Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yanajin son yarinyar sosai a ranshi ashe jininshi ce, Yasan yabi mata can baya Amma ya tuba segashi bayan dadewa da tubanshi Allah ya tona masa asiri ya kuma bayyana masa yar da tazo duniya sanadinshi,

Hawaye masu zafi suka zubomai ya share ya nufi asibityn,

Yana zuwa ya samu Maman amisha zaune kanta sunkuye tana kuka,

Ya karasa wurinta gab ita ranshi na zafi ya kirata"Hajara "

Ta dago tana kallonshi idanunta jawur ta mugun tsanarshi a rayuwa,

Yace" meyasa zaki fallasa asirinmu a cikin kotu meyasa kk jefar daita a bola? Da seki nemeni kikawomin diyata"

Tana jefamai kallon tsana ta tashi ta fita,

Ya bita da kallo sannan ya karasa bakin windown dakin da amisha ke kwance tana kwance tana ta hawaye bai iya shiga ba ya juya yabar asibityn,

Maman amisha na komawa gida tasamu yanuwanta sun hadu suna kuka ga mahaifinta tsoho tuguf dashi yana ta hawaye,

Ta karasa ta zube tsakiyarsu tana kuka tana cewa "kuyi hakuri Ku yafemini"

Babanta yace"dama rashin imaninki yakai haka Hajara? ki dauki yarki da hannunki ki kaita bola? Kingujemu kinsamu cikin tashin hankali seki dawo daita, mu masu imani ne zamu dauki kaddara kowace iri hannu bibbiyu amma kin jefa rayuwar diyarki cikin hatsari da ta mutu fa? Hajara baki kyautawa kanki ba"

Tana kuka tace"dan Allah kuyi hakuri baba nasan nayi kuskure kuyi hakuri Ku yafemin"

Duk sukayi shiru tana ta bada hakuri suka tashi suka fita,

Babanta ko yafara mata waazi da nunamata munin abinda ta aikata,

Bayan 5 days,

Aka daura auren Khalil da mansura akan sadaki dubu hamsin mansura tasha waazi da shawarwari sannan aka dauketa aka kaita gidanta madedeci ,

Bayan kowa ya tafi Khalil ya shigo gidan yanajin matsanancin farinciki na mallakar kyakkyawar mace me kyawun hali irin mansura,

Ya shiga gidan matsakaici yasha tiles yana da dakuna ukku na mansura two bedroom ne da toilet ciki se gefe nashi bedroom da toilet se guest room single room da toilet se store se kitchen se toilet a tsakar gida shikenan,

Yana shiga falo yafara jin wani sassanyar kamshi na kaikawo ciki ya wuce ciki yana dokin ganin amaryarshi,

Ya shiga ciki mansura na kan gado rufe da mayafi,

Yace"Assalamu alaikum"

Mansura tace"waalaikumussalam"

Ya karasa wurinta ya zauna gefen bed din yana mata wani kallo me tarin maana ,

Batare da ta bude mayafi ba tace"sannu da zuwa "

Yace"yawwa amaryata ya gajiya?"

Tace"alhamdulillah"

Yana farinciki yace"yau ina cikin farinciki marar misaltuwa na samunki hakika ina cikin godiya ga Allah ,ina kuma rokonshi yabamu zaman lpy da zuria me albarka "

A sanyaye mansura tace"Allah ya yarda zanyi bakin kokarina wurin yi maka biyayya da faranta maka rai akowane lokaci"

Yace"nagode sosai my love"

Tai shiru tana cikin mayafi ,ya umarceta tayo alwala yayi sukai salla sukayi addua ya kawo kazar markas ya bude ta taji kayan hadi ya yago ya kai bakin mansura a kunyace ta amsa tafara taunawa ya tsaya kallonta yana ta murmushi,

Tai murmushi itama ta sunkuyar da kai ya debo yakai bakinshi suka cigaba da ci mansura na amsa kadan,(gaskiya amare kurika dan cin kazarku🤣kudena barinta tana kwantai cikin kunya kidan ci karki kwana da yunwa ko baki ci ba shi de ango baruwanshi😹)

Bayan ta danci tace takoshi ya kara ci sannan ya fita yabata wuri ,

Tayo brush da alwala ta dawo ta kwanta da kayan jikinta taja bargo ta rufa,

Ya dawo da karamar riga jikinshi yanata kallonta yana murmushi ya kashe wuta ya hau gadon ya matsa gab ita ya rungumota jikinshi tanata fidda kamshi yace"kinyi bacci ne?"

Ta girgizakai gabanta na faduwa karon farko tana jikin namiji,

Yayi murmushi yana zare dankwalin kanta yace "gud yau ba ranar bacci bace ranar farinciki ce"

Tai tsitt tana saurarenshi ya cigaba da rabata da kayan jikinta a hankali cikin salon rikitarwa ,

Yazo zai cire mata yankunne tasa hannu ta cire tare da sarkar ta ajiye ya jawota ya rungume yana sauke numfashi yana shafar ilahirin jikinta a hankali yahade bakinsu wuri daya yana tsotsa a sannu yana shafar kanta ,

Ya dade yana kissing dinta sannan yakai hannuwa kan breast dinta madedeta suna tsaye yafara matsarsu yana sauke numfashin jindadi jinsu daban dana jameela daya sani,

Mansura de bata wani enjoying saboda tsoro da fargaba amma tana jin sauyi jikinta,

Ya cigaba da romancing dinta sannan ya kwantar daita ya mata rumfa yafara kokarin kutsawa cikinta ,

Wurin kulle gam ba hanya kokadan ya cigaba da kokari duk da yana dan bi a sannu har zafi joystick dinsa keyi yadda yake kutsawa wurin da yake a hade duk da akwai damshi kadan,

Mansura zuciyarta na harbawa idonta rufe yake gam tana cije da lips muguwar azaba takeji amma tana daurewa don tabashi hakkinshi ya samu natsuwa,

Da kyar Khalil ya kutsa ciki yaji yana keta wasu jijiyoyi yana shigewa yanzu ne yasan virgin yanzu ya auri cikakkiyar budurwa yafara riding dinta dadi na tsargamai ta koina yana ta sakin nishin dadi da huci,

Mansura azabar tafara mata yawa tamkar ana fama mata ciwo ta fara nishi kamar marar lpy ,

Khalil ko hankalinshi bai kusa burinshi ya samu natsuwa sosai ya cigaba da sex daita,

Time da zeyi release yayita sambatu yana kiran sunanta yana mata godiya har ya gama release yayi kwance kanta ya rungume ta gamm shaukin sonta na kaikawo cikin jininshi ,

Mansura nata hawaye badon yaso ba ya mirgina gefe yana hawayen farinciki ya jawota jikinshi yafara zuba godiya,

Mansura tai shiru HQ dinta kamar babushi jikinta tsabar zafi ,

Ya nata hawaye ya sharesu ya tashi ya nufi kitchen ya hada mata ruwan zafi,

Yana fita mansura ta jawo Zane ta rufe jikinta ta kuma rufe da bedsheet tafara kuka marar sauti koina na jikinta ciwo yake mata duk ya tumurmusheta ashe auren ba jindadi bane zalla komin karantar yarinya kiji tana kiran aure batare da sanin yaya shi auren yake ba,

Khalil ya dawo dakin yanajin mugun son matarshi yazo ya yaye bedsheet din gashinta harmutse duk ya rikitashi yana jin tausayinta yace"sannu lovely I'm sorry zaki dena jin ciwon nan da kwanaki kadan"

Batace dashi uffan ba kuma bata ganin laifinshi tunda suke bai taba mata maganar banza ba ko yunkurin tabata tasan shi namijine dole yana da feelings yanzu data zama mallakinshi don yayi mata haka bata ganin laifinshi wannan din dama shine ginshikin auren ko yanzu yace yanaso zata bashi abinshi,

Ya dauketa kacokam ya nufi toilet daita ya sata cikin kwamin wanka takara kulle idanunta sosai jin wata sabuwar azabar,

Yakasa barin wurin ya zukunna yana kallonta yana gyaramata gashin kanta yana mata godiya da sannu ,yama kula da sauran titi bare sabuwa fill a leda🤣,

Tasha sannu ita kanta har mamaki tayi ko minute baayi yace sannu bayan lokaci ya zubar da ruwan yafara mata wanka using hand shower ya gama ya lullubo abarshi ya dawo daita kan bed se sannan yaga gadon duk yayi stain ko da baiga jini ba bai tantama mansurarshi budurwace yadda yaji wurin kawai ya tabbatar masa bare zanen da jinin disvagin ba irin na jameela na karya ba ya kalleta da tausayi da soyayya duk da yabi sannu seda yaji mata ciwo ya bude wardrobe ya dauko rigar bacci da wani bedsheet yasa mata rigar baccin ya janye bedsheet din ya shimfida sabon gefe guda ya dawo daita gefen ya koma gefen guda ya karasa gyarawa ya dauki bedsheet din ya fita ya wankeshi ya shanya ya dawo ya shiga toilet yayi wanka yanajin karfi da kwanciyar hankali farinciki tattare da natsuwa ya fito yasaka jallabiya ya shimfida carpet ya kabbara salla domin kara godewa Allah ,

Mansura na cikin bedsheet ta kalleshi yana salla ta meda ido ta kulle ta matukar gajiya tuntana jinshi har bacci ya dauketa,

Shima yanata salloli yaji baccin na niyyar kadashi ya tafi ya haye gado ya rufa bedsheet tare da dora hannunshi kan farincikin rayuwarsa mansura,

Tunda asuba mansura ta farka ta rigashi tashi tayo alwala ta dawo ta tadashi sannan ta kabbara salla Khalil ya zubamata ido baisan ina zai tsunduma kansa don dadi ba seya tuno jameela lokacin da yake fama daita kan sallar asuba ga wacce ta fishi yin sakko ga sallar,

Da safe hjy ta aikomusu da breakfast sukaci sannan mansura data gama cin gayu ta koma bedroom ta kwanta ta lumshe ido bacci ya kuma daukarta,

Khalil na jindadi yazo ya kwanta gefenta yanata kallon fuskarta da tasha makeup ashe shine bai kula ba farin jameela da kyale_kyale ya rudeshi amma mansura hartafi jameela kyau,

Ranar Monday aka koma kotu duk abinnan iyayen jameela basa attending domin ba abinda zasu gani a shariar inba bakinciki ba ,

Alkali ya shigo ya zauna,

Ba bata lokaci yace"kotu tana bukatar yiwa alhaji ismaeel yan tambayoyi"

Uncle ya hayo sama ya tsaya duk yabi ya rame,

Alkali yace"kaine mahaifin amisha ko?"

Ya daga kai yace"eh diyata ce"

Alkali yace"a wurinka ta taso kenan?"

Yace"eh na amsota daga gidan marayu a hannuna ta tashi"

Alkali yace"kafadawa kotu shin wace makaranta kasa amisha bangaren Islamiya?"

Uncle yayi shiru cos ko yaranshi baisasu islamiya ba suna waje boko zalla ita kuma amisha school dinsu anayin kuran da Arabic kadai,

A hankali yace"bata zuwa islamiya tanade zuwa school dinsu ana koyamusu kurani da larabci"

Alkali ya zare glass yace"su sauran yaranka wace sukeyi?"

Yace "suna waje karatu"

Alkali yayi jimm sannan ya kalli amisha da ba shakka akwai tarin jahilci kanta,

Ya sunkuya yayi rubuce_rubuce sannan ya dago cikin nasiha yace"ya kamata iyaye ku San cewa yayanku amanace a wurinku wajibine akanku ku tarbiyantar dasu iyaye kuna yin kuskuren bawa ilimin boko muhimmanci fiye da na addini ,ilimin boko yana da kyau amma na addini wajibine shine ya cancanta a nema ba boko ba acikinshi mutum zaisan wayeshi don miye yazo duniya yaya zaiyi muaamala da mutane wace hanya zaibi yasamu ingantacciyar rayuwa dasauransu wannan duk ilimin boko bazai koyamaka daya daga cikinsu ba kotu nabaku shawara daku kula da yayanku kubasu tarbiyya Ku kula da rayuwarsu domin Allah zai tambayeku akan kiwonsu daya baku ranar kiyama"

Ya numfasa yace"sannan ina kira ga iyaye mata kuji tsoron Allah kusani cewar Allah zaiyi muku mummunar azaba saboda jefar da yaranku da kukeyi yaran da basuji basu ganiba idan har kun haifi shegu in har bakwa sansu akwai gidajen marayu kuje kukai yaran inda zasu rayu baku rika kashesu ko ajiyesu wurin halaka ba ,

Ya kamata musan cewa zina babban zunubice awurin Allah ,Allah yace kada muko kusanceta amma yanzun anmeda zina ado bakomi ba kowane lokaci kana\kina iya aikatata batare da jin komi ba murika tuno kiyama musani duniya ba ma tabbata bace akwai ranar hisabi ranar da gabbai zasu bada shedar abinda muke aikatawa dasu"

Ya sake nisawa yace"shareep ka aikata babban laifi na daukar doka hannunka na kashe rayuka bakaine keda damar hukuntasu ba kotuce keda damar hukuntasu Don haka kotu bazata kyaleka hakanan ba dukda cewar kasamesu suna cin amanarka ,kotu ta yanke maka zaman gidan yari na tsawon shekara ashirin batare da horo ba"

Shareep ya cije lips yaso a kashe shi ya huta da rayuwa wace irin rayuwa zaiyi gidan yari har 20 yrs?

Alkali ya cigaba da cewa "saboda raunuka da shareep yayiwa amisha haryayi sanadiyyar rasa mamanta daya da irin rayuwar da tayi na rashin mahaifa da rashin samun isashshiyar tarbiyya da jahilci dake tare daita kotu ta sallameta sannan tana umartar iyayen amisha Su gaggauta sanyata makarantar addini su kuma dage da bata tarbiyya wannan shine karshen wannan sharia zaku iya daukaka kara zuwa wata kotun in Baku gamsu ba"ya buga guduma,

Amisha ta fito dasauri ta nufi mamanta mamanta tayo gunta suka rungume juna suna kuka,

Aka kama shareep aka nufi prison dashi ,

Mutane suka fara kama gabansu,

Amisha na rungume da mamarta har mutane suka watse se daidaya Hajara ta janye amisha tana sharemata hawaye tana cewa" kiyi hakuri yata ki yafemin na cutar dake na zalunceki"

Amisha ta girgizakai tana jin mugun son mahaifiyarta,tadade tana fatan ganin ta,

Hajara ta kama hannun amisha suka nufi kofar fita suna fita Sega uncle jikin mota ,Hajara taja hannun amisha ta hade fuska,

Uncle yaje ya tare gabansu cikin rarrashi yana nadama yace"dan Allah Hajara ki saurareni wlh nayi matukar nadamar abinda na aikatamiki danasan kin haihu dana amso amisha tuntuni"

Ranta bace tace"ai ka amsota ga irin tarbiyyar daka bata nan dubarta dakaimata kallo daya kasan tana shaye_shaye kataba hanata?kataba jin ciwonshi kamar yaranka ?sabida bakai ka haifeta ba ko? To insha Allah amisha tagama gurbatacciyar rayuwa zan tafi da ya ta inason abata"

Uncle yace"karkiyi haka ya kamata mu zauna mu fuskanci juna kinsan bana zama sosai bansan me ake ciki ba"

Hajara tace"eh yaranka seka daukesu ka kaisu waje kusa da kai ita kuma kabarta nan me kayi ?"

Ta ja hannun amisha suka fita daga kotun suka shiga napep suka nufi gidansu Hajara,

Uncle ya shiga mota yabi bayansu dasauri ,

Suna cikin napep amisha na hawaye na nadamar rayuwarta kwata_kwata rayuwarta zata kare ba jindadi ne komin dadewa duniya tasan wacece ita da duk tarihinta,

Suna isa yanuwan Hajara sukaita rungumarta suna nuna farinciki da tausayinta batare da nuna mata kyama ba,

Shi ko uncle yana ganin gidan ya juya ya koma gida zaiyi iya kokarinsa ya shawo kan Hajara ta aureshi ko dan diyarsu amisha,

Su hjy Rukayya sun dade da gama takaba abida takoma gidan iyayenta domin sun matsa ta koma saboda kullum tana ta ramewa,

Hjy Rukayya kuwa tana cigaba da kula da yaranta tana yiwa mijinta adduar samun rahma,

Yau da marece abokin alhaji yaje gidan daddyn fahad suka fito suna fira suka shiga mota suna zagayar gari,

Suna cikin motar alhajin yace"ko zaka rakani gidan marigayi alhaji nura na gano yaranshi? Semu dawo namedaka gida "

Daddy yace"muje mana"

Alhaji ya nufi gidan alhaji nura da gadon gidan ya shiga cikinna yaran hjy Rukayya,

Suna isa suka nufi ciki suka tsaya bakin kofa suna knocking ,

Hjy Rukayya ta fito da hijab me hannu jikinta ta bude kofar ta gansu tayi murmushi ta matsa ciki tare da cewa"sannunku da zuwa"

Alhaji yace"yawwa "yana murmushi,

Hjy Rukayya ta nufi ciki sukabi bayanta ta zauna kan seat suka zauna suka fara gaisawa,

Daddy se kallonta yake lokaci daya yaji ta mishi ,

Alhaji yace" ina yan makaranta?"

Tace"suna school amma yanzun zasu shigo"tana rufe baki diyanta suka shigo suna farinciki suka rungumeta sannan suka gaida su alhaji cike da girmamawa suka wuce ciki,

Daddy nata kallonsu da shaawa,

Alhaji yace "ya kamata mubarak yafara shirye_shiryen tafiya don an kammala komi na school din shi a California"

Hjy tace "insha Allah zai shirya da wuri angode sosai Allah yasaka da alheri"

Alhaji yace"ameen"

Suka tashi zasu tafi ya fiddo 100k ya ajiyemusu daddy nata kallonta suka tafi,

Suna kama hanya daddy dake cikin thinking yace"duk yaranta ne Wadannan?"

Alhaji yace "eh hjy Rukayya akwai kirki mace me mutunci da girmama miji da ladabi da biyayya ga hakuri ai alhaji yayi Saar mata ta gari"

Wannan maganar takarawa daddy azama ya jinjina kai yace"Allah ya jikanshi"

Alhaji yace"ameen"kuma yafadi gaskiya ne duk da ya lura da mayen kallon da daddy ke binta ,

Daddy ya cigaba da tunani cos yanason aurenta ,

Wanshekare abida na gida tagaji da zaman gidan duk da halin da take ciki amma tana kewar jamil ta kunna waya ta kira jamil HQ,

Jamil ya dauka ya kara kunne yace"sugar se yau ?kinmanceni ya hakuri? Allah yajikanshi "

Tace "ameen my jamil inason ganinka"

Yace"kina gida?"

Tace"aa "tai masa kwatancen gidansu,

Yace" to ganinan zuwa"ya kashe ya nufi gidan,

Yana zuwa abida ta fito ta shiga motar jamil yafara binta da kallon mamaki yace"sugar kinga yadda kk koma kuwa?"

Tace"hmm jamil inason muyi wata magana da kai"

Yace"to ina jinki"

Tace"kana iya aurena?"

Zuciyarshi tai wani irin bugu saboda dadi yana tuno tasting dinta da kuma tarin dukiyar da zai kwasa dukiyarce yafi hange yana gyada kai yace"sosai sosai zanyi farin cikin hakan inasonki sosai sugar "

Abida tai murmushi tace" katuro iyayenka zan baka duk abinda kake bukata wurin bikinmu "

Jamil ya matso zai jawota jikinshi tai saurin dakatar dashi tace"ba yanzu ba kajira lokaci tukunna"

Suka fara firar missing din juna,

Jamil bai tsaya tunanin komi ba yaje ya fadawa iyayenshi yanason auren abida kuma itace zatai komi ya sheda musu ita uwar gidanshi ce babanshi ya amince tunda maganar samuce itako mamanshi bataji dadi ba taso yasamu yarinya ya aura bawai auren jari ba,

Jamil nata lissafin nera ya tura gidansu abida aka nemo masa aurenta,

Yana tare da roshni gefe bangare guda kuwa yana shirin auren abida,

Faseelat ta shiga month dinta don kuwa sabon wata ya kama tunda marece take jin sauyi amma take juriya cikin dare tana zaune tana lazimi don takasa bacci nakuda ta taso mata gagab,

Ta fara nishi tana dafe da cikinta jin ciwon na ta karuwa yasa ta fara kiran ummi dake kwance tana bacci,

"Ummi!! Ummi " tana yin kira biyu Ummi tataso dasauri tayo kanta ta rike ta itama cikinta na juyawa saboda tashin hankali tace"sannu faseelat "

Faseelat na jin matukar azaba tace"Ummi cikina"

Ummi tace"sannu haihuwace bari na kira omer"ta saketa ta dauko waya ta fara kiran omer,

Kullum wayarshi bude saboda nakudar kanwarshi inta taso kowane lokaci ya dauka yana in ina saboda saurin magana yace"labourn ...ne?"

Ummi tace "eh_eh dan Allah kayi sauri omer "

Omer yace"to "ya suri key yayi waje dasauri fadeela ma tatashi tana kai kawo ba damar binshi,

Da dan nisa tsakani gudu yaketa shararawa dama ga darene titin bakowa haryasamu ya karaso ya shiga yasamu faseelat da yar shirt jikinta da Zane ko dan kwali babu tanata zufa kamar ana kwara mata ruwa tana nishi,

Ummi tana cikin tashin hankali ko hijab bata nemi sa mata ba ya jawo hijab yasa mata suka kamata suka kaita mota suka nufi wata prvt Hosp dake kusa,

Suna zuwa aka amsheta aka shigar da ita cikin labour room,

Faseelat nishi kawai takeyi tana zufa da cije hakora tana addua a zuciya suka sa mata hannu sukaji haihuwar dasaura sunata mata sannu suna lallatsa mata cikin,

Faseelat ta cigaba da labour tana jin ciwo sosai ,

Su Ummi na waje sun kasa zama sunata kai kawo suna kiran Allah zuciyar ya omer wani irin mugun bugawa take saboda tsananin tsoro,

Shiru ba faya seda ta kwashi 2hr sannan faya ta fashe haihuwar tataho gadan_gadan se kan yaron ya taho sannan ya koma haihuwar tafara wasa ,

Nurses suka sa mata ruwan haihuwa tanata nishi duk ta fita hayyacinta can Sega kan babyn ya taho suna fara mishi hanya ya karasa fitowa waje da karfi yana tsanyala kuka sosai,

Faseelat ta fara sauke numfashin sauki data samu idanunta kulle nurse din ta mikawa wata nurse yaron ta fara kimtsashi ita kuwa ta fara kintsa faseelat,

Su Ummi na jin kukan baby suka fara murna suna farinciki,

Nurse ta yiwa faseelat stitch su kaidar asibitinsu duk macen data haihu se sun dinketa bare faseelat dinma ta karu yadda yaron ya fito da karfi.






Team fasee kun haihu🤣
[2/6, 5:32 PM] Maman Mamy: 82


Nurse nagama shirya babyn ta kalli dayar tace" kukan nan yayi yawa jikinshi da zafi sosai "

Nurse din tace"zai koma normal idan ya samu abincinshi"

Ta daukeshi ta fita dashi waje ta mikawa ya omer da yakoma kamar security ya amshi yaron yana murna ya rungumeshi kukan da yake yasa ya mikawa ummi shi,

Ummi ta amsheshi tana ta murna tafara rirrigashi can zuwa yayi shiru ya bude ido ganin idanunshi jawur ba fari kokadan se jini da baki yasa hankalinta ya tashi ta matso wurin omer tace"dubi idanunshi baya lpy"

Hankalin omer ya tashi yace"subhanallahi eh bai lpy sosai ya kamata doctor ta dubashi "ya nufi dakin yayi knocking nurse ta fito ya nuna mata jaririn ta amsheshi suka nufi bangaren yara,

Suna zuwa likita ya amsheshi yafara dubashi,

Zuwa lokacin faseelat ta dan farfado jira kawai takeyi akawo mata danta amma shiru suka medata dakin hutu ta kwanta ta rufe idonta tana tuno alhaji inama yana raye tasan ba karamin farinciki zaiyi ba,

Likita ya gama dubashi ya rubuta musu magunguna ya sheda musu zai samu lpy nan bada jimawa ba,

Sannan su Ummi suka nufi dakin da aka medata tana kwance suka karasa bakin gadon Ummi tace " sannu faseelat"

Faseelat ta bude ido ta kalleta ta kalli ya omer tai karamin murmushi,

Ummi tace"ki daure kitashi kibashi yasha"

Ta samu ta tashi zaune Ummi ta dora mata shi tanata kallonshi daita yake kama sosai ta fiddo breast din ta kasan riga ta dagoshi sosai ta kanga mai,

Ya bude baki yafara tsotsa kadan ta cigaba da kallonshi su Ummi nata kallonsu ya dan sha ta cireshi ,

Tana cirewa ya bude idonshi akanta gabanta yayi mummunar faduwa ganin idanunshi tai saurin dagowa ta kalli Ummi tace"Ummi dubi idanunshi"

Ummi ta amsheshi daga hannunta takara dubashi cikin kwantar da hankali tace"baya lpy amma likita ya rubuto magani zai warke"

Zuciyar faseelat ta karye ta fara yamutsa fuska zatai kuka,

Ya omer yace"kiyi hakuri zai samu lpy karki tada hankalinki"

Batace komi ba ta koma ta kwanta ta kulle ido tana kukan zuci sosai idanunshi suka tsorata ta,

Ummi ta digawa yaron drugs dinshi ta kwantar dashi gefenta,

Ta bude idanunta da suke jawur tana kara kallonshi idanunshi rufe yana bacci,

Lokacin aka fara kiran salla omer ya fita yayi salla yawuce gida fadeela nata murna faseelat ta haihu harta hadamusu breakfast yayi wanka suka dawo asibitin ,

Faseelat nata kallon jaririn dakyar Ummi ta samu tasha tea rashin lpyarshi ta dameta kwarai,

Daddy da kullum yake cikin tunani yaje office din alhaji,

Suka gaisa ya zauna yana kallonshi yace"kayi mamakin ganina ko?"

Alhaji yace"gaskiya nayi tunanin kana naka office din yanzu"

Daddy yayi murmushi yace"akwai abinda ke damuna shiyasa nazo wurinka"

Alhaji yace"Allah yasa lpy"

Daddy yace"inason ka shigemin gaba wurin neman auren Matar abokinka tunda na ganta naji inason aurenta idan babu matsala "

Alhaji yayi murmushi shima bai fadabane kawai amma yanasonta yanzu tunda daddy ya rigashi dole ya hakura,

Yace"insha Allah bawata matsala zande sameta da maganar don jin raayinta "

Daddy yace"nagode sosai "

Alhaji yace "ba godiya tsakaninmu"

Daddy ya tashi ya tafi office ,

Gidan Khalil mansura tahada dambun nama me yawa da abinci tanaso Khalil ya kaita gidan hjy in ya dawo cin abincin rana,

Tagama komi tai wanka da kwalliya tai salla ta dawo falo ta zauna hutawa,

Ba dadewa Khalil yayi sallama "assalamu alaikummmm" yaja kum din,

Ta juyo da fuska tana kallonshi da murmushi fuskarta tace"sannu da zuwa"

Ya karasa shigowa yanata murmushi cikin kankanin lokaci haryayi kiba ya zauna kusa daita ya kwantar da kansa jikin seat yana kallonta yace"nagaji sosai"

Tace"sannu "tanata murmushi sannan tace" muje kai wanka kaci abinci seka dan huta domin inason ka kaini in gaido hjy"

Yayi murmushi yace"duka yaushe kikaje?"

Ta turo lips tace"inason ganin mus'ab daganan"

Yace"to ba matsala anjima zan kawo miki shi"

Tace"ban yadda ba idan naje zan ganshi dan Allah ka kaini "

Yayi dariya yace"to muje kimin wankan nagaji sosai anjiman semu fita"

Ta tashi ta mika mai hannu ya dora nashi akai suka nufi ciki,

Daga office alhaji ya wuce gidan hjy Rukayya,

Ta fito suka gaisa a mutunce,

Alhaji yace"abokina da mukazo dashi nan kwanaki ya zomin da maganar cewa yanason ya aureki idan kin amince ya turoni ne in sanarmiki donjin ta bakinki"

Hjy Rukayya tai shiru kokadan bata kawo aure nan kusa ba duk da tana da niyyar inta samu miji tayi auren tace"in kana ganin ba matsala ni wurina babu matsala"

Alhaji yace"insha Allah ba matsala nasanshi sosai mutum ne me mutunci da hakuri da addini tunda kin amince zan sanardashi ya turo"

Tace"nagode sosai"

Ya tashi ya fita,

Yana driving ya kira daddy ya fadamai daddy yayita farinciki yafara shirin zuwa gidan da marece,

Bayan Khalil yagama cin abinci mansura ta saka hijab dinta ta shiga kitchen ta kwaso kuloli zasu tafi,

Yana bakin kofa ya kalleta yace"Wadannan fa?"

Tace"ina ruwanka"tana harararshi da murmushi

Ya daga hannuwa sama yace "ba ruwana"

Suka nufi mota ya bude mata bayan mota ta saka kulolin ya rufe ya bude mata gaba ta shiga ya zagaya ya shiga suka nufi gidan hjy,

Suna tafiya suna fira dukkansu sunajin dadin zama da juna Khalil ko baya kallon kowace mace duk basa bashi shaawa kallon maza ma yake musu saboda mansura tayi 100%

Suna isa kofar gidan suka fito ya bude bayan ya dauki wasu suka nufi cikin gidan sunata annashuwa,

Sunata sallama suka nufi ciki hjy na rungume da musab tanata faraa tayi matukar farincikin ganinsu hankalinta a kwance yake saboda na Khalilya kwanta tace"maraba daku inata amsa sallamar"

Mansura ta tafi ta zauna khalil yaje ya zauna kusa daita yanata murmushi yace"hjy ina wuni ya danki?"

Hjy tai murmushi tace"gashinan lpy lau ya diyata?"

Yace"lpy lau "

Mansura ta sunkuyar da kai tace"ina wuni"

Hjy tace "lpy lau mansura ya gida dafatan kuna lpy"

Mansura tace"lpy lau"

Khalil ya tashi yaje ya dauko musab yana mai wasa yayi kubul_kubul dashi ya mikawa mansura shi ta amsheshi tana ta murmushi,

Ya kalli hjy yace"hjy ta matsa akawota har delicious tai miki ni bata

Please Login or Register in order to submit comment