Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

<ØÝþ–'9þã 0þã


______________


......... Ke yanzu idan akace kiyi aski sai kiyi? .
        ALLAH da gudu ma .
    Ai da yake baki da man kai .
 Eh naji Win banda shi, kai baka san zafin kitso bane .
        Cikin wani shegen salon iskanci da iya shege ya sake narke idanunsa cikin nata. A yanyin raWa ya furta,  Duk zafinsa ya kai DAREN AIKAIRI ne .
      Wani kunya ne na bala'i ya lulluSe Maanal. Da sauri tasa tafukan hannunta ta rufe fuskarta.  ALLAH baka da kunya. Nifa ™anwarka ce .
           Da an shigo cikin Waki nake tashi daga Yaya ai, dan haka ni ba yayanki bane yanzu.
    ˜o™arin tureshi tai zata sauka ya ri™eta yana dariya. Sai kawai ta kife kanta a ™irjinsa. Murmushi yake mai ™ayatarwa, sai kuma ya samu damar tufke mata gashin nata a hakan. Yana gamawa ya kamata cak ya sauke a ™asa. Aiko fitt tabar masa wajen. Bai dakatar da ita ba ya fara ™o™arin cire kayansa kawai domin canjawa zuwa na barci..
Maanal kam data gudu haye gadon tai ta kwanta, sai kuma ta Wauka wayarta. WhatsApp ta shiga tana Wan duba sakwannin, dan shi kaWai take yi, bayan anan bata da account a kowanne shafi na media sai dai ta shiga ta Wan yi kallon abu buwa a TikTok da Instagram tunda bata saye bata sayarwa, har YouTube ma takan je. A WhatsApp Win ma yawancin groups ne na makaranta, sai sakwanin taya murnar aure da suka tura mata pc, da masu ™orafin rashin gayyatarsu da batai ba, sai na addini haka da class na abubuwa data Wan shiga ta koya, mafi yawama girke-girke ne sai harkar zane dan tana son girki, bayan zane-zane.
        Yanzu lokacin miji ne .
   AA dake hawowa gadon ya faWa yana zare wayar daga hannunta. Kallonsa tayi a marairaice ta ce,  Hiran group fa kawai nake gani sai sakwannin taya murna .
         Karki damu zan miki hirar ni, na kuma tayaki murnar auren .
     Baki ta Wan tura kaWan, zatai magana ya hanata. Hasken Wakin ya kashe gaba Waya ya bar musu ta barci datai dummm sosai. Sai kuma ya sake matsota sosai a jikinsa ya rungume. Ajiyar zuciya suka sauke a tare, a cikin kunenta yay mata raWar data sakata kife fuskarta a ™irjinsa tana ´ar dariya. Ta ce,  Nidai ba ruwana kai da Abah .
       Shima ya ha™ura ya sallama. Alamar jikoki yake so da wuri .
      ˜aramin dundu ta masa a baya. Tare da kai bakinta kan kunensa ta raWa masa,  ALLAH ka canja hali .
           Shima sai ya raWa mata.  Mudai canja, dan da an ganki da cikin ansan tare mukayi .
     Tureshi ta shiga yi tana tirza ™afa. Wata ´ar ™an™anuwar dariya mai tada tsigar jiki ya shiga yi mata yana sake matseta a jikinsa. Yayinda shima kukan shagwaSar nata ke yamutsa masa garkuwar jikin nasa. Sai kawai ya shiga laluben lips Win nata, cike da nutsuwa da tarin ™auna da shau™i ya rufesa ruf da nashi. Tun tana ™o™arin son ™wacewa harta nutsu ta sallama tana sake ™an™amesa. Ita in dai iya haka ne normal ne zata bada haWin kai. A zarce nan Win ne hankalinta ke tashi. Sai ko daya bari ya shagaltar da ita da salonsa ta mi™a wuya gaba Waya sannan ya Wauki layin da take tsoron. Ai ko a take ta firgice masa. Tana ™o™arin masa magiya ya rufe kowacce ™ofar yin hakan. Ta riga ta tsorata da al'amarin tun farko, dan haka yake tayar mata da hankali. A haka yau ma ya bita a sannu saboda ba kamar waccan ranar da shima yake a wani yanayi ba. Amma duk da yanda ya lallaSata, ya riritata sai da tasha azaba, ta kuma dinga masa kuka hawaye share-share. Addu'a ta dinga yi a ranta ALLAH yasa ma ta suma kamar ranar, amma addu'ar nan bata karSu ba kuwa, dan sai da ya samu yanda yake so ya barta.
      Ganin yanda ta galabaita ya sashi jin tausayinta sosai, dan shi da kansa yasan bana wasan yara bane tako wane fanni. Ita kuma dama can yasan tana da tsoro, duk tsiwar Maanal da iya takalar faWa akwai tsoro, bata ™aunar abinda zai taSa jikin nan nata sam-sam. A wajen sit bath ma yasha shagwaSa da kuka, shi har ma yayi tunanin koya sake ji mata ciwo ne. Bai samu natsuwa ba sai da ya dubata yaga lafiya lau sannan ya sauke ajiyar zuciya. A ransa kuwa yana tunanin lallai akwai daru kenan in dai haka za'a cigaba da kasancewa. Dan Maanal akwai shegen raki. Dama duk mutum mai baki ai sai a hankali ne, zaka samesu akwai Wan karen rakin tsiya da tsoro. Sai da ya bata magani tasha sannan ta fara sauke ajiyar zuciya. Shima ajiyar zuciyar ya sauke ya rungumeta yay musu addu'a sai barci.
      Gabanin asuba kuwa ya farka cikin wani matsanancin yanayi, jinta a jikinsa kam ya sake tunzura. Cikin barci ta farka a firgice. Kuka ta sanya masa. Bai kuwa ™yaletan ba dan ya fahimci sai ya mata da gaske zasu dai-daita, saboda ya daWe da fahimtar yanayinsa. Kuma bashi da sha'awar ajiye mace fiye da Waya, kenan dole ya cire tausayi ya horar da ita a irin layin da zata iya Waukar lalurar tasa tako wane irin yanayi. Aiko rikicin datai masa yanzu sai da yafi na daren sosai. Sai da ya tabbatar ya samu yanda yake so nan ma sannan ya koma lallashinta. Yanzun ma shine ya gyara mata jiki, ya Wakkota ya ajiye har kan abin salla dan langyare masa tai bazata iya ba. Shi ko yace yaji ya gani duk zai iya. Yana fita salla ta sama ™ofar key, salla tayi a gurguje tai azkar ta mi™e bama ta ™arasaba ta haye gado ta kwanta tana sauke ajiyar zuciya, anan ta ™arasa azkar Win. Koda ya dawo ya ji ™ofar a rufe dariya ta bashi, amma koba komai ta tsira, dan da ace bata rufe Win ba babu abinda zai hanashi sake ziyartarta a safiyar nan. Fuskarsa da murmushi ya koma Wayan Wakin dake matsayin nata ya kwanta. Duk da dai yanzu sun raba kayansu biyu kowanne Waki akwai na kowa, dan yace babu batun raba Waki bai yarda ba. Sai dai duk inda suka so kawai suyi ýÿÿÿ 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~zamansu.
     Itama tafi gamsuwa da hakan, dan ko shi ya zaSi su raba Win bazata yarda ba....

_________&

         GIRO

  A guje Sule ya shigo gida. Gwaggo na ™ofar Wakinta zaune tana gyara ganyen kuka ya tsallaketa ya shige Wakinta. Tana ™o™arin yin magana kawai ´an sanda suka afko musu. Sosai gidan ya kacame matan dake a tsakar gida suna harkokinsu duk sun tarwatse sun afka Wakuna sun banko ™ofa. Jikin Gwaggo ya fara rawa, ko ada sanda Babu ke zuwa da kaki ma tsoro take ji ta dinga masa masifa kenan har sai ya ciresu balle yanzu da tsufa ya sake razanata. Cikin tsawa Wan sanda yace mata ina Sule. Fitsari na zuba mata zuuuu a zane ta nuna ™ofar Wakinta. Ga hawaye share-share ta shiga rantsuwa da faWin ita wlhy koma mi Sule yay babu hannunta a ciki. Su nemi uwarsa bata da ala™a da Sulen. Ko takanta basu biba suka afka Wakin, babu wani jimawa suka fito da Sulen, handcuffs suka sanya masa. Aiko ya tsaya yayma Gwaggo wani shegen kallo, cike da taurin kai da rashin ji ya ce,  Ke kuma zamu haWe ne, ki jirayi dawowata na kwanaki ne. Kin san ALLAH garama kikai kanki ma™abarta kafin na fito. Ba dai ni kika tonama asiri ba, kika ce kuma baki da ala™a da ni ko? Hummmm!! . Ya cije baki. Tisa ™eyarsa sudai ´an sandan sukayi. Aiko matan gida sai le™e ta windows, ga mazan duk basa nan suna daji ana gyaran gonaki saboda ruwa dake ta haramar sauka. Haka aka tisa ™eyar Sule aka wuce da shi. Sai da suka tabbatar sun bar kusa da gidana gaba Waya sannan aka shiga fitowa kowa baki cike da gulma. Akan daWe ba'a kama Sule ba saboda yana da shegen wayo, dan ko kame ´an sanda suka shigo ™auyen yasan yanda zai gudu. Yau ma dai da alama mamayarsa sukayi gaskiya. Dan in ba haka ba kama Sule ga ´an sanda ai jidali ne babba. Amma koba komai ai suma sa Wan huta. Ga Sailu bata gidan tana can yawan biWiWinta na tsiya. Hakama Ha™ila tun safe ta fita da cin-cin da fara har yanzu ba'a dawo ba, dama tace Suru zataje.
       Rashin jin motsin Gwaggo yasa aka le™ata, sai gata zube a ™asa firgici ya sakata sumar wucin gadi. Ruwa aka shafa mata ya farfaWo, sai kuka wiwiwi tana jama Sule ALLAH ya isa. Kowa dai yasan dan taga baya nan ne ta samu baki. Su dai suka kamata suka shiga da ita Waki suka koma cikin gida gutsiri tsoma.
             A gigice Sailu ta dawo gidan, dan kuwa tun a hanya aka tareta aka sanar mata ´an sanda sun kama Sule kuma Gwaggo ce ta tona. Tab Win, ai tana shigowa gidan Gwaggo ta ta™ar™ara ta fito yin alwalar azhar kawai Sailu ta wanke fuskar tsohuwar nan da mari sai da Gwaggo ta zube ™asa. Jikin Gwaggo na rawa kar-kar ga hawaye ta kalla Sailu ta ce,  Ni kika mara Sailu? Ni dana haifa miki Habibu kika daka? .
       An dake kin munafukan tsohuwa annamimiya, idan kika ™ara magana ma sai na sake wanka miki wanda ha™waranki zasu zuba a ™asa. Kuma wlhy ki sani in har wani abu ya sanar min yaro kema ki jira sakamako .
    Tana gama faWa ta fice a gidan. Shiru Gwaggo tai a zaune tama kasa kuka. Babu abinda ke dawo mata a rai sai fuskar Ammie. Ta tuno randa ta hana Babu zuwa inda Asiya take, sai cikin dare ya lallaSo ya shiga, kawai gabannin asuba ta fito fitsari suka haWe da Babu Win da Ammie sun fito daga bayi alamar wanka sukai tare. A fusace ta wani Wauke fuskar Ammie da mari, ta sake Wauketa da na biyu. Amma baiwar ALLAHr nan ™asa kawai tai da kanta har ta wuce su ta shige bayin. Sai da ta shiga sannan Ammie ta wuce Wakinta yana sharar hawaye, Babu kuwa tsoron Gwaggon bai barshi ya koma ba haka ya fice... Sharrr hawaye suka sake gangaroma Gwaggo, tabbas ta cuci kanta, ta tsige Asiya jinin Lubabatu da Umar daga jikinta, ta aurowa Habibu wadda ranta ke so, ga shi nan itama tana mata yanda take so ita da Wan nata. Jikokin kuma da take ™auna take ganin sunfi ´a´an Asiya suma suna tisa karatun uwarsu a a garesu........
'þ




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ´ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =ØÞ=ØOÞ_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =Ø-Þ=ØOÞ_*
*_Typing=ØòÜ_*








*_=ØžÜAJIYA A DUHU....=ØžÜ_*




*_Bilyn Abdull ce >ØÝ<Øûß_*


*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ™ai._

*_My TikTok account =ØGÜ_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=ØGÜ<Øûß_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=ØÞ=ØÞ<ØÃß<ØÃß_

*_BOOK 2_*
<ØÝþ–'9þã 1þã


______________


........Duk yanda AA yaso Maanal ta fita aiki yau dole ya ha™ura. Dan da gaske fa ya jigatata. Haka dole bayan ya tashi ya haWa mata break fast mai sau™i da kansa, da ™yar ya lallasheta tazo ta buWe masa ™ofar data rufe. Duk da yana ganin zai makara haka ya ha™ura ya taimaka mata ya gasa mata jikinta taci abincin ya bata magani sannan yay nasa shirin ya fita. Aiko ko Oum ta waya yay mata sallama. Hakama Mamy ta waya ya kirata yace tai ha™uri ya makara ya wuce.
        ALLAH sarki Oum ita sai ta fahimta tai murmushi kawai da binsu da addu'a. Mamy kuwa sai ta sha™a. Amma batai magana ba saboda Aunty dake wajen. Dan yanzu sun haWema Auntyn kai ita da Maman Saheeba da Saheebar basa zancen komai a gabanta. Shiyyasa ma tace zata wuce yau dan tana son ta tsira da mutuncinta....

     Koda AA ya isa company yau a makare staff Winsa sun sha gulma. Dama kwanakin nan haka suketa gulmarsa wai ya ™ara ™yau yay fresh na angwanci, sun ™agara Maanal ta dawo aiki kullum cikin fata suke. Amma sunji tsitt. Babu kuma mai ido da kwallin iya tunkararsa da tambaya.
         AS kansa yau sai da yay gulmar makarar boss Win a zuciyarsa, dan hakan abune mai matu™ar wahala da zakaga AA yayi. Oga AA da bai san sunayi ba kam akan aiki kawai ya dira, sai dai kaWan-kaWan ya saki murmushi. Dama kuma fuskar tasa yau da sau™in Waurewa. A haka AS yay masa knocking. Izinin shiga ya bashi, koda ya shigo yaga yanda boss keta murmushi sai yay ta satar kallonsa. Har sai da AA Win ya tsargu ya Wago a bazata ya kamashi, sai AS ya wayance.
       Komai AA baice masa ba ya duba file Win daya kawo masan ya saka masa hannu. Ganin AS Win ya™i tafiya ya Wago ya kallesa. ˜asa AS yay da idanunsa. A dake AA ya ce,  Akwai wani abu ne kuma? .
        AS ya girgiza kansa. Sai kuma  cike da girmamawa ya ce,  Boss dama zan sanar maka za'a kai kuWin aurena weekend Win nan, shine Abbana yace na sanar maka idan baka da uziri sai kuje .
        A mamakin AS sai ji yay AA ya ce,  Humm munafuki wato kaima aure kake so, no wander naga ka fara ajiye gemu kwanan nan kana kuma saka manyan kaya .
        File AS ya saka ya rufe fuskarsa yana dariya, ransa fal mamakin yau Boss na masa wasa tab Win. Lallai Amarya Manaal ta shayar da boss zumar soyayya original mara gauraye. Shima AA dake murmushi sai ya Wan taSe baki yana maida hankalinsa ga computer ya ce,  Okay ALLAH ya kaimu tunda naga nine ma surukin naka, fita min a office .
       Fitar kuwa AS yay batare da ya yarda ya buWe fuskarsa ba. AA dake binsa da kallo ™asa-™asa a fili ya ce,  Yaro kayi ™yan kai, dan koni da nasan haka aure yake aljannar duniya da ban yarda na cika ashirin a tuzuru ba. Amma ba damuwa, ko yanzu ma zamu fanshe shekarun mu tsaff in sha ALLAHU . Ya wani lumshe idanun ya buWe yana jin nutsuwa da wani sabon feeling na farin ciki. Waya ya Wauka ya turama Maanal guntun message ya cigaba da aikinsa...

       Wajen ™arfe sha biyu AS ya shigo office Win, batare da AA da aiki yayma yawa ba ya Wago ya kallesa ya ce,  Badai lokacin meeting Win yayi ba? .
            Cike da girmamawa AS ya ce,  Aa Sir, ba™o gareka. Na nuna masa aiki ne da kai sosai, kuma yau babu ma ganin kowane ba™o a tsarinka, amma yaronsa na neman yin hayaniya .
      A karo na farko AA ya Wan Wago ya kallesa, sai kuma ya maida kansa, da ™yar ya iya motsa lips ya ce,  Waye? .
       Senetor Bukar Kaugama .
Karo na biyu AA ya sake Wagowa ya kallesa. Sai kuma cikin cije lips ya ce,  Barshi ya shigo .
       Sosai AS yay mamaki, amma sai baice komai ba ya amsa da girmamawa ya fita. Aikinsa ya cigaba da yi hankali kwance, tsahon mintuna goma akai knocking ™ofar. Sai da ya mula dan kansa sannan ya bada izinin a shigo. AS ne ya fara shigowa, sai Sen.. Bukar da matashin Wansa da bai wuce 26years ba, dan zai yi sa'a da AS. Tsabar wula™anci AA baima nuna yasan da shigiwarsu ba har Sen.. ya zauna shi da Wansa da kusan minti Waya sannan ya Wago oily fararen idanunsa ya kallesa, fuskarsa da wani Wan munafukin murmushi, da maganar nan tasa mai fita ciki-ciki da ™asaita tamkar baya so ya Wan lumshe idanun da Wan rissinar da kai sannan ya buWesu slowly ya ce,  Barka ranka ya daWe . Sai kuma ya Wan kalla hannun yaron Sen... Bukar Win daya mi™o masa wai su gaisa amma AA Win ya watsar bai bashi nashi ba.
       Wata irin fusata ce ta zoma Sen.. a ma™oshi, ji yake tamkar ya sha™o AA ya kashe ya huta. Tunda yaga video Win bikin aurensa da ´ar shilarsa yake jin irin wannan fusatar, da ™yar ya yarda da shawarar abokansa akan ya biyoma AA Win ta ™asa. Su kuma zasu dafa masa baya su ™ulla masa. Shima yaron yaji zafin abinda AA Win yay masa na™in bashi hannu, amma ya basar yace masa  Barka da safiya .
A dake AA ya amsa ciki-ciki ya Wauke kansa. Sen.. Bukar ma ya dai-dai ta kansa shima yana sakimma AA Win murmushi da faWin,  Fatan kana lafiya. Kayi ha™uri na maka zuwan bazata harda ba™o .
       Murmushi AA ya saki shima, ya ce,  No babu damuwa ranka ya daWe, ai mu ´an kasuwa ne munfi son ma bazata .
      Hakane kam, dan kuwa nima bussines Win ne ya kawoni yanzu. Kaya nake so, masu nauyi kuma. Dan yarona ke son fara irin business Winku. Sunansa Afeef. Muna son fitaccen design .
           AA dake masa wani irin kallon ™asan ido yay murmushin gefen baki tamkar baiji sunan yaron ba ma ya ce.  Okay baka da damuwa ranka ya daWe. Idan kuna da sample zaku iya bamu, idan kuma mune zamu baku zaku bamu kwanaki. Sai dai zaku bamu bayanan dukkan abinda kuke bu™ata kayanku suzo da shi.
       Bamu da wani sample mu a hannu gaskiya, sai dai abinda muke bu™ata kayan yazo da shi wannan zamu baku.
      Kai kawai AA ya jinjina, ya Wauka kan waya yay kiran AS. Babu jimawa kuwa ya shigo. AA daya maida hankalinsa kan screen na computer Winsa ya ce,  Kaje da shi ku ™arasa duk abinda ya dace .
         Okay boss .
   Cewar AS cike da girmamawa. Dan kallon Sen... AA yay fisha cikin girmamawa ya ce,  Mungode ranka ya daWe .
    Murmushin ya™e Sen... Yay zuciyarsa na ™una. A ransa faWi kaye (zanyi maganinka dan ubaka. Sai na ruguza wannan izzar taka ta inda bakai zato ko tsammani ba. Sai na talautaka har ubanka ma ta yanda zaku dawo bara akan titi).

         Sen.. Bukar da AS na fita a office Win AA ya dakata da aikin da yake yi, shiru yay cikin nazari, yasan yaron Sen... Bukar sosai, dan a yanzu sune matasan ´an iskan yara dake tashe a birnin Abuja. Dama tunda ya baro gida yau yake jin girarsa ta haggu na rawa, sannan jikinsa na bashi akwai wani abu mai girma kamar na tunkaroshi. Wannan tamkar baiwa ce da ALLAH yay masa, yanada tsarta sosai, shiyyasa ko akan harkar kasuwancin nan bada kowa yake yarda yay huWWa ta manyan kuWi ba. Ama cire duk wancan batun, Sen.. Bukar dama tun asali abokin dabi ne. Daga shi har abokansa sun jima suna masa zagon ™asa tunda shugaban ™asa ya bashi mukamin nan. Duk da shi ya™i shiga sabgarsu su kowane motsinsa na akan idonsu ne. Ga lamarin Maanal daya gitta, dan tsaff sai da yay binciken kaikawon Sen... Šin akan Maanal hatta zuwa Giro da hidimomin daya dinga musu. Duk da yana ganin tunda yaji tayi aure zai iya ha™ura amma sai bai yarda da wannan zuwan na Sen... Ba. Dole akwai dalilinsa, dole akwai manufa a wannan har™allar. Shima kuma dole ya bincika kafin lokaci ya ™ure masa...

________&

         Sosai Maanal tasha barci, dan bata farka ba sai Waya saura. Tafi mintuna goma shiru tana tuna abinda ya faru a daren jiya. Sai faman Sata fuska take, ranta fal mamakin ´an iska musamman wasu da zaka gansu ´an yara da su ™anana. Yanzu dan ALLAH da wannan azabar har mutum ya iya zuwa ya kai kansa. Eh dole tace azaba, dan ita dai a nata ganin banbancinsa dana farko kaWan ne, amma Didi Amal tace mata shike nan bazata sake jin wahala ba shiyyasa ta hakura ta sallama. Haka dai taita sa™awa da kwancewarta har taji ana shirin kiran salla sannan ta yun™ura ta mi™e da ™yar. Duk da ba ciwo taji ba, ba kuma zafi take ji kamar ranar ba kasa zama tai da ™yau, dan harga ALLAH tana jin babu daWi a jikinta, ga gaSSanta na mata ciwo sosai duk da taimakon daya bata. Wayarta ta Wauka ta danna screen Win ya kawo haske. Miss calls da yawa. Na Oum, na Didi Shahidah, sai na AA da sukafi na kowa yawa. Shi harda ma message.
     Sa™on ta buWe, tai shiru tana karantawa fuskarta na canja yanayi zuwa murmushi. _ Barka da tashi My Ever-Bloom. Samun ki a rayuwata yana faranta mini zuciya kullum. Na gode kalma ce ta fatar baki, sannan kuma gama gari a cikin al'umma. Amma nauyinta da kimarta mai daraja ne a garemu Musulmai. Domin idan UBANGIJI ya mana rahama kafin komai godiya muke fara masa, ya kuma horemu da mu godema juna a yayin ™yautatawa. Nagode Maanal, irin godiyar da bata da adadin kintace, kin canja ni, kin maidani babban mutum a zahiri da baWinin rayuwa. ALLAH yay miki albarka, ya dawwamar da farin ciki a zuciyarki na har abada. Koda duniya tayi nauyi kasancewar ki a cikin ™irjina nasa nutsuwata ta tabbatad'þ. _
       Wayar ta kife a hankali, sai kuma takai hannu ta share guntun hawayen da suka cika mata idanu. Gaba Waya ma sai taji ciwon jikin ya ragu mata. Bata cutama kanta ba ta fita kitchen ta Waura magungunan sit bath da Hajiya Shuwa ta bar mata, ta kuma ce ta dinga yi a duk lokacin da haka ta faru har lokacin da komai zai zama jiki. Taji kunya sanda take faWa matan, amma Hajiya Shuwa ta fuske abunta. Sama ta dawo tai sallar azhar sannan ta koma ta juyi maganin. Sosai tai sit bath sannan tai wanka ta fito ta gyara jikinta da gidan gaba Waya tasa ™amshi ko'ina. Fes da ita sai dai idanun da suka sha kuka na nan da Wan fushi. Kwalli ta saka sai ya taimaka ya Soye kaso mafi yawa. Yau jitai bata jin zuwa gaida Mamy, sai kawai ta wuce sashen Oum. A falon ™asa ta sameta ita da Nuratu, Oum na duba wani littafin addini Nuratu na kallo. Ko kallon inda Nuratun take batai ba, taje jikin Oum ta kwanta, tare da faWin,  Oumna ina kwana .
     Fuskar Oum da murmushi taja hancinta kaWan ta ce,  Ina yini dai Baby. Ko duk daWin barcin ne .
       Dariya Maanal tai tana Soye kanta a jikin Oum Win, dai-dai nan RK ke sallama shi da Nuwaira. Zaune Maanal ta tashi tana musu sannu da zuwa, Nuwaira tazo ta Wan bata runguma sannan ta zauna suna gaisawa da Oum dake tsokanarta. Maanal kuma RK take gaidawa. Shi ko dake dariya a da gulmar AA a zuciyarsa ya amsa mata da kulawa. A ransa ko faWi yake, (Wato fitinannen yaron nan bazai bar yarinyar nan ta huta ba) dan kallo Waya yayma Maanal ya fahimci taji a jikinta dan idonta ma bai Soye kukan data sha ba. Dan ma ta saka kwalli. Da ™yar Nuratu ta gaishesu, shi kaWai ya amsa a ransa yana mamakin uwar mi take anan Win, Nuwaira kam bama ta nuna tasan da Nuratun ba. Hirarsu suke da Maanal da

Please Login or Register in order to submit comment