Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ta jiyo ta kallesa, zatai magana ganin ita yake kallo shima sai ta kasa tai ™o™arin juyawa. Murmushi ya saki a karo na farko, sai kuma ya kamata ya Wago ya zaunar. Kallonta yake sosai, hannunta na cikin nashi yana murzawa a hankali. Ita dai kanta a ™asa ta gagara kallonsa. Fin minti Waya suna a haka kafin ya Waura hannunsa a haSarta ya Wago fuskarta da ™yau. Cikin matso da tashi fuskar gab da tata ya ce,  Mi my Soha taci? .
      Idannunta a lumshe ta ce,  Sohan ka bata jin yunwa .
          Ban yarda ba, dan bazan yarda ta kwana da yunwa ba gaskiya .
     A hankali tai ™o™arin buWe idannunta a kansa, sai kuma ta kauda kai dan bazata iya jurar kallon nasa ba. Shima sai bai matsa ba ya jawota jikinsa a karo na farko ya rungumeta tsam-tsam. Ajiyar zuciya suka sauke a tare. Cikin kunne ya raWa mata abinda ya sanyata jin kunya. Tako Soye fuskar tata sosai a jikinsa. Murmushi yayi na tsawon lokaci, kafin ya Wagota tare da mi™ewa ya taimaka mata itama ta sakko. Gaban tray Win ya zaunar da ita shima ya zauna. Sai kuma ya matsota jikinsa cike da kulawa ya dinga bata naman da kansa. Itama sai ta dinga Wiba tana bashi a kunyace matu™a.  A mamakin su sunci sosai, da alama duk suna jin yunwa dama. Hakama fresh milk Win sun sha, ya tattare komai ya maida gefe sannan ya sake Wagata yace,  Oya muje ai brush da alwala.
    Batai musu ba ta bishi, tana jin tsoron, amma tana gani zai Waga mata ™afa yau kodan ba™i dake gidan. Musamman yanda bai nuna mata komai a kan hakan ba har yanzu. Sunyi brush Win tare da alwalar suka dawo. Ya saka musu sallaya sukai sallar. Ya dafa kanta yay addu'a kamar yanda addini ya koyar da mu sannan yay mata nasiha akan yanayin zamansu a yanzu. Ya kuma bata ha™uri akan nanda Wan lokaci itama za'a gama nata sashen ta koma. Cike da girmamawa tace babu komai. A hakan ma ai normal ne tunda sashen babba ne. A hakan ma sai mutum yaso wani zai san da wani. Dan ko bedrooms Win ™asan an killace su ne a gefe saima ka shigo falon ka gama bulayinka baka san da su ba. Yaji daWin sau™in kanta, dan haka ya mi™ar da ita yana faWin,  Saura barci, dan na gaji matu™a kwana biyun nan babu hutu .
      Murmushi kawai tayi batace komai ba. Da taimakonsa ta hau gadon ta kwanta, maimakon shima ya kwanta sai ya zauna yana Wan duba wayarsa. Sai da ya bata damar nutsuwa a kwancen na kusan mintuna goma sannan ya ajiye wayar ya kashe fitilar Wakin ya kwanta. A hankali ya nutsata jikinsa, cike da hikima da halin girma ya raWa mata,  Kinyi barci baki kwaranye ma mjinki kishirwar dake damunsa ba My Soha! .
       Gaban Ameerah ya faWi, amma sai ta daure ciki-ciki ta ce,  Ayi min afuwa na gaji ne kawai, kuma kaima ina son kayi barci ka huta .
      Murmushi yayi yana shafa bayanta cike da wayo, kamar bazai amsa ba sai kuma ya ce,  Karki damu zan sauke miki gajiyar gaba Wayanta tabi iska, na lulluSeki da Sargon samun lada mai aminci. Sannan na biki da addu'ar shiga aljanna kusa dani in sha ALLAHU .
         Har cikin rai taji kalaman nasa, dan haka ta Wan sake nutsa jikinta tana sauke numfashi. Batayi magana ba, shima kuma bai bata damar yin ba ya Wago fuskanta ya manna lips Winsa akai. Daga haka wasan ya fara canja salo zuwa na gaskiya. Tun tana tunanin iya takalar faWan zai tsaya harta fahimci ya™in za'ai babu Waga ™afa. Abinka da manya da suka gama sanin wacece macen a zahiri da baWini cikin hikima da tausasawa yake binta. Ita kuma tana nuna dauriya da jarumta duk da a sharar fagen ta bada haWin kai itama. Sai dai fa a fagen ni sabun shiga ce kuka ta sanya masa da ro™o na yayi ha™uri ya barta. Amma ina Babban Yaya ya kwace da yawa, addu'a ce kawai zata iya tarosa maybe a wannan yanayin. Dan kuwa ya shiga wata sabuwar duniya ce mai abubuwan ban mamaki da al'ajabi. Kafin yau idan akace mata suna suka tara, ko matan nada banbanci sai yay ta mamakin ta ina? Kuma ta yaya? Wani lokacin har ™aryatawa yake a zuciyarsa. Dan a ganinsa duk mace dai ai sunanta mace kawai. Amma a yanzu kam ya shaida ya kuma fahimci inda aka dosa tsaf sai dai ya zama malamin wasu kuma. Ba Ameerah data fita a hayyacinta ba take shan kuka shi kansa badan kar ace yayi abin kunya ba kukan zai sanya wlhy. Amma dai kada girma ya faWi bara ai ta kurma kawai. To lallai kuwa ta kurman akai, dan faWan kurma nacinsa yawa ne da shi har sai ya fanshe yake iya ha™ura.....
     
      Anan Sangaren su Maman Saheeba bayan sun gama tausarta da tsara mata makirci kala-kala suka fito domin tafiya suka barta da Nuratu. Sun fito da tunanin ai Baban yaya bai shigo ba Hajiya Turai tace,  Nikam Nana rakani naga amaryar ma. Dan ina son ma na karanci yanayinta .
      Babu musu Maman Saheeba tace,  Muje . Maimakon suyi hankali ganin fitilar falon a kashe su fahimci kodai mai gidan ya shigo sai da yake kan baya ja basuyi wannan tunanin ba suka tunkari inda bedrooms Win suke. Aiko suna isowa gaban na farko babu shiri suka ja uban birki, jiki na rawa Nana ta kama hannun Hajiya Turai suka juya suka fice suna bige juna. Saida suka fito gaba Waya sannan Hajiya Turai tace,  Ikon ALLAH dama munafukin mutumin nan ya shigo? Yau kuma jarabawar data sameku na jiyo Ajwaad nima ta ritsa dani.
    Gaba Waya Maman Saheeba ta kasa magana. Dan gaskiya al'amarin yazo mata a bazata bakamar nasu AA da sukai da gayyaba daman. Sunja tsahon lokaci bata iya cema Hajiya Turai komai ba. Harma ta fidda ran zatai maganar..........
'þ


>Ø#ÝWanda bai ji bari ba dai. Tsoffin kawai=ØDÞ




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ´ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =ØÞ=ØOÞ_*

*+234 805 568 7449*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =Ø-Þ=ØOÞ_*

*_Typing=ØòÜ_*








*_=ØžÜAJIYA A DUHU....=ØžÜ_*




*_Bilyn Abdull ce >ØÝ<Øûß_*


*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ™ai._

*_My TikTok account =ØGÜ_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=ØGÜ<Øûß_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=ØÞ=ØÞ<ØÃß<ØÃß_

*_BOOK 2_*
<ØÝþ–'1þã 1þã 4þã


______________

Alhamdulillah! Shin kunada labarin MG s Beauty Lounge zai buWe a ranar Litinin, 2nd June 2025  daidai lokacin Sallah!=Ø
Þ

 Yan mata da mata masu son kyau a Kaduna, lokaci yayi da za ku haskaka a wannan Sallah!
MG s Beauty Lounge ya buWe da kwalliya, tsafta da ™amshi irin na sarauniyar zamani!

Ga abin da zaki samu idan kika ziyarce mu:

Gyaran gashi da kitson zamani

Kwalliyar Sallah mai Waukar ido

Wanke ™afafu da pedicure mai sanyaya rai

Kayan gyaran fata na gaske

Lalle mai kyau da salo na zamani

Tura-turai, humra, incense da ™amshi masu daWi

Shirin amare da na musamman


Ba kawai gyara muke ba  kulawa ce ta musamman ga kowace sarauniya.
Zo ki ji daWin wanke ™afa, lalle, kwalliya, ki saya kayan kyau da ™amshi  komai a wuri guda mai kyau.

Adireshi: Block 21, Nnamdi Azikiwe by Makarfi Road, bayan gidan Indomie, kusa da Sorera Restaurant, Kinkinau, Kaduna.

Tambaya/Booking:
WhatsApp: 08062991549
Kira: 09016108092 / 08064532391

Ki zo ki gani da idonki  ki ji daWin sauyin MG s Beauty Lounge.
Bi mu a IG & TikTok: @MGsBeautyLounge

____________


........Ita ko Saheeba bayan fitarsu bathroom ta shiga, hawaye sun gagara tsaya mata sai kissima abinda zai faru yau tsakanin Babban Yaya da amarya take. Ita ta sani bazai iya kauda kai ba wlhy, musamman da suka jima basa taren nan. Kuka ta sake Sarkewa da shi tana jerama familyn Darma kaf ALLAH ya isa da tsine musu. Tare da addu'ar in sha ALLAHU suma duk sai amma yaransu kishiya. Tadai gama bore-borenta ta fito. Ta canja kayan barci maimakon ta kwanta abinta dan Nuratu harta fara barci sai shaiWaniyar zuciyarta ta ingizata wai taje taga ko Babban Yaya ya dawo. Haka kuwa ta fito, Wakinsa ta nufa, tana buWewa uban ™amshin turarensa daya baza ya cika mata hanci. Ta kunna fitilar Wakin, babu kowa a ciki sai alamun anyi amfani da Wakin ta gani. (Kenan ya dawo har ya tafi Wakin shegiyar ita ko sallama bata samu ba) Ta ayyana a zuciyarta. Šakin ta rufe ta shiga sakkowa ™asa, (idan ka saba abu, ko a karan kanka saika aikata shi kake jin daWi koda zaka cutu) Wabi'ar laSe ta riga ta shigi Saheeba ™warai da gaske. Duk da duhun falon haka ta dinga tafiya cikin sanda da laluben hanya har bedrooms Win Ameerahn a yanzu. Yes tafa ji kukan Ameerah kafim ma ta ™arasa ga ™ofar amma ta fi yarda da gara dai ta matsa sosai ta tabbatar duk da yanda zuciyarta ke duka da ™arfi kamar zata buWe ™irjinta ta fito. Aiko harda su kanga kunne a jikin ™ofar, tako jiyoma kunnenta abinda yafi wanda take bu™atar jin. Dan har babban gwaska taji nasa kalamin. Kar-kar jikinta ya fara rawa, hawaye suka Salle suna rige-rigen zubowa. Ruff idannunta suka mamaye da duhu alamar jininta ya haura sama sosai irin lokaci Wayan nan na bazata. Da ™yar ta iya ri™e ™irjinta dake bugawa kamar zai buWe ta fara bin bango tana jan numfashi da ™yar. KaWan ya rage itama dai ta maimaita na Mamy a stairscase, ALLAH dai ya ta™aita mata wahala sai tuntuSe da tayi ta fasa babban yatsar ™afarta. Tana zuwa stairs na kusan biyar Win ™arshe tafiyar ma ta gaggareta dole ta du™e ta koma rarrafe. Da haka ta ™arasa kai kanta cikin bedroom Winta sai Nuratu jin nishinta tayi da kakari. A fitgice ta tashi tana kallon ta, sai kuma ta sakko tana faWin,  Aunty lafiya kuwa? . Ina Saheeba neman shiWewa take, dan a rayuwa kunnenta bai taSa juyo mata mummunan al'amari irin wannan ba. Bata taSa jin nadamar yin laSe ba irin yau. Ko lokacin da suka ji na Maanal ita batai ko gezau ba Mamanta ne da Mamy suka ruWe. Da ™yar Nuratu ta kamata zuwa kan gado, ta bata ruwa tasha. Kamar jira tana gama shan ruwan ta WaWe da kuka.  Na shiga uku Nuratu, na shiga uku. Shike nan wlhy nasan ma na rasa Daddyn Naufal, na rasashi an aura masa mayya ´ar masu asiri da tsafi azzalumai sun rabani da mijina, sun rabani da shi shike nan na mutu ni Saheeba. Yau ni da kunnena nake ji Daddyn Naufal na jerama wata manyan kalaman da bai taSa ambata min ba koda wasa duk ™o™arin da nake na shan abubuwa dan faranta masa rai. Wlhy ko uhum bayayi idan yana tare da ni. Nuratu surutai fa yake, yana jera mata zantuka masu girma da nuna mutuntawa da jaddada mata ita ta daban ce, tafi sauran mata, bai taSa sanin mace haka take ba se yau, kenan ma ni ashe baya jina a ransa, na shiga uk...... kuka ya sar™eta ta kasa ™arasawa. Cikin takaici Nuratu ta ce,  Kai aunty wai laSe kikaje kima Yaya? Ina gaya miki gaskiya akan wannan halin amma ba™ya yarda, ai gashi nan kin jiyo abinda yafi ™arfinki. Wannan banzan halin da kuka iya keda Mama haka kuka sakani naje na jiyo a sashen Yaya AA ni da Mamy gashi nan har yanzu na kasa samun zaman lafiya a rayuwata, ina ´ar ™arama dani hawan jini ya haye min. Sau dubu zanga matarsa yanzu sau dubu abinda ya faru yake faWo min a zuciya. Hakan kuma na sakani ganin ta min nisa, ta mamaye komai ta yanda koda zan samu sai dai saura, jina nake kamar Maanal ta fini daraja da cika mace. Balle ke dake tare da mijin nan har kije ki musu laSe a irin wannan ranar, wannan lokacin. Mtsowww! Kin cuci kanki .
      Kuka sosai Saheeba keyi, kalaman Nuratu na sake ™ona mata zuciya. Har ji take ™irjinta na mata wani kalar turiri na haya™i. Taci kuka sosai har asubahi bata huta ma kanta ba. Nuratu kam tuni ta juya tai barcinta bayan itama ta gama nata hawayen tunawa da AA maybe shima yana can yana nashi karatun, ta tuna yanda ya wani rungume Maanal a Wazun da goyatan da yayi. Ita dai ALLAH ya rufa mata asiri barci ya saceta tabar Saheeba a halin ha'ula'i...

______&

       Alhamdullahi da asuba garas Maanal ta farka. Gashi ma sun makara salla dan AA yau ya jima bai kwanta ba yanata aiki. Ana yin sallamma a masallaci Maanal na buWe idanunta. Akansa ta sauke dan yana kwance ne kusa da ita sosai kansu a filo Waya. Yanda fuskarsa take a haWe sai abin ya bata dariya. A zuciyarta tace (a cikin barci ma miskilanci ake Namijin duniya) a zahiri kam yatsarta ta saka akan lips Winsa ta shiga zagayawa a hankali. Fin minti Waya kafin idanunsa su fara motsawa, sai kuma ya kawo hannu ya ri™e nata da take zagaya masa a lips. Murmushi ta saki, sai kuma cikin raWa tace,  Baby open your eyes .
        Kamar mai controlling nasa da remote a hankali ya buWe idanun a kanta. Sun kaWe sun kumburo irin na mai barci. Yanda take kallonsa lips Winta a cikin baki tana Wan murmushi ya sashi yin yanayin kamar Wan shagwaSe fuska. Murmushi ta sake sakar masa tana jan hancinsa. Sai kuma ta kama kumatunsa ta Wan matsa bakin yay kamar na yara na shagwaSa  ALLAH shagwaSa na maka ™yau. Look at your face, just like a baby doll .
 No, I'm not! You're the baby doll, note me .
  Ya faWa a hankali yana tura lips. Murmushi ta sake saki mai faWi tana shigewa jikinsa sosai. Ta ce,  Nima na girma ba baby bace, kai ne dai baby na tunda kana....... sai kuma ta matsar da bakinta kusa da kunnensa ta ™arasa raWa masa sauran maganar. Murmushi ya saki har ha™oransa na bayyana, yana motsawa ta zille daga jikinsa, kafin ya cafkota harta dire a gadon tana dariya. Binta yay da kallo yana murmushi, sai kuma ya lumshe idanunsa ya sake buWewa har lokacin da murmushin dai a fuskarsa. Agogo ya kalla, har shida tayi, ya Wan waro idanu yana sakkowa da ambaton,  Suhanallahi, haka muka makara yau  . Bayi ya nufa agurguje, dan a duniya wucewar lokacin salla na Wagama AA hankali. Yana ™o™arin shiga Maanal na ™o™arin fitowa, ta bashi hanya ya shiga sannan ta fito. Jiranshi tai ya fito yay musu jam'i. Sai da suka idar ya Wan samu nutsuwa, amma yanata istigafari da ™wacewar lokacin sallar. Jikinsa Maanal ta kwanto tana faWin,  Good morning Bestie .
       Sai da ya du™o ya sumbaci lips Winta sannan ya amsa da  Barka da safiya Zuciyar Ajwaad. Yaya jikin? .
     Cikin Wan girgiza kai ta ce,  Ni lafiyata lau, kawai barcin nan dana Worama kaina ne dan jiya banyi ba ya nema zame min ™alli-™alalla. Amma zan dage na daina, shiyyasa bana son sabama kaina abu sai kaga ya zamar min jidali idan ina son dainawa .
       Murmushin gefen baki ya Wan sakar mata yana shafa kanta. Muryarsa da sanyi-sanyi ya ce,  Anya zaki iya kuwa Basty, wannan fa nada banbanci da na baya .
      Sai da ta Wan zuba masa idon mamaki sannan ta ce,  Miya banbanta su. Naga dai duk barci sunansa barci .
    Uhmm kumafa haka ne gaskiya. Amma wannan ya shiga jikinki da yawa daina shi da alama sai ansha ya™i kin san barcin cizon sauro daban ne .
       Uhm-uhm ni ka daina min fatan tsiya. Kuma babu sauron daya cizan .
    Tom na bari .
Ya faWa yana mikewa da ita zuwa saman gado. Tana buWe baki zatai magana yace,  Karma kice komai, yau babu wani kitchen da zaki shiga da safen nan. Nima zanci duk abinda aka girka a gidan gaba Waya oya sleep .
      Baki ta tura masa tana Sata fuska.
Ya ce,  Naji dai .
  Ganin zatai magana kawai ya rufe bakin nata da nashi. Tun yanayi kamar wasa har kiWan ya canja salo, ya Waukesu cancak zuwa wata duniyar....

______&

     A lokacin da duk waWan can Sangarorin ke more duniyarsu anan Sangaren Mamy ta kwana ne cikin wani irin damuwa da takaici. Dan ko barcin kirki bata samu ba. ˜ullawa kawai take da kwancewa akan yanda zata taro abubuwa dake ™wace mata. Rashin barcin ya saka mata nauyin jiki har akai sallar asuba tana ji ta kasa tashi, sai da gari yay haske kusan shida da rabi ta ta™ar™ara da ™yar ta tashi tai wanka tayo alwala. Zata kabbara salla taga wayarta na ring, kamar zata Wauka sai dai ta danne tai sallar sannan. Tana idarwa dai-dai ana sake kira, ta jawo tana kallon ba™uwar lamba, kamar zata share dai sai kuma ta Waga. Muguwar dariyar Sille ta wani daki kunneta. Da sauri ta janye wayar gabanta na faWuwa, ta kashe kuma ta kasa. Daga can cike da isgili da iskanci irin na tsagerun mutane Sille ya ce,  Matar Darma kuWi nake so. Wanda kika bada sun ™are kin san hannun barnata kuWi gareni, abinka da babban yaro mai yammata buhu-buhu. Yanzu ma 10m nake so .
       Wani irin harzu™a Mamy tayi da faWin,  Baka da hankali ma .
    Niko nake da hankali Kamila, tunda hakkina da kika kasa saukewa nake ci, wlhy na baki nan da sha biyun rana zuwa ™arfe Waya idan banji alert ba zanzo da kaina ne har gidan na amsa . ˜itt ya yanke kiran...........
'þ


ALLAH ya rabamu da mummunar ™addara=ØÞ=ØOÞ




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ´ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =ØÞ=ØOÞ_*

*+234 805 568 7449*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =Ø-Þ=ØOÞ_*

*_Typing=ØòÜ_*








*_=ØžÜAJIYA A DUHU....=ØžÜ_*




*_Bilyn Abdull ce >ØÝ<Øûß_*


*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ™ai._

*_My TikTok account =ØGÜ_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=ØGÜ<Øûß_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=ØÞ=ØÞ<ØÃß<ØÃß_

*_BOOK 2_*
<ØÝþ–'1þã 1þã 5þã


______________


.........Murmushi Aunty tayi da girgiza kai, cikin rashin damuwa ta ce,  Wanda dai kika haifa mata Winne, kika kuma Wauka da hannunki kika bata a gaban shaidu halak malak. Kika kumayi al™awarin wannan ™yautar bazata taSa tashi ba har abada. Ni kinga tafiyata, ya kamata dai kima kanki faWa akan ´an uwan nan namu kamar yanda na baki shawara, idan ba haka ba bayan ´a´an har muma dangin naki sai kin rasamu Waya bayan Waya dan zuciya nason mai ™yautata mata . Daga haka tai ficewarta.
     Idan ana suman zaune to yau shi Mamy tayi kalaman Aunty na jijjiga mata zuciya. Yaushe lalacewar tata takai haka da Aunty ke datsa mata irin wannan maganganun babu ko risinawa. Eh lallai da alama ta fara sakaci da kanta, shiyyasa itama Nana yanzu take kunno mata wasu ba™in Wabi'u, jiya fa ™iri da muzu ta tafi ta tare a sashen ´arta kota kanta batabi ba, yau kuma ga aunty na gaya mata magana akan Fateema da ´an uwansu.....

       (=ØÞKamil-mil ta malam Aliyu Darma kenan=ØÞ)

_______&

         Matu™ar jin jiki Ameerah tayi a hannun Babban Yaya, kuka kam tasha har sai da muryarta ta dushe. Shi kuma yanata aikin lallashi da kalamai masu taushi da sanya mata albarka. Makarar da suka nema yi ya sashi barinta ya gyara jikinsa ya tafi sallar asuba. Ana idarwa bai tsaya ya haWu da kowa a yaran nan ba dama su Abah ya baro massallacin. Sai da ya haWa tea a kitchen ya hau sama ya Wakko magani sannan ya koma Wakin Ameerah. Barcin wahala ya Wauketa yanzu kam, dan haka cikin lallashi ya shiga tada ita. Da shagwaSar kuka ta farka masa, shi dai yanata ban baki da lallaSa. Sai da tai shiru yay ™o™arin mi™ar da ita dan taimaka mata tace ita bata so ya kira mata Maanal.
     Shiru yay yana kallonta a karo na farko, sai kuma yay Wan murmushi da faWin,  Bazai yiwu ba My Soha, karfa ki manta Lilly autarmu ce, taya zan yarda tazo taga wannan Wanyan aiki da yayanta ya tafka. Adai yi ha™uri a tausaya min komai kike so zan miki. Gwara-gwara ma kice in kira miki Aunty Majdiya ko Aunty Siyama .
      KafaWa ta ma™e ta ce,  Uhm-uhm ni ina jin kunyarsu gaskiya .
    To nima ina jin kunyar Lilly gaskiya. To kawai ki bari ni da nai aika-aikata nai aiki na ba shike nan ba. Amma kiran Lilly ai akwai ™ura babba .
         Rigima ta cigaba da masa, ya cigaba da lalaSata shima, tare da nuna mata agogo lokacin salla na sake nisa. Dole ta yarda yay mata dukkan abinda ya dace, ya gasata yanda ya kamata dama batai zaton zai iya ba sannan ya Wakkota har kan abin salla. Shi ya saka mata riga da hijjab tai sallar, zata kwanta a wajen ya ri™eta a jikinsa ya bata tea Win nan tasha ya bata magani. Sake Waukarta yay ya maida a saman gadon daya canjawa bedsheet, ya kwanta shima ya sakata a jikinsa yana raWa mata,  Oya sleep a cikin kunne. Ajiyar zuciya kawai ta saki dan tasan dai itama tana bu™atar barcin sosai tunda bai barsu sunyi ba sam, a hankali ta lumshe idanu. Shi ko yana shafa kanta a hankali a haka shima barcin yay awon gaba da su su duka biyun zukatansu cike da nutsuwa da ™aunar juna mai ban mamaki......


Hummm su Babban Yaya>Ø-Ýna daiyi shiru kawai<ØÃß=ØÞ
______&

         Yaya Fawzan kam da aka gar™ame a cell barcinsa gaba Waya mafarkin Najma ne, koda ya farka da asubahi sai yaga wayam babu Nibras a Wakin. ˜wafa yayi cike da jin zafi a ™asan zuciyarsa ya sakko a gadon. Sai kuma gata ta fito daga bayi alamar wanka tayo. Kallo Waya yay mata ya Wauke kansa. Ta wuce tana ´ar dariyar mugunta duk da itama ranta a ™untace yake har kuka tayi bayan yayi barci, dan wayar da yayi da Najma jiya da dare a gabanta ta tsaya mata a zuciya. Badan karma yaga gazawarta ba data buWe masa ™ofar tun daren, amma koba komai gara su kwana a ™untacen su duka, ™ofar ta buWe ta fice gaba Waya a dakin tana wa™a. Guntun murmushi ya saki yana mai cije lips, a fili ya furta,  Anjima kaWan zakiyi kuka yarinya. Kukan jiya da daren ma da kikai ina jinki . Bathroom ya shiga, dole yay wanka kafin shirin massalaci. Koda ya sakko Wakin Najma ya nufa, jin ™ofar a rufe sai yay knocking. Cikin mayen barci Najma ta taso ta buWe masa, ya Wan zuba mata idanu ganin yanda kayan barcin suka kwanta a jikinta suka mata ™yau. Kauda kansa yay, cike da kulawa ya shafa fuskarta da faWin,  Sorry Love na tashe ki ko, lokacin salla yayi ne .
     Kanta ta jinjina masa, sai kuma a ta furta,  Thanks you Yaya . Cikin yanayin muryar barci. Aiko sai da tsigar jikin maza ta tashi. Ya dai dake yace,  Nazo na taimaka miki kiyi alwalar? Naga kamar akwai barci a idonki .
      Kanta ta girgiza masa, sai kuma ta Wan kallesa ta maida kanta ta du™ar.  A'a Yaya kaje massalacin

Please Login or Register in order to submit comment