana fatan hakan shima yakafeta da ido a hankali yakai bakinshi kan nata yadan tsotsi lips dinta so biyu tayi sakai takasa komi,

Ya zare lips dinshi ya mata kiss a kumci ya koma gidan driver yaja motar zuwa cikin asibity,

Ta lumshe ido tanajin yadda liquid ke gangarawa a pant dinta harsuka isa ciki ,


Yayi parking ya kalleta da murmushi yace "plss karki zama ragguwa "

Tayi murmushi tajuya fuska yayi yar dariya data matukar burgeta yafita ya bude mata mota tafito a sannu jikinta duk kasala,

Yayiwa motor key suka nufi lab,

Suna zuwa suka sayi kati aka debi jininsu suka zauna zaman jiran result sunata kallon kallo.



➰➰➰➰➰➰➰➰
*RAGGON MIJI RETURN*
➰➰➰➰➰➰➰➰




From the writer of the previous story

*MAMAN MAMY*
*(SHALELE)*


*Wattpad@mumies122*



(¯`*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿`°¤,¸.•*´¯)



тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09



*dedicated to mansura Lady😘😘*


*Free page*



1⃣6⃣


*GARABASA 👉🏼 Manzon Allah (S.A.W)yace idan mace ta kiyaye sallolinta na farilla tai azumin watan Ramadan ta kiyaye farjinta ta yiwa mijinta biyayya zata shiga aljanna ta kofar dataso*





*Shafin ka ne dan'uwa my yaya my guider $adik ¢hiro biyu u r very kind me zance maka ne sede naimaka fatan alheri duniya da lahira Allah yasa agama lpy ina godiya da kokarinka Allah yabarmu tare😊*





Kallo me dauke da sako daban_daban Hjy abida ji take kamar ba ita bace duk kallon da zata mishi se taji tana k'ara tsunduma shaukin kasancewa tare da shi,

A b'angaren jamil ma wani kalar feeling yakeji game da ita kawai halayen ta da yawan kyauta rta suka sa ya mata babban wuri a zuciyar shi gashi ita d'in kyakkyawa ce da ba za ka gaji da kallo ba,

Daga baya se ta sunkuyar da kai don baza ta iya jurar kallon nashi ba,

Ganin ta duke ya saki murmushi ya shafi saje yana ayyana rikitawar daze mata don nan gaba ita da kanta zata rika neman a hadu musamman da ya gama karantar wacece ita,

Suna zaune duk Wanda yagansu zece ya da k'ani ne saboda yadda ta girme shi duk da bata fi shi jiki ba kuma basuyi kama ba,


Karfe 9 abban jameela ya dawo umma harta shirya gidan tsaf tanata kallon d'akin jameela da har yanzu bata fito ba tafita suka nufi asibity domin taga likita saboda sama_sama take bacci tasha different magani amma baya amfani saboda matsananciyar damuwa,

Bayan tafiyarsu da minti sha biyar jameela ta farka ta tashi zaune tayi mik'a baccin beko isheta ba fitsari ya tadata ta sauke kyawawan kafafunta kasa ta shiga toilet tayi fitsari tayi brush tayi wanka ta fito wurin wayarta ta nufa ta kunna sannan ta kabbara salla shaf_shaf tai raka'a biyunta ciff ta cire kayan sannan ta isa bakin mirror d'inta ta zauna daga ita se towel tafara shafe_shafe,

Tana cikin shafawa wayar ta tafara ring tai murmushi ta jawo wayar tana cewa "my sweet momcy" sede tana duba screen din taga new number taja karamin tsoki ta dauka tayi shiru,

Khalil da tundazu yake ta trying se yanzu ya same ta ya saki murmushi me sauti yace"amincin Allah ya tabbata a gareki kyakkyawa"

Ta ta6e baki ta girgiza kai tace"lpy tunda safe haka?"domin tagane voice nashi,

Yayi murmushi again yace"ki amsamin sallama mana"

Ta yamutsa fuska tace"na amsa a heart lpy?"

Ya rage voice yace"kauna ce sila na k'asa dena tunanin ki shine nakira naji yadda kika tashi If our well-being depends upon the interaction between events in our brains and events in the world, and there are better and worse ways to secure it, then some cultures will tend to produce lives that are more worth living than others; some political persuasions will be more enlightened than others; and some world views will be mistaken in ways that cause needless human misery."

Tace"to lpy natashi shikenan?"

Yace"a'a please idan ba damuwa inason ganinki inason abani izini nazo mugaisa"

Tayi karamin murmushi tace"I'm sorry for now harna gama shiri nanda 10mnt zanfita sede wani time din"

Dasauri yace"please zanso na kai ki ina son na zama me miki hidima har karshen rayuwa"

Tayi y'ar dariya tace"how?"

Yace"kibani 10mnt din zanzo na kaiki"

Ta kalli watch tace"u have only 10mnt in yawuce baza ka same ni ba"

Yanajin mugun dadi yace"nagode nagode beauty senazo"ya kashe k'iran ya tashi da sauri ya sabi key din mota yayi waje,

Tana jin yakashe ta ta6e baki tace"u r lucky nagaji da takura zanyi manage dakai just dan nasamu freedom da nayi aure shikenan komi zanyi yadda naso bame takurani, Telling a story in a futuristic world gives you this freedom to explore things that bother you in contemporary times."

Ta dage kafada ta cigaba da makeup musamman yanzu da ta san za tayi bak'o,

Bayan minutes ta gama ta tashi ta bude wardrobe ta dauko Riga da sket lace pink da milk ta saka ta dauko black mayafi ta yafa a kafada ta dauki waya tana murmushi tace "momcy koba a tashi ba?"tayi dialing number momcy din,

Momcy nata baccin ta ta dauka,

Jameela tayi murmushin daukar hankali murya a slow kamar wacce tak'ira saurayin ta ko mijinta tace" good morning mom"

Momcy tayi dariya murya dishe tace"daughter zaki zo d'in?"

Jameela tayi murmushi tace"yanzu zan fito gidan bakowa take a shower plss kafin nazo"

Momcy tayi k'aramin murmushi tace "I'm waiting se kinzo zaki min wankan"

Jameela tayi dariya tace"momcy plsss "

Momcy tace"banajin karfi inajin kasala tunjiya da kika barni"

Jameela ta langwab'e kai tana jin tausayin ta tace"ayya sorry I'm on my way me kkso kiyi breakfast ?"

Momcy tayi murmushi tace"u know what I want the most"

Jameela tayi murmushi tace"give me some minutes"ta kashe k'iran ta saka takalmi tayi waje,

Ba ruwanta taja kofar gate din kawai bayan ta fito tana juyowa taga Khalil bakin mota tsaye daga shi se jallabiya daka ganshi kasan daga bacci ya taso kallo daya tayi mishi ta dauke ido ta k'arasa wurinshi tana taku,

Tunkan ta karaso ya isa wurinta yana ta fara'a yana k'ara bin ta da kallo se sheki take ,

Tayi tsaye ta dan dago ta kalleshi tace"ina kwana"

Kamar an zuba mai k'ank'ara a kirji saboda dadi yace "lpy lau ya kk tashi hope banyi late ba?"

Tayi murmushi tace"na zata baka k'araso ba duk da na k'ara b'ata time muje i'm in a hurry"

Yace"to ranki shi dade" yakoma gun mota ya bude mata front seat ta shiga ta zauna ya rufe ya koma ya shiga ya hau hanya,

Motar shiru na wani lokaci sannan yace"wane unguwa ne?"

Tace"muje kawai ba nisa sosai zan nuna maka"

Ya daga kai yace"I'm lucky fa da kika saurare ni, We are all a great deal luckier that we realize, we usually get what we want – or near enough, naji dadi marar misaltuwa"

Tayi murmushi tace"kar ka damu"

Ya dan saci kallonta yace"ina fatan na samu kar6uwa"

Tayi karamin murmushi tace "so soon?"

Yayi dariya yace"beyi kusa ba a wurina wato jameela ina son nayi aure tuntuni ban samu wacce ta kwanta min ba se ke kallo daya na miki naji na aminta da komi naki mi ze hana ki bani dama naturo Neman izinin fara zuwa wurinki kafin mu kara dedetawa"

Ta kalleshi tayi yar dariyar ciki a hankali tace"ka cika sauri daga had'uwar mu ka bari kasanni nasanka sannan waini ya sunan ka ne?"

Yace"Khalil "

Tace"nice name Malam Khalil kabari kasan kowacece jameela kafin kaje wurin iyaye na"

Yayi murmushi yace "na riga nasan ki in de sani ne se de in baki tashi aure yanzu ba"

Tace"inason nayi aure amma bana son na auri mijin da ze rik'a matsa min da dokoki barkatai ya takura ni akan wasu abubuwa domin ina son nayi karatu ina son zama lawyer kaga inna kasance full house wife hakan ba ze samu ba"

Yayi murmushi yace"wannan ba problem bane ni kaina ina son matata ta zama me ilimi sosai zan baki goyon baya akan hakan kuma ni I'm very simple bazan takura ki ba saboda ni kaina bana son takura, I'm like a snake sleeping on a rock. I won't bother you unless you poke a stick at me."

Tace"ihmmm Ku maza haka kuke amma da an shiga ciki se ku sauya zancen kamar baku ba"

Yayi dariya yace"banda Khalil dinki shi na dabanne ,plss kibari nasamu mahaifin ki na nemi izini bazanji dadin yawan ziyarar ki ba in ban nemi izini ba"

Tayi dariya tace"Khalil kenan to ka nemi izinin ba matsala nima kamin tunda baka da takura kuma ka iya bin kai'da Allah yasa haka ne har a gidan ka"

Yace"insha Allah godiya nake "

Tayi murmushi tace ga gidan cen me benen cen inkaje bakin titi seka ajiye ni "

Ya kalleta ya kalli hadadden gidan,

Tayi murmushi tace"kamar gidanmu yake kusan kowane lokaci inanan ba inda nake zuwa se nan gidan best friend d'ita kuma mommy ta "

Yayi murmushi yace"naji dadi da baki kasance me yawo ba"

Tace"gidan momcy kad'ai nake zuwa ko dangi "ta girgiza kai,

Yayi murmushi ya karasa isa bakin k'aton farin gate din me kwalliyar golden,

Ta kalleshi tace" to nagode sosai kyakkyawa"

Yayi dariya yace"thank you, can i come to pick you up?"

Tace"noo ban san time da zan koma ba kabar shi"

Yace"zaki kai dare kamar jiya?"

Tayi sauri ta girgiza kai tace"jiya ma akasi aka samu bana kai dare kadawo bayan la'asar kamar karfe 5:30 haka"

Yadan sunkuya yace"i'm very grateful"

Tayi murmushi ta bude k'ofar tafita,yabita da kallo tana tafiya a hankali kamar bata son taka k'asa a kasalance da ka ganta zaka gane irin slacker dinnan ce,

Yanata kallonta harta bude gate tashige ya sauke numfashi yace"Allah amin" yatada

Please Login or Register in order to submit comment