Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

cikin bakinta ta ciza kaWan .
 Ouch! Besty wace mugunta ce haka? .
ar dariya tayi kaWan.  Sorry, ALLAH kawai jinai ina sha'awar in cijeka. In gani wajen yayi jini . in bata ta gani yayi sai ma ya Soyeshi yana Sata fuska. Ita kuma ta hau dariyar eta tana oarin kamawa da tsiya. A haka suka rikice da ar kokawa, ta dage sai ta gani shi kuma yai. Ta koma saman jikinsa. Sai kawai ya shiga yimata cakulkule tana dariya sosai shima yanayi. Sai da suka gajiyar da kansu kowa idonsa ya ware daga barcin sannan ya Wauketa suka wuce bayi suna dariyar asa-asa. Sun Wan jima kafin suka fito, dan a bayin ma ba'ai wankan kai tsaye ba. Da taimakon juna suka shirya. Sunyi yau kamar ka sacesu ka gudu. Ga wani sirrikan amshi mai ratsa zukata. Shi ya fara fita ita kuma ta gyara Wakin sannan tabi bayansa....
Ta sami su Umma a falo suna breakfast harda Ammienta da su Hajiya Basariyya, sai AA zaune a dining yana waya RK a kusa da shi yana shan abu a kofi shima. Oum na daga tsaye. Zuwa Maanal tai ta fara gaishe da su Umma sannan ta je ta rungume Oum. Cike da shagwaSa tace,  Oum yunwa cikina kamar anmin sata .
Cike da kulawa Oum ta shafa kanta tana murmushi, yayinda RK ke mata dariya. AA kam kallonta yake kawai yana wayarsa. Oum da kanta ta haWa mata abinci, ta zauna tana ci AA ya kammala wayar yana kallonta yanda take cin abincin da sauri-sauri, sai kuma ya Wauke kansa ya maida ga Oum.  Oum su shirya gashi nan zuwa. Gashi babu kash a jikina na kuWi dole zan fita na samo .
RK yace masa nawa kake so? FaWa masa yayi. Shi kuma ya jefa masa key yana faWin,  Za'a samu a motata ka duba .
 Yauwa thanks you Uncle .
 Munafuki, ka dai nema Uncle Winka bani ba .
Murmushi AA yay yana tashi ya fice. Maanal da Oum kuma na musu dariya.........
'



*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai ==O_*

*+234 805 568 7449*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =-=O_*

*_Typing=_*








*_=؞AJIYA A DUHU....=؞_*




*_Bilyn Abdull ce ><_*


*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._

*_My TikTok account =G_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=G<_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama==<<_

*_BOOK 2_*
<'1 1 8


______________

......Koda AA ya Wiba kuWin a motar RK sashen Mamy ya nufa. Ya samu duk sun kammala shiri jira kawai suke. Ya gaishesu da girmamawa, tare da godiyar oarin su sannan ya basu hauri na jinkirin daya sakasu. Yace ga wanda zai kaisu nan zuwa. Aunty ya bama kuWin yace ta basu. Aiko sunata godiya da sanya albarka. Tare da addu'ar zaman lafiya su da iyalansu. AA da addu'ar tasu tai masa daWi ya amsa da Amin yana miewa da tambayar ina Mamy. Dan bata a falon. Shine aunty Babba tace masa tana Wakinta. an jim yay na mamaki, sai kuma baice komai ba ya haura saman. A falo ya samu Maman su Saheeba da Nuratu suna magana. Suna ganin shi sukai shiru. Shima kallo Waya yay musu ya wuce abinsa ko gaida Nana baiyi ba. Cike da takaici ta bishi da kallo, dan ta fahimci Wan iskan yaron nan fa ya daina gaisheta yanzu. Nuratu kam tamkar mayya haka take kallonsa zuru, wani irin sonshi na ratsa mata zuciya da Sargon jiki, jitake kamar taje ta rungumeshi wlhy....
Knocking ofar Wakin Mamyn ya Wanyi, ta zabura daga tagumin data zuba abin duniya ya isheta. Musamman maganar Sille dake tsaye a ranta. Tana son tai bashi kuWin tana jin tsoron yazo ya mata tonon silili gida cike da mutane. Ko bai ce komai ba wani ya ganshi ya shigo mata ai sai ma ai mata wani zargin daban, balle gashi da suffar tantirai. Jin an wanwasa ofar sai da gabanta ya faWi, sai ta dinga tunanin ko Sille Winne ma. Yana ara kwanwasawa ta dirgo a gadon jikinta har rawa yake ta buWe kofar. Sai sukai ido biyu da Ajwaad. Wata irin ajiyar zuciya mai nauyi data bashi mamaki ta sauke. Sai kuma ta juya ta koma ciki. Bin bayanta yay ajiyar zuciyar tata na tsaya masa a rai. Koda ya zauna a cikin sofa sai da ya sake kallonta. Sai ramarta ta fito masa sosai yau a idanun. Gaisheta yay cike da kulawa, ta amsa masa sama-sama. Ya ce,  Mamy baki da lafiya ne wai? .
Shiru tai masa, kusan minti Waya sannan tace,  alau nake miya kawoka? .
Shiru ya Wanyi jimm. Sai kuma ya girgiza kai da faWin,  Babu komai, kawai nazo gaisheki ne na kumayi sallama da bai da sukace zasu wuce .....

&&
A nan sashen Oum kam bayan ficewar AA a bisa tsautsayi Nuwaira ta Wakko naman kai da taima RK farfesu dan yana sonshi, kawai tana gamawa sai ta Wakko tukunyar gaba Waya ta fito da ita ta ajiye a dining Win tana faWin,  Yauwa to Yaya naman kanka yayi . Maanal ta tsaya cak da cin abinci, Ammie dake daga falo ma tana jin furucin Nuwaira sai da ta Wan juyo ta kallesu, dan tabbas tasan in dai hasashensu gaskiya ne, kuma irin Waukar cikinta Maanal tayi to akwai matsala dan bata shiri da naman kai da soyayyan wai. Aiko tunanin nata bai kai arshe ba Nuwaira na buWe tukunyar amshin naman ya wani bigi kan Maanal dan anyi rashin sa'a ta inda take iskar ke kaWawa, ai da wani kalar sauri ta mie tana mai sakin spoon Win hannunta jikinta har rawa yake nason barin wajen. Duk kallonta sukai, Oum tai oarin riota tana faWin,  Subahannallahi Baby lafiya? Kuwa .
Kai Maanal ke girgiza mata, idanunta sun wani kaWe sunyi jazur lokaci guda. Tana buWe baki zatai magana kawai sai amai.
 Ya ARRAHIM .
Oum ta faWa tana riota dan neman zubewa take asa. Duk mikewa su Mah-mah sukai suma suna nufo dining Win, Ammie kam ta fuske kamar bata san mike faruwa ba. Sai dai zuciyar nakan Maanal, dan tasan yau kam zata Wan Wana kuWarta, dan in ba sa'a akaci ba sai tai kwanaki tana jin yanyamin abinci. Dan zatai ta tuna wannan amshin naman ne. A farkon ciki da wahala ka gane mata dan bata wani laulayi ko ciwo da sauransu, sai yawan barci da shagwaSa da neman rigima da buatar miji a kusa da ita matua, kamar dai yanayin Maanal. Amai ko wani zubar da yawu duk batayi. Sai dai duk randa taji amshin naman kai ko soyayyan wai babu zaman lafiya. Sai tai kwanaki tana fama. Sai ciki ya shiga irin wata bakwai Win nan take fara WanWana kuWarta. Bazata sake lafiya ba sai kuma ALLAH ya rabasu.
Yanda Maanal ke amai kamar zata zubo da kayan cikinta waje sai da tabama kowa tausayi, ga kuka tanayi da faWin,  Wayyo Oum zan mutu sai wani ya sake yunurowa sai ta rirrie Oum Win. Gaba Waya hankalin Oum ya tashi jitake kamar tai mata kuka. Shi kansa RK duk ya daburce kamar ba likita ba. amshin naman dake shiga mata hanci yana hawar mata kai yasa aman yai tsayawa, su kuma kowa bai fahimci amshin naman ne bata so ba. Kamar ya tsaya Oum ta kamata ta miar sai ya ara bugarta, ai da sauri ta koma ta sake duewa. Sai lokacin ne Ammie dake daga falo har yanzu bata taso ba tace ma Aunty Sharifah matar Uncle Modibbo.  Wannan naman ne ke sata aman, idan ta daina jin amshin zata bari .
Aiko cikin haushi Gwaggo Khadijah da taji Ammien ta fara mata faWa. Murmushi kawai Ammie tai ta ce,  Ayi hauri Gwaggo .
 yace fa haka, dan rashin tausayi yarinya na wahala kin san miye matsalar sai kiyi shiru saboda ALLAH Asiya. Sai kace wata ar fari. Auta ce fa. Kawaicinki yayi yawa ALLAH sai kace wata bafulatana .
Ammie dai murmushi kawai tai bata sake cewa komai ba. Ana kuwa Wauke naman Maanal ta daina jin kanshi ta daina yunurin aman. Sai dai tayi laushi gaba Waya ta zube a jikin Oum tana sauke wahallen numfashi ga hawaye suni su tsaya. Dai-dai nan AA ya shigo, dangin Mamy biye da shi zasuma Oum sallama. Ganinsu sun tattaru waje Waya yace,  Lafiya? .
Meeno datai kwale-kwale kamar zatai kuka tace,  Yaya Auntyna ce keta amai .
Yasan Maanal take cema auntynta. Gabansa ya faWi ya bi ta gefe ya shigo inda Oum take rie da ita tana hawaye da rie ciki. Gaba Waya idanun AA ya rufe, ita Win kawai yake gani cike da tashin hankalin halin daya ganta a ciki. Gabansu yazo ya tsugunna ita da Oum Win, fuskarsa na bayyana matsananciyar damuwa. Inte na gyara wajen da Maanal Win ta Sata. amshinsa kawai taji, sai ta Wago daga jikin Oum dake shafa mata baya kamar yanda RK yace a mata ta kallesa. Sai ta sake fashewa da kuka ta ce,  Besty cikina.
Gaba Waya shima idonsa ya kaWe, ya rio mata hannu sai kawai ta shige jikinsa ta anamesa tana sakin sabon kuka. Ina shi wlhy yama manta da wani batun iyaye a wajen, ya anameta idanunsa na sake juyewa. Yanda take kukan cikinta-cikinta yasa RK faWin,  Ajwaad Wauketa muje ciki ina zuwa . Ya fita da sauri. AA Win kuma ya mie ya Wagata cak. Sama ya nufa da ita bedroom Win Oum. Kukan da take na kekketa masa zuciya. Ammie ta girgiza kai kawai a zuciyarta tana ayyana (Indai haka za'ai renon cikin kowama zaiji jiki a gidan naku kenan).
Hajiya Basariyya ta kalla Maman Yaseerah, Maman Yaseerah ta kalleta, gulma fal cikinsu da hassada. asa-asa Maman Yaseerah tace,  Tab Win, wannan fa daga gani ciki ne . Sosai gaban Hajiya Basariyya ya faWi, har taji ta gagara iya cema Maman Yaseerah komai.
Bayi ya wuce da ita, da taimakon Oum suka Wauraye mata fuska da baki dan bata Sata jikinta ba. Kafin ya sake Wakkota suka dawo Wakin ya sata a gado, yanda tai yarda tabar jikinsa dole ya zauna a gadon shima tana a jikin nashi. A haka RK ya shigo, allura ya haWa ya bama AA yay mata. Sai kuma ya haWa wani Wan madaidaicin drip da wasu alluran. Da yake ba tsoron allura take ba lafiya lau akayi, shima ruwan AA Win ya saka mata a hannu bayan ya Wiba jinin da RK Win ya buata duk tana lafe a jikin nasa. A hankali ciwon cikin ya fara raguwa sai kuma jikinta ya fara saki sai barci. AA dai na faman rion hannunta dan karta tunSuke ruwan. RK kuma ya mie yana faWin zaije asibiti ya dawo dan a gwado jinin.
ALLAH sarki ana gayoma su Abah suka taso suka fito, a karo na farko na tarihi yau Baba Sardauna da Abbu, da Baba har bedroom Win Oum sun shigo a dalilin Maanal. Sai yanzu ne AA yaji Wan nauyi dan gaba Waya Maanal Win a jikinsa take kwance. Oho su Baba Sardauna babu ruwansu, cike da kulawa da nuna damuwa suke mata addu'a. Mamy ma dai dole ta fito jin gasu Baba Sardauna can a sashen Oum Win. Tsoron kar Abah yay mata wata ullatar dole ta fito tazo dubantan itama. Kamar an saita sai ga RK ya dawo abinka da masu abu yana zuwa asibitin abinda ya dace yayi. Yanda yake wani makirin murmushi yasa Uncle Mahmud yin magana. Sai kawai RK ya mia masa takardar hannunsa yana kashema AA dake kallonsa shima ido Waya.
 Woww!! Alhamdullahi! Alhamdullahi! ALLAH to ya bada lafiya ya kuma inganta mana. Uncle Mahmud ya faWa bakinsa na washewa da fara'a, kowa yasan son haihuwa a jinin Darma Family take. Ya miama Baba Sardauna dake kusa da shi result Win yana faWin,  Baba aruwa ce muka samu ai, ALLAH ya bata lafiyar raino ya kuma raba kafiya .........
'






*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai ==O_*

*+234 805 568 7449*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =-=O_*

*_Typing=_*








*_=؞AJIYA A DUHU....=؞_*




*_Bilyn Abdull ce ><_*


*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._

*_My TikTok account =G_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=G<_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30




_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama==<<_

*_BOOK 2_*
<'1 1 9


______________


.......Lokaci Waya bakin kowa ya washe a Wakin, duk da Oum tana hasashen hakan daman a hankali takai due tai sujidar shukur, hakama Abah daya kasa hauri. AA kam asa yay da kansa idanunsa cike da walla. Ya zuba ma Maanal ido yana jin wani abu mai nauyi na mamaye masa zuciya da jinin jiki. Shima sujidar shukur Win ya kamata yayi, sai dai tana jikinsa dole ne yay hauri. Su Umma ma sai ambaton Alhamdullah suke cike da farin ciki. Yayinda wani irin jiri ke Wibar Mamy sai da ta lafe a jikin bango...
Hajiya Basariyya kam jitai gaba Waya duniyar ta mata nauyi, karo na farko tayi dana sanin zuwanta Abuja. Dan da tasan wannan mummunan labarin zataji a kunnenta a safiyar yau da tun jiya ta kama hanyar Kaduna. Takaicin data umsa na kwana biyun nan ma sun wadatar. Yanda kowa ke nuna farin ciki kam ya matuar tsaya mata a irji, tana ara jinjina al'amarin Ammie.
Uncle Hussain yace,  Lallai da ace yaran nan basu auri juna ba rabo zai kashe mutane da yawa a wannan gaSar. ALLAH yay maka albarka Rafeeq. ALLAH mun gode maka .
A take kowa ya shiga jinjina kai, dan tabbas wannan zance na Uncle Hussain haka yake. Ashe rabo ne mai zafi a tare da yaran wannan karon shiyyasa ma AA Win ya kusan aunawa barzahu. Ga shi nan adadin kwanakin cikin dai-dai da kwanakin tarewarsu ba ragi babu ari a rubuce. ALLAH sarki Oum AA Win da Maanal Win ta haWa duka ta rungume. AA ya sa hannu ya sharema Oum hawaye yana mai girgiza mata kai....
Yiiiifffff!! arar faWuwar Mamy ta saka kowa juyawa inda take a firgice. RK da tun Wazun yana sane da halin da Mamyn ke ciki ya saki wani Soyayyan murmushi. Sai kuma ya zabura kanta yana faWin,  Subahanalillahi Aunty Kamila . Oum ma miewa tai da sauri tai inda Mamyn take. Ai kowa mamakin duniya ya isheshi da wannan faWuwa. Sai dai babu wanda yace komai su RK Win suka kamata aka Wora a saman gadon Oum. Cikin sauri RK ya fara dubata. Sai kuma ya Wauki wata allura a kit Winsa ya haWa da sauri-sauri yay mata yana faWin,  Jininta ne ya hau sama sosai. A saka towel a ruwan sanyi ku bani da sauri jikinta ma akwai zafi mai tsanani .
Cikin sauri kuwa aka kawo towel Win, Oum ta rufa mata a jiki na kusan minti biyar, RK yace a sake bashi arami, aka janye wannan da har yay wani zafi. Wanda aka kawo Win aka saka mata a goshi sai gashi tana sakin ajiyar zuciya a jajjere. Baba Sardauna da abin ya girmesu sukace dama bata da lafiya ne. ALLAH sarki Wan uwa dai Wan uwa ne. Aunty Babba domin kare ar uwarta tai saurin bama Baba Sardauna amsa da Mamyn bata da lafiya, dama da yar ta iya fitowa tace mata gana ganin jiri.
Ba dai dan kowa yaji ya gamsu ba akai shiru, duk da ramar da Mamyn tai a bayyane take, dan saima yanzu da take a kwance kowa ya ara tabbatar da hakan. Nan dai aka shiga jajanta al'amarin ana mata addu'ar samun lafiya mai Worewa. AA dai yayi shiru kawai yana kallon Mamyn, zuciyarsa cike da nauyin abu biyu, farin cikin samun aruwa dana halin da Mamyn ke ciki. Dan Wazun da masifa ta koroshi daga sashen nata bayan ta gama zazzaga masa masifar da bai san laifin da yayi ba...
An sake musu addu'ar samun lafiya ita da Maanal Win kowa ya fice. A mamakin kowa kuma Abah bai ko taSa Mamyn ba. Yadai jajanta kamar kowa. Da zasu fita kuma ya busu suka fice. Sai Oum, RK, AA aka bari a Wakin, dan RK yace Mamy Win na bauatar iska....

_________&

A Kaduna kam yaran Hajiya Yaya basu san mike faruwa ba sai da asuba koma muce gari ya waye. Sun saba ita ke tashinsu sallar asuba. Amma yau sai sune suka tashi da kansu. Hankalin Amrah yai kwanciya, tana idar da salla ta ce,  Aunty ko lafiya yau Mamma bata tada mu salla ba.
Nusaiba dake kusa da ita ta ce,  Yanzu nake son yin magana Amrah, amma jeki leata ko itama makarar tayi jiki da jini. Balle Kinga kwana biyun nan ba wani isasshen barci take ba .
Kai Amrah ta jinina tana miewa, mintuna kaWan sai gata da gudu har maganarta bata fita sai nuna hanyar waje take. A zabure duk sauran an uwan nata suka mie suka bita. Wani irin shock da tashin hankali suma suka shiga da ganin Hajiya Yaya a Waure. Ga Wakin yay kaca-kaca alamar ansha bincike a cikinsa. Atare kuwa sukai kanta suna kiranta kowa na fashewa da kuka. Sai dai koda suka cire abinda ya Waure bakinta ma bata numfashi, kuka suke na tashin hankali. Siyama dake babba a cikinsu ce tai hankalin kiran layin Daddy. Yana Wagawa ta sanya masa kuka da faWin,  Daddy wlhy Sarayi sun shigo mana gida jiya da dare. Sun Waure Mamma gashi nan ma bata numfashi .
Matuar bugawa irjin Daddy yayi, dama yau yake shirin su koma gida Ammie dai sai gobe idan ALLAH ya kaimu dama sukai da ita. Cikin ruWewa Daddy yace,  Ina Yazeed, ku kirashi, nima in sha ALLAHU gani nan tahowa .
 Daddy kasan ko mun kira Yaya ba zuwa zai yi ba. Daddy mun shiga uku idan Mamma ta rasu ya zamuyi . Kuka ya sareta. Tausayin yaransa ne sosai ya ratsa shi. Cikin kwantar da murya ya ce,  Siyama bazata rasu ba in sha ALLAHU. Ku kwantar da hankalinku bara na turo muku Doctor. In sha ALLAHU nan da awa biyu nima zan iso, idan kuma mun samu train shike nan ma, kumata addu'a kudai, kinga kace babba sai kin nutsu suma sauran zasu nutsu okay .
Kai ta jinjina kamar tana a gaban Daddyn ta share hawaye. Gaba Waya Daddy ma shi ya rasa ina zai kama. Sai kawai yay kiran layin Ammie. Amma ba'a Waga ba. Doctor Winsu ya kira ya sanar masa yaje gidansa Please da gaggawa ana buatarsa. Yana yankewa ya kira dpo Win dake station Win kusa da anguwarsu. Da ga haka ya sake gwada kiran Ammie amma ba'a daga ba. Dole ya ajiye wayar ya tada su Waleed da suka koma barci yace su shirya. A gurguje duk sukai shiri, cikin sa'a ya kira train station ya samu ticket. Gidan su AA suka nufo yana cigaba da gwada kiran Ammie. Amma har suka iso bata Waga ba...
Ammie wayarta na'a silent ne, anata kuma wannan kai-kawo na Maanal sai ga na Mamy, shiyyasa sam bama tasan Daddy na kiranta ba. Sai yanzu da kowa ke fita ta Wauka wayar dan kiran su Shahidah taci karo da miss calls din Daddy da yawa. Sai da gabanta ya faWi, tai oarin kiransa back. Aiko kasancewar ita Win shima yake son kira dama ko ringing batayi ba ya Waga. Cikin tashin hankali Ammie ta ce,  Daddyn Hameed lafiya dai kuwa. Tarin miss call Winka sun tada min hankali .
Sai da ya sauke ajiyar zuciya sannan ya sanar mata ai gashi ma a gidan Darma Win. Yana tare da Babban Yaya yanzu haka. Dan cikin sa'a motar Daddy na shigowa Babban Yaya na fitowa daga sashensa shar da shi. Sashen Oum yake shirin wucewa ya hango Waleed na fitowa a mota shine ya nufosu. Koda Ammie ta fito ta samu har su Abah ma sun fito dan Daddy yace bazai shiga ba. Train Winsu na gab da wucewa.
Koda Daddy ya gaya mata ta shiryo su wuce hankalinta sake tashi yayi. Abah ne yace ta kwantar da hankalinta ga abinda ke faruwa ne. Aifa Ammie da saurinta ta juya ciki tana sanar masa Hajiya Basariyya na nan tare da su ai. Daddy yace ya korata. Shi kuma ya fara oarin saya mata ticket Win da farko ya manta ne ma gaba Waya tana nan itama. Babu abinda Ammie ta Wauka sai wayarta da handbag, acewarta Amaal ta taho mata da sauran kayan. Kowa nata jajanta al'amarin. AA nason tashi babu dama, haka ya haura yabi Ammie da addu'a, amma yasa a ransa in sha ALLAHU ko yau bai bi bayansu Kaduna ba zuwa gobe zaije.
Sai da su Ammie suka wuce sassan su Oum suka dawo ciki ana ara jajantawa. Sai lokacin kuma Babban Yaya kejin Lilly da Mamy babu lafiya. Sai ga Yaya Fawzan shima kamar an saita. Farin ciki matua suka nuna da jin labarin cikin jikin Lilly, suka jajanta na Mamy dake kwance tana jin kowa amma tai lambo. Shi dai RK yasan ba barci take ba, amma yay shiru kawai....
Cike da tsokana Yaya Fawzan dake kallon AA bayan ya gama duba result Win gwajin Maanal da RK ya bashi dan neman magana. Kasancewar yana zaune ne a bed side drawer kusa da AA asa-asa ya ce,  Uhm-uhm wato yaron nan kai bala'i ne, afa ranar daka tafka tsiyarka a ranar komai ya kankama...
Baki buWe AA ya kalla Yaya Fawzan, sai kuma ya kalli inda Babban Yaya ke tsaye jikin mirror yana danna waya. Ganin hankalinsa ba'a kansu yake ba ya dawo da kallonsa kan Yaya Fawzan dake dariya shi da RK. Caraf RK yace,  Kai ko babban sauro ne fa, kaima kasan sau Waya yake shan jini a kwanta. Bugun an ball ake gaya maka Son .
Ai dariya suka sake kwashewa da shi, har Babban Yaya na Wagowa ya kallesu. Ya ce,  Kuna lafiya kuwa? .
AA daya watsa musu harara ya ce,  Inafa sukaga lafiya Yaya. Ai sai kun haWa da addu'a .
 Tare dakai za'a haWa ai mana addu'ar ai. Ka gama tafka tsiya a Waki ka fito kana mana wani sanyi-sanyi kai na ALLAH .
RK ne mai maganar yana hararar AA. Kai AA ya girgiza kawai. Babban Yaya yayi murmushi da faWin,  Ku biyun nan dai kun saka min Auta a gaba. Bayan kuma da naku tambarin a goshi.
Yaya Fawzan ya ce,  To ai mu Yaya bamuyi musu ba. Shi ko fa, yayta wani ciccin magani yana dakewa. Kai yau ba gashi fuskarka murmushi yai barinta ba alamar godiyar UBANGIJI  .
Da gudu Babban Yaya ya waro idanunsa akan Yaya Fawzan.  Oh iya shegen naku ya bar kan Auta ya dawo kaina kuma kenan? . Yay maganar yana wurgoma Fawzan gwangwanin turare. Mi RK da Fawzan zasuyi in ba dariya ba. Shi kansa AA asa yay da kai yana murmushi, dariyar kuwa ya danneta da yar. Dan harga ALLAH shima fa tunda Babban Yaya ya shigo gulmarsa yake a zuciya. Fuskarsa a

Please Login or Register in order to submit comment