Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Sosai hawaye suka ciko ma Yazeed idanu ga murmushi shimfiWe a fuskar tasa duk a lokaci guda. Zuwa yanzu kam ya gama yarda, ya kuma sallama lallai ya rasa, ya rasa Maanal na har abadan. Dan videos na shagalin bikin yake kallo a media. A bazata Nazeefa daketa bayansa batare daya sani ba tai ´ar dariyar data sashi juyowa ya kalleta. Gimtse dariyar tayi tana mai daidaita yanayinta, sai kuma ta zagayo ta zauna a kusa da shi ta Wora kanta a kan kafaWarsa kamar bataga yanda ya wani sake haWe fuska ba.
         Yaya! Ya kamata ka bani no Win Maanal na kirata na mata ALLAH ya sanya alkairi ko? Tunda ALLAH baiyi za'ai bikin damu ba .
     Idanunsa ya rufe zuciyarsa na masa wani irin zafi da rainin hankalinta, amma a zahiri sai baice komai ba ya ture hannunta data Wora a saman ™irjinsa ya mi™e gaba Waya ya bar mata falon. Kallo ta bishi da shi tana wani murmushi, sai dai kuma yana gama ficewa ta haWiye murmushin, wayarta ta Wauka ta shiga media, cikin sa'a da videos Win data shiga nema ta fara cin karo. Wani irin bugawa taji zuciyarta na mata da tiririn zafi ganin wanda Maanal Win tai ™yau dan sai yau ne itama take kallon bikin, duk yanda ake zuzuta abin a media ta kasa kalla saboda takaici, a fili ta furta,  AA Darma humm? Wai wanan shegiyar yarinyar taya take kame zukatan maza ne haka? . Sosai taji hassadar Maanal na sake ™arfin tasiri a zuciyarta, dan sam ba haka taso ba, da akai haka kuma na nufin ta citŭ˙˙˙ 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~a wasan kenan. Idan har zataci nasarar amshe Yaya Yazeed a hannunta ta kuma samu AA Darma lallai anyi ba'ayi ba kenan. Sosai ta cije lips Winta tana jin tamkar ta fasa ihu dan takaici da ™arin tsanar Maanal babu gaira babu sabar.........
'ŝ

     _Haka fa wasu suke a rayuwa. Koda baku da ala™a ta zahirin rayuwa, ko wani Sangare ya ala™antaku da ala™ar marar ™arfi, koda sun ci nasara a kanka a bisa dalilin ™addararka, idan ka samu cigaba daga abinda suke ganin sun amsa a hannunka maimakon su ha™ura da bibiyar rayuwarka sai su cigaba da girmama hassadarka a ransu, dan su a nasu hauka tunda suka ™wata a farko, burinsu ka ™as™anta a bisa wanda zaka samu a gaba domin su sami damar cigaba da maka dariya. Ya arrahaman duk wanda sharrine a rayuwarmu ka nisantamu da shi, idan mun sanshi ka rabamu, idan bamu san da zamansa ba ka hanamu saninsa na har abada=ĜOŜ._

          
   
     




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ´ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =ĜŜ=ĜOŜ_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =Ĝ-Ŝ=ĜOŜ_*
AJIYA A DUHU

84

.......Sa™o ya isa ga Mamy dai-dai da shigar Saheeba sashen tana kuka. Bata kula su Mamanta dake a falo zaune ba ta danna kai cikin bedroom Win Mamy, a lokacin Wayar mai aikinta tana bata ledar da maigadi ya kawo tace sa™one mai delivery ya kawo. Da Wan mamaki a fuskar Mamy dake kumbure har yanzu ta amsa ledan, dan tasan ita dai bata da wani order a waje gaskiya. Sannan batai da kowa zai aika mata sa™o ba. Ita duk yau ma bazatace tabi takan waya ba. Zata buWe ledan kenan Saheeba ta faWo, su Mamanta da suka biyota biye da ita.
Cikin tsawa Aunty ta ce,  K lafiya zaki shigowa mutane kina kuka? .
 Daddyn Naufal ne ya rufe ™ofa wai bazan shiga ba na dawo nan sai ya nemeni .
 To saboda mi? .
Maman Saheeba ta faWa a harzu™e. Mamy kam kallon Saheeba kawai take kamar ta samu tv da idonta Waya da rabi. Ga ciwon kai da zazzaSi dan ™afar nan zugi take mata bana wasa ba, ga inda ta ™one shima yana damunta. Bata son hayaniyar da suke mata a kai, dan haka ta buWe baki da ™yar ta ce,  Kira min shi a waya .
Wayar Mamyn Maman Saheeba ta Wauka, ta lalubo number Babban Yaya ta kira. Amma mi a kashe ma gaba Waya. Wayar ta ajiye ta ce,  Ya kashe wayarsa. Bara na aika a kirashi .
Aunty da abubuwan nasu suka fara daina birgeta kallon Saheeba kawai take. Ita fa gaskiya yau badan kar ace sunbar Mamy cikin wani hali ba da yau zata koma Kano. Wannan abun kunyar ya fara isarta. Ta gode ALLAH da bata da Wiya mace ´a´anta biyu duk maza ne. Kasancewar Mamy ta rigasu aure har AA ma ya girma babban Wanta sosai. Shiyyasa duk cakwakiyar nan ba sanin ainahinta tai ba..... Dawowar Maman Saheeba a fusace ya katse tunanin Aunty. Cikin hargagi Maman Saheeba ta ce,  To yama bar gidan, ance ya zuba yara a mota sun fice.....
Zata cigaba da magana Aunty ta dakatar da ita.  Nana tunda dai dole zai dawo gidan ba sai ayi ha™uri a jirashi ba. Kunga dai ita ba lafiya ne da ita ba wannan hayaniyar ma ba so take ba muje falo.
Badan Maman Saheeba taso ba suka fice. Mamy ta sauke ajiyar zuciya a hankali. Sai dai taji sun rufe mata Wakin sannan ta buWe, wayarta ta Wauka da hannunta mai lafiya ta gwada kiran Babban Yayan itama. Amma a kashe, sai kawai ta ajiye. Saukar hannunta akan ledar nan ya sata kallon ledar, ita har tama manta da ita. Da hannu Wayan ta buWe, ganin an nannaWe abu kamar box da leda ne yasa ta ajiye ledar ta fara ™o™arin warware box Win. Kwaline kuwa, koda ta buWe cikinsa waya ce kawai ™arama, sai takarda fara. Wayar ta Wauka ta danna sai taga ta kawo haske. Kamar jira ake ta danna Win kira ya shigo. Kasa Wauka tai har wayar ta tsinke, aka sake kira. Anan dai sai ta daure ta Waga, cike da ™arfin hali tace,  Wanene? .
 Hajjaju! Hajjaju! Kina tsoron ko kidnapper ne shiyyasa kika kasa Wauka. To kwantar da hankalinki Mrs Aliyu Darma .
Da mamaki Mamy ta ™ara cewa  Waye kai? .
 Ni ba Soyayye bane, musamman a gareki, BABBAN ŠANKI ne da kika manta tsohon shekaru. Amma yau ya dawo ya tuna miki da kansa, da hakkinsa na Wa dake a kanki. Maimakon na baki wahalar tunani Wan fara duba Wayan sa™on .
Ajiye wayar Mamy tayi, zuciyarta na Wan tsinkewa, ta Wauka takardar da aka naWe abu a ciki ta shiga kiciniyar buWewa abinka da mai hannu Waya. Da taga zata sha wahala sai ta yage ta kawai da baki. Hotuna ne suka faWo har guda biyar. Na farko ta Wauka kamar mai jin tsoro. Hoton Maanal ne, bata wuce 14-years ba a jiki. Gefenta da Wan sauran jikin mutum kaWan an yage sa da alama ba ita kaWai ce a hoton ba. Kai tsaye kuma Mamy ta gane Ajwaad ne a wajan. Ajiyewa tai batare data fahimci komai ba da farko, sai kuma kamar wadda aka haskoma wani abu a brain tai saurin sake Waukar hoton ta juya bayansa. Ai wani irin waro idannunta tayi, sai kuma cikin rawar jiki ta ajiye ta Wauka na biyu, hoton Jariri ne sabuwar haihuwa a cikin zanin atamfa batik ta da, babu kaya a jikin yaron, daga gani kasan sabuwar haihuwa ne da ko awanni bai yi da haihuwa ba aka Wauki hoto. Yanzu kam zuciyar Mamy ce ta motsa sosai a cikin ™irjinta. Ta ™urama zanin ido zuciyarta na tsitstsinkewa, sai kuma ta kai dubanta ga date Win da aka WaWara a jikin hoton tamkar da gayya. A wannan gaSar jitai tamkar zuciyar tata ma ce ta zubo cikin bakinta, jikinta kam rawa yake sosai, wayar ta Wauka ta danna kiran Number, bugu Waya kuwa a ka Waga mata.  Wanene kai? . Ta faWa cikin hakki da sar™ewar numfashi.
Wata shegiyar dariya Sille yayi daga can, cike da iskanci ya ce,  Ya da ruWewa haka Mrs Darma, ko har kin gama kallon hotunan ne duka? Idan baki gama ba ™arasa tukunna . ˜it ya yanke kiran.
Idan Mamy tace bata jin kamar zuciyarta zata fashe a yanzu ™arya take, cikin rawar hannu dana zuciya ta Wauki hoto na uku, yaro Wan shekara bakwai da babban mutum a gefensa da suke matsannciyar kama. A yanzu kam jikin Mamy tari ne ya sar™e Mamy mai ™arfi, ta kalla ™ofa da sauri tana danne bakinta domin hana tarin kanta na wani irin bubbugawa kamar ana dukan ™arfe da ™arfe. Lips Winta na rawa-rawa ga hawaye na gudu ta furta.  Ju..j... Junaid . Hoton ya suSuce a hannunta ya faWi, tamkar mai tsoron taSa wuta ta Wauka na ™arshe. Matashin saurayi Wan shekaru kusan ashirin da biyar ne a jikin hoton, tabbas ta taSa sanin fuskar, amma ta manta a ina ne, kuma yaushe ne??...
Dai-dai nan kira ya shigo wayar. Jitai tana tsoron Waga ma kiran a yanzu harya tsinke aka sake kira na biyu. Zuciyarta dake bata shawarar ta Waga taji wanene shi? A ina ya samo wannan hotunan taci ™arfinta. Šaukar tayi sai dai ta kasa magana. Daga can Sille dake jiyo fitar numfashin Mamy a sar™e cike da sha™iyanci ya ce,  Nasan kin gama kallon hotunan nan duka zuwa yanzu Mrs Darma? Nasan kuma kin gane wasu a ciki, musamman Surukarki, Tsohon zumanki, da Jaririn nan .
Sosai jikin Mamy ke ™ara ™arfin rawa, har tana buge ™afarta mai ciwo, azabar data ratsata ta sata sakin ´ar ™ara saboda ™afarta. Daga can Sille dake iya jiyota ya ce,  Relax Mrs Darma, karki ruWar da kanki. Dan ban baki hotunan dan ki ruWe Win ba. Na tabbatar dukansu suna tare da alamar da zaki tunasu. Idan kuma baki tuna Win ba zan baki lokaci ki tuna su daga nan har zuwa 1 week sannan ki banbanta su da tunanin miya ala™antasu a waje guda, bayan kowanne kinyi AJIYA A DUHU ne a mabanbanta GURBI. Na barki lafiya Mrs Darma . ˜ittt wayar ta yanke. Ba ™aramar zabura Mamy tai ba domin son dakatar da shi, amma ina ya kashe, hannunta na rawa tai ™o™arin sake kiransa wayar amma switch off. Yun™urawa tai zata tashi ruWani ya mantar da ita halin da take a ciki azaba ta ratsata. Ai tuni ta saki wayar tana sakin wata azababbiyar ™ara. Wuff Haule ta shigo Wakin kamar wadda take jiranta dama. Koda yake jiran nata take a ™ofa kam.
Itace ta ri™eta dan ™o™arin faWowa a gado take. Cikin dabara kuma tana tattare hotunan nan ta kwashe da hannu Waya, sai da ta kwantar da Mamyn sannan ta du™a ta Wauka wayar dake a ™asa dan idon Mamy a rufe suke sai zufa take. Wayar da hotunan Haule ta tura ™asan gadon Mamy bada nisa ba sannan ta mi™e tana faWin,  Hajiya bari a kira su Aunty . Kafin ma Mamy tai magana Haule ta fice da sauri.....

Fitar Haule dai-dai da shigowar AA da Fawzan sashen. Dan kiran da Oum tai masa ya sashi dole ya baro sashensu. Su Shahidah na shigowa sashen shi kuma yana sakkowa daga upstairs. Cike da gulma suka zuba masa ido, sai da yay gab da gama sakkowar suka fuske kowanne na mamaki a zuciyarsa, dan kaga AA a fuska zaka rantse bazai iya kallon mace ba saboda jin kai. Amma munafukin yama ´ar ™anwarsu walmakalifatu yanzu ya fito yana wani basarwa.
Aunty Sakina kawai ya gaisar, itama dai Amaal dake gimtse dariya ta gaishesa. Ciki-ciki ya amsa zai wuce dan ya fahimci munafuncin dake a fuskokin su musamman Shahidah da Amaal Shahidah ta ce,  Oh ni bazaka gaisheni ba . Harara ya zuba mata, cike da ba™ar magana ya ce,  Sai kin ™ara girma .
Dariya Aunty Sakina ke musu, hakama Amaal ™asa-™asa take tata. Shahidah tai ™wafa ta ce,  Haka kace ko, zako kasan na girma yau kuwa, dan da Auta zan wuce har sai kazo ka dur™usa ka gaisheni .
Kallonta yay kamar zai yi magana sai kuma yay shiru, a duniya babu wanda ya saka shi gaba kamar mutane uku, Yaya Fawzan, Shahidah, Rafeeq. Ficewa yay batare da yace mata komai ba, sai kuma ya saki murmushi yana cizar lips dan bai ™yaleta ba, saboda Aunty Sakina da yake jin nauyi kawai ya zaSi yin shirun yanzu, amma taci bashi. Sashen Oum ya nufa gaisheta ya samu ´an kano basu tafi ba suma ya zauna suka gaisa shine Oum ke sanar masa Mamy babu lafiya. Ya fito da nufin zuwa duba Mamyn suka haWu da Yaya Fawzan. Zai fara aikin tsokanarsa shima yaja hannunsa yana faWin,  Fara rakani na duba Mamy mu dawo zan iya da kai kaima .
Dariya Fauzan yayi, bai musa ba suka nufi sashen Mamyn. Shine suna shigowa suka samu Haule na sanar ma su Aunty halin da Mamyn ke ciki. Ba ™aramin tashi hankalin AA ya shiga ba da ganin halin da Mamy ke ciki ba. Nan fa ya shiga tambayar Fawzan accident sukai. Babu wani alamar ruWewa irin ta AA Win a tare da Fawzan ya ce,  Aa sunce ta faWo ne daga stairscase jiya da dare...... nan dai yay masa bayanin komai.........
'ŝ
AJIYA A DUHU

85

........Zama AA yay kusa da Mamyn ya share mata hawayen da yaga suna silalo mata, ga jikinta na rawa. A mamakin kowa sai ta buWe idanunta tana kallonsa, sai kuma ta sake runtse idanun dan abinda ta jiyo jiya ne ke rige-rigen dawo mata a cikin kunne saboda kallon fuskarsa da tayi. Cikin rawar lips muryar na fita da ™yar zuciyarta na ™una ta ce,  Ajwaad ku kaini asibiti ™irjina .
ALLAH sarki rayuwa, Wa mai jin™ai daban yake komai wahalar da kake bashi a rayuwa. Mamy bata gama rufe baki ba AA harya mi™e, layin RK ya fara ™o™arin nema. Babu jimawa kuwa ya Waga, zai fara tsokanarsa shima AA Win ya katsesa da faWin,  Rafeeq kana ina ne? .
Šan jim RK yay daga can, sai kuma ya nisa ya ce,  Ina asibiti. Miya faru? .
 Ambulance! Ka turo Ambulance yanzu ta Wauki Mamy.
Murmushi RK yay mai sanyi, a ransa yay hamdala dan dama abinda yake jira kenan tun Wazun, daurewa kawai yake yi amma hankalinsa gaba Waya nakan halin da Mamy Win ke ciki. Sai dai yasan bazai samu abinda yake fata ba sai AA yaje yaga halin da take a ciki saboda wasu dalilansa. Cikin abinda baifi mintinan ashirin ba Ambulance Win ta iso, zuwa lokacin harsu Oum na'a sashen dan abun kamar wani magic jikin Mamy Win ya rikice alamar jininta ya haura sama ko gani idannunta basa yi. Su Abah sun fita tun Wazun, hakama Babban Yaya bai dawo ba. AA da Yaya Fawzan da kansu suka sakko da Mamy ™asa, sannan aka sakata a abin Waukar mara lafiya aka fita da ita. ALLAH sarki Oum baiwar ALLAH, itace ta shiga kusa da Mamy Win. Su kuma su AA suka shiga motar Fawzan. Saheeba ma ta Wauka su Mamansu suka bisu....

_________&

Su Maanal basu san mike faruwa ba. Tana can da ´an uwanta dan ba ™aramin farin ciki tayi da ganin yayun nata ba, duk da yanda suke tsokanarta musamman Amaal ita dai tanata Soye fuska, har suka gaji suka barta, sun baje mata kayan daWin da suka kawo mata kowa na wani tattalinta. Sai Ammie da suka kira ta video call suka sha hira. Maanal na kuka Ammie nayi saboda farin cikin yanda abubuwa suka canja, baiwar ALLAH ji take kamar tai tsuntsuwa tazo Abujan ma. Albarka da addu'a babu irin wadda bata jerama AA ba yau harma da Maanal. Sunyi hirarsu cike da farin ciki da sha™uwa. Maanal nata zubama Ammie shagwaSa wai tana son ta tazo Kaduna idan ta warke sai ta dawo.
Ammie dake murmushi ta ce,  A'a Auta kiyi zamanki a Wakinki kinji, ko sashen Aunty ban yarda ki koma ba balle Kaduna. Kefa yanzu kin girma, kiyi zamanki gidan aurenki kima mijinki hidima. ALLAH yay muku albarka ya baku zuri'a mai albarka kinji. In sha ALLAHU zanzo bikin Fawzan ai nan da sati uku .
Murmushi Manaal tai mai sanyi, cike da shagwaSa ta ce,  Amma Ammie a wajena zaki kwana ko? .
Dan kawai Ammie ta kwantar mata da hankali sai tace eh. Aiko hakan yama Maanal Win daWi sosai. Bayan sunyi sallama da Ammie suka koma hira a tsakaninsu, hirar da gaba Waya ta ta'alla™a ne akan batun fyaWen nan, Amaal ta sanya Maanal gaba da sabuwar tsokana. Tun tana ™yaleta harta fara ramawa, suka fara tsiyar tasu ta sako-da-sako.
Daga ™arshe suka yanke shawarar zuwa Giro da babbar salla. Dan Maanal ta rantse sai taje ta maidama Gwaggo da kaf mutanen gidansu murtani babu fashi. Yanda tayi Win ya tabbatar ma su Amaal ™anwarsu ta dawo ainahin Maanal ta shekarun baya data mutu. Aiko Wari bisa Wari suka bata goyon baya akan wannan ™udirin nata, sun kuma ro™i Aunty Sakina kada ta gayama Ammie dan sai sun dawo zasu sanar mata karma ta hana su. Ta tabbatar musu bazata faWa ba, kuma tana goyon bayan zuwan nasu itama....
Sai da sukai Magrib sukai ™o™arin tafiya, a lokacin ne Hajiya Shuwa ta shigo yima Maanal gashi take sanar musu ai an tafi da Mamy asibiti jikinta ya rikice. Mamaki ya kama Maanal dan sai lokacin ma ita take sanin Mamyn bata da lafiya gaba Waya...

&Matu™ar sanyi jikin Auntyn su Mamy yayi da ganin yanda RK ke tsaye akan al'amarin Mamyn tunda suka iso asibitin, dan cikin ™an™anin lokaci likitocin da zasu dubata sun rufu a kanta. Sai taita kallon Maman Saheeba da tace bata yarda a kira Rafeeq ya duba Nuratu ba tun a jiyan. Itama kuma Mamyn da akace a kira Rafeeq ya dubata da safe catai bata yarda ba. Ta maida kallonta kan Oum datai shiru damuwa kwance a fuskarta, AA da Fawzan sun sakata a tsakkiya suna lallashi. Sai Auntyn taji kamar ta fara jin kunyar kanta. Anya kuwa babu gyara akan al'amarin su na ™in baiwar ALLAHn nan Hajiya Fateema. Koba komai fa itace sanadin shigiwar ´ar uwar tasu a wannan daular. To wai miyema aibunta da suke zaginta? ³ar uwarsu fa ce da kanta ta Wauka yaran ta bata..... Wannan tunani shine dan™are a zuciyarta har RK ya fito yana sanar musu karaya ce fa a ™afar Mamy, sannan akwai ™onewa a jikinta...
A tare Oum da Ya Fawzan sukace,  Karaya da ™onewa kuma? . Sai suka juya suna kallon su Maman Saheeba alamar tambaya. AA kam yama gagara cewa komai. Cikin ™arfin hali Oum ta ce,  Aunty amma bakuce mana da ™uma ba ai, batun karaya nasan maybe wancan likitan ne bai san aikinsa ba .
Cikin ™arfin hali Aunty ta ce,  Wlhy bamu san da ™unar ba muma Oum Fawzan (da haka take kiran Oum kafin Mamy ta nuna bata so). Amma tabbas tea ya zuba mata a jiki babu kuma wanda yay tunanin zai ™onata, ita kuma batayi magana ba .
RK ne ya ce,  Ai shi ruwan zafi ba'a rainashi gaskiya. Yanzu dai an kira wanda zai yi Worin karayar kun san mu anan asibitin muna aiki da Worin karayar gargajiya ne saboda mai yi mana aiki na wannan fanin yasan aikinsa. Zamu jirashi dan yana a suleja ne. Amma gaskiya likitan can da kuka kira ya dubata bai san komai ba, kuma da ™afar nan takai wasu kwanaki a haka komai zai iya faruwa. Dan haka ina baku shawara ku kiyaye, kusan da waWanne irin likitoci zakuyi mu'amula musaman wanda kuke iya kira gida su muku aiki.
Daga haka ya juya ya fita ransa a Sace. Ita kanta Oum ranta ya Saci, dan tun Wazu dama yanda sukai Soye-Soyen halin da Mamyn ke a ciki yanata mata kai-kawo a zuciya. A ganinta mizaisa suyi hakan? In dama ™aramin ciwo ne sai ace. Shi kansa Abah ta fahimci ransa a Sace yake. Ture tunanin tayi daga ranta gaba Waya ta ™yautata musu zato kawai da yardar ma zuciyarta abinda suka faWa a Wazun. (Wannan shine babbar halayyar Oum dake saka mata kwanciyar hankali akan zamanta da kowa, take kuma iya hakuri da dukkan jarabawarta. Tana da ™o™arin ™yautatama mutum zato. Ko abu akai mata a gabanta mara ™yau kai tsaye bazata saka jin zafin mutum a ranta ba, sai taita kawo uzirin maybe kaza ne, ko kaza yasa yay haka. Sai kaga zuciyarta ta samu salama da kwanciyar hankali. Mu gwada kasancewa haka zamu sha mamaki wlhy koda akan mazajen aurenmu ne ma=ĜOŜ=ĜŜ).
Waya ta ciro ta kira Abah ta sanar masa komai. Yace mata suna masallaci idan sun idar da salla zasu zo. Daga haka ya yanke kiran. Mamaki ya kamata jin babu wata damuwa a cikin muryarsa. Amma sai ta ture tunanin kawai. Ta kalla su Fawzan tace suje suyi salla suma....

Sai bayan sallar isha'i mai Wori yazo, lokacin suma su Abah na asibitin harma da Babban Yaya. Su Hajiya Majdiya da su Umma ma sun iso asibitin jin shiru su Oum basu dawo ba.
˜afar Mamy tayi tsami sosai, ta yanda ana taSa ™afar sai da ta saki wani ihun da har reseption sai da aka ji. Ashe ma karaya har biyu ce ba Waya ba. Dole sai da su AA suka shiga aka ri™eta, a haka ma RK yaji tausayinta an mata wata allurar kashe zafi. Sumarta biyu dan azaba. Su kansu su AA ´an ri™eta sunyi sharkaf da zufa duk da acn dake a Wakin. Shima hannun an gyara mata, shi kam targaWe ne. Matu™ar tausayi dole ta baka. Allurar barci aika mata bayan sun farfaWo da ita.
Ganin ba wani abu ake bu™ata ba RK yace zasu iya tafiya gida tunda anyi gyaran. Dan allurar da sukai mata ta awa goma sha biyar ce, ita da farkawa sai gobe idan ALLAH ya kaimu. Auntyn su Mamy kawai aka baro a asibitin, sanda suka iso gida sha biyu saura. Kowa sashensa ya nufa, Saheeba tabi Babban Yaya, wani kallo daya watsa mata bama tasan ta tsaya cak ba. Dama mamarta ce tace ta bishin. Aiko bataga fuska ba dole ta wuce sashen Mamyn duk da hararar da maman tata ke mata.....

_______&

Tun bayan fitar Hajiya Shuwa hankalin Maanal a tashe yake, ta kira wayar Oum ba'a Waga ba. Ta kira ta AA shima haka. Ta kira Yaya Fawzan shima bai Waga ba sai taji matu™ar damuwa da tunanin ko dai wani abu ne ya samu Mamyn. Dan yanda Hajiya Shuwa da su Didinta suka bata labarin halin da Mamyn ke ciki abin ya tsaya mata a rai. Tun tana kallon agogo da

Please Login or Register in order to submit comment