Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

munyi aure hakanan sannan ne zamu nunawa juna irin son da mukewa juna"

Tabata fuska ta yamutsa hanci tace"ihhnnnn!! meyasa kake saurine dear ni takace kai shaidane bana ba kowa muhimmanci fiyeda kai ka kwantar da hankalinka banason yin aurenne a this year amma next year seka turo plss"ta langwabe

Yayi murmushi jin tabashi time yace"I love u dear inasonki sosai Allah yakaimu ni inason duk abinda kikeso"

Tai murmushi suka cigaba da waya suna waya kiran Hjy Rukayya nata shigowa wayarshi yaki respond seda suka gama soyewa da faseelat sannan yakirata duk cool voice dinnan babushi murya tashe yace"yaakai kk kirana at dis night ?"

Hjy Rukayya tayi shirin bacci tana kwance just to show concern and care ta kirashi jin abinda yace tace"I'm sorry alhaji kirawo wa nai naji lpyarka bawani abu ba"

Yace"to lpy ta lau "

Tace"seda safe" takashe kiran ranta na zafi,

Hjy abida ko na dakinta sunata sex chart da jamil sunajin dadi kamar sunyi 3_4 month tare yadda sukeyi kamar sunsan juna,


Karfe 10pm na nufi wani gida dake dauke da apartment da yawa babban gidane nagani nafada,

Na nufi wani part ina shiga main palo naga wani saurayi matashi fari kyakkyawa ga hanci ga ido ga sajenshi luff daya kara kawata fuskarshi yana da small baki da gira baka kirin me tarin yawa data kara masa kyau he's handsome jikinshi bame kiba ba kuma ba ramamme ba idan kaganshi kana iya cewa he come from abroad baze wuce 30 ba ,yana zaune da system gabanshi yana aiki daita hankalinshi kacokam akan system din yake yana aiki a tsanake hankali kwance dagashi se boxer da singlet jikinshi,

Sena zauna ina kallonshi domin in samu na cigaba da kallon kyakkyawar fuskarshi da kowace mace zataso,ta kallon danake masa nagane beda hayaniya nutsatstsen mutum ne sosai,

Bayan kamar minti 5 wata mata babbar mace dazata kai 56 tashigo dakin farace tass kyakkyawa daka ganta zakasan cewa mamanshi ce daka ganta zaka gane wayayyace me ilimin boko sosai tana sanye da doguwar riga da mayafi sama da glass dinta ,

Tana shigowa ya meda kallo gareta yayi murmushi ya meda hankalinshi a system yanaso yayi saving abinda yakeyi yakashe saboda yabawa mommynshi time,

Tana ganin ya mata murmushi itama tamishi taje ta zauna gab dashi tana ta kamshi abinta,

Yakashe computer ya kalleta da murmushi fuskarshi yace"mommy "

Tana kallonshi tace"my son sarkin aiki"

Yayi murmushi yayi shiru,

Tace"kullum aiki baka Hutu baka tunanin komi se office karika samun Hutu plss"

Yayi murmushi yace"tom mommy"

Mommy ta kalleshi tace"kaki aure bakajin komi duk mate dinka sunyi sun barka yanzu marwan da zaace zaa mishi aure da murna zetayi amma kai kaki fiddo mata meyasa?"

Ya turo baki yadan yamutsa fuska yace"mommy ni banason hayaniyar mata banason a takurani that's y amma zan samo yarinya maybe irina dabata son hayaniya"

Mommy nata kallonshi tana murmushi tace"fahad kenan aurenne hayaniya?"takara murmushi tace"aure beda hayaniya kuma kadena tunanin hakan zesa kakara zama babban mutum zekara maka natsuwa beda wani matsala se tarin jindadi da farin ciki harde ma kasamu mar'atussaliha wadda take kula da komai naka take da burin faranta maka rai a kullum"

Ya dukar dakai yanajin nauyi ,

Mommy tace"I'm telling u kadaure kayi aure hakanan kashiga jerin masu samun ladar auratayya ,amma as mommy my advise shine don't look for the beauty ka nemi me halin kirki idan kuma tahada duka tokai godiya ga Allah kuma karkai jinkiri saboda karta kubuce maka"

Muryarshi very cool and sweat yace"thank u mommy insha Allah soon zanyi surprising dinki"

Tai karamin murmushi tace"dana jidadi kuwa"

Sukayi shiru, mommy ta sauke ajiyar zuciya tace"gobe zantafi niger zanje research akan al'adu da wasu halayyar buzayen can ina rubuta wani littafi dayake bukatar bayani akansu ,to zandade kila nayi 1month ko kuma fin haka it depend da yadda nagama abinda nake a can "

Fahad ya dago yanata kallonta takara gyara glass tace"ur dad zeyi tafiya jibi bansan time daze dawoba and koyana nan kasan baya kula da wancan kafi marisan marwan plsss ka kula dashi kasamai ido kar bayan tafiyata yarika kawo yaniska suna lalata anan"duk annurin fuskarta yabace,

Fahad yaji badadi yadan ciza lips domin he care for his mother happiness yanada biyayya yana matukar sonta fuska badadi yace"kiyi hakuri mommy kikara masa addua insha Allah ze shiryu and I promised zan kula dashi sosai Allah yasa kije lpy kigama duk abinda kikeyi lpy kidawo lpy I will surely missed u sweet mommy"ya kwanta kan kafadarta tadora hannu akanshi tana shafa sumar kanshi she feel like crying tanason danta sosai fiye da komai.


➰➰➰➰➰➰➰➰
*RAGGON MIJI RETURN*
➰➰➰➰➰➰➰➰




From the writer of the previous story

*MAMAN MAMY*
*(SHALELE)*


*Wattpad@mumies122*


*dedicated to mansura Lady😘😘*


*Free page*


7⃣


*GARABASA 👉🏼Manzon Allah (S.A.W)yace Wanda yayi salla rakaa goma shabiyu tsakanin dare da yini Allah ze gina masa gida acikin aljanna*



Seda ta daure sannan ta dauke kanshi ya kalleta idonshi jawur kamar yayi kuka ta girgiza masa kai tace"ka kula da kanka and karkamanta da surprise dakace zakamin"

Yayi karamin murmushi ya jinjina kai,

Tatashi tsaye tace"seda safe "

Yace"good night"tajuya tafita a dakin,

Ya jingina da kujera ya lumshe ido yana tunanin where to start mommyn shi nason yayi aure yakamata yayi matsalar shi bayason takura bayason hayaniya idan kana tareda mace dole sekayi hakuri duk zaman dadin da kukeyi kuwa dole ku samu misunderstanding tsakani idan kaga baa samuba tokuna hakuri da juna ne,

Ya lumshe ido yana cigaba da tunani shidai bayada wata desire daze matsawa kanshi dason aure sosai se wacce normal namiji ke daita ,shiyasa be damuba but yanzu dole zefara neman wacce zai aura wacce batada hayaniya wannan kuma se matashiya ba yarinya ba dabata gama hankali ba yayi karamin tsoki yatashi ya nufi bedroom yayi brush yayi wanka ya kwanta bacci,

Agidansu mansura nafara lekawa sena samu tanata salloli dukda dare beyi sosai dinnan ba hope dinta shine Allah yasa dan Hjy saratu ya sota tayi mishi,


Kusan tun karfe 8:20 Aliyu yadawo gida donshi kaida tunda yayi aure baya fira waje saboda firar iyalinshi tafi masa kuma yakamata yadawo din yabata lokacinta ,sede matsalar ita rashin dawowar tashi shine yafi mata dadi,yana dawowa tana yaken dole taje ta taroshi suka rungume juna ta amshi ledar hannunshi suka shige daki ,

Suna shiga ta janye jikinta hannunta nadan rawa saboda tsoro kamar dole tafara tayashi balle boturan rigarsa ,

Yanata kallon fuskarta yana murmushi yameda kallon gun hannunta yaga yadda yake rawa,

Cikin ranshi yaji badadi ya rike hannuwanta danashi biyu idonta cike da hawaye tadago ta kalleshi ,

Yana kallon kwayar idonta yace"samira why ?meyasa kikejin tsorona har haka just like kinga abun cutarwa"

Ta sunkuyar dakai kasa takasa cewa komi,yajata jikinshi ya zauna a seat yadorata kan cinyarshi yana leken fuskarta yace"duk tsoron sex dinne haka?har kk koma tsoron rabata?"

Tai shiru still,

Yayi murmushi me ciwo yace"ya kkso ayi ne samira in nadena sex dake zakidena tsorona zaki saki jiki dani? "

Ta dago ta kalleshi tasake sunkuyar dakai ,

Yace"kimin magana dubo duk kinata rama samira banajin dadin hakan ,tundade bazaki iya dani ba nina hakura zanrika baki time har lokacin da kikeson abun da kanki zan dawo falo da kwana ke kina kurya and plss ko nazo na kwankwasa don't open the door "

Tanata kallonshi murya very slow tace"kayi hakuri karka rika kwana falo nide rokona kadena dadewa kanayi karika bi asannu sannan kuma karika dagamin kafa idan akayi yau gobe sea huta koda hutun kwana daya ne yayi amma wlh ..."

Yace"shitttttt"ya katseta ,yanata kallon fuskarta yayi mata murmushi yace"zan kokarta nagani ko zaniya ke dince kina rikitani aduk sadda na kalleki bare kuma when I'm in there manta kaina nakeyi gabadaya but kiyi hakuri kinji zan kokarta amma plss yau atemakamin kar asashi a lissafi saboda duk yadda nakeji da rana kinga banzo ba plsss" yadora kai jikin breast dinta yana jujjuyashi jiki,

Gabanta yacigaba da dukan sabain_sabain bakinta na rawa tace"namaka tuwon shinkafa medadi da miyar zogale ka zauna kaci sannan kai wanka"

Yayi murmushi yace"kibani nafarayi plss maybe in inajin yunwa bazan jimaba pls pls"yana kallon fuskarta,

Ta daure tai yake ta daga masa kai, alamun ta amince,

Ya kure bakinta da kallo ahankali yakai nashi akai yafara bata best kiss of life amma samm batajin wani abu se faduwar gaba yadade yana tsotsar lips dinta sannan yakoma a breast ya zuge zip din rigarta ya cire ya cigaba da lagudarsu yana tsotsa a dimauce,

Idon samira kulle tanajin yadda ya rikice yanata wasanni daita tadan bude ido ta kalleshi se abun yabata tausayi irin wannan shaawar sede akirata ciwo bawai shaawa ba just yini guda duk ya dimauce,

Kokarin mikar daita dayakeyi yasa tadawo tunaninta ya mikar daita tsaye ya zare plain Zane dake jikinta ya tillar ya kwabe wandonsa beko idasa cireshi ba ya dauko samira kacokam yadora akan erection dinsa ta fiddo ido waje jin wani sabon style dabasu taba yiba ,bata gane ya style din yakeba seda yarika daga kugunta da kanshi yana kaishi sama yana dawowa dashi akan erection din,

Ta matse lips fuskarta a yamutse don kamas take bawani liquid saboda bata enjoying se Wanda ke fitarmasa ne ke aciki,

Yana tayi tun yanayi asannu harya farayi da karfi dasauri_dasauri ,yana wani sauti "oup ohhh ahhhh" shi dama kaida se yadade yanayi tukun yake released and bawani tsayawa yake samun wani erection din yana tayi yayi released ya dingi nishi yana dagata yana medata abar tana kaiwa har cancan ciki,

Yana gama released tai lakwas jikinshi tana meda numfashi,tana zaton shikenan ina seji tayi yacigaba da dagata dan wani round din she new him kila this round kam sunyi 1hr kafin yakawo,

Batasan lokacin data fara begging ba muryarta siririya "Aliyu dan Allah kabarni karka sake plss waiyoni dan Allah zafi nakeji sosai mutuwa zanyi plsss leave me...."

Ina Aliyu kam bayajinta shide burinsa yakara samun desame dadi da ya samu yanzu ,

Tadage tana kuka tana begging makwabta ko harsun saba har kunyarta sukeji suna kuma tausaya mata,abu kamar wasa ya cigaba shiru yaki yayi release, ya sauketa fuskarta shabe shabe yamedata kan kujerar ya daga kafafunta sama ya cigaba dayi seda yasamu natsuwa sannan yarika fidda huci kamar an fidda mai kaya,

Samira ta janye ta sauka kasa tana kuka tafara rarrafe zata shige bedroom ta kulle,

Ya riketa ya dagota se sannan yagane kukan datasha hankalinshi tashe yace"subhanallahi I'm sorry swampy its hurting ko sannu"

Ta cigaba da kuka tanason zare jikinta yana kallonta jikinshi mace yace"kiyimin hakuri bansaniba bansan lokacin danake haka ba "

Ta kwadamishi harara tana kuka tace"saboda kana kurma inata begging kabarni amma seda kagadama sannan Aliyu so kake ka kasheni ne"

Murya sanyaye yace"eh samira harma gwara kurma dani kimin addua Allah yayemin nakoma kamarki marar shaawa mu cigaba da zamanmu tare"

Ta kalleshi ta banka mai harara ta janye hannunshi ta dauki zanenta tafara takawa asannu don zuwa toilet wurin kundin ruwan zafinta,

Yataso dasauri ganin yadda take dingishi yace"let me help u"ya dagata sama,

Tafara fada "ajiyeni banaso ka ajeni nace"

Be ajeta ba seda yakaita toilet din ya ajiyeta yafito yakoma saman bed yayi kwance rufda ciki domin cikin kaso ukkun dare haryanzu daya beba yana bukatar kari,

Itako yana ajiyeta tai karamin tsoki tana karajin haushin shi tazukunna tafara gasa gurin,bayan tafito yashiga yafito tana kwance har baccin gajiya ya dauketa ya dauki pillow yanata mata kallon tausayi yakoma falo ya kwanta bayan yacika kundinshi da girkinta medadi,

Tunda asuba yaran alhaji suka fara karatunsu kafin time din school faseelat ma tanata shirin tafiya school,yayinda gidansu mansura tun asubar tafara wanki ma mamanta tufa,

A gidansu fahad bayan sundawo masallaci da daddynshi suka samu mommy tatasa marwan da yadawo jiya buge giyar batama gama sakinshi ba ta zauna yi masa waazi yana gyangadi abinshi,

Fahad yanajin haushi yaje ya falla masa mari tauu!!! Tuni baccin dake idon marwan ya kaurace yabude dara_daran idanunsa yana kallonshi,

Ran fahad bace yace"stupid ana magana kana bacci"

Mommy tace"kyaleshi kawai son idan yana samu yayi building better life yafimai this shaye_shaye bazasu bulle masa koina ba shima yasani"

Ta kalleshi tace"tashi kabani wuri useless"

Yatashi yana wani lankwashe lankwashen wuya ya nufi part dinshi,

Yana tafiya daddy yace"Ku rabu dashi duk yarintace duka nawa yake 22 fa nangaba zeyi hankali ko ance yayi bazeyi ba"

Mommy da fuskarta ke bace tace"daddynsu duk kaine kajawo hakan sam bakason acewa marwan ko bari kaza meze hana yayi abinda yagadama yaron da kake kira karami yasan sex yasan mata iri _iri maybe har mazan yana bibiya and ga...."

Daddy ya katseta yace"subhanallahi abun harda sheri zakiyi masa don yabi mata sekuma kice da maza banason haka Hjy inde kinayi masa addua kiyi masa amma bawai kina irin surutu haka ba ,kuma kinsan ni da kaina bazan lalata marwan ba na daukeshi amatsayin kaddara shiyasa kikaga bandamu ba kuma bana takura mashi saboda takurar bazata kawo sauyi ba ,akwai fa masu yara wadanda sukafi shi lalacewa kuma sunason abunsu toni miye laifina don na soshi"

Fahad najin hakan yajuya ya fita a dakin ranshi badadi,

Mommy ta kalli daddy ta mike tsaye ranta bace tace"kasoshi kaita sonshi alhaji karka takurashi komi yayi dedene" tana gama fada tahaye bene ta cigaba da shirinta ,

Daddy ko dakin marwan yawuce ya sameshi yana zukar shesha yana hawaye,

Yaje ya zauna bakin gadon ya amshi sheshar a hannunshi yajawo shi jikinshi ,

Marwan na jikinshi ya fara kuka me sauti,

Daddy yace"sorry kadena kuka my love "

Marwan na kuka yace"daddy basa sona basa son rayuwata kwata_kwata"

Daddy yana shafa kanshi yace"suna sonka sosai dabiarka ce basaso kadena shaye_shaye kadena bin mata kadawo normal life dinka zasu dawo sonka, ka manta baya the time da baka shan drugs ur mommy har kuka takeyi in kanason wani abu batama shiba kadena abinda basaso kaji?"

Ya daga kai yana jikinshi daddy yace"yawwa kayi salla? "

Ya girgiza kai yace"I'm sleepy bacci nakeji"

Daddy ya girgiza kai yace"kafara yin salla kazo kuyi bankwana da mommyn ka sekadawo ka kwanta "

Ya daga kai daddy yatashi yafita,

Yakoma dakin mommy tanata kumburi yafara rarrashinta cikin taushin murya "Hjy ki fahimceni bawai inaba yaronnan goyon baya bane Aa banaso duka yazam bayajin dadinmu hakan zekarawa abun waste shiyasa amma nima ina damuwa da halayyarshi"

Mommy nata kallonshi tace"se arika nuna masa so shine zesa yadawo dede?yadawo dede ko yakara lalacewa?"

Daddy ya lumshe ido yace"plsss ki hakuri just pray for him karkiyi late"

Mommy tace"hmm!!!" tajawo trollynta zata fita ya rungumeta ta baya yace"inasonki uwar yayana ina alfahari da samun mace kamarki soyayyarki bata tsufa I really really love u and I will going to missed u"

Kalamansa dole sukasa mommy murmushi tai murmushi taturo baki tace"love u too"ta janye jikinta tace"I'm late" suna rike da hannun juna suka fito harabar gidan,

Lokacin fahad yafito yayi wanka yana sanye da black yadi dinkin yayi kyau sosai yakuma dace dashi se kamshi yake,

Mommy naganinshi tai murmushi dabata gajiya dayinshi duk time data kalleshi she's proud of him akoina zata nuna she's his mother tana jindadin yanayin rayuwarshi ,

Yakaraso yana murmushi ya amshi trolley ya nufi mota har sunfara tafiya marwan yafito yana bayansu yace"mommy" yakirata,

Duk suka jiyo suna kallonshi ya kama kunnenshi ya game tafin hannuwa yace"plssss"

Tai karamin murmushi ta mika masa hannu yataho yana murmushi yana isowa ta jawoshi jikinta tai masa kiss a head sannan tace"ka kula da kanka and ka rage that bad habit I will miss you "

Yayi yake ya jinjina kai,suna isa bakin motor

Mommy ta sakeshi fahad ya bude mata motor tashiga yashiga tanata daga musu hannu sukabar gidan suka nufi airport ,

Tana tafiya marwan ya sauke ajiyar zuciya ya nufi part dinshi shima daddy yafara shirin zuwa aiki,

Suna zuwa airport 7 dede jirginsu yatashi zuwa Niger,

Seda sukatafi fahad ya nufi office yanajin kewar mommyn sa,

Faseelat nagama shiri ta kira alhaji nura yana company time dinnan ya dauka yanajin dadin care dinta gareshi ,

Seda takara matse murya takara dadi sosai sannan tace"good morning dear ya gajiya ya kewata?"

Yayi dogon murmushi me sanyi yace"morning too I'm fine bagajiya sede kewarki dakyar nayi bacci"

Tai dariyar jindadi tace"my sleeping is full of ur dreeming ,thanks my dear I love u "

Saboda jindadin zancen ta har dafe zuciya yayi yana jujjuya hannu akai yace"I love u more dear "

Tai murmushi takashe kiran ta nufi dakin Ummi ta leka Ummi na gyaran dakinta tace"Ummi natafi sena dawo"

Ummi tace"to Allah ya temaka sekin dawo"

Tajuya ta nufi gate tabude tafita da motor batako tsaya rufewa ba tatafi Ummi tafito ta rufe ta cigaba da hidimarta ,

Alhaji ko damuwa yakira yaji lpyar iyalinshi beba ya cigaba da abinda yake shi kawai yabar musu kudi yabar masu komai,

Hjy abida ko tana samu yaranta masu school suntafi tashige bedroom ta kulle ta haye gado takira jamil vedio call saboda shaawar safen data motsa mata,

Jamil na baccin safe kiran yashigo yana dubawa yaga itace yatashi dasauri ya dauka yana kwancen fuskarshi daka ganta kasan yana bacci,

Yana kallon screen din wayar ya tashi zaune ganin mata jajir sharrr kyakkyawa kuma yar cas_cas,

Ya kureta da kallo daga ita se sleeping dress ba dankwali kanta gashinta yayi kwance ya sauko akan kafada kadan tanata sakin murmushi yabi breast dinta da kallo suna tsaye just like bata taba haihuwa ba,

Nan take yaji mood dinsa ya sauya ya nemi baccin ya rasa joystick dinsa ta harba a dimauce bakinshi na rawa yace"my abida are u the one I can't believe what I'm seeing "

Tai sexy smile tace"I'm ur abida kana mamaki"

Dasauri yace"sosai sosai banyi tunanin kinkai haka kyauba kin ganki kuwa very pretty and sexy"

Dadi yakashe Hjy abida an yabeta tace"tnxxxx"cike da daukar hankali,

Ya kure breast dinta da kallo yana wani lashe lips yace"look at ur beautiful breast ur silky hair and smooth skin I'm salivating plss yaushe zamu hadu"

Ta kure jajayen lips dinsa da kallo tanajin more shaawa nipple dinta duk sun mike saboda desire cikin sexy voice tace"zamu hadu karkadamu my jamil"

Yana zaune gabanshi nata kara erect yace"plsss help me kisamamin natsuwa see my penis" ya fiddota daga short ya nuna mata tayi sambal mike🙈

Dadi ya mamaye Hjy abida har seda liquid ya xubomata taja wani sauti "shhhhtttt u r a hero can't wait to have u in bed"

Dukda ba itace farkon fara fadi ba but yaji dadi sosai kuma yakara hawa ,da shagwaba yace "plssss I want to see ur beautiful breast I want to see u naked plsss let's enjoyed our self through phone without body contact"

Tanajin yam_yam jikinta tace "anything for u" tasa hannu tafara sabule hannayen vest dake ga rigar ,rigar tayi kasa yana ganin white breast dinta ga nipple dinta jawur suna tsaye yayi wata kara "ouch!!!!!!"ya dafe joystick dinsa

Tai killer smile takashe mai ido yace"plsss plsss undress "

Ta karasa cire rigar kyawawan cinyoyinta suka bayyana da beautiful and little bum dinta, yace"wow wow" yana cigaba da kallonta ,

Dama short kawai ne jikinshi ya karasa cireshi without shyness Hjy abida tafara kallonshi tundaga fuskarshi zuwa kirjinshi dake cikeda gashi zuwa Hjy babba datayi bull ,tawani gantsaro kirji tana mika ,

Suka cigaba da iskanci kala_kala suna enjoying har kware kafar tayi ta hangame mishi HQ yanata kallon yadda yake flowing,

Sunata nishi da sambatu har Hjy abida tai released to her surprise babu wani faduwar gaba sejindadi ,kafafunta ware tanata zuba take kallon jamil HQ dayasa hannu yana massaging bananarsa ba jimawa tafara tsartuwar sperm over and speedily ,ta zaro ido sosai tana kallonshi yanata hura iska yana huci da ihu jitayi kamar taganta gabanshi ta lumshe ido tana tunanin yadda zatayi enjoying tasan there must be too much enjoyment awaya ma hakan she feel very satisfied than sex da alhaji dabaya wani nuna jindadi baya too much romance gaba karfi bare dadewa anayi,

Jamil nata fidda numfashi yace"thank u my sugar u r d best"

Tanata kallonshi tana murmushi takasa cewa komi she's speechless batasan yazata kwatanta mishiba,

Yanata nishi yake kara zuzutata har seda suka kara samun desire suka cigaba daga inda suka tsaya,


Bangaren Aliyu ko yau samira fushi takeyi dashi fuskarta tamke yayi yayi taki kwanciya bacci kuma taki sakin fuska koyin wani abu tana zaune tana neman mafita itade she love him batason su rabu and bazata iya jure bukatunshi ba kuma bazata iya zama da kishiya ba daseta ce yakaro aure taita tufka da warwara har karfe Tara ya fita ya barta ranshi duk badadi,

Cikin makwabtan samiranne wadanda sukejin tausayinta wata matashiya ta shirya mijinta nafita batako tambaya ba tazame tai gidansu samira don abun yadameta,

Mashin na ajiyeta tashiga ciki maman samira na wanke wanke taga mata suka gaisa tatashi tawuce ciki basira tabi bayanta suka zauna basira tai shiru,

Mama tace"baiwar Allah bangane kiba ki wayardani"

Basira takarayin jimm sannan tace"mama ni makwabciyar samira ce akwai abinda ke damunta shiyasa nakasa hakuri nazo in sanar daku Ku bincika kugane ina matsalar take"

Hankalin mama yatashi tace"inajinki"

Basira tacigaba dacewa"mama samira mijinta yafi karfinta kwana take ihu da neman dauki in yana sex daita abun yadameni kullum tana ihu shiyasa nace bari nazo nafada maku kode a binciketa ko tanada an gurya ko kuma wani abun zaman nasu akwai cutuwa sosai"

Hankalin mama ya matukar tashi gabanta na matukar faduwa tace"......



➰➰➰➰➰➰➰➰
*RAGGON MIJI RETURN*
➰➰➰➰➰➰➰➰




From the writer of the previous story

*MAMAN MAMY*
*(SHALELE)*

*Wattpad@mumies122*


*dedicated to mansura Lady😘😘*


*Free page*


8⃣



*GARABASA 👉🏼 Manzon Allah (S.A.W)yace Wanda yace raditu billahi rabban wabil islami dinan wabi muhammdin (S.A.W)nabiyan wa rasula aljanna ta wajaba agareshi*

*awata ruwayar kuma Manzon Allah (S.A.W)yace Wanda yafada safe da marece so ukku hakika Allah ze yarda dashi ranar alkiyama*





Gabanta na matukar faduwa tace"wane irin angurya kuma itada seda wanzami ya dubata yace babu ni duk yarana basuda angurya yade fi karfinta ne kurum ita kuma duk abinnan ina raye bazata sameni tafadamin matsalarta ba kota waya aise tafada min ace ki kwana kina ihu kuma still gari ya waye kina like bazaki fadawa kowa ba hmmm"ta kalli basirar,

Basira tace"gaskiya tanashan wuya sometimes mijina seyaji kamar yaje ya kwankwasa masu nike dakatar dashi saboda sirrinsu ne amma abun yayi yawa "

Mama tace"nagode sosai bansan irin godiyar dazan miki ba bacin ke dazatai ta zama cikin wahala ne nasan kome zanyi nagode kwarai"

Basira tai karamin murmushi tace"to Allah ya kawo mafita nizan tafi"ta mike

Mama tace"nagode sosai fa"tawuce cikin bedroom dinta ta dauko turaren wuta kwalba guda ta sameta harta kusa fita waje sannan tabata dakyar tasamu ta amsa tatafi,

Mama tadawo cikin gida tana tunani har ta dauki waya zata kirata seta fasa tasan sarai zata iya boye mata seta kira kawarta best Friend dinta hafset ,

Hafset tai sauri tazo gidan jin mamar nata cewa tai sauri,

Tana zuwa suka shige daki suna gab da gab mama tace"hafset kawarki na cikin damuwa da ciwo kuma takasa fadawa kowa dazunnan wata makwabciyarta tazo tafadamin cewar samiran mijinta yafi karfinta kwana take ihu bansan gaskiyar maganar ba kije ki sameta ki fadamata ke kikaji labari wani wuri kiji me zatace ki tabbatar tafadamiki matsalarta"

Hafset tace"to mama Allah yasa tafada din samira bata yarda dakowa ba sekanta"

Mama tace"ki kokarta inbata fadaba ni da kaina zanje gidan nasameta"

Hafset tace"tom mama bari naje sena dawo"

Mama tace"to sekin dawo " hafset tafita ,

Mama tai zaune ta rike haba tana tunani aranta amma de in har dadewa a sex ne kesata ihu lalle ba karamar azaba takesha ba,

Hafset na zuwa tasamu samira zaune har time dinnan,

Samira na ganinta tai murmushi tace"kawas yau kece agari lalle yau zaayi ruwa"

Hafset nata kallonta ta zauna idonta waje tace"samira waimike damunki kinbi kin rame kin kare haka Dan Allah ki fadamin kobaki lpy ne?"

Samira ta tabe baki tace"lpy ta lau hafset"

Hafset tace"tomike damunki kinganki kuwa?"

Idanun samira sukai jawur kamar zatai kuka tace"banyi niyyar fadawa kowa matsalata ba amma ke yakamata kisani saboda ina neman shawararki "

Hafset ta daga kai tana kagare tace"inajinki miye matsalarkin?"

Samira tace"Aliyu ne ,Aliyu hariji ne baya sex kadan yabari, safe rana dare sex kamar ibada damuwar shine dare kwata_kwata ba bacci shide baya gajiya kokadan ni kuma yamin girma sosai idan muna tare inajin zafi sosai ina shan azaba hafset"se hawaye sharr sharr,

Hankalin hafset tashe tace"shine baki fadawa kowa ba ko mama baki iya fadamata ba"

Ta share hawaye tace"inajin kunyar tunkarar wani da maganar kuma inaganin kamar na fallasa sirrin shine kibani shawara ya zanyi ne "

Hafset tace"sirrin banza sirrin me ke kina tunanin duk ihun da kikeyi bame jinku ko kurame ne su makwabtan naku to bari kiji ni mama ce ta aikoni dan naji in gaskiyane wata makwabciyarku taje tafada mata kuma hakanne dan haka zan koma nafada mata asan yadda zaa bullowa lamarin"

Samira ta zaro ido tace"nabani kice kowa najina ina ihu kowane dare?"

Hafset tace"sosai ko "

Samira tace"innalillahi wainna ilaihi rajiun !!!" Ta kalli hafset tace"dan

Please Login or Register in order to submit comment