Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tsorata"

Sabeer bai iya magana ba,

Fahad ya dafe kanshi yanajin tausayin close friend din nashi ya dago yanajin ciwo yace"ko duk rashin zainab dinne yasaka a wannan halin ?ni bansan bata dawo ba da koni da kaina zanje nayomaka bikonta bawai tura faseelat ba"

Sabeer ya tabe baki yanajin takaicin rayuwarshi hawaye suka zubomai ya share yace"zainab ta tafi bazata sake dawowa ba har'abada"

Dasauri fahad yace"mekake cewa haka?"

Sabeer yace"na riga na saketa kuma nasan iyayenta bazasu taba bani ita a karo na biyu ba"

Fahad yace"meyasa ka saketa haba sabeer miye Wanda zaisa kai gaggawar sakin matarka ina duk soyayyar da kukewa juna wane laifine zaisa ka saketa ?"

Hawaye suka kara zubowa sabeer lalle Allah na sonshi daya rufamai asiri da yanzu fahad ma kallon da zai rika masa daban but now yana ganin laifin zainab ne,

Yaja ajiyar zuciya yace"bataimin laifin komiba nine ma na mata laifi kuma nasan bazataso sake zama dani ba ko da ta yafemin"

Fahad ya kura masa ido maganganun faseelat na dawo masa na tunda baya tsoron Allah sea barmishi ita da kuma abubuwan da suka faru yayi shiru don bayason ya cika bincike a hankali yace"kayi hakuri Allah ya zaba maka mafi alheri"

Sabeer yayi murmushi me ciwo jin kalamin fahad,

Fahad yace"amma meyasa baka zuwa aiki?"

Sabeer yace"ban lpy sosai "

Fahad yace"sannu Allah yabaka lpy amma bai kamata ka kashe wayoyinka ba ya kamata ka sanardani ka daure kacire tunani kasamu lpy ka koma aikinka "

Sabeer ya jinjina kai yace"tnx "

Fahad yayi zaune yanata tunani he really want to know abinda ke tsakaninsu bai kamata duk soyayyar da suka sha ba ta takare a haka,

Ba yadda ya iya ya tashi tsaye yana kallon sabeer yace"Allah ya sawwake sena sake zagayowa"

Sabeer ya jinjina kai ,

Fahad na wucewa ya cigaba da istigfarinsa ,

Da marece yawuce ya dauko aysha sannan suka nufo gida ,

Yana zuwa yawuce part din faseelat a rufe bata dawo ba ,

Ranshi na baci ya kira ta tana gani taki dauka ,

Ya cigaba da kira seda tai ringing ukku ta dauka ta kara kunne batace komiba,

Murya sanyaye yace"ya kamata kidawo gida hakanan"

Tace"dama nafadamaka zanje gidansu zainab yanzu haka ina kan hanyar zuwa"

Ya kalli agogo kusan 5:30pm yace"yanzu? meyasa kikai zaune bayan kinsan akwai inda zakije kidawo gida wataran kinje"

Tace"hummmm "tana cigaba da driving dinta tace"tafiya zanyi yanzu zan dawo ba jimawa zanba "takashe kiran tana magana da ranta wai na dawo sekace ba dare suke kaiwa waje ba shi da waccan yar bararojin,

Yabi wayar da kallo yanajin ciwo ya daure yana sa ran insha Allah yau da dare zai bata hakuri ta yadda zata hakura ,

Faseelat na isa gidansu zainab ta shiga ,

Mama da zainab din na waje suna gyaran kankana zainab duk tafada ba karamin tashin hankali taji ba jin sabeer ya saketa sede kuma inta tuno halinshi setaji gwara hakan but tunanin baya yaki barin kwakwalwarta,

Faseelat na faraa taje ta zauna kan tabarman ta gaida mama,

Mama ta amsa tana kallonta taga ta rame,

Zainab ma kallonta ta tsaya yi sannan tai murmushi tace" mushiga ciki"

Tatashi suka shiga ciki suna zama faseelat tace"dan Allah zainab kicire tunanin komi a ranki duk kinfada"

Zainab tai karamin murmushi tace"nakasa mantashi dukda ya sakeni"

Faseelat ta zaro ido tace" ya sakeki fa ?to miye abun damuwa"

Zainab ta girgizakai tace "bazaki gane ba"

Faseelat tace"Nide ina rokon kicireshi a rayuwarki ki sake sabuwar rayuwa"

Zainab takarayin karamin murmushi tace"rannan kinso fadamin wata magana ba kiyi ba naga duk kin rame kinyi baki kema"

Faseelat ta yamutsa fuska tace"hmmmm!"idanunta na kawo ruwa
tace "fahad bayasona ya yaudareni ne kawai tunda na shigo gidan hankalina bai kwanta ba wai itace uwargida bayannan ranar girkina yazo seta zube aljanunta suntaso raina bace nabarmata kwanan wai segashi wanshekare ta zubamun gishiri a abinci ina mata masifa shine ya fito yana min fada agabanta yana cewa yafisonta akaina"

Zainab ta zaro ido tace "innalillahi!!!"

Faseelat ta meda hawayen bata bari sunfito ba tace"haryanzu bai taba kwana dani ba bare wani abu ya gifta ta ita kawai yake"

Zainab tace"meyasa haryau baije dakinki ba?"

Faseelat ta tabe baki tace"wai hushi yayi ya kauracemin saboda nazo zan daketa ,hmm zainab wlh nadena son fahad banason na kara wani lokaci a gidan gwara na barshi da zabin mom dinshi kuma zabin shi "

Zainab tace"aa kidena fadar haka hakuri zakiyi ki rika abubuwan da zai jawo hankalinshi har kudedeta karki fatan rabuwa plss"

Faseelat tace"to yazanyi ne bayan duk Wadannan ita har ya mata ciki da ranar girkina da nata duk suna tare saboda mi zan zauna bakinciki yakasheni ?wlh bazan iya ba saboda bakincikinsu kwanana ukku ina jinya ban lpy amma ko leke zainab zaki taba yadda fahad zai iya 1 day bai ganni ba bai kuma zo ya duba niba?da mutuwa nayi fa shikenan sena fara rubewa tukun?"ta karasa da kuka

Zainab ta rungumeta tana tayata suka cigaba da kuka tare,

Maman zainab na waje tajiyosu ta shigo dakin ta tsaya daga bakin kofa tana kallon su tace"lpy kuke?"

Suka zare jikinsu suna goge hawaye,

Maman tace"kome yayi tsanani maganinshi Allah kuka da damuwa bazai sauya komi ba"

Su kayi shiru,

Ta cewa faseelat "kiyi kifito Maghreb nayi ki koma gida"ta juya ta cigaba da aikinta,

Faseelat tace" bari intashi in tafi kar mama ta dawo sena sake zuwa"

Zainab tace"ki kara hakuri kawata "

Faseelat tai murmushi tace "eh kuma na wani lokaci ne"

Suka fito tsakar gida sukai bankwana tafita tashiga mota ta nufi gidan ta,

Tana zuwa anata Maghreb tai parking ta wuce ciki ga mamakinta gidan se kamshi yake dukda tace kar ai rabon girki daita tana sane yau ita keda girki amma taji kamshi,

Batabi ta kitchen dinba tawuce sama tai alwala tai salla ta zauna jiran ishai,

Anayin ishai tayi ta koma kan seat ta zauna ta kunna TV ,

Bata dade da zama ba fahad ya dawo daga masallaci ya samu aysha tayi setting dining kuma bata falon ya wuce part din faseelat ya bude yashiga,

Ta kalleshi so daya ta meda hankalinta kan TV,

Ya karasa yazauna gab daita har kafadunsu suka hadu,

Faseelat ta matsa tana cigaba da kallo ,

Ya kalleta yace"yaushe kika dawo!"

Tace"dazun"a takaice

Yace"ya su Ummi?"

Tace"lpy lau "

Yayi shiru yana binta da kallo,

Batako sauya kaya ba amma sun mata kyau sosai ,

A hankali yace"kitaso muyi dinner"

Tace"nakoshi daga wurin Ummi na nake duk abinda naso seda ta dafamin naci kafin in taho"

Yayi karamin murmushi yace "faseelat plss dan Allah kimanta komi I made a very big mistake kiyi hakuri zan gyara"

Tai murmushi ta tabe baki batare da ta kalleshi ba,

Ya kai hannunsa kan nata ya rike cikin sigar rarrashi,

Tai saurin janye nata ta kalleshi tace"banaso banaso kana hada jikinka da nawa dan Allah kafita harkata wlh bana burin dawwama a gidannan "

Ya cije lips zuciyarshi na zafi yace"faseelat kidena azabtar da zuciyata da wannan kalamannaki masu matukar daci nabaki hakuri at least kibani dama na gyara kuskuren da nayi "

Tai shiru zuciyarta na zafi sosai,

Ya sauko ya zukunna gabanta yace"please forgive me ina azabtuwa da fushinki"

Ta fashe da kuka ta rufe fuskarta tana yi its too late for him ,

Ya dora hannu kan cinyarta yana kallonta zuciyarshi na zafi,

Yace"kiyi hakuri"

Tabude fuska tana kuka tace"dan Allah kadena zuwamin kadena tunomin da soyayyar dana dade da watsi daita bana sonka fahad banason cigaba da zama da kai akwai Wanda nakeso akwai Wanda zuciya ta ke muradin kasancewa tare dashi akwai Wanda yafini Son kain..."

Zuciyar fahad na tafasa,
Kafin ta karasa ya dauketa da mari me zafi yanajin matsanancin kishi a heart,

Ya mike tsaye zuciyarshi a wuya yace"karki sake ki yi tunanin zan zauna kina fadamin munanan kalamai ina kyaleki idan har bakisona kina da Wanda kikeso so what nima I don't love u akwai wacce nakeso akwai wadda tafi ni son kai na and kokina sona kobaki sona sekinyi rayuwa dani dole"ya juya ya fita a harzuke,

Idanun faseelat jawur suna zubarda tafasasaun hawaye hannunta kan cheek take kallonshi sosai maganganunshi suka doki zuciyarta wai bayasonta,

Yana fita ta kife kai jikin kujera tana kuka sosai,

Shi kuwa dukda yadda ranshi ke kuna yanajin kamar yayi kuka amma yafara calming kanshi saboda aysha ,

Yana saukowa kamar yadda yayi tunani tana falo tana kallo ta juyo tana kallon shi tagane bai cikin natsuwa,

Ranta na zafi ta tashi ta isa gabanshi ta kama hannunshi ta nufi dining ta zaunar dashi ta zuba abinci a plate ta tsiyayi lemu me sanyi ta dora mai a baki yafara sha ita kuwa tana shafa setin kirjinshi da hannu cikin sigar Jan hankali,

Ya shanye tass yanata kallonta sannan ta dauke cup din tana kallonshi ta zauna kusa dashi ta debo abincin takai bakin shi tana magana cikin sanyin murya da salon manta damuwa "yaya plss kayi hakuri kadena bari ranka na baci karwani abu ya tabamun lpyarka, banajin dadi innaganka cikin damuwa inajin ciwo fiye da in nice cikin damuwar kayi hakuri anty zata sauko zata dawo muyi zaman lpy "

Yana taunar abincin yake kallonta tausayinta na kamashi dole ranshi ya baci akan faseelat ita kuwa ita abun zaifi shafa saboda rashin lpyarta,

Cikin sanyin murya ta cigaba da cewa"Kaine farincikina natsuwarka itace tawa yayana"

Dadadan kalamai masu dadin gaske da yaye kunci ta rika fadamai,

Ya nata kallonta yana kara sonta ya jawota jikinshi yafara kissing bakinta in a passionate way,

Tarika mayar masa asannu,

Bayan minutes ya zare bakinshi yana kallon fuskarta ya debo abinci yakai bakinta ta make kafada,

Yace"eat plssss"

Ta turo baki tace"bakina ciwo Ai ka taunamin"

Ya zaro ido yana murmushi ya kalli pasta din dake cikin spoon din ya kalleta,

Tace"ni bazanci ba in baka taunamin ba "tana magana cikin shagwaba,

Kalaman faseelat ne suka fadomai just ya tabata take fadamaisu amma ga aysha tabashi pride dinta kuma still tana cigaba da nuna mai kauna,

Yayi murmushi me ciwo yasa abincin baki yafara taunawa yana kallon aysha zai hadiye

Tai saurin tarba hannu setin bakinshi tana turo baki wai ya zubo ,

Shi kuwa ya hadiye abinshi yana sakin murmushi,

Ta dora hannu a ido tana kukan wasa,

Yace" sorry_sorry karki kuka"yana dariya ya sake tauna wani ya matsa da bakinshi kan nata ta bude ya juye mata ciki,

Tafara taunawa tana lumshe ido,

Yana murmushi ya cigaba da bata harta koshi yabata ruwa sannan suka nufi dakinta a tare sukayi wanka sunata wasanni suka fito sukayi shirin bacci yayi kwanciyarshi dakinta ,

Faseelat tasha kuka batasan time da tayi bacci akan kujera ba,

Bangaren ango Aliyu ko tunda asubar farko sukadau hanyar sokoto domin su isa da wuri a daura aure,

Su mansura ma kafin asuba jirginsu ya daga saudiya,

Karfe 11 yan daurin aure suka isa wasu kuma na kan hanyarsu ta zuwa,

Tunda sukaje bai zaunaba yanata gaishe_gaishen dangi fuskarnan nata annashuwa kamar duka kenan amma a ranshi shikadai yasan meyakeji,

Karfe 12 aka daura aure shi da amaryarshi sakeena ba tsaiko akafara shirin daukar Amarya zuwa birnin Kano,

Da marece

Hafset kawar samira ce taje unguwarsu maman Aliyu kusa da gidan da akakama ma Aliyu wurin kawarta bayan ta fito mata rakiya taga gidan dake gefensu an fenteshi tace"Amarya kukayi muje muciyo dubulan?"

Kawarta tai dariya tace"yar son banza to meda miyon baakai ga kawota ba yau zaakawota de"

Hafset tace"taji dadinta Allah yasamu a damshensu"

Kawarta tace"hmmm tana da kishiya fa kuma ance mijin hariji ne Shiyasa mamanshi zata karamai aure"

Gaban Hafset ya fadi tana tunanin aliyun sameera tace"ya sunan mijin?"dasauri,

Kawarta tace"ko Aliyu "

Hafset ta dora hannu a kirji tace"shine wlh amma Aliyu bai kyautawa samira ba"

Kawartan tace"wacece samira kuma?"

Hafset tace"kede zamuyi waya "ta nufi titi dasauri don zuwa kaiwa samira labari.
[1/15, 10:45 PM] SHALELE😍: Pay and read 07063721063



58



Manzon Allah (S.A.W)yace na umarceku da yin gaskiya domin koface acikin kofofofin aljanna,kashedunku da yin karya domin koface acikin kofofin wuta.



Tana shiga gidan ta nufi dakin su samira ,

Tana shiga tafara magana "samira tashi kiji wani labari"

Samira na kwance ta tashi zaune dasauri tace"minene wai?"tana yamutsa fuska,

Hafset na jimami tace"wai yau zaa kawowa Aliyu Amarya"

Gaban sameera yayi wani irin dokawa bakinta na rawa tace"ba...ba...bade Aliyu na ba"

Hafset tace"shine fa yau dinnan aka daura mai aure "

Sameera ta girgizakai tace "bashi bane Aliyu bazaimin haka ba yayi aure batare da ya fadamin ba bayan jiyannan ma da dare munyi waya"

Mama ce ta shigo dakin bayan ta dan saurari wasu dumumuwan da sukeyi tana shigowa tace"seyaki yin aurenshi tunda yana da lpy kuma yana bukatar mace kede seki zauna kita kuntata kanki wuri daya ke yar dadi miji"

Hawaye masu zafi suka fara zubowa sameera mama tace"hafset kibata shawara dan Allah kila taji ta hakura dashi"ta juya tabar dakin,

Hafset na kallonta da tausayi tace"kiyi shiru sameera tunda yafi karfinki ki hakuri Allah seya baki Wanda ya fishi Wanda halittarku tai dede"

Sameera ta dan harareta tana zubarda hawaye tace"ni inasonshi hakanan"

Hafset tace"yanzu nan har kinmanta azabar da kikasha su mama fa temaka miki zasuyi su rabaki da wahala"

Sameera tace"wannan ai tsautsayi ne kuma zai gyara"

Hafset tace"to yayi kyau shide yau zai fasa wata a Leda kinanan kina haukanshi"

Sameera ta ja tsoki ta koma ta kwanta zuciyarta cunkushe,

Hafset ta fita a dakin tana dariya ,


Gidan fahad duk yau basu hadu da faseelat ba tana daki shi kuwa bai lekaba sam baya regretting marin daya mata saboda yadda yake jin zafin maganganunta ,

Da laasar wata kawarta takawo mata ziyara sunanta rasheeda amma da tsiya ta meda kanta roshni gabadaya ba aure a zuciyarta sheke ayarta kawai take da mazaje mabanbanta masu aji da dukiya course mate din faseelat ce sosai suke kawance dukda halin ba daya ba,

Tana zuwa ta wuce sama tafara knocking dakin faseelat ,

Faseelat tai banza dukda tanaji kuma tariga ta garkame dakin,

Hakan yasa roshni ta ciro wayar ta tai dialing no dinta,

Faseelat na dauka roshni tace"kizo ki budemin kofa hjy kinwani yi banza da mutane"

Faseelat na faraa tace"yi hakuri ganinan"takashe kiran taje ta bude mata kofa,

Tana budewa suka rungume juna suna sakin murmushi sannan faseelat ta zare jikinta tace"sorry yanzu nake salla shiyasa"

Suka shiga ciki roshni nata kallonta suka zauna a seat faseelat ta tashi ta kawomata drink tana tsiyaya mata roshni nakare mata kallo faseelat ta dago ta mika mata tace"ya jindadi ananan anata shanawa?"

Roshni ta amsa tana karamin murmushi tace"mezaa fasa keda kikayi auren gashi naga kamar ana dibarki ana miya"

Faseelat tai dariya tana kallonta ta shafi cikinta tace "ur baby very soon sede kujini a labour room"

Roshni ta janye cup din lemu a hannunta tace"ah haba sekace wata yarkauye haihuwa tun yanzu? "

Faseelat tace"bawani kauyenci ogan duk ya cika aiki kishiyata ma cikine daita"

Roshni tai dariya ta kalli cikin faseelat tace "I'm doubting wlh ciki tun yanzu nasanki fa"

Faseelat tai dariya ta sauya maganar tace"me zakici ?"

Roshni tace"ni I'm not hungry amma de da akwai kifi da kinmin farfesu"

Faseelat tace"akwai mana muje kigani yanzu mungama"

Roshni ta bude jikkarta ta fiddo wani kullin magani tace"ai bahakanan zanci shi ba yau zanyi babban bako shiyasa nakeso in gyara"

Faseelat ta girgizakai tace"Allah ya shiryamanake wlh"

Roshni tace"ni wlh shiryayyace dama can"suna dariya suka sauka zuwa kitchen dede zasu shiga roshni tace" ina amaryarki naji shiru?"

Faseelat tace"batanan ne"

Roshni tai dariya tace"naso in samu shegiya in dan bugar mata zuciya kokadanne"

Faseelat tai murmushi tace"hmmm"suka wuce ciki,

Dasauri da temakon roshni take dafa farfesun kifin suna cikin dahuwar aysha ta shigo gidan fahad ya ajiyeta ya nufi gidan sabeer dan kara dubashi ,

Tana shigowa taji kamshi koina kanta har juyi yake batason kamshin ta shige daki ta kulle tawuce toilet tafara yunkurin amai duk dan abinda ke cikinta ta amayar takoma kan bed ta kwanta bayan ta rufe hancinta,

Su kuwa suna gama dafuwa suka koma kan dining roshni tafara cin kifinta tanata santi,

Faseelat se kallonta take tana mamakinta,

Roshni tace"waike bakici ne?ko babyn baiso?"

Faseelat tai dariya tace "Toni simul nake kawai de yau bana shaawar kifin"

Roshni tace"kinyi missing don ko wannan hadin himmm akwai zaburarwa"

Faseelat tai yake ina tasan wani abu ita tana shaawar sani amma baanan ba,

Roshni na gamawa sukayi maghreb ta fito yi mata rakiya dede nan fahad ya shigo tai masa murmushi tace"sannu da zuwa"

Ko kallonta baiba yawuce ciki,

Roshni na binshi da kallo ta dawo da kallonta kanta tace"haka ake tarbar mijin?keda zakije ki hugging dinshi mtsssw Allah de yakaimu wani lokaci"

Faseelat tana dariya tace"ni inada kunya ai"

Roshni tace"kunyar banza bayan kingama bude masa koina ya tsotse"

Dedenan suka karasa gun motarta faseelat tace"shiga kita tafiya nagode da ziyara "

Roshni ta shiga tana turo small lips dinta tace"u better know what u're doing"

Faseelat ta rufe murfin tace"idan kinyi aure nazo daukar lecture "tana gama fada takoma ciki,

Roshni tafita tana tunani daita keda fahad da yaga zallar love ko fita seta gagareshi,

Fahad na shiga dakin aysha ya shiga tana zaune da lemu hannunta,

Yaje ya zauna gab daita tana murmushi tace"sannu da dawowa"

Yace"yawwa"

Tai murmushi ta cigaba da cin lemun ,

Gani yayi tanata ci ba tsayi yanata kallonta yace"kinajin yunwa ne?"

Tace"amai nayi nasamu anty na girka kifi yanzu kuma inason shiga kitchen din ina tsoron wani aman"

yace"shine baki kirani ba kikafadamin?"

Ta girgizakai,

Yace"duk time da kikeson wani abu just call me zan dawo gidan"

Ta daga kai fuskarta dauke da murmushi,

Yace"tashi ki dauko veil mutafi"ta dauko suka fito suka tafi wani hotel suka ci abinci bayan ishai suka dawo yawuce dakinshi ita kuwa tai wanka ta fito ta koma dakinshi he's happy daya ganta atleast yana da me debe masa damuwa da kewa suka zauna suna kallo tana rungume jikinshi,

Bangaren angwaye ana Maghreb suka iso Kano aka kai Amarya sakeena gidan ta,

Bayan sunyi salloli bayan ishai Sega kiran sameera gabansa ya fadi ya dauka jikinsa sanyaye,

Sameera na kuka tace"aure kayi Aliyu?aure aka daura maka batare da sanina ba?"

Hankalinshi ya tashi jin muryarta yace"swampy kiyi hakuri na boyemiki ne don banason hankalinki ya tashi kuma baki lpy,aurennan ba yadda zanyine don hjy da kanta ta nemosa yaruwatace kinga ba yadda zaai naki amincewa kiyi hakuri"

Zuciyar sameera na zafi tace"to shikenan Aliyu Allah yabaku zaman lpy da zuria dayyiba ina maka fatan alheri"

Zuciyarshi na tsananta bugawa yace"me kike nufi sameera?"

Tana hawaye tace"bakomi ina maka fatan alheri ne da kwanciyar hankali kai da Matarka"

Yayi shiru baice komi ba,

Tace"seda safe"takashe kiran zuciyarta na saka mata abubuwa shi ai biyayya yayi yakara aure itama biyayya zatai tayi hakurin rayuwa babushi,

Suna gama waya ba jimawa kiran babanta ya shigo ya dauka a mutunce jikinshi sanyaye suka gaisa ya mishi fatan alheri yace"ya kamata ka kawomin takardan sameera gobe"

Aliyu yafara begging "dan Allah baba kuyi hakuri wlh zan gyara hakan bazai kara faruwa ba"

Baban sameera yace"ka kawomin takardarta gobennan nafada maka" yakashe kiran,

Aliyu ya dafe kai yana salati zuciyarshi na zafi kanshi na juyi ga gajiya ga damuwa ga yunwa,

Sam darennan bai rumtsa ba itama sameera bata rumtsa ba kamar tana cikin gidan shi aka kawomata kishiyar,

Wanshekare walima Amarya ta kara shan huduba da shawarwarin zaman aure da rana yanuwanta suka kama hanyar sokoto yayinda akabar wasu se gobe su koma,

Aliyu baije kai takardar da baban sameera ya bukata ba har dare ,

Baban sameera kau ya riga yagama shirin gobe da kanshi zaisamu kawunsa domin ya bata takardarta,

Da dare

tofa ga Aliyu ga amaryarsa🤣kuma de kunsan dukda ba kwanciyar hankali wajibine a dan taba😂kubiyoni kuga show din🤪

Su usman da wasu friends nashi ne sukai masa rakiya Amarya ta fito falo ta gaidasu sannan sukai musu nasiha akayi addua suka tashi suka fita,

Aliyu yabi bayansu domin rakiya duk sunyi sallama sun nufi mota usman ya dawo wurin Aliyu murya kasa_kasa yace"karde kamanta yarinyace abi a sannu"

Aliyu yayi shiru har fargabar kusantarta din yakeji don yagama lura da hakan ga kuma lalurarsa,

Bayan sun wuce ya koma cikin gida ya rufe ya shiga sakeena harta koma bedroom ta rufe kanta acikin mayafi,

Yayi murmushi ganin bata falo ya nufi kuryan ya shiga ya karasa kusa daita ya zauna a hankali ya janye mayafin yana fadin "Amaryata ya gajiya?"

Sakeena ta saki kayataccen murmushin da ya bayyana wushiryarta ta sunkuyar da kai,

Aliyu yatsaya kallonta itama farace amma hartafi sameera fari jikinta mulmulalle tana da dan jiki ba kamar sameera ba an mata wankan lalle tayi jawur tana ta daukar ido da kamshi,

Breast dinta yan manya girkin tasa suna tsaye acikin riga,

Kyakkyawace sosai duka batafi 14 yrs ba shi kanshi baiyi tunanin takara girma haka ba komai nata dede gwanin ban shaawa,

Ya nata kallonta da fargaba cikin ranshi yace "kitashi kiyo alwala muyi salla muci abinci mu kwanta I'm very tired "

Batare da ta kalleshi ba ta tashi ta nufi tsakar gida da toilet yake tayo alwala ta dawo ya tashi yayo yajasu salla rakaa biyu sannan ya mata addua ta tashi takoma kan bed din ta zauna,

Yayi murmushi ya fita falo ya dauko kazar da yoghurt me sanyi yadawo ya hau bed din ta bude kazar ya dauko cinya ya nufi bakinta,

Kanta sunkuye yace"wifey kici abinci plss"

Dadi ya mamayeta ya kirata wifey ta dago tana kallonshi da murmushi ta bude baki ta dan iba tafara taunawa cikin natsuwa,

Hakan ya mishi dadi ya fara ci shima yana ta satar kallon breast dinta sunyi tsaye sosai he really want to know there actual shape,

Yana dan bata tanaci kadan shi kuwa yana ci don tarika ci itama suka gama ya fita zuwa kitchen ita kuwa ta fita tayo brush da alwala ta dawo ta kwanta can karshen bed bayan ta dukunkune jikinta,

Aliyu yayo nashi brush din ya dawo ya sameta karshen gado yanajin tausayinta ya rage kaya yaje yahau gadon ya kwanta tsakiya yana kallon silin wata zuciyar na bashi hakuri karyayi wata kuwa na kwadaitamai ga sakeenar se kamshi takeyi medadin gaske,

A hankali ya mirgina kusa daita ya zagayeta da hannunshi,

Sakeena tai tsit dukda de yarinyace amma tasan komiye aure tun kafin hudubar aurenta a kauyensu har yar 10yrs anawa aure inde ta samu miji a haka kuma da wasu shekaru zakaji ta haihu ,iyakarta secondary batai wani karatu ba amma akwai hankali da wayo ba laifi,

Bayan wasu dakikai ya mirginota jikinshi gyalenta yayi can gefe guda ,

Tai saurin kwantar da kai a kirjinsa,

In cool yace"bakijin zafi?"

Tai shiru,

Yace"zafi keda kwai bari na rage miki kayan jikinki"

Ta kuma yin shiru,

Ya tashi zaune yafara kwance mata single Zane da ke jikinta da under kasa ya zare shi shima da akwai pant again batare da bata time ba ya cireshi mood dinsa na sauyawa zuwa desire ya jawota jikinshi ya zare mata rigar jikinta bawata vest jikin ta ko bra yayi tozali da kyawawan breast dinta masu tayarda hankali,

Yayi saurin rungumeta a kirjinshi manyan nipples dinta suka hadu da nashi ya saki numfashi me zallar shaawarta,

Sakeena de tanata sauraren bakon lamari a wurinta,

Badon yasoba ya shimfideta a gadon ya tashi ya zare rigar jikinsa da komai ya dawo a bed din,

Sakeena ta kulle ido tana tsoron ganinshi naked,

Ya mata rumfa yafara squeezing soft breast dinta yana matukar jindadi ya dade yanayi tamkar karya bari yanajin dadin hakan ya meda bakinsa akai yana masu wata irin tsotsa yafara yawo da hannunshi duk ilahirin jikinta yana shafa yanata nishi,

Sosai breast din sakeena ke zunga amma ko nishi me karfi batayi an riga an mata nasiha akan dauriya da yiwa miji biyayya,

Ya cigaba da lugwigwitarsu dominsu sukafi tada masa hankali sannan yayi adduar tarawa da iyali yafara kokarin kusantarta ,

Zafin dabanne wani bakon alamari ke ziyartar brain din sakeena saboda ciwo da azabar da takeji bata taba fuskantar irinsu ba,

Yayinda Aliyu keta kokarin karasa shiga cikin HQ dinta jikinshi na tsuma saboda yadda yaji tata halittar different data sameera,

Iyakar hankalinshi da tunaninshi yake yi don karya jimata ciwo amma time daya kai karshen zancen brain dinshi tajuye saboda mugun dadin dake ziyartarshi,

Itako sakeena saurin kankameshi tayi ta rumtse ido gamm bakinta matse tanajin balain zafi,

Aliyu ya cigaba da sex daita yana ta nishi yana furzar da iska dabesan time da yake yi ba ya cigaba da sex daita for almost 30mnt sannan yayi release ya kankameta yana nishi me sauti wata shaawar na kara bijiromai,

Sakeena jikinta rawa kawai yake yi tana fitar da zufa kota ina a jikinta amma still batai ihu ba,

Seda yagama release sannan ya fahimci jikinta na rawa yayi saurin tashi akanta zuciyarshi na faduwa sosai ,

Ya zuba idanunsa kanta tana ta kyarma tausayinta ya kamashi yayi saurin duba kasanta jini na dan fitowa kadan _kadan zuciyarshi ta tsinke kamar zai mata kuka ya jawota jikinshi ya rungume yana jin tausayinta bakinshi na rawa yace"sannu wifey kiyi hakuri dani dan Allah kiyi hakuri da lalurata wlh banso haka ba"

Jikin sakeena na cigaba da kyarma bazata iya cewa komi ba,

In cool yace"I love u sakeena inasonki sosai har cikin raina"ya cigaba da fadamata kalamai masu dadi domin ragemata ciwon sannan yatashi ya

Please Login or Register in order to submit comment