Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dan haka suka sasanta Win itama Saheeban mamanta ta waSeta. Ita kuma ta bazama gidan bokaye da malamai neman sa'a...

_______&

Rayuwa a Dubai ta sati Waya kacal rayuwa ce mai tsayawa a zuciya da Sargon jiki tsakanin Maanal da AA. Hakama Nuwaira da RK ba'a barsu a baya ba. ara'in amarci akai sosai mai kuma ayatarwa. Sunyi wani fresh abinsu musamman Maanal data fara shiga wani yanayi na biyema fitinar AA. Shi kanshi har mamaki abin ya fara bashi. Tana shan wahalar amma tana nane da shi yanzu ba kamar da ba. Takai wani lokacin ma ita da kanta take takaloshi koda zatai masa rakin daga baya. Ranar dai suna hira shi da RK Maanal da Nuwaira kuwa sun fita kasuwa dan yau su AA Win sunce sun gaji sukam, sai AA ke Wan yima RK tambaya akan hakan. Murmushi RK yayi dan shikam tun a Nigeria ya fahimci Maanal nada shigar ciki. Amma rashin tabbas ya sashi yin shiru tunda mata nada abubuwan ban mamaki a tattare da su.
Cikin nuna rashin tabbas RK ya ce,  Ciki zai iya saka mace hakan, dan wani lokacin idan suna da aramin ciki sukan buacemu a kusa da su fiye da ko yaushe. Dan a farkon aure gaskiya mune zaka samu muna zalamarsu amma su ba sa jin daWin yanayin gaba Waya wahala tafi yawa. Shiyyasa sukafi son a tsaya iya romancing kawai. Wata macen zata iya maka haihuwa uku sannan ta fara sanin muhimmancin yanayin. Wata Waya, wata biyu wata ma har biyar. Idan kuma ba'a haihu da wuri ba zakaga an Wauki shekaru, bawai basa so bane gaba Waya, a'a badai kamar mu ba, doke zaka ga dai sai sunja shekarun nan sannan komai me daidaita musu. Sai dai idan suna shan wayoyin saka arfin sha'awa ne ko wannan kayan nasu na mata
Cikin gamsuwa AA yake jinjina kansa. A asan zuciyarsa kuwa wani irin farin ciki yake ji da fatan ALLAH ya tabbatar da hasashen RK Win na batun cikin ne bawai shan maganin Maanal keyi ba duk da dai bai taSa gani ba. RK da duk ke lure da shi ya ce,  To amma fa kaima sai ka Wan sassauta a irin wannan yanayin. Dan in har hasashenmu ya zama gaskiya cikin ne ALLAH zaka iya Saro shi. Ka aikata hakan kuma ba yafe maka zamuyi ba .
Harararsa AA yayi, sai kuma ya Wauke kai gefe da faWin,  Shiyyasa bazan taSa Kawu da kai ba dan kawun banza ne anan .
Dariya RK ya shiga yi. Dole AA Win ya tayashi da murmushi.

& Satinsu Waya suka dawo Nigeria, a kallo Waya kuma Oum ta tabbatar da hasashenta akan Maanal. Dan komai na jikinta ya ara canjawa a sati Wayan nan. Sai wani mahaukacin yau takeyi da haske. Sai murmushi ya kasa barin fuskar Oum, duk motsinta addu'a take na ALLAH ya tabbatar da hakan. Da yar ta iya danne zuciyarta bata gumtsawa Abah ba........
'





*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai ==O_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =-=O_*

*_Typing=_*








*_=؞AJIYA A DUHU....=؞_*




*_Bilyn Abdull ce ><_*


*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._

*_My TikTok account =G_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=G<_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama==<<_

*_BOOK 2_*
<'1 0 2


______________


....Washe garin da suka dawo wasu cikin an Kano suka iso Abuja. Dan za'a kai lefen Najma Zaria. Koda Maanal ta nuna zataje AA yace bai yarda ba. Dan tunda RK ya masa kanta farga yake wani kaffa-kaffa da al'amarin Maanal Win duk da ba tabbas. Koyaya yaga zatai wani aikin da zai jijjiga mata jiki yanzu zai amshe gara shi yayi. Tunma yana yi a su kaWai harya kasa daurewa bai iya kawaicin hakan ko a gaban Oum. Ita ko Oum babu ruwanta, irin wannan abubuwan kawaicema yaran nata take tayi kamar bata gani ba. Dan farin ciki hakan ke bata akan kulawar da suke bama matan nasu.
Kamar wasa rigima ta kacame akan zuwa Zaria. Dan AA ya dage kuma ya Sata rai a yanda Maanal Win bata taSa gani ba. Ita kuma ta rigime akan sai taje sai masifa take masa kamar dama jiranshi take yi. Kuma tana masifar tana kuka. Takaici ya sashi yinurin baro mata sashen gaba Waya. Amma sai ta biyoshi yana gab da fita ta rieshi wai wlhy bazai fita ba.
Tsayawa yay yana kallonta, fuskarsa babu alamar wasa ya ce,  Sakeni .
 Ani Win .
Ya faWa a fusace. Sai ma ya rasa mi kuma zai yi. Dan kallon ma abin yake a matsayin rainashi ta farayi ne ko mi bai san yazai fassara ba. A wani kuma gefe na zuciyarsa yana ara yarda lallai mata zuma ne ga zai ga harbi. Duk yanda kake da su idan suka kuma maka wani takaicin sai kaga kamar basu taSa ma saninka ba. Wannan yanayin dakan gitta lokaci zuwa lokaci shine iyaye kullum ke tisa mana kalmar hauri a kansa, sai anyi hauri da mata sai anyi hauri da mata. Idan ka fusata ka zafafa su kuma matan su kalleka a matsayin namiji ba Wan goyo ba. Jiba fa ar ficiciyar yarinyar nan daya raina da hannunsa ce yau take neman birkita masa lissafi gaba Waya. iri da muzu yace baza'ai abu ba tace sai tayi. Yayi yunurin bar mata gidan yaje ya Wan huce ta masa Waurin goro tana mazurai wai bazai fita ba kai kace itace Oum. Oh shi Wan Aliyu da Fateema yau yaga takansa.
Kallonta ya sake yi, yanda take hura hanci wlhy saika Wauka duka zata lakaWa masa. Anya a duniyar nan akwai wanda yakai mata arfin hali kuwa. Ka gansu abu ba abu ba amma fitinarsu da rikicinsu yafi na yain basasa girma. Nan kuma anjima fa idan ta huce sai ta rungumeshi ta masa kiss auna ruwa-ruwa. Nisa'u na rijalu kenan.....
 Ni ka daina kallona .
Maanal ta faWa tana fashewa da kuka. Ajiyar zuciya ya sauke, cikin daidaita nashi yanayin ya kama hannun nata ya jata suka koma cikin falon, zaunar da ita yay shima ya zauna. Idanunsa na binta da kallo mai tausasawa ya ce,  Na zauna yanzu mi kike so ayi? .
Sai da ta share hawayenta sannan tace,  Ni ka barni naje .
 Besty kima daina Satawa kanki rai da batun tafiyar nan dan bayinta za'ai dake ba. In da ace jirgi ne sai na barki, amma tafiyar mota daga nan Abuja har Zaria badani ba wlhy. Ban shirya asara ba gaskiya. ZaSi dai wani abun .
 Ni ba abinda nake so, Zaria kawai nake son zuwa. Da da nake tafiya a motar miya saman, sai yanzu zakace wani bazanje ba bayan kuma kowa zaije. A can Dubai wane irin yawo ne bamuyi a mota ba sai anan da yake kana jin mugunta..
Wai yana jin mugunta abin dariya. Dannewa yay cikin lallashi ya ce,  Ki gane mana Besty, titin Nigeri 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~a dana Dubai ai ba Waya bane b.....
Baima gama ba ta sake fashe masa da kuka tana faWin,  Ni ban yarda ba! Ni ban yarda ba. Kawai sai naje! Sai naje .
Shi kam yau AA yaga bala'i ai ganin idonsa. Wlhy ta birkice masa gaba Waya kamar ba Maanal Win ba. Sai kawai ya zuba mata ido ma yana kallon ta. To sai kuma sabon masifa, ita dan mi zaiyi banza da ita. Dan mi tana magana zai yi shiru. Ita bazata yarda ba, ita miye-miye.
Da yaga abin bana are bane sai ya fara tunanin hanyar da zai gudu. Can dabara ta faWo masa. Sai yay Wan gyaran murya yana miewa da faWin,  Bari na kawo miki ruwa ki sha sai muyi magana naga yanda za'ai tafiyar ta yiwu, in ma ni zan kaiki sai na kaiki da kaina .
Da farko rieshi tayi, sai kuma ta sake shi tana share hawaye ta ce,  Kuma mara sanyi nake so, ka haWo da fresh milk mai sanyi ka saka min inibi da dabino a ciki .
 An gama Aunty .
Ya faWa yana nufar hanyar kitchen. HaWa mata duk abinda tace tana so yayi, ya buWe back door ya gudu. A can compound ya samu su Naufal na ball da yaran mawafta, sai ya kirashi yace yabi ta back door ya Wauka abu nan akan work table ya kaima Auntynsu falo tana jira. Shi kuma ya shige mota yabar gidan. Gara yaje ko zagaye gari yayi idan ta huce ya dawo.

>#>#AA bawan ALLAH yau Nisa'u sun nuna maka hali kenan=? Maanal karfa kisa mu Aurama brozan su o'e Nuratu fa. Koda yake ki kiyayi ranar da suka Rijalu zasu murWa nasu kambun rigimar tommm=.

________&

A lokacin da AA ke fita anan Sangaren Mamy ta fito wanka ne ta samu wayarta na ringing. Koda ta duba taga number ce kawai babu suna ajiyewa tai tana jan aramin tsaki. Sai dai me kiran sai ya cigaba da shigowa babu aautawa harta ji haushi ta Waga a fusace. Tana fara masifa Sille ya wani kwashe da dariya daga can. Sai tai tsai tana saurarensa zuciyarta na bugawa dan ta gane sa. A ranta tace ubanwa kuma ya bama wanan Wan iskan number ta. A fili kam cikin arfin hali ta ce,  Malam waye kai? .
 Ai kin san waye ni Mrs Darma. Karki wani yi pretending. A tunaninki kin kashe waccan wayar kin tosheni ke nan. To ai abinda baki sani ba ni kamar kurege nake bana hanya Waya. Hanyoyine dani kashi-kashi harta inda bakiyi zaton zan fasa ba. Ina muka kwana ina muka tashi? Bake ba kuWina mike faruwa? .
Tsaki mai kauri Mamy taja. Cikin dakiya ta ce,  Kai bari kaji na fika iskanci wlhy, kai ubanwaye daka isa ka sani yin abinda banyi niyyar yi ba. Ani a baka kuWin, kuma ani a yarda a ganka Win yi duk abinda kaga zakayi .
Wata irin mahaukaciyar dariya Sille ya sanya daga can. Tare da faWin,  Oh haka kikace? Shike nan zanko baki mamaki. Amma bisa wasu dalilai zan baki dama ta mintuna talatin yanzun nan kacal. Koki fito yanzu ki sameni a bayan gidanku da kuWina 10m, ko kuma yanzu na nuna miki ni bana magana biyu, dan zaki ganni har cikin Wakin barcin ki, sai ki fara irga lokaci.....
ittt ya yake kiran. Ba aramin bugawa zuciyar Mamy tayi ba. Tai shiru kamar mai nazari tsahon sakanni sai kuma ta taSe baki da faWin,  an iskan banza, su masu gadin dake gate Win wawayene irinka da zasu barka ka shigo har nan . Hankali kwance ta shiga shafa manta. Kafin ta mie ta nufi closet Winta dan saka kaya. Harda su kallon agogo kuwa tana sake jan tsaki. Ta gama shirinta tsaff ta fito dan gidan wata tsohuwar aminiyarta take son zuwa. Da bala'in sauri tai baya zata fasa ihu jikinta na rawa saboda ganin mutum zaune a bakin gadonta.
Sille dake kallonta yay wata shegiyar dariya da faWin,  Haba relax mana Mrs Darma. Sai kace bake Win ba.
A rikice matua Mamy ta nufi ofa, ta danna mata key sannan ta dawo inda yake. Bakinta har rawa yake ta ce,  Ubanwa ya shigo da kai har nan? .
 A afafuna mana. Ai na faWa miki ni bana magana biyu kamar ubana nake.
 Waye uban naka? Kai wanene ma kai? Mi kake so a wajena? .
 Tofa irin wannan tambayoyi haka wacce zan amsa a ciki . Sai kuma ya zame hular rigarsa data rufe masa fuska yana cigaba da faWin,  Kalla fuskar baya buatar bayani .
KaWan ya rage Mamy kuwa ta zube asa tsabar razana. Junaid fa take gani, Junaid dai Junaid. Amma taya Junaid zai cigaba da zama a iya wannan shekarun har yanzu. Wannan fa bazai wuce talatin da tara ba haka. Dan zai girmi Fadeel gaskiya kamar da shekara biyu ma. Jiri ke neman Wibarta ga numfashinta sai wani fisga yake da yar. Shi dai Sille kallonta kawai yake. Sai da yaga kamar zata sume sannan ya mie zai kamata. Hannunsa ta bige tare da faWin,  Karka taSa ni . Hannayensa ya Waga sama tare da ja baya ya koma ya zauna inda ya tashi, itama ta daddafa ta kai zaune cikin sofa, ruwan dake a saman table ta Wauka tasha tana hakki ga idanunta sunyi jazur. Da yar ta iya sake furta,  Wanene kai? Miya kawoka waje na? .
Murmushi Sille yayi mai haWe da dariya. Sai kuma ya taSe baki da faWin,.....
'






*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai ==O_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =-=O_*

*_Typing=_*








*_=؞AJIYA A DUHU....=؞_*




*_Bilyn Abdull ce ><_*


*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._

*_My TikTok account =G_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=G<_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama==<<_

*_BOOK 2_*
<'1 0 3


______________


....... Zuwa yanzu ko baki san wanene ni ba kin san daga ina na fito. Kin kuma fahimci zan iya aikata komai idan baki min yanda nake so ba. Sunana Junaid ibn Junaid, kuma Wan Kamila .
Da wani irin razani Mamy ta kallesa yanzu ma har yawu na neman sareta ta ce,  Wace Kamilar? .
 Bayan ke akwai wata Kamila anan ne? Ki maida tunaninki baya, 39years da suka wuce, ranar lahadi arfe sha Waya da arba'in na daren litinin, cikin kangon jikin makarantar allon Malam Bello Wan Bichi dake bayan anguwarku. Budurwa ar kimanin shekaru goma sha bakwai, ana ruwan sama mai yawan gaske, ita kuma tana durushe tana naudar haihuwa data fara tun yammaci, fahimtar haihuwa zatai ya sata zuwa wannan kangon ta Suya, bata sha wata wahala ba ta haihu, tsabar taurin zuciya ta yanke cibin jinjirin da kanta sannan ta naWeshi a zani ta koma gefe ta huta batare da ko kallonsa tayi a matsayin sa na wanda ya fito a jikinta ba, kafin ta tashi ta sake Waukar jaririn ta fita a cikin dai wannan ruwan ta tafi can bayan layinsu a afa ko tsoro bata ji ta tona bola ta ajiye shi. Babu ko tausayi balle imani a tare da iya ta zuba tarin bolar nan a kansa ta rufe ta juya tabar wajen ranta ko gezau babu na nadama balle jin tausayi ta koma gidansu. A zatonta shike nan shike nan tayi AJIYA A DUHU na har abada, sai dai kuma shi ALLAH babu ruwansa, yayi alawarin saina more wannan duniyar, harna taka asa nazo inda take da afafuna a yau a yanzu..
Tunda Sille ya fara wannan bayanin jikin Mamy ke mazari. Zufa kam ba'a magana tai mata sharkaf. So take tai magana amma ta kasa, dan gaba Waya lissafinta ya birkice... Sille dake kallonta ya wani kwashe da dariyar eta yana miewa.  Bara na barki haka, dan na fahimci wawalwarki na buatar yin cikakken tunanin daya fi wannan bayanin nawa. KuWina kuma daga yanzu zuwa safiyar gobe ki tabbatar kin haWa min su. Idan ba haka ba zan sake dawowa na amsa da kaina, idan na dawo kuma zan fara ganawa da Alhaji Aliyu Darma ne kafin ke. Dan ya kamata shima fa ya tuna da abokinsa na yarinta Junaid, ya kuma san alaar Kamila da Fateema ta asali. Na barki lafiya mahaifiya ....
Iya kwatanta muku Mamy a cikin tashin hankalin da take ciki abu ne mai wahalar gaske, kawai dai kowa ya iyarsta a ransa, dan kuwa Sille ya tafi ya barta a wani irin mummunan yanayi ne mara kwatankwacin kintace. Binne sirri mai girma irin haka a kai kaWai batare da kowa ya taSa sani ba, sai bayan tsahon shekaru kwatsam wani yazo yace maka shine wannan sirrin naka, har ya labarta maka exactly abinda ya faru a shuWaWWen yanayin, bayan kayi imanin babu wani mahaluki daya ganka, tunda gashi har tsawon shekaru babu wani daya taSa kwatanta maka ya sani ko'a fuska, shi kuma wannan yaron jariri yake sabuwar haihuwa da baya magana baya gane komai ai ruWanin bashi da kwatankwaci. Yo ko gulma kayi da miji ko Wa ta fita ya kake shiga ruWanin mamaki balle irin wannan na Mamy, ai sai ka rasa ina zaka kama ina zaka rie ma gaba Waya. Ga zancen Sille ya tabbatar mana akwai alaa tsakanin Abah da Junaid ubansa, kenan dai akwai AJIYA A DUHU tsakanin amintakar Kamila da Oum ma tun asali tun fari. Babbar magana. Kumuje zuwa kudai, sannu a hankali komai zai warware kansa dai....

____&

Motar AA dake dawowa gida na shigowa gida Sille na ficewa. Da mamaki yake kallonsa, duk da ba fuskarsa ya gani da yau ba kamar a gidan Hajiya Turai. Amma gaba Waya zubin mutumin da wata tafiyar rangajin tantirai da take bata mai ba. Kasa hauri yay sai da ya tambayi maigadi wanene?.
Kai tsaye maigadi yace,  Ranka ya daWe mai gyaran ruwa ne. Pipe ne ya fashe a sashen Hajiya arama shine ya gyara.
Jimmm AA yay yana kallon Sille da yay nesa da gidan kaWan ta cikin mirror Win motar, a ransa yana jinjina kalmar mai gyaran ruwan warai da gaske. Dan zubin mutumin sam bai masa kama dana mai aikin arzii irin wannan ba. Amma sai bai takura ba yaja motar ya shige ciki. Tarkacen daya sayoma ar rigimarsa ya Wiba ya wuce sashensu. Samunta yay tana barci anan falon inda ya barta, ya sauke ajiyar zuciya yana girgiza kai. Kitchen ya wuce da kayan ya ajiye komai a inda ta dace, sannan ya dawo ya kwashe abubuwan data baza na ciye-ciyen da tayi suma yakai kitchen Win ya Wauraye na wankewa ya ajiye na ajiyewa. Koda ya dawo Waukarta yay gaba Waya ya haura sama da ita. Dan yasan wannan kuma barcin in sha ALLAHU ita da farkawa sai kusan sha biyun dare, koda yayi barci shima sai ya tashi saboda wanka kawai take yi da salla tazo ta kanannaWe jikinsa. Tana samun yanda take so zata sake komawa barci. To daga fa sallar asuba kuma bazata sake kwanciya ba sai wata yammar kamar wannan, idan kuma anyi sa'a ta daure yanayin magrib zata kwantan. Oum ma data fahimci yanayin nata ko nemanta batayi idan yamma tayi taji shiru. Wani lokacin kuma acan sashen take barcin sai sun gama hira da cin abincin dare yake Wakkota su dawo nan..

______&

Washe gari tunda wuri ya mata wayo suka bar gidan zuwa MAWAAD. Ta haka ne an kai lefe suka tafi lafiya bada saninta ba. Lokacin da suke dawowa gida bayan la'asar kuma sama-sama ta gaida Oum ma ta shige bedroom Winta ta kwanta sai barci.
Da daddare sunyi zaman cin abinci Babban Yaya ke tambayar Lilly fa? Dan tun jiya rabonsa da ganinta a gidan, kwana biyun nan kuma ya fahimci Nuwaira da Oum ke girkin dare banda Maanal Win. Oum ta ce masa tana barci a Wakinta tunda suka dawo aiki. Dan ko sashensu ma bataje ba. Mamaki ya kama Babban Yaya, yace,  Bata da lafiya ne? Barcin yamma haka .
Kafin Oum tai magana Yaya Fawzan da bakinsa baya iya shiru ya ce,  Anya Babban Yaya Lilly na lafiyar nan kuwa?. Barci dai barci dai maybe akwai malaria tare da ita .
RK dake danne dariyarsa da yar yay fuska da faWin,  Sai fa malaria Win. Saurayen ne na yanzu Wika-Wika, da sun ciji mutum kuma sai ciwo ba saui. ALLAH dai ya aremu da lafiya .
Harga ALLAH Oum bata gane shaiyancin RK ba. Kai shi kansa Yaya Fawzan bai hasko komai ba sai da yaga babban Yaya yayi wani miskilin murmushi kawai. AA ma da bai fahimta ba da farko ya ce,  Inaga ya kamata ai feshi a gidan nan gaskiya. Dan Wan zaman da mukai jiya a waje nima sai da naji kamar zanyi zazzaSin alamar nasha cizo .
A wani Wage RK ya Wan dubeshi ya ce,  Ai tunda baka kwanta ba da alama kai naka cizon na musulmin sauro ne. Wanda ya ciji ar gidan Oum dai kamar yafi iya cizo .
Yanzu kam sosai AA ya kallesa, hakama Yaya Fawzan. Ido RK ya kashema Fawzan. Yaya Fawzan ya kwashe da dariya dan ya gano kam yanzu. yace,  Ohhhhh na gane na gane, lallai wanan sauro kam ya iya cizo gallari . Sai suka sake kwashewa da dariya shi da RK. asa-asa suke zancen shiyyasa Oum bata jinsu. Shi kuma AA a tsakkiyarsu yake. Babban Yaya na kusa da Oum. AA da sai yanzu ya fahimci inda iskancin nasu ya dosa ya girgiza kai kawai. Bai sake magana ba saboda Oum da babban Yaya dake wajen, amma yayi alawarin sai ya rama su duka..

________&

Washe gari an Kano da suka rabu biyu wasu suka tsaya Zaria gobe idan ALLAH ya kaimu zasu taho da amarya Najma, wasu kuma suka wuto nan abuja dan anan za'a Waura auren Ameerah da Maimoon dan sauaama mutane. Zasuyi tafiyar yamma ne saboda bikin da zasuyi suma can Zariya, anan kuma Abuja gobe za'ai kamu in sha ALLAHU anan gidan Darma. Asabar a Waura aure ai dinner, lahadi walima da safe, da yamma ai buWar kai shike nan amare su shige daga ciki.
an Kano na gama hutawa aka kai lefen Ameerah. Lefen ya ayatar da kowa dan su Maanal sunyi oarin saka abubuwa na girma. Sosai kuma Hajiya Shuwa da ahalinta da suka iso da an Katsina suma da sukace komai ya wuce suka dai-daita da Hajiya Shuwan tun kai kuWi da su Baba Sardauna sukai. Tukuyci mai tsoka su Maanal suka samo. Babu dai dangin Mamy ko Waya a an kai lefe hakama Nibras ko an Kano bata zo ta gaidar ba. Suna dawowa daga kai lefen Ameerah aka kuma biyosu da lefen Maimoon. Hummm shima dai su Hajiya Shuwa sun rigirgiza kayan arzii sai dai ace sambarka kam. Sai kuma abi ma'auratan da addu'ar zaman lafiya da zuri'a masu albarka.
A Sangaren Mamy yae kawai take da dauriyar dole har ta fito ta gaishe da an Kano su Mah-mah, dan su Umma sune a Zaria zasu taho da amarya Najma gobe idan ALLAH ya kaimu........
'




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai ==O_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =-=O_*

*_Typing=_*








*_=؞AJIYA A DUHU....=؞_*




*_Bilyn Abdull ce ><_*


*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._

*_My TikTok account =G_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=G<_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama==<<_

*_BOOK 2_*
<'1 0 4


______________


.....A yanzu gaba Waya hankalin Mamy ba'a kan auren nan yake ba. Dan Sille ya gama rikita mata al'amari gaba Waya. Amma dai tana ta oarin danne yanayin ta dan bata fatan kowa ya san halin da take ciki a wannan gaSar. Abinda ya bama Abah mamaki yanda ta sake ba kamar bikin Maanal da AA

Please Login or Register in order to submit comment