Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

ka zan iya. Aina tashi .
 Kin tabbatar  .
Nan ma kan ta jinjina masa. Ya ce,  To oya, aimin addu'a fa ALLAH ya bani an uku masu kama da ar Zaria .
Fuskarta da murmushi tace,  In sha ALLAHU, amma masu kama da Wan Darma nafi so nikam .
Shima sai ya murmusa yana rufe mata ofar ya wuce massalaci. Koda ya dawo kai tsaye Wakin nata ya nufa, ya sameta a kan sallaya tana azkar. Sai ya zauna a bakin gadon shima yana tashi. Koda ya idar ya fahimci itama ta idar cike da kulawa yace,  Taso mu kwanta barci nake ji sosai Love . Gaban Najma ya faWi, amma dai ta daure ta mie. Batare data cire hijjab Win ba taje gabansa ta rissina tana gaisheshi. Maimakon amsawa sai ya kamota ta hawo saman gadon, ya zame mata hijjabin ya kwantar da ita a jikinsa ya rungume. Cikin kunnenta ya ce,  Love bafa haka ake gaida miji ba. murmushi tayi mai sanyi ta ce,  To kayi hakuri zan gyara . Idanunsa ya lumshe, yana jin daWin yanda komai yace bata masa musu. Sun daWe shiru na wani lokaci, kafin ya lalubo lips Winta ya haWe da nashi. A tsorace take matua, amma batai masa musu ba ta barshi yay yanda yake so. Har ya haura ya barta dan kansa ya rungumeta kawai, a hankali ya fara sauke numfashi alamar barci ya Waukesa. Itama sai ta sauke ajiyar zuciya ranta fal farin ciki yau gata a jikin Yaya Fawzan. Rayuwa kenan, watanni biyar da suka wuce ko a tunani bata taSa kawo hakan a ranta ba, tsakaninsu da Yayunsu girmamawace da kyautatawa. Sunama juna auna irin ta yan uwan taka, amma a yanzu jitake Yaya Fawzan shine duniyarta, shine farin cikin ta. Kaunarsa take matua a arashin zuciyarta. Fatanta ALLAH ya bata ikon faranta masa, ya kuma bashi ikon sauke hakkin su. Nibras ta faWo mata a rai, sai kawai ta kauda tunaninta ta gyara kwanciya a jikinsa itama barcin yay gaba da ita.....

________&

Anan Abuja ana bidiri, acan Kaduna kam al'amari ne babba ya faru. Ammie da Hajiya Basariyya duk suna nan Abuja wajen biki. Yaran Hajiya Basariyya suna Zaria suma basu koma Kaduna ba. Hakama Daddy tun ranar Waurin aure daya taho da Hameed da Waleed basu koma Kaduna ba ya zauna yin wani aiki da da Yaya Yazeed ne keyinsa. Shigowar wannan matsalar tashi kuwa duk ya saki abubuwan ya tare a jikin Nazeera. Sai abinda tace yayi yake yi. Shiyyasa Daddyn ya dakata yin aikin Hameed na taimaka masa duk da yaron sai yanzu ne yake js2 a Secondary. Amma da yake yana da kwazo da fahimtar abubuwa sai Daddyn ke sashi yana taimaka masa da ananun abubuwa.
Hajiya Yaya ita kaWai ce a gidan sai aanta. Sai Nazeerah da Yaya Yazeed da sai ma ka jima bakaji motsinsu ba. Tunda Daddy yabar gari mijin Sabuwa biye yake da shi, dan haka shima anan yake nasa shiri. Yau kuma daya kammala komai yay kiran Yazeed a waya. Lokacin yana Wan barcinsa da Nazeerah ta barsa yi da yar, dan jarababbiya ce ta bugawa a jarida. Shi kuma gashi ALLAH bai yosa mai yawan damuwa ba. Indai ya samu ya biya buatarsa dan kwana biyu uku ma sai ayi bai nema ba. Amma ita babu fashi babu Waga afa. Kuma dole yay mata yanda take so babu abinda ya shalleta da baya ra'ayi. Wayar ta katse aka sake kira, cikin haushi Nazeerah ta Wauka da nufin kashewa sai taga sunan Babanta. Aiko wani irin duka ta Wakama Yazeed ya farka a firgice. Harara ta watsa masa tare da jefa masa wayar tana faWin,  Kaifa wani lokacin wawa ne, to ihu zaka mana da .
A jiyar zuciya ya sauke. A asan ransa yana jin zafin zagin data masa, amma a zahiri sai yace,  Kiyi hauri na tsorata ne.
Tsaki taja ta maida kanta ta kwanta, cike da wulaanci tace,  Tashi kaje can falo ka amsa bazaka daman ba anan barci zanyi. Shima Daddy ya wani kama kiran mutane a cikin dare suna hutawarsu. Mtsowww  . taja tsaki. Jallabiya Yazeed ya Wauka ya sanya, sannan ya fita dai-dai kiran baban Nazeera Win na sake shigowa. Cike da girmamawa da tsantsar ladabi ya shiga gaisheshi harda duunnawa kamar yana a gabansa. Daga can baban Nazeera ya amsa cike da isa, kafin cikin bada umarni ya ce,  Yazeed kana jina ..........
'

*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai ==O_*

*+234 805 568 7449*

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =-=O_*

*_Typing=_*

*_=؞AJIYA A DUHU....=؞_*

*_Bilyn Abdull ce ><_*

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._

*_My TikTok account =G_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=G<_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R

_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama==<<_

*_BOOK 2_*
<'1 1 6

______________

Alhamdulillah! Shin kunada labarin MG s Beauty Lounge zai buWe a ranar Litinin, 2nd June 2025  daidai lokacin Sallah!=

 Yan mata da mata masu son kyau a Kaduna, lokaci yayi da za ku haskaka a wannan Sallah!
MG s Beauty Lounge ya buWe da kwalliya, tsafta da amshi irin na sarauniyar zamani!

Ga abin da zaki samu idan kika ziyarce mu:

Gyaran gashi da kitson zamani

Kwalliyar Sallah mai Waukar ido

Wanke afafu da pedicure mai sanyaya rai

Kayan gyaran fata na gaske

Lalle mai kyau da salo na zamani

Tura-turai, humra, incense da amshi masu daWi

Shirin amare da na musamman

Ba kawai gyara muke ba  kulawa ce ta musamman ga kowace sarauniya.
Zo ki ji daWin wanke afa, lalle, kwalliya, ki saya kayan kyau da amshi  komai a wuri guda mai kyau.

Adireshi: Block 21, Nnamdi Azikiwe by Makarfi Road, bayan gidan Indomie, kusa da Sorera Restaurant, Kinkinau, Kaduna.

Tambaya/Booking:
WhatsApp: 08062991549
Kira: 09016108092 / 08064532391

Ki zo ki gani da idonki  ki ji daWin sauyin MG s Beauty Lounge.
Bi mu a IG & TikTok: @MGsBeautyLounge

__________

.........Murmushi Aunty tayi da girgiza kai, cikin rashin damuwa ta ce,  Wanda dai kika haifa mata Winne, kika kuma Wauka da hannunki kika bata a gaban shaidu halak malak. Kika kumayi alawarin wannan yautar bazata taSa tashi ba har abada. Ni kinga tafiyata, ya kamata dai kima kanki faWa akan an uwan nan namu kamar yanda na baki shawara, idan ba haka ba bayan aan har muma dangin naki sai kin rasamu Waya bayan Waya dan zuciya nason mai yautata mata . Daga haka tai ficewarta.
Idan ana suman zaune to yau shi Mamy tayi kalaman Aunty na jijjiga mata zuciya. Yaushe lalacewar tata takai haka da Aunty ke datsa mata irin wannan maganganun babu ko risinawa. Eh lallai da alama ta fara sakaci da kanta, shiyyasa itama Nana yanzu take kunno mata wasu bain Wabi'u, jiya 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~ fa iri da muzu ta tafi ta tare a sashen arta kota kanta batabi ba, yau kuma ga aunty na gaya mata magana akan Fateema da an uwansu.....

(=Kamil-mil ta malam Aliyu Darma kenan=)

_______&

Matuar jin jiki Ameerah tayi a hannun Babban Yaya, kuka kam tasha har sai da muryarta ta dushe. Shi kuma yanata aikin lallashi da kalamai masu taushi da sanya mata albarka. Makarar da suka nema yi ya sashi barinta ya gyara jikinsa ya tafi sallar asuba. Ana idarwa bai tsaya ya haWu da kowa a yaran nan ba dama su Abah ya baro massallacin. Sai da ya haWa tea a kitchen ya hau sama ya Wakko magani sannan ya koma Wakin Ameerah. Barcin wahala ya Wauketa yanzu kam, dan haka cikin lallashi ya shiga tada ita. Da shagwaSar kuka ta farka masa, shi dai yanata ban baki da lallaSa. Sai da tai shiru yay oarin miar da ita dan taimaka mata tace ita bata so ya kira mata Maanal.
Shiru yay yana kallonta a karo na farko, sai kuma yay Wan murmushi da faWin,  Bazai yiwu ba My Soha, karfa ki manta Lilly autarmu ce, taya zan yarda tazo taga wannan Wanyan aiki da yayanta ya tafka. Adai yi hauri a tausaya min komai kike so zan miki. Gwara-gwara ma kice in kira miki Aunty Majdiya ko Aunty Siyama .
KafaWa ta mae ta ce,  Uhm-uhm ni ina jin kunyarsu gaskiya .
 To nima ina jin kunyar Lilly gaskiya. To kawai ki bari ni da nai aika-aikata nai aiki na ba shike nan ba. Amma kiran Lilly ai akwai ura babba .
Rigima ta cigaba da masa, ya cigaba da lalaSata shima, tare da nuna mata agogo lokacin salla na sake nisa. Dole ta yarda yay mata dukkan abinda ya dace, ya gasata yanda ya kamata dama batai zaton zai iya ba sannan ya Wakkota har kan abin salla. Shi ya saka mata riga da hijjab tai sallar, zata kwanta a wajen ya rieta a jikinsa ya bata tea Win nan tasha ya bata magani. Sake Waukarta yay ya maida a saman gadon daya canjawa bedsheet, ya kwanta shima ya sakata a jikinsa yana raWa mata,  Oya sleep a cikin kunne. Ajiyar zuciya kawai ta saki dan tasan dai itama tana buatar barcin sosai tunda bai barsu sunyi ba sam, a hankali ta lumshe idanu. Shi ko yana shafa kanta a hankali a haka shima barcin yay awon gaba da su su duka biyun zukatansu cike da nutsuwa da aunar juna mai ban mamaki......

Hummm su Babban Yaya>-na daiyi shiru kawai<=
______&

Yaya Fawzan kam da aka garame a cell barcinsa gaba Waya mafarkin Najma ne, koda ya farka da asubahi sai yaga wayam babu Nibras a Wakin. wafa yayi cike da jin zafi a asan zuciyarsa ya sakko a gadon. Sai kuma gata ta fito daga bayi alamar wanka tayo. Kallo Waya yay mata ya Wauke kansa. Ta wuce tana ar dariyar mugunta duk da itama ranta a untace yake har kuka tayi bayan yayi barci, dan wayar da yayi da Najma jiya da dare a gabanta ta tsaya mata a zuciya. Badan karma yaga gazawarta ba data buWe masa ofar tun daren, amma koba komai gara su kwana a untacen su duka, ofar ta buWe ta fice gaba Waya a dakin tana waa. Guntun murmushi ya saki yana mai cije lips, a fili ya furta,  Anjima kaWan zakiyi kuka yarinya. Kukan jiya da daren ma da kikai ina jinki . Bathroom ya shiga, dole yay wanka kafin shirin massalaci. Koda ya sakko Wakin Najma ya nufa, jin ofar a rufe sai yay knocking. Cikin mayen barci Najma ta taso ta buWe masa, ya Wan zuba mata idanu ganin yanda kayan barcin suka kwanta a jikinta suka mata yau. Kauda kansa yay, cike da kulawa ya shafa fuskarta da faWin,  Sorry Love na tashe ki ko, lokacin salla yayi ne .
Kanta ta jinjina masa, sai kuma a ta furta,  Thanks you Yaya . Cikin yanayin muryar barci. Aiko sai da tsigar jikin maza ta tashi. Ya dai dake yace,  Nazo na taimaka miki kiyi alwalar? Naga kamar akwai barci a idonki .
Kanta ta girgiza masa, sai kuma ta Wan kallesa ta maida kanta ta duar.  A'a Yaya kaje massalacin ka zan iya. Aina tashi .
 Kin tabbatar  .
Nan ma kan ta jinjina masa. Ya ce,  To oya, aimin addu'a fa ALLAH ya bani an uku masu kama da ar Zaria .
Fuskarta da murmushi tace,  In sha ALLAHU, amma masu kama da Wan Darma nafi so nikam .
Shima sai ya murmusa yana rufe mata ofar ya wuce massalaci. Koda ya dawo kai tsaye Wakin nata ya nufa, ya sameta a kan sallaya tana azkar. Sai ya zauna a bakin gadon shima yana tashi. Koda ya idar ya fahimci itama ta idar cike da kulawa yace,  Taso mu kwanta barci nake ji sosai Love . Gaban Najma ya faWi, amma dai ta daure ta mie. Batare data cire hijjab Win ba taje gabansa ta rissina tana gaisheshi. Maimakon amsawa sai ya kamota ta hawo saman gadon, ya zame mata hijjabin ya kwantar da ita a jikinsa ya rungume. Cikin kunnenta ya ce,  Love bafa haka ake gaida miji ba. murmushi tayi mai sanyi ta ce,  To kayi hakuri zan gyara . Idanunsa ya lumshe, yana jin daWin yanda komai yace bata masa musu. Sun daWe shiru na wani lokaci, kafin ya lalubo lips Winta ya haWe da nashi. A tsorace take matua, amma batai masa musu ba ta barshi yay yanda yake so. Har ya haura ya barta dan kansa ya rungumeta kawai, a hankali ya fara sauke numfashi alamar barci ya Waukesa. Itama sai ta sauke ajiyar zuciya ranta fal farin ciki yau gata a jikin Yaya Fawzan. Rayuwa kenan, watanni biyar da suka wuce ko a tunani bata taSa kawo hakan a ranta ba, tsakaninsu da Yayunsu girmamawace da kyautatawa. Sunama juna auna irin ta yan uwan taka, amma a yanzu jitake Yaya Fawzan shine duniyarta, shine farin cikin ta. Kaunarsa take matua a arashin zuciyarta. Fatanta ALLAH ya bata ikon faranta masa, ya kuma bashi ikon sauke hakkin su. Nibras ta faWo mata a rai, sai kawai ta kauda tunaninta ta gyara kwanciya a jikinsa itama barcin yay gaba da ita.....

________&

Anan Abuja ana bidiri, acan Kaduna kam al'amari ne babba ya faru. Ammie da Hajiya Basariyya duk suna nan Abuja wajen biki. Yaran Hajiya Basariyya suna Zaria suma basu koma Kaduna ba. Hakama Daddy tun ranar Waurin aure daya taho da Hameed da Waleed basu koma Kaduna ba ya zauna yin wani aiki da da Yaya Yazeed ne keyinsa. Shigowar wannan matsalar tashi kuwa duk ya saki abubuwan ya tare a jikin Nazeera. Sai abinda tace yayi yake yi. Shiyyasa Daddyn ya dakata yin aikin Hameed na taimaka masa duk da yaron sai yanzu ne yake js2 a Secondary. Amma da yake yana da kwazo da fahimtar abubuwa sai Daddyn ke sashi yana taimaka masa da ananun abubuwa.
Hajiya Yaya ita kaWai ce a gidan sai aanta. Sai Nazeerah da Yaya Yazeed da sai ma ka jima bakaji motsinsu ba. Tunda Daddy yabar gari mijin Sabuwa biye yake da shi, dan haka shima anan yake nasa shiri. Yau kuma daya kammala komai yay kiran Yazeed a waya. Lokacin yana Wan barcinsa da Nazeerah ta barsa yi da yar, dan jarababbiya ce ta bugawa a jarida. Shi kuma gashi ALLAH bai yosa mai yawan damuwa ba. Indai ya samu ya biya buatarsa dan kwana biyu uku ma sai ayi bai nema ba. Amma ita babu fashi babu Waga afa. Kuma dole yay mata yanda take so babu abinda ya shalleta da baya ra'ayi. Wayar ta katse aka sake kira, cikin haushi Nazeerah ta Wauka da nufin kashewa sai taga sunan Babanta. Aiko wani irin duka ta Wakama Yazeed ya farka a firgice. Harara ta watsa masa tare da jefa masa wayar tana faWin,  Kaifa wani lokacin wawa ne, to ihu zaka mana da .
A jiyar zuciya ya sauke. A asan ransa yana jin zafin zagin data masa, amma a zahiri sai yace,  Kiyi hauri na tsorata ne.
Tsaki taja ta maida kanta ta kwanta, cike da wulaanci tace,  Tashi kaje can falo ka amsa bazaka daman ba anan barci zanyi. Shima Daddy ya wani kama kiran mutane a cikin dare suna hutawarsu. Mtsowww  . taja tsaki. Jallabiya Yazeed ya Wauka ya sanya, sannan ya fita dai-dai kiran baban Nazeera Win na sake shigowa. Cike da girmamawa da tsantsar ladabi ya shiga gaisheshi harda duunnawa kamar yana a gabansa. Daga can baban Nazeera ya amsa cike da isa, kafin cikin bada umarni ya ce,  Yazeed kana jina ..........
'

*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai ==O_*

*+234 805 568 7449*

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =-=O_*

*_Typing=_*

*_=؞AJIYA A DUHU....=؞_*

*_Bilyn Abdull ce ><_*

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._

*_My TikTok account =G_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=G<_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R

_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama==<<_

*_BOOK 2_*
<'1 1 7

______________

........ Eh Daddy ina ji .
 Yauwa aiki zan saka ka yanzun nan. Kaje sashen Babanka ka buWe wardrobe Winsa ka bincika min ko ina na cikinta ka tattaro min takardun duk wata kaddara da dukiyarsa. Ka Waga har asan gado. Na baka daga nan zuwa asuba zan kiraka ka fito waje ka kawo min .
an jimm Yazeed Win yayi, baban Nazeera ya daka masa tsawa. A firgice ya ce,  To Daddy an gama an gama kayi hauri idan ranka ya Saci, nama san duk inda yake ajiyewa ai . Har tuntuSe yake ya fice zuwa sashen Daddy. Ya taSa ofar a kulle sai ya shiga laluba jikinsa. Jin babu key ya juya ya koma sashensu. akinsa ya wuce ya Wakko key Win sashen Daddy da yake da shi kamar wanda ake controlling da remote jikinsa har rawa yake yi. Haka ya buWe ya shiga. Duk da ba shiga Wakin barcin Daddy yake ba sai inta kama kai tsaye yasan inda duk Daddy ke ajiye abubuwansa mai muhimmaci. Aiko ko cikin minti talatin ma ya tattara komai a cikin akwati ya fito, Baban Nazeera ya kira, ya sanar masa gasu. Abun sai ya bashi mamaki, jin an samu wannan da sauki sai yace,  Kaima jeka tattaro min naka. Ka kuma shiga sashen matan Babanka dana uwarka duk gwalagwalansu da nasu takardun ka tattaro min .
 To Daddy an gama Yazeed ya faWa yana nufar sashensu. Kaf abubuwansa hatta atm bai bari ba sai da ya tattaro. Harda su system Winsa ta aiki duk ya tattara ya haWe dana Daddy sannan ya fito. Sashen Hajiya Basariyya yaje, ya taSa ofa a rufe nan ma, sai ya zagaya ta kitchen, bawan ALLAH sai zufa yake, cikin sa'a nan a buWe yake. Aiko ya shiga, kai tsaye bedroom Winta ya shiga. Ita kam bai san inda take ajiye abubuwanta ba sai da yasha wahala sosai kafin ya gano, aiko kaf ya tattaro harda saroin anensa na gwal da nata, da takardun kaddaririnta da take tunaho da su. Dana yaranta dan Daddy duka yayansa babu wanda bai mallakawa takardar fili ba da anan gaba zai amfana da shi. Sai da yay mata kat sannan ya shiga Wakin anensa nan ma yay kaca-kaca da shi sai dai bai samo komai ba sai takardunsu na makaranta, dan Hajiya Basariyya bata barin komai a hannunsu. Daga nan sashen Ammie ya nufa, can dai tako ina a kulle dan Sakina sai da ta rufe ko ina saboda tsoron halin Nazeerah sannan ta wuce. Harta window ya gwada shiga amma bai samu dama ba dole ya haura ya siWaWa sashen Hajiya Yaya. Kai tsaye Wakinta ya nufa, tana barci motsinsa ya sakata farkawa. Da farko firgita tayi, sai da ta kunna fitila taga shine sai mamaki ya kamata. Ta shiga yimasa magana cikin faWa, kawai yazo yasa abu ya Waure mata baki, itama ya Waureta a jikin gado. Yanda hankalin Hajiya Yaya ya tashi ALLAH dai ya kiyaye zuciyarta bata bugaba. Dan ita kam a gaban idonta ya tattare komai da komai nata dana aanta kasancewar yasan inda suke kuma itama bata barin yara da su anan take adanawa yay ficewarsa ya barta a Waure. Cikin matuar takaici ya hararari sashen Ammie da bai samu nasara ba. Sai kuma ya nufi sashen su Hameed. Tsaf ya hargitse komai amma bai samu ko atm ba kam ya fito cikin takaici. Babban Nazeerah ya kira yace gasu duk ya haWa, sai dai Ammie ta kulle sashenta nata ne kawai babu. Duk da Babban Nazeerah yaji takaici sai yace ba komai fito ka kawo min ina waje. Haka Yazeed ya buWe gate ya fita. Babban Nazeerah kam yana nan a mota yana jiran nashi, yayi mamakin samuwar komai cikin sauki dan bai san haka aikin zai zamo ba ai da tuni ya saka Yazeed Win yayi an wuce wajen. Koda ya amsa kayan sai ya amshe har wayar Yazeed. Sannan ya kallesa cikin gargaWi.
 Kaga idan za'a kasheka kace nine na sakaka ka kawo min abubuwan nan sai na wulakanta rayuwarka. Ka Wauka bama ka taSa sanina a rayuwarka ba har abada. Kaje zan nemeka bayan na gama dubasu na tantance masu muhimmanci, zan saka kai min signing a Wanda kake da damar haka dan nasan kaine next of king na ubanka. Wanda kuma bakai bane Waya bayan Waya zan sace ku kuyi min signing. Na gama da ubanka kuma sai next, gidan Darma bye .
Yazeed kamar robot haka yayma Babban Nazeerah godiya ya juya cikin gida.......

Tirashi> nama rasa abin faWa>z

________&

Dangin Mamy sune suka fara shirin wucewa. Koda sukazo yima Oum sallama kamar yanda ta saba ta haWa musu alkairi mai yawan gaske. Cikin su Ajwaad babu wanda ta gani tasan kowa na barcin gajiya. Balle ma Babban Yaya da Fawzan bai yiwuwa a kirasu, ya kamata a basu damarsu. AA ne ma mai Wan dama-dama yau dan haka ta shiga kiran tashi wayar....
Da yar AA dake rungume da Maanal ya iya buWe idanunsa ya Wauka wayar. Badan ringtone Win Oum bane ma bazai Waga ba. Shiyyasa ma shi yafi yarda da saka waya a vibration koma a silent gaba Waya saboda bai aunar damuwa. Wannan wayar ce kawai yake bari a buWe da Wan ring asa. Jin yanda yay sallama murya a shae Oum ta ce,  Oh sorry Auta baka tashi ba ne kaima .
 Oum an gaji ne shiyyasa, amma yanzu na tashi ina kwana .
 Lafiya lau, ya Baby .
 Lafiya lau Oum ta tashi normal kamar yanda Uncle ya faWa .
 To Alhamdullahi ALLAH ya kiyaye gaba. Dama baine zasu wuce ya kamata a nema musu mota mai yau, nima banyi zaton tafiyar wuri zasuyi haka ba .
 Okay Oum suyi hauri su jirani bara na Wanyi wanka.
 Okay tom sai ka fito .
Ta faWa tana yanke kiran. Tana yimusu hakane dan su san muhimmancin dangin Mamyn a wajensu. Kuma Alhamdullah hakan yana yin tasiri sosai. Dan ita dai Mamyn ba damuwa tai ta sakasu suyi masu alkairin ba. Sai Maman Saheeba kawai da Aunty, Maman Saheeba Win ma tafi ci. Suko wannan itama Wan bata da yanda zata yi ne take yarda ana nuna su a an uwanta saboda talakawa ne. Idan ma sun yi musu alkairin idan ta amsa sai ta gadama take basu, gara ma Wan rabon azumi tana basu abinda ya samu sauran ta rabama wanda take so...

Tunda ya fara wayar Maanal ta farka. Yana ajiyewa ta buWe idannunta. Dama barcin dole aka sakata bayan ya gama yamutsata, amma ita barci safe a yanzu dai sam bayinsa take ba. A hankali ya hure idanun data zuba masan. Sai ta lumshesu ta sake buWewa. Da muryarta ta barci ta ce,  Waye ya kira? .
Cikin raWa yace,  Oum. Wai bai zasu tafi, nasan an jigawa ne an uwan Mamy .
Wai an uwan Mamy, ita dariya ma ya bata. Amma sai batayi ba itama cikin raWan tace,  Kai banda kai? . Kumatunta ya Wan matsa, bakinta tada cuna masa ya ara dan tsukewa waje Waya kamar yara na shagwaSa. Yay murmushi da sumbatar bakin ya ce,  Sarkin fassara zance ni bance ba . Idanunta ta Wan juya zuzu sai kuma ta murmusa tana janye hannunsa dake matse mata kumatu, sai ta kai yatsarsa

Please Login or Register in order to submit comment