Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tana kwance idanunta lumshe yana shiga ya fallawa kanta mari tai saurin tashi zaune tana hawaye ,

Ranshi bace yace"mutuniyar banza abun naki memakon ya ragu karuwa yake Allah ya shiryeki kifito ki sameni daki dan ubanki"ya juya ya fita yana huci,

Jameela na dafe da gefen fuska tana kuka ta sauko ta nufi dakin a tsorace tana gudun ya nakadamata duka,

Suna zaune kowa ya rike kai tashigo ta zube kasa tana hawaye,

Suna binta da kallon tirrr Umma na kuka tace"Jameela kina cusamin bakinciki a rayuwata lesbian Jameela? Da aurenki kike neman mace yaruwarki?waiyazubillah Allah ya shiryeki "

Jameela nata hawaye takasa dagowa ta kallesu,

Abba ya kura mata ido duka nawa take yar figil daita se tarin iskanci buhu_buhu akai ta ina ma take koyo ?sekace wadda ake saukarwa wahayi ,ranshi bace yace"keda wacece yakama?"

Tai shiru taki mgna ya kwatsa mata tsawa yace"keda wacece?"

Ta dago tana hawaye tai shiru ya tashi ya nufi wayar chargy Jameela tai saurin cewa "dan Allah kada kabugeni ni da Mimi ce"

Abba ya karasa jawo wayar ya zabga mata daya yana hawaye yace"tun yaushe kuke wannan iskancin?"

Tai saurin cewa "dan Allah kuyi hakuri"tana kuka sosai tana sosa gun,

Ya fara lafta mata wayar tanata kuka tana bada hakuri sannan ya dakata yace" tunyaushe dan ubanki?"

Tace"tun muna... school"

Abba yakoma ya zauna kan bed ya dafe kai da hannu biyu yana hawaye,

Jameela na kwance tanata kuka da nishin wahala breast dinta na zuba duk gaban rigarta a jike,

Umma na hawaye zuciyarta kamar ta cire tayar saboda zafi tace"Jameela kinason rahamar Allah ko?duk shekarunnan kinyisu kina sabamishi idan da shaawa ta saki yanzu minene yasa kike aikatawa da aurenki?haba Jameela kinsan yaushe zaki mutune kinsan adadin time da Allah ya iyakance na rayuwarki ?memakon ki aikata aikin kirki kisamu rahmarshi bayan fitar ranki dama nan duniya seki rika aikata abinda ranki keso idan kikamutu kina cikin aikatawa me kike tunanin samu wuta ko aljanna ?haba Jameela se yaushe zakiyi hankaline duk cikin kannenki bame mugun dabiarki ko cikin dangi bame shigen halinki wlh kituba tun kafin lokaci ya kuremaki"

Jameela nata kuka batace uffan ba,

Abba yace"na zalunci bawan Allan nan dana bashi ke banyi tunanin zaki dawwama haka ba nayi tunanin shiryuwarki"

Jameela ta tashi zaune tana hawaye tace "kuyi hakuri dan Allah wlh bazan kara ba"

Dukkansu bawanda yace wani abu sunata kallonta ,jin sunyi shiru yasa tatashi ta fita takoma daki ta kwanta tanata kuka,

Bayan fitar ta Umma tafara nishi sama_sama numfashinta na niyyar daukewa hankalin Abba tashe yabata magani yafara bata baki "kiyi hakuri don kana mumini na kwarai bazaisa Allah yaki jarabtarka ba zai iya jarabtarka ta kowane yanayi da yaso in yaso seya baka da kangararre ko yabaki miji mugu ko ya jarabceki ta bangaren uwarmijinki ko makwabta ko wani abu idan kayi hakuri ka jajirce kayi addua seya yayemiki idan kuma bai yayemiki ba zaki cigaba da samun ladan hakurin kuma zaki samu sakamako mai kyau wurin Allah ,

Ba dubarar mutum kesa yaranshi su zama masu tarbiyya ba Allah ne ya yarda da hakan da jajircewa wurin basu tarbiyyar da kuma addua idan yaso seki jajircen kinayi amma suki amsa kiyi hakuri ki dau kaddara muyita mata adduar shiriya idan da rabo zata shiryu intana da Rabon rahmar Allah "

Ta jinjinakai tana hawaye tace"zanje in samu granny din dayar yarinyar domin su san halin da take ciki donsu dau mataki"

Abba yace"ya kamata su sani"

Da marece idanunta jawur Abba ya kaita gidan granny,

Bayan sun gaisa granny ta kawomata drinks tayi murmushi tace"nagode"batare da tasha ba tace"nazone akan wata magana ta Mimi da Jameela"

Granny tace"to to "ta gyara glashi tace" Allah yasa lpy"

Umma tace"ba lpy ba gaskiya Jameela de da Mimi sundade suna dabiar banza ta madigo yanzu haka Jameela na gida mijinta ya sakota saboda kamasu da yayi"

Granny tai salati tai shiru tana tuno lokuta da dama da suke da alamar tambaya sede bata ba abun muhimmanci ba time din, jikinta mace tace"yanzu dama yarannan neman juna suke bansaniba?"

Umma tace"aikuwa hakuri zaai nazone nafada don Ku dau mataki akanta kuma dan Allah ko Jameela tazo nan karkubarta ta zauna"

Granny tace"Allah ya kyauta ya shiryamana zuria nagode sosai insha Allah zansan matakin da zan dauka"

Umma tace"zan koma se anjima"

Granny da gwiwoyinta sukai sanyi tace"to nagode"Umma ta fita a gidan,

Granny tai shiru tanata tunani Sega mimin ta shigo ta dago idanu tana kallonta,

Taje tabaje kan kujera tana juya kai da lumshe eyes tace "granny I'm so tired wlh"

Granny tace"so tired din ubanki ashe dama duk dadewar da kukeyi da Jameela in tazo tai wuni currr ashe lalikar juna kuke?"

Mimi ta tashi zaune dasauri tace"LA!!! granny waye keson hadani daku ni kuma da Jameela ?haba granny"

Granny tace"kinci ubanki wlh tunda kin rainani bari na kira shi nafada mai yasan matakin da zai dauka yariska kullum kina lumlumshe idanu kamar me cutar bacci"

Murmushi ya kwacewa Mimi tace"dan Allah karki ki fadawa daddy plsss my kakale"

Granny tai tsoki ta dauki waya ta kira no din daddynta,

Ya dauka da girmamawa yace"hjy ina wuni kuna lpy?"

Tace"ina fa lpy yarinyarnan ta iskance hartana bin mace yaruwarta"

Mimi ta zaro ido ta rufe baki,

Granny ta cigaba da cewa"yanzunnan mamar kawarta tazo takefadamin mijinta ya saki diyar saboda ya kamasu a gado tare dan Allah kasan me zakai idan shaawar aure takeyi gwara kai saurin yi mata tun kafin ta kwaso mana abun kunya"

Daddyn Mimi ranshi bace idanunshi jawur yace "tana ina ?"

Granny tace"gata tadawo daga yawan iskancin ai tana de zuwa school ne amma Allah kadai yasan inda take zuwa"

Yace " hjy bata ...bata"

Ta mikawa Mimi wayar Mimi nawa granny wani kallo takara wayar kunne a hankali tace"daddy"

A fadace yace"yimin shiru wacce batasan ciwon kanta ba anturaki makaranta kina yawan kwartanci gidajen jamaa to barikiji sati daya currr na baki ki fiddo mijin aure inba haka ba zanba Wanda nagadama kina jina?"

Tace"eh "tana tabe baki,

Yace" shashsha karki sake fita wata school kingama"

Tace"innalillahi "tana kuka tace" daddy semester mu hartakai karshe dan Allah kabarni in cigaba"

Yace"yi mun shiru marar kunya sati daya nayi baki fiddo kowaba sede kiji na dauramiki aure da Wanda naso"diff yakashe wayar,

Ta wurgar da wayar kan kujera tatashi da gudu ta nufi dakinta,

Granny ta kalli wayar tace"kota lalace ubanki zai sai wata"

Mimi na shiga daki tafada kan bed tana kuka sosai saboda me zaai mata aure kuma a hanata zuwa makaranta ?,

Tana cikin kukan ta share hawaye ta dauki syrup daya tana sha ta goge hawayen tace"seme nan da sati seka badani sadaka"tai dariya tace"shikenan andena takurani inyi yadda nakeso"ta cigaba da shan syrup dinta sannan ta kwanta bacci,

Shiru_shiru bata fito cin abinci ba granny ta dauko abincin ta shigo dakin ta sameta kwance tana bacci ga kwalba biyu daya gefen gadon daya rike hannunta ta jinjina kai ta juya ta fita ranta badadi,

Bayan ishai alhaji ya shigo gida jikinshi mace,

Faseelat taje ta tarboshi tana murna tai hugging dinshi,

Taji jikinshi sanyaye ba kamar kullum ba ta dago tana kallon fuskarshi tace"dear meke damunka?"

Yayi gajeren murmushi yace"just stress nothing more"

Ta kure idanunshi da kallo zuciyarta ta riga tagama bata ba lpy akwai abinda ke damunshi tai murmushi tace"sannu dear muje na dan gasa maka jikin nabaka tea da drugs kahuta"

Yace"thanks "

Suka nufi ciki tana rikedashi ta masa wanka da ruwan dumi suka fito ta shiryashi ta kawomai tea tabashi yasha da magani yana jingine a kan bed ta mikar da kafafunshi tanai masa tausa,

Ya lumshe ido yana tunanin papern result da ya gani da suna jameel jiki yakasa mantawa yana karyata heart dinshi tana kara sashi zargin abida to waima meyakaita test din jini?

Faseelat na masa tausa tana kallon fuskarshi kamar zatai kuka tace"dear dan Allah minene ke damunka ?nasani akwai damuwa tare da kai "

Yayi murmushin dole yace"bakomai dear ki kwantar da hankalinki kinji?"

Tai shiru tana kallonshi ya jawota jikinshi ya rungume ya dora hannu a cikinta yana shafawa idanunshi lumshe a haka sukai bacci bame dadi ba wannan itace ranar da sukai bacci batare da wanka ba tunda suka dawo Niger...
[2/2, 3:08 PM] Maman Mamy: 76


After two days

Ranar girkin faseelat ne domin dakin hjy Rukayya ya kwana,

Abida datagama wa jameel alkawari yau zasu hadu a hotel ta nufi dakin alhaji dauke da suhailat,

Ya dago ya kalleta haryanzu bai mata maganar ba kuma bai nuna mata wani abu ba,

Taje ta zauna gefenshi tace"alhaji zan kai suhailat asibity jiya bamuyi bacci ba tanata kuka"

Ya dauke hannunshi daga system ya amshi suhailat din yana dubata yace"kuma jikinta ba zafi"

Tace"eh maybe cikinta na ciwo kowani abun"

Yace"ya kamata kitafi da wuri"

Tace"eh harna shirya tafiya kawai zanyi"

Yace"to Allah ya kiyaye kina bukatar kudi?"

Tai murmushi ta girgizakai tace"ina da kudi sena dawo"

Yace "OK ki kula sosai"

Ta amshi suhailat zata fita Sega hjy Rukayya tashigo taci gayu sosai ta kalli abida ,

Abida tace "mommy muntafi asibity suhailat bata lpy"

Hjy tace "ayyah" tana duba suhailat tace"sannu suhailat sekun dawo"

Abida tace "Allah yasa " ta fita a dakin,

Itakuma hjy Rukayya ta shiga tafara kimtsa alhaji don fita aiki,

Abida ta nufi hotel hankalinta kwance tana murnar haduwa da masoyinta jameel,

Bangare guda roshni na cikin hotel din sun kwana da wani sabon alhaji da tayi ,

Bayan sunyi breakfast suka fita suka zagayo gari suka dawo suka zauna cikin mota a parking space suna fira,

Suna zaune Sega hjy abida tayi parking ta fito dauke da suhailat ,

Roshni ta kureta da kallo ta glass sosai ta ganeta ,hjy abida ko ta nufi ciki sabe da diyarta,roshni na cigaba da kallon ta shin me tazoyi a hotel tunda sassafe?tambayar da takewa kanta kenan,

Alhajin roshni yace"waimi kike kallo?"

Ta juyo tai murmushi tace"kishiyar kawata ce nagani shine nake mamakin me tazoyi anan "

Yayi dariyar yan bariki yace "ke me kikeyi anan?"

Tai masa wani kallo tace"abinda yakawoka"

Yace"to itama abinda tazoyi kenan"

Roshni tai murmushi tace"baya yiwuwa"

Suna cikin labari Jameel yazo yayi parking dayan gefensu kallo daya tai masa taji tana shaawarshi ta dauke ido don kar alhajin ya gane,

Jamil ya nufi ciki yanata zuba kamshi bayan minutes segashi ya fito dauke da suhailat ya bude motar ya dauko wata Leda a gidan baya ya rufe ya nufi ciki,

Roshni data ganshi dauke da suhailat tace"balai"a fili ,

Tai saurin kallon alhajin tace "ina zuwa " tabi bayan jameel dasauri,

Jameela besanta ba be taba haduwa daita baidamu daita ba yana tafiya yanawa yarsa wasa har bakin room din su ya tura ya shiga ya rufe,

Roshni tabi dakin da kallo ranta bace tanajin mugun haushi da kishi ta kalli no din dakin room 55 ta juya ta nufi wurin waiter tana zuwa suka gaisa daita tace"business nakeso muyi in kina da bukatar kudi"

Waiter din bayarabiyace kunsan mutanenmu akwaison kudi🤣ko akwaisu komin yawansu muna bukatar kari tace"wane kala business zamuyi?"

Roshni tai murmushi koba komi in har aka kama abida kila alhaji ya saketa kawarta faseelat zata huta da masifa tace"wani gajeren aiki zakimin da zan biyaki kudi masu yawa nawa kike amsa a month?"

Waiter tai shiru sannan tace"45,000"

Roshni tace"zan baki 100k yanzunnan kuma abinda zai faru sirrine ba kowa zaisani ba zakici kudinki kuma ki cigaba da aikinki"

Waiter tace"inajinki"

Roshni tace"key na room 55 nakeson ki aramin so daya tall cikin mintuna biyar zan dawomiki dashi"

Waiter tai shiru tana numfashi jin 100k ya daga mata hankali,

Roshni tace"idan kuma sunyi kadan tell me nawa kikeso?"

Waiter taji dama tace"zakibani 200k ?saboda ina iya loosing aikina akwai risk sosai fa"

Roshni tai murmushi kome zataiwa faseelat bata fadi ba tana mata mutunci bata kyamarta sam, tace"naji zanbaki 200k wani mutum zaizo kibashi key din "

Waiter tace"OK angama"

Roshni tace"ina zuwa" takoma wurin alhajinta ranta bace,

Yace"wai lpy kinbarni ni kadai eyee honey ko kingaji dani kin hango wani"

Tai tsoki tace"wannan matar data wuce kishiyar kawata ce as I told u shi kuma wannan mutumin daya fito da yarinya nabi bayanshi to kwartone babyn shice suna kama sosai wlh tana cutar mijinta sannan karta kwashi cuta tasakawa kawata inason kawata kamar yadda takesona sosai ka temakamin"tafara hawaye

Ranshi badadi yanaji kamar matarshi ce yace"to mekikeso ke ?"

Tace"Inason kasamo min no din alhaji nura me dollar sannan kabani 200k cash"

Ya zaro ido yace"Matar alhaji ce? Muna business dashi mtswww mata _mata!! ai ina da no din base an tsaya nema ba sannan ko nawa kikeso baby zan iya baki ko da last card dina ne inajin dadinki sosai"

Tai murmushi tace"thanks u nagode sosai "

Ya ciro waya yabata tai copy no din sannan ya bude loka ya zaro yan dubu_dubu tsoffi nannade ya mika mata yace"200 ne nan"ta amsa ta juya kudin tace" nagode sosai and zan nuna maka jindadina acan kuma nafasa tafiya yau zan kara kwana for ur enjoyment "

Yace"wow bab thank u so much"ya jawota yana mata kiss,

Tai murmushi ta zare jikinta tai dialing no din alhaji basu dade da fitowa a meeting ba ya dauka yana zama kan seat yace"hello"

Tace"alhaji ina kwana?"

Yace"lpy lau wa ke mgna?"

Tace"sunana rashida ni kawar matarka ce abida bazan boyemaka ba matarka tadade tana cin amanarka tadade suna tarayya da wani ba kaiba"

Alhaji yayi saurin mikewa zuciyarshi na ciwo idanunshi na kawo ruwa,

Ta cigaba da cewa"kayi hakuri akan abinda zakaji ina me tabbatarmaka yarinyarnan dake hannunta ba taka bace saboda sosai take kama da ubanta"

Tari ya tasowa alhaji yafara tari yana yamutsa fuska,

Roshni tace"idan kuma kanason ka tabbatar kaje shagalinku hotel kaje wurin waiter ka amshi key direct to room55 kagani da idonka karkayi lati don ceton lpyar iyalinka da kai kanka na barka lpy"takashe Kiran,

Alhaji ya koma kan seat ya zauna yana cigaba da tari idanunshi jawur sun cika da hawaye yana cikin tarin jini yafara biyowa yasa handkerchief yana gogewa wata mind dinshi nace masa ya tafi wata kuma na hanashi sosai yakejin kishi yana gudun yaga abinda zaisa zuciyarshi bugawa ,

Wata zuciyarshi tace"yazaai kayarda lokaci daya?idan anason rabaku ne shikenan sunci saa zaka yarda abidarka zata kula wani harta bashi jikinta think alhaji abida na sonka tana kishinka bazatai maka haka ba

Yanajin abinda heart dinshi tace ya amince ya goge bakinshi da idonshi ya tashi ya fita zai shiga mota driver ya taso ya daga mai hannu yace"yanzu zan dawo"ya shiga ya tada ya jata da gudu,

Drivern yabi motar da kallo hankalinshi tashe yadda yaga jikin alhajin na rawa da yadda yaja motar,

Roshni ko tana gama wayar ta kalli alhajinta tace"mukoma ciki"tana lashe lips ,

Ya dora hannu a breast dinta ya matsa yace"tow madara "suka bude mota suka fita suka nufi ciki,

Ta tsaya wurin waiter ta mika mata kudinta tace" kiyi abinda nace"sannan suka wuce ciki,

Waiter tai saurin kwashe kudi ta boye a jikka jikinta na rawa tana nishi albashin wata nawa an dunkula matasu time guda ,dasauri tafara neman spare keys ta samo na room din ta ajiye tana jiran azo amsa ta bada,

Alhaji na driving wani jinin na fitowa sede yasa handkerchief ya share koda ba gaskiya bane tabbas seyayi jinya asibity domin yadda yakejin heart dinshi dama kusan kwana nawa yana bacci marar dadi da kwanciyar hankali,

Yana zuwa hotel din yayi parking ya shiga ciki yaisa wurin waiter kamar yadda akace yace"room 55"

Tanaji tagane ta kalleshi da kaganshi kaga me kudi ta mika mai key din ya amsa ya nufi manyan dakunan zuciyarshi na bugawa,

Su jameel sun bankawa suhailat syrup tayi bacci suka fara budirinsu abida tayi goho yana hard sex daita tanata nishi da sambatu tana jin mugun dadi na kai mata koina shima jameel sosai yake enjoying yana kara tura joystick dinsa sosai yana sex daita da karfi yana jawo breast dinta ta kasa yana matsa ,

Alhaji na zuwa bakin kofar dakin yayi tsaye wata zuciyar na cewa ya shiga wata kuwa tana hanashi nishi_nishi daya rikaji kadan_kadan shiya katseshi yakara saurarawa sosai yanajin nishin mace da namiji,

Abida na jin matukar dadi tana nishi da hura hanci tace"ohhh!!! I love u jameel do it fast zan kawo wayyo dadi zai kasheni"

Wani jiri ya kama alhaji jin muryar abidarshi yayi saurin dafa bango ya rumtse ido sosai yanajin kamar ya zube kasa,

Abida tafara release tana ihu sosai "wayyo dadi jameel kara shiga sosai dan Allah.. ahhhh "

Jikin alhaji na rawa yanason gasgata cewar abidarshi ce ke wannan ihun dabata taba yi masa ba ,ya soka key din dakin yana murdawa ya bude jikinshi na rawa a hankali ya tura yashiga,

Abinda yagani ne yasa hawaye suka fara wankemai fuska kato na cin abidarshi tanata tsiyaya ya rike kugunta sosai yanayi ,

Duk basuji shigowarshi ba sunata enjoying alhaji ya dafe zuciyarshi kamar zata fashe idanunshi suka kai ga suhailat ya kalleta ya kalli jameel Sak shi kuwa,

Zuciyarshi tai mummunan bugawar dayasa komai nasa ya tsaya ya fadi ragwafff awurin,

Abida tai saurin juyowa jin motsi yayinda jameel ke kan gabar release yanata Sauri,

Me zata gani alhaji kwance tai saurin fasa kara tana kuka sosai ta janye jikinta da karfi,

Jameel ya tsaya kallonta tai saurin saukowa ta nufi alhajin tana kuka mai tsuma zuciya ,

Gaban jameel yayi muguwar faduwa ganin mutum kwance gun shide yasan ya kulle dakin ya kalli keys din ya kalli kofar dake hangame ya hango keys jiki,

Jikinshi na bari ya sauka dasauri ya kulle kofar yana zufa yana meda numfashi,

Abida ta rungume alhaji tana kuka sosai tana cewa "alhaji katashi katashi dan Allah karka mutu wlh sherin shedanne" tana cike da nadama da danasanin abinda take aikatawa,

Jameel ya kuresu da kallo kamar alhajin ya mutu zuciyarshi na tsinkewa yakoma yasaka sutura sannan ya dauko rigar abida yazo ya janyeta da karfi tanata kuka tana kama hannun alhaji yasa mata kaya,

Fuskarta shabe_shabe ta kalli jameel tace"dan Allah ka temakamin karya mutu alhajine mijinane "

Jameel ya taba heart dinshi yaji shiru bata bugawa ya taba jijiyar wuyanshi yaji tana harbawa,

Jikinshi mace ya kalli abida yace"yana numfashi kitashi kigoya suhailat mukamashi mukaishi asibity "

Ta na kuka Rurus da hawaye ta goya suhailat duk ta hirgice kamar mahaukaciya bako dankwali kanta takama mishi suka dagashi suka nufi mota dashi tanata kuka,

Waiter na tsaye taga sun wuce gabanta na mugun bugawa ta nufi dakin ta zaro key din ta dawo da gudu wurinta,

Su jameel suka kai alhaji motar abida ta kwantar da suhailat a seat tashiga ta nufi asibity dashi,

Jameel yabi motar da kallo seyaji ya tausayamai seyaji baiji dadin abinda yake aikatawa da abida ba ya juya dakin ya dauki key da kayan da tasiya masa ya nufo kofar fita ya tsaya yayita kallon kofar tabbas akwai Wanda ya gayyato alhaji komade miye gwara ya gudu tunda wuri yayi saurin fita a hotel din ya shiga mota ya nufi gida,

Abida na driving tana kuka tana kallon back seat alhaji still sheme tana isa asibity ta fita da gudu ta na kuka ta kirawo nurses sukazo da bed suka dorashi kai suka nufi ciki ,

Likitocin gabadaya suka rufu kanshi suna dubashi duk iyayinsu heart dinshi da numfashi basa respond,

Abida ta jingina da bango tana kuka sosai kanta hirjen _hirjen duk jameel ya cakudeshi tana cikin kukan ta nufi mota tashiga ta nufi gida cike da danasani zuciyarta na matukar ciwo,

Tana isa ta dauki suhailat ta nufi cikin gidan da gudunta,

Hjy Rukayya na falo tana kallo hankalinta kwance tana enjoying gidan mijinta yanzu sosai,Sega abida tafado tai zumbur tana kallonta takoma kamar mahaukaciya tace"abida lpy?"

Abida tai zaman dirshan kasa tana kuka sosai tace"alhaji ya fadi yana asibity kije ki kula dashi"

Zuciyar hjy Rukayya tai mummunan bugawa kanta yafara ciwo tana jin juwwa kunsan itama tana da hawan jini sede baiyi worst ba ,

Bakinta na rawa tace"meyasa meshi? "

Abida na kuka tace"dan Allah kitafi faduwa yayi baya motsi baya kome"

Hjy Rukayya takoma ta dauki hijab ta fita ta shiga mota ta nufi asibitin tanata tunani this days tanata ganinshi sukuku tayi_tayi yaki fadin kome hawaye suka fara zarya kuncinta kanta na cigaba da juyi tana sauri harta isa,

Ta nufi ciki dasauri har time din likitoci na zagaye da alhaji ta window take kallon shi ko motsi ba yayi tamkar matacce,

Ta sulale kasa zaune jikinta ba karfi ta rufe fuska tana kuka marar sauti hawaye na kwaranya a idanunta,

Bayan dogon lokaci alhaji yafara numfashi sama_sama amma zuciyarshi bata bugawa dede suka samai abun numfashi suka fito likita ya kira hjy Rukayya dama asibityn da suke zuwa ce,

Tana shiga doctor na zufa yace"alhaji na cikin ciwo yana bukatar kwararrun likitoci da gaggawa ya kamata a fitar dashi waje gobennan"

Hjy Rukayya na kuka tace "innalillahi wainna ilaihi rajiun"

Likitan ya cigaba da yi mata bayani sannan yafadi kudin da ake bukata ,

Ta tashi ta fita jikinta na rawa ta nufi gidan abokinshi bayanan Matar ta kirashi yazo dasauri suka nufi asibityn,

Abida ko tana inda take tana ihu har yara suka dawo school suka zagayeta sunayi se mubarak ne yasamu cewa "mommy wai mike faruwa ina mommynmu ?"

Abida ta kalleshi tana kuka tace"suna asibity daddynku bai lpy"

Yara suka kara kacamewa kuka shi kuwa mubarak ya tashi ya fita ya nufi asibityn,

Yana zuwa yasamu mommy tsaye tanata kallon alhaji ta glass jikinshi na rawa yana hawaye yaje yana kallonshi shima ,

Ta kalli mubarak tace"babanku baya lpy sosai yake cikin ciwo gobe kar Wanda yaje school kuzo ku ganshi kila na bankwana ne"

Mubarak yafara hawaye yana Jan majina yace"mommy kibar cewa haka dan Allah"

Tace"dole in fadamaka mubarak inaji lokacin da doctor ke fadawa alhaji cewa zuciyarshi bata functioning "

Mubarak ya zame ya dora hannu biyu akai yana kuka sosai yana tuno daddynsu da yadda yake nuna masu kauna da kulawa,

Da yaran da iyayen duk bawanda ya iya saka wani abu bakinshi har dare abida na son ganin alhaji tana tsoro sosai,

Da dare

Faseelat girkinta ne tagama shirye_shiryen tarbarshi kamar yadda takeyi kullum shiru har karfe goma alhaji bai shigoba tuntana bedroom ta dawo falo tanata kallon agogo shiru ba alhaji har 11 tana ganin 11 tayi taji bazata iya kara hakuri ba zuciyarta nafada mata ba lpy ba yadade ya shigo 9 amma har 11 ?ta dauki waya ta kira hjy Rukayya tanata ring se can zuwa mubarak ya dauka,

Bakinta na rawa tana kai kawo tace"mubarak ina daddynku yana gida?"

Mubarak na hawaye yace"daddy baya lpy yana asibity kwance tunda safe"

Zuciyar faseelat tai mummunan bugawa hawaye suka cika mata ido bakinta na rawa tace"yana wace asibity?"

Yafada mata asibityn ta datse kiran jikinta mace hawaye masu zafi suna zubomata tana tuno maganarshi cewa kila ya mutu kafin ta haihu ta nufi bedroom da gudu ta fito sanye da after da mayafi ta fita ta shiga mota ta nufi asibityn tana driving tana kuka tana surutai "karka tafi dear dan Allah karka tafi kabarni wlh kila nima mutuwa zanyi "
[2/2, 3:38 PM] Maman Mamy: 77


Tana isa asibityn ta fito da gudu ta shiga ciki tanata dube_dube ta hango hjy Rukayya ta nufi dakin dataga tana leke ta tura tashiga ciki da gudu tana zuwa tai tsaye bakin gadon alhaji tana kallonshi hankali tashe numfashinta na season ,

Hjy Rukayya sede taga mace ciki dukda bata waiwayo ba tagane faseelat ce ta share hawaye tana kallonta da tausayi cos tasan she's pregnant,

Faseelat na tsaye tana kallon alhaji numfashinta na season gabadaya fuskar alhajin ta karkace kamar bashi ba ga abun numfashi jikinshi daganinshi yana cikin ciwo matsananci,

Wani kuka ya taho mata taja kukan numfashinta ya sarke ta zube wurin a sume,

Hjy Rukayya na waje tundazu tsoron shigowa takeyi saboda daga nesa tana hango yanayin alhaji tasan da akwai matsala sosai shigarta ganin zubewar faseelat yasa ta shiga dasauri tana hawaye ,

Ganin faseelat bata motsi yasa ta fita kiran doctor sukazo suka dorata kan bed suka fita daita hjy nata kallon alhaji suka jata waje suka rufe dakin,

Ta jinginar da fuska a bango tana kuka sosai tana cikin mugun tashin hankali da ciwo,

Likitoci suka fara duba faseelat suma tayi suka fara kokarin farfadowarta tana farfadowa tafasa kuka tai zumbur ta mike zaune zata gudu dakin alhaji ,

Nurses suka riketa ta kwace ta gudu ta shiga dakin kafafunta na rawa ta zube gaban gadonshi kan gwiwonta tana kuka tana kallonshi ta dora hannunta kanshi tana cewa"wayyo Allah na menene nake gani haka dear katashi karka tafi kabarni ya Allah ka temakeni"ta cigaba da sambatu tana jikin gadon tana kuka,

Nurse din ta biyota tazo ta kamata tana cewa"sorry sorry zaisamu lpy muje in samiki drip"

A fada ce faseelat tace"ni lpyata lau gade marar lpy nan "ta kuma marairaicewa tace" dan Allah karkubari ya mutu Ku temakamin" cikin roko,

Nurse ta daga kai tace"eh bazai mutu ba kifita yana bukatar Hutu"

Taja faseelat na turjewa suka fita waje akai_akai faseelat taki yarda da drip tai tsaye tana kallon shi ta

Please Login or Register in order to submit comment