Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

jiki ta dafe fuskar da hannaye biyu gaba Waya. Bai dubi girman shekarunta ba ya sake wanketa dana biyu. Shi dama mutum ne mai zafi sosai. Ai yanzu kam ihu ta ™wala dan azaba ta koma cikin Wakin a guje. Bayanta yabi, ta ma™ure jikin bango tana hawayen azaba a matu™ar gigice. Cikin wata irin tsawa mai kaWa hanji ya ce,  Ina kukaje yau dan ubanki? .
       Hawaye na ziraro mata ta ce,  Babu inda naje fa yaya, matanka sun haWani dakai saboda su munafukai ne. Wankin kai da kitso fa naje kuma na gaya maka ka bani kuWin da kanka .
      To mara mutunci, aiba maraina wayon naki bane ba ni da idona na ganki tare da Alhaji Usman a Zaria. Ko zakice min kitson acan akeyi? .
     Sosai jikinta ya fara rawa na ha™i™a kam yanzu, zuciyarta kamar zata faWo cikin in-ina tace,  Yaya Zaria kuma?..
       Oh ™arya nai miki kenan? Wlhy Basariyya ki shiga hankalinki a gidan nan. Wato har yanzu baki daina biye-biyen bokayeba ko? Shike nan karki fasa ki cigaba da yi, ki kuma haWa inaki-inaki gobe kawu na Katsina zaizo ku tafi tare. Ki koma can wajensa dan ni bazan iya ba...
     Wani irin gigitaccen ihu ta sanya tana ro™onsa ya taimaketa bazata iya zama gidan kawun nasu ba. Ko kallonta baiyi ba ya fice abinsa. Tashin hankali matu™a Hajiya Basariyya ta shiga a wannan dare. Dan wlhy bazata iya zama gidan kawu Manu ba. A ™auye yake bama cikin birnin katsinar ba, ita wlhy ko ruwan gidan bata iya sha idan sukaje gaisheshi na yini Waya saboda kiwon dabbobinsa na tsiya. Gashi masifaffe hakama matarsa, kuma su duka ´an uwansu ne dan auren zuminci ne shida matar tasa. Tun babansu na da rai ake fama da shi ya baro ™auyen amma ya™i. Mahaifinsu kansa tsoronsa yake ji balle su, dan mutum ne azababbe na bugawa a kalanda, ga tsauri dan komai na gidansa da doka akeyinsa. Kuka sosai taci, daga ™arshe ta yanke shawarar yin asubanci ta gudu. ALLAH gara ta koma gidan mijinta duk ma bala'in da za'ai ayi bazata fito ba koda Daddy zai daketa kuwa. Kayanta ta shiga haWawa, tsaf ta kammala ta ajiye komai a ™ofar Wakin, sauran kuma ta ajiyesu akan daga baya zata turo su Madeena yaranta su Waukar mata. Ko barcin kirki kuwa batayi ba, huWu na bugawa zabar ta mi™e dama ba wani barcin kirki tai ba, a gurguje ta shiga bayi ta kimtsa ta fito, ta saSi jakarta tana murmushin nasara, sai dai tana murWa handle Win ™ofar taji gam, hakan na nufin an kulleta ta baya kenan. Ai jitai gaba Waya ta wani irin gigicewa, bama tasan ta zube a wajen ba ta fashe da kukan takaici, dan ta tabbatar yayanta ne ya rufeta tun fitar jiyan da yayi.......

     >Ø#Ý>ØqÝBa abun faWa
_________&

        Sun fito a jere Maanal na faWin,  Kai dai ka canja hali ALLAH . Cikin ™un™uni take maganar, amma hakan bai hana AA Win jinta ba saboda ™arfin ji da ALLAH ya bashi. Murmushi yay kawai, sai kuma ™asa-™asa shima yace,  Inba tsoro ba a fito fili a faWa mana . Sarai itama Maanal Win ta jishi, sai dai bata tanka ba saboda isowarsu wajen motarsa. A dai-dai nan kuma Saheeba ta fito daga sashen Mamy, taje wajenta su Haule suka sanar mata tana sashen Oum. Sai ga Nibras itama ta fito daga sashenta, taci kwalliya abinta sai baza ™amshi take kamar wadda zata fita. Itama dai sashen Oum zataje, kuma wannan kwalliya duk ta AA ce. A tare duk suka tsaya cak suna binsu da kallo, har Maanal ta shiga mota AA daya buWe mata ya maida ya rufe sannan ya zaga mazauninsa, sai dai shima kafin ya buWe da kansa Maanal ta buWe masa ta ciki kamar yanda suke yi a da. Kallonta yay fuskarsa da murmushi mai sanyi, itama ta masa murmushin tana kauda kanta dan su duka zukatansu suna tariyo musu baya ne. A hankali ya baya mai gadi ya buWe masa gate suka fice.
       Daga zuciyar Nibras har ta Saheeba tamkar zata kama da wuta ne. Cikin takaici da wani irin zazzafan kishi Nibras ta ce,  Wannan mayyar yarinyar sai nayi maganinta .
         HaWa dani nan Nibras dan na tsaneta . Saheeba ta faWa itama a zafafe. Da sauri Nibras ta kalleta dan ita bata san nata zancen ya fito fili bane ba. Kai Saheeba ta jinjina mata batare da sanin manufar Nibras Win na tsanar Maanal Win ba. Ita kuma Nibras tasan dalilin Saheeban bazai wuce taya ™anwarta kishi ba. Amma saboda takaicin da take ciki sai ta cigaba da faWin,  To wai ina zasuje a wannan daren? Nine fa? .
      Wata ´ar dariyar takaici Saheeba tayi,  Kin san tunda tarewa ta gagareta zatabi duk wata hanya ne yanzu na son ganin taja ra'ayinsa, balle an saba da bin maza a waje .
           Tabbas kumafa hakane. Shegiya mai zuciyar karnuka, mutum yace baya sonki amma ina, inba shashashar amarya ba mara muhimmanci wa ake kawowa a ajiye sashen surukai gana miji . Nibras ta faWa zuciyarta na mata raWaWi.
     Dariya sosai Saheeba keyi, ranta fes ta ce,  Ai Abah ne maganin ´ar iska, uwarta na murna bokanta ya iya aiki an mannota gidan da tsiya-tsiya shiko ya harba musu tsiya, Kinga Wan maganin da aka Wan cuccusa dan matse can duk ya sane. Ai wlhy sai mun dage munci ubanta a gidan nan ta yanda ko ruwa bazata iya sha ba sai a Soye, da ™afafunta zata gudu ne .
         Hannu Nibras ta bama Saheeba suka tafa, dan a ganinta ai gara su haWa hannu da Saheebar su kori Maanal Win ita kuma sai tai ya™in hana shigowar ™anwar Saheebar ta bayan fage. Aiko a take ta bada goyon baya Wari bisa Wari. Sai da suka gama shirya mugunnyarsu sannan suka nufi sashen Oum Win. Acewarsu gara suje su zauna suga dawowarsu...

     A hankali AA ke murza steering tamkar baya so, yayinda Maanal tai shiru lafe a cikin kujera. Daga gani kasan duniyar tunani duk suka faWa. Cikin son kauda yanayin AA yay Wan gyaran murya. Idannunta dake lumshe ta buWe ta kallesa, shima Wan kallon nata yay fisha sai kuma ya maida ga hanya. So yake su dawo kamar da, amma yasan ya™ine babba a gareshi, dan haka maimakon zuwa mata kai tsaye zaibi wasu hanyoyin yin hakan. Muryarsa a tausashe ya furta,  Yaushe kika fara karatun novels? Bayan nasan haushi kike ji idan kikaga inayi ma .
        Šan jimm Maanal tayi kamar bata jisa ba, har sai da ya Wan kalleta. ˜in kallonsa tayi ita, a ta™aice ta ce,  Kawai na tsinta kaina ne a karatun batare da wani dalili ba .
     Murmushi ne yaso suSuce masa, amma sai baiyi ba a bayyane ya tsaya masa iyakar cikin ™irji. Zamansa ya Wan muskuta da sake dam™e steering da ™yau ya tsaya a danja data tsaida su, sai kuma ya koma ya jingina bayansa da kujerar ya juya yana kallonta.  Zuwa yanzu books nawa kika karanta? .
         KaWan ta Wan kallesa, cikin yin warrr da idannunta ta ce,  Suna da Wan yawa fa. Damma Ammie na hanani ne .
      Ammie bata san karatun novels da daWi bane shiyyasa. Kinga ni akwai wani book da nake nema saboda labarinsa da aka Wan fara bani amma har yanzu ban samu ba, koda yake busy na ne ya hanani zuwa manyan books store na duba .
     Yanzu kam muryar Maanal a sake ta kuma juyo tana kallonsa da ™yau ta ce,  wanne ne? .
    Sai da ya tada motar suka cigaba da tafiya saboda danja ta sake su sannan ya bata amsa. Murmushi tayi mai faWi sosai har ha™waranta na bayyana ta ce,  Hum'um kaga nikam na jima da karanta shi, dan tun ina shekarar ™arshe a makaranta. Ina zaton ma kamar ina da copy Winsa yayi daWi kam ba ™arya .
       Woow da gaske Besty? .
    ALLAH kuwa bari zan duba maka, sai dai inaga yana cikin kayana da za'a kawo daga Kaduna .
         Dai-dai nan yay parking gaban wani ba™in gate madaidaici yana bata amsa, gidan dai daga waje ba wani babba bane, dan kamar gidajen street Win ma duk sun fishi girma da ™yau. Anan wajen gate Win ya kashe motar bayan yayi horn, wani ™yamushashen mutum ya le™o, alama AA ya masa da hannu na yazo. Bayan ya kunna fitilar cikin motar ta yanda zai ganshi da ™yau kada ya tsorata. Aiko sai da ya le™o daga nesa yaga wanene sannan ya ™araso yana famar washe baki. Cike da girmamawa ya shiga gaida AA Win, amsa masa yay shima da kulawa, kafin yace ya Wan kira masa yarinyar gidan nan. Nanma da girmamawa mutum ya amsa masa, daga gani dai kasan maigadi ne. Maanal dai na jinsu, dan tunda ta amsa gaisuwar da mutumin yay mata ta Wauke kanta gefe. Fitilar AA ya kashe, sai kuma ya Wakko tab.. Winsa ya shiga dannawa, mi™ama Maanal tab Win yay yana faWin,  Kinga list Win novels Win da nake nema idan na samu lokaci na karanta su .
    Amsar tab Win tayi, ta shiga duba list Win, cikin manta dawama take tare ta Wan karkato tana nuna masa wanda ta karanta a ciki da wanda itama take nema ta karanta. Shima karkarowar yayi sosai har jikinsu na haWuwa, ta shagala a nuna masa da yimasa bayani har ya Waura hannunsa a kafaWarta ya sake kwantota a jikin nasa da ™yau batare data farga ba, sai ma sake lafewa tayi sosai abinta tana zuba zance, dama can ta fishi magana, yanayine kawai ya maidata miskilar ™arfi da yaji. Shi ko idan kaga ya saki jiki kamar haka yana magana to lallai tare yake da ita, dan sai kaga ma kamar ba AA Darma sarkin haWe fuska da jefa magana WaWWaya ba da ™yar. Sun shagala a hirarsu dake fita ™asa-™asa dan ko ita Maanal Win da maganarta tafi yawa bawani tanayi zuuu bane ba, koda a cikin motar kake ma ba lallai ace ka jisu yanda ya kamata ba. Balle shi dake bata amsa kamar mai raWa. Glass Win motar tinted ne, dan haka Nuratu data fito cikin matsananciyar kwalliya tana zuba wani shegen ™amshin mayataccen turaren magani da babarta ta zazzage mata kanta tsaye ta nufi gefen mai zaman banzar fiskarta kamar ta yage dan murmushi. Wai itace yau Ya AA yazo wajenta hira, kai ita kam tafi kowa sa'a a duniya yau Win nan. Ta tabbata harta mutu bazata manta da wannan rana ba a tarihin rayuwarta. Sai da taja numfashi ta fesar tare da sake dai-daita kanta da ™yau, dan babarta taja mata kunne matu™a akan ta nutsu kada taje tana wannan rawan kan tunda tasan halinsa dai sarai. Sai da ta tabbatar ta samu irin nutsuwar da take bu™ata kafin ta Waura hannunta a handle Win motar ta buWe tana faWin,  Assalamu aikum Yayan.... sauran maganar ya ma™ale a ma™oshinta sakamakon saukar idannunta akan Maanal dake kwance a kafaWar AA suna kallon abu a tab...........
'þ



_=ØÞ=ØÞNi dai Nurry ™awata ce bani da damar cewa wani abu anan>ØqÝ>Ø#Ý>Ø#Ý<ØÃß<ØÃß<ØÃß_




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ´ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =ØÞ=ØOÞ_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =Ø-Þ=ØOÞ_*
*_Typing=ØòÜ_*








*_=ØžÜAJIYA A DUHU....=ØžÜ_*




*_Bilyn Abdull ce >ØÝ<Øûß_*


*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ™ai._

*_My TikTok account =ØGÜ_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=ØGÜ<Øûß_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=ØÞ=ØÞ<ØÃß<ØÃß_

*_BOOK 2_*
<ØÝþ–'1þã 7þã


______________


........Nurry tamkar wadda ta suma haka ta kasance, yayinda AA da maaanal suka Wago idanu a tare suna kallonta kawai. Ta kuma ™i tashi daga jikinsa sai ma ™ara gyara kanta da tayi. Jitai zuciyarta ta mata wani irin nauyi da ganin Nurry Win, dan tabbas da tasan gidan su yarinyar nan zasu zo da bazata biyo shi ba. Amma a zahiri babu ko Wigon damuwa a fuskar tata, sai ma wani irin murmushi data sakarma Nuratun a karo na farko ta furta,  Hy a hankali.
       Sai a lokacin Nuratu ta farfaWo, a hankali ta zame hannunta dake Wan rawa daga jikin murfin ta mi™e tsaye gaba Waya. Cikin kaushin murya AA ya ce,  K! Baki iya gaisuwa bane? . Sosai muryar tasa ta ratsa mata zuciya, sanin halinsa na rashin Waukar raini ya sakata sake du™owa dole batare data yarda ta sake kallonsu ba muryarta na Wan rawa kamar mai shirin fashewa da kuka saboda kishi ta furta,  Kayi hari Yaya ina yini . Maimakon amsawa sai yaja siririn tsaki kawai. Maanal dai tama maida hankalinta ga tab Win gaba Waya tamkar bata san mi sukeyi ba. Maanal Win ya nuna mata, cikin harara ya ce,  Ita kin gaisheta ne . Sosai hawayen ba™in ciki suka ciko idanun Nuratu, cikin matu™ar raWaWi da jin ™unar zuciya ta Wan kalla Maanal Win ta ce,  Ina yini .
       Tsabar wula™anci yatsu biyu Maanal ta Waga mata, batare data kalleta ba ta ce,  Kina lafiya? . Wata shegiyar ashariya Nuratu ta shiga mulmulawa Maanal Win a zuciya, a zahiri kam dole ta amsa. AA da bai sake ko kallonta ba juyawa yay sit Win baya ya Wakko ledar da Mamy ta bashi. Šan kwantowa yay ta jikin Maanal sosai ya mika mata ledar yana faWin,  Kiba mamanku inji Mamy .
      Sake sumewar takaici Nuratu tayi yanzu ma, har sai da AA Win ya mata ´ar tsawa da faWin,  Wai tunanin uwar mi kike . Firgigit ta amshi ledar zuciyarta na hautsinawa. Da kansa ya jawo murfin ™ofar kamar a fusace ya rufe. Dole taja da baya da sauri gudun bugeta da murfin. Shi ko ko'a kwalar rigarsa yayma motar key yay reverse batare daya ko sake kallon inda take ba ya bar wajen...

      Gaba Waya Nuratu ta zube a wajen ita da ledar, wani irin kukan ba™in ciki irin mai babbake zuciyar nan a lokaci guda ta saki da iya ™arfinta. Aiko da gudu mai gadinsu dana ma™waftansu suka fito suna tambayarta lafiya. Amma bata ko kallesu ba. Maigadin ma™waftansu yace,  Kodai mugu ne yazo wajenta a sanar da securitys Win shigowa? . Kai maigadinsu ya girgiza masa,  A'a nasanshi, Wan uwansu ne ma sai dai idan wani abunne ya faru. Kaga tsaya min a wajenta bara na sanarma su Hajiya. baima jira amsar shi ba ya shige gidan. Babu jimawa kuwa suka dawo da Hajiya, basu kowa bane face Maman Nuratun da mari™iyarta, dan jiya Maman nasu tazo daga Kano batare da ko sanin Mamyn ba. Rufuwa sukai a kanta da tambaya cikin tashin hankali. Ganin bazata basu amsa ba suka kamata zuwa ciki, maigadi ya bisu da ledar (Ramadan basket>Ø#Ý).
      Tambayar duniya su Hajiya Turai sunma Nuratu dake kuka kamar wadda ake yankawa amma ta™i basu amsa. Sai da mamanta ta balbaleta da masifa sannan cikin kuka ta sanar musu komai. Suma duk shiru sukayi cikin tsananin Sacin rai. Musamman ma mamansu. Hajiya Turai ta ce,  Amma dai Kamila bata ™yauta ba, ni da mukai waya kinga ai tace min zaizo ne wajen Nuratun su Wan zanta ya kuma bata hasaffin azumi da samari ke Wan bama ´ammata a yanzu. Shine zasu bari ya taho da wata kuma? .
      acin rai ya hana Maman su Nuratun iya cewa komai. Cikin fushi ta fisga waya da nufin kiran Mamyn Hajiya Turai ta ri™e mata hannu.  Mi zakiyi? .
       Rai Sace ta ce,  Kiranta mana yaya Turai, banda rainin hankali tasan har yanzu bata da power Win tan™wasa Wanta zata saka mutane yin asara a banza yazo yana wula™anta mana yarinya .
           Toke banda abinki keda bata san kina garin ba kuma. Ki barni kawai da ita. Dan ni ba Kamila zanmawa yarinyar zan wula™anta. Sai na sakata nadamar dawowa rayuwar ahalin Darma. Shi kansa Ajwaad Win zan koya masa hankali, dan banga mai taSa min Nurry yay barci lafiya ba koda kece da kika haifeta. Dan ni ba yayar uba bace kawai uwa ce .
     Sosai zuciyar Maman su Nuratu tai mata sanyi, shiyyasa take matu™ar son Hajiya Turai. Dan akwai mutunci da ™aunar juna sosai a tsakaninsu tamkar ba yayar mijinta ba. Kai a kaf dangin uban su Saheeban da Hajiya Turai kawai suke Wasawa, ba kuma komai ya kawo hakan ba sai halinsu ne da yazo Waya. Sannan Nuratun tun daga yaye Hajiya Turai ta Wauketa ta ri™e kasancewar ita har yanzu ALLAH bai bata haihuwa ba, mijin ma ya jima da rasuwa shiyyasa suka baro Lagos inda suke zaune da suka dawo nan Abuja. Sai dai da yake tana bussines koda yaushe ™afarta na hanyar lagos Win da Dubai da Chaina. Shiyyasa Nuratun ke zuba tsiyarta yanda take so a garin na Abuja, dan ™azamin gata Hajiya Turai ke mata, sannan duk abinda ta nema saita mata shi. Wannan yasa take jinta a babbar yarinya Wiyar manyan mata masu kuWin Abuja. Dan ubansu dai bawani kuWin arzi™i ne da shi ba, hasalima da bazar Hajiya Turai Win yake rawa shima....
         Hajiya Turai data raka Nuratu Waki tace ta kwanta tana fitowa ta tashi, wayarta ta Wauka tai kiran Sille. Bugu biyu kuwa ya Wauka. Kamar yanda ya saba cike da yaudara ya shiga yimata kirari da fasa mata kai.  Kaga Sille yanzu ba lokacin kirari bane ba tsaya kaji . Nuratu ta faWa muryarta a sha™e. Šan Soyayyen murmushi yayi daga can, a zahiri kam murya a dake kamar bai san komai ba ya ce,  Ina jinki uwar Wakina mike faruwa? Waya taSa min ke yaga fushin maza dan walle ina iya tada Abuja harda fadar shugaban ™asa .
     Murmushi tayi a karo na farko, shi yasa take matu™ar ji da Sille a rayuwarta, take kuma taSa duk wanda taso hankalinta kwance dan shine garkuwar ta. Tasha sakashi ya nakasta mata duk wanda ya nuna mata yatsa a garin Abuja wallau namiji ko mace. Numfashi ta fesar mai raWaWi, kafin ta shiga faWin,  Aiki nake so ai min akan jakar yarinyar can da tama AA Wina asiri ta auresa .
      Angama uwar Waki. ˜afafu za'a cire mata ko hannaye ko fuskar za'aima Salli-Salli irin wanda kikama Huznah take kowama .
      Dariya Nuratu ta kwashe da shi, dan fuskar Huznah Win ce ta faWo mata arai. Ta ce,  Kai Sille kai duniya ne, daWina dakai baka da mantuwa sam. Ita wannan ai ta wuce Salli-Sallin yarbawa, dan zunubinta mai yawan gaske ne. Zan turo maka abinda nake so ai mata. Kuma a satin bikina bayan salla zaka mata hakan, dan ina son aci shagalin bikina tana asibiti kwance rai a hannun ALLAH dan uban ubanta .
        An gama babbar yarinya, kune Abuja kune kuma masu ri™e da ™asar gaba Waya, dan masu mulkinta a tafin hannunku suke tunda kullum tsaye suke a gabanku haihuwar tsoffinsu .
     Sosai Nuratu ta sanya dariya harda kwanciya, cike da jin takaicinta ya ragu ta ce,  Zakaga sa™o a lalitarka Sille . Daga haka sukai sallama ta yanke kiran.....

     Daga can dariya Sille ya kece da ita, sai kuma ya ™ara gudun motarsa mara fasali ya cigaba da bin bayan su AA dake tafiya a hankali kamar wanda baya son isa gida. Tun fitowar su AA daga gida yake biye da su har nan gidan su Nuratu, akan idonsa komai ya faru sai dai baya jinsu kasancewar can nesa yay parking dan kar AA ya lura da shi. Dan tun Mamy na waya da Hajiya Turai cewar ga AA Win nan zuwa wajen Nuratu Haule ta tura masa sa™o, shine yazo ™ofa gidan ya tsaya, a zatonsa AA Win ne kawai zai fito, amma sai yaga kamar shi da wani ne a motar, shiyyasa ya fasa aikata abinda yay niyya ya shiga binsa a baya har kofar gidan su Nuratun dan yana son ganin shi da wanene. Bai samu ganin ba tunda basu fita a motar ba, sai yanzu da Nuratun ke sanar masa. Dan haka yaji wani kalar karsashin abinda yake shiryama ransa. Yau fa in har bai kashe AA da Maanal ba to sai ya raunata musu wani sashe na jikinsu kuwa....

    Tofa munga idi<ØÃß=Ø3Þ.

   Sannu a hankali AA ya gangara gefen hanya yay parking, dan tunda suka baro gidan su Nuratu Maanal tai masa Wif, tama ajiye tab Win ta kauda kanta gefe fiskarta a haWe. Hannunta Waya dake ajiye a saman cinyarta ya kamo cikin nashi, Wayan kuwa ta tallafe haSarta tana kallon waje. Yanzu Win ma batako motsa ba balle ta juyo ta kallesa, hakan ya sake tabbatar masa fushi take yi. Lips Winsa ya Wan ciza kaWan, sai kuma ya matso kusa da ita gab yana sake rumtse hannun nata cikin hannayensa biyu gaba Waya. Da wata irin murya mai taushi da fitar sauti can ™asan ma™oshi ya furta,  Besty! .
      ˜in amsawa tai yanzu ma, sai ya sake matso jikinta sosai, har buWaWWen ™irjinsa na kwanciya a kafaWarta. Hannunsa Waya yasa ya kamo furkarta da shi, yana ™o™arin juyota inda yake. Amma sai ™o™arin hana hakan takeyi ita kuma. Bai barta ba har sai da ya juyo da itan a yanda yake so. Sai ta lumshe idanunta kawai. Guntun murmushin da ya tsaya masa a iya lips ya Wan saki. Cikin sake sanyaya sauti yace,  Kin gaji? .
       Juyar da fiskarta tai ™o™arin sake yi, ya ri™e da ™yau. Tare da sake faWin,  Barci ne? . Shiru tayi nan ma. Ya ce,  Ni ne? . Yanzu ma shiru.
    Yace  Oh kishi ne? . Yanzu kam sai ta buWe idannunta da suka ™an™ance ta zabga masa harara. Sosai ya saki wani irin sassanyan murmushi daya daki zuciyarta. Babu shiri tai ™asa da idanun nata tana tura baki. Murmushin ya sake saki, batare daya sake cewa komai ba ya jawota gaba Wayanta ya rungume a jikinsa. Atare suka sauke ajiyar zuciya mai nauyin gaske, yayinda zukatan ke wani irin bugawa da sauri-sauri a tare. Sake ™an™ameta yay, yana jin tamkar ya shigar da ita cikin jikin nasa ta narke kawai ta zama jininsa. Ita Win ta dabance a rayuwarsa, irin daban Win da baki yayi kaWan a furtawa. Ya rayu da itane a irin rayuwar da baiyi da kowa ba, ya kusantu da ita a irin kusancin da bai samu da kowa ba. Ya sha™u da ita a irin sha™uwar da baiyi da kowa ba. Ita Win tamkar half Winsa ce a rayuwa. Itace abokiyarsa, abotar da bai taSa yi da Wan uwansa namiji ba. Dan zai iya cewa sai da suka rabu sannan yasan ya zauna tare da Wan uwansa namiji har suyi mu'amula irin ta abota. A hakan ma kuma bai taSa iya sakin jiki da kowa ba koda rabin kwatar yanda suka kasance shi da ita ne. Har garama Rafeeq, shima kuma dan ya kasance Wan uwansa ne jininsa. Tsitstsinkewar da jinin jikinsa keyi sakamakýÿÿÿ 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~on jin saukar Wumin hawayenta a cikin ™irjinsa ya sashi Wagota daga jikin nasa, ™o™arin hana hakan takeyi, amma sai da yay nasarar ganin hawayen kuwa...
      Besty kuka ya faWa zuciyarsa na wani kalar han™oro, kauda kanta tai yun™urin yi, da Wan hanzari ya ri™o fiskarta tata, bai wata-wata ba a karo na farko na rayuwarsa ya manna tausasan lips Winsa kan nata............
'þ

   _Wayyo ana cin amanar Abah. Jama'a kukawo Wauki daga bashi aro yin rakkiya

Please Login or Register in order to submit comment