Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

baya gajiya kwana yake abu guda ashe cikin burikanta akwai Wanda zai cika,

Idanunta da suka sauka kan ya omer ne yasa tai saurin sakin fuska dariyartata da take guntsewa ta bace ta sunkuyar da kai,

Ya omer ko kallonta kawai yake it seem she's happy da jin labarin ,

Ummi ma kallonta takeyi tagama fahimtar hakan itama,

Ummi ta kalli ya omer dake bakin kofa ta kalli faseelat tace"kinasonshi a hakan knan?"

Faseelat tai shiru ,

Ummi tace "kiyi magana"

Ya omer ya shigo ciki ya zauna yace "tana sonshi hakanan Ummi kubari ta aure shi tunda wannan kadai ne problem din in kuma kwananta sun kare zamuyi mata addua"ya karasa da murmushi fuskarsa,

Faseelat ta dora hannu a fuska tana gumtse dariya sunata kallonta,

Ummi tace"ke yanzu nan ko tsoro bakiji?"

Faseelat tai shiru abinta,

Ya omer yace"tashi ki tafi sarauniyar soyayya"

Ta tashi ta wuce ciki tana sunne_sunne,

Ummi ta kalleshi tace"kai kasan da hakan ka yarda iyayenshi suka turo?"

Ya omer yace"Ummi kawu ma yasani sede wannan bazai zama hujja ba tunda itama bamusan ya take ba kinga tanata farinciki ma bata damuba kiyi hakuri ki mata addua"

Ummi tace"to "badan taso ba tsoronta karwani abu ya biyo baya,


Faseelat na shiga daki tafada kan bed tafara dariya yadda su Ummi sukai maganar ya matukar bata dariya duk hankalinsu ya tashi kan maganar tai murmushi ta fara tunanin kalaman Aliyu da yake begging karta gujeshi in ta gano problem dinshi ta saki murmushi tace"inasonka hakanan Aliyu na"

Memakon ta cigaba da tunanin maganar seta fara tunani daban ko kadan bata jindadi tana hawa mota aliyunta yana hawa mashin matsalar bata sani ba ko ya iya mota ko bai iyaba so take kafin bikinsu yafara hawan motarsa son da take masa komi tana iya mishi ,

Ta dauko waya ta kirashi yana tare da mutane bai samu ya dauka ba harta tsinke bata sake kira ba ta ajiye wayar tana tunani bacci yafara saceta tana cikin baccin taji ring din wayarta ,

Ta dauka ta kara kunne,

Aliyu na jin muryarta yace"harkin fara bacci ko? I'm sorry zan kira anjima"

Faseelat tace"aa baccin ma ya tafi "

Yayi murmushi yace "to ya shirye_shirye?"

Tace"muna tayi"

Yace"Allah yakaimu ranar"

Tace"ameen bana jindadi kuma inason zuwa wani wuri me muhimmanci bansaniba ko ka iya mota ka temaka ka kaini?"

Yayi murmushi yace "aa ban iya mota ba zande zo na kaiki kan mashin"

Tai murmushi tace "ban yadda ba ka iya motar"

Yace"eh amma can baya nayi abokai masu ita to nima ina hawa banda yanzu"

Tai murmushi tace "to shikenan ka shirya ka kaini a mashin din dama shopping zaka kaini"

Yayi murmushi yace "da yaushe?"

Tace"da marece"

Yace"OK ki zama ready"

Tace"nagode"takashe kiran,

Wani dadi ya mamayeta ta kara gyara kwanciya mota zata sai mishi amma setayi shawara da Ummi kuma tasan yau bazata yiwuba,
Tanata tunani har bacci ya dauketa ,

Da rana ta farka ta cigaba da hidimarta ana yin laasar tai wanka tai makeup dinta simple makeup da single zane ta yafa gyalenta babba,

Aliyu na kira ta fita ta haye mashin dinsa suna tafiya suna labari cike da tarin farin ciki har suka isa supermarket,

Suka shiga ciki tare faseelat tafara daukar kaya turaruka da yan kayan shafa ta dau atamfa biyu sukaje wurin biya kowane kaya da kudinshi jiki ta fiddo kudin zata mika Aliyu ya riga ta mikawa,

Tai masa wani kallo ta gumtse face,

Yayi murmushi yace "muje"

Ta turo lips suka fita tanata kumburi ta hau mashin din suka kama hanya yana driving yace"kiyi hakuri plss banason ganin lips dinnan na kara tsawo"

Mi zatai inba dariya ba tafara dariya tace"ba duk Kaine kesa suna kara tsawon ba"

Yayi dariya yace"nadena Amarya"

Tai murmushi yanata driving ta dan bude aljihunsa daga baya ta tura kudin ciki yana cigaba da tafiya be sani ba,

Suna isa gida ta sauko tana murmushi tace "mama na yowa shopping dinnan tunda kaki kaini mugaisa"

Yayi murmushi yace "mama na sonki duk zan zo tana cewa a gaidaki banade Isar da sakonta"

Tace"kagani ko aibaa manta irin wannan sakon medadi ka gaidamin ita sosai"

Yace"zataji"

Ta mika mai ledar ya kalli fuskarta yayi murmushi ya fara kokarin ta da Babur,

Tace"Aliyu plss dan Allah kamin wannan alfarmar dan Allah "

Ya tsaya yana kallonta ya mika hannu ya amsa yace"mama ta gode amma kidena ba kanki wahala "

Ta jinjina kai ya tada mashin ya nufi shago,

Tana ta kallonshi da murmushi ta koma gida,

Bayan ya tashi aiki ya koma gida da kayan mama na tsakar gida kan tabarma yaje ya zauna ya lankwashe kafa yace"mama sannunku "

Mama tana murmushi tace"yawwa ya aiyuka harka taso?"

Yace"eh ga sakonki faseelat tace akawomiki"ya ajiye mata ledar gabanta,

Mama na mamaki da kuma murmushi fuskarta ta bude ledar ganin kayan ciki ta dago ta kalleshi tace"ita da ake hadawa lefe ita ke aiko da kaya?"

Yayi murmushi yace "tace na kaita shopping muna dawowa tace keta yowa"

Mama tai murmushi tace "ikon Allah to nagode sosai"

Ya sakeyin murmushi Sega cikin kannenshi tazo ta zauna tace"yaya dan Allah dubu ukku nakeso ka bani zamu fiddo anko"

Yasa hannu aljihu yana hararanta yace"harwani anko zaku fiddo?"

Tai dariya kanta kasa,

Memakon ya fiddo yan canji seya fiddo kudin da sukayo shopping ya tsaya yana kallonsu yayi murmushi ya zari 3k din yabata,

Ta amsa tace ta gode ta tashi tabar wurin,

Ya kara kallon kudin sannan ya meda su aljihu ya tashi ya shiga dakinshi,

Wanshekare bayan Maghreb faseelat taje ta samu Ummi tai zaune tai shiru,

Ummi tace"ya akayi ?"

Faseelat tace"dama ..dama Ummi inason in saiwa Aliyu mota"

Ummi tai shiru tana kallonta,

Faseelat ta dan dago ta kalli irin kallon da Ummi ke mata ta meda fuska kasa tace"naga baida mota shine nakeso idan kin yadda na sai mishi"

Ummi tace "ki sai mishi mana ai mijinki ne nangaba kamar kin sayawa kanki ne amma kiyi shawara da yayanki kiji me zaice"

Tace"tom Ummi ba matsala ko?"

Ummi tace "ba matsala ki masa maganar"

Tace"to" ta tashi ta fita,

Bayan ishai ya omer yashigo gidan Ummi na salla ya zauna falo yana latsar wayarshi tazo ta zauna gefenshi ya dago ya kalleta ya cigaba da abinda yake,

Faseelat tace"yaya inason kasiyowa Aliyu mota shine nace zan nemi shawararka"

Omer ya dago ya kalleta ya kuma meda hankali a wayar yace"kituro kudin"

Tace"yaya bakace komi ba dama nace zamuyi shawara"

Ya ajiye wayar hannunshi yana kallonta yace"tunda kinason shi ko baki aure shi ba dan kin sai mishi mota ba wani abu bane"

Tai karamin murmushi tace "nagode yaya zan turo kudin"

Ya jinjina kai yana dan murmushi,

Ta tashi ta nufi dakinta tana murna,

Ya omer yabita da kallo haryanzu bai daina mamakin faseelat da son me siyar da kifi ba ya dade yana kallon wurin sannan ya tashi ya shiga wurin Ummi,


Da gari ya waye aka kai lefen faseelat gidan kawu akwati 4 ba laifi Aliyu yayi kokari da marece aka kawoshi gidansu,

Suna tafiya faseelat tafara bude kayan tana gani tana murmushi tana jinjina kokarin Aliyu tana gama gani ta kirashi,

Ya dauka yana murmushi yace"matata"

Ta saki sassanyan murmushi tace "mijina nagode da kokarinka akaina Allah ya kara budi na alheri yabarmu tare"

Yace"ameen nima nagode "

Tai murmushi ta kashe kiran, murna kawai take yi da lefen ga kuma saura 9 days bikinsu,

Washe gari da dare ya omer ya kawo sabuwar motar babba baka wulik tana ta sheki faseelat nata murna taiwa ya omer godiya tanata kallon motar Ummi ma tai fatan alheri dakyar faseelat tai bacci saboda murna a kagare take gari ya waye ,

Tun 9am ta kira Aliyu yana dauka tace"ina kwana ?kana shago?"

Yayi murmushi yace "ehm in zone kinason ganina?"

Tace"eh plsss "

Yace"tom ganinan"

Takashe kiran ta tashi tana sauya kaya ta saka doguwar riga ta atamfa ta yafa ash din gyale sannan ta dauki key din sabuwar motar ta fita,

Tana fita ta bude gidan ta leka yana kan mashin yana ganin ta ya saki murmushi,

Tana murmushi tace"ka shigo "

Ya taso suka wuce ciki tare har kan kujerun da suka saba fira suka zauna tana ta murmushi ,

Yana mata mayen kallon da ya saba yace"yau kina cikin farinciki gaskiya"

Tace"sosai saura 7 days bikinmu fa"

Yayi murmushi yace "baki kaini zumudi ba tunda akasa bikin nake rabon IV"

Tai dariya tace"aini bawani program da zamuyi"

Yayi murmushi yace"yayi kyau"

Sukai shiru yana ta kallonta tace"haydar kaga waccan motar"ta nuna mai motar,

Ya meda kallo gun motar yace"naganta "

Tace"tayi kyau?"

Yace"tana da kyau sosai"

Tai murmushi ta mika mai key din motar,

Ya kafeta da ido yana mata wani kallo,

Tana murmushi tace"takace karamar kyauta from me nasan zakai murna "

Yana kallonta duk farincikin fuskarsa ya bace yace "saboda me zaki saimin mota?"

Fuskarshi data sauya yasa faseelat ta dena murmushi a hankali tace "saboda inasonka"

Ya kauda fuska yayi shiru ranshi badadi fuskarshi ma ta nuna hakan faseelat nata kallonshi,

Ya sake kallonta yace"faseelat banda kudi mota babban gida dasauransu ke kuma duk kin mallakesu banason komi daga gareki wani irin kallo kikeso a min inna fara hawa mota yanzu?"

Faseelat tai shiru zuciyarta na zafi saboda kalamanshi,

Ya cigaba da cewa"anya faseelat zaki iya rayuwa dani? Zaki iya rayuwa cikin karamin gidan dana mallaka?"

Hawaye suka zubowa faseelat tace "haydar nasan duk baka da Wadannan amma nace inasonka kuma laifine don na maka kyauta? And in maganar mutane ce ni kasan... "se kuma tai shiru,

Ran Aliyu badadi yace" idan har hakane kibar motarki banason wani abu daga wurinki "

Faseelat na mishi wani kallo zuciyarta na zafi tana hawaye ta tashi tsaye ta saki key din motar kasa ta nufi cikin gida ,

Ya bi bayanta da kallo yana jin wani iri meyasa bazata gane ba daya fara hawan motar zaa fara nunashi ana cewa saboda kudinta yakesonta ko a rika ce masa mijin hjy ko wasu abubuwa ,

Itako tunaninta duk kaunar datake nuna mai har yaki karbar kyauta daga wurinta sannan ya rika mata wasu kalamai marassa dadi ta wuce dakinta ta kwanta tana tunani tana hawaye idan ta mutane ne itama surutun ake mata zata auri me kifi kuma hariji meyasa ita bata gujeshi saboda surutan mutanen ba?

Zuciyarta na kara tsananta zafi lokaci daya zazzabi ya rufeta ta kudundune a gado tana kuka tana ajiyar zuciya,

Tana cikin haka Ummi ta shigo dakin tana kiranta ta sameta kwance tana kukan,

Ta karasa bakin bed din da take kwance tana tsaye tace"faseelat lpy kike kuka?"

Jin shiru batace komi ba yasa ta yaye bedsheet data rufa fuskarta jawur alamun tasha kuka jikinta rau,

Ummi tai saurin zama gefen gadon ta jawota jikinta tana taba jikinta tace"faseelat mike damunki ne? Ko ciwon ne?"

[2/16, 7:10 PM] Maman Mamy: 89



Faseelat bata iya cewa komi ba tana hawaye da ajiyar zuciya ,

Ummi nata taba jikinta tai saurin ajiyeta ta nufi inda drugs dinta suke ta dawo ta kamata ta jinginar daita jikinta ta fara bata magani,faseelat tasha tana ta meda zuciya tai kwance jikin Ummi,

Ummi ta kure fuskarta da kallo tana jin tausayinta tace"faseelat mike damunki?"

Faseelat ta girgizakai idanunta kulle,

Ummi tace"ciwon ne ya tashi?"

Faseelat ta jinjina kai,

Ummi tace"sannu Allah yabaki lpy "

Tai shiru tana kara tuno maganganun Aliyu taso ma su zauna cikin gidajenta amma bazaiyuba haryanzu bata karasa sanin waye aliyun ba batai tunanin zaiki amsar abun hannunta ba,

Tana jikin Ummi na wani lokaci sannan Ummi ta ajiyeta ta fita a dakin,

Aliyu na waje duk gwiwoyinsa sunyi sanyi yadda faseelat ta tashi ta na hawaye ya karya mai zuciya ,

Ya dade zaune sannan ya duka ya dauki keys din ya dora a saman kujerar data zauna ya juya ya fita daga gidan,

Shago ya nufa ya zauna yanata tunanin maganganunta shi gaskiya yana jin kunyar ma a ganshi da mota koda bazaa mai surutun ba,

Da rana har rama yafara saboda tunani ga azumi zuwa marece ya kira no din faseelat tana kwance wayar nata ring har ta tsinke bata iya dauka ba ,ya sake kira shima shiru bai saba kira fiye da biyu ba bata daukaba wannan yasa hankalinshi yayi matukar tashi kar tayi tunanin da bai kamata ba wasu mata nada karamin tunani ya kasa zaune ya kasa tsaye karde tace ta fasa aurenshi? Zuciyarshi tai mummunan bugawa sonta ya mashi mummunan kamu yanajin matsanancin sonta tamkar bazai iya rayuwa babu ita ba,

Faseelat kuwa tana jin kiran bata iya dauka Ummi ce ke jinyarta tana ta kula da kayanta,

Bayan ishai ya nufi gida yana sukuku duk yanuwansa sungane yana cikin damuwa musamman kwanakinnan da kullum yana cikin annashuwa ya shiga dakinshi yayi kwance batare da zuba komi cikinshi ba bayan ruwan da yayi buda baki,

Mama ta shigo dakin tana kallonshi daga tsaye tace"Aliyu lpy ? Naga baka nemi abinci ba kuma kamar baka lpy"

Ya tashi zaune kanshi kasa yace"banijin dadin jikina ne"

Tace"sannu bari nakawoma abincin ko kadanne kasamu kaci"

Yace"a'a abarshi bana son cin abinci yanzu"

Mama tace"Aliyu kai da kayi azumi don Allah kadaure kaci wani abu"

Badon yaso ba yace"to"

Tace"yawwa"ta juya ta fita a dakin bayan lokaci ta dawo da tray da abinci da tea da sobo akai,

Ta ajiye tace"kadaure kaci koyane Allah ya sawwake"ta juya ta fita,

Bayan ta fita ya dauki tea din yasha tamkar tean bai shiga cikinsa saboda hankalinsa bai wurin ya dauko waya yakara kiran faseelat tai ring tagama tsittt,

Ya dafe kai yana jin kamar yayi kuka basu saba samun sabani ba karo na farko da hakan ta faru tsakaninsu ,

Ya ture tray din gefe ya kwanta akan bed yana tunani zuciyarsa na ganin laifinsa why bai amsa ba ko dan taji dadi? Miye ruwansa da surutun jamaa kuma ko bai amshi motar ta ba da yawa zasuce kudinta yakeso yanata tunani har bacci ya daukeshi,

Faseelat kuwa bata dauki wayarshi bane saboda bata lpy dukda inda babu wani abu da koyane dole zata dauka ,

Tunda safe Aliyu ya kira ta shiru hankalinshi yagama kai karshen tashi ya tura mata sako "my heart kiyi hakuri akan abinda ya faru jiya ki fahimceni hankalina ya gama tashi ki dauki kirana"

Bayan ya tura ya sake kira nan ma no answer saboda ko message din bata samu ta bude ba,

Baida chance da yawuce yaje gidansu ya hau mashin ya tafi gidan yana tsaye bakin kofar gida ya samu yaro ya turashi kiranta,

Yaron ya shiga ya samu Ummi ya fadamata Ummi tace"kaje kace bata lpy"

Yaron ya koma ya fadawa Aliyu haka,

Hakan yakara daga hankalin Aliyu ya hau mashin ya koma shagonshi yana cikin tashin hankali,

Da marece ta fito wanka kenan kiranshi ya shigo ta isa wurin wayar ta dauka ta kara a kunne,

Daukan kiran kawai yasa Aliyu jin sauki a hankali yace"my heart beat ya jikin ?"

Murya irinta patients tace"dasauki "

Yace"sannu plss kiyi hakuri da abinda ya faru jiya banason bacin ranki"

Tai karamin murmushi tace"bakomai ya wuce"

Yace"no gashi harkina rashin lpy saboda ni "

Tai karamin murmushi tace "ina da hawan jini tun bayan rasuwar mijina yakan tashi wani lokaci"

Yace"sannu I'm sorry kiyi hakuri "

Tai murmushi tace "bakomi Aliyu"

Yace"nasan problem na kin amsar motane zanzo in amshi kyautar masoyiyata "

Tana jindadi tace"dagaske? "

Yace"eh"yana murmushi yanajin sanyi,

Tace"se kazo inajira"

Yakashe wayar yana murmushi ya girgizakai ya fito ya nufo gidan,

Dasauri tana jin wani karfin jikinta ta saka doguwar riga dasauri ta shafa mai a fuska da kafafu ta yafa gyale ta fita waje,

Tana fita ta sameshi saman seat din da suke fira harya shigo ,

Ta saki murmushi ta karasa yanata kallonta ta zauna ta kalleshi yana kallonta tai murmushi tace"sannu da zuwa"

Yana kallonta yace "ya jikinki?"

Tace"na warke"

Tayi murmushi tace"kaima kamar baka lpy?"

Da murmushi fuskarshi yace"badole ba gimbiya na fushi dani "

Tai murmushi tace"aa ban lpy ne"

Yace"to nazo amsar kyautata"

Tai murmushi ta dauki key din da ke gefenta tace"naji dadi muje wurin motar"

Ya tashi suka nufi wurin motar ta bude mai ya shiga tana bakin motar ya kalli motar ya kalleta yace"gaskiya tayi kyau sosai nagode sosai da wannan kyautar ina matukar godiya da farinciki marar iyaka"

Tace"komai nawa nakane haydar inaso kadaukeni yadda na daukeka "

Yayi murmushi yace "kishigo mana"

Ta zagaya ta bude ta shiga, motar ta game da kamshinta me rikita tunani Aliyu ya lumshe ido ya bude yanajin sauyin yanayinshi yace"ko zamu fita ?"

Ta girgizakai,

Yace"OK zan tafi"

Tace"nagode sosai da amsar kyauta ta "

Yayi murmushi jin tanata masa godiya,

Ta fita ta rufe motar taje ta bude masa gate ya tada motar ya fita tana dagamai hannu harya tafi ta rufe gate din ta koma cikin gida ta zauna shafa,

Aliyu kuwa gida yawuce da motor yayi parking ya shiga ciki dakin mama jikinshi sanyaye yace"mama faseelat ce ta saimin mota"

Mama na mamaki tace"mota? Kuma ka amsa?"

Yace "mama na amsa saboda kin amsar motar naso yazamar mana matsala shiyasa na amsa itama tasan don taji dadi kawai na amsheta"

Mama tace"Allah sarki yarinyar na sonka sosai Allah yabaku zaman lpy"

Yace"ameen"yana murmushi yace"kufito kuga motar"

Mama tace"bari muje mugani"ta tashi suka fita da kannenshi sukaga mota suna ta adduar Allah yasa alheri ,

Wanshekare zainab tazo gidansu faseelat suka fita ta rakata tayo wasu siyayya suka wuce gidan kawarsu roshni,

Suna zuwa dede tana waya da comrade sunata soyewa ganinsu yasa takashe kiran tana murna tace"kamar daga sama aini nasa kun mantani"

Su faseelat sukayi dariya suka zauna faseelat tace"anata soyewa ba gajiyawa"

Roshni tai dariya tace "to me yafi ranmu ?aure nada dadi sosai gaskiya"

Su faseelat sukai dariya zainab tace"saura 5 days bikin kawarki maybe baki saniba shine mukazo fadamiki amma babu event"

Roshni tace"kai I'm happy amma meyasa ba event? "Ta kalli faseelat tace" haba dearest biki baya dadi ba casu a kalla ko dinner ce muje mu warwasa"

Faseelat tai murmushi tace"shima be damu da bidiar ba"

Roshni tace"wait _wait wane alhaji zaki aura"

Da faseelat da zainab suka kalli juna sukai dariya ,

Faseelat tace"wani kyakkyawane son kowa kin Wanda ya rasa sekin ganshi"

Roshni ta harareta da wasa tace"maybe ma ko jamil nawa bai kai ba"

Sukai dariya suka mike sukace "zamu wuce sekinzo "

Tace"insha Allah zanzo "
Ta rakosu har bakin mota suka tafi ta koma cikin gidan tai kwance kan seat tana jin bacci don jiya basu rumtsa ba,gashi jamil zai kwana gidan yau yayi nashi bidirin,ta rumtse ido har baccin ya dauketa,

Wanshekare jamil ya koma gidan hjy abida yafi jindadin gidan hjy abida sosai bawai don sex ba kawai saboda kwanciyar hankali tana mai duk abinda yakeso bawani bata rai while gidan roshni in taso taita fadamai maganganu ko ta kawo maganar kudi kuma dole yabata ko bayaso,

Itako roshni dare nayi ta gayyato comrade yazo suka dora daga inda suka tsaya,

Tunda asuba aka kira jamil yakawo wasu papers din motoci tuna suna gidan roshni yasa ya tashi ya zura jallabiya kan short ya hau roba_roba dinshi da yake dan hawa ya nufi gidan roshni,

Roshni na tare da comrade ta fito wanka da karamin towel jikinta gashinta na diga tana gogewa,

Shi kuwa comrade yana saka kayansa ganin yadda ta fito tana diga yasa joystick dinsa erect yafara binta da mayen kallo,

Ta kalleshi ta saki sexy smiling tace"kanata kallona ?"

Ya lashi lips ya Sosa kai ya nuna mata kasanshi,

Ta kalli wurin ta saki sexy smiling tace "gari yafara haske se kuma gobe"

Ya taso yana turo lips ya rungumeta jikinshi cikin murya me kashe jiki yana sunsunarta yace"I can't let me ihmm!! kinsan yadda kike kara taste yasa bana gajiya kibarni ,kibarni na kara shiga tafkin da baya kafewa kowane lokaci"

Abinda yake mata yasa tsikar jikinta tashi ta cigaba da sexy smiling tana motsa jikinta saboda dadin abinda yake mata,

A hankali ya zare tawul din ya ajiye kan mirror ya dora hannunsa kan breast dinta yana massaging yana lumshe ido,

Roshni ta lumshe ido ta dafe kafadarshi tana jin matukar dadi,

A hankali ya sunkuyar da kai ya fara sucking breast dinta in a passionate way,

Roshni ta fara sexy nishi tana enjoying sosai jikinta duk ya mutu ya tallabeta da hannu daya yana sucking dinta dayan hannun kuwa ya na hq dinta yana fingering dinta,

Roshni nata nishi ya dauketa har kan bed ya kwantar daita ya tube kayanshi ya haye kanta yafara sex daita ,

Dede time din jamil ya karaso gidan yayi parking machine dinsa gidan yana kulle yasa key ya bude ya shiga ciki kofar cikin ma ya bude ya shiga ,

Yana shiga wurin centre table ya nufa ya dauki papers din ya duba sannan ya ajiye ya nufi bedroom din roshni yana dosar bedroom din yaji sexy nishinta da take fitarwa duk time da suke sex take kuma matukar enjoying,

Gabanshi ya fadi yayi tsaye zuciyar shi na zafi wata zuciyar tafada mai tana masturbation kanta cos yasan roshni din jarababbace a bangaren kila shaawar ta motsa mata,

Cikin heart yace"memakon ta kirani seta tsaya masturbation?"

Yayi tsoki ya nufi dakin duk da nishinta kai tsaye ya murda handle ya shiga, yana shiga zuciyarshi tai mummunan faduwar da bata taba yiba jikinshi ya dau matsanancin rawa sakamakon abinda ya gani da bai taba tsammanin ganinsa ba,

Kafafunshi na rawa tamkar zasu kayar dashi kasa idanunshi jawur cike da zafafan hawayen da irinsu basu taba taruwa cikinsu ba yake kallon su roshni,

Comrade na kanta yayi saurin zare doguwar joystick dinsa tana dabaibaye da sperm ya sauka dasauri ya fara saka kayanshi ,

Roshni ta tashi zaune HQ dinta na cigaba da flowing ta yamutsa fuska ta kalli jamil ta kauda kai tana tambayar kanta meyakawoshi tunda dugu_dugunnan? ai seya bari se da rana tukun yazo tai tsoki a heart,

Jamil na cikin matsananciyar kaduwa gabadaya komi ya kwance masa yake ta kallonsu yakasa motsin barin wurin ko daukar wani mataki,

Comrade yagama saka kayanshi dasauri yazo ya gitta jamil ya ficewarshi,

Idanun jameel suka tsaya kan roshni kadai kokadan bazai iyawa comrade komi ba saboda tashin hankalin da yake ciki bazai barshi yayi komi ba,

Roshni takasa tashi tana zaune naked din tana ture_turen lips da yamutsa fuska,

Makoshin jameel na zafi bakinshi na rawa yace"ra...ra..sheeda ni zaki ciwa amana ?ki kawo namiji akan gadona kuna lalata?"

Ta karkace fuska tana kara turo lips tace"kayi hakuri sherin shedan ne"

Hawaye masu zafi suka zubowa jamil yanaji kamar ya kashe roshni ko zaiji saukin abinda yakeji yace"Allah ya isa rasheeda bazan yafemiki ba kin cutardani"

Ta kyallara ido tana hararanshi,

Yana jin tamkar ya kurma ihu yanajin matsananciyar tsanarta yace"kitashi kibarmin gida na sakeki saki ukku bana fatan sake haduwa dake a rayuwata kuma kisani se Allah ya sakamin abinda kikamin"

Ta dago sosai tana jefamai harara da wani makaskancin kallo ta sauka daga gadon sannan tace"ai naga ba kaina farau ba cin amanan mata nawa kayi tarayya dasu bayan kasan suna da aure? su bacin amanar mazajensu sukayi ba? bari kaji jamil nasani sarai kana tare da abida da dadewa harka mata ciki ta Haifa maka diyar hannunta ,abida kishiyar kawatace ta taba fadamin maganganu time dana ganta a hotel naga ya kamata in temakawa kawata ta rabu da kishiya lalatatta irinta ni na kira alhaji na fadamai abinda kukeyi kuma nice na biya kudi na amshi keys don kawai asirinta ya tonu,and yadda kake meson jindadin rayuwa nima haka nake daga time din dana ganka a hotel din kabani shaawa shiyasa nayi yadda nayi har na sameka "

Tai murmushi tace"kuma kaga yanzu don ka sakeni ba jin zafi cos dama banzo don na zauna ba kuma naci riba sosai kaima kasani ,maganar sakayya kuma kaima sakayyarce kafara gani don na tabbatar bakaga komi ba ,ka sakeni ko? Yanzunnan zan tafi nabarmaka gidanka saika cishi"ta juya ta bude wardrobe ta dauko Riga da mayafi ta saka,

Jameel nata kallonta zuciyarshi kamar zata fito hawaye yake yi amma baisan suna zubaba ,

Tana gama sawa ta yafa gyalen ta dauki key din motar ta ta wuceshi tana yamutsar fuska ranta bace tai tafiyarta,

Jamil ya matsa ya jingina da bango yana so yayi kururuwa ko yarage jin bakinciki amma yakasa jikinshi na matsanancin rawa yana jin zama gidan tamkar ana kara zuba mai wuta a heart ya fito dasauri ya hau mashin dinshi ya nufi gida ya nata hawaye,

Driving yake amma baisan ina yake nufa ba maganganun roshni nata masa yawo duk irin son da yake mata amma ita ta aure shi ne don wata manufa ,yana kara tuno yadda ya sameta da comrade suna jone zuciyarshi na kara ci da wuta wayasan time da ta dauka tana aikata haka? alhajin abida ya fado masa a rai yadda ya fadi warwas saboda bakincikin ganinsu ,

zuciyarshi takara tsananta bugu ,yana ta driving batare da ko kallon gabansa ba har ya isa karshen titi dede hawa babban titi ba tsayawa dubawa ko wani abu ya hau titin wata katuwar mota ta shawo da gudu sabida safiya ce ba jamaa sosai ta haye samanshi tundaga nan baisan ina kansa yake ba,

Me motar ya tsaya mutane masu gittawa sukayo wurinshi aka ciro jamil jina_jina kanshi da wasu sassan jikinshi na fidda jini daga ciki harda kasanshi dake zubarda jini sosai,

A

Please Login or Register in order to submit comment