Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

zamanta da desk mai Wauke da computer guda Waya, sai visitors chairs dake gaban desk Win. Ta gefen damarta haWaWWiyar kanta ce ta show glass da aka shirya kayan bu™ata irin wanda mai zane zai bu™ata...., Hatta da pensul gasu nan tari-tari kamar a shagon sai dawa. Sai daga Wan gaba yan kujeru guda biyu suma da visitors zasu iya zama ko ita idan tana bukatar hutawa, daga bayansu akwai fright da wata ΄ar kanta ™arama an ajiye dispenser da coffee machine sai kofuna a cikin glass kanta Win na shan shayi dana shan ruwa. Office Win a cikin jerin officers na Designers Directors yake. Daga floor Win nasu kuma sai nasu oga kwata-kwata dake a floor Win ™arshe. A tsakaninsu ma ba sai ka hau lifter ba su steps ne kawai.
     Sallama AS yay mata bayan sake tayata murnar sabon office duk da a waccan ranar duk sun mata. Karan farko tai guntun murmushi tare da amsa masa. Yana fita ta sakama ™ofar key, sai kuma ta jingina a jikinta tana murmushi. Wannan fa shine DARE ŠAYA ALLAH KANYI BATURE. Tayi wata biyar kacal matsayin Junior watch designer yau gata a wanan matsayin. ALLAH kaine abin godiya, kai ke maida bawa sarki, kai ke badawa ga wanda kaso a lokacin da kaso. Kai ke sauya al'amura daga wautar tsarinmu zuwa ™ya™y™yawan ikonka. Ya rabbi ka cigaba da jagorantar rayuwata bisa ikonka ba wayona ko dabarata ko tsarina ba...
      Takawa ta cigaba da yi cikin office Win a nutse har zuwa kujerar zamanta mai laushi da ™yau tanata she™i na sabunta. Sai da tai addu'a sannan ta zauna, ta lumshe idanunta tare da yin wani kalar juyi tana dariya ™asa-™asa. Sai kuma ta tura kujerar jikin desk Win sosai ta Wauka wayarta. Sai da ta duba taga Didi Shahidah da Amaal da Ammie duk a online sannan ta shiga group Winsu tai video call. Babu ko Sata lokaci duk suka shiga yin joining. Sun san da zaman office su duka, amma basu taSa ganinsa ba. Aiko ta shiga nuna musu komai daki-daki. Sai da aka gama murna sannan Ammie ke tuhumarta miyyasa ta dawo aiki haka da wuri, kwana tara fa kenan.
       A shagwaSe ta ce,  Ammie su Oum ne fa sukace na dawo .
      Shi Ajwaad Win fa? .
Shiru tai ta kasa cewa komai. Ammie ta ce,  Humm. Maanal nidai zan baki shawara kibi mijinki, abinda ya faru ya riga ya faru, kar kiga Aban Fadeel nata baki kariyar nan kice kin samu damar bijirewa kema. Bance kada kibi umarninsa ba, amma ki ™yautata ala™arki da mijinki kinji .
     Sosai idanun Maanal suka cika da ™walla. Muryarta na rawa ta ce,  Amma Ammie shike nan komai da yay min yasha ruwa? Har yanzu fa babu wata nadama a tattare da shi. Ganin komai yake tamkar ma dolene a tsakanina da shi. Idan shi dake namiji bai sauke girman kansa ba Ammie sai ni na zubar da kaina a garesa?.
        Ni bance ki zubar da kanki ba. Amma ki kula da duk abinda zai dinga kasancewa a tsakanin ku. Maanal kawai kin™i yarda ne, amma Ajwaad ya jima da yin nadama, sannan yana sonki fiye da zaton kowa. Bafa dole sai namiji ya buWe baki yace ma mace yana sonta bane zata yarda. Irin su Ajwaad a aikace suke nunawa musamman idan akai dubi da yanayin sha™uwarku .
     Baki sosai Maanal ta tura gaba,  Ammie kawai dai baya laifi ne a wajenki .
          Oh haka kikace? Shike nan nayi shiru. ALLAH ya daidaitaku cikin sau™i. Ni bara naje gidan Nene zanje ALLAH ya sanya albarka. Sai a sake ri™e gaskiya a kumayi aiki tu™uru .
     Kai ta jinjina tare da faWin,  In sha ALLAHU Ammie .

     Ammie na fita Amaal da Shahidah da suke sauraren faWan Ammie suka shiga tsarama Maanal abubuwa. Dan suma dai suna goyon bayan kada Maanal ta sake tayi sake har sai ya kwantar da nashi kan. A cewarsu ita Ammie bata san halin mazan zamanin nan ba ZUMA NE SAI DA WUTA. Balle ma irin su AA miskilai ga giyar kuWi na hura su.
       Kiran wayar da akai ya saka Maanal tuna a office take, haka suma su Shahidahn duk suna wajen aiki. Ai babu shiri sukai sallama akan idan sun koma gida ayi zaman. Wayar ta Waga, Director Mustapha ne. Bayan sun gaisa yake sanar mata akwai meeting nasu na designers zuwa 12 inji HOD. Yanda yake mata magana da girmamawa sai ma abin ya bata dariya. Itafa su rufa mata asiri suna oganninta bai kamata suna mata haka ba. Maganar aiki daban da matsayin da suke kallonta da shi yanzu. Dan haka ta Wauki aniyar yin maganar a wajen meeting Win in sha ALLAHU.
       Ganin akwai sauran lokaci ta fara duba ayyukanta na baya, wanda ta fara bata ™arasa ba da wanda zatama gyara. Sosai take aikinta a nutse, cike kuma da shau™i. Akwai aikin da suka fara fa Yaqub, basu kuma kammala ba, tana ganin kafin aje wajen meeting Win kuma ya kamata su kammala shi. Kan waya ta Wauka bayan ta duba cote Win department Winsu tai kira. Bayan an Waga tare da gaisheta batare da tasan wanene ba ta bu™aci ganin Yaqub a office Winta, ba kuma tare da jiran amsa ba ta ajiye..
    
     Cike da gulma daga can Zaharadeen ya ce,  Matar boss ce fa da kanta.
      Kusan su duka idanu suka waro, Yaqub ne kawai yay kamar ma bai jisu ba. Zaharadeen ya cigaba da faWin,  Yaqub kai take nema, dan ALLAH idan kaje ka nema mana damar ganinta, dan ya kamata muje mu mi™a gaisuwa mu taya murna muyi ALLAH yasa alkairi ko ALLAH zaisa ta manta da abinda ya faru baya .
     Mi™ewa Yaqub yayi yana mai girgiza kansa. A fili ya furta,  Oh ko kunya ku bakuji ba yanzu ko ita da kanta tace kuzo sai kuje dan neman kusanci da ita .
        Da gudu ma kuwa. Ko tunani ka kai kaWai zakaci arzi™in? .
   Cewar Ema..
Murmushin takaici Yaqub ya saki, batare da yace komai ba ya nufi hanyar fita abinsa Wauke da folder Win daya haWa drawing pappers Win daya san zata nema a wajensa. Yana gama ficewa Jameel ya ce,  Šan ba™in ciki, idan fa bamuyi da gaske ba guy Win nan sai ya kankane komai ta yanda ko kallonmu bazata ringa yi ba balle ta tuna munrayi tare anan matsayin abokan aikinta. ALLAH dai yasa ta manta da abinda ya faru baya. Ni damuwata ma randa ta kamamu muna gulmarta ni da Teemo da Hafiz .
       Caaa kowa yay yana faWar albarkacin bakinsa. Sai dai duk suna cikin fatan ALLAH yasa Maanal ta yafe musu sudai. Daga haka suka Wora da gulmar ashe Maanal Win tasan abinda ta taka akwai ala™a tsakaninta da boss shiyyasa take musu girman kai. Gashi nan cikin ™an™anin lokaci tazo ta samesu ta kuma shallake abinta matsayin ogarsu. Kai kai wannan al'amari da taSa zuciya yake..........
'ώ



_=Ψή ALLAH ya shirya yan gulma a duk inda suke>Ψ#έ=Ψή_

      

*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ΄ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. =ΨOή_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =Ψ-ή=ΨOή_*
*_Typing=Ψςά_*








*_=؞άAJIYA A DUHU....=؞ά_*




*_Bilyn Abdull ce >Ψέ<Ψϋί_*


*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ™ai._

*_My TikTok account =ΨGά_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=ΨGά<Ψϋί_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=Ψή=Ψή<ΨΓί<ΨΓί_

*_BOOK 2_*
<Ψέώ–'1ώγ 3ώγ


______________


......A office Win Maanal kuwa sai da taima Yaqub magana sannan ya Wan saki jiki suka ™arasa aikin a Wan gurguje saboda lokacin meeting Winsu yayi. A tare da shi suka fita a office Win. Hakan yay dai-dai kuma da sakkowar AA daga sama, da'alama daga office ya fito. Bayansa CFO ce da Bussines Director. Da alama suma wani abun zasuyi mai muhimmanci, dan elevator suke ™o™arin nufa. Wani irin zuba musu ido AA yayi Wan guntun sakewar dake fuskarsa na Sacewa. A ransa ko ayyanawa yake, (Yarinyar nan bazata fita sabgar yaron nan ba ko?). A zahiri kam yanda ya wani Wauke kai sai ka rantse baima gansu ba. Amma ita Maanal tana gannin kallon banzar daya watsa mata na fisha ta ™asan idon. Amma itama sai ta wani basar kamar bata gansu ba ta nufi hanyar conference room tana cigaba da wayarta. Dan magana take da Amrah data kirata suna fitowa.
     Shi dai Yaqub Wan matsawa yay ya gaishesu. CFO ce kawai ta amsa da Bussines Director. Boss yi yay kamar baiji ba ta shige elevator. Kasancewar shi Yaqub ba kallonsu yake ba bai san yaya boss Win yake ba. Sai da suka shige ™ofar ta rufe sannan shima ya nufi conference room Win.....
 
_________&

       Rafeeq na zaune Nuwaira a jikinsa tana masa hira amma shi hankalinsa na wani tunani daban. Maganar zuwan Najma Abuja ce keta masa kai-kawo a rai. Kodai zai yi amfani da wannan damar ya sata tai masa wani aiki. Wani gefe na zuciyarsa kuma na farin ciki da fatan tabbatuwar abinda yake hasashe a tsakanin Najma Win da Fawzan. Dan auren wani ™arin GARKUWA ne ga aunty Babba bayan na AA da Maanal. Tun jiya yake son yin waya da Maanal, dan yana son su tattauna wasu abubuwa masu muhimmanci sai dai bai san a yanda zata kalli al'amarin ba. Sannan ala™arsa da ita kafin aure zai iya saka AA yaji wani abu a ransa idan yaga kiran duk da yasan har abada Ajwaad bazai kawo mummunan abu a garesu ba, amma yana da ™yau ya kiyaye. To amma a yanzu batun Najma sai ya zaburar da shi, a ganinsa hakan wata hanya ce mai sau™i da sa™on da yake so zai isa ga Maanal Win dan ita kawai yake so a wannan gaSar tasan hakan saboda ya yarda da ita Wari bisa Wari, ya kuma gamsu da tarbiyyarta da soyayyar da takema ΄ar uwarsa, soyayya ce irin ta Wa da mahaifi.....
        Babie! .
  Nuwaira ta kirashi a cikin kunne cike da shagwaSa. Kallonta yay da sauri, sai kuma ya sauke ajiyar zuciya tare da sakar mata murmushi ya sake jawota jikinsa. Hancinta ya kama ya Wan ja.  Kefa yarinyar nan shagwaSaSSiya ce. Minene kuma? .
     Baki ta Wan tura masa.  Bakai ne ka tafi tunani ba inata kiranka bama ka jina. Minene ke damunka wai? Ina lure da kai tun jiya baka da sukuni .
       Sake lakace mata hanci yayi. Tare da faWin,  Tunaninki nake fa .
   Tai murmushi mai ™ayatarwa. Duk da tasan ba hakan bane cike da farin ciki tace,  Godiya nake Babie. ALLAH ya ™ara mana farin ciki da kwanciyar hankali .
       Amin my angel, harma da soyayyar juna . Ya faWa yana ™an™ameta a cikin jikinsa. Wata irin soyayyarta na ratsa jini da Sargonsa. A tabbas har randa aka Waura masa aure da ita zuciyarsa Maanal take so, amma ganin halin da suka samu AA ya sake sakashi Waukar Wamarar ya™i da zuciyarsa akan sadaukarwarsa. Dan ya sake tabbatar da AA ya fisa bu™atar Maanal. Shine kuma ya cancanci samunta Win. Koda ya shigo ya samu Nuwaira a Wakinsa matsayin mallakinsa baiyi wani yun™uri ko tunanin zasu sami juna ta sau™i ba, sai dai kuma labarin ya canja saboda karfin tasirin nasihar iyayensu a garesu, gashi shi kuma yana a cikin wani hali na bu™atar abokiyar rayuwa. Cikin ™udirin samawa kansa sau™i kawai ya yarda ya tunkareta, sai dai a lokacin da komai ya kankama sai labarin ya canja, dan tamkar ya shiga sabuwar duniya ne da zazzafar soyayyarta. Na biyu ha™urinta da biyayyarta, Nuwaira bata da kwaramniya, ga sau™in kai da kyakkyawar fahimta. A Wan kwanakin da suka samu tare ya fahimci hakan sai soyayyarta ta ™ara tasirantuwa a zuciyarsa. Dan haka yake baje kolin amarcinsa yanda ya kamata, itako tana nuna juriya da dattako..
     Šaukarta yay cak ya nufi bedroom. Zizzilewa ta farayi cikin dariya tana faWin,  My R please Aunty Rufaidah fa zanje na taya aiki a kitchen .
         A nan ma ai aikin zakiyi, yama fi na Aunty Rufaidah lada . Ya faWa yana tura kai cikin Wakin da sumbatar goshinta......

__________&

       Tattaunawa ce sosai ta kasance a zaman meeting Win na su Maanal. Domin abubuwane masu muhimmanci da suke son kawowa na gyara a matsayinsu na artists Win companyn. Daga ™arshe Director Mustapha ya sanar dasu batun da za'aje ™asar Chaina a kansa. Wadda tun kwanaki CEO ya gabatar, ya kuma bada damar kowanne Sangare su bada mutane biyu da zasu samu horaswar ta kwanaki goma kacal in sha ALLAHU. To zuwa yanzu kowane department na ™o™arin kai nasu, dan haka suma ya kamata sukai nasu Win. Dan haka aWan nazari da su manyan sukayi cikin satin daya gabata, da ayyukan kowa da suka duba da ™wazonsa sun yanke waWanda suke ganin sun cancanci zuwa.
      Aifa nan kowa ya shiga gyara zama da fatan ya kasance shine. Duk da kuwa wasu a cikinsu an taSa zuwa dasu wasu ™asashen akan irin hakan. Dan ba sabon abu bane duk bayan wata shida Company na irin wannan zuwa ™aro sanin kai da kai Win dan ™aruwar ilimi ga ma'aikatansu. Director Steven ne ya mi™e yay bayanin waWanda suka samu wannan dama. Wato Maanal Habib Giro da Yaqub Nuhu. Tuni fuskokin su Zaharadeen sun canja, ko tafin da akayi ma da ™yar suka tafa. Maanal da Yaqub suka nuna farin cikinsu. Duk da ita dai Maanal bata so haka ba. Musamman data tuna maganar da AA ya taSa mata akan tafiyar. Sai dai tana fatan ALLAH yasa bada shi za'ai ba.
     Suna tasowa a meeting Win yay dai-dai da lokacin break. Ransu Zaharadeen a Sace suka wuce. Kowa naji a ransa akwai makirci a wannan tsarin. Dan a ganinsu kawai an zaSi Maanal ne dan tana matar boss a yanzu, ita kuma ta zaSi Yaqub saboda suna tare. To aiko lallai zasusha mamaki, dan ko zasuyi amfani da wannan damar akan Yaqub game da ala™arsa da Maanal Win sai yabar Companyn nan da ™afafunsa. Ai sun san dai boss ba mahaukaci bane ba zuciyarsa ba dutse bace zaiji kishi...

       Salla kowa yay ™o™arin zuwa gabatarwa. Bayan an idar masu tafiya cin abinci suka tafi, masu komawa office suka koma. Harda Maanal kuwa a masu komawar, duk da yau batazo da abincin nata ba. Hankalinta kwance ta fito daga elevator tana danna waya fuskarta da murmushi dan kuwa charting take da su Aneesa. Dai-dai ta danna zata ma Zeezah vn aka zare wayar a hannunta, da sauri ta Wago idanunta, sai ko cikin na AA dake kallon wayar alamar karanta charting Win yake. Hannu takai zata amshe wayar, ya janye jikinsa batare daya daina karanta hirar tasu ba.
     Kamar zata saki kuka ta ce,  Amma dai haka babu ™yau ALLAH .
   Bai tanka mata ba bai kuma daina karantawar ba, sai ma fara tafiya da yayi, binsa tayi tana jinta duk a ruWe, dan tsokanarta su Aneesan keyi a kansa. Acewarsu har an gama cin amarcin ne ta dawo aiki. Amasar data tura musu cewar (Ai ba sai an gama a gida ba zasu cigaba da ci a office) yasa suka tasata gaba da sha™iyanci irin na ™awaye. Itako tana bama kowa amsa dai-dai shi. Dan tafi sakewa tai musu surutu a charting fiye da zahiri. Son amsar wayar yasa Maanal bata ankara ba har sun shigo office Winsa. Sai da yakai zaune a rukunin kujerun ta ™ara kai hannu zata fige wayar batare daya daina abinda yake ba ya saka mata ™afa ta faWo jikinsa sannan. Da sauri ta kalla inda take, aiko dai a cinyarsa take Ware-Ware babu ™arya. Mi™ewa tai yun™urin yi, yasa hannunsa ya sake rungumota da ™yau, tare da saka idanunsa cikin tsakkiyar nata da wani salon Wage gira sama.
         Bake kika ce za'aci amarcin a office ba! Miye na pretending kuma amarsu ta ango? . Yanda yay maganar kamar mai raWa ya saka tsigar jikinta tashi, ga kunya na neman halakata tamkar ba tana tare da Bestyn ta dake goyata a bayansa ba ko bayan kekensa, wanda suke cin abinci a kwano Waya. Wanda yasha yimata wanka da mata tsarki, wanda yasha wanke mata underwears harda masu jini a jiki batare da ™yan™yami ba. Wanda y.....
      Knocking ™ofar da akai ne ya katse mata tunani, bama tasan ta daka tsalle ta mi™e daga jikin nasa ba gaba Waya. Bai hanata ba, amma ya kamo hannunta ya zaunar a gefensa gab, kafin ya danna remote ™ofar ta buWe a hankali ta hanyar rabewa biyu. Kallo Waya AS yay musu ya du™ar da kansa. A haka ya ™araso gabansu ya ajiye basket Win hannunsa yana faWin,  Sir gashi in ji driver . Bai jira amsarsa ba ya juya ya fice, ™ofar ta koma a hankali ta rufe kanta. Ajiyar zuciya Maanal da kanta ke ™asa ta saki. Kallonta yayi, ganin ta kauda kai gefe ya Wan laSe baki, sai kuma ya gyara zama ya fara fiddo kulolin da ke cikin basket Win wanda babu tantama yasan na gidansu ne, kuma tabbas daga Oum suke. Sai da ya gama buWe komai ™amshin abincin ya bulale office Win sannan ya juya yana kallon Maanal dake satar kallon sa shi da abincin ta gefen ido.
          Mrs Darma aikin kine wannan! Tashi ki bani abinci .
      Kallonsa ta juyo tayi, ya Wage mata gira Waya. Cike da neman magana ya furta,  Kin san dai anan babu Aban naki ai balle kice bazaki yi ba .
     Sosai ta tura baki gaba. Batare da tace komai ba ta matsa kaWan bakin kujerar ta Wauka plate ta fara haWa masa abincin. Idanu kawai ya zuba mata, ransa fes da kasancewarsu a hakan. Sai yanayin ke tuna masa wani lokaci acan baya daya shuWe. Murmushi ne ya shiga ™awata fuskarsa dan tamkar a yanzu ne komai ke faruwa. Harta kammala bai farga ba, sai da ta Wan bubbuga spoon a plate Win sannan. Cike da basarwa ya haWiye murmushinsa, batare daya ce komai ba ya gyara zama abinsa ya hau cin abincin bayan ya Wauka wani spoon Win ya ™ara alamar nata.
         Nifa na ™oshi .
     Šura kike so kenan? Garama kici da arzi™i .
Tasan zai aikata kuwa. Dan haka ta Wauka spoon Win kawai itama. Jujjuya abincin kawai take amma ta gagara kai lauma ko Waya, baice mata komai ba, face Wibowa ya nufi bakinta da shi. Yanda yay wani kicin-kicin da fuska babu alamar wasa yasa ta amsa Win.
        Gulmammiya dama abinda kike so kenan . Ya faWa yana dungure mata kai tamkar ba shine yay maganar ba.
        Ita sai abin ma ya bata dariya, amma bata dara Win ba ta dai yi murmushi dan ya tuna mata baya. Idan ya lallaSata ta™i cin abinci musamman in tana fushi da shi sai ya Wiba ya bata a baki tare da dungure mata kai sannan yace mata gulmammiya. Murmushin nata ba ™aramin Waukar hankalinsa yay ba, amma yasan yana yin magana zata birkice masa, dan haka yay shiru ya cigaba da cin abinsa yana Wiba yana bata kuma. A mamakinsu sai gashi su ci sosai abinsu. Sun kammala kenan tana gyara wajen kiran waya ya shigo masa, AS ne ya sanar masa ma'aikata fa sun taru domin masa murnar aure. Amsa ya basa da cewar suna zuwa. Daga haka ya yanke kiran.
          Oya let's go mutane na jiranmu .
Da mamaki Maanal ta bishi da kallo dan ya nufi inda rigar suit Winsa take,  Wai mi? . Ta faWa cikin sigar tambaya.
      Batare daya kalleta ba yace,  Zasu tayamu murnar aure ne .
    Kasa sake cemasa komai tayi, ta ™arasa tattare komai kawai ta maida a basket Win sannan ta mi™e, veil Winta ta gyagygyara tare da Waukar wayarta a inda ya ajiye sannan ta nufi ™ofa inda yake tsaye yana jiranta.........
'ώ
          


*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ΄ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. =ΨOή_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =Ψ-ή=ΨOή_*
*_Typing=Ψςά_*








*_=؞άAJIYA A DUHU....=؞ά_*




*_Bilyn Abdull ce >Ψέ<Ψϋί_*


*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ™ai._

*_My TikTok account =ΨGά_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=ΨGά<Ψϋί_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=Ψή=Ψή<ΨΓί<ΨΓί_

*_BOOK 2_*
<Ψέώ–'1ώγ 4ώγ


______________


.........HUZNAH

        Sosai gaSSan jikinta ke mata ciwo, duk yanda take tunanin iya daurewa hakan ya gagara. Kuka kam taci harta godema UBANGIJI. Zagi babu kalar wanda Sageer bai sha ba a wajenta. Gashi bata sake jin motsinsa ba a gidan sai bayan magrib. Tana zaune wujiga-wujiga har yanzu bata gyara jikinta balle sauke nauyin sallolon dake a kanta ya shigo Wakin. Kallo Waya yay mata ya Wauke kansa, batare da damuwa da hararar da take binsa da shi ba ya wuce bathroom Win Wakin. Ruwa mai Wumi ya tanada sannan ya fito, batare da Huznah data cusa kanta a ™afafunta tana sabon kuka na takaicin ganinsa ta ankara ba taji kawai an cicciSeta. Mutsu-mutsu ta farayi na son sauka, amma da yake ™arfi ba Waya ba ko gezau ya shige bayin da ita. Tana kai masa duka da komai da fisge-fisge ya taimaka mata. Sai da ya tabbatar ruwan ya ratsa mata jiki ta samu ΄ar nutsuwar da yake bu™atar ganinta a ciki sannan ya fito a binsa muryarsa babu alamar wasa ya bata umarnin yin wanka tare da gargaWinta mintuna biyar ya bata tazo tai sallolin data tarama kanta. Idan kuma ba hakaba zata sha mamaki.
      Haka kawai taji wata masifaffiyar shakkarsa, babu Sata lokaci ta gabatar da duk abinda ya sanyata ta fito tana Wingisa ™afa Waure da towel. Duk da ta bashi dariya da tausayi duk sai ya danne, fuskarsa babu fara'a ya mi™a mata riga da hijjab, komai batace ba ta Wauka ta sanya ta fara gabatar da salla. Sai da yaga har tayi raka'a biyun farko sannan ya fita domin zuwa massallaci shima......

______&

      ˜arfe biyar Abah ya kirata yace ta fito su wuce. Lokacin tashi yayi, amma akwai aikin da take yi, sai dai bazata iya cema Aban haka ba, sai kawai ta tattara aikin da abinda duk zata bu™ata ta tafi da su bayan ta kashe wutar office Win ta fice. Kai tsaye inda AS ya nuna mata zata dinga ajiye key dan masu shara da safe su gani ta ajiye. Batare da tabi takan AA ba ta fice abinta ta samu su Abah. Cike da girmamawa ta gaisheshi sannan ta shiga driver ya maida ™ofar da dama shine ya buWe mata ya rufe. Fuskar Abah da murmushi ya dan™a mata tsarabar da yayo mata, dan shi fa har yanzu kallonta yake tamkar su Naufal a gabansa. Cike da jin daWi tai godiya ranta fal farin ciki...
  
      Sam AA bai san da tafiyar Maanal ba. Aiki ya masa yawa harya shiga over time Win nasa na tsiya. Kiran magrib ya sashi kallon ™awataccen agogon dake a office Win. Šan tsai yay cikin tunanin Maanal data faWo masa a rai. Sai kuma ya Wauka waya yay kiran AS dan yasan tunda bai shigo masa sallama ba shima yana nan bai wuce ba. Ilai kuwa hakanne. Yana Wauka daga can AA Win ya furta,  Zo mana . Ya yanke kiran. Babu jimawa sosai AS ya shigo, sai da ya masa sannu da aiki kafin yace,  Gani sir

Please Login or Register in order to submit comment