Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ce,  Zarah na kodai mun kusa ganin jinin autanki ne? .
Murmushi Oum Win tayi, cikin raWa ta ce,  Haka nake fata Gadanga. Shiyyasa aninka yace baza'a bata komai ba sai anyi gwaji an tabbatar .
Murmushi mai faWi Abah yayi. Ya sake Wan matsa mata hannu. Tana ganin Babban Yaya ya juyi zaiyi magana ta zame hannun nata da sauri. Mamy data kasa tafiya tana kallon komai sai hawaye suka wani gangaro mata zuuuu-zuuuu. Wai ita kam yaya zatai da Fateema a rayuwarta ne? Ga kuma wani bala'in da bata taSa tunanin tsintarsa anan kusa ba saboda yanda tasan Ajwaad na mata biyayya, amma sai gashi yaje ya kwanta da yarinyar nan harda ciki.....
Tana shiga bedroom Winta ta zube a gado ta fashe da kuka kaikace mutuwa akayi mata, dan wlhy ta jima a rayuwarta bataji abinda ya nema fasa mata irji a lokaci guda ba irin wannan al'amarin. In har Maanal ciki ne da ita, kuma cikin na Ajwaad ai Oum ta gama cinta wasa a wannan gaSar, ita kuma abinda bazata yarda da shi ba kenan, dan haka ta rantse da ALLAH sai cikin nan ya zama JINI mai gudana a saman tiales Win banWakin Fateema. Da wannan alwashin ta Wauka waya tai kiran number Maman Saheeba. Tsaf ta zayyane mata komai, ita kanta Maman Saheeba Win sai da zuciyata ta sake wani girgizar tashin hankali, dan dama Nuratu ta kirata tana kuka take faWa mata, sai dai bata fahimci komai ba saboda kukan da Nuratu Win ke yi. Ta kuma kira Saheeba bata Waga ba, da'alama wayar bata a kusa da ita.........
'



*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai ==O_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =-=O_*
*_Typing=_*








*_=؞AJIYA A DUHU....=؞_*




*_Bilyn Abdull ce ><_*


*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._

*_My TikTok account =G_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=G<_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama==<<_

*_BOOK 2_*
<'5 0


______________



........Numfashi mai arfi taja, kafin cike da makirci ta ce,  Haba Aunty wannan har wani abin tada hankali ne har kina saka kanki kuka. Yo ALLAH na tuba cikin mi! Cikin ma da ila bai wuce kwanaki ba, kinga ko ba buatar zubarwa ake ba lalatashi kawai zamuyi cikin saui .
 Nana ta yaya? Yarinyar da bata taSa cin abincin sashena ba tunda tazo. Ke ni zan ma iya rantse miki ban taSa zaman minti goma da ita ba .
 Wannan duk ba damuwa bane, ai azumi akeyi, kuma a irin lokacin nan abinci nasan duk a tare kuke yinsa, wannan aikin Saheeba ce zatayi mana shi, bama yanzu ba sai bayan salla. Sannan ya kamata Aunty kima Ajwaad tsiya gaskiya. Munafiki yana sum-sum da kai kamar bazaka saka masa yatsa a baki ya ciza ba amma yasan yay ma mace ciki. Idan wancan na farko yace kuskurene wannan kuma fa? To wlhy sai kin fito masa a mutum sannan, idan ba haka ba ko mun lalata cikin ma a banza tunda ba kunyace da shi ba zai iya sake mata wani a gidan kuna nan sake da baki, wama ya sani ko tun kafin su tafi Chaina Win yay wannan Win tunda shi dama taadari gagararren yaro n.....
 Uhmmm Nana! Please a dinga sassauta irin tsauraran kalaman nan akan yara basu da amfani, duk da Ajwaad nada taurin kai a kaf yaran nan babu wanda nake iya lankwasawa cikin saui irinsa. Su da suka sha daga jikin nawa ma ya fisu min biyayya..
Sosai kalaman Mamy suka daki zuciyar Maman Saheeba, sai ta fahimci lallai dole ta dinga gyara kalamanta tunda har ar uwar tata ta fara nuna ranta ya sosu akan zagin Ajwaad da tayi. Cikin Wan gyaran murya a fili ta ce,  Hakane aunty kuma kiyi hauri raina ne ya Saci wlhy. Kin san yaran nan da son fusata mutum. Ni dai yanzu abinda kawai nake gani kenan. Mu lallata cikin sannan ki ja masa kunne tunda wancan bai shigesa ba. Shima Fawzan kin masa maganar Amani Win kuwa? Wlhy yarinyar nada hankali Aunty, sannan tafi Nibras komai, yan jiki, ilimi, harma da tarbiya. Itama dai uwarta ba wasa ba wajen kuWi. So nake wlhy mu rikita zuciyar matar nan ai auren rana Waya dana Ajwaad da Nuratu..
Fuskar Mamy da murmushi ta ce,  Karki damu zan masa magana shima yau Win nan. Dama na bari ne ya nutsu naga kwana biyu yanata kai-kawo na kwangilar nan daya samu. Ki tura min hoton yarinyar ma kada na manta .
Cike da farin ciki Maman Saheeba ta ce,  In sha ALLAHU yanzu kuwa aunty. Harma da no Winta .
Daga haka sukai sallama Mamy na sauke ajiyar zuciya. Sai taji Sacin ran nata ya ragu sosai. Shiyyasa take aunar Nana sosai......


__________&

GIRO

Zaune Gwaggo take ta zabga tagumi abin duniya ya isheta, yau ko abinda zasu ci basu da shi. Tunda Sule ya tattare an sauran kuWaWen wajen Sen... Suka koma araf, ga Babu bashi da lafiya sosai. Haka kawai sai ya yanke jiki ya faWi. Sun Wan kira mai camix Win garin ya dubashi yace ulser ce ke damunsa, sai kuma hawan jini. Nan dai ya Wan bashi magunguna yay masa arin ruwa. Daga nan ne ma yake Wan samu ya fita zuwa ofar gida. Amma daga ba nan Win ba baya iya doguwar tafiya, dan ko azumi ma baya iya yi. Kai zata iya cewa ma itace kawai mai yin azumin a wajen, dama ba'a maganar Haila da Sule, Sailu ko ta murje idanunta tace itama ulser gareta mai zafa bazata iya azumi ba. Dan haka da rana sai su dafa abinda ransu keso ita da yaranta suci, ko Babu sai sun gadama ma suke bashi. Itako in aka sha ruwa sai wanda yaga ALLAH yaga Annabi ya sammata kunu a gidan. Shi dama Baba ba magarsa ake ba, sauran matan nashi ma suke cida kansu. Sauran aanta kuwa na ma'auri suma taimakon suke nema, tunda dama dai Babu Winne taamarsu a baya, tunda komai ya suSuce kuma suma suka shiga halin shiga ukun.
Haila ce ta shigo wajen tana taunar cingam tana wae-wae, kanta Wauke da botikin cin-cin da take yi na sayarwa. Duk da azumi ne haka take fita da shi talla, idan akai magana tace yara take saidawa ai. Ko suma yaran azumin suke. Rashin mutuncin Sule dama ita Hailar kanta da uwarsu kesa babu wanda ya iya cigaba da magana. Dan suma mazan gidan yanzu tsoronsu suke ji. Muut Gwaggo ta haWiye yawu tana bin botikin cin-cin Win Haila da kallo duk da azumin da take. Haila ko ko kallonta batai ba ta shige Wakinsu ta ajiye botikin, babu jimawa ta fito da Waurin irji alamar yin wanka, sai ununi take a ranta wai Temo... ya bata wahala, shege gashi ba wani kuWin kirki yake bata ba. Duk yanda zai gurjeta baya iya wuce dubu biyar yace ta bishi bashi. Kullum kuma aikin kenan, ita kuma tana zuwa ta bashi kanta ne kawai saboda yana mata yanda take so. Temo... Dai inyamuri ne irin masu shiga auyukan nan su buWe shago, sunansa Temoty ne. Mutanen Giro ke kiransa Temo.... Temo shine ya fara keta budurcin Haila saboda shegen kwaWayinta, tun tana shan wahala harta goge, dan gaba Waya har zuwa yanzu shekarun haila basu wuce goma sha ba. Kai ko irjin ma yanzu ne yake bayyana a jikinta sosai, wailayen ma bata gama cika cif-cif ba amma idonta ya buWe. Dan yanzu har cikin Suru samarine da ita kala-kala. Abin tausayi ga rayuwar yarinyar nan indai ta fita a gida to yini take daga Wakin wancan saurayi zuwa wancan kango ko gajiya batayi, ba kuma komai ya sata zama karyar maza ba sai shan magunguna kamar ba yarinya ba. Sarai Sailu ta jima da sanin Haila nabin maza, amma kuWaWen da take kawo mata da Wan shayi da burodin baba kalla da indomie da tsire yasa ta kasa yin magana. Kai bama ita ba matan gidan kansu sun sani, tsoron Sailu ya hana su cewa uffan...
Gwaggo na ganin Haila ta shige bayi ta mie da sauri ta afka Wakin. Cin-cin Win ta Webo a cikin zani ta fito, jikinta na Sari ta afka Wakinta ta Soye. Ta goge hannunta da man cin-cin Win ya Sata ta dawo ofar Wakin ta sake zama kamar batai komai ba.
Babu jimawa kuwa Haila ta fito ta sake wuce Gwaggo. Tana ko shiga Wakin su sai gata ta fito kamar an jehota. Zaram Gwaggo ta mie abinka da mara gaskiya, gashi data Wauka cin-cin ta manta ta rufe botikin. Wani irin cin kwallar Gwaggo Haila tayi cikin araji kamar sa'arta tace,  To tsohuwar banza bani kuWina, munafuka Sarauniya .
Muryar Gwaggo har rawa take,  Kudinki kuma haila, ni na Wauka miki kuWi ne? .
 Wlhy zan iya sharara miki mari anan gurin kema kin sani, idan baki Wauka min kuWi ba ai kin Wauka min kayan kuWi aramar Sarauniya dako satar baki iyaba ma. Ban kuWin cin-cin Wina inba haka ba wlhy na saki zanen nan anan nai tsirara mu daku.....
 Haila! Haila! Uwar tawa kika shaema wuya haka kina jifanta da sunan Sarauniya? .
Babu ne dake shigowa yay maganar. Baki sosai Haila ta gatsina, cike da tsiwa da rashin girmama iyaye tace,  Yo Babanmu ita taja, daga fa shigata wanka ta afka Wakin Innarmu ta Wiba min cin-cin, itama ba haka take kiranmu Sarayi ba, bayan kuma a wajenta muka gaji satar tsohuwar alakwankwan kawai .
Wani irin runtse idanu Babu yayi irjinsa na masa zafi. Cikin rawar murya ya ce,  To kiyi hauri ki saketa. Gwaggo miyasa kika taSa mata kaya? .
Kuka Gwaggo ta fashe da shi itama. Dan harga ALLAH taji shaar nan ta Haila.  Yanzu Habibu ka yarda da maganar arka kenan na Wauka mata cin-cin Win? .
 To Gwaggo ni mizance. Kinga fa ranar sai da nai miki nasiha akan al'amarin Sule da Haila a gidan nan, na nuna miki ki daina shiga sabgarsu su ba kamar su Shahidah bane da kike iya tankwarawa. Uwarsu kuma ba kamar Asiya bace da zatai miki kawaici ta kauda ido. Kika min a lawarin dainawa gashi tun ba'aje ko'ina ba kunayi.
 To wai dama kai baba kana tunanin wannan kilakakkiyar tsohuwar zata kama kanta ne a cikinmu. Mu dan ALLAH ma ka daina mata wata nasiha ka barmu da ita mu gurji ruSaSSen bakinta da baya iya shiru jarababbiya kawai. Kuma wlhy sai kin biyan kuWin cin-cin Wina ko kuma yanzu na kira Hure dilalliya tasai tsohon gadon Wakinki a kuWina ...
 Ai bama sai kin kira Hure ba ni kaina muyi ciniki anwata dama na gaji da kwana asa cinnaku namin walmakalifatu.
 To shike nan ma Yaya Sule . Haila ta faWa tana sakin wuyar rigar Gwaggo. arasowa Sule yay ciki batare da ko kallon Babu yayi ba, dan shi bama ya magana da Babu saboda ya masa faWa gaba yake da shi. Gwaggo da Babu na tsaye kamar gumaka su Sule suka shiga Wakin Gwaggo. Gadon arfenta arami suka Sallo, bayan sun zazzage mata katifar rimi dake kai da an tsummokaranta. A gabanta, a gaban Babu sukai cinikin gado Sule ya bama Haila kuWi yace ta tayasa su kafa gadon a Wakinsa dake tsakanin na Gwaggo da na uwarsu.
 An gama babban yaya, amma tsaya abama Baba la'adar ganin ido mana . Haila ta faWa tana matsawa kusa da Baba ta saka masa Wari biyu a aljihu, tako zo kim-kim suka kama gado zuwa Wakin Sule suka haa. Katifarsa da taima gadon yawa dan ta 6by6 ce daya sato a wani gida haka suka Worata a gadon. Ya haye ya wani baje yana sauke numfashi. Itama Haila hawa tayi tana faWin,  Yaya bara na Wana nima .
Dariya ya sanya da faWin,  ar son banza, ai ni wannan satar cin-cin tamun rana. Wai ina babarmu? .
Baki haila ta taSe,  Kaima ka sani tana can biye-biyen auyuka wajen malamanta neman asiri .
 Ko kuma masu danneta ba .
Dariya Haila ta sanya, cike da shaiyanci tace,  To kaga laifinta ne, Baba ya riga ya ruSe dole taje inda zata samu arfi. Nidai tsorona kawai karta kwaso mana ciki wani susu can. Amma bari nasan maganinta, maganin hana Waukar ciki zan dinga jefa mata a ruwa bata sani ba .
Dariya sosai Sule ke kwasa. Kai bakace hirar uwarsu mahaifiya suke yi ba..........
'



*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai ==O_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =-=O_*
*_Typing=_*








*_=؞AJIYA A DUHU....=؞_*




*_Bilyn Abdull ce ><_*


*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._

*_My TikTok account =G_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=G<_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama==<<_

*_BOOK 2_*
<'5 1


______________



.........A waje kam jiri ne ya nema kwasar Gwaggo, sai da Babu dake hawaye ya kamata ya zaunar sannan. Zama yay shima kansa a asa yana kuka yace,  Gwaggo kinga sakamakon ko? Ni nasan hakkin Asiya bazai barmu mu zauna lafiya ba, hakkin aana bazai barmu mu zauna lafiya ba. Baba Umar ya min komai na gatan rayuwa shi da Mama Lubabatu. Amma suka tafi suka barni da arsu Waya jal na gagara rie amanarta, na cinye dukiyarta, na wulaantata, na untata rayuwarta, haka nake hanata hakkinta saboda karuwaina, nazo a arshe ma nace aan da muka haifa ta hanyar sunna ba nawa bane ba. Gwaggo duk kece kika Worani akan hakan, kika takura sai na auri Sailuba wai dan tayi maganin Asiya. Yau gashi ba maganin Asiya Saulu keyi ba maganinki da ni take yi ita da ayanta. Jiba yanda na koma, kamar ban taSa sanin a daga ilimi ba, kamar ban taSa rayuwa a birni ba, kamar ban taSa yin aiki ba wai aikin ma na an sanda harda matsayin dpo. Gwaggo hakkin Asiya bazai barmu ba. Jiba inda muka samu Asiya, jiba yayawar rayuwar da take ciki, aton gida, tana auren babban mutum, ta ara komawa yarinya kamar ba ita ta haifi su Shahidah ba, aa mazan da kike mata gori taje ta haifesu acan. Ni ga nawa nan ya zame min adangaren bakin tulu. Nayi nadama Gwaggo, nayi ALLAH wadai da halina ..
Kuka ya sareshi, itama Gwaggon kuka take sosai kamar numfashinta zai bar gangar jikinta......


__________&

AA na sashen Oum har sai da ruwan ya are ya cire mata. A hakan ma bashi da niyyar tafiya sai da Abah ya kaWa kansa. Badan yaso ba ya tafi. Alhamdullah itama Maanal Win da asuba sai ta tashi jikin bawani zazzaSi. Sai ar ramar da tayi a fuska. Babu yanda Oum batai da ita karta Wau azumi ba amma ta marairaice akan zata iya, dole ta yaleta ta Wauka....
Misalin takwas duk suka tashi, kamar yanda suka saba su matan suka fara shirin fita tafsir. Suna fitowa AA da RK na shigowa gidan a motar RK. AA ne ke driving Win, samun waje yay yayi parking hankalinsa duk akan Maanal da Oum ke gyarama hijjab wai ya natse mata wuya da yawa. A tare suka fito, RK ya tsaya yana amsa gaisuwar su Najma, AA kam hannu kawai ya Waga musu ya arasa inda Oum da Maanal ke tsaye. Cikin muryar nan tasa mara fitar da sauti mai arfi ya furta,  Oum ina zakuje haka da safe? .
Kallonsa Oum tayi tana murmushi, yayinda shi kuma suka haWa ido da Maanal, sai kuma duk suka janye a tare cike da basar da juna. Dai-dai nan Oum ke bashi amsa da,  Tafsir mana Auta, koka manta ne? Kuma za'a tambaya ai daga ina haka da safe .
 Oh na manta Oum, munje nan baya ne ganin wani fili, wajen kuma ma dai sai a hankali bai wani min ba, amma Uncle R ya dage a saya sai a gyara .
Kai Oum ta jinjina alamar gamsuwa, Maanal kam dariya take a zuciyarta, ALLAH bata taSa jin AA ya kira RK da Uncle ba sai yau. Shima RK daya iso wajen sai da yace,  Tab Aunty hakan Wanki ya fara tsorona ne, wai ni yake kira Uncle yau imagen .
Dariya Oum tayi, haka itama Maanal sai da ta murmusa. Sai kuma a hankali tace ina kwananku? .
RK ne kawai ya amsa, tare da tambayarta yaya jiki. Shiko AA kallonta kawai yake. Haka kawai murmushin da tayi Win ya bashi haushi, a ganinsa miyasa zatai murmushi a gaban RK. Yi Maanal tai kamar bataga yanda ya canja fuska ba suka wuce abinsu, tunda dama tasan ai haushinta yake ji, jiyan ma dan kawai ya ganta a halin ciwo ne yasa ya sakko...
Sai a lokacin itama Mamy ta fito da tata tawagar. Babu wani damuwa a fuskar RK ya gaida Mamy, sai ya Wan matsa gefe kamar zai amsa waya. Risinawa AA yay yana gaisheta. Bata amsa masa ba, sai alama da taima su Nuratu da ido su wuce. Haushi Nuratu taji, gashi sun gaida AA Win daga ita har Saheeba babu wanda ya amsawa, dama kuma da bain ciki da tashin hankalin maganar cikin Maanal ta kwana ta tashi. Dan da catai ma zata koma gida harta haWa kaya sai da uwarsu ta kiranta ta kwaSeta, tare da tabbatar mata in dai ciki ne na banza dan sai sun Sarar da shi. Wannan ne ya Wan sanyaya mata zuciya harta fito domin binsu tafsir Win.
Cike da isa da gadara Mamy dake kallon AA tace,  Saboda ban isa ba zuwa yanzu kasan daWin mace shiyyasa bakaje har inda nake ka gaisheni ba sai anan? .
Wani kalar kunya ce ta ratsa AA saboda furicin Mamy, wai saboda yasan daWin mace ya rabba. Kansa dake asa ya girgiza mata, sai kuma a hankali ya furta,  Ba haka bane Mamy. Tun sallar asuba bamu dawo gidan ba ni da Rafeeq sai yanzu. Amma kiyi hauri .
 Kai ka sani dai, zamuje tafsir, idan mun dawo ina nemanka. Idan kuma kai kazo zanzo har sashen uwar taka da kake ganin ta fini daraja na sameka ni....
Wani irin rumtse idanu AA yayi, zuciyarsa na wani kalar rarrabewa. Sai kuma kamar wanda aka tunatar yay saurin buWe idanunsa da har sun canja launi yana kallon compound Win. Ajiyar zuciya ya sauke ganin babu RK a wajen. Wlhy baya fatan wani a kaf Win ahalinsu yasan wannan halin na Mamy sam. Sai dai kuma abinda AA bai sani ba komai a kunnan RK ya kasance, yana ganin AA Win zai juyo ne ya shiga bayan motoci ya Suya dan shima baya son AA Win yasan yasan halin Mamy a yanzun. RK na a wajen zuciyarsa cike da tausayin AA har sai da ya hangesa ya shige sashensa sannan ya fito. Shiru yay a wajen yana tunani, sai kuma zuwa can ya saki murmushi dan yana ganin zai fara aiwatar da plan a na shirinsa a yau Win nan. Shi Wan faka-faka ne, dan haka kai tsaye sashen Abah ya nufa dan yasan yana gidan bai fita ba. Abah kuma bai wani damu da barcin safe ba sosai....
Cikin sa'a kuwa a falo RK ya samu Abah. Zama yay kusa da shi suka gaisa cike da aunar juna. Sai kuma suka fara hira abinsu. A cikin hirar RK ya ce,  Yaya nikam sai yaushe zaka ba Ajwaad iyalinsa ne? .
Murmushi Abah yayi idonsa akan television.  Zan bashi Rafeeq, akwai abinda nake jira ne. Amma dai bayan salla in sha ALLAHU. Tunda kaga ma ya riga ya nuna mana ya daidaita da matarsa tunda har ga ciki .
Dariya RK yay a karo na farko, sai kuma ya ce,  Tom hakan dai yafi kam Yaya, a barsu haka nan kawai, na tabbatar komai zai arasa dai-daita. Sai dai inada wata shawara .
 Okay ta micece? .
 Ba komai bane Yaya, inaga ya kamata a sake musu sabon biki, tunda kaga sanda akai wancan su kamar ma babusu a ciki Ajwaad na fama da kansa. Ajwaad mutum ne na mutane, ya kamata ace aurensa ya shiga lungu da sao na ciki da wajen asar nan. Sannan yanda Ajwaad da Maanal suka rayu sun cancanci bikin aurensu ya ajiye babban tarihi a kundin masoya na duniya .
Dariya Abah yayi sosai.  Kai ALLAH ya shirya ka dai Rafeeq, wato a kundin masoya na duniya?. Shawaranka yayi sosai, dan ni kaina ina yi wannan tunanin kodan ita Maanal ma. Wlhy bazan Soye maka ba duk cikin surukan nan nawa nafi aunarta, kuma wannan aunar tun tana yarinyarta nake mata ita, jinta nake tamkar Waya daga ahalina. Shiyyasa ko maganar auren Nuratun nan ba sonshi nake ba sam, dan bazan so zamansu tare ba sam...
(Anzo wajen) RK ya faWa a zuciya, a fili kam fuskarsa da murmushi ya ce,  A'a yaya ba'ace haka ba, tunda bamu san mi ALLAH ya shirya ba. Amma da zai yiwu kodan samun nutsuwar zamansu ka zauna da AA Win kaji ta bakinsa akan hakan. Idan ya nuna baya so to a bashi lokaci ana ara kwaWaita masa auren Nuratun har komai ya dai-daita .
 Uhmmm kuma hakan fa yayi Rafeeq. ALLAH yay maka albarka, shiyyasa a kullum nake faWan kai yaro ne da halin manya.
Murmushi RK yayi sosai, dai-dai nan babban Yaya yay sallama. Abah ya bashi izinin shigowa. Ganin su zaune kamar masu meeting ya ce,  Tunda meeting ake na an uwan juna kona koma ne? .
Dariya Abah da RK sukayi. RK yace,  Shigo ai mun gama .
Fuskar babban Yaya da murmushi shima ya araso. Abinda suka tattauna Win RK ya tisa masa amma banda batun Nuratu. Aiko babban Yaya ya bada goyon baya shima Wari bisa Wari. RK ya Waga waya ya kira Fawzan shima. Babu jimawa ya shigo da alama baima jima da tashi barci ba. Anan suka dinule suna shawarar shirya bikin. Shi ko AA bai san anayi ba, yana can sashensa yay wanka ya kwanta al'amarin Mamy na cizon masa zuciya....


&Bayan sun dawo tafsir har akai azhar Mamy bataga idon AA ba. Ranta sai ya ara Saci matua. Ta Waga waya zata kirashi sai ga Fawzan ya shigo sashen. Duk yau basu gaisa da Mamyn bane shiyyasa yace bara ya shigo ya dubata dan fita zai yi. Ita kaWai ce zaune a falon sai Anum na barci a kujera. Tunda ya shigo take kallonsa fuska da Wan murmushi dan ta haWiye Sacin ran AA dake cimata rai da yar. Zama yay yana gaisheta, ta amsa masa da kulawa, tare da tambayarsa fita zai yi?.
 Eh wlhy Mamy zan Wan je wani waje ne, tun Wazun naso fita sai kuma zafin ranar nan ya hanani. Yanzu naga ta Wan risina shine zanje na samu na dawo da wuri bana son tafsir ya wuce ni .
 Eh haka na da yau kam. ALLAH ya taimaka ya bada sa'ar abinda za'a fita yi  .
Cike da jin daWi ya amsa

Please Login or Register in order to submit comment