Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

happy "

Fahad yace"but daddy iyayenta sunaso su aura mata wani kuma bata sonshi yanzu duka saura sati biyu su aura mata shi inbata kawo Wanda takeso ba ,daddy I want to marry her "

Daddy yanata kallonshi yace"yar wacece a ina take?"

Fahad yace"a zooroad sunan babanta maaruf daddy kuma mommy tanata so nayi aure dama i wanted to surprise her tadawo tasamu nasamu mata but now inason ta dawo ta samu nayi aure"

Daddy yace"kanaganin zatayi farinciki da hakan?"

Fahad yace"eh zatayi daddy yarinyar is good tana da natsuwa kuma she's not very young "

Daddy yace "alright shikenan zansa a bincika min nan da two days se muje nema maka aurenta inafatan hakan zeyiwa mom dinka dadi"

Fahad yace"insha Allah daddy nagode"ya sunkuyar da kai,

Daddy yayi murmushi yace"I will do my best kasamu yarinyar I have seen kana sonta sosai"

Fahad yayi shiru yanata jin kunya suka cigaba da tattaunawa,


***********

Karfe 10 na safe baban jameela yaje kofar gidan kawu manu yasa akamai sallama dashi bayan sun gaisa baban jameela yace"nasan zakayi mamakin gani na ni bana da tsarin in rika ganin yarinya sunata fira kowane time shiyasa bayan munyi mgna da kai na tuntubi jameela idan tanason Khalil kuma ta shaidamin hakan shiyasa naga idan har kun shirya nanda sati biyu sai ayi bikinsu idan ma har beda gida ni zanbashi harda muhalli"

Kawu manu nata jindadi yace"nagode nagode alhaji kuma a shirye muke yaron yayi gadon arziki a shirye muke kowane time nagode sosai da karamci Allah yakara girma"

Abba yace"to sekuje kusamu yayana kuyi mgnar insha Allah nanda sati biyun"

Kawu manu yakara godiya baban jameela yatafi gidan yayanshi ya mishi bayani jameelar ce keson aure shima yabada goyon bayan yin bikin nan kusa ,


Tunda su jamil sukayi asuba ya like mata suketa kara jindadin juna saboda yaune last day ita kanta abidar batason tafiya shima hakan ne a wurinshi ,

Da karfe 2 da wani abu tana kwance jikinshi yanata shafar gashin kanta yana kuma taba duk inda yaso yace"abida I feel like crying banason rabuwa dake"

A hankali tace"desame with me I don't know how to say it amma nasan zanyi missing komai naka"

A hankali yace" sai yaushe? "

Tace"when ever you want me sede not very soon saboda alhaji baze bari ba"

Ya tura hannu tsakanin cinyoyinta yace"I will miss you"

Ta sauke numfashi ta dora hannu a kirjinshi tana yawo dashi tace" I will miss u too"

Yayi shiru yanata kallonta ta dago ido taga yana aikamata da sihirtaccen kallo ta tsaya suna musayar kallo tanajin sonshi sosai shima yanajin hakan a hankali tace"I have a special gift for u "

Yayi karamin murmushi,

tace"nasan I will not pay you saboda yadda naji dadinka kuma ka nunamin kauna but zanbaka su a matsayin kyauta zanbaka 400k cash and I will transfer 200k in your account "

Ya sakeyin karamin murmushi sannan yace"thanks,before I love money more than everything amma yanzu I don't want them nafison ki akansu u r very tasty abida ni kadai nasan yadda nakeji akanki"

Tai narkakken murmushi tai masa kiss a chest tace"thanks daga cikin abinda ke karamin jindadi yabona da kakeyi kana sani najini special"ta rufe fuska

Yayi murmushi yace"a,a!! I'm telling u the truth gaskiya nake fadamiki kinyi ta koina my sweet sugar abida "ya ida maganar a kunneta

Hakan yasa tsikar jikinta tatashi ta cire hannu ta daga kai tana kallon breast dinshi a hankali takai baki kansu tafara tsotsa in a passionate way, ya lumshe ido ya dora hannu kan nata yana massaging ,

Suka cigaba da rikita juna sun gurzu sun samu iya satisfaction sannan sukai wanka tare suka fito sunata dariya saboda yadda suka sha wasanni a toilet shi ya shirya ta itama ta shiryashi sukai feeding juna tai masa transfer din kudinshi tabashi wasu a hannu yamata godiya sukai zaune suna ta kallon juna seda sukai laasar sannan suka rungume juna sunajin kamar karsu rabu,

Jamil yafara rikita mata lissafi ta hanyar aikamata da zafaffan kiss kota ina ta samu ta zare jikinta tanata nishi,

ya fada kan bed yana meda numfashi yana calming kanshi ta dauki wayarta da trolley taja zuwa bakin kofa seda ta kai sannan tajuyo yanata kallonta ta sakar masa murmushi tafita,

Ta na zuwa ta shiga mota ta nufi gida tanata tunanin jamil HQ dinta,
[11/25, 12:19 PM] SHALELE😍: ➰➰➰➰➰➰➰➰
*RAGGON MIJI RETURN*
➰➰➰➰➰➰➰➰




From the writer of the previous story

*MAMAN MAMY*
*(SHALELE)*


*Wattpad@mumies122*



(¯`*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿`°¤,¸.•*´¯)



тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09



*dedicated to mansura Lady😘😘*


*Free page*



2⃣4⃣



*GARABASA👉🏼Manzon Allah (S.A.W)yace bawa baze suturta danuwan shi bawa ba a duniya face Allah ya masa sutura a lahira*




*Sakon godiya zuwa ga Hassan 80k Allah yakara lpy da nisan kwana*



Hartakai gida tana tunanin shi inta tuno wani abun setayi dariya kawai tana zuwa tai parking ta nufi cikin gida tun a harabar gidan tafara haduwa da yara sukaita ihu mommy ta dawo sunata murna ta shiga main falo ta samu su Hjy Rukayya na kallo boy na zaune jikinta,

Yana ganinta yayi sauri yatashi da gudu yatafi wurinta ta dagashi sama tana jujjuyashi yayita dariya yaga mahaifiyarshi ta dawo ta jashi ta zauna a kujera tana kallonshi tace"my boy na dawo nasan kayi missing mommy sosai"

Ya daga kai,

Tace"to na dawo and sena huta naje na siyomaka bike dinka bansamu na tsaya nasiya ba"

Yayi dariya tana dariya ta daukeshi tadora a cinya sannan ta kallo Hjy Rukayya tace"mommyn su ina wuni?"

Hjy Rukayya na faraa tace"kunata murna shiyasa nabari agama da yaran ya hanya ?"

Hjy abida nata murmushi tace"lpy lau wlh ya kk ?"

Hjy Rukayya tace "lpy lau danki yasha rigima duk ya rame ke kina can kina morewa naga har fari da kiba kika karo"

Hjy abida ta kalli jikinta tai dariya tace"ina kiba anan kuwa nima inata missing dinshi ko boy?"ta kalli boy ya daga kafada,

Hjy Rukayya tace"yakamata kije kihuta kici abinci se ayomusu tsaraban dan sunata lissafin tsarabarsu"

Hjy abida tace"to sannunku "tatashi boy na hannunta taja trolley dinta ta shiga part dinta,

Ta ajiye boy a falo ta kunna mai kallo tace" to jirani anan dan mommy"

Ta shiga bedroom tafara cire kaya tana cikin cirewa ta tuno jamil da yake ciremata tai dialing number shi,

Jamil kuwa tana fita yakara hutawa yanata farinciki ya nufi super market ya kasowa sisters nashi da mamanshi harda ma babanshi kudi matsayin tsaraba ya nufi gida,

Yana cikin napep kiranta yashigo ya dauka yanata murmushi yace"my sugar kin isa lpy?"

Tace"lpy lau kaifa katafi?"

Yace"I'm on my way"

Tace"ina cire kaya zanshiga wanka natuno ur soft hand and the way da kake ciremin kaya shiyasa na kiraka Im missing u"

Yayi murmushi yace "miss u plenty plenty"

Tai dariya takashe kiran ta shiga toilet wanka tanayi tana tuno moments dinsu da jamil da bazasu gogu a zuciyarta ba,

Jamil na isa gida ya kwashi ledojinsa yashiga kannensa mata sukaita zuwa suna hugging dinsa danuwa yadawo sunata murna suka shiga dakin mamansu mamansu ma nata murna ya fiddo musu tsarabarsu mamar nata sa mishi albarka ya tashi ya nufi dakinshi da bag dinshi a goye ya cireta ya ajiye ya kwanta a bed ya lumshe ido yana tunanin how lucky he's 600k ga romon daya kwasa,

Abida na gama shiryawa takwashi yaranta sukaje shopping kowa yadau meyakeso ta siyowa Hjy Rukayya wani hadadden lace me tsada takawomata Hjy taita godiya sude zamansu lpy lau dukda itadin ce me hakuri amma abidar ma nada sauki,

Da marecen kawu manu yaje gidansu Khalil yayi saa yana gida dama tafiyar ta mutum biyu ce shiyasa yashiga gida suka zauna main falo domin tattaunawa,

Bayan gaisuwa kawu manu yace"Hjy ina tafe da labarin farinciki jiya de naje nasamu mahaifin yarinyar da Khalil yakeso harya shedamin in sun dedeta yabashi ita kyauta,to yau kuma ya sameni akan cewa yarinyar ta shedamai tana son Khalil yace idan ana shirye nanda sati biyu sea daura aure"

Dadi kamar ze hallaka Khalil kanshi duke zuciyarshi nata harbawa saboda murna ambashi kyakkyawa irin jameela kyauta with out his single penny kai he's the best lucky man on earth,

Hjy ko dama jira take yakai aya tana ganin duk mahaukata ne harshi kawu manun yana dasa aya tace"wlh bayaso kwata_kwata abunnan bazeyiwu ba ,su rike diyarsu yafasa"

Khalil yayi saurin dagowa fuskarshi murtuk yana mata wani kallo,

Itako batasan yanayi ba ta cigaba da cewa "yazaai daga haduwa da yarinya zaace anbashi kyauta saboda me dole akwai alamar tambaya a gunnan waya sani ma ko ciki ne daita zaa likamishi "

Khalil yakara daure fuska jin ana hada jameelar shi da cikin shege,

Kawu manu yace"subhannallah haba Hjy miyayi zafi yarinyar nan ba bakuwa bace nasan iyayenta nasan ubanta sosai"

Zuciyar Hjy na zafi tace"iyayenta daban ita daban dan haka ban yadda da abunnan ba kanme zaadau diya abashi sadaka duka yaushe suka hadu"

Kawu manu yace"amma Hjy wannan aiba abun mamaki bane in kika duba baya iyayenmu suna aurar damu batare da munsan suwa aka aura mana ba kuma mun zauna lpy munyi rayuwa medadi"

Hjy tace"aida da yanzu ba daya bane yanzu da duniya ta lalace yarinya me lpy zaa bashi kyauta ba sisi"

Khalil ya dafe kai yanajin yana mugun yi masa ciwo kamar ze fito ,

Kawu manu muryarshi sanyaye yace "haba Hjy be kamata kina irin wadannan maganganun ba yanzu duniya tazo karshe mata sunyi yawa wlh akwai masallacin dana sani baa sati baa kawo tallar pic din mace ba meso abashi kyauta wasu har jari karshen zamani ne kuma inaga shi insun bashi kyauta bawani abu bane saboda dattijaine iyayenta kuma munsan juna"

Hjy ranta bace idanunta jawur tace"manu nifa ban yadda da maganar aurennan ba abarta kawai "

Kamar daga sama sukaji sheshsheka duk suka meda kallonsu kan Khalil suka ga kuka yakeyi kanshi sunkuye,

Hjy tace"kace har an shanyeka tunkan auren se kai na mutuwa inde kukane amma bazaai aurennan ba"

Khalil nata kuka kamar mace kawu manu yace"tashi kaje zamu ida maganar"

Khalil yatashi ya fita yana cigaba da hawaye,

Duk suka bishi da kallo Hjy na hararar shi tace"wanda besan ciwon kanshi ba "

Yana fita kawu manu ya meda kallo gunta yace "Hjy dan Allah kiyi hakuri ayi abunnan wlh ina tabbatarmiki ba matsalar da zaa samu kiyi hakuri kibarshi ya aureta tunda suna son juna na rokeki kimin wannan alfarmar"

Hjy saratu tace"naji na yadda amma sede kukarayin bincike kan ita yarinyar sannan kuma banason abashi ita kyauta abarshi yayi aurenshi kamar yadda kowa ke biya "

Kawu manu yace"wannan bame yiwuwa bane bincike de karshen bincike nine kuma nayi tunda nasansu sannan batun abari yabiya kudin aure wannan daban yanzu de kinaso kisani jin kunya to nazare hannuna daga cikin maganar auren Khalil kuje kuyi masa keda danginki"

Yatashi tsaye ranshi bace ze fita,

Jikin Hjy yayi sanyi dole de su manu sune masu dorawa Khalil aure yanata rokonta ko albarkacin shi ta hakura bare wancan dogoren idan yataso ta gaba se hawan jininta yatashi ,

Murya sanyaye tace"manu kayi hakuri ka tsaya muyi maganar"

Yajuyo ya kalleta ganin tai sanyi yadawo ya zauna ,

Muryarta sanyaye tace"na yadda da auren kuma kuje asa bikin amma dan Allah kukara bincikowa"

Kawu manu yace"karkidamu kanki hjya ki godewa Allah ma da kika samu surika yar babban gida insha Allah se kinyi alfahari da auren"

Tace"to Allah yasa"tanata hada zufa itade zuciyarta bata gamsuba gani takeyi da akwai wani abu,

suka tattauna yatafi

Kawu manu nabarin gidan ya kira abban jameela ya sheda mai jibi zasu zo Neman auren,


Da marecen fahad na zaune gidansu sungamo daurin auren sabeer haryayi bacci yatashi yana zaune yana kallon ball yafara tunanin faseelat,

Ya dauki waya ya kirata,

Faseelat na wurin biki tafita ta dauka takara a kunne,

In cool voice dinshi yace"my queen ya biki?"

Tai murmushi me sauti tace"lpy lau inanan nazo bada jimawa ba"

Fahad yace"ki kulamin da kanki sosai"

Tace"nima ka kulamin da kanka"

A hankali yace"hope motar ba problem?"

Tace"eh"

Yace"OK se munyi waya anjima and karkiyi dare ki koma da wuri"

Tai murmushi tace"OK bye"takashe kiran,

Tai shiru na minti biyu tana tunanin miskili Ashe haka miskilancin yake ? Tunkan auren harya fara bata order tayi kaza tunkan su saba kenan ya kenan a gaba?

Seta tuno miskilayen cikin novels suna juya matansu suna basu wuya amma kuma suna sonsu se wacce akeso akewa haka daga karshe har kuka suna yi musu koma sufara hauka tai dariya tace "jealous"
[11/26, 9:54 AM] SHALELE😍: ➰➰➰➰➰➰➰➰
*RAGGON MIJI RETURN*
➰➰➰➰➰➰➰➰




From the writer of the previous story

*MAMAN MAMY*
*(SHALELE)*


*Wattpad@mumies122*



(¯`*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿`°¤,¸.•*´¯)



тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09



*dedicated to mansura Lady😘😘*


*Free page*



2⃣5⃣


*GARABASA👉🏼Manzon Allah (S.A.W)yace Wanda ya lamincemin tsakanin bakinsa da kafafunsa ni kuma zan lamince masa aljanna*




Takoma cikin taro suka cigaba da hidima saboda yau ma event sukeyi ladies evening,

Har karfe 6pm bata tafi ba tana wurin suna cigaba da taya zainab murna na cikar burin ta na auren muradin zuciyar ta sabeer,

Fahad na zaune yaji yanason ganin faseelat yana kuma so yaga wane kalar dressing tayi 6 dede ya shiga mota ya nufi karamin hall da suke event dinsu,

Yana cikin mota ya keta tunaninta se yayi tsoki besan haka son yake ba gashi yanzu yafada tafkinsa zuciyarshi takasa natsuwa kullum cikin tunanin masoyiyarsa yana tunani har yakai bakin hall din yatsaya daga dan nesa yayi parking yayi zaune cikin motor yanata kallon kofar hall din ko zega fitowar ta,

6:15 faseelat tafito tanata sauri sede tana fitowa taga wata motor fake ba desame mota data jiya ba yanayin yanda gabanta ke faduwa yasa tagane fahad dinta ne kamar zata wuce se kuma ta nufi wurin motar ,

Fahad yanata kallon kofar yaga fitowarta ganin ta nufo motar yasashi sakin murmushi ya shafi sajenshi ya cigaba da kallonta tana nufoshi tana tafiya sannu kanta kasa,

Yatsaya kallon dressing dinta tana cikin material lace light purple da kwalliyar lace milk a jiki ta yafa milk gyale da flirt shoes milk ba jikka hannunta se wayarta da key na motor dinta fuskarta ba makeup iyakarta powder da lip glow,

Harta karaso bakin motar yana kallonta tana zuwa tabude murfin motar tashiga wani kamshi me sanyi yabugi hancin fahad ya lumshe ido ya bude ya cigaba da kallon ta,

Ta zauna ta kalleshi ta danyi murmushi tace"I'm sorry Amarya ta rike ni"

Yanata kallonta yace"yaakai kikasan ina nan?"

Tai murmushi tace"bugun zuciyata daya sauya ya sanarmin masoyina nakusa"

Yayi murmushi yakara kallonta wuyanta bude da kuma gaban rigarta yaji wani bacin rai da kishi ya dauke ido a kanta a hankali yace"I don't like this kind of dress faseelat"

Ta kalli fuskarshi duk annurinta ya bace sosai taji badadi ta kalli gaban gyalen ta jawoshi zuwa saman kai sannan ta yafashi ta saman kafada murya sanyaye tace"I'm sorry plss"

Yadan yamutsa fuska ya kalleta yace"is this how u used to dress?"

Ta girgiza kai ,

Yace"I'm not happy"

Tace "I'm sorry plsss"kamar zatayi kuka,

Yayi shiru ya duba agogon hannunshi yace"kije gida Maghreb ta kusa I will come tomorrow"

Ta shagwabe fuska tana mai wani kallo tace"ka hakuran?"

Ya kalleta duk ta shagwabe fuska tanata mai wani kallo kamar zatai kuka,

yayi murmushi yace"I must kitafi gida "

Tayi murmushi ta langwabe kai tace"thank u se goben" yanata kallonta tabude motar tafita dasauri take tafiyar tashiga motarta ta nufi gida tanata farin ciki wannan zuwan da yayi yakara tabbatar mata tana da babban wuri a zuciyarshi,

Seda yaga ta tafi sannan yatada mota yabar wurin yanata rewinding yadda ta shagwabe fuska tana bashi hakuri yayi murmushi ya sauke ajiyar zuciya ya cigaba da driving,

Faseelat takoma gida tanata farinciki tana zuwa ta haye bed taita meda numfashi sosai take kokari idan suna tare ji takeyi kamar ta rungumeshi tsabar son da take mishi ta lumshe ido tana cigaba da tuno yadda taga kishinta sosai a idonshi da yanayin fuskarshi da motsin bakinsa time da yake ce mata "I don't like this kind of dress" idonta lumshe take cigaba da tunani wane kalar dressing yafiso? Zuciyarta tabata amsa "decent" tai murmushi tace"from now on"


Bayan ishai alhaji yakira abida tana ganin kiranshi ta dauka tana murmushi tace"my alhaji"

Yayi karamin murmushi yace"kindawo lpy ya hanya ?"

Tace"lpy lau fatan kana lpy?"

Yace"lpy lau tunda kika tafi shikenan kika manta dani"

Tai murmushi me sauti tace"jamaa da taro suka hana amma kasan ba yadda zaai na mance da uban yayana"

Yace"uhmmm "yana yar dariya yace" nasan kingaji ki huta seda safe"

Tace"thanks ka kwana lpy"

Yakashe kiran ya dannawa Hjy Rukayya kira tana cikin yara suna bitar karatun boko aka kawomata wayar ta dauka tace"assalamu alaikum"

Yace"waalaikumussalam"

Tace"ina yini ya aiki?"

Yace"lpy lau ya yara fatan kuna lpy?"

Tace"lpy lau muke kaima kana lpy?"

Yace"sosai kamar ku da yaushe abida tadawo? "

Tace"bayan laasar "

Yace"OK seda safe akwai aikin da zanyi "

Tai karamin murmushi tace"to nagode Allah ya tashemu lpy"takashe kiran ta cigaba da abinda takeyi,

Shi ko yana samu yagama dasu yakara gyara kishingida a jikin seat yayi dialing number faseelat,

Faseelat bata dade da kwanciya ba tana online kiran yashigo ta bata fuska tunanin kar suna waya fahad yakira ta dauka ta rage murya sosai kamar marar lpy tace"my dear"

Ya saki murmushi yace"my sweet dear ya kk? ya hidima?"

Muryarta very low tace"ban tafi ba ban lpy"

Ya razana hankalinshi a matukar tashe yace"meyasameki dear ?meyasa baki sanarmin ba since?"

Kamar marar lpyar gaske murya sanyaye tace"kaina ke ciwo sosai da fever"

Yace"sannu sannu dear Allah yabaki lpy zan kira likita yazo ya dubaki"

Tace"aa naje hospital sunbani drugs harna sha yanzu ina kwance"

Yanajin dama ciwon yadawo jikinshi yace"sannu dear Allah ya baki lpy kiyi bacci seda safe"yanaso ma yafada mata besa akawo motar ba yaga wata latest mota ta mata shine yakeso ya tahomata da ita from kwatano,

Tace"ihimmm!!"

Ya kashe kiran yanajin matukar tausayinta duk se yaji shima baya lafiyan daga kishingide besan time da yakarasa kwanciya akan kujerar ba kanshi yafara sarawa jikinshi a mace yanata yamutsa fuska yatashi ya nufi fridge ya balli paracetamol yasha yahaye bed yaja blanket ya kulle ido heart dinshi nata beating,


Faseelat najin yakashe ta yamutsa fuska ta ajiye wayar tana jiran kiran fahad dinta ya shigo mata,

Hjy abida na tare da yaranta wayar ta tafara ring ta dauka ta shiga bedroom ,

Jamil na kwance da sexy voice yace"sugar abida I'm missing ur sweet smooth and warm body"

Tai dogon murmushi me sauti tace"tun yanzu yau ne fa muka rabu and seda kasamu har na daren sannan kabarni"

Da shagwaba yace"imm imm ni bana gajiya dake ne ki kirani kidan samamin relief"

Tai murmushi tace"I'm sorry kasan nayi 2days bananan yanzu na dawo yarana na bukatata kusa dasu yaude zamuyi hakuri se gobe tun asuba zan kira"

Yace"wayyo ni yau zanyi kwanan kunci bake ba vedio call "

Tai dariya tace"I'm sorry kuma plss karike alkawari no girl friend no sex chart no sex with some girl expect me"

Yayi murmushi yace" done abida sonki baze barni nakara kula kowace mace ba karki samu damuwa"

Tace"nai farin cikin jin haka my hero kai bacci medadi cike da mafarkina"

Yayi murmushi yace"I love u bye"

Tai murmushi takashe kiran takoma main falo cikin yara tanata sakin murmushi abinta,


Bayan ishai Khalil yatafi gidansu jameela bayan ya tsaya ya siya mata waya,yana zuwa tafito tana baza kamshi tashiga motarshi ko kallonta beba yana cikin tunani,

Jameela na kallonshi fuskarshi ta dan kumbura tace"lafiya Khalil meke damunka ?"

Ya kalleta ya danyi murmushi karami yace"lafiya ta lau tunaninki ne yamin yawa beauty ashe haka kikesona sosai ?"

Tai kyakkyawan murmushi tace "kai din na musamman ne ai kuma ka cancanta"

Yayi karamin murmushi yace "nagode da kauna Allah yabarmu tare"

Tana faraa tace"ameen my khaleel!!"taja khaleel din ,

Yayi gajeren murmushi ya dauko wata leda kasan seat ya mika mata yace"my gift saboda labarin farin ciki dana samu nagode "

Ta amsa ta kalleshi tace"nagode my"

Ta bude ledar a gabanshi sega waya ta fiddo wayar ta jujjuya tana murna tace"wow!!!! Nagode sosai my khaleel I so so much love u"

Yanajin dadi yace"I love u too beauty "

Tai murmushi tace"but naga kamar akwai abinda ke damunka fa"

Yace"karki damu its normal "

Tace"alright ni zan shiga gida"

Yace"bye"

Tai masa bye bye da hannu tafita da ledar wayar ta tashige gida ,

Ya sauke numfashi ya girgiza kai tuno yadda yabar Hjy nata cewa bata yardaba yanajin tsoron komawa gida ya nufi gidan,

Jameela na shiga daki ta ciro wayar takara jujjuyata tana murmushi cos tana da tsada ta dauki old wayarta ta kira Mimi,

Mimi na school ta dauka da wasa tace"amaryar khaleel"

Jameela tace"momcy kenan tun baa daura ba?"

Mimi ta tabe baki tace"ai daurawa zaayi ko"

Jameela tai murmushi tace"nan da sati biyu kuwa"

Zuciyar Mimi tai mummunan bugawa dakyar ta samu tace"I'm happy for u"

Jameela ta rage murya tace"kiyi hakuri momcy kinji? Nasan badadi but ki daure karki manta namiki alkawari zakiji dadin aurena"

Mimi tace"immm bakomi"

Jameela tace"now kinsan me ina missing soft lips naki "

Mimi tace"I'm not well se gobe may be nazo may be se jibi zanzo gidan "

Jameela tai murmushi tace"my momcy kishi to shikenan seda safe kiyi baccinki plss"

Mimi tace"naji seda safe"takashe kiran,

Jameela ta girgiza kai tana ganin in Mimi ce zatai aure ita baza tayi kishi haka ba ta tabe baki ta sauya layukanta zuwa sabuwar waya ta ajiye tsohuwar ta hau network,

Khalil na isa gida ko dakin Hjy be kalla ba ya nufi dakinshi yashiga,

Karar bude kofar yasa Hjy tagane ya dawo jikinta mace ta nufi dakinshi,

Tasamu yana zaune yayi tagumi da hannu biyu tana tsaye be kalleta ba tace"Khalil ba sekayi fushi dani ba na yarda ka aureta kafara shirin biki "

Yayi saurin dagowa yana murna yace"dagaske Hjy?"

Tace"eh dagaske sede inason kai mata lefenta sannan ka zabi gidan da zaku zauna kasa afara gyarashi"

Yanajin tsananin farin ciki yace"nagode Hjy nagode sosai "kamar ya rungumeta,

Ta kalleshi ranta badadi tajuya tabar dakin ,

Yayi tsalle yana daga hannu se sannan yaji yunwa yafito ya nufi kitchen ya dauko abinci yakoma ya zauna yacika cikinshi yanata farin ciki sannan ya haye bed ya kunna kallo,

Itako Hjy na komawa daki ta haye gado tai kwance tana tunanin wannan lamari,


Fahad sune manyan friends suna wurin rakiyar ango be samu ya kira faseelat ba,

Ita kuma takasa bacci tana kwance zaman jiran kiranshi,

Bayan sun dawo daga rakiyar ango yashigo gidansu kamar kullum part din mommy yake fara shiga yasamu daddy da marwan zaune yayi mamakin samun marwan zaune ba cikin maye ba, yanata kallonshi ya zauna saman kujera yace"sannu daddy"

Daddy ya meda hankali wurinshi yace"welcome son dama inason ganinka"

Fahad yace"to daddy "

Daddy yace"nasa an min bincike kan yarinyar da family nata"

Fahad ya baza kunne fuskarshi sunkuye yana fargaba kar ace da matsala saboda yayi nisa da sonta ,

Daddy ya cigaba da cewa"mahaifinta ya dade da rasuwa kuma family dinta lafiya lau ,ita dinma haka nasamu labarin tana koyarwa a boarding school kuma tana da manema sosai yanzu de ba matsala insha Allah ka sanar mata tafadawa iyayenta zaka turo magabatanka abamu lokaci"

Yaji dadin maganar daddy sosai yace"nagode sosai daddy"

Daddy yace"Allah yasa alheri nasa a hadamin lefe 2 set ai is okay?"

Fahad yace"eh daddy"

Daddy yace"and gidanka dama is ready zansa akara gyarashi sosai ai decoration dinshi"

Kan fahad sunkuye yace"nagode daddy"

Daddy yana lura da farin cikin da fahad ke ciki yayi murmushi yace"Allah yayi maka albarka kaje kaci abinci"

Fahad yace"ameen daddy I'm okay nakoshi seda safe" farin cikinsa ai baze barshi cin abinci ba sosai yake murna sede shi bayason matarshi na aikin gwamnati but he's happy ,

Yana niyyar tashi ya tafi sukaji muryar marwan yana magana baki a sumbure da kuma shagwaba "daddy nima aure nakeso "

Daddy da fahad sukai saurin kallonshi suna mamaki,

Daddy yace"ka gyara halinka in kanason aure" a takaice,

Fahad ya harareshi ya tashi ya fita,

Marwan yace"daddy idan nayi auren zan gyaru I sure"

Daddy beko kalleshiba hankalinshi kan system yace"wasu iyayene zasu baka diyarsu kana haka ?"

Marwan yace"plss daddy"

Daddy ya kalleshi fuska hade yace"leave here"

Marwan yana sumbure _sumbure ya tashi ya tafi part dinshi ,yahaye bed yajawo shesha yafara zuka yanata jan tsoki,

Fahad nashiga part dinshi yafara cire kaya zai shiga wanka ,faseelat data kasa hakuri tai dialing number dinshi ya kalli screen din yana mamaki ya dauka in calm yace"baki barci ba?"

Muryarta very low tace,"taya zan iya batare da jin muryarka ba"

Ya danyi murmushi yace"muna tare da ango shiyasa ban samu na kira ba I'm sorry"

Tai murmushi me sauti,

A hankali yace"kiyi bacci seda safe zanzo"

Tace"OK bye"

Yace"byee!!" Ya kashe kiran yayi murmushi ya ajiye wayar ya karasa tube kaya yashiga wanka bayan yafito yayi shirin bacci ya kwanta ya lumshe ido yana harsaso irin rayuwar da zasuyi da dream girl dinshi har bacci ya daukeshi ,


Itama tanajin muryarshi ta kwanta bacci tanata sakin murmushi har baccin ya dauketa,


Bangaren ango sabeer dukansu suna cikin shauki da dokin daren da suka dade suna fata gashi yazo sukai salla suka zauna

Please Login or Register in order to submit comment