Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Naufal,  Tashi muje massallaci my boy .
      Da kallo Mamy da Saheeba suka bisu, suna gama fita Saheeba ta saci kallon Mamy ta gefen ido. Baki ta taSe kaWan, sai kuma ta ™awata fiskarta da murmushi dan kaf MAKIRCIN Mamyn ta iya itama.  Lah Mamy wai ina ´ar hutun taki? Banji motsimta ba . Ta faWa baki a washe.
     Mi™ewa Mamyn tayi, sai kuma a Wan yanayin jin haushi ta furta,  Tana sashen ™anwar uwarta Fateema .
    Cike da mamaki Saheeba tace,  Tomi ya kaita can Oum? .
       Oho mata .
   Mamyn ta faWa cike da takaici tana kabbara sallarta. Harara Saheeba ta dalla mata cike da jin haushi ta fice a Wakin zuwa nata sashen....

     &Nuratu dai tunda aka idar da sallar magrib ake dakon dawowar AA sashen, sai dai kuma taji tsitt. Sai faman hararar Maanal dake karatun Alkur'ani takeyi, itako bama tasan tanai ba. Lokacin isha'i yayi suka gabatar, suna idarwa Maanal ta shiga bayi da nufin yin wanka. Hakan da Nurry ta gani itama sai ta fito ta nufi sashen Mamy. Oum ca take ta tafi kenan, sai take cemata ya zata tafi bataci abinci ba. Batare data tsaya ba tace,  Oum ina zuwa yanzu zan dawo . Daga haka ta ™arasa ficewa da sauri. Sanda Nuratu ta koma sashen Mamy bata sani ba, sai da ta fito cikin kwalliya da uban ™amshi daga Wakin data sauka sannan Mamy ta ganta. Harara ta zuba mata, zata fara mata faWa tai saurin rungumeta tana faWin,  Mamy ki fahimceni, na zauna ne dan nayi maganin shegiyar can, kin san kuma Ya AA ma acan yake, dole na nema mana kusanci ai. Yanzu ma komawa zanyi. Sai na dawo . Daga haka bata jira cewar Mamy ba ta fice a sashen. Sai Mamy ta samu kanta da sauke ajiyar zuciya kawai, ita kanta rawar kan da Nuratu keyi akan Ajwaad na damunta, dan tasan halinsa baya son mace a haka...
       A falo Nuratu ta sami su Oum, Maanal na zaune a ™asa ta baje takardu da laptop tana aiki, sanye take da simple riga mara nauyi tashan iska milk color, sai veil Win rigar siriri data naWa a kanta, Wan zamawar da yay baya ya bama kwantaccen gashin goshinta damar fitowa. Sam babu Wigon kwalliya a fuskarta, babu alamar ma ta shafa mai dan fuskar tai irin fayau Win nan. Hatta lips Winta a Wan bushe suke kaWan. Sai ™amshi mai sanyi dake fita ™asa-™asa. Gaba Waya sai Nurry tai sororo tana kallon ta, dan tayi tsammanin zata dawo taga Maanal Win ta caSa kwalliya ne kamar mai shirin fita waje. Amma sai ga akasin hakan.
        Itako Maanal Win ma kallo Waya datai ma Nurry Win sai ta bata dariya. Kwalliya fa ta ciwo sosai abinta. Anci uban shadda da yaji aikin stones sai ™yalli suke. Kwalliya sosai a fiskarta harda lipstick ja da brawn sama gira tasha jagira, gashi ido a tsaitsaye an baza masa maskara a hakan ma na ™ari ne dan sunyi dogaye sosai. Anci Waurin ture kaga tsiya harda Wan karkatashi gefe akai. ˜amshi kam ba'a magana duk ta bulbule falon. Ita Maanal ma sai ta bata dariya, a zuciyarta tace (Aiki ja) a fili kam murmushi ta saki mai sanyi hankalinta a aikinta bazaka taSa cewa da Nuratun take ba.
       A haka babban Yaya da sai yanzu ya shigo gidan ya samesu. Shi kansu sai da ya kalla Nuratun da ™yau, ganin kallon da yake mata ta shiga gaisheshi. Amsa mata yay da kulawa tare da tambayarta mutanen gida. Dan shi a zatonsa ma yanzu ne tazo shiyyasa. Sannu da zuwa Maanal tai masa, tare da gaisheshi. Itama ya amsa mata da kulawa yana tsokanarta da cewar  Lilly yau kuma aikin office Win ne har a gida haka? .
    Fuskar Maanal da murmushi ta ce,  Yaya ina ragewa ne, saboda yau na taso aiki da wuri .
        Masha ALLAH haka ake so, ai gara kada ki koya over time Win tsiya Win nan na Auta .  
     Sosai Maanal tai ´ar dariya tana nufar freight Win dining da faWin,  Ai bazan koyaba Babban Yaya . Dai-dai nan Oum ta fito daga hanyar upstairs. Itama dai kallon Nuratun tayi da ™yau sai kuma ta janye ta maida kan babban yaya tana murmushi irin na manya. Ruwa Maanal ta mi™ama Babban Yaya ya amsa yana sanya mata albarka, cike da farin ciki ta gyaWa masa kai ta koma wajen zamanta ta cigaba da aikinta. Shi kuma suka fara gaisawa da Oum. A haka AA da Fawzan suka shigo sashen. Zama duk sukayi, cike da iyayi Nuratu tai musu sannu, sai kuma ta mi™e ta nufi freight kamar yanda taga Maanal tama babban Yaya suma ta Wakko musu ruwan. Fawzan ne kawai yace mata  thanks , shima kuma rabin hankalinsa naga duba takardun Maanal datai zane daya Wiba yana kallo. AA kam ko kallon ma inda take baiyi ba, magana suke da babban Yaya ™asa-™asa. Koda Babban Yaya ya mi™e Oum tace ya bari suci abinci tukkunna tunda Saheeba sai daren nan ma ta dawo gidan shi kuma yace ya gaji kwanciya zaije yayi yau bazai dawo hira ba AA bai tashi ba har sai da su dukansu suka isa dining Win. Maanal ma dai tana haWa takardunta ne. Ita bama tasan AA Win bai tashi ba, sai da ta yun™ura zata mi™e suka haWa idanu. Harrarta yay ita kuma ta taSe baki. Dan tasan bawai ya daina jin haushin nata bane daman, ko Wazun saboda ganin Oum ne.
     Bata sake kallon inda yake ba ta nufi dining Win, sai lokacin shima ya mi™e. Kujerar kusa da Maanal Win yaja ya zauna, Fawzan dake kallonsa cike da neman tsokana ya wani Wage masa gira Waya. Harararsa AA Win yayi ya Wauke kai. Shima Fawzan Win sai yay gyaran murya, kallonsa duk sukai, sai kawai ya basar. Babban Yaya daya san halin tom and jarry Win ™annen nasa kansa kawai ya girgiza, dan ya tabbatar da AA Fawzan Win yake. Kowa zai fara ™o™arin zuba abinci karaf Nuratu ta mi™e acewarta bari ta saka musu. Babu wanda ya hanata, dan haka ta fara zubama Oum, sai babban yaya da Fawzan, gaban AA ta dawo har tana Wan du™o masa wai zata Wauki plate. Wani irin zafi ne ya turni™e zuciyar Maanal, shiko AA Win ma hankalinsa ba'a nan take ba, waya yake latsawa, tabbas yana jin ™amshin turare mai ™arfi a kusa da shi, amma baima san na wanene ba duk da ya fahimci ba™on ™amshi ne bai taSa jinsa a wajen kowa ba a gidan. Nibras ce ta shigo da sallama a cikin tata kwalliyar.........
'þ


_Maanal tamu kenan, gaki kuma a tsakiyar kuraye=ØÞ, bari muga yaya wasan zai kaya<ØÃß<ØÃß>Ø#Ý_




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ´ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =ØÞ=ØOÞ_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =Ø-Þ=ØOÞ_*
*_Typing=ØòÜ_*








*_=ØžÜAJIYA A DUHU....=ØžÜ_*




*_Bilyn Abdull ce >ØÝ<Øûß_*


*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ™ai._

*_My TikTok account =ØGÜ_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=ØGÜ<Øûß_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=ØÞ=ØÞ<ØÃß<ØÃß_

*_BOOK 2_*
<ØÝþ–'2þã 4þã


______________

........Cikin ladabin son birge AA ta shiga gaida Oum, da kulawa Oum Win kuwa ta amsa mata tana tambayarta yaya aikin?
      Alhamdullah Oum, tumma Wazun na tashi na biya ta gida ne ganin Mom da tace ™afanta na ciwo .
     Wayyo ashsha ALLAH ya bata lafiya, yaya jikin nata? .
     A Alhamdullah da sau™i sosai, bama a kwance take ba . Ta faWa tana harrar Nuratu dake zubama AA abinci, tunda ta shigo akanta idannunta suka fara sauka, ji tai kamar ta sha™o shegiya, dan tayi ma mamaki ubanmi ya kawota gidan. Maanal da itama dai ta sha™a Win da iskancin Nuratu amma ta fiske babu wani alamar komai a fuskarta atare ita da babban yaya suka jajantama Nibras Win batun jikin mamanta. Sai Nuratun itama tayi mata jajen. AA dai kamar ma bai jisu ba sai da Oum ta kallesa, a ta™aice batare daya Wago ba ya ce,  Sorry ALLAH ya bata lafiya . Cike da sanyaya lafazi Nibras ta amsa, kallonta Maanal tayi ta gefen ido, dan bata sani ba ko ita kaWaice ta fahimci Nibras Win ta canja murya wajen amsa AA Win. Sai ko amamakinta taga hankalin Nibras gaba Waya akan AA yake. (ikon ALLAH) Ta faWa a ranta, a zahiri kam kamar ma bata san mike faruwa ba a wajen. Sai ma Nuratu data kawo hannu zata zuba mata itama, fuskarta da murmushi ta girgizama Nuratun kai murya ™asa-™asa ta ce,  No barshi ma na Besty zai ishemu . Tai maganar tana Waukar spoon Win da Nurry ta sakama AA, ita kuma ta Wauka wani ta saka masa.
     Idan Nuratu tace bataji kamar ta sha™o wuyan Maanal ba tayi ™arya, dan tuni annurin daya cika fuskarta sanda take zubama AA Win abinci a yanzu ya Sace Sat. Šauke kai Maanal tayi kamar bata ganta ba, sai ma kai hannu da tayi ta zare wayar AA Win ta ajiye a gefenta. Šagowa yay ya kalleta, itama kallon nasa take, dan haka suka Wan zubama juna idanu har sai da Fawzan yay gyaran murya. Maanal ce ta fara janye nata cike da basarwa ta Wauka spoon Win ta fara cin abincin, shiko ya™i daina kallon nata. Fiiiyyy Nuratu tabar wajen ta koma wajen zamanta, Nibras ma sai da taji ™walla sun cika mata idanu. Zuciyarta raya mata take anya bazata kashe Maanal ba a gidan nan wataran. Dan sam idanun AA basa iya Soye abinda ke cikin zuciyarsa game da ita. Jitai gaba Waya abincin ya fitar mata a rai, amma tasan tana ™in ci Oum zata dameta da tambaya ita da Fawzan.
       Duk abinda kowa keyi Oum na karance da shi. Oum ta jima tana auna abubuwan da Nibras kema AA, musamman idan ta shagaltu da kallonsa ko idan tana masa magana. Sai dai duk da abinda zuciyarta ke fassara mata takan ture hakan a ranta. Amma a kwanakin nan sai irin kallon da take jifan Maanal da shi ke tsaya mata a rai, dan kallon yana kama da irin kallon kishi da jin zafi. A ganinta ko kishi ne irin na facalanci bai kamata a yakasance haka ba, dan kishin facalanci ga wanda ya saka kansa kusan na hassadar mijinki yafi mijina ne, ko mijinki yafi miki hidima fiye da nawa. Abu na ™arshe yanda sam Nibras bata acting irin na matar gida ga mijinta a wajen Fawzan. Fawzan kullum a nan sashenta yake cin abinci safe da yamma, weekend harda na rana, itama kuma nan Win take zuwa taci. Sannan ko zaman cin abincin akai bazata tashi ta zuma Fawzan ba, sai dai ya zuba da kansa. Kai zasu iya zaman awa biyu a sashen ma bakaga sunyi magana da juna ba, amma idan AA na nan da yayi magana ko bada ita yake ba zata saka baki. Idan kuma har AA baya sashen ko yay tafiya to bazaka ™ara ganin Nibras a sashen ba. (Ya ilahil alamin, ALLAH kada kasa abinda nake hasashe akan yarinyar nan hakane. Lallai data cika mara hankali kuwa, da auren Fawzan a kanta ta ringa jin son wani namiji, namijin ma Wan uwansa. Kai kai wannan kwamacala basa fatanta kuwa koda a mafarki).. shigowar Saheeba da yara ya katse Oum daga tunani, fuska cike da murmushi ta kamo su Naufal jikinta, Saheeba kuma ta zauna tana gaisheta. Itama dai abincin ta zuba, Oum ta girgiza kai kawai. Wannan lalace na surukansu na bata mamaki, matsayinsu na tsoffi su basu dafa sun kawo musu ba, sai dai kullum suzo sashensu su ci. Koda yake nan Win ma dai ne suke zuwa, dan ita Mamy bata Wauka ma kanta hakan ba. Hasalima faWa take akan ya kamata Oum Win ta taka musu birki. Itako sai dai tayi dariya kawai dan bazata iya ba, koba komai da yaranta su wahala da rashin abinci daga matansu gara suzo nan su ci Win hankalinta zai fi kwanciya.
     Kowa nata cin abincinsa hankali kwance, sai dai hankalin Saheeba, Nibras, Nuratu, duk akan AA da Maanal ne, yayinda su kuma hankalin baya kan kowa, abincin su suke ci kawai a plate Waya, ™asa-™asa AA na takalarta wai abincin babu wani daWi. Itako tana harararsa ™asa-™asa batare data tanka masa ba. Sai da ya isheta ne takai hannu ta ™asan table Win ta mintsinesa. Idanu ya Wan rumtse tare da cije lips dan yaji zafi, kafin yasa shima nashi hannun ta ™asan table Win ya ri™e natan dake mintsininsa, tayi-tayi ta kwace ya™i saki, dole ta ha™ura. Shi ko ya cigaba da murza hannun dan wani irin laushi da santsi yake masa. Yanda yake mirza hannun sosai tsigar jikin Maanal ke tashi, amma ta dake abinta..
        Abinda Maanal bata sani ba tuni ´an sa'idonsu sun fassara abinda hannayensu keyi a ™asan table, musamman daya kasance lokacin da Maanal ta mintsini AA ya lumshe ido da cije baki. Itama kuma yanayinta ya canja da ya kama hannunta yana murzawa. Su duka ukun zukatansu yi suke kamar zasu babbake. Yayinda sam babban Yaya da Fawzan da Oum su basu san ma mike faruwa ba. Hasalima hirarsu sukeyi. Rashin saka bakin AA a hirar kuma sun san wannan normal ne daga halinsa. Ba kowace hira bace zakaji bakinsa sai idan yaso tankawa, balle ma su Saheeba na wajen, kowa yasan baya hira da su, daga gaisuwa babu abinda ke sake shiga tsakaninsa da su..
        AA neman harmutsama Maanal jiki yake, dan haka babu shiri ta mi™e tana fisge hannunta wai ta ™oshi. Kallonta Oum, Babban Yaya da Fawzan sukai, yayinda AA yay wani shegen murmushi yana cigaba da cin abincin sa. Murmushin nasa ya ™ara tabbatar ma da ´an saka ido abinda suke hasashe, ta wani gefen kuma ya motsa zukatan Nuratu da Nibras dan abune da basu saba gani ba. Lallashin Maanal Oum keyi akan ta ™ara ko kaWan. Cike da shagwaSa tace,  ALLAH Oum da gaske na ™oshi zan yi amai idan na ™ara .
       A mamakin kowa sai ji sukai AA yayi ´ar dariya. Shagala matan sukai a kallonsa, dan har Saheeba ma dai mamaki ne ya dabaibayeta wai AA da dariya. Babban Yaya kam murmushi yayi, zuciyarsa fes da ganin farin cikin Autansu nata dawowa. Fawzan kuwa tsokanar tasa daya saba yayi. Yayinda Maanal ke kallon Oum kamar zatai kuka.
         Oum kin ganshi yana mun dariya ko .
    Kallonta AA Win yayi,  Kefa matsalata dake sharri Besty, shike nan bazanyi dariya ba, to inba tsargar kai ba mi kikayi da zan miki dariya? .
     Harararsa tayi, fuuu tabar wajen. Dariyar ya ™ara sanyawa, cikin Wan Waga murya yace,  ALLAH ya raka taki gona .
       Amma fasa tafiyar to .
Manaal Win ta faWa tana dawowa. Sai dai kujerar gefen Oum ta jawo ta zauna yanzu. Hatta Oum dariya takeyi, hakama Babban Yaya da Fawzan. Su dai matan da alama abin haushi ma ya basu, dan kowacce ta Wauke kai. Cike da lallashi Oum tace,  Kinga ™yaleshi Babyna, ya kamata zuwa yanzu ki saba da halin Auta, dan yaga ma kina fushi shiyyasa yake tsokalarki. Kin bari yaga lagonki ne, amma ki bari muma zamu gane nasa ai .
        Gwalo Manaal ta masa tare da kashe ido Waya. Sai ya haWe fuska yana harrarta. Akan lips ya furta,  Zan kama ki ne ALLAH ya kaimu Chaina .
      Tsaf taga abinda ya faWa, dan wannan sigace da sukema juna magana a baya idan basa son wanda ke kusa da su ya fahimta. Sosai taji gabanta na faWuwa. Ita dai wannan Chaina da tana da yanda zatai sai ta cire kanta a ciki ALLAH. Gashi taga Abah baida niyyar hanawa..

    Babban Yaya ne ya fara barin sashen, dan yace ya gaji barci yake son yi. Sai Oum ta kora Saheeba ta bisa. Maanal ma bata zauna ba ta tattare kayanta ta wuce Waki, acewarta aiki zatayi. AA ne ya zama na huWu, acewarsa shima zaije yay aiki ne. To dama dai Nibras da Nurry dan shi suke zaune, sai dai da kunya ai su ce suma zasu wucen. Dan haka suka Wan daure suna taya Oum hira. Dan AA yaja hannun Fawzan sun fice tare kamar zasuyi magana ne ya dawo shima dai shiru. Dole suma cikin dabara sukama Oum sallama suka gudu. Da kallo kawai Oum Win ta bisu, sai ma duk taji sun fara bata tausayi musamman ma Nibras, zata cigaba da mata addu'a ALLAH ya cire mata shaiWancin nan a zuciyarta, za kuma ta dinga bata shawara a cikin hikima ko ALLAH zai sa ta gane ta tsaida hankalinta waje guda ga mijinta.....

  _________&

        Matu™ar zafi rayuwa tama Hajiya Basariyya. Dan tana dira gidan Kawu Manu dake wani ™auye a ingawa local government ya ™wace wayoyinta duka. Ya kuma shimfiWa mata sharuWan zaman gidansa. Zata hau yimasa magiya daban ha™uri yace baya bu™ata. Lokacin da suka iso dambun tsakin masara sukai mai daWi, yaji zogale da gyaWa abinsa kuwa ga man ™uli mai ™amshi Wan asali. Amma ita ´ar rainin wayo sai cewa tai bazata ci ba. Babu wanda ya kulata kuwa. Da dare akai tuwo na dawa mai daWi nan ma. Harda naman zabuwa a miyar, dan duk da Kawu Manu na ™auye miyar gidansa kullum da nama. Kiwo yake sosai na dabbobi kala-kala. Nan ma ™in ci tayi, taci biscuits Win data Soyo a kaya da drinks. Duk bawai ya isheta bane ta dai daure. Washe gari da safe ana idar da sallar asuba da kansa ya kwankwasa mata Waki, yanda ta fito ya fahimci bama tayi salla ba. Aiko ya balbaleta da masifa, ya kuma tabbar mata shi ba'a masa lallaci a gida musamman na ibada. Dan haka ta tattara ta koma Wakin Iya matarsa. Sosai hankalinta ya tashi da jin hakan, amma babu yanda ta iya. Haka taje tai salla, tana idarwa yace ta fito, tsintsiyar kwakwa ya jefa mata ya nuna mata tsakar gidan alamar shara, ya koma kan Wan dutsen da yake zama a tsakar gidan daga can gefe ya zauna. Ba ™aramar raunana zuciyarta tayi ba, dan tasan babu abinda ya damu Kawu Manu da shekarunta horata zai yi yanda ya kamata. Shiyaysa taso ta gudu gidan mijinta. Babban tashin hankalinta kayayyakin da suka amso da Maman Yaseerah suna can ta baro a Kaduna gidan yayanta, ga Huznah bata san a halin da take ciki ba a yanzu. Haka dai tai sharar s jigace saboda abune da ita kanta basan adadin shekarun data Wauka batayi ba, ga tsakar gidan ™aton gaske kun san dai gidan ™auye akwai yalwar albarka. A gidanta komai yan aiki ke mata. Wataran ma suyi tace baiyi ba sai sun maimaita. Tana gama share ™aton tsakar gidan yace ta shiga turken dabbobinsa dake zagaye da danni na itace. Wani irin amai ta dinga ji na masifa na taso mata, dan sunyi Wanyen kashi ya haWe da fitsari abin ba'a magana. Sai kawai taji hawaye sun ciko mata ido. Haka ta du™a tayi sharar, da ™yar ta gama, sai da ta koma tayi amai sosai. Yi kawu Manu yay tamkar bai jiyota ba, balle kuma Iya daketa hada-hadar Wora wainarta ta sayarwa ta safe da take yi. Gefe kuma ta dama koko ta Waura Wumamen tuwo na gida.
      Hajiya Basariyya na kammala sharan Kawu ya shigo turken, Wakin dake a gefen wajen ya nuna mata, yace ta fiddo abinci ta raba musu, ta kuma wanke manyan kwatanniyar dake wajen guda biyar ta haWa musu ruwan dusa a ciki. Daga haka yay ficewarsa ya barta..........
'þ





*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ´ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. =ØOÞ_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =Ø-Þ=ØOÞ_*
*_Typing=ØòÜ_*








*_=ØžÜAJIYA A DUHU....=ØžÜ_*




*_Bilyn Abdull ce >ØÝ<Øûß_*


*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ™ai._

*_My TikTok account =ØGÜ_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=ØGÜ<Øûß_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=ØÞ=ØÞ<ØÃß<ØÃß_

*_BOOK 2_*
<ØÝþ–'2þã 5þã


______________


25


.......Sosai Rabilu ya gigice da tsawar da Sen.. Bukar ya buga masa. Shi ko cikin matu™ar rufewar idanu da shiga tashin hankali mara misaltawa ya cigaba da faWin,  Kai wawan inane da bazaka kirani ka sanar min ba tun a lokacin Rabilu, sai yanzu zakazo kana gaya min wannan shashashar maganar. Aiko wlhy ko Wan uban wanene wanda ya auretan sai ya saketa, dan ban taSa san wata mace kwatankwacin yanda nake son yarinyar nan ba .
       Cikin girgiza kai Rabilu ya ce,  Ranka ya daWe kayi ha™uri, nima na rasa ta yanda zan isar maka da sa™on nan ne wlhy, tunda kaga tunda ka tafi bamuyi waya ba balle na samu lambar. Amma ka gafarceni. Auren yarinyar kuma yazo da ™ura, dan in har akace za'a ™watota akwai rikici. Saboda AA Darma ta aura .
      AA what?!! .
Sen.. ya faWa cikin matu™ar zabura jijiyiyin jikinsa na mimmi™ewa. Dan baya jin a kusan nan an taSa faWa masa abinda ya girgiza masa zuciya kamar wannan da yaji a yanzu. AA Darma ne ya aura ´ar shularsa fa. Eh lallai akwai ya™i kenan a Abuja. Tsabar yanda Rabilu ya sake firgicewa da yanayin ogan nasa shi kansa jikinsa rawa yake yi. Sai da yaji dana sanin ma sanar masa zancen. To amma yasan dole ne ya sanar masan, kodan yanda tun jiya ya fahimci yanda ya matsu da jin wani abu a bakinsa game da Maanal Win. Yau kuma yana fitowa a gida shi ya fara nema yace yazo office ya samesa. A Warare kuwa yazo amma bashi da damar zillewa dole ya faWa.
       Munafuki tashi ka fitar min a office. Kuma karna sake ganin fuskarsa sai na nemeka .
    A rikice Rabilu ya fara bama Sen.. ha™uri, amma bai sauraresa ba, sai ma cewa yay idan bazai fitan ba zai sa security suzo su fidda shi. Yasan zai iya, dan Sen.. bashi da kirki, shi kansa ala™arsu tayi tsaho ne saboda yana samo masa irin matan da yake so ne a kuma duk lokacin da yake bu™ata.  Haka ya tashi ya fito jikinsa a sanyaye. Dan wannan hanya dai shi kam itace hanyar cin abincinsa. Gashi tafiyar Sen... Šin wata da watanni ta sashi a halin rashin kuWi, ya dawo da tunanin yanzu zai ji™e ga kuma wannan akasi ya shigo. Amma ba komai zaije yay tunanin hanya mai bullewa, yasan wutar da zai kunno ta yanda dole Sen... zai nemosa da wuri-wiri......

_______&

        Washe gari kasancewar Maanal tasan ba fita aiki zatai ba tana idar da sallar asuba ta sake komawa barci bayan taba Oum sa™on wani document taba AA. Oum bata hanata kwanciyar ba, dan taga raba dare tai jiya tana aiki, sai da ma tace ta kwanta sannan tace to. Amma badan haka ba ai bazata barta kwanciyar nan ba. Dan ta Wauki Wamarar hana Maanal zama irin su Nibras a gidan, tana son babynta ta horu da kula da mijinta, duk da tasan Ammie ma ba wasa bace wajen tarbiyyar yara, hakan ma a bayyane yake ga Maanal Win.
        Yau Oum ita kaWai ta haWa breakfast Win da taimakon su Inte. Bayan ta kammala ta bar musu su shirya a dining ita kuma ta nufi yin wanka, dan tasan itama Abah na hanyar dawowa tunda yace shigar safe zaiyi. Har yanzu Maanal na ™udundune a duvet tana barcinta hankali kwance...
     Bayan kammala

Please Login or Register in order to submit comment