Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

wayar ta sullube ta dauka ta kunna tai dialing no din Aliyu ,

Aliyu yana bacci cos shima baida Hutu kiran mamar ya shigo gab zata tsinke ya farka ya dauka ganin mamace seda gabanshi ya fadi ya dauka a tsorace yakaita kunne sautin kukanta dayaji yasa zuciyarshi bugawa tana zafi kamar zata fito,

Mama na kuka tace"Aliyu sakeena bata lpy sosai kazo yanzu ana bukatar jini da zaa sa mata kataho da gaggawa"

Ko to bai iyacewa ba wayar ta sullube daga hannunshi ya tashi dasauri kamar ya bude ido yaganshi cikin asibitin agaban sakeena yakeji zuciyarshi na tsananin zafi harwani nishi yake sabida azaba ya sungumi key ya nufi asibitin da balain gudu,

Nurses ganin sakeena na neman agaji sosai sukai waya da likita ta kamo hanya from babbar asibity tagama aiki bayan ta aro jini a can,

Duk su ukkun suna tsaye gun sakeena tanata zufa jikinta na rawa ta dan bude idonta dakyar lips dinta na rawa dakyar ta fizgo Kalmar "mama"

Mama tai saurin karasawa wurinta jikinta na rawa tana hawaye take cewa "sannu sakeena sannu Allah yabaki lpy "

Lips din sakeena ya cigaba da rawa tanata yunkuri tanason jawo magana amma sam bakinta yaki magana,

Mama ta riketa ta na cigaba da kuka tana innalillahi wainna ilaihi rajiun,

A hankali jikin sakeenar yafara saki tana nishi sama_sama hartai tsitt,

Mama ta duke jikinta tana kuka sosai me tada hankalin me sauraro nurses din kuwa suka fara dubata ganin tsit tadena sheda sede babu rai jikinta ta rasu,

Rasuwarta tayi dede da karasowar Aliyu ko kashe mashin bai tsaya yiba da gudu ya shigo dakin da suke sede yana shigowa yayi tozali da nurses suna kokarin rufe fuskar sakeena yayinda kukan mama yakarade duka dakin yakure fuskar sakeenar da jikinta duk jini da kallo zuciyarshi takara mummunan bugawa jikinshi ya mutu cikin brain dinshi kamar an sokeshi duhu ya mamaye shi ya zube wurin ,

Karar faduwarshi ne yasa suka gane da mutum baya sukai kanshi yayinda mama taki ko da motsi saboda tashin hankali tana jikin sakeena tana cigaba da kuka,

Faduwar Aliyu tai dede da zuwan likita nurses suka kinkimeshi suka dora kan bed suka fara bashi temakon gaggawa don ceto rayuwarshi ,

(Innalillahi wainna ilaihi rajiun kullu nafsin fa duk semun dandana mutuwa duk semun bar duniyar nan one day zan zama labari few zasu rika tunawa dani sunamin addua😭😊 Allah yasa mucika da imani kasa muyi kyakykyawan karshe)

Mama bata iya ko kallon inda Aliyu yakeba kwata kwata bata cikin hayyacinta bata taba fuskantar tashin hankali irin wannan ba tun bayan mutuwar mahaifin Aliyu kusan ma tafijin wannan saboda mahaifin Aliyu yasha jinya sosai,

Se kusan asuba mama ta dan lafa sannan ta kira kawu bayanshi ta kira no din maman sakeena tana kashe ta kira babanta ya dauka yana shirin fita masjid tunda yaji muryarta yafara sallallami kukan mutuwa dabanne muryarta zallar tashin hankali tafadamai sakeena ta rasu cikin dauriya da juriya yace"Allah yajikanta yasa ta huta ya mata rahma kuyi hakuri Allah yafimu sonta shiyasa ya amshi kayanshi"

Maganganunshi sunkara tadawa mama hankali takashe wayar tana cigaba da kuka,

Baban sakeena ya share hawaye yana tuno sakeenar tundaga yarintar har last huduba dayamata zataje gidan miji tanata sunne kai tana farinciki da kuma yadda sukai last zuwa a asibity sun sameta dasauki ashe ba rabon sake ganawa jikinshi badadi yaje yafadawa mamar sakeena kannenta suka dau kuka yayinda mama tai shiru tana kukan zuci tana ta kiran Allah,

Tsakanin sokoto da Kano akwai nisa kuma a koyarwar addini baaso ana jinkirta rufe mamaci anfiso a gaggauta rufesa saboda in ya aikata alheri shima yana burin isa makwancinsa yayinda in Sheri ne yayi yana kin son zuwa makwancin,

But sakeena is young kuma tayi biyayyawa iyaye tayiwa miji suna mata fatan alheri duk da sunason ganinta haka baba yayi hakuri yace a rufeta suka fara shirin tafiya Kano,

Aliyu baisan inda kanshi yake ba aka rufo sakeena dan kawunshi ne da abokinshi usman zaune wurinshi bayan andawo daga makabarta yayinda ruwa ke shiga cikin jikinshi don temaka masa wurin dawowa hayyacinsa,

Itako mama na gida daita da kannenshi kuka dukda tadena me sauti amma hawaye sunki barin idonta takasa manta faraar sakeena da kunyarta da zaman jinyar datayi daita yadda ta kara shiga ranta,

Da marece sosai su mama suka iso Kano maman Aliyu ta sake sabon kuka ganin maman sakeena duk yadda babanta yaso dauriya seda ya rika zubarda hawaye gidan ya kara kacamewa kuka yana damkam da mutane,

Har Maghreb Aliyu shiru likitoci biyu sunata kai kawo kanshi saboda mutuwar sakeena takara tada su tsaye,

Mama bata tambayeshi ba ita kanta yadda takeji da zata kwanta da seta sha drip ukku seda akai ishai sannan hankalinta ya dawo kanshi takira wayarshi kashe ta kira ta kawu cikin kwantar mata da hankali yace tai hakuri yana samun sauki dukda haka hankalinta ba kwance ba ta cigaba da lazimi takasa sa komi bakinta duk yau ba ita kadai bama duk familyn yau kamar masu azumi suke baci ba sha,

Awa 24 ciffff Aliyu yayi baisan inda kanshi yake ba tsabar stroke daya samu,

Yana kwance idanunshi lumshe brain dinshi tafara haskomai happy moments dinsu shi da sakeenarsa da last firarsu harzuwa time daya tashi tafiya ta kirashi tai masa godiya da time din da yashigo ya sameta kwance cikin jini zuciyarshi tai mummunan bugawa dayayi sanadiyyar

[1/19, 1:06 AM] SHALELE😍: Pay and read 07063721063

61

Da Aliyu da mama suke jinyar sakeena seda akai two days sannan iyayanta sukazo dubata iya karta ido da dan murmushi kwanansu biyu suka koma mama da Aliyu suka cigaba da jinyarta,

Jinyarta sukeyi amma bazaka gane wake ciwon ba domin ko duk sun rame saboda damuwa,

Bayan 3 weeks ne su mansura suka dawo daga saudiyya tayi wulik fiye da bakinta a baya kunsan daga cikin illar bleaching duk time da zai bar fatarki zaki kara baki fiyeda baya sannan in baai saa ba yakan feso kuraje sosai a jiki fata ta kan bushe tayi ba kyau to hakanne ya faru da ita sede dukda haka tana cikin farinciki tana jin kamar Allah yakara mata wata niima ne daga cikin niimomin da yayi mata,

Jirginsu saukar asuba yayi thermocool kuwa a kagare yake ya saka amaryarsa a ido yana mugun kewarta,

Karfe 10am alhaji thermocool yayi parking hadaddar motarsa bakin kofar gidansu ya fito ya jingina da motar yana kallon gidan yanajin dole ya turo a musu gyaran gida ya Ciro waya yayi dialing no din mansura wadda yayi saving da amaryata,

Ta dauka tanata farinciki da walwala tace"mijina"

Yayi murmushi wani sanyi yana ziyartar zuciyarshi yace"na iso amaryata"

Tace"sannu da zuwa kuma ganinan fitowa yanzunnan"

Yayi murmushi ya kashe kiran,

Mansura dake kwance tundazu tayi wanka ba make up jikinta se mai data shafa ta tashi ta dauko zungureriyar hijab dinta harkasa ta saka bayan ta soka hannuwa acikin hannun hijab din,

Tana fitowa ta nufi kofar gida wurin angonta thermocool,

Yana tsaye yaga fitowar bakar fata da hijab har kasa ta dososhi kokadan baiyi tunanin mansurarshi bace duk da tsayin da komai yayi kama daita,

Ta karaso tana murmushi ta dandago sannan ta sunkuyar da kai tace"barka da zuwa"

Thermocool yace"yawwaaaa"yanajan maganar murya irinta mamaki yana kallon goshinta da kafafunta da hannuwanta dake bakake sam bai ganeta ba shide yasan fara ce matarshi maybe wannan ko kanwarta kowata daban,

A hankali yace"ammm shiga ciki ki kiramin mansura"

Mansura ta dago da muguwar faraa tana kallonshi tace"alhaji baka ganeni ba?nice fa mansurarka ashe zakai saurin mantani just a month kawai"

Ya zuba mata ido yana kallon ta tayi bakikirin hakoranta ko sunyi fesss tunda yake bai taba shaawar bakar mace ba shiyasa baya ko tayawa,

Fuskarshi yamutse yace"mansura meyasameki haka?duk kinyi baki ko jinya kikayi acan "

Tana ta murmushi tace"a,a mekagani?"

Yace"kinga duk yadda kikayi muni kikai baki ga wasu rashes mike damunki"yana cigaba da yamutsa fuska kamar yaga kashi ,

Ta sunkuyar da kai tanajin takaici tariga tasani kyawunta yakewa bawai kyawun dabia kowani abu yakeso ba,

Yana ta kallon ta yace"mansura ko kayan makeup dinki suka karene?"

Tai murmushi tai shiru,

Yace"OK "ya koma mota ya fito da 1k bandir biyu ya mika mata yace" gasu kije kisiya wasu bansan ganinki haka"

Ta kalli kudin ta girgiza kai tace"aa nagode"

Yace"meyasa ?plss ki amsa kisiyo kayan makeup duk kin sauya"

Ta dago da murmushi fuskarta tace"dama haka nake wannan shine true color dina"

Thermocool ya kara zuba mata ido still kudin na hannunsa a hankali yace"naji but ki amshi kudin kije kisiyo kayan makeup "

Taki amsa tai shiru kanta kasa,

Ya meda kudin yace" OK kifadamin wane kalar product kike amfani dashi zansa akawomiki"

A hankali murya sanyaye tace"bana shaawar shafa komai nafiso in tsaya ga natural color dita"

Yace"haba mansura kinga yadda kika koma kuwa ?dan Allah ki temakamin ki gyara kanki"

Mansura tace"nifa.. dama tsautsayine yasa nai bleaching kuma yanzu bazan karayiba "

Ba ai masa musu amma wannan amaryace baariga ankamata tashigo hannu ba bare ya jibgeta bayajin dadin musu kokadan da rarrashi yace"haka kikeso ki zauna my bride?duk kinyi baki kinsauya gashi nan da one month bikinmu ?"

Mansura tace"kayi hakuri ni bazanyi komiba"

Ranshi bace ya fiddo kudin daga aljihu yace "ki amsa kije kisiya kayan shafa nace"yana bata command

Mansura ta kalleshi ta kalli kudin batada niyyar amsa tace"dan Allah kayi hakuri "

Yace"shiittt!! baaimun musu koda wasa ki amsa kije kisiya kokuwa inkawomiki duk kalar product na keso"

Ranta badadi in cool tace"alhaji meyasa zaka damu da man da nike shafawa tunda ni kakeso ba jikina ba"

Ya danyi shiru yana calming kanshi yace"but dukda haka bazanso ina ganinki haka ba"

Tace"to haka nike shiyasa tun farko naso fahimtar da kai amma kaki ganewa kafadamin kanasona a haka yanzu kuma kana nuna bani kakeso ba kalar jikina kakeso ni kuma bazan kara bleaching ba saboda nayi nadama na tuba ina rokon Allah yafiya haryanzu"

Thermocool idanunshi jawur yake kallonta duk ya nemi son nata ya rasa shide burinshi farar mace sannan abi dokarshi shine,

Ranshi bace yace"cikin matana gabadaya ba baka kuma bazan fara dake ba idan kin shirya aurena ki gyara jikinki idan kuma kinki to ki dauka ba maganar aurenmu"yana gama fada yajuya yashiga mota yabar kofar gidan,

Mansura na tsaye tabi motar da kallo memakon taji kunci aranta se karin farinciki dake tsatstsafomata ta koina domin a ganinta aurenshi babbar jarabawace gareta ko takirashi musiba duk namijin da bazai nuna maka hanyar lahira ba duniya kawai yasa agaba aiba alheri tare dashi,

Ta saki murmushi ta tabe baki tana jin takaicin maza su basa duba komi se kyau komin jimawa kyawun zai gushe akwai kaddara akwai tsufa amma sude mekyau ta sauke numfashi tana hamdala acikin zuciyarta maybe ta tsallake rijiya da baya,

Tana shiga dede mama ta fito da baki ta musu rakiya zasu wuce mama ta kalleta mansura ko ta gaidasu ta wuce ciki,

Kallo daya mama ta mata taji bataji dadin ganinta haka ba kuma ta tabbatar daga wurin alhaji take tana dawowa ta wuce dakinta mansura na kan bed tana ta dialing no dinshi amma yaki dauka still faraa takeyi tana dariyarshi,

Shigowar mama yasa ta gumtse fuska,

Mama na kallon ta tace"bade wurin alhajin kikaje haka ba?"

Mansura ta kalli kanta rigar jikinta sabuwa dall fill amma kuma mama na cewa haka a hankali ta daga kai ,

A fadace mama tace"dan baki da hankali?ko powder bazaki shafa ba zaki fita bare kuma zizara dan gazar dinnan"

Mansura tai shiru a hankali tace"mama dama don ya kara sanina sosai shiyasa naje haka baima ganeniba gashi yace dole sena koma shafamai inde inason aurenshi"

A fadace mama tace"kingani ko dan ubanki arziki na kiranki kina tureshi da tsiya"

Mansura ta dandago ta kalli mamar ta kuma sunne kai tace"wlh mama da inkara sauya halitta gwara na mutu banyi auren ba yafi idan de yana sona zai dawo in kuma dama kyawun yakeso shikenan seyaje yasamu dedeshi "

Mama na kallon ta ranta bace tace"kuma seki tanaji kudin biyanshi komai daya miki ke alhaji ai rufin asirinki ne damu gabadaya "

Mansura tace"mama ko dana aureshi in nadena bleaching din fa shikenan zai dena sona"

Mama tace"toya dena sonki mana wata tsiyace kuma da kita zama haka ba miji ai gwara a kiraki karamar zawara"

Gaban mansura yafadi ta dago fuska tana kallon mama hawaye na daf da zubomata tace"mama ba duniyar nakewa ba lahirar nakewa rayuwar ta duniya duk wasa ce lahira itace hakikanin rayuwa ita nake tanadi ba anan ba da bansan kwana ko minti ko second nawa ya rageminba"

Mama ta dan sauko jin ana ambato kiyama cikin sanyin murya tace"to mansura kiduba fa idan yace abiyashi kudadenshi ya zamuyi?"

Mansura tace"Allah zai kawo mafita kuma addua na aiki mama idan mukaita addua se Allah yakawo saukin abin ko yanemi kudin se Allah yakawo hanyar biyanshi"

Mama tace "hmmmm" dedenan kannenta suka shigo suna murna sosai mama ta juya ta fita tabar dakin tanata sakawa da warwara,

Kannenta suka zauna sunata kallon ta suka fara tambayar mike faruwa ganin duk jikinsu ya mutu jiki sanyaye tafadamusu,

Dukkansu sukaita kallonta suna ganin tana wasa da damarta daya takasa hakuri tace"anty ki koma shafa manki wlh koina duk munbi munfada yayarmu zatai aure cikin daula"

Mansura tace"Ku sekuyi nikam aa"

Daya tace"ni wlh baban khalifa ke siyomin da kanshi ko baida kudi sunkare inyana ganina bayajin komi barema kafin sukare wasu sun iso"

Maganar tabawa mansura dariya tanaganin duk basusan ciwon Kansu ba tace"Allah yabaku lpy Ku duka "ta tashi ta fita toilet don ta basu wuri suji dadin gulmarta,

Mama sukuku take tanata tunanin abinda zaije ya dawo,

Yayin da thermocool shima ya rasa natsuwarsa tunanin fuskar mansura ada data yanzu yake kokadan bazai iya aurenta hakanan,

Hjy mnsura ko wasai kamar anzare mata kaya tanata babbadawa abinta batada matsala,

Da baban mansurar yadawo mama ta sanardashi halin da ake ciki tsayawa yayi yana dogon nazari daga bisani yace"Allah yazaba abinda yafi zama alheri"cos duk yadda sukaso da son abun mansura tafisu gaskiya,

Yau da daddare Aliyu yana zaune yana bawa sakeena abinci a baki tanaci tana kallonshi duk yafada a hankali tace"yaya Aliyu munkusa barin asibitinnan kowa ya huta "

Yayi tsaye dabata abincin maganarta ta ta kada masa gaba cos ko yau sunyi magana da doctor cewar dasauranta tanade samun sauki sosai,

A hankali yace "meyasa kikace haka sakeena?"

Tai murmushi tace"zanji sauki ne kafin gobe"

Ya dage gira yana sakin murmushi yace"Allah yakaimu goben mutafi gida amma bazaa barni na sake ba ko?"

Ta dukar da kai tana murmushi ,

Ya debo abincin ya cigaba da bata taci abincin sosai fiye da yadda takeci kullum sannan tace takoshi ya ajiye abincin yabata ruwa da drugs sannan yafara janta labari sunayi kadan_kadan ,

Sega mama ta dawo daga gida ya tashi tsaye zai tafi ya kalleta yace"sakeena seda safe"

Tai murmushi tana kallonshi harya juya ta kirashi" yaya"

Ya juyo ya dawo a hankali tace"nagode"

Ya kalleta yadanyi murmushi yana mamakin godiyar time daya shi da mama sukace"godiyar mi kike?"

Tai murmushi ta juyar da kai batace komi ba ,

Aliyu yayi murmushi ya juya ya fita,

Mama ta zauna kusa daita tana kallonta duk dan jikinnan ya koma saura,

Jinyar me irin lalurar akwai gajiya seda hakuri sosai hakane gun mama ba hutu kokadan dare nayi tafara bacci daga kan kujerar datake zaune sakeena ko idonta biyu bacci ya kauracewa idanunta cikin zuciyarta tunanin iyayenta takeyi da yanuwanta tanajin kamar ta bude ido ta gansu gabanta duka so biyu sukazo ganinta saboda nuna kara da cewa duk dayane datana hannunsu da awurin su mamar ,

Can cikin dare mararta ta rika juyi juyi ba dan kadan ba tanajin matukar azaba ta rika cije lips zufa na karyomata kota ina wani abu takeji yana tunkudo HQ dinta yana fitowa ga wata lema dataji tana mamaye wurin duk dauriyarta takasa tafara kiran "mama!!!mama!!" Cikin muryar wahala,

Mama ta bude idonta ta saukesu kan tashin hankali jini na bin ledar fitsari wani kuwa ya bata jikinta,

Mama ta rafka salati "innalillahi wainna ilaihi rajiun sakeena!!! innalillahi wainna ilaihi rajiun"muryarta da jikinta na matukar rawa ,

Sakeena ta rirrike hannuwan mama jikinta na makyarkyata tanata hada zufa ,

Mama na zubar da hawaye ta janye dasauri ta fita kiran likita gabadaya ba doctor se nurses biyune ke kula da patient din yara da manya da akai admiting suka dawo dakin da gudu mama nata kuka tana innalillahi wainna ilaihi rajiun,

Zuciyar nurse dinma seda ta buga dagani tadade tana bleeding din tafara kokarin ta na tsayar da jinin dasauri ganin aikin seda me temako yasa ta juya ta cewa mama ta kira mata nurse suka dawo tare dakin mama nata kuka sosai takasa barin dakin,

Suka cigaba da kokarin tsayar da jinin bayan minutes sannan suka samu jinin yatsaya still wani na dan zubowa kadan_kadan nurse din mace ta ruga dauko jini sede babu ko Leda daya a asibitin jikinta na rawa ta dawo dakin tana kallon dayan nurse din tace" babu jini a blood bank dama ?naduba babu"

Ya dafe kai yace"dazun akasawa wata jinin "

Hankalin nurse din tashe tacewa mama"mama tana bukatar jini da gaggawa kuma babu anan idan akwai Wanda zaizo yanzu a diba asamata urgently "

Mama tai saurin zuwa ta dauki wayarta yadda jikinta ke rawa zallar tashin hankali seda wayar ta sullube ta dauka ta kunna tai dialing no din Aliyu ,

Aliyu yana bacci cos shima baida Hutu kiran mamar ya shigo gab zata tsinke ya farka ya dauka ganin mamace seda gabanshi ya fadi ya dauka a tsorace yakaita kunne sautin kukanta dayaji yasa zuciyarshi bugawa tana zafi kamar zata fito,

Mama na kuka tace"Aliyu sakeena bata lpy sosai kazo yanzu ana bukatar jini da zaa sa mata kataho da gaggawa"

Ko to bai iyacewa ba wayar ta sullube daga hannunshi ya tashi dasauri kamar ya bude ido yaganshi cikin asibitin agaban sakeena yakeji zuciyarshi na tsananin zafi harwani nishi yake sabida azaba ya sungumi key ya nufi asibitin da balain gudu,

Nurses ganin sakeena na neman agaji sosai sukai waya da likita ta kamo hanya from babbar asibity tagama aiki bayan ta aro jini a can,

Duk su ukkun suna tsaye gun sakeena tanata zufa jikinta na rawa ta dan bude idonta dakyar lips dinta na rawa dakyar ta fizgo Kalmar "mama"

Mama tai saurin karasawa wurinta jikinta na rawa tana hawaye take cewa "sannu sakeena sannu Allah yabaki lpy "

Lips din sakeena ya cigaba da rawa tanata yunkuri tanason jawo magana amma sam bakinta yaki magana,

Mama ta riketa ta na cigaba da kuka tana innalillahi wainna ilaihi rajiun,

A hankali jikin sakeenar yafara saki tana nishi sama_sama hartai tsitt,

Mama ta duke jikinta tana kuka sosai me tada hankalin me sauraro nurses din kuwa suka fara dubata ganin tsit tadena sheda sede babu rai jikinta ta rasu,

Rasuwarta tayi dede da karasowar Aliyu ko kashe mashin bai tsaya yiba da gudu ya shigo dakin da suke sede yana shigowa yayi tozali da nurses suna kokarin rufe fuskar sakeena yayinda kukan mama yakarade duka dakin yakure fuskar sakeenar da jikinta duk jini da kallo zuciyarshi takara mummunan bugawa jikinshi ya mutu cikin brain dinshi kamar an sokeshi duhu ya mamaye shi ya zube wurin ,

Karar faduwarshi ne yasa suka gane da mutum baya sukai kanshi yayinda mama taki ko da motsi saboda tashin hankali tana jikin sakeena tana cigaba da kuka,

Faduwar Aliyu tai dede da zuwan likita nurses suka kinkimeshi suka dora kan bed suka fara bashi temakon gaggawa don ceto rayuwarshi ,

(Innalillahi wainna ilaihi rajiun kullu nafsin fa duk semun dandana mutuwa duk semun bar duniyar nan one day zan zama labari few zasu rika tunawa dani sunamin addua😭😊 Allah yasa mucika da imani kasa muyi kyakykyawan karshe)

Mama bata iya ko kallon inda Aliyu yakeba kwata kwata bata cikin hayyacinta bata taba fuskantar tashin hankali irin wannan ba tun bayan mutuwar mahaifin Aliyu kusan ma tafijin wannan saboda mahaifin Aliyu yasha jinya sosai,

Se kusan asuba mama ta dan lafa sannan ta kira kawu bayanshi ta kira no din maman sakeena tana kashe ta kira babanta ya dauka yana shirin fita masjid tunda yaji muryarta yafara sallallami kukan mutuwa dabanne muryarta zallar tashin hankali tafadamai sakeena ta rasu cikin dauriya da juriya yace"Allah yajikanta yasa ta huta ya mata rahma kuyi hakuri Allah yafimu sonta shiyasa ya amshi kayanshi"

Maganganunshi sunkara tadawa mama hankali takashe wayar tana cigaba da kuka,

Baban sakeena ya share hawaye yana tuno sakeenar tundaga yarintar har last huduba dayamata zataje gidan miji tanata sunne kai tana farinciki da kuma yadda sukai last zuwa a asibity sun sameta dasauki ashe ba rabon sake ganawa jikinshi badadi yaje yafadawa mamar sakeena kannenta suka dau kuka yayinda mama tai shiru tana kukan zuci tana ta kiran Allah,

Tsakanin sokoto da Kano akwai nisa kuma a koyarwar addini baaso ana jinkirta rufe mamaci anfiso a gaggauta rufesa saboda in ya aikata alheri shima yana burin isa makwancinsa yayinda in Sheri ne yayi yana kin son zuwa makwancin,

But sakeena is young kuma tayi biyayyawa iyaye tayiwa miji suna mata fatan alheri duk da sunason ganinta haka baba yayi hakuri yace a rufeta suka fara shirin tafiya Kano,

Aliyu baisan inda kanshi yake ba aka rufo sakeena dan kawunshi ne da abokinshi usman zaune wurinshi bayan andawo daga makabarta yayinda ruwa ke shiga cikin jikinshi don temaka masa wurin dawowa hayyacinsa,

Itako mama na gida daita da kannenshi kuka dukda tadena me sauti amma hawaye sunki barin idonta takasa manta faraar sakeena da kunyarta da zaman jinyar datayi daita yadda ta kara shiga ranta,

Da marece sosai su mama suka iso Kano maman Aliyu ta sake sabon kuka ganin maman sakeena duk yadda babanta yaso dauriya seda ya rika zubarda hawaye gidan ya kara kacamewa kuka yana damkam da mutane,

Har Maghreb Aliyu shiru likitoci biyu sunata kai kawo kanshi saboda mutuwar sakeena takara tada su tsaye,

Mama bata tambayeshi ba ita kanta yadda takeji da zata kwanta da seta sha drip ukku seda akai ishai sannan hankalinta ya dawo kanshi takira wayarshi kashe ta kira ta kawu cikin kwantar mata da hankali yace tai hakuri yana samun sauki dukda haka hankalinta ba kwance ba ta cigaba da lazimi takasa sa komi bakinta duk yau ba ita kadai bama duk familyn yau kamar masu azumi suke baci ba sha,

Awa 24 ciffff Aliyu yayi baisan inda kanshi yake ba tsabar stroke daya samu,

Yana kwance idanunshi lumshe brain dinshi tafara haskomai happy moments dinsu shi da sakeenarsa da last firarsu harzuwa time daya tashi tafiya ta kirashi tai masa godiya da time din da yashigo ya sameta kwance cikin jini zuciyarshi tai mummunan bugawa dayayi sanadiyyar
[1/20, 11:49 AM] SHALELE😍: Pay and read 07063721063

62

Zuciyarshi tai mummunan bugawa da yayi sanadiyyar farfadowarshi dukda yafarko bai bude ido ba yayi shiru zuciyarshi na cigaba da zafi sosai abinda zuciyarshi kebashi ne ya kara dagamai hankali fiye da misali sakeena cikin bleeding Wanda hakan ke nuna tayi miscarriage kenan saboda shigar ciki datasamu duk da masu VVF its hard su dauki ciki ko suma doctors din they're surprise and shock saboda basu san da cikin ba,

Zuciyarshi na ciwo ya bude idonshi da suke jawur cike da hawaye yana kallon pop na asibityn, yayi rashi biyu ga rashin sakeena ga rashin blood dinsa ya mayar da ido ya rufe hakan yasa hawaye masu zafi suka zubomasa ya juyar da kai a gadon sakeena data kwanta bakomai da ya danganceta wurin fess kamar baa taba mutuwa kan bed din ba,

Hawaye suka kara gangaromai tari ya sarkeshi zuciyarshi na radadi da azabar zafi just last month yayi loosing baby and now his beloved wife saboda yafada kogin sonta over ,

Yafara juya kai yana cigaba da yi,

Dan kawu dake jinyarsa ne yayi saurin rikeshi ganin yadda yake tari sosai zuciyarshi na ciwo hannunshi dafe da ita,

Cikin tashin hankali ya tafi da gudu ya kira doctor ,suka dawo tare docton yafara bakin kokarinsa wurin ganin tarin ya lafa ,

Dakyar ya shawo kan matsalar tarin ya lafa still idanun Aliyu na cigaba da tsiyaya ,

Cike da tausayi da jimami likitan yace"kayi hakuri kacire abun a ranka kayi mata addua itace tafi bukata jininka ya hau sosai zuciyarka ma is ill so plss u have to take patient saboda lpyarka kasani samu da rashi duk na Allah ne suna faruwa lokacin da yaso ur wife kwananta sun kare koba ciwo seta tafi we're all waiting for our time yau ko gobe ko anjima muma tana iya zuwa kanmu plss take fate as it come to u"

Magana kawai take amma Aliyu baya gane metake cewa sakeena kawai yake hangowa ,

Likitan ya juya ya tafi,

Wanda ke jinyarshi yace"sannu Aliyu Allah yakara maka hakuri"

Aliyu ya kalleshi idanunshi jawur yace"Ina sakeena?"

Matashin

Please Login or Register in order to submit comment