Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ko a wurin matanka ne naje subani?"

Yafara dariya ta bude ido tana kallonshi tana dariya itama sukai shiru tace"ya kamata kasamu time ka kaini nagaishesu"

Yayi shiru tuno big boss din gidan abida,

Tana kallonshi ya shiga tunani tace"kana fargaba ko? Ba abinda zai faru dear na maka alkawari inason ganin yaranka donmu saba"

Yace"tom kibari se jibi seki shirya kitafi"

Tai murmushi tace "tnx u"

Yayi murmushi yana kallonta na mintuna sannan yace"kinyi period ne previous month before bikinmu?"

Tai shiru don batayi ba amma bata tunanin ciki don batajin wani sauyi tace"a,a amma ina tunanin kila very soon yazo duk da de har yawuce watan"

Yace"hmmmmm!!"yana murmushi,

Da shagwaba tace"minene? Banda ciki fa"

Yana dariya yace"ai nima bance kina dashi ba"amma yanaganin akwaishin saboda kyau da takeyi sosai,

Tai dariya tace"muje nai maka wankan nabaka abincin tunda ka dumamu"

Yanajin farinciki ya mirginata kasa yana murmushi yace"ban gama dumama ba"

Tana dariya yafara rikitata itakam abinda takeso kenan tafara rikitashi shima seda suka samu natsuwa sannan suka shiga wanka suka fito sunata surutansu suka saka kaya marassa nauyi suna rungume da juna suka sauka kasa zuwa dining komi neat ya zauna tai serving ta haye cinyarshi tana feeding dinshi tana dan amsar na bakinshi tana danci cike da soyayya suka gama suka koma falo yana kwance tana samanshi tana kallon itama hannunshi kan cikinta yana shafawa yana jin kaunar abinda ke cikinta,

Bayan sungama suka koma bedroom suka kwanta ,bayan asuba ma seda ya kara dumama jikinshi sannan tai masa wanka yana zaune tai masa shafa ta shiryashi ta samai hula yakoma handsome sosai tana murmushi tace"dear kai kyakkyawane duk duniya bawanda yakai ka kyau"

Yanajin dadi yana kallon kanshi a mirror kamar bashi ba ya meda kallo gunta yace"kyawunki ne ya shafeni dear kinfi kowa kyau"

Tace"nagode dear ina matukar jindadi kuma ina yiwa Allah godiya daya bani kai mijina yafi na kowa nafi kowa dace dasamun gwarzon miji"

Yayi murmushin jindadi yace"nagode jarumar matata"

Tace"muje kar kayi late"

Suka sauka kasa sukai breakfast sannan yawuce office zuciyarshi cike da shaukinta da begenta sosai ta karasa kwashe duk sauran tunaninsa da baida time tuna kowa se ita,

Yana tafiya tanata sakin murmushi takoma daki ta kwanta yin baccin safe tana tunani tabbas aure ibadane kuma niima ne da Allah yayiwa bayinsa don samun natsuwa da jindadi da kuma zuria tanayi har bacci ya dauketa,

Yau su Ummi sukaje ganin gidan da alhaji yabasu komi yayi dole mutum yayi shaawar gidan suka koma akan next two days zata dawo ciki tsohon kuma zasusa yan haya ,duk wannan bada sanin faseelat ba,

Next day


Karfe 1 saura faseelat ta shirya ta tafi gidan alhaji ,

Tana shiga hjy Rukayya ta tarbeta tana faraa tasa aka kawomata drinks suka zauna suna kallo suna fira jefi_jefi,

Can zuwa Sega abida ta fito dauke da yarta suhailat ,

Faseelat na faraa tace"ina wuni?"

Abida ta balla mata harara ta zauna kan seat tana cigaba da hararar ta,

Faseelat ta dauke ido daga kallonta tana murmushi tadesan iyakarta kenan tagama duk abinta tatafi itakam bazata tanka mata ba,

Hjy Rukayya tana gani tai shiru domin datace wani abu abida zata taso da masifa tai shiru dukda haka baa tsiraba can zuwa abida taja tsoki tace"agama duk bin malaman da bokaye insha Allah komai seya karye mutum ya gama yawan ta zubar yaje yayi auren dandane ya fito yazo kwasar arziki insha Allah bake ba samun abinda kknema ba bazaki taba haihuwa da alhaji ba sede kiga anayi makira asararra"

Tunda abida ta fara faseelat ke kallonta sosai zuciyarta ke zafi kamar ana ruramata wuta batada hakurin barin magana tuno alkawarin da tayiwa alhaji yasa dole tai shiru don bataso tabata masa rai tunda bayaso amma yabarta tazo,

Abida taga batace komiba duk da fuskarta tayi jawur saboda bacin rai ita dama burinta ta tanka ta samu ta rama marinta kosu buda fili taja dogon tsoki tace"marar kamun kai mai bin maza "

Hawaye masu zafi suka zubowa faseelat ta share tameda kallo gun TV ,

Hjy Rukayya nata kallon abida haryanzu idan abida na wasu abubuwa setaga kokadan batasan wacece ita ba duk zaman shekarunnan kamar wahainiya take tana sauyawa kowace kala,ita kanta ranta zafi yake yi saboda bataga abinda faseelat tayi ba da zata mata haka an gaidaki baki amsa ba seki shiru kita hararan ,

Hjy Rukayya tace "gaskiya mommynsu banji dadin abinnan da kikeyi ba ina laifinta don tazo gaishemu ? kishi aiba hauka bane kuma bekamata aita rike baya ba "

Hjy abida tace"tazo gaidaki de da kuma munafunci ta kalallabeki ta shiga tsakaninmu"

Faseelat tai tsoki ta girgizakai ,

Hjy abida tace"keee? keee? wlh zanci uwarki awurin nan yanzu bari tunanin wancan time don yanzu alhaji bayanan"

Faseelat me zatai inba dariya ba ta fara dariya tana mata kallon marar hankali,

Hjy abida ta kara hawa kafin tai mgna yara suka shigo suna murna suka kadaddabe mommy wasu kuma sukai wurinta shiyasa dole tai shiru,

Mommy ta zaresu tana murna tace"kugaida antinku anty Amarya kafin kuje kuyomata wuni"

Suka fara gaida faseelat tanata faraa ta amsa ta jawo diyar abida daya data hjy Rukayya ta rikesu,

Hjy abida ta tashi tabar falon saboda takaici,

Mommy na murmushi tabita da kallo sannan ta meda kallo gun yaran tace "kuje kuyi wanka da salla sekufito dining" suka nufi dakunansu,

Ta kalli faseelat tace"antinsu kishigo muyi salla"ta mike ta nufi sama,

Faseelat ta tashi tabi bayanta ,

Bayan sunyi salla suka fito dining su alhaji na kan dining din harya dawo amma da alamu ko wanka baiba ya zauna yanata wasa da yara kamshinta kawai yaji yameda kallo wurin itako kallonshi take tayi da shaawa yadda yakewa yaran yana burgeta,

Sunata kallon kallo suka zo suka zauna hjy Rukayya tai serving dinsu suka fara ci time to time da faseelat da alhaji na hada ido amma bawanda yacewa wani uffan,

Abida na lura tanata shaka,

Suna cikin cin abincin wayar faseelat ta fara ring ta dauka da murmushi tace"manya"

Roshni tace"kina ina housemaid dinki tace kina gidan alhaji meya kaiki?da Allah kitaho marar class salon su rainaki"

Faseelat tai murmushi tace"to ganinan "takashe kiran ta kalli hjy Rukayya tace" mommy nayi bakuwa tafiya zanyi sena sake dawowa"

Ta kalli abida tace"anty se anjima"

Ta kalli alhaji yanata murmushi ta meda mai ta nufi falo,

Tana sa Arabian hijab hjy Rukayya ta sauko daga dining tawuce sama 2mnt ta fito da doguwar humra a Leda ta mikawa faseelat, ta amsa tana murmushi tai godiya ta tafi,

Bayan tafiyar faseelat daga dining alhaji ya kalli abida ta banka mai harara ta cigaba da cin abinci yayi dan murmushi yana mamakin kishinta,

Faseelat na shiga gida ta samu roshni ta dora kafa daya kan daya tana kallo tace"aa kaga manyan mata daga ina haka?"ta karaso ta zauna,

Roshni tace"dallacan dan iyayinki har da zuwa gidansu"

Faseelat tai karamin murmushi tace"to yazanyi? nice karama ni ya kamata na rika zuwa don zumunci sannan shi ai zaiji dadi "

Roshni tace"kinta kwaso kayan takaici ko"

Annurin fuskar faseelat ya bace tace"hmmm kinga cin mutuncin da matarnan tai min wlh harda cemin na mallakeshi"

Roshni na dariya tace"Allah ya kara gobe ki koma ke kinma kasa zuwa wurin wani Neman temako ita kila abinda takeyi kenan ai"

Faseelat tace"Allah yakiyaye ba boka ba Malam zanta mallake abuna "ta sauya zancen
" kede bari na kawomiki tsarabarki "

Roshni tace "hjy faseelat kinga yadda kika koma ko kinyi fresh miye sirrin?"

Faseelat tai dariya tace"aure ne sirrin "

Roshni taja tsoki ta turo lips tana mata wani kallo faseelat ta haye sama tadawo da rigar roshni da hijab,

Roshni ta amsa tana kurarasu"kai sunyi kyau nagode sosai kawata amma abayar wazai sa?"

Faseelat tace"ke mana"

Roshni tace"sede in kaiwa tsohuwata"

Faseelat ta girgizakai tana dariya suka cigaba da labari,


Ranar Friday Sega yaran alhaji gidan faseelat tayi matukar farinciki shima alhaji daya samesu yaji dadin ganinsu anan,

Wanshekare Sega su haseena ta tarbesu a mutunce sukaita labari da zasu tafi ta yi musu kyautukan kayan mata da humras,

Bayan kwanaki akai sunan jameela aka sawa yaro mus'ab su amisha sune yan suna Mimi ko babu ita don sun hanata zuwa gidan,

wanshekare akatafi daita gida wanka,


@@@@@@@@@@@@


Bayan month da kwanaki


Abubuwa da yawa sun faru harda komawar aysha wanka bayan taje Niger tadawo da komawar Ummi sabon gidanta faseelat tayi murna sosai da sosai tanata kara kulawa da mijinta,

2months ya shille faseelat bataga on ba tayi jiran shiru jikinta sam ba sauyin komi se kyawunshi data ke karayi alhaji bai karamata maganar ba yau ta aika akasawo mata PT tayi se ganin positive tayi murna kamar zata kasheta ta nufi Hosp batare da fadawa alhaji ba tana zuwa akaimata test result ya nuna tana da ciki wata biyu da satika,

Kamar ta zuba ruwa kasa tasha tana ta murmushi ita kadai tana driving harta karasa gida ta nata murna,

Taki fadawa alhaji har seda marece ya leko gidan ya samu ta nata murmushi,

Yaje ya zauna kusa daita yana murmushi shima yace"dear ya gidan?"

Tace "lpy lau" ta nata murmushi da wasa da yatsu,

Yana kallonta ya medota kan cinyarshi yace"minene? naga kina ta farinciki"

Tana murmushi da wasa da yatsu tace"dazunne naje asibity doctor yace ina da ciki wata biyu "ta karasa dasauri ta kwantar da kai a kafadarshi,

Alhaji ya saki ajiyar zuciya ya lumshe ido ya bude,

A hankali yace" nadade da sanin akwaishi dear tundaga time din nake farinciki cikina a jikinki dear, nayiwa Allah godiya "

Tana murmushi da shagwaba tace "shine baka fadamin ina da ciki ba?"

Yayi dariya yace"a jikinki yake fa dear "

Tace"ai bansaniba "da shagwaba,

Yayi murmushi yace" yanzu kinsani ki kara kulamin da kanki sosai kinsan me?"

Ta girgizakai yace "natanaji kyauta tuntuni ina jiran ranar da zaki bani albishir"

Tana murmushi tace"ta me?"

Yace"muje kigani"yajata sama,

Suna shiga ya zaunar daita kan bed yaje kasan madubi ya dauko wasu papers guda biyu ta nata kallonshi Sam bazata karba ba ya zauna gefenta yana murmushi ya nuna mata yace"nan filine nan gidan mai duk matana ina musu wata kyauta in sun dau ciki shine na baki taki"

Cikin rashin jindadi tace"bazan karba banaso kudi de kullum kudi wlh dear badon kudinka nake sonka ba soyayyar da kakemin yasa na kamu da matsanancin sonka"

Yace"nasani dear amma inaso ki karbi kyautar nan ina da manufar yinta duk yarana akwai sunayensu a company kowani abu nawa Wanda yazam nasu ko bayan mutuwata, bansaniba ko na mutu kafin ki haihu shiyasa nai hakan"

Tunda yafara faseelat ke kallonshi tanajin inda maganar ta dosa ta fashe da kuka ,kuka sosai me tsuma zuciya hawaye masu zafi nata wankowa a fuskarta,

Alhaji ya rungumeta yana hawaye ya sharesu yace"I'm sorry dear nafadamiki abinda ke mind dinane don karkiyi zargin wani abu nima banason mutuwa yanzu, dear inason na cigaba da rayuwa dake "

Ta cigaba da kuka ba tsaiko zuciyarshi na zafi cikin rarrashi yace"kidena kuka dear plss zuciyata na ciwo"

Tai shiru lokaci daya ta dago tana hawaye yana sharemata tace"dear ni zan rigaka mutuwa banason ka tafi kabarni rayuwata zatai kunci zan cigaba da kewarka har mutuwata don Allah kadena maganar mutuwa dear banaso"

Ya daga kai yace "its OK nadena kiyi shiru atare zamu mutu shikenan"

Tai shiru tana ajiyar zuciya yana goge mata hawayen ya sakarmata murmushi ta mai da mashi ta nata Jan hanci ya dora hannu kan cikinta yace"Allah yasa bakisa baby kuka ba "

Tai dariya ta turo baki tace"shima yayi"

Alhaji ya zaro ido yace "kinjiko yadda yake juyi "

Tai saurin dora hannunta kannashi don taji sukai dariya tare ya rungumota yayiwa kanta kisss suna rungume da juna,

Bangaren jameela yau aka medota wanka masu kawota na tafiya duk nasihar da tasha don umma tagama gano tananan da halinta mijintane me hakuri da baitaba kawota kara ba amma a banza tai sauran kiran Mimi domin tayi missing dinta sosai kwana arbain da wani abu baa hadu ba ansha wuya,

Mimi ta dauka tace"daughter ya kin koma wlh na matsu ki koma "

Jameela tace"kitaho plsss tundazu na dawo"

Mimi ta lashe lips tace "on my way" takashe kiran,

Ta fito ta shiga mota se kofar gidan Khalil tai parking ta shigo ,

Jameela na zaune falo rungume da mus'ab ta ajiyeshi ta tafi ta taro Mimi,

Mimi nata binta da sexy kallo tafara kai mata kisses hannuwanta kan breast din jameela da suka cika sosai don yaron ma setaga dama tabashi yasha kuma sama_sama bataso ya shanyesu wai,

Suna rikice suka nufi bedroom sukabar mus'ab nan basuko rufe kofofi ba saboda zumudi ,

Suna shiga sukai fatali da kayan jikinsu suna lashe_lashe suka haye kan bed din suka cigaba da romancing juna,

Breast din jameela sun cika hannun Mimi ta nata massaging dinsu suka kawo ruwa suna tsartuwa suna damke hannunta ta tarba baki tana sha sannan tana wasa dasu a fuska kamar pure water,jameela ko idanunta kulle suke gam tana jin mugun dadi tanata tsiyaya hannunta daya kan breast din Mimi tana murzawa,

Suna cikin haka Khalil ya shigo gidan ya shigo ne da zumudi jameela tadawo gida yayi kewarta sosai kuma yaga a gidan in yaje yana samunta a natse ,

Yana shigowa yafarajin nishinsu "uhmm !!!uhmm ahhhh!!" Yayi tsaye bakin seat da mus'ab ke kwance yanata bacci ya kalleshi yakara tsayawa sauraren nishin da daka jishi zakasan konamiye yanajin nishin murya biyu Zuciyarshi na ciwo jikinshi na rawa ya nufi dakin ,

Mimi na tsakiya da wasa da breast da tandar baki Khalil ya turo kofar zuciyarshi tai mummunar bugawa ganin halin da suke ciki ya rufe fuska da hannu daya dasauri ya rumtse ido gam hawaye masu zafin gaske suka fara zubomasa,

Da Jameela da Mimi suka tsaya duk suka sunkuyar da kai sunajin kunya,

Ya juya ya fita a dakin jikinshi mace kamar an zare masa lakka se wata rawa da jikin yakeyi kamar mazari yana ta hawaye zuciyarshi na tafasa ya karasa ya dauki danshi ya fita daga gidan,

Bayan fitarshi mimi ta kalli jameela tai tsoki tace"da baki rufe kofar ba?"

Jameela tai tsoki itama tace"to saime ?iyakarta ya amshe danshi ya sakeni nikuwa abinda nakeso kenan"

Mimi takara tsoki tace"wlh a matse nake ya katsemu ni tafiya zanyi"tatashi ta jawo kayanta tasaka tai waje dasauri,

Jameela na zaune zindir tai tagumi ta danji kunya kadan kuma sosai gabanta yake faduwa yau daya da aka taba kamasu duk shekarunnan ta tashi tasaka kaya ta kwanta tana tunani,

Khalil ya fita yana jin juwwa kanshi kamar ya tsage kokadan bazai iya driving ba sosai zuciyarshi ke tsuma ya tari napep ya shiga har kofar gidan hjy ya nufi ciki yana cigaba da hawaye,

Hjy na daki zaune tana kallon TV ya shigo jikinshi mace ba ko sallama,yana shigowa ya ajiye yaron kan kujera ya fadi zaune kan dayar ya kwantar da kai jikinta yana nishi jikinshi na rawa,

Tunda yashigo hjy ke kallonshi ganin yadda yafada kan seat yasa tai kanshi hankalinta tashe ta rikeshi tana magana"Khalil lpy?minene? Ko baka lpy?"

Khalil nata hawaye da nishi ya bude baki zaiyi magana sai numfashinshi yayi duffff lokaci daya,

Jikin hjy na rawa tana kuka take cewa"innalillahi wainna ilaihi rajiun Khalil!!!!Khalil !!!!dan Allah katashi "
[2/2, 2:42 PM] Maman Mamy: 75


Khalil ko numfashinshi yayi nisa da gudu ta nufi fridge ta dauko ruwa masu sanyi tazo tana yayyafamai,

Ya saki doguwar ajiyar zuciya hawayensa suka cigaba da zuba daga farfadowarsa,

Jikinshi yayi very weak zuciyarshi na mugun ciwo da bugawa,

Hjy ta rikeshi tana hawaye tace"Khalil meyafaru ?meyasa ka cikin wannan halin meyasa kataho da musab nan?"

Ya rumtse ido sosai yana hango yadda ya samu su jameela Mimi na wasa da breast dinta son rai,

Hawayensa suka kara yawa bakinshi na rawa yace"hjy jameela ....jameela tare da mace yaruwarta akan gadon aurena"ya matse lips dinsa suna matukar rawa,

Sosai cikin hjy ya juya tana hawaye take girgizakai tana sallallami tace"wannan wace irin rayuwace jameela takeyi dan Allah Khalil kayi hakuri kar zuciyarka ta buga"

Yana cigaba da hawaye yace "na tsaneta hjy banason kara hada ido daita bazan yafemata ba jameela taci amanata"yana kuka sosai,

Hjy tace"kayi hakuri dana Allah yana ganin komi kayi hakuri"

Ya dafe zuciyarshi yace"zuciya ta hjy zuciyata "

Hjy ta tashi tana hawaye ta fita makwabtansu akwai diyar kawarta nurse ta kirawota suka taho tare ta duba Khalil tana tausayamai ta fita tasiyo drugs da drip da allurai ta dawo tasamai tanata kallonshi ta tafi,

Hjy na gefe tana mai kallon tausayi drip na shiga hannunshi cikin kwantar mai da hankali tace"inshaAllah se kaga sakamakon hakurin da kayi daita kayi kokari sosai gwara ka saketa yanzu tun kafin ta kashemin kai"

Idanunshi lumshe yace"na saketa kuma bazan bar musab tana bashi kazantar jikinta ba"

Hjy tace"karka damu musab zai zauna wurina zan shayar dashi Zan kula dashi sosai Nide fatana kayi hakuri ka kwantar da hankalinka kadau kaddara"

Ya jinjina kai yace"nagode sosai hjy"

Hjy tace "sannu Allah yabaka lpy"

Rufe bakinta ke da wuya musab ya farka daga barci yana tsanyala ihu ,Khalil ya bude ido yana kallonshi da matsanancin tausayi,

Hjy tai saurin daukoshi ta fiddo nononta Ta bashi hakanan duk da bakomai ciki ya kama yanata ja, duk suka zubamai ido suna kallonshi tausayinshi fal ranshi bayan lokaci hjy ta goyashi ta fara hada abubuwan da zasu kawo mata ruwan nono da wuri,

Zuwa dare ta dafa supergetti Khalil na zaune kan carpet har ruwan sungama shiga jikinshi ya cire yayi salla ta zauna gab dashi ta debo abincin tafara bashi a baki ya rika amsa badon jindadi ba,

Itako jameela tana kwance shiru_shiru Khalil bai dawo ba breast dinta har ciwo suke saboda cika se sannan ta fara kewar danta kuma ba damar kiran Khalil ta tashi ta dauko syrup dinta tasha sannan bacci ya kwashe ta,

Tunda safe alhaji ya amshi keys na motocin matanshi yasa aka fitardasu zaa kawomusu wasu sabbi ,

Abida ta riga ta manta da takaddun nan bata taba kula dasu ba duk tsawon wannan time din bayan an fitar da motar ta ne akaga takaddun akaba wani ya kaiwa alhaji bayan yakai masu motocin,

Yana kai motocin ya nufi office din alhajin aka bashi izini ya shiga ya gaida alhaji yace"dama wasu papers ne akamanta dasu cikin mota"ya mikawa alhaji papers din,

Alhaji ya amsa ya kalleshi yace"nagode"

Matashin ya juya ya fita alhaji ya meda kallon shi gun papers din yaga HIV test abun yabashi mamaki sosai ya kuma tuno months back yaga takaddun ya dade yana kallon takardar sannan ya janyeta yana kallon ta kasan ganin sunan jameel ya bashi mamaki sosai ya kuma kada mishi gaba ,ya tsaya lissafi duk cikin dangin abida baisan jameel ba kuma ba wannan ba meyakaisu test tare lokaci daya? Abun da daure kai nan take kanshi yafara ciwo ya dafe kan da hannu daya yana cigaba da kallon takardar zuciyarshi na fadamishi abubuwa da dama yaki yarda da maganar heart dinshi saboda zargin da take kawomasa na abida yafara shawara ko yakaimata papers din ya tambayeta? Hakan kuma bazai mata dadi ba zataga cewar yana zarginta ne maybe bazata manta ba ,yayi tsoki saboda bazeiya wannan ba dole yafara tursasa zuciyarshi akan yarda da cewa result din wani dauwansu ne amma taki aminta haka ya cigaba da zama office din yanata tunani ,

Bangaren Khalil da safe hjy ta kara bashi abinci da drugs nonanta kuwa harsun kawo ruwa taiwa musab wanka ta sauyamai kaya yaran sam baida rigima inba yunwa kowani abu ba,

Wurin karfe 10 Khalil ya tashi ya fita zai koma gidan,

Hjy na waje na aikinta tana kallonshi tace"Khalil zaka iya fitan ko?"

Ya daga kai ,

Tace"to Allah ya tsare"

Ya juya ya fita yasamu mashin ya hau har kofar gida,ya tura gidan ya shiga zuciyarshi na zafi yana tuno jiya yana shiga ciki bata falo ya nufi dakinta ya tura kofar tana kwance tana ta baccinta ,

Ya tsaya yana binta da kallon tsana da kuma tausayi yana tausayamata idan ta mutu akan wannan zunuban Allah zaiyi mata mummunan azaba irin wacce ya tanadarwa masu aikata irin laifukan,

Zuciyarshi sosai take zafi in ya tuno wai uwar danshi ce ko basu tare zaace tsohuwar Matar Khalil kuma zaa kirata maman musab hawaye suka ziraromai meyasa tun farko ya nemeta?meyasa baibi umarnin hjy ba?meyasa baibi abun a sannu ba kila da kafin bikin ya san wacece ita yana hawaye ya duka yafara buga gefen pillow da take kai kokadan bayaso su kara hada jiki don kyamarta yakeji sosai,

Yana ta bugawa Jameela ta bude idonta tana ganin biji_biji harta budeshi tanyar saman fuskarshi,

Yayi saurin komawa tsaye fuskarshi murtuke yace"kitashi ki shirya kifito"

Ta yamutsa fuska takoma ta kwanta bayan ta juyakai,

Yace"nade fadamiki kitashi ki shirya kifito ki sameni a Palo"yana gama fada ya juya falon,

Jameela tai tsoki ta dan kara kwanciya jikinta a mace ta tashi ta nufi toilet ta fara wanka,

Khalil yana fita ya nufi dakinshi ya zauna kan gado ya jawo memo da biro ya rike yana tuno haduwarshi da Jameela da soyayyar su da rayuwar aurensu duk zai iya jurewa amma banda abunda yasamu tana aikatawa jiya, hawaye cike da idonshi ya rubuta mata saki daya ya linke papern ya ajiye memon ya tashi yakoma falo ya zauna ya jingina kai ga kujera,

Jameela na fitowa tai salla sama_sama sannan ta saka kaya bako makeup ta yafa gyale ta fito ,

Yanajin kamshinta amma yakasa bude ido ya kalleta ,

Tana tsaye kanshi tace"ina musab ?laifin nawane nikadai bandashi da zaaimishi horon yunwa"

Ya bude idanunshi jawur ya kalleta baice komiba ya tashi ya fita tabi bayanshi har zuwa motarshi yana ciki ta bude ta shiga takara memetawa"wai ina dana?"

Khalil yayi tsoki baice komi ba,

Jameela tace"idan ma ka sakeni sekabani shi yagama tsotse ruwan nonon dayasa sukazo sannan"

Ran Khalil bace yana mata wani kallon tsana yace"Allah ya sawwake musab ya rika shan abinda ya fito daga kazamin jikinki kiyi duk yadda zakiyi da nonon ai bashi kadai kike feeding ba"

Jameela ta kuramai ido ranta a bace,

Ya ciro takardar sakinta ya dora a jikinta ya tada motar,

Ta dauki takardar ta bude motar zata fita tajita rufe ta jiyo tana masifa "tunda ka sakeni ai seka budeni in fita "

Ya mata banza yafita daga gidan ya nufi gidansu tanata tsoki tace"to seme don ka amshe musab ?ina haihuwa bawai nagama bane idan naso yin aure zan haifi gomanshi innaso "

Tana ta surutu har suka isa kofar gidansu ta bude motar ta fita dasauri ko rufewa batai ba ta nufi cikin gidan,

Khalil yabi bayanta da kallo yana jin tarin bakinciki ya duke jikin sitiyari yafara kuka sannan ya dago ya goge hawaye ya nufi gidan hjy,

Umma na wanki Jameela ta shigo ta tashi tsaye tana binta da kallo tace"lpy me kkzo yi keda aka meda jiya?"

Jameela tai tsaye tana turo lips ta mikawa Umma paper jikin Umma na rawa ta bude papern Sega saki daya ,

Ta dago hawaye na zubomata tace "Jameela seda kika kashe auren hankalinki ya kwanta? Duk rufin asirin da Allah ya miki yabaki miji me hakuri?"

Jameela ta kalleta tace"ni bansan menamishi ba bani nace ya sakeni ba"

Umma na kallonta tace"to ina yaron?"

Tace"ya amshe abinshi"

Umma ta girgizakai tana jin tausayin musab yana karami an rabashi da nono ta shiga daki ta kira baban jameelar sannan takoma kan bed ta zauna tana kuka,

Jameela naganin ta shige ta wuce dakinta ta kwanta ta kira Mimi,

Mimi ta dauka tana bacci don jiya batai bacci da wuriba ,

Jameela tace"momyna an sakeni Khalil yabani takaddata"

Mimi ta tashi zaune tace"nashiga ukku to yanzu ta ina zamu rika haduwa?"

Jameela tai murmushi tace"kinmanta baya? Kede ki kirani duk time da kikeso zanzo kinsan me? Har musab bai barmin ba"

Mimi tace"aise yabashi nashi nonon yasha" sukai dariya tare ,

Abban Jameela ya shigo gidan cikin hanzari ya nufi dakin Umma ya sameta tanata kuka yafara rarrashinta tafada mai khalil ya saki Jameela tabashi takaddar tace"kuma ya amshe yaron"

Abba ya karanta sannan yace"amma dukda haka bai kamata ya amshe shi ba ya rabashi da abincin shi"

Umma ta cigaba da hawaye ya ciro waya ya kira Khalil suka gaisa a mutunce yace"Khalil kayi hakuri don Allah kabari harta yaye yaron dukda bansan miya hadaku ba amma shi kar a shiga hakkinshi"

Khalil na hawaye muryarshi shake yace"Jameela bata da halin kirki itace shaye_shaye itace sigari jiya bayan an medota na sameta da kawarta suna less,abun yayi yawa don Allah kuyi hakuri amma bazan bari ta cigaba da bawa musab nono ba"

Jikin Abba ya mutu zuciyarshi na zafi yana jin kunya ya rasa me zaice sede kashe kiran yayi ya sunkuyar da kai yana hawaye,

Umma tace "minene ? Lpy?"

Ranshi na zafi yace"kamata yayi suna iskanci da kawarta"

Umma tace"innalillahi wainna ilaihi rajiun!!!" Tana matsanancin kuka tana juya kai tace"duk yadda nake tunanin Jameela ta wucenan wace irin masifa ce wagga har dakin mijinta?"jikinta na girgiza,

Ran Abba bace ya tashi ya fita ya nufi dakin Jameela

Please Login or Register in order to submit comment