Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kafadarshi tana kallon babynta ta sauke ajiyar zuciya

tace"nagode sosai hero kullum kaunarka kara mamaye zuciyata take kana matukar kulawa dani da nunamin soyayya kana duk kokarinka kana sani farinciki bantaba tunanin zakasa sunana ba, nagode sosai da sosai Allah yabarmu tare har aljanna"ta rungume bayanshi,

Yayi murmushi yana jindadi yace "thank u"

Tace"to yanzu wane suna zaa rika kiranta?"

Yayi dariya yace "faseelat mana don't u see yadda take tamkar faseelat matata banason sauya mata suna nafiso inji ana kiranta da sunan faseelat my love"

Faseelat tai dariya tana kallon baby faseelat tace"Nide nayi dacen miji me sona sosai"

Yayi murmushi cikin zaulaya yace "duk da yana sa ciwon mara?"

Ta turo lips tace"hakan nafi so"

Ya juya yana kallon fuskarta ta ringa dariya tana jefamai wani sassanyar kallo,

Wanshekare suna diyar fahad taci sunan mommy Amina zasu yi mata alkunya da queen ,

Gidansu faseelat kuwa babyn taci sunan mamarta kuma zaa rikace mata faseelat ba tare da alkunya ba,

Faseelat bata koma wanka ba kasancewar ba haihuwar fari bace kuma bawacce ke kula daita Aliyu shine keta hidima dasu ,

Kwana talatin da haihuwar da dare Aliyu na dawowa ya samu little faseelat nata kuka ya amsheta ya goyata ya fara yawo daita cikin dakin tai tsit kuwa ta matukar haddace hannun babanta,

Kan faseelat na ciwo tace"tun yanzu na lura yarinyar nan tafi sonka tundazu nake rarrashinta amma ta kiyin shiru na goyata na bata nono daga karshe ma kin amsa tayi kaina se ciwo yakemin"

Yayi murmushi yace"sorry aima baki iya kula damu bane"

Ta turo lips tace"faseelat fitina ne daita wlh "

Yana goye da faseelat ya zagaye hannunshi bayanta yace"sweetheart ki rika dauriya mamanki nada dauriya sosai"

Sarai ta gano inda maganarshi ta dosa ta harareshi ta shige toilet,

Tana fitowa ta samu har ya kwantar da little faseelat yana harhada takaddu,

Ta zauna gefenshi a hankali tace"lpy de ko?"

Yana hada takaddunshi yace"companyn su usman ne zasu dauki maaikata shine yace na kawo na wa "

Faseelat tai tagumi tana kallonshi a hankali tace"Aliyu ni da kai mun zama daya kullum raina na zafi irin yadda kake gudun dukiyata ni a ganina komai nawa nakane naka kuma nawa ne yanzu in na mutu dukiyar de taka ce da diyarka amma baka kulawa da abun hannuna inason nai maka kyauta amma bakaso memakon kayi farinciki sede ranka ya baci bana jindadi kokadan"ta karashe kamar zatai kuka,

Ya tsaya yana kallonta a hankali yace"heartbeat ba haka bane nafiso inyi amfani da karfina in samu gumina yafi"

Tana kallonshi tace"saboda baka yarda dani ba?saboda kanaganin watarana zan maka gori ko kuma me?"

Ya kureta da ido sannan yace"meyasa zaki fadi haka? Ni bahakane manufata ba"

Tace "shine Aliyu kana fakewa da mutane kawai amma ba saboda mutane bane kakemin haka "

Yayi shiru ya cigaba da hada takaddunshi ta tashi taje ta kwanta akan bed tana hawaye tayi hakuri sosai tana da duk abubuwan more rayuwa amma tayi hakurin zama da Aliyu a cikin karamin gidanshi inda ko mota dole ta hakura daita duk saboda soyayya amma shi baya gani ,

Yagama tattara takaddun kenan yaji sheshshekar kukanta yayi karamin tsoki ranshi badadi ya sameta kan bed din ya jawota jikinshi ganin yadda take hawaye kamar famfo yayi tsoki yace" meyasa kike bata ranki akan abinda be kai ya kawo ba? kinsan inasonki sosai banason ganin bacin ranki "

Tana hawaye tace"baka sona Aliyu idan kuma kana sona ka nunamin hakan in gani bawai fada da baki ba"

Maganarta ta sashi murmusawa yanzu fa tana nuna cewa baya sonta duk yadda yake nunamata soyayya zahiri da badini,

In cool yace"faseelat wace irin soyayya kikeso na nunamiki bayan duk wacce nake nuna miki?"

Tace"kadena gudun abun hannuna ka dauka cewa komi nawa nakane abinda nakeso kenan"

Yace"to kiyi hakuri zan sauya ki dena bata hawayenki"

Ta tashi zaune tana kallon shi tace"dagaske? "

Ya jinjina kai,

Tai karamin murmushi ta tashi ta bude lokar gadonta ta dauko cheque da biro ta rubuta millions 70 yanata kallonta ta dawo ta zauna tana rike da cheque din tace"a ganina duk wani aiki da zakayi yanzu kafi karfinshi dan Allah ka amshi kudinnan kyauta na baka saboda kafi karfinsu aguna kayi business dinka tunda kanason haka"

Aliyu ya amshi cheque din hannunta yaga miliyoyin kudi ya kalleta yace"meyasa zaki kwashe kudinki kibani ?kibarni nima na nema da kaina"

Ta marairaice tace"dan Allah ka amshesu hero wlh ban baka rabin kudin dake hannuna ba duk wata kudi na shigomin sukan dade basu fita ba dan Allah ka amsa idan har dagaske kana sona"

Yayi shiru yana tunani,

Tace"na rokeka dan Allah karka medomin su"

Yayi shiru kamar bazai mgna ba can zuwa taji yace"nagode sosai faseelat after all abinda kikamin har dukiyarki kin dauka kin bani "

Tana matukar jindadi ta rungumeshi tace"nagode sosai hero da ka amince nagode sosai "

Yayi murmushi ya zagayeta da hannuwa kafin ya sauya salon rungumar......

Tunda asuba suka hadu da usman memakon yabashi takaddu ya fadamai ya fasa neman aikin usman yayi yayi yafada mai dalili yaki ya hakura ,

Bayan yayi breakfast ya nufi wurin mamanshi daita kawai yafi yin shawara,

Suka gaisa yafadamata kudin da faseelat ta bashi ,

Tai shiru sannan tace" da wata matar kace ta baka kudin da zance ka mayar mata kudinta amma be kamata kamedawa faseelat ba saboda tana da hankali sosai kuma tana maka ladabi da biyayya ta na maka duk soyayya bana tunanin koda watarana zata goranta maka Nide shawarata shine ka amshi kudin ka kama business din da kake ganin ya dace da kai "

Kan Aliyu kasa yace"to mama duk yadda kikace haka zaai"

Mama tace"Allah ya maku albarka ya kara baku zaman lpy ya budamaka hanyoyin arziki "

Yace"amin mama"

Tai murmushi tace "ina faseelat tananan tana rigima?"

Yayi murmushi yace "eh dazaran sungama wanka zasu zo "

Tai murmushi tace "Allah yakaimu"

Yace"amin sena dawo "ya tashi ya fita,

Tundaga time din yafara tsara yadda zaiyi business dinshi yadda kudin bazasu mutu ba cikin ikon Allah ya gina babban wurin siyar da poultry da kifi kowane iri ya samu yara masu kulawa da wurin babban yaranshi da suka dade tare ya yadda dashi sosai shine ke kula da wurin,

Shi kuwa ya kama babban shago a kasuwa ya zuba kayayyaki babies wears under wears laces atamfofi material lace net veil's dasauransu yana zama da kanshi kafin a hankali ya samu yara tun baasanshi ba haryayi suna saboda baa ciniki shagonshi last price kawai ake fada kabiya ka tafi abinka ba cuta ba cutarwa,

Cikin kankanin lokaci arziki ya fara yawaita awurinshi hakan ko bawanda yakai faseelat farinciki ,

Bayan 3yrs Aliyu ya zama hamshakin me kudi tunda yafara samu ya sauyawa mama gida ya kaita saudiya sannan ne ya gina masu babban gida suka koma da rayuwa cikin sa ,

Little faseelat har tayi wayau ta fara zuwa school, school dinsu daya da su twins yayan fahad ,

Yayinda faseelat ke dauke da wani tsohon cikin haihuwa ko yau ko gobe ,

Aysha ko ta dawo normal life kamar kowa a karshe burinta ya cika harta koma aiki a general Hosp tana temakawa mata haryanzu batada ciki kuma batare da tayi planing ba,

Soyayyar faseelat nanan daram a zuciyar fahad wata soyayyar duk jimawarta bazata mantuba lokaci zuwa lokaci yakan tunota dukda besan ina take ba bare yakara sanyata idanunsa,

Roshni na nan tana cigaba da rayuwa cikin makanta da cutar HIV dinta tanata fama da shan mgni,

Amisha ko se a wannan year dinne wani alhaji ya fito neman aurenta me kudi ne sosai yana matukar sonta matansa ukku a kagare take tayi aure batare da wani zabi ba ta amince aka fara shirin bikinsu ,

Gidansu jamil suna rayuwa da abida da yaranta cike da kaunar juna batare da sex ba se lokacin abida ta kara gane cewa gabadaya laifintane da son zuciya time da tabiyewa shedan tana tarayya da jamil don gashi yanzu babu sex amma bata taba tunanin yin wani abu ba ko neman wani duk da de wani lokaci suna kasancewa da jamil suna biyawa juna bukata batare da sex din ba,bangaren lpyarsu sunanan suna fama da shan magani daily ba fashi,

Yau alhamis da daddare su jamil na kwance suna bacci cikin dare yafara jin abinda yafi shekara 6 bai jiba kamar a mafarki yaji abun ya bude idanunsa ya natsu yaji tabbas joystick dinsa tayi erect bai yardaba se da ya kai hannunsa wurin ya taba yaji tabbas erect ne yayi zumbur yana murna ya tashi zaune ya fiddota waje yana kallo still de tana kyam yana matukar farinciki yafara tada abida daga barci ta tashi zaune dasauri tace"daddynsu lpy?"

Ya kama hannunta ya dora kan joystick dinsa yana matukar farinciki yace"nasamu lpy abida kinji ko? Na warke"

Tai murmushi tana jindadi ta jinjina kai ta lumshe ido tace"dan Allah jamill......."

Kamar yasan mezatace ya rufe bakinta yace"shiitttttt sugar jiki magayi"

Ya rungume ta yana murna yafara kissing dinta ta koina tafara meda mishi don tayi balain missing abun sosai sunata romancing juna yafara sex daita sede power din ba kamar baya ba,

Gidansu faseelat suna tare da mijinta suna faranta ran juna little faseelat na dakinta tana baccinta se gab asuba Aliyu ya kyaleta saboda yadda yaga tanason abun sosai yasa ya biyemata,

Bayan sunyi wanka suka koma bacci da asuba tana yin salla ta bingire wurin tana bacci,

Yana dawowa masallaci ya sameta kwance yawuce dakin little faseelat tanata bacci ya zauna gefenta yana murmushi yafara shafar gashinta ta bude idanunta ta kalleshi ya saki murmushi yace"sweetheart gari ya waye karkiyi lati"

Tai karamin murmushi ta tashi zaune tace"abba yau Friday ko?"

Yace" yau Friday sweetheart"

Tai dogon murmushi tace"zamuje gidan Ummi?"

Yace"eh idan kinaso"

Tai murmushi ta sauka a bed ta nufi toilet ,

Ya bita da murmushi ya tashi ya fita duk fadin gidansu basa da me aiki saboda lalura🤪 ya shiga kitchen yafara kokarin soya doya da kwai da sauce,


Little tagama salla ta shiga dakinsu faseelat ta samu tana bacci ta zauna gabanta ta fara kiranta "umma Umma kitashi kimin wanka"

Faseelat ta bude ido ganin haske yasa ta mikewa zaune ta kalleta tace"sorry namesake bacci ya daukeni kinyi salla?"

Ta daga kai tace"ina kwana?"

Faseelat tai murmushi tace"lpy lau muga bakin ya wanku?"

Little ta wage bakin faseelat tai murmushi tace"excellent yanzu muje na shiryaki " ta tashi ta kamata suka fita kitchen ta samu Aliyu nata gumurzu da pan ta tsaya tana dariya tace"sannu da aiki hero"

Ya juyo yana murmushi yace "ina aikin yake ai mun saba"

Tai murmushi tace "bari naje nai mata wanka kar tayi late kai sauri kaima"

Yace"to ranki shi dade "

Tai murmushi ta dauki faseelat ta fita,

Tai mata wanka ta shafamata mai da yar powder tasa mata unifoam suka fito dining Aliyu ya na serving dinsu ga launch box din faseelat a gefe suka zauna sukai breakfast sannan ya saka riga ya kama hannun faseelat suka tafi school ,

Yana ajiyeta ya bude mata mota ta fita ba tsayawa ya tada motar ya nufi gida don ya shirya ya fita aiki,

Time din fahad ya kawo diyansa yana ganin faseelat seda gabansa ya fadi yayita kallonta harta shige school ya dade yana tunani duk inda ta fito tabbas jinin faseelat dinshi ce don yadda yakeji kadai ya tabbatar masa bare ga kamanin sunyi yawa sannan ya tafi aiki ,

Aliyu na komawa gida ya samu faseelat na gyaran gidan yayi murmushi yana kallonta da dogon cikinta yace"maman twins sannu da kokari kibar aikinnan kije kihuta "

Tai murmushi ta nufeshi ta zagaye kugunshi tace"muje nai maka wanka na shiryaka ka fita"

Yayi murmushi ya zagayeta suka nufi toilet ta tubeshi ta jashi cikin shower tafara gurzashi ,

Yafara sakin murmushi jin wankan yake tamkar waiwayi ya kureta da kallo yana tuno tastyn din da yaji jiya yana jin desire sosai

Ta duka tana gurzo kasanshi ya saki murmushi me sauti ya rungumota jikinshi faseelat ta kalleshi ganin yanayinshi yasa tai murmushi tace"Allah zaka makara"

Yace"bakomi inde zaa bani"

Tai murmushi tace "kadaure ka fita jiya fa gabadaya ..."

Ruwan da ya zubo jikinta ne yasa ta yin shiru seda suka jike kaff kumfan jikinta ya fita sannan ya kashe shower ya tubeta ya jata bedroom girman cikinta be hanashi ganin kyanta ba ya fara romancing dinta itama da yake ta kware tafara kama mishi suka cigaba da jindadi,

Fahad na aiki yana tuno faseelat da yarinyar daya gani karfe 11:40 ko tashinsu baaiba ya nufi makarantar yayi parking ya zubawa gate din ido,

Yana zaune cikin motar har aka tashi yara suka fara fitowa daga school din sunata shiga motoci har yaransa sukazo suka shiga motar yanata kallon gate yaga fitowar faseelat can zuwa ta fito yakara zubamata ido sosai yanayin tafiyarta kanshi seya tuno mashi faseelat dinshi tai tsaye bakin gate ya bude kofa ya fita ya nufi wurinta,

Su faseelat suna ta bacci ta farka idonta ya sauka kan agogo dasauri ta fara tashin Aliyu ya bude ido yana kallonta,

Tace"katashi 12 ta wuce namesake na can na jira "

Bai bari ta karasa ba ya tashi ya jawo rigarshi ya zura ya dauki key ya fita dasauri,nan kusa ba abinda yakeso fiye da diyarshi sosai yake kaunarta yana kuma ji daita,

Fahad ya isa gun faseelat ta kalleshi ta matsa ,

yayi murmushi ya matsa ya zukunna gabanta yana murmushi yace"ya sunanki?"

Tai masa wani kallo kamar bazatai mgna ba tace "faseelat"

Ya saki sassanyar murmushi yana jindadi yau gashi ga diyar Queen dinshi yace"ina daddynki?"

Tace"yana zuwa"

Ya sakeyin murmushi ya Ciro wani tsadadden biscuit ya mika mata ,

Ta girgizakai taki amsa,

Dedenan Aliyu ya iso kofar school din yatsaya kallonsu,

Fahad yace"bazaki amsa ba?"

Tace"banaci"

Yayi murmushi yace"to ki amsa ki kaiwa kaninki kice wa mommy inji uncle"

Ta amsa tace"thank u"

Ya kai fuskarshi yawa cheek dinta kiss dakyar ya janye yana tuno time din kissing dinsu da faseelat,

Aliyu ya karaso yana mashi wani kallo fahad na ganinshi ya mike tsaye yana murmushi ya mikawa Aliyu hannu,

Aliyu yabashi suka gaisa,

Fahad yace"yara sunata tafiya tana tsaye ita kadai shine na tsaya muna gaisawa ga yarana can a motor suna jirana"ya nunamai motar

Aliyu ya kalli motar yace"nagode sosai "suka sakeyin musabaha fahad ya juya ya nufi motarshi yanajin kishin ganin Aliyu a ranshi ,

Aliyu ya dauki faseelat jikinshi yana kallonta yace"sweetheart I'm sorry nayi late"

Ta turo baki zatai kuka yayi dariya yace"sorry sorry bazan sakeba"

Suka shiga mota suka nufi gida,

Fahad ya shiga mota ya tada suka dau hanya yana tuki very slow ameer da ameera nata kallon kallo ameer yace"daddy wacece kabawa biscuit?"

Ya kalleshi ranshi badadi soyayyar faseelat tadawo sabuwa fill a ranshi saboda ganin yarta ya juya ya cigaba da driving batare da mgna ba,

Queen amina tace"class dinmu daya itace monitor watarana tana bamu chocolate"

Wannan yasa ameer suka meda hankali gun Queen ta dinga basu labari shi ko fahad nata driving yana tunani maybe da yanzu diyarshi ce amma mommy ta hanashi ya tuno Aliyu dass dashi da kaganshi kasan yana jindadi,wata zuciyarshi tace maybe ma ta manta ka,

Ya fidda huci idanunshi jawur,

Su aliyu na isa gida faseelat ta fito da gudu ta nufi ciki,


Faseelat tace"oyoyo oyoyo namesake"

Little ta rungumeta tana murna ta zare jikinta tace"Umma kimin wanka gidan Ummi Abba zai kaini"

Faseelat tace"gidan mama de ko"

Faseelat ta make kafada,

Faseelat tace"kibari next Friday mutafi wurin ummin"

Aliyu ya shigo ya zauna kan kujera yana kallonsu yace"ki kyaleta mana inda takeso zan kaita"

Ta kalleshi ta marairaice fuska tace "nima inason zuwa gidan mama inason ciyo kwadon cabbage din nan ko kayimin baya dadi"

Yayi dariya yace "amma kike cinyewa? To kibari in nadawo masallaci zan biya in ansomiki kiyi zamanki bakiga yadda cikinnan yayi girma bane?"

Faseelat ta turo lips tace"inde hakane zanje gidan Ummin nima"

Yayi murmushi yace"to kushirya dasauri in ajiyeku in wuce masallaci ko nai tafiya ta ki kukuta a haka kiyi driving"

Taja hannun faseelat suka nufi dakinta,

Shi kuma ya tashi ya shiga wanka,

Suna gama shiri suka fito gabadaya yana rike da little faseelat da jikkar faseelat har bakin mota ya bude mata ta shiga yasa little da jikka a baya ya shiga ya tada suka bar gidan,

Suna cikin motar little tace"Abba inci wannan biscuit din da uncle yabani?"

Yace"kici sweetheart "

Faseelat ta juya tace"waye uncle kuma? "

Aliyu yace"naje daukota nasamu wani mutum duke gabanta yaga baazo daukarta ba yana ta mata labari shine yabata biscuit har kiss ya mata tamkar yasanta"

Ya kalli faseelat a glass yace"kinsan yaranshi ne na cikin motar?"

Tace"eh naga queen amina da twins babansu ne"

Faseelat na jin hakan zuciyarta ta halba ta fara tuno fahad da rayuwar da sukayi har zuwa sanda sukai bankwana nan take mararta tafara juyi ta dafe ciki tana yamutsa fuska suna gab isa gidansu ,

Aliyu ya kalleta yace"ya de?"

Tana matse lips tace"mutafi asibity cikina ke ciwo"

Hanjin Aliyu seda suka juya sosai yake tsoron labourn saboda yadda yaga tasha wuyar na faseelat,

Dasauri ya juya suka dauki hanyar asibity ,

Little faseelat ta matso kamar zatai kuka tafara jerowa faseelat sannu tanayi Aliyu nayi itako koji batayi har suka isa asibity aka shiga daita labour room ta fara gumurzun nishi da yunkuri,

Zuciyar Aliyu nata harbawa ya kama hannun faseelat suka fita ya kaita gidan Ummi sannan ya wuce masallaci sosai ya mata addua ana gama salla ya dawo hankalinshi tashe yana zuwa bakin dakin kukan jariri yafara shedamai ta haihu tashin hankalin ya koma farinciki dukda haka wani bangaren heart dinshi na bugu yanaso yafarajin lpyar matarshi,

Bayan lokaci likita ta fito a dakin ta wuceshi yayi saurin shiga dakin ya samu faseelat kwance idanunta rumtse ga babbyn a hannun nurse yanata kuka,

Yaje ya amsheshi yana amsarshi yayi shiru ya cigaba da kallon yaron me kama dashi sosai yana hamdala,

Sannan ya nufi wurin faseelat ya zauna gefe cikin farinciki yace"sannu heartbeat "

Ta bude ido ta kalleshi,

Ya sakarmata murmushi yace "nagode sosai da haifamin kyawawa da kike fatana Allah yabaki lpy "

Tai karamin murmushi ta meda ido ta lumshe ,

Ya ajiye yaron hankalinshi a dan tashe ya rikota yace"meke maki ciwo?"

Ta girgizakai ta kalli yaron tana boye damuwarta tai murmushi tace"kalleshi babba duk ya jimin ciwo "

Aliyu ya dora hannu saman kanta yana shafawa yace"sannu heartbeat insha Allah very soon zaki warke I love u so much "

Ta lumshe ido tace"love u too"

Yayi murmushi ya mata kiss a head ya dawo da yaron saitin ta ta bude ido sosai tana kallonshi kamanninshi komi kamarshi tai murmushi tana jin kaunar yaron sosai,

Aliyu yace "wane suna kkso asamishi?wannan karon ke zaki zaba cos nakine"

Tayi murmushi in cool tace "haydar "

Ya fiddo ido yana farinciki yace"dagaske?"

Ta jinjina kai tace"he's like u and haydar shine sunan dana fiso a yanzu duk fadin duniyarnan"

Ya kamo hannunta ya rungume yana murna yana kissing dinshi ta kureshi da kallo tana murmushi,

Shigowar su Ummi da ya omer da matarshi yasa shi sakin hannun ya tashi tsaye ya matsa gefe yana jin kunya ,

Duk hankalinsu na wurinta suka tafi wurinta suna murna suna mata sannu ya omer ya kai hannu zai dauki babyn little faseelat tace"karka tafamin d'an d'ana"ta kalli faseelat tace"Umma ke kikace idan kin haihu zaki bani babyn ko?"

Faseelat ta jinjina kai tana murmushi,

Ummi na murmushi tace"to mude abamu aro muganshi kinji faseelat? "

Ta daga kai tana farinciki,

Suka fara daukarshi suna kallonshi cikin farinciki sunasa masa albarka Sega su mama da yarta daya data rage gabanta suna matukar farinciki sukaita yiwa faseelat sannu,

Hankalin Faseelat na wurinsu ta dan kalli Aliyu dake gefe tundazu idonshi na kanta yana ta kallonta ,

Yayi heart da yatsunshi goma yana murmushi,

Tai murmushin jindadi ta lumshe ido kaunar mijinta na karuwa Ta na yawo acikin illahirin zuciyarta.






Alhamdulillah




Nan na kawo karshen raggon miji return Allah ka gafartamin kurakuraina ,nagode sosai ga wadanda suka biya don jin labarin nagode kwarai Allah yabarmu tare da wadanda sukaita min sharhi da wadanda sukamin kyautuka ina matukar godiya Allah yabar kauna ,

se mun hadu a *shigar sauri* its painful love story the romance will going to be special kyautane small gift from me zakuji dadinshi sosai insha Allah, nagode sosai da kauna se kunjini a sabon labarin nawa,

Karku manta sunanshi *SHIGAR SAURI*
Painful love story


Taku SHALELE Nike maku godiya buhu_buhu🥰


Thanks u all
Downloaded from GNOVELS.COM.NG




This Novel is downloaded from https://GNOVELS.COM.NG
to download more hausa novels visits our site at www.GNOVELS.COM.NG

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/gnovels

Twitter : https://twitter.com/gnovels

Telegram : https://t.me/gnovels


Please Login or Register in order to submit comment