Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

shima ya tattare aikin ya ajiye tare da maida komai inda yake. Itama veil Winta ta Wauka ta naWa bayan ta maida ribbon Winta. Dai-dai nan aka sanar da isowarsu ™asar Qatar. Sun sauka a Hamad international airport dage birnin Doha. Babu wani zaman jira da zasu yi, dan daga jirgin ma wani jirgin suka shiga da in sha ALLAHU shine har ™asar Chaina. Nan Win ma dai vip section ne ita da shi, sai dai na wannan jirgin ma yafi wancan matu™a, dan harda gadon barci da yaji shimfiWu na alfarma. Sai Maanal taji duk ta samu kanta da tsarguwa. Amma a zahiri ta wani dake abinta sai gajiya da jikinta ya fara nunawa na zama waje Waya.
      Sosai Doha ta birge Maanal, duk da bazata iya ™arar da komai na cikinta ba daga jirgi ma take kallonta, gashi dare ne sai dai tako ina akwai haske fayau kamar ka yarda allura ka Wauka abarka. A wannan tafiyar an samu canjin yanayi, domin kuwa AA ne yay barci a yanzu, yayinda Maanal tai zaman kallon wani american film da yay mata daWi sosai, daga ™arshe itama dai ta sake Singirewa barcin a kujerar da take. Tafiya ce ta awanni takwas daga Doha zuwa Shanghai da zasu sauka ta ™asar Chaina. Dan haka AA ya samu barci isasshe, dan sai asuba ya farka, ganin itama Maanal barcin take sai ya samu kansa da zuba mata ido. Ya jima yana kallonta kafin ya mi™e domin gabatar da alwala. Koda ya fito itama tashinta yayi tayo alwalar, duk da inda son samu ne zataso yin wanka ma, amma a wannan jirgin babu alamar akwai wannan damar, dan haka ta Wan gyagygyara inda zata iya sannan ta fito. Salla suka gabatar, bayan sun idar kamar yanda ta saba ta ciro Alkur'ani dake a handbag Winta ta fara karatu, idanu kawai ya lumshe yana sauraren daddaWan sautinta dake fidda ™ira'a dalla-dalla. A haka lokaci yayi, aka fara sanar da saukarsu nan da awa Waya kacal. Addu'a tayi tare da azkar suka kimtsa komansu duk da ba wani tarkace bane ba iya na hannu ne bag Winsu na ™asa....
    
      &An buWe ™ofar jirgi da sanyi mai Wauke da iska mai Wan zafin canjin yanayi na sabon gari ya bugi fuskarta. Ita tana kallon komai da yanayin sabo, mamakin ganin rana ce yanzu anan Chaina , mutanen da ke tafiya da sauri, harshen da ba ta fahimta ba, da kuma sautin rayuwar da bata saba da shi ba. Shi kuwa gogan naku, ya sauka kamar wanda yazo gida  a yanayi na izza mai nutsuwa, cikin shigar da ba ta da yawa amma tana da nauyin kamanni. Ba ya magana da yawa, amma idanunsa na bin komai cikin salo. A tare su Yaqub suka iso inda suke suna gaishesu cike da girmamawa. Ita dai kanta a ™asa, dan girmamawar da suke bata kunya take bata musamman su CMO. CFO dai ta™i yarda ta kalla inda suke, dan ba ™aramin danne zuciyarta take ba akan wannan ΄ar tatsitsiyar yarinyar dake neman Sata mata aiki. Sai dai a zahiri bazaka taSa fahimtar yanayinta ba dan mace ce wayayya mai kuma wayo da iya taku.
      Taji matu™ar daWi data fahimci a hotel Waya zasu zauna su dukansu. Manaal tayi mamakin motar da tazo Waukarsu, ™ya™y™yawar gaske ba™a wulik mai aiki da caji ba fetur ba. Kasare tai tana kallon chainawan da suka fito su biyu suna gaishe da AA cike da girmamawa. Shi ko ya amsa musu cikin yanayinsa na ri™e girma, sai kuma ya Wan kalla Maanal dake gefensa da harshen Chaines da Maanal bata san ya iya ba sai yau Win nan ya sanar musu ga matarsa. Sosai farin cikinsu ya sake bayypana, suka juya suna gaishe da Maanal cikin harshen turanci da girmamawa. Ita kam da ™yar ma ta iya fahimtar turancin nasu, ta amsa musu a ta™aice sai dai da kulawa. Sake maida hankalinsu sukai ga AA, cikin yaren da ba fahimta take ba sukai masa magana. A mamakinta sai taga yay Wan guntun murmushi kawai. Samun kanta tai da Wan shagala a kallonsa, yana yin kamar zai juyo ta kauda kanta gefe.
     A mamakinta daga ita sai shi ne suka shiga motar, sauran kuwa bata san yanda suka kare ba.....


Sannu a hankali motar ke tafiya bisa lafiyayyen titin mai faWin gaske da yalwa ta yanda motoci keta kai kawonsu cike da watayawa. Motar tayi shiru. Hankalin AA naga tab Win da Waya a ΄an cainar suka bashi, Maanal kam ta maida nata hankalin ga waje tana kallon gine-gine masu ban mamaki da ™awa. Eh lallai ga inda gini ke amsa sunan gini, duk da kuwa Abuja ba daga baya ba a ™yaun gine-gine da tsarin anguwanni sai taga can ya koma mata local. Duk yanda taso danne shau™inta hakan ya gaggara, a bazata batare da tasan da matsowar AA gab da ita ba da murya mai laushi, amma cike da basarwa ta tsinkaye sa a cikin kunenta yana faWin,  Kar kiyi kamar zaki Sata mana. Ina nan a kusa dake, ki tuna.
     A hankali ta Wan murmusa a ™asan ma™oshi. Sai kuma ta Wan juyo ta kallesa cikin ido tana mai Wan Wage gira sama ta ce,  Lah nazata ai a Nigeria na baroka ma ni, kasan abinka da ba™auye yazo birni.
Yatsa ya kai zai Walli hancinta, tai saurin juya fuskarta gefe ta hanashi damar hakan. Lips ya Wan cije, sai kuma ya koma ya zauna da ™yau cike da basarwa.
       Sai da suka iso hotel Win taga su Yaqub, sai dai basu tsaya a inda suke ba su sukai ciki bisa jagorancin yan chaina Win nan. A jere ita da shi suke tafiya a dogon corridor Win dake shiru babu hayaniyar komai, sai dai komai a tsaftace yake ™al kamar kaci abinci a ™asa. Card Waya ya mi™a masa yana nuna masa ™ofar Wakin da suka tsaya cikin yaren su. Shi kuma ya gyaWa kai kawai yana amsa batare da yace komai ba. Hannu suka Waga mata alamar bye suka wuce. Ita kuma tai Wan murmushi da jinjina kanta kawai a ta™aice.
       Matsawa AA yay jikin ™ofar ya saka card Win. Ita kuma ta Wan tsaya sororo.........
'ώ


_To mun ido Chaina kuma, bari nima na shiga nawa Wakin na watsa ruwa sai mu Wora labari <ΨΓί<ΨΓί, karku damu Wakina kusa dana su Maanal ne komai zan jiyo muku =Ψή._



*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ΄ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =Ψή=ΨOή_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =Ψ-ή=ΨOή_*
*_Typing=Ψςά_*








*_=؞άAJIYA A DUHU....=؞ά_*




*_Bilyn Abdull ce >Ψέ<Ψϋί_*


*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ™ai._

*_My TikTok account =ΨGά_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=ΨGά<Ψϋί_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=Ψή=Ψή<ΨΓί<ΨΓί_

*_BOOK 2_*
<Ψέώ–'3ώγ 0ώγ


______________


.......Cikin mamaki da Wan daburcewa ta ce,  Wai Waki Waya? ta tambaya fuskarta cike da rauni.
     Juyowa yay yana kallonta kai tsaye, sai kuma ya basar cikin zurfin furuci ya ce,  Basai kin damu ba, sunansa Wakin barci kawai, ba Wakin yin wani abu ba.
     Baki ta tura gaba tana Wan kau da idanunta, shima sai ya tura ™ofar kawai ya shiga, Wan juyowa yayi, ganin tana tsaye cikin yanayin ™aulani har yanzu,  Ko Wauka kike so?
         Ni ban ce ba .
    Ta bashi amsa idonta a ™asa, sai kuma ta motsa a hankali zuwa gaban ™ofar, jatai ta sake tsayawa, batare data kallesa ba ta ce,  Amma ba gado Waya ba? .
       Yanzu kam kansa ya Wan girgiza yana kallonta da ™yau, sai kuma ya Wauke idanun ya Wan kalli gefe. Da alamun ™osawa ya ce,  You can sleep on your pride if the bed makes you nervous . Daga haka ya matsa mata alamar ta shiga. Haka kawai ta samu kanta da sanyi jiki. Cikin Wari-Wari ta shiga, numfashinta na sizen, zuciyarta kam rawa take a hankali kamar wadda ke jira ace mata ar ta feta a guje. Tana jin ya maida ™ofar ya rufe ta wani lumshe idanunta. Sai kuma ta samu kanta da matsawa jikin window ko zata samu iska ta bugeta abinda ya tokare mata nunfashi ya narke. Shiru tai tana kallon hasken rana daya fara buWewa dan yanzu ana nufar kusan Waya na rana ne a ™asar.
       Cike da takunsa na ™asaita da izza ya ™araso inda take, tsaye yay kawai a bayan ta yana cire agogon hannunsa kamar wanda ba ya cikin gaggawa. Shima dai idanunsa na kallon garin ne zuciyarsa cike da wadatuwa da iskar dake buso su. Shiru ne ya mamaye Wakin, ba motsi, ba rikici, sai shau™i da tambayoyi dake cike taf a zuciyar Maanal marasa ma'ana da shiga ™aulanin furta wa a bayyane.
      Tamkar mai raWa muryarsa a ™urya cikin kalamin dake fita Wai-Wai ya furta,  Hum! K! A komai sai kin yi kamar za ki gudu ne? .
   Baki ta Wan taSe batare data juyo ba ta ce,  Kai kuma kullum sai ka dinga yi kamar kana son a biyo ka ba .
      Yanzu kam murmusawa yay, sai kuma ya laSe baki kaWan, da murya ™asa sosai ya ce,  Ba kullum ba ne. Amma a wannan gaSar ya kasance tare da ke watakila.
    Da sauri ta juyo tana kallonsa. Sai kuma kamar a tsorace ta ce,  Wai me kake nufi? .
       Gira ya Wage sama yana wani ™an™ance ido ya bata amsa da,  Duk abinda zuciyarki ta baki. Dan anan babu Aban naki dai kin sani. Garama ki lallaSa a rabu lafiya in ba haka ba kuma jiki magayi . Yana gama faWa ya wuce yana wani shegen makirin murmushi irin mai saka kaWuwar hanjin wanda ya tsargun nan......

__________&

       Cikin ΄an kwanaki kaWan Hajiya Basariyya tai wata irin rama da ba™i, ba komai ya jawo mata hakan ba sai zafin rana da uban aikin da take lafta a gidan kawu Manu. Dan takai yanzu har gona idan zaije tasa ™eyarta yake su tafi tana taya shi da ™ananun ayyuka. Ta™i sakin jiki taci abincin gidan, ga biscuits Win nata sun ™are. Sarai iya na lure da ita, amma tai kamar bata ganin ba dan itama ba shiga dabgarta take ba, ai yunwa ba ™anwar uban wani nace ba, magana ma sai ta zama dole yake haWa su. Tun Hajiya Basariyya na dauriya da tunanin ai kawun zai barta koda a sati guda ne harta fara gazawa. Hankalinta a tashe yake sosai da ganin ana niyyar ma Waukar azumi a jibi idan ALLAH ya kaimu. Ita ko tasan idan aka ce a gidan nan zatai azumi ai tagama mutuwa....
       Da daddare ta yanke shawarar samun Kawu Manu ta bashi ha™uri ta tabbatar masa tayi nadama kuma ta amshi laifinta. Haka Win kuwa akayi, bayan sallar isha'i yana zaune yana cin tuwonsa suna ΄ar hida da iya dake gefe ta fito daga Wakin iyan. Su duka kallonta sukayi, kafin Iya ta janye nata cikin taSe baki. Shima Kawu Manun janye nasa yay ya koma ga cin abincinsa. Sum-sum tazo ta tsugunna a gabansu kamar wata munafuka, yi yay kamar bai ganta ba, dan haka ta fara magana cike da rawar muryar son yin kuka.
       Kawu dan ALLAH kayi ha™uri na tuba. Wlhy nabi ALLAH na biku bazan sake ba. Na maka al™awarin zan zauna lafiya a Wakina. Ba kuma zan sake biyema wata ™awa ta kaini wajen kowa ba. Wlhy Kawu wasu abubuwan dole ce ke sani aikatawa. Tunda Daddyn Huznah ya auro amaryarsa gaba Waya baya mana adalci, ya tattare komansa ya tare gareta. Agololin ΄a΄anta sune kawai ΄a΄a a gidan. Koda kwatance baya yima ΄a΄anmu irin gatan da yake musu. Ni babu kamar ma nawa, dan ita Hajiya Sadiya yana tsoron mahaifinta tunda tana goranta masa sune tushen arzi™insa. Sannan Wanta shine akan komai na dukiyarsa, nidai nice a baya ga komai na gidan kamar mara gata. Yanzu kaga akan auren nan nasu Huznah, ™iri-™iri ya Wauka wanda zata aura ya bama agola dan ya birgesu. Ya haWa Huznah da Wan Sani bayan ko ku Kawu kun san Sani ba ™aunata yake ba, tun ma kafin a auro ni ya nuna adawarsa, dana shiga gidan kuma suka haWe kai da Hajiya Sadiya suka dinga cin mutunci na sai da na zama jaruma. Kawu ya ake so nayi, Huznah fa ita na fara gani a duniya matsayin gudan jini, bazan so ganinta a damuwa ba tunda na san bata son Wan Sani, kuma kowa shaida ne a kan hakan tunda tun a shekarun baya bama ta gama Secondary ba yace yana sonta tace a'a nima kuma nace a'a....
      Cikin katseta Kawu Manu daya gama wanke hannu yace,  To yanzu ya kike so ayi? .
        Ayi ha™uri Kawu a barni na koma Wakina naje na rungumi ΄a΄ana, sannan dan ALLAH kasa baki a raba auren nan na Huznah ALLAH nasan bata jin daWin zaman nan .
     Ita da kanta tace miki bata jin daWin zaman? Duka yaushe ma aka kaita gidan auren da zata fara banbance daWinsa da akasinsa? In ce gaba Waya yau sati na huWu muke, koma wata guda ba'a ™ulla ba cif. Basariyya ki kiyayeni, ki kuma fita idona, niba dattijon banza bane. Ai dama tunda Mairo (Iya) ta dawo daga bikin ta sanar min iya shegen da kike zubawa nasan kin shirya sheWanci a zuciyarki, to ni bazan hanaki kashe auren ΄arki ba, amma ki sani, ana sakota ta koma gidan ubanta kema zan kira Usman ya sakeki ki dawo nan, kuma wlhy anan ™auyen zaki samu miji na aurar dake. Komawa kuma ba yanzu ba dan har yanzu bakiyi hankali ba, karma ki sake samuna da wata magana anan zakiyi azumi tashi ki ban waje shashasha da bata da wani girma sai na jiki. Shekaru na nuna kansu a jikinki har kin aurar da ΄a amma hankali sam babu a tattare dake sai shaiWanci fal a zuciya. Da kike cewa shi Alhaji Usman Win yana fifita amaryarsa fiye daku tafi ™yautata masa ne shiyyasa, ku kuma kun zauna ba™in kishi, har kuna wani gorantawa yara da kiransu agololi, su waWannan agololin zata iya yiwu ma sune zasu tallafi rayuwarku ta gaba kosu taimaki ΄a΄anku, dan ka kiyayi Waukakar wanda mutane suke son ™as™antarwa jahilcin banza da wofi kawai....
       Hawaye sosai Hajiya Basariyya ta mi™e tanayi, zuciyarta kuwa tamkar zata kama da wuta saboda zagin ™are dangin da Kawun yay mata. A ranta kuwa alwashi take Wauka ko guduwa ne sai tayi wlhy. Dan bazatai azumi a wannan garin ba ta mutu a banza....

__________&

      CHAINA (Shanghai)

   Sosai zuciyar Maanal ta shiga kai kawai. Kalamansa ta shiga son fassarawa, (Hum! K! A komai sai kin yi kamar za ki gudu ne?. Ba kullum ba ne. Amma a wannan gaSar maybe ya kasance tare da ke watakila) jitai kamar zuciyarta zata Sare dan tsoro, sai kuma ta shiga ™alubalantar kanta aka amsar data bashi. Wayyo ita kam taga takanta, mi mutumin nan ke son maida ita ne, yama barta da gajiyar tafiyar nan ta awanni mana, amma sai ya takaleta da rigima. Waiwayawa tai ta Wan kallesa, dai-dai yana zare shirt Win jikinsa, ay da sauri ta juya zuciyarta na bugawa, sai kuma ta rumtse idanunta da ™arfi dan ingarman jikinsa ya™i barin cikinsu. Eh sunyi wata rayuwa a baya a bigiren ™uruciya, duk da ba sa'anta bane ko a wancan lokacin amma dai yaron ne shima. A lokacin da ™addarar rabuwa tazo musu yana a gaSar kammaluwar zama cikakken namiji ne, kuma sam baya tu'ammali da gym a wancan lokacin, sannan bai taSa yarda ya zauna a gabanta koda da dogon wando da singlet bane ba. Dan zata iya rantsewa bata taSa ganinsa ba kaya jikinsa ba, sanin ma tana shigar musu Waki a wasu lokutan kafin ma Oum ta hanata idan zaiyi wanka sai ya kulle ™ofa, ko yace mata zaiyi wanka karta sake ta biyoshi, itama kuma data fara mallakar hankalinta ta fahimci mi yake nufi tuni ma irin waWan nan yanayin take zille masa.......
 Tunanin mi kike yi? .
     A Wan zabure Maanal ta juyo gareshi, dan a bazata taji saukar muryar tasa a cikin kunnenta. Babu shiri kuma ta sake juyawa tare da matsawa a kusa da shi ta koma jikin window Win sosai. Muryarta har Wan rawa-rawa take wajen faWin,  Wai dan ALLAH mi kake son maida kanka ne? Hakan fa baida ™yau kana zuwa gabana babu kaya kai ko kunya ma baka ji .
     A hankali AA ya kai hannunsa kan gashin gemunsa daya zagaye har zuwa kumatunsa yana Wan jansa kaWan-kaWan, yayinda ya zuba mata idanu a wani irin yanayi. Jin shiru yasa ta Wan sake juyowa a tunaninta ya bar wajen, sai suka sake haWa ido, ai a sukwane ta sake juyar da kanta. Ji take kamar ta saki kuka, ALLAH kunyarsa take ji, haba jama'a Bestyn ta fa, wlhy al'amarin ya mata girma. Sai kawai taji hawaye na cika mata idanu ma, dan harga ALLAH ita dai wannan zuwa Chaina ya zame mata ala™a™ai. 
        Shi ko AA a wannan gaSar dariya ma ta soma bashi, amma dai baiyi ba, fuskar tasa ma babu walwala kamar dai yanda ta kasance take tun barowarsu gida. Sai in yaso yin murmushin ne yake yin ta™aitacce. Barin wajen yayi yana ™arasa kunce belt Winsa, dan shi da dogon wandon kawai suka rage sai na ciki. Belt Win kawai ya cire ya nufi bayi da dogon wandonsa, ™arar rufe glass door Win ya saka Maanal da komai ke neman ™wacewa sakin nannauyan numfashi. Magana ta ALLAH bazata iya zaman nan ba, wlhy a takure take matu™ar takura, ita dai bara ya fito, zata ro™esa ya barta ta koma wani Wakin kawai, dan zamansu tare anan zai iya sakawa zuciyarta ta buga ne, sannan zai iya karya mata lago da shawarar su Didi. Jin ™afafunta sun fara sagewa cike da sanyin jiki ta baro wajen window Win, a Waya daga cikin sofas Win Wakin dake tsare matu™a takai zaune, sai ta juya ma ta inda zai fito baya, wayarta ta ciro ta fara game, duk da ba fahimtarsa take ba gara tayi dai. ˜ar™ashin zuciyarta kuwa kewa take ji, kewar su Oum da Ammien ta. Ashe sanda tana Abuja dan suna waya ne da Ammien a koda yaushe shiyyasa take jin damuwar rashinta a kusa da ita kaWan-kaWan, yanzu kam sunyi nisa da juna, ta yanda bama tasan yaya zasuyi koda waya ba tunda ba layin ™asar ne da ita ba..........
'ώ




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ΄ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =Ψή=ΨOή_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =Ψ-ή=ΨOή_*
*_Typing=Ψςά_*








*_=؞άAJIYA A DUHU....=؞ά_*




*_Bilyn Abdull ce >Ψέ<Ψϋί_*


*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ™ai._

*_My TikTok account =ΨGά_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=ΨGά<Ψϋί_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=Ψή=Ψή<ΨΓί<ΨΓί_

*_BOOK 2_*
<Ψέώ–'3ώγ 1ώγ


______________


.......Maanal ta matu™ar shagala a tunaninta AA ya fito a bayin, sanye yake da bathrobe golden yellow, gaba Waya ™amshin sabulunsa na shower gel ya mamaye Wakin, Wan kallon Maanal data juya baya yayi ya Wan taSe baki yana cigaba da goge kansa da ™aramin towel. Hankalinsa kwance yaje inda take ya zauna a wata kujerar daban. A dakensa ya furta,  Ki tashi kije kiyi wanka dan zamu fita shopping Win abubuwan bu™ata .
        Batare data yarda ta kalleshi ba ta girgiza kanta. Sai kuma muryarta ™asa-™asa kamar zatai kuka ta ce,  Ni ba sai nayi wankan ba, dan ALLAH mizai hana na koma wani Wakin koda na kusa da kai ne, kaga zamanmu anan kai zan takura maka ai....
       Ni nace miki na takura? .
Shiru tayi dan yanda yay maganar miryarsa da Wan tsauri sai taji wani kalar shakkarsa.
    Dake nake fa! Kuma nasan kin jini .
      Yanzu kam kanta dake du™e ta girgiza masa, dan ta™i yarda ta Wago ta kalla koda sashen da yake ma. Ciki-ciki shima yaja tsuki da yazo masa a bazata, kafin a da™ile ya ce,  In kuma kina da kuWi sai kije ki kama wani ™ofa a buWe take . Daga haka ya mi™e ya bar mata wajen. A bakin gado ya zauna ya shiga gyara jikinsa zuciyarsa na zafi, haka kawai yaji haushin maganarta, wai miyasa bazata sassauta ma zuciyarta ba, miyasa bazata fahimcesa, abubuwa sun masa yawa matu™a, yana son raba koda wani yankin ne na damuwarsa da ita amma ta™i bashi fuska, bai gajiya ba yana cigaba da binta dan yasan shi mai laifi ne a gareta, amma koyaya bazata tausaya masa ta sassauta masa ba ne.
        Maanal da tunda ya maka mata ba™ar maganar in tana da kuWi taje ta kama Waki taji hawaye sun cika mata ido, sai kuma suka gangaro a hankali. Veil Winta tasa ta Wauke su, sai kuma ta ajiye wayar ta mi™e, bayin ta nufa. Ya Wan bita da kallon ™asan ido harta shige. Tana maida ™ofar ta rufe ya janye idanunsa yana sauke ajiyar zuciya...
      Kafin ta fito ya shirya abinsa tsaf cikin ™annan kaya. Dogon wando ruwan ™asa ya saka t-shirt mai v neck mara nauyi data kwanta a jikinsa matu™a ta fiddosa a ingarmansa. Turare ya saka sannan ya shiga Wan gyara sumarsa sama-sama da kwantaccen gashin kumatunsa. Ficewa yay a Wakin bayan yayi sallar azhar dan ya tabbatar bazata fito ba in har yana ciki tunda har yanzu tana a ciki a ma™ale, samun kanshi yay da girgiza kai kawai. Wai yau shine Maanal ke jin kunya, yarinyar da a gabansa ta fara dukkan abinda take Soye masan a yanzu. Yarinyar da yasha yima tsarki. Yarinyar da yasha wanke ma underwear. Yarinyar da yasha goyawa a bayansa. Oh-oh duniya-duniya, Maanal Winsa, Bestyn sa na jin kunyarsa. Koda yake shi hakan ya masa, yana son mace mai kunya, dan wannan no™e-no™en da take masa ™ara daraja take a idanunsa, irin wannan hallayar tatace tayi ™aranci a tattare da ΄ammatan yanzu shiyyasa ya tsani mafi yawancin su. Kaga yara ™anana tun basu tafasa ba suna neman ™onewa, masu Wan ™o™arin ne suke gama Secondary da wannan yanayin, ana shiga jami'a sai a fifirce su wayayyu. Humm mutane da shirme, rawar kai da rashin kamun kai ne wayewa wai. Wannan abu na ™ona masa zuciya. Ai a baka yarinya a Wanyarta bata san komai ba na rayu, koda ta sani Win wannan kunyar ta hanata iya bayyanawa a gabanka shine ka more alaji. Amma ka aureta kafin ka kai mata kiss ta mi™o maka baki, kafin ka kai hannu jikinta ta sallama maka jikin kaico. Ai yarinya ta dinga jin kamar zata nutse a waje idan kuna tare, koda ta san mi kake nufi ta nuna bata sani ba, duk iliminta duk wayewar zurfin karatunta a gabanka ta maida kanta bata san komai ba shine zaka dinga jinka a wani shau™i da ™asaitar cikakken namiji. Ka dinga kallonta tamkar wata baby doll a gabanka, ka koya mata karatunka idan akazo gaSar da zata goge sai akai matsayar da ita zatai maka bita. Amma an kawo maka yarinya tana nuna maka ita tasan komai idonta a buWe suke ai akwai matsala, idan kai wasa ma wata sai ta maka fyaWe, ko kuma kaita zargin kanka da ita kodai tama taSa yi ne

Please Login or Register in order to submit comment