Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ajiye wayar gefe komade minene ya kamata sujewa faseelat gaisuwa cos tadamu dasu bai mantaba da marwan yayi accident seda ta duboshi har asibity ,

Ya cigaba da ayyukanshi bayan azahar ya nufi gida,

Yana shiga ya nufi dakin aysha yana murmushi ya bude dakin batanan ya ajiye jikka ya nufi dakin twins ya sameta suna masu wasa ita da me renonsu nanny ta tashi ta fita ya zukunna bakin dan gadon yana lilawa ya kalli fuskarta Sam bawalwala jiki,

A hankali yace" princess fushi kike dani ko?"

Tai shiru batako kalleshi ba ya tsaya da Lila ameera yace"I'm sorry "

Ta kalleshi idanunta taf da hawaye tace"dawo daita zakayi yaya?haryanzu kana sonta ko?"hawaye suka zubomata,

Yayi saurin Dora hannu a fuskarta ya sharemata hawayen ya girgizakai yace "karki fara bata ranki aysha ba inasonta bane tausayinta nake kuma itama tana kula da wasu abubuwa namu kiyi hakuri kije ki mata gaisuwa amma ni babu wata manufa a cikin raina kawai ina ganin hakan dedene idan kuma bazaki iyaba shikenan kidena bata ranki kar ciwonki ya tashi"

Ta girgizakai tace"zanje amma plss yaya..."

Ya tsaya yana kallon idanunta dakyar tace"dan Allah karkamedota inajin tsoronta sosai anty bata sona kokadan tana da fada sosai"

Ya girgizakai yace"bazan medota ba ki kwantar da hankalinki ke kadai nakeso dake kadai zan cigaba da zama har karshen rayuwata"

Ta kalleshi ta sunkuyar da kai ,

Ya jawota jikinshi ya rungume yana tuno balain da faseelat tai tayi dole hankalin aysha ya tashi but shima ba cewa yayi zai medota ba yanajin tausayinta da wani abu da yayi kama da kishi amma baya tunanin kara aurota a karo na biyu ,yayi shiru yana tuna first night dinsu da taso bankamusu wuta ya lumshe ido ya cije lips,

Sun dade haka sannan ta tashi takaishi dining tayi serving dinshi tabashi abaki yaci ba sosai ba yasha ruwa ya shiga toilet wanka itama tatafi takara kimtsa twins ta shiga wanka ta fito tai laasar tayi shigar lifaya irin tasu tayi kyau ba laifi ta fito ta samu fahad zaune falo,

Ya kalleta ya mike tsaye yana murmushi yace"ammyn twins wannan kwalliyarfa?kinyi kyau sosai"

Tayi murmushi ta juya ta nufi dakin twins ta dauki ameer ameera na wurin nanny suka fita suka shiga mota tana gaba nanny baya suka nufi gidansu faseelat ,

Suna zuwa yayi parking ta bude kofa zata fita taji muryarshi yana cewa"ki gaisheta"

Ta juyo ta kalleshi yace"I mean inamata taaziyya"

Tayi murmushi me ciwo tace "to" ta fita ta budewa nanny ta fito suka shiga gidan suna yin sallama wata mata ta fito tana kallonsu tace"maraba"

Aysha tace"yawwa"

Matar ta tsaya kallonta tace"banganeki ba"

Aysha tace"nazo wurin faseelat ne"

Matar tace"au hjy? ai sun tashi daganan tuntuni "tai mata kwatancen gidan,

Aysha tace" nagode se anjima "suka juya suka fita fahad ya shiga searching harta karaso bakin motar ta bude ta shigo,

Yayi saurin kallonta yace" har kinfito?"

Tace"sun sauya gida da dadewa "

Yace"OK bari na sauka na samo address dinta"

Cikin heart dinta badadi yadda yake nuna damuwa sosai tace"muje nasan gidan"

Yace"OK "ya tada mota suka nufi sabon gidansu faseelat,

Suna isa sukai parking ta bude ta fito nanny ta fito suka nufi cikin gidan,

Yabi gidan da kallo babban gida sosai ko daga waje kasan zaiyi fadi sosai,ya dauke idonshi akai yana tuno pics din bikinsu suna rungume da alhaji,

Su aysha suka nufi cikin gidan da akwai mata suna zazzaune ,

Suka zauna kan seat tace" inawuninku?"

Sukace"lpy lau "suna kallon kyawunta,

Tace" ya hakuri ?Allah yajikanshi ya mishi rahma"

Sukace"amin amin"sukai shiru,

Tace"nazo wurin faseelat"

Ummi tai gajeren murmushi tace"maraba shigo"ta tashi ta nufi wata kofa,

Su aysha sukabi bayanta harwani daki suka shiga AC nata aiki dakin da babban gado cikinshi faseelat na zaune kan carpet jikin bango da hijab jikinta da casbaha ta mike kafafu fuskarta sukuku ,

Ummi ta shigo tana kallonta tace"sannu faseelat kinyi baki"

Ta dago ta kallesu se ganin aysha tayi da wata mata ta kakaro murmushi baiko fitoba sede fuskarta data danyi fadi tace"aysha"

Aysha nata kallonta da tausayi kamar ba itaba duk ta zazzage tace"sannu"

Ummi tace"Ku zauna akawomuku ruwa"

Suka zauna kan babban carpet din Ummi ta fita kawomusu ruwan,

Faseelat nata kallon yaran hannunsu aysha tace"anty ya hakuri?"

Faseelat tace"alhamdulillah"

Aysha tace"Allah yajikanshi yamishi gafara"

Faseelat tace"ameen"

Ummi ta dawo da ruwa da lemu,


Faseelat ta kalleta tace"Ummi wannan Matar fahad ce"

Ummi ta danyi shiru sannan tacewa aysha"ya yara?sannu angode sosai"ta juya ta fita cos harta manta da fahad din seda tayi tunani ta tuno,

Faseelat tace"ya sunansu?"tana cigaba da kallonsu,

Aysha ta mika mata ameer tace"ameer da ameera"

Faseelat ta amsheshi tana kallonshi sakk fahad tace"Allah yaraya"

Aysha tace"ameen" zuciyarta tahanata fadin sakon fahad dakyar tana jin kishi tace"yaya... na miki gaisuwa"

Faseelat ta kalleta tai shiru don tuni taga fuskar ayshar ta sauya yanayin maganar ma dagaji bataso fitowa ba,

Sukai shiru ta kalli ruwan tace"kusha ruwa"

Aysha ta girgiazakai tace"tafiya zamuyi yana jiranmu Allah ya kara muku hakurin rashi"

Faseelat ta mika mata ameer tace"nagode sosai "

Aysha ta kalli nanny suka tashi suka fita faseelat tabi bayansu da kallo ranta badadi hawaye suka zubomata ta share ta cigaba da Jan casbinta,

Su aysha sukaiwa su Ummi bankwana suka fito suka shiga mota fahad nata kallonta ya tada suka nufi gida,

Tunda ta shiga motar bata kalleshiba har suka isa gida shi ma fahad hakan bai kawo masa sauki ba yanajin inama zaisamu ganinta kila hankalinshi zaifi kwanciya,

aysha ta fahimci faseelat ce damuwarshi ta kyaleshi tadena tambayarshi kullum tana sukuku tana ta rokon Allah kar fahad ya dawo da faseelat domin bazata samu natsuwa ba,

Duk matan alhaji suna kewarshi suna cikin damuwa abida tadena ko bude waya bare suyi waya da jamil istigfaree take tayi don neman gafarar ubangiji tana cikin nadama alhaji ya mutu da bakincikinta ya mutu batare da yayafe mata ba,

Ranar 40 da mutuwarshi aka raba gado kamar yadda addini ya tsara akabawa faseelat nata bayan an ajiye kaso biyu na namiji idan ta haifi namiji shikenan abashi gadonshi idan kuma ta haifi mace a bata daya a kuma raba sauran,

Suhailat ko bawanda yasan gaskiyar lamari itama daita aka raba gadon ,

Bayan week aka tura shareef Abeakuta aiki zaiyi 2wks yanajin badadi sosai ya saba da Mimi yana jin mugun sonta dole yafara shiri ,

Da zai tafi Mimi ta rikeshi tana kuka sosai ,

Ya rungumeta jikinshi yanajin mugun sonta ya dago face dinta yana sharemata hawaye yace"I'm sorry baby zan dawo very soon in daukeki idan naga da hali kiyi hakuri plss kidena kuka "

Ta jinjina kai tana Jan hanci,

Yana rike daita har cikin mota ya shiga tanata daga mai hannu yana daga mata ya tafi yana kewarta sosai,

Yana tafiya Mimi takoma ciki tunda sukai aure yana makale gida yana faman lagudarta kamar kayan wanki ta kwanta kan bed ta dauko waya tana missing friends dinta sundade basu haduba ta kira jameela,

Jameela ta dauka tace"aini nayi fushi"

Mimi tai dariya tace"kiyi hakuri wlh baya barina kona minutes amma yanzu yayi tafiya ni da son samune kizo kitayani kwana"

Jameela tace"cabb so kike su tsinemin kenan zandezo na wuni "

Mimi tace"to inajira"takashe kiran,

Amisha na school Mimi ta kirata tace"my misha kina ina?"

Tace"school momcy"

Mimi tace"kizo gida in kina da time"

Amisha tace"OK zanzo "

Mimi tace "se kin zo" takashe kiran tana lashe lips da tuno shape dinsu ta koma bedroom ta kwanta ta lumshe ido tai bacci kafin zuwansu.
[2/3, 8:04 PM] Maman Mamy: 79


Bayan awa daya jameela ta shigo gidan direct bedroom din Mimi ta nufa tana taunar cingum,

Tana shiga tasamu Mimi nata bacci ta tsaya kare mata kallo musamman breast dinta sunfara kwanciya saboda wahalar shareef,

Taja tsoki tana jin haushi ta ajiye jikka tafara cire kayan jikinta tana kara kallon mimin data kara budewa fiye da baya,

Seda ta cire komi nata sannan ta haye bed din ta fara shafar Mimi tana nishi ,

Cikin bacci Mimi taji ta bude ido tana mata sexy kallo ,

Jameela ta kwanta gefenta ta dora hannu kan breast dinta dake cikin pitted gown tana matsawa in sexy tace"u see har sun fara kwanciya saboda jaraba"

Mimi tai dariya ta dora hannu kan lips din jameela tana lasar lip na sama tace"bazan bari haka ta faru ba"

Jameela ta dora idanu kan nata ta saki murmushi a hankali ta nufi bakin mimi takama lip dinta na sama tana tsotsa,Mimi ta kama nata na kasa tana tsotsa suka fara sauke sexy numfashi bakinsu hade hannuwansu kan breast din juna suna laguda,

Suna cikin haka amisha tashigo tayi tsaye tana kallonsu da muguwar shaawa tana murmushi batare da tace komiba ta tube nata kayan ta haye bed din takoma bayan jameela tana shafar bum dinta ,

Jameela tai saurin zare baki ta juya tahada ido da amisha Mimi ma ita take kallo sukace "yaushe kkshigo?"

Tace"yanzunnan mana"jikinta na rawa tai saurin meda hannu kan bum din tana shafa,

Su kuwa suka sake jone baki suna wasa da breast amisha ta daga kafar jameela ta tura yatsa ciki tana juyashi cikin HQ dinta,

Jameela ta sauke nishi ta kara daga kafar ta kuma gantsaro breast sosai,

Sunata lesss suna sauya style har sukayi release suka koma wani round suna jin sabuwar desire andade baa hadu ba,

Shareep na airport yana jiran jirgi aka kirashi yabar tafiyar abeakuta ya tafi abuja ana nemanshi da gaggawa,

Yana jin mugun farinciki ya shiga mota ya nufi gida dukda bayan auren yana bin mata amma ba sosai ba saboda Mimi na rikitashi tanamai yadda yakeso kuma yana samun gamsuwa shiyasa yake mugun sonta yana da gida a abuja zai koma ya dauki abarshi su tafi tare su cigaba da more soyayya ,

Yana driving yana murmushi yadda yaga tana kukannan yasan yanzu ba karamin farinciki zatai ba yakara gudun motar don isa dasauri,

Yana isa ya nufi cikin gidan dasauri yanata sakin murmushi,

Dama baya sallama in zai shigo gidanshi bama nan ba ko inane yawuce bedroom direct ,

Tun kafin yakai bakin kofar yakejin nishi _nishi zuciyarshi tai mummunan faduwa yana tsammanin Mimi ce bata lpy yayi saurin isa bakin kofar yana zuwa bakin kofar dake hangame yayi tsaye cakk zuciyarshi na up and down saboda abinda idanunshi ke gani Mimi tayi goho jameela na kwance karkashinta tana shan breast dinta tana murzar dayan yayinda Mimi ke bayanta tana tura hannu cikin HQ dinta tana fiddoshi sunata nishi Mimi tafara sambatu zatai release ,

Amisha ta kara dagewa tana sokarta jameela ma na cigaba da abinda takeyi jikin Mimi kuwa ya dau rawa tsabar dadi,

Brain din shareef tuni ta juye besan ina yake ba bare yasan miye zai aikata yanajin mugun kishi da tarin bakinciki ya tsani less ya tsani masu yinta idan har yasan mace nayi baya shaawarta yau kuwa segashi ya samu lovely matarshi tana aikatawa akan bed dinshi,

Jikinshi wata muguwar rawa yake zuciyarshi na zafi baiko karasa shiga dakin ba ya zaro bindiga ya harbe amisha daketa lalata farfajiyarshi shikadai,

Bullet din ya shiga ta gefen breast din amisha na dama ya bulla ta bum din Mimi duk sukai kwance Mimi tafada kan jameela da tunda taji karar harbin fitsari ya kufcemata time da taji jini jikinta ta kidime tai wuff ta ture Mimi idannunta warwaje zallar tashin hankali tana neman wurin boyewa,

Idanun shareef jawur yana fidda hawaye masu zafin gaske jikinshi na rawa ya karasa ciki jameela na mai kallon tsoro jikinta na muguwar rawa ya damkota takasa koda ihu saboda tashin hankali ya dora bindiga a breast dinta yanajin mugun ciwo ya durma mata bullet jameela tai luu zata tafi kasa ya saketa tafada kan bed rufda ciki yakara durma mata bindiga takarasa mutuwa ,sannan yakoma gefe ya jingina da bango jikinshi na rawa ya fasa kara yana kuka sosai ya dora bindigar akanshi zai harbe kanshi dedenan megadi ya shigo dakin da gudu ya janye hannun da karfi bullet din ya harbi sama,

Shareef ya cigaba da kuka yana ciccijewa zuciyarshi na azabar zafi yana kokarin seta bindigar akanshi a karo na biyu,

Megadi yayi nasarar kwaceta shareef ya jawoshi da karfinsa ya nason kwaceta yakashe kanshi megadi yayi waje da gudu da bindigar a hannu jikinshi na rawa,

Shareef ya zame zaune ya rike kanshi yana kuka yana kururuwa dasu jameela zasu farka da se yata kashesu kisa mafi munin Wanda yamusu yanzu yanata ihu ya sume wurin saboda bakin ciki,,

Mutane na kusa nata jin harbi Sega megadi da gudu da bindiga ba bata lokaci suka kira polices few minutes Sega su suka nufi cikin gidan da gudu,

Suna zuwa suka iske tashin hankalin yanmatan zindirr kwance cikin jini shi kuwa yana kasan bed leme ,

Sukai saurin isa gadon hankalinsu tashe suna taba heart din amisha sukaji tana mugun bugu sukai saurin lulluba mata zane suka dauketa sukai waje daita,

Sauran suka cigaba da dubawa Mimi de ta mutu jini nata kwarara haka jameela jikinta face_face da jini tana kwance a mace,

Suna duba shareef sukaji yana da rai suka daukeshi suka nufi asibity dashi,

Aka amshe bindigar hannun megadi akai gaba dashi zuwa police wasu polices din suka iso suka fara daukar wuraren hoto da video gawarwakin su Mimi da aka rufawa bedsheet,

Sannan aka kwashesu zuwa macuware,

Irin wannan case din baya bukatar dogon bincike waya aikata tunda kome a fili yake duk da haka ana zuwa da megadi akafara mishi tambayoyi,

Megadin bafulatanine hausarshi irintasu shima yana cikin tashin hankali yace"ina zaune ina shan radio naji karar bindiga daga ciki na saurara dan nisake jiyowa can naji wani harbin sannan aka cigaba da yi shine nayi cikin gidan da gudu Sena samu alhaji yana niyyar harbe kanshi dakyar nasamu na kwace bindigar yana niyyar kwaceta nayo waje da gudu"yana magana ana dauka ,

Polices suka fara bawa yan jaridu da daukar rahoto yadda abun yafaru kuma suna jiran farkowar su amisha,

Nan da nan labarin yabaje gari dama duniya gabadaya saboda irin labarin suna saurin bazuwa kowa da abinda yake fada wasu suna zaginsu Mimi suna tsinemusu wasu kuwa na zagin shareef da ya kashesu ,

Granny bataji labarin ba aka kira daddyn Mimi akafadamai gabadaya ya hirgice jin abinda yafaru ya shiga tashin hankali marar misaltuwa yafara shirin tahowa Nigeria,

Granny kuwa tana jin radio taji sunan shareef ne yasa tagane nan take hawan jininta yatashi tafara nishi tana neman numfashinta,

Tana haka daddyn Mimi ya kira dakyar ta daga tana nishi da kuka tace"yakashe ta"

Daddy yakara rikicewa yasan yadda granny keson Mimi sosai yana in_ina yace"bata mutuba tana asibity bata mutuba"

Granny tafara shakuwa yayi saurin katse kiran jikinshi na rawa ya kira likita yanata kara gwada no din granny bata iya dagawa,

Kafin doctor tazo rai yayi halinsa doctor na zuwa tasamu gawarta tana hawaye ta kira daddyn Mimi ta shedamai yayi zaune yana kuka ruris kamar karamin yaro matarshi na gefe tana tayashi,

Abban jameela na majalissa wani yakawo labarin mutuwar Mimi sunanta kawai yaji ya nufi gida hankalin shi tashe don ya dubo jameela kar'ace tana cikin Wanda aka kashe,

Yana shiga ummanta na zaune tana gurza kubewa tai saurin tashi tsaye tana kallonshi yadda yashigo hirgice,

Bakinshi na rawa yace "ina jameela?" Se kuma yayi dakinta ya banka kofar wayam babu ita ya shiga kafafunshi na rawa ya tura kofar toilet kofar tabude wayam,

Kafafunshi na rawa zuciyarshi na harbawa ya zame zaune kan gadonta ya saki kuka yana girgizakai yanajin mugun tashin hankali,

Umma kallon wurin kawai takeyi zuciyarta na harbawa dasauri dakyar ta nufi dakin jameelar tazo tasamu yanata kuka,

Ta zukunna gabanshi ta dafa kafafunshi tana kallonshi tace"abban jameela miye?minene yasaka kuka dan Allah "

Abban jameela ya cigaba da kuka Umma ta kalli dakin tana hawaye tasa ko jameelar yasamu tana wani abu ,amma ba jameela batasan time da jameelar ta fita ba ta juyo tana kallonshi tace"me jameelar tayi ne? kafadamin dan Allah "

Yana hawaye masu zafi yace"an harbe su jameela gabadaya sun mutu"

Jin maganarshi Umma ta sume ta tafi zata fadi kasa yayi saurin rikota yana kuka ya debo ruwa ya watsa mata ta bude idannunta jawur tana hawaye kamar famfo tana cewa"dan Allah kace bata mutuba kace bata mutuba innalillahi wainna ilaihi rajiuna!!!"

Ya rungumota jikinshi yana kuka sosai jikin Umma na rawa tana kuka murya bata fita tace"jameela ta tafi bata tubaba ta tafi tana aikata sabon Allah ta tafi batare da munyi bankwana ba ya Allah ka ragwanta mata ka yafemata ya Allah "

(Wannan shine karshen jameela da Mimi sun mutu suna aikata mummunan laifi sun mutu suna bijirewa da taka iyakokin Allah irin wannan mutuwar zakaiwa mutum tsammanin rahmar Allah? Ba mutuwa bace me kyau idan ka aikata alheri ko kadanne zaka gani idan kuma sharri haka to Wanda sherin kawai yakeyi fa ?ba ruwanshi da lahira da ibada duniya kawai yasa agaba idan ya mutu wane makoma kake mai tsammani? Ya Allah ka shiryardamu ka kara mana imani kabamu ikon bin dokokinka kasamu cikin salihan bayi😭)

(Mutum seya rika aikata zunubi Wanda yasan muninsa yasan badede bane but zairika cewa se nan gaba zan shiryu kozan tuba koya rika hangen cewa ba yanzu ne mutuwarshi ba ko yana hangen Allah zai yafemasa da zaran ya tuba koma bai tuban ba wannan shine mafi girman bata a rayuwa, kome zakayi sa a ranka cewa malaikan mutuwa na iya riskarka kana cikin aikata laifin ko da aikata laifin bazai kai minute ba to kasani mutuwa na iya daukarka cikin kasa da second daya,kuma malaiku suna recording duk aiyukanka,ba kowa kesamun lokacin tubaba ba kowa ke kaiwa lokacin ba karka zama me sabon ubangiji kazama me bin dokokinsa kana me jiran lokacinka kowane lokaci, idan kuma kanayi kayi saurin tuba kafin malaikan mutuwa ya zare ranka lokaci daya tundaga time dinne zaka fara nadamar rayuwa zakafara nadamar zuwanka duniya da abinda kake aikatawa Allah bazai kyaleka ba ko tausayamaka wurin yi maka azaba meyasa kana ganin gaskiya kaki binta ?meyasa kake tunanin rahmar ubangiji bayan baya gabanka baka kuma bin umarninshi ?tabbas Allah zai azabtar da duk Wanda ya ketare iyaka bai tubaba idan kuma ka tuba yana iya gafartamaka idan yaso idan yaso kuma se yayi maka azaba,

Ke yanzu kina raye kina breathing u r a lyf yi saurin tuba tare da yin nadama da niyyar bazaki kara aikata laifin ba maybe kina cikin dakikar karshe ta rayuwarki a duniya)

Amisha kuwa an kaita asibity tanata bleeding batasan ina kanta yake ba aka shiga daita theater room da gaggawa domin ceto rayuwarta,

Bayan ansa mata jini da alurai akafara mata aiki,
Gabadaya nononta inda harsashen ya bulla ya waske tsoka tayo waje ya tarwatse batare da option ba aka yanke mata nono da abin ya shafa akaiwa wurin aiki da duk inda harsashe ya bi bayan jinin ya tsaya komai ya dedeta aka medata wani daki ana jiran abinda Allah zaiyi ta rayu ko ta mutu,

Shi ko shareef ana kaishi asibityn suka fara dubashi ya farfado a hirgice yana kiran baby yanayin yadda zuciyarshi ke bugawa yasa suka rikeshi sukai masa allurori suka doramai drip na bacci don tashi cikin hayyacinshi,

Khalil da tunda ya samu kanshi kullum tunanin mansura yakeyi ya mugun kamuwa da sonta ba tun yanzu ba yanzu ko ya mugun yi masa damka yagama shawara zaije gidansu baze iya tunkarar hjy da maganarta ba bazai iya fadamata yanasonta ba bayan ya riga yagama wulakantata,

Bai sani ba ko mansura tayi aure amma zaije de yaji yanata rokon Allah yasa batai aure ba ya kuma bashi ita,

Da marece liss yayi wanka ya nufi kofar gidansu yana zuwa kofar gidan yayi parking yana kallon kofar last zuwanshi yana dawo mishi yadda ta fito ,

Wani yaro zai wuce dasauri ya tsayar dashi ya tambayeshi "mansura nanan?"idan an mata aure yaron zaice an mata aure shine manufarshi,

Yaron ya kalleshi yace" bansaniba"

Khalil yace"shiga kamin sallama daita "

Yaron yace"to "ya nufi gidan,

Ya sameta itada mama zaune suna labari suna bara gyada yace" ana sallama da mansura"

Tace"waye?"tana mai wani kallo fuskarta hade maza haushi suke bata sosai duk kyale_kyale sukemawa,

Yaron yace"wanine da mota"

Tace"to ganinan fitowa"tana kara daure fuska ta cigaba da aikinta,

Yaron ya juya don kai sako,

Mama ta kalleta tace"kitashi mana"

Ta tashi ta shiga daki ta sako Arabian hijab baka ta yafa gyalenta tasa slippers ta fito,

Mama ta kalleta bako powder fuskarta tace"ke bazaki shafa ko powder ba bare turare kuma da slippers zaki fita kina daure fuska haka?"

Mansura tai karamin murmushi tace"gwara kowaye yaganni haka ba kwalliya bakomai kuma mama ai jikina ba dauda"

Mama tai tsoki ta dukar da kai saboda takaici,

Mansura ta juya ta fita batare da tace komi ba,

Tana fitowa ta hango Khalil jikin mota tsaye kallo daya ta masa ta ganeshi ta nufeshi fuskarta hade,

Shi ko Khalil tunda ta leko yake karemata kallo ta mugun yi masa kyau abayar jikinta da gyalen sun fito daita ya kalli bakar kafar da yakewa Sheri this time ta burgeshi dukda babu mai jikinta kuma babu takalmi masu tsada, ya gyara tsayuwa yana jiran karasowarta,

Ta karaso da sallama bakinta,

Ya amsa yana mata wani sassanyar kallo,

Fuskarta bawalwala tace"ina yini?"

Yace"lpy lau ya kk ya Gida?"

Tace"lpy lau"fuskarta daure,

Sukai shiru yanajin shakka da nauyi in cool yace"nasan kinganeni?"

Tai karamin murmushi tace"sosai ba Khalil ba mijin farar mace?"

Yayi murmushi maganar batai masa dadi ba kokadan in cool yace"eh nine sede ansamu banbancin halayya da wancan da kksani"

Tai shiru tana kallon kofar gidansu,

Yana kallonta yace"da farko de ina rokon yafiyarki akan abinda ya faru tsakaninmu can baya dan Allah kiyi hakuri"

Ta kalleshi tace"ai yawuce tuntuni"

Yayi shiru sannan yace"inasonki ina son aurenki wancan karon hjy ta turoni wannan karan kuwa nazo isarda sakon zuciyata ne"

Fuskar mansura dauke da murmushi take kallonshi, shi yasa ma yasamu shiga ne tace"kuma ?Khalil bakace bakason baka ba? kace zaka fifita fara kan baka kuma Kaine ka shedamin bakasona ban maka ba ya hakane ?bangane ba"

Fuskar Khalil zat tausayi yace"dan Allah kiyi hakuri nasan nayi kuskure can baya kuma inason gyarawa wlh yanzun ina sonki sosai ba ruwana da fatarki ke nakeso kiyi hakuri akan abinda nayi miki baya dan Allah "

Mansura tai dariya tace"ni ban rike ka cikin zuciyata ba sede zan baka hakuri saboda nima banasonka ko a wancan time naso auren kane saboda iyayena suyi farinciki amma yanzu bazaka samu hakan ba ina maka fatan alheri da samun wacce ta fini dede raayinka se anjima"ta nufi gida abinta tanata murmusawa wai Khalil ne yazo kofar gidansu yana sonta !desame Khalil da ya raina halittarta abun dariya se yanzu takejin dariya sosai kura ke cewa kare maye abin dariya tashige gida tana walwalarta kamar kullum she's black and beauty tasani tafi wasu ma,

Khalil yabita da kallo gabadaya ta waye takara haduwa (baisan thermocool ya gyara abarshi ba🤣har saudiyya mun leka😂dande ma yazo da bidia Aida mun aureshi🧐)

Tana shiga mama tana daka tatsaya kallonta tazo zata wuce daki mama tace"waye?"

Mansura tace"wanine ke neman gidansu Fatima shine na tsaya masa bayani ta rasu da jimawa" tanata boye dariya ina ita ina fadawa mama gaskiya? ai tuni zata nemi hjy suce sunbashi, ita kuma batason Khalil shi ya fito yafadamata gaskiya baya sonta yanzu kuma saboda me zai dawo sonta tunda ba fara ta koma ba? Ta shige daki ta kwanta kan bed tana murmushi tana fatan yaji ciwon da taji itama idan har dagasken yake yanasontan ma don bata yadda dashi ba,

Khalil yagama tsayuwa zuciyarshi na zafi ya nufi gida cikin mota yanata tunanin fadawa hjy wata zuciyar ta hanashi kenan auren dole yakeso ai musu? Tunda tace batasonshi haka zaita hakuri har tafara sonshin in kuma taki dole ya hakura ,yayi saurin dafe zuciya domin inba mansura se bugawa,

Da daddare anty na kallo ta kunno channel TV taga video na tashin hankali gasu jameela rufe da bedsheet ga jini kamar ruwa kan bed din,

Aka nuno shareef da amisha kan gado amisha gashinta cirko_cirko da abun numfashi fuskarta aka bada bayanin an ciremata nono daya,

Ta dora hannu saman kai tana kuka sosai tana juya kai tundazu take kiran wayarta akashe dasauri ta kira uncle ismaeel tafadamai ya girgiza hankalinshi yayi mummunan tashi yafara neman tahowa Nigeria saboda ya fitar da amisha waje harta samu lpy,

Kowane TV labarin kenan sunata haskashi bayan yan gidan radio sunyi nasu tundazu a media ma duk sune Khalil na kwance ya kunna data ya cikaro da gawarsu jameela ko awane hali yaga jameela zai ganeta zuciyarshi takara yawaita ciwo ya nata hawaye maman musab danshi ta rasu kuma duniya tasan kowacece ita ya tashi ya balli drugs yasha ya kwanta yana hawaye ,

Hjy ko taji labarin a radio amma bata kawo jameela na ciki ba tade girgizakai tace"Allah ya jikansu"cos musulmaine dukda adduar bazata canza komi ba,

Da tsakar dare daddyn Mimi ya iso Nigeria ya nufi gida wurin gawar granny ,

Gidansu jameela ko cike yake da

Please Login or Register in order to submit comment