Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

fahad da keta hawaye zuciyarshi na zafi yace"shima yana bukatar temako kidubashi"

Doctor din tace"OK bring him on"


Daddy ya kamo fahad da yake kamar marar lpy ya kawoshi kan seat ,

Doctor din tafara dubashi shima ta daura mai drip sannan ta fita,

Seda mommy taga aysha tadade da bacci sannan ta fito ta na share hawaye ta shigo main falo din taje wurin marwan ta zauna tana kallon fuskarshi ta shafi kanshi sannan ta kalli fahad dake zaune kan kujera kanshi kwance ganin drip jikinshi ta tashi takoma kujerar dake facing dinshi,

Tana kallonshi da tausayi idanunta na kara kawo ruwa tace"son dan Allah meya faru ?kaina ya kulle"

Fahad ya bude idanunshi dake lumshe ya kalleta ya medasu ya lumshe hawaye suka zubomai,

Mommy ta koma kan hannun seat da yake kwance tana sharemai hawaye tace"son ka fadamin miyafaru plsss"

Daddy na kallonshi yace"son kafadamana miyafaru hankalinmu duk a tashe yake sosai"

Fahad ya bude idanunshi dake jawur ya kalli mommy yanajin ciwon abinda zai fada ya koma lumshe ido hawaye masu zafi suka cigaba da gangarowa yana cije lips yace"ina ...ina dawowa daga abuja nasamu marwan akan aysha a bakin kofa yana kokarin....."yakasa karasawa ya rufe fuska da hannunshi daya yana kuka the more ya tuno the more yake kara jin ciwon abun,

daddy ya dau "innalillahi wainna ilaihi rajiun !!!" ya dafe kanshi dake sarawa tundazu , mommy kuwa ta rufe baki idanunta waje ta fara sabbin hawaye tana kukan tace"son meyasa baka kasheshi ba na huta da bakincikinsa ya rasa wacce zai fadamawa se matarka banajin dadin marwan be kyautamin ba kila bakincikinshi ne zaiyi ajalina wlh"

Ta cigaba da kuka sosai zuciyarta na tsananin ciwo ,

Dukkansu bawanda ya iya rarrashin wani suna kukan zuci dana fili zuciyoyinsu cunkushe kafin wani lokaci har asuba tayi sede sukaji kiran salla fahad ya kara gudun drip dake jikinshi ya karasa shigewa sannan ya cire kanshi na mugun juyawa cikin dauriya yafara kokarin tashi daddy ya kamashi ya kaishi toilet dake falo yayi alwala daddy yayi yana rike dashi suka fita masjid ,

Mommy ma ta tashi dakyar kanta na ciwo ta shiga tayo alwalan tai salla tadade cikin sujjada tana kuka da rokawa marwan shiriya sannan ta dago tai sallama ta sakeyiwa Allah kirari tana rokon shiryar marwan domin shine kadai matsalar rayuwarta,

Bayan tagama ta shiga dakin aysha tana kwance tana ta bacci har time din tai tsaye tana kallonta na wani minutes tana tunani da hakan tafaru batasan ina zata saka kantaba batasan da wani ido zata kalli iyayen ayshar ba,

Ta dade sannan ta fita tai zaune falo tayi tagumi tana kallon kujerar da marwan ke kwance,

Gari yafara haske su fahad suka dawo daga masjid sukai zaune suna ta tunani kamar anyi mutuwa shiko fahad kwantar da kanshi yayi jikin kujera ya lumshe ido abubuwa da yawane suka tarar masa a brain jiyake kamar yayi musanyar brain dinshi,

Suna shiru su duka tunanin faseelat ya fadowa mommy ta kalli fahad tace"ina faseelat ?"

Gaban fahad yayi mummunar faduwa ya cije lips zuciyarshi na kara zafi tamkar an fama mishi ciwon dake jikinshi ya bude baki se kuma yayi shiru,

Mommy nata kallonsa tace"ina faseelat bata gidannan ne?"

Ya daga kai kurum,

Mommy tace "to tana ina? ina taje har hakan zaifaru yama zaai kabarta ta fita bayan kasan kana da me lalura cikin gida"

Yayi shiru kawai besan meze fadawa mommy ba tabbas in taji bakaramin tsanar faseelat zatai ba kuma hakan zai kara mata ciwo kan Nada

Mommy tace"magana nakeyi maka son tana ina har taje ta kwana tana garinnan ba wani gari ba"

Murya raunane yace"na saketa "

Daddy yace"what ??!! kasan mekake cewa ?"

Mommy kuwa kasake tayi tana mai kallon mamaki ko a mafarki bata taba tunanin zaisaki faseelat ba saboda yadda taga yana sonta,

Fahad ya dafe zuciyarshi yana ciccije lips tana mai mugun ciwo,

Mommy ta tashi takawomai ruwa ta bude tabashi yasha ta rike hannunshi tana kallonshi hannun yayi zafi rau da alamu zazzabi yake,

So take ta tambayeshi dalili se kuma tai shiru tana kallonshi,

Daddy ya cigaba da cewa "seka saketa ba shawara bakomai aure duk hakurine kowa da kaganshi da matarshi hakuri yake da ita duka auren da be cika five month ba zaka saketa komi tayi sekayi hakuri"

Fahad ya kara kulle ido gam yanajin ciwo daddy besan kome bane maybe da bece haka ba,

Suka sakeyin shiru gabadaya ana wata ga wata kenan ,

Tun 8 omer Ke kiran no din fahad tanata ring amma baa dauka duk ya damu sosai da komawar faseelat gida,

Gidansu faseelat tanayin asuba ta sake komawa bacci domin jiya batasamu bacci da wuri ba,

Karfe 9 aysha ta fito waje tana tafiya sannu zuciyarta na zafi tana fitowa falo taga mommy ta tafi dasauri ta rungumeta ta saki kuka me ban tausayi,

Mommy ta rungume ta tana hawaye tana tapping dinta,

A hankali aysha tayi shiru ta saci kallon marwan dake kwance tanajin mugun tsanarsa sannan ta kalli fahad idanunshi lumshe kanshi jikin seat ta meda kanta jikin mommy ta lumshe ido itama ranta na zafi yanayin data gansu ciki kawai ya tabbatar mata fahad ya samesu tare da marwan but batasan komi yafaru ba ,

Mommy ta tashi ta jata daki ta zaunar daita kan bed tana kallon face dinta tace"aysha kiyi hakuri plsss marwan baya cikin hayyacinshi da bazai taba miki haka ba"

Aysha ta daga kai tana meda hawaye,

Mommy ta kalli cikinta tace"ya jikinki?"

Tace"dasauki "

Mommy tace"kije kiyi salla kizo kiyi break"

Aysha batace komi ba ta tashi ta nufi toilet mommy ta bita da kallon tausayi sannan ta tashi ta wuce kitchen don hadamata tea,

Omer hankalinshi yaki kwanciya ya nufo gidan fahad dukda baya tunanin samunshi,

Bayan sun gaisa da megadi ya tambayi fahad megadi ya shedamai yananan ya turashi yi masa sallama,

Su daddy na zaune sukaji knocking fahad ya bude ido da suke jawur haryanzu a hankali ya tashi ya fita,

Yana fita megadi yace"ana sallamane yace omer ne"

Fahad ya rumtse ido yanajin nauyi ya bude yace"OK"ya nufi harabar gidan,

Can bakin kofa ya hangi omer tsaye ko mota be shigo daita ba ,jikinsa mace ya karasa kusa da shi yana zuwa ya masa sallama ya mika mai hannu,

Ya omer ya mikamai sannan kowa ya zare nashi,

omer yace"jiya da dare ina gida Sega faseelat ta dawo bayan na tambayeta tace sakinta kayi shine taki tafadi meyafaru shine nazo da kaina"

Omer na tsaye yana saurarenshi ya bude ido yanajin ciwo yace"Yaya I love faseelat inasonta sosai sede ita tadena sona ita ta nemi na saketa ni kuma na saketa kamar yadda ta bukata"

Ya omer yace"innalillahi wainna ilaihi rajiun amma faseelat bata kyauta ba don Allah kayi hakuri na sani dama hakanan bazaka saketa ba kayi hakuri plss kuma inda yiwuwa don Allah kamedata dakinta Sam faseelat girmane gareta amma bata da hankali"

Fahad na jin ciwo yace"nagode sosai Yaya zanyi tunani"ya juya yana tafiya sannu,

Ya omer ya bishi da kallo yanajin tausayinshi da ka ganshi zakasan yana cikin muguwar damuwa ranshi bace ya fita ya nufi gida,

Yana zuwa ya shiga wurin Ummi,

Bayan sun gaisa Ummi tace"lpy naganka haka?"

Ranshi bace yace"daga wurin fahad nake Ummi wai faseelat da kanta ta nemi ya saketa wai ta dena sonshi"

Ummi tai zungum ranta na baci tafara kwalawa faseelat kira,

Faseelat ta taso fuskarta kumbure tazo ta zauna,

Ummi tace"keda kanki kikace ya sakeki?"

Faseelat tai shiru kanta kasa,

Cikin zafin rai omer yakaiwa gefen fuskarta mari fassss!!!! yace"ba magana akemiki ba ?"

Ta dafe kunci tana kallonshi tana hawaye tace"ni nace"

Ummi ta cije lips ranta bace tace"amma faseelat baki da hankali ko ?to inbaki sonshi wa kikesone sakarai marar wayo"

Faseelat tafashe da kuka ta tashi ta fita takoma daki ta nayi ,

Su Ummi duk sukayi shiru ran Ummi bace,

Omer daya fahimci hakan yace"kiyi hakuri Ummi insha Allah zai medata na bashi hakuri kuma na rokeshi inda yiwuwa ya medata yanzu de mujira muga ko zaizo wlh yabani tausayi idonshi jawur yake da kaganshi kasan bai cikin natsuwa"

Ummi tace"ta yiwa kanta yanzu mata sunyi yawa neman maza ake ido rufe tasamu tayi auren ita amma seda takasheshi hankalinta ya kwanta"

Omer yace"insha Allah zata koma"

Fahad ko na komawa falo ya samu aysha jikin mommy kwance ya kalleta ya zauna,

Mommy tace"daga ina?"

In cool yace"yayan faseelat ne yazo"

Mommy tace"wai mita makane haka?"

Fahad ya kalli aysha hawaye masu zafi suka zubomai yana cije lips yace"ita tace na saketa tace tagaji dani"

Mommy tai shiru ranta na baci faseelat ta wulakanta mata da cos tana ganin danta nagartacce ne kuma bata tunanin yayi mata wani abu ,

Daddy yace"se kuma ka saketa ?sometimes mata basu da tunani musamman in ransu na bace "

Mommy da ranta ke bace abubuwan sun mata yawa tace"ya kyaleta karka saki kaje ko kofar gidansu in taso dawowa zata nemi hakan da kanta tunda ita ta nema da kanta"

Daddy yayi shiru yana kallon mommy bece komi ba,

Aysha tayi mamakin jin sakin batai murna ba kuma bataji wani abu ba daban,

Bayan minutes sunyi jungum marwan yafara motsi kanshi na azabar ciwo fuskarshi ya mutse ya bude ido ya dafe kan dede inda akasamai bandeji,

Duk suka meda hankali kanshi suna kallonshi ,

Idonshi na kallon sama yaga wani wuri daban ba gida ba, ba dakinshi ba yayi saurin juyawa idonshi ya sauka kansu duk suna mai wani kallo,

Aysha ko tai saurin dauke idonta tanajin mugun tsanarshi da tsoro time guda ,

Ya yunkura yana yamutsa fuska ya tashi zaune yana kallonsu da daidaya hannunshi dafe da kanshi yace"inane nan me kukeyi anan?"

Fahad ya lumshe ido ranshi na suya,

Ran mommy bace tana mai kallon tsana tana zubarda hawaye tace"marwan wannan rayuwar de itace kaga tadace dakai ko?ka rasa wacce zaka fadowa se Matar yayanka ?idan da hakan ta kasance ya kake tunanin rayuwarmu zata shiga"

Fahad ya juyar da kai yana hawaye aysha ma kuka daddy idanunshi jawur yake kallon marwan,

Marwan ya cire hannu akansa yana kallon mommy zuciyarshi na harbawa besan time dayazo nan ba shide yasan ya tafi gida ,

Ya kalli fahad yaga yadda yake hawaye ya sunkuyar da kai ya rufe ido da hannu ya saki kuka me sauti,

Ya cigaba da kuka cikin kukan ya dago yana kallon mommy yace"wlh mommy banan nazo ba da hankali na bazan yiwa Matar wani haka ba bare ta yayana dan Allah kuyi hakuri wlh bansaniba"

Mommy na hawaye take kallonshi tace"nayi_nayi kadena shaye_shaye kaki jiya kafadowa Matar yayanka saurani watarana " tafashe da kuka,

Marwan ya dora hannu saman kai yana kuka duk jikinsa na rawa zuciyarshi na matukar ciwo jin abinda mommy ke fada,

Hawaye suka zubowa daddy yasa hannu ya sharesu zuciyarshi na zafi,

Mommy na kuka tace"da wane ido zaka kalli Matar yayanka da wane zaka kalli yayanka dakaso keta gonarshi duk saboda banzar dabiarka ta giya"

Cikin kuka marwan yace"dan Allah kiyafemin mommy nayi danasanin shan kayan maye inajin tsanar kaina Ku yafemin don Allah wlh nayi nadama bazan kara shan komai ba "

Mommy ta cigaba da hawaye tana kallonshi,

Dasauri ya tashi ya nufi seat da fahad ke zaune ya durkusa gabanshi ya dora kai a jikinshi yana kuka sosai yace"Yaya kayi hakuri dan Allah ka yafemin bani bane bani bane nai hakan"yana girgizakai,

Daddy yace"yiwa mutane shiru mutumin banza tunda kace a auramaka ita anki shiyasa kazo ka keta mata mutunci"

Marwan ya zame kasa zaune yana sabon kuka yana girgizakai yace"wlh bansaniba bani bane naso aban aysha ne time naga Yaya zaiyi aure amma tunda akai auren wlh ban kara koda kallon inda take ba "

Duk sukayi shiru ya cigaba da kuka yana dafe da kanshi hawaye kamar famfo suna zuba daga idonshi,

Ran fahad na zafi yanajin tausayinshi ya sauka kasa ya jawoshi jikinshi ya rungume shi yana shafar sumar kanshi,

Marwan na kuka me tarin nadama yace"ka yafemin Yaya wlh bansan nayi ba"muryarshi har sarkewa take,

Fahad na rarrashinshi yace"its okay kayi shiru"

Yayi shiru yana cigaba da hawaye inashi ina kusantar Matar wanshi duk haukanshi bazai haka ba ya nata nadama da kunyar kowa,

Ya dago yana kallon mommy yana cigaba da hawaye yace"mommy kiyi hakuri dan Allah ki yafemin bazan sake shaye_shaye ba"

Mommy tace"Allah yasa marwan da kasharemin hawayen dana dade inayi saboda kai "

Ya kalli aysha dake jikin mommy kanta duke yanajin ciwo yace"anty plsss forgive me bansan meyafaru ba kiyi hakuri dan Allah"

Aysha tai shiru kanta sunkuye tana hawaye,

Ya meda kallon sa wurin daddy ya fara sabon kuka yace "daddy kamin gafara dan Allah wlh bazan sakeba ina cikin tarin danasani a rayuwata "

Daddy ya mika mai hannu yanajin tausayinshi da kaganshi kasan yana cikin tashin hankali, da rarrafe marwan ya isa gun daddy ,

Daddy ya rungume shi jikinshi ya mishi kisss yana shafar bayanshi yace"its okay duk mun yafe maka Allah ya kara shiryaka"

Marwan na jikinshi yace"daddy plsss kumin aure aure nakeso inaso in sauya duk rayuwata"

Daddy ya kalli mommy dake kallon marwan duka yanzu ya shiga 23 amma aure yake ta fada tun yana 22 ,

In cool daddy yace"zan maka aure very soon inde kasamu Matar"

Ya kara rungume daddy yana hawaye,

Bayan lokaci komai ya lafa mommy da bp dinta yagama tashi tanason hutu ta kalli fahad tace"son ka kula da daughter sosai kuma ina kara baka hakuri akan abinda marwan yayi ka yafemishi karka rike abun a ranka"

Fahad ya yamutsa fuska jin mommy na nemawa marwan yafiya dole yayi hakuri marwan kaninsa ne jini daya tundazu yake tausayinsa yadda yaga yana nadama dabe tabayi ba ,

Cikin sanyin murya yace"na yafemai mommy kuma aysha ma ta yafemai"

Mommy tace"Allah ya muku albarka"ta janye aysha jikinta ta tashi ta fita,

Daddy yaja marwan suka fita suka samu mommy cikin mota gidan baya tayi kwance daddy yasa marwan gaba ya shiga suka bar gidan suka nufi gida,
[1/22, 10:47 PM] SHALELE😍: 66


Bayan tafiyarsu fahad na zaune jikin seat ya kurawa aysha ido yana kallonta,

Itako takasa hada ido dashi ta kwantar da kai jikin kujera tai shiru,

Ya tashi yanajin matsanancin ciwon kai ya isa wurinta ya zauna gefenta ya medo kanta jikinshi ta bude ido ta kalleshi suka tsaya kallon juna hawaye suka zubomata yayi saurin sharemata su yana girgizakai in cool yace"kiyi hakuri princess"

Ta lumshe ido hawaye na zuba ta daga kai,

In cool yace"mutafi daki"

Ta tashi suna sargafe da hannun juna idanunshi ya sauka akan dining cike da kuloli ya jata har zuwa bakin dining yayi tsaye yana kallon abubuwan data shirya don tarbarshi idanunshi ya sauka akan cake da taiwa rubutu best husband ever ,

Yayi murmushi ranshi badadi ya jawota jikinshi in cool yace"thanks u best wife ever"

Tai wani kalar murmushi me hade da ciwo da jindadi,

Ya jata suka shiga dakinshi ya zaunar daita kan bed yafara rage kayan jikinshi domin yin wanka,

A hankali ya sauke idanunshi kan cikinta da yayi girma sosai bayan ya cire kayan jikinshi ya daura towel ya koma wurinta ya sunkuya yana kallon cikin ya kanga kai yaji yanata motsi farinciki ya lullubesa ya dago yana kallonta da murmushi yace"yana motsi sosai"

Ta jinjina kai in cool tace"yana welcoming dinka"

Fahad ya saki murmushi yace"ya kamata mugaisa ya min welcome sosai"

Tai dariya ta rufe fuska,

Yana murmushi da jefa mata wani sihirtaccen kallo ya zare rigar atamfa dake jikinta ya tsaya yana kallon tirtsetsen cikinta kafin ya sauke ido kan beautiful breast dinta da suka kara cikowa nipples din sunyi jawur suna tsaye

Idanunshi jawur cike da desire ya kwanta kan cinyarta yanawa breast din kallon kurilla ya kamasu yafara sha yana lumshe ido,

Aysha tai saurin lumshe ido tare da sakin nishi tanajin mugun dadi,

Haka fahad ya cigaba da shan breast din yana wasa dasu kamar jariri sannan ya tashi ya janye towel din jikinsa a sannu ya kwantar da aysha yafara bin jikinta da tsotsa,

Aysha na cije da lips dinta saboda dadi takeji marar misaltuwa sosai tayi kewar abun wani wet me tarin yawa take fitarwa,

Fahad nata lasar koina a jikinta ya bude kafafunta hankalinshi ya kara tashi ganin yadda niima ke bulbulowa kamar famfo joystick dinsa takara tsayi dasauri yakai baki kan wurin yafara tsotse sweet madara dake zuba haryana bada sautin"muaw...muttt" tsabar yadda yake tsotsarshi,

Aysha na jin bakinshi wurin takara bude kafar sosai duk jikinta na amsar sakon cikin zaucewa tana fidda nishi tadora hannu kan sumarshi tana murzawa tana"ahhhh ,ummmmhhh ...Yaya "

Shi ko yana cigaba da kara tandeta yanajin mugun dadi,

Seda yatsotseta son rai sannan ya kutsa cikinta yana shiga ya furta "wayyo Allah nah..."cikin zaucewa da fitar hayyaci,

Ya cigaba da riding dinta dukda beda wani karfi sunata sambatu dukansu haryayi release yakwanta gefenta yana meda numfashi,

Aysha idonta kulle haryanzu dadin begama sakinta ba,

Bayan mintoci ta bude ido ya zuba mata ido yana ta kallonta tai saurin lumshe nata tana sakin karamin murmushi,

Yayi murmushi ya lumshe ido duk jikinshi ya karasa mutuwa in cool yace" aysha help me with some milk plss im very weak and strengthless"

Ta bude ido ta kalleshi tanajin tausayinshi idonshi lumshe ta tafi gun fridge ta dauko fresh milk ta dawo gabanshi tana naked sam ta manta ma ,

Ta fara kokarin ta dashi ya bude ido ya saukesu kanta fuskarta da tausayi ya meda kallo gun breast dinta yana kallonsu yadda suka kara girma da cika ya tashi zaune tabude murfin ta doramai yafara sha ya nata kallon naked jikinta itako shi kawai take kallo ,

Seda ya shanye tasss ta dauke kwalin ta yar kasa ta kamashi in cool tace"muje nai maka wanka"

Hakan yabashi dariya yadanyi murmushi yace"tnx u"

Tai murmushi ta kamashi he's very weak din kamar yadda yafada suka shiga toilet yayi kwanciyarshi a cikin bathtub ta wankeshi tasss batare da jin wata kunya ba ya fito yanajin karfin jikinshi kadan sabida ruwan dumi da tayi using wani nauyayyen bacci na zuwa masa ya fita toilet din,

Shaf,shaf tai nata tafita domin ta shiryashi koda ta fita se samunshi tayi kwance akan bed da towel din yayi rufda ciki yana ta bacci da alamu yana fitowa kwantawa kawai yayi yana baccin,

Ta tafi tana dore da karamin towel ta kara hauda kafafunsa akan bed ta rufa masa bedsheet ya nata baccinsa tasaka doguwar riga marar nauyi dark green da adon white stone ta dan shafa humras da turare ta fita ta kwashe abinda ya lalace ta zubar a dustbin ta shiga kitchen ta fara hada masa sabon abincin,

Su daddy ko suna isa gida mommy ta fita ta haye sama,

Daddy yakamo marwan suka shiga har dakinshi sannan ya hau saman ya samu mommy kwance ya zauna gefenta ya taba wuyanta yaji zafi cikin sanyin murya yace"my love plss kar abunnan ya dameki tunda yayi nadama maybe hakan yazama sanadiyyar shiriyarsa"

A sannu tace"inafatan hakan ban lpy ne kaina na juyi ga fever "

Daddy yace"sannu let me call the doctor "yakira likita yana zaune hartazo ta auna mommy bp dinta ya hau sosai ga jikinta ba kwari ta doramata drip bayan ta saka allurai ciki sannan ta fita,

Tana fita marwan da yayi wanka ya fito falon ganin ta ya tadamai hankali sosai yake son uwarshi,

Dasauri ya hau saman yana zuwa kofar dakin yayi knocking daddy yace" shigo"

Ya bude ya shiga jikinshi sanyaye yanajin kunya ganin mommy kwance da drip ya dagamai hankali,

Ya tafi ya zukunna kasan gadon yana kallon hannunta yana hawaye yace"mommy don Allah kiyi hakuri bazan sake ba ki yafemin "

Mommy nata kallonshi ta dora hannunta daya kanshi tana shafawa tace"stop crying nayi hakuri tunda kace kadena"

Yayi saurin daga kai yace"namiki alkawari mommy nadena bazan sake ba"

Tai karamin murmushi tace"Allah ya yadda autana ka share hawayenka zanji sauki kaji"

Ya share hawayen kamar yadda ta bukata yayi shiru tana ta kallon shi har bacci ya dauketa,

Daddy ya kalleshi yace"katashi kaje kaci abinci kuma kasamo Matar da kakeson ka aura idan Allah ya temaka se subaka"

Wannan magana takara dagawa marwan hankali ya tashi ya fita yana sabbin hawayen nadama,

Daddy ya tashi ya shiga wanka dauriya kawai yake amma shima yasan tabbas jininsa ya hau ya dawo yasha milk da drugs ya kwanta gefen mommy yanata kallonta da tausayi har bacci ya daukeshi,

Marwan yakasa sawa cikinsa komi dukda azabar yunwa da yakeji amma ba abinda ze shiga yayi kwance daki yana kallon pop yana hawayen bakinciki yana tuna tabargazar da yayi me tarin yawa a baya besan adadin kalar kayan maye da yasha ba haka besan adadin matan da yayi zina dasu ba zuciyarshi cike take da tsoro da fargaba,

Yana kwance yaji kiran salla Wanda ada bedamu dashi ba ya tashi ya shiga toilet yayo alwala ya fita masjid bandejin na nan like da kanshi,

Bayan angama salla yayi zaune cikin masallacin yana addua kan karyakomawa zunubin da istigfaree Allah yayafemasa zunubansa na baya ,

Cikin kankanin lokaci masallacin ya zama ba kowa ,kowa ya fita hidimarsa se limamin daya gama salla yana zaune yana lazimi,

Marwan ya kalli saman masallacin da cikin sannan ya kalli jikinshi yanajin wani iri jikinnashi yaji sabon abu na zama masallaci shida koda can ba zuwa yake ba se can jefi ,

Idanunshi jawur ya matsa wurin liman ya zauna yayi masa sallama,

Liman ya amsa yana kallonshi,

Marwan ya sunkuyar da kai yanajin kunya yafara magana"Malam nazo neman fatawa ne Nide na kasance dan giya da wasu kayan mayen kuma nidin mazinaci ne na kasance ina sa mahaifiyata hawaye bandamu da ibada ba kokadan, Malam jiya wani babban abu yafaru a family dina Wanda bansan time dana aikata ba nayi dansanin shaye_shaye kuma inason tuba na harabada don Allah Malam ka temakamin zuciyata cike take da tsoro"ya share hawaye da suke zubomai,

Liman ya kureshi da kallo yasan marwan farin sani yasha gittashi yana cikin maye jin da yayi yanason tuba yasashi jindadi sosai tabbas Allah me rahma ne me jinkai me gafartawa bayinsa idan har sun tuba,

Cikin nasiha yace"Lalle ka aikata munanan zunubai Wadannan abubuwa da ka aikata duk suna cikin manyan kabairai ,kayi sakaci da ka bari shedan yayi nasara akanka karika bautawa makiyinka babba,shan giya babban zunubi ne shiyasa Allah yayita kira acikin kurani akan mu nisanci Shanta acikin maida aya ta 89 Allah (S.A)yace YA AIYUHALLAZINA AMANU INNAMAL KAMRU WAL MAISIRU WAL'ANSABU WAL'AZLAMU RIJSUN MIN ALAMALISHSHAIDANI FAJTANIBUHU LAALLAKUM TUFLIHUN,ya cigaba da cewa"INNAMA YURIDUSHSHAIDAINU AN YUKIA BAINAKUMUL'ADAWATA WAL BAGDA'A FIL KAMRI WAL MAISIRI WA YA SUDDAKUM AN ZIKIRILLAHI WA ANISSALAT FAHAL ANTUM MUNTAHUN.

Manzon Allah (S.A.W)yayi hani da shan giya da akwai wani hadisi da yake cewa Ku nisanci giya itace uwar munana,awata ruwayar yace itace mabudin kowane sharri,

Bayan wannan akwai hadissai da yawa da suka kawo irin azaba da fushi da Allah yayi da masu shanta,

Akwai wani hadisi da abu dawood da ibn maja suka ruwaito Manzon Allah (S.A.W)yace Allah ya laanci giya da me Shanta dame shayar daita dame siyar daita,dame sayanta dame motsata ,da Wanda ake motsamawa,dame daukota,da Wanda aka daukomawa dame cin kudinta.
Saboda muninta har masu yi mata hidima seda Allah ya laancesu,

Akwai wani hadisi kuma da Manzon Allah (S.A.W)yace Allah ya haramta aljanna ga ma dawwama shan giya damasu sabawa iyayensu da masu munana musu,

Wani hadisin yace"mutum ukku baa karbar sallarsu baa karbar kyakkyawan aikinsu bawan da ya gudu harse yadawo da mace wacce mijinta yake fushi daita harseya bari da mashayin giya harseya wartsake,

Awani hadisin Manzon Allah (S.A.W)yace Wanda yasha giya Allah baya karbar wani aikin alheri daga wurinshi kuma bazaa karbi sallarsa ba ta kwana sabain,wannan duk azabar da Allah ya tanadarwa me shan giyace saboda dalilinta ko aikin alherinshi bayaso ,

Sabawa iyaye kuwa shima zunubi ne me girma acikin kurani Allah yayi kira acikin ayoyi dayawa akan muyi musu biyayya mu kyautatamusu hadissai da yawa sunyi magana akan ukubar da Allah zaiyiwa mai sabamusu tun nan duniya ma base anje lahira ba ,

Zina, Allah madaukakin sarki ya ta fada mana acikin kurani cewa karmu koda kusanceta bama aikatata ba amma dukda haka kabari shedan yayi nasara sakaka duk ayyuka munana daga ciki harda hanaka ibada Wanda sabida dalilinta Allah ya halicceka amma kashigo duniya kana biyewa mugayen abokai da shedan Allah yayita kiranmu akan karmu bautawa shedan ta hanyar sabamishi domin burin shedan kullum yakai dan'adam wuta baya gushewa harse yagama kaika cikin wutar, amma Allah me rahma ne me jinkai acikin ayoyi da dama yayi kira akan mutuba zuwa gareshi tuba na gaskiya hakika shi me gafara ne me jinkai zai yafemana zai kuma shigar damu aljanna da koramu ke gudana a karkashinta,

Hakika Allah na sonka da rahma marwan domin ko yanzu ka mutu zamuyi maka fatan alheri daga cikin sharuddan tuba shine yin nadama akan abinda ka kasance kana aikatawa da niyya akan bazaka koma aikata zunibinba acikin abinda yayi saura na rayuwarka ,abinda zakayi yanzu shine

Please Login or Register in order to submit comment