Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

matseta bane kasancewarsu masu santsi sun kwanta mata a jiki luf. Tana zama ya mie, batare daya sake kallonta ba ya wuce bayi dan baya so taga halin da yake a ciki. Yafi mintuna goma a bayin sannan ya fito, Maanal bata yarda ta kallesa ba sam, duk da bata kawo a ranta ma wanka zai yi ba. Shima yaji daWin in kallon nasa da batai ba, jallabiya ya Wauka ya koma ta bayanta ya saka ya zame bathrobe Win. Sai da ya Wauka maganinsa ya sha yana addu'a a ransa ALLAH ya taimakesa ya samu natsuwa sannan ya juya a karo na farko ya mata magana...
Kallonsa ta Wanyi itama, dan yanda taji muryarsa kamar mai mura sai da zuciyarta ta tsarga.
 Baka da lafiya ne? .
 Mi kika gani? .
Kanta ta girgiza masa kawai, sai kuma ta sauke ajiyar zuciya da faWin,  Ba komai .
Shima numfashin ya Wan furzar, cikin son kauda yanayin yace tazo suyi sahur barci yake ji, gashi fitar wuri zasu yau. Komai bata sake cemasa ba tazo ta zauna. Daga ita har shi basu wani ci abin kirki ba, dan kowa da abinda ya damesa. Shine ya fara tashi yaje bayi ya sake yin brush yayo alwala. A mamakinta maimakon kwanciyar da yace zai yi sai taga yayi salla raka'a biyu ya Wauka Alkur'aninta ya fara karatu, gashi sai wani sauke ajiyar zuciya yake a jajjare. Itama dai gyara wajen tayi taje tai brush Win tayo alwalan....

Kamar yanda ya faWa da wuri suka fita yau, sai dai fa sam baya a cikin walwala. Companyn jiya suka koma, shi baima shiga ba, a mota suka barshi yace mata zaije wani waje ne. Kai kawai ta jinjina masa da masa addu'a dan ta fahimci yau an miskilan ne a ka. Alhamdullah yau ma sun samu ilimi sosai dan komai an musu ne a bayyane practical. A rai Maanal na jinjina mutanen nan da halayyarsu, sam babu mugunta a tare dasu. Baar fata ne zai iya abu ya koya maka cikin saui harda wasu sirrika nashi tab Win. Duk da ta fahimci AA nada babbar alaa da companyn ne amma ta jinjinama halaccinsu. Dan ta fahimci hakkane a lokacin da idannunta ya sauka a hotunan dake manne a wani office da suka shiga na mutane goma harda hoton AA. Al'amarin nata mata kai-kawo a rai amma ta rasa yanda zata tambaya. Yau sunfi jiya daWewa anan, suna fitowa kuma masauki aka maida su. Ita kaWai Mr Li ya Wakko, koda ta tambayesa AA sai ya sanar mata suna meeting ne. Bata tambayesa meeting Win mi ba kawai tai shiru. Har Wakinsu yay mata rakkiya da kayayyakin da bata san na miye ba. Tana shiga ta sauke ajiyar zuciya tare da cire kaya tayo wanka ta fito tai sallar azhar da taga lokacinta yayi. Sosai take jin kewar su Ammie, dan haka ta jawo wayarta data koma bata da amfani, dan in tace ma tayi magana dasu ta net bata da data. Haura tai ta kwanta kawai, sai ko barci mai nauyi yayi awan gaba da ita. Bata farka ba sai la'asar, tana mamakin yanda lokaci ke gudu anan, abu kamar ba azumi akeba. ALLAH musulman asar nan suna cin Sagas. Tayi Asr ta zauna taita karatun Alkur'ani. Wajen shida saura akai knocking ofa, tashi tai da tunanin ko AA ne. Amma koda ta buWe sai taga Mr Li. Gaisheta yay tare da sanar mata ta shirya zasu fita. an jimm tai, sai kuma ta tambayesa AA ya sani. Amsa ya bata da ai shine ma yace azo a Waukesu su duka. Ajiyar zuciya ta sauke, ta koma ciki ta hau kimtsawa. Abaya ta saka mai laushi da yau fara tas, ta Wan gyara fiskarta ta Wauka handbag ta fito. Tana isowa motarsu Yaqub na wucewa, Mr Li ya buWe mata itama ta shiga yaja suka fice a hotel Win. Tafiyar ba wata mai nisa bace sosai suka iso wani waje mai yau. Ko ina tarwai da haske tamkar rana. Tana fitowa a mota idannunta suka sauka akan AA dake tsaye hannunsa Waya a aljihu Wayan rie da waya yana latsawa, shigarsa ce dai ta safe sai dai yanzu akwai coat a sama, har yanzu fuskarsa babu walwala. Koda ya Wago idanunsa yana kallonta sai taji wani iri dan idanunsa har yanzu basu washe ba. Takowa yay cike da asaitarsa da nutsuwa zuwa gabanta, dan ta tsaya cak ne tana kallonsa. Dab da ita yaja ya tsaya, kallonta kuma yake urr..
Nata idanun ta risinar tare da faWin,  Ina yini .
Maimakon amsawa a asan maoshi yace mata,  How are you? .
 Alhamdullah ..
Ta faWa itama a taaice. Bai sake cewa komai ba yay gaba, binsa a baya tayi, sai kuma ya dai-daita tafiyarsu suka shiga a jere. Wani keSantaccen waje suka shiga, an gyara wajen sosai anyi shimfiWu an jera abinci da alama na buWa bakinsu ne. Kallonta yay a karo na biyu sai kuma ya matso dab da ita ya kama haSarta yana kallon yayawar fuskarta, asa tayi da nata idanun. Ajiyar zuciya ya Wan sauke, cike da kulawa ya furta,  Mike damun ki? Duk kinyi sukuku ko azumin ne? .
Kanta ta Wan girgiza masa alamar a'a, sai kuma a hankali ta motsa lips Winta murya cike da sanyi ta ce,  Barci bai isheni ba .
Sake rie fuskarta yay sosai yanzu kam da hannu biyu, shima a maoshi ya ce,  Sorry my Babie. Ba zamu jimaba ai, muna yin salla sai na maidaki ki kwanta okay .
Kanta ta jinjina masa fuskarta na wani shagwaSewa.
Yanda tai Win sai ya sashi sauke ajiyar zuciya, cike da tsokana sai dai fuskarsa babu wani alamar wasa ya ce,  Karfa a dinga fakar idona ana karya azumin nan .
Karan farko Maanal ta waro idannunta sosai a kansa kamar yanda yara keyi idan abun ya basu mamaki, da Wan karsashi ta ce,  Lah nice kuma zan karya azumi? Nafa girma .
Shima idanun ya Wan waro waje kamar yanda tayi, sai kuma cikin raWa ya furta,  Lah na manta ashe half Win Ajwaad ta girma ta zama ammatansa yanzu. Na fara shirin zama ango kenan? .
Kifa kanta tai a irjinsa dan maganar ta bata kunya, musamman a yanda ya furta yana wani anance idanu. Shima sai ya murmusa zuciyarsa cike da shaui. Fin minti Waya suna a haka kafin ya Wagota tare da furta,  Kina da alwala ne? .
Kanta ta jinjina masa alamar eh. Shima sai bai sake cewa komai ba ya nufi wajen da kayan abincin suke ya Wakko goran ruwa da Wan bowl dake cike da dabino ya dawo wajan. Handbag Winta ya amsa ya ajiye a table Win kusa da su, sannan yay mata nuni da kujerar gaban table Win. Babu musu ta kai zaune, shima ya zauna a wadda take facing nata. Ruwan ya Wauka ya kuskure baki itama ya bata, ya Wauka dabino ya gutsira rabi ya kai rabin bakinta.
 Wai ansha ruwa ne? .
 A'a zamu karya namu ne .
Ya faWa cikin yanayin tsokana yana tsareta da idanunsa masu laushi. Sai baar maganar ta bata dariya. A cikin maoshi tayi murmushi sannan ta rie hannunsa suka saka dabinon a bakinta tare, itama Wauka tayi ta kai bakinsa.
 Fara ci .
Ya faWa a sauae.
Kanta ta Wan girgiza,  Kai ne babba ai .
Har cikin ransa yaji daWin abinda ta faWa, dan haka ya murmusa kaWan yana kamo hannun nata shima ya gutsira rabin dabinon, cike da kulawa yace,  ALLAH yaya miki albarka! Barka da shan ruwa .
A saman lips ta amsa da amin tana Wan murmushi da saka sauran dabinon a bakinta. Irin wannan yanayin kan karya mata zuciya matua, takan ji abin da girma ta yanda har zuciyarta ke raunana taji anya zata iya aiwatar da shawarar su Didi a kansa. Sai dai wani gefe na zuciyarta kan kwaSeta da gargaWarta da tuna mata rayuwar da suka tsinta kansu a ciki bayan faruwar komai sai yaji ina.........
'



*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai ==O_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =-=O_*
*_Typing=_*








*_=؞AJIYA A DUHU....=؞_*




*_Bilyn Abdull ce ><_*


*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._

*_My TikTok account =G_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=G<_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama==<<_

*_BOOK 2_*
<'4 4


______________


.......Mia mata ruwa da yay ne ya katse mata tunaninta, sai ta sauke Soyayyan nunfashi kawai ta amsa. Sun sha ruwa sannan ya mie yana faWin,  Muje yin salla suna jiranmu .
A mamakin Maanal ta wata hanyar daban suka fito, sai taga masallaci madaidaici a wajen. A ranta tace wai ina yake samo irin wajajen nan? Dama akwai musulmai a Chaina kamar haka. A arshen bango taga CFO, dan haka ta nufi inda take, ba'a kiran salla a massalacin, sannan ba'a salla da mic. Sai suka bata tausayi, amma koma miye UBANGIJIN da suke ibadar dan shi mai ji ne da ganine a kowane irin yanayi. Basu da yawa sosai, kusan ma zatace sune suka cika massalacin. Sunyi sallar magrib sannan suka fito. Wajen nan da AA ya fara kaita suka koma. Ganin yanda CFO keta shareta cikin kame kai itama sai ta watsar da ita, an gaggaisa da yima juna barka da shan ruwa suka zazauna. AA na kusa da ita, da kuma kansa ya zuba musu abinci ita da shi, ita dai duk sai ta jita a takure, shima Win bada wani sakewa yake cin abincin ba. Suko su AS kwasar girki suke hankali kwance duk da suna jin nauyin AA Win. Ita da shine suka fara tashi, dan haka sai ya jata kawai suka fito a wajen. Waje suka samu suka zauna, ya Wan tsareta da idanu.
 Mike damunki? Ko har yanzu barci ne? .
Kanta ta girgiza masa, sai kuma cike da shagwaSa ta ce,  Ina jin kewar su Ammie, tunda muka zo banyi waya da su ba. Ko barka da shan ruwa ban musu ba .
Nauyinta yaji akan hakan. Dan shima ya fahimci bai kyauta ba, shi ya kira iyayensa sun gaisa amma ita bai kira nata ba. Duk da har ga ALLAH yayi niyyar yin hakan shafa'a yayi. asa-asa ya ce,  I'm sorry .
Batace komai ba shima sai yay shiru. Cikar lokaci sallah ya sakasu tashi. Sunyi isha'i da asham. Koda suka fito anan suka bar su AS, shi da ita suka wuce, wani gidan abinci mai shegen yau suka isa, ganin an saka halal ya sata sauke ajiyar zuciya. Abinci aka shirya musu na gani na faWa, anan kam cike da kulawa ya rinjaye ta sukaci suka oshi. Basu koma hotel nasu ba sai kusan Waya na dare. Shi kam a gajiye yake fiye da ita, dan haka yana kwanciya sai barci. Dama haka yake so shiyyasa yaba kansa wahala da zirga-zirga ko zai samu raguwar kusancin zamansu a tare idan sun dawo makwanci. Saboda shi kaWai yasan abinda yake fuskanta a jikinsa da wannan zaman waje Wayan nasu. Ya kuma fara fahimtar gangar jikinsa so take tai bashi haWin kai bisa shirinsa......

_________&

9-Ramadhan.

A yau Waukacin musulmai suka kai azumi na tara-tara a wasu asashe, wasu kuma na oarin arisa kaiwa irinsu Maanal dake a Chaina. Yau gaba Waya a busy suke, dan sunata shirin komawa asarsu ta haihuwa. Babu abinda Maanal zatace da UBANGIJI sai godiya a kwanakin nan, domin kuwa ta aru da abubuwa masu yawan gaske. Irin siyayyar da AA yayi mata har tsoro abin ya bata, wai iyaka ma wanda ta gani kenan. Dan bata sani ba ma ya tura wasu kayan Nigeria kusan kwana uku kenan. Duk da daWi da Chaina tai mata hakan bai hanata jin Wokin komawarsu gida ba. Dan tayi kewar kowa da Kowa. Duk da zuwa yanzu hatta su Ammie duk tana waya da su...

A Sangaren AA kuwa a matuar takure da azabtuwa yay kwanakin nan. Shi kaWai yasan Wunbin yain da yay da kansa wajen kauda ido ga Maanal a tsakanin nan. Sai kuma azumi daya sake taimakawa ya zame masa garkuwa. Rashin walwalarsa a bayyane take, sai dai hakan bai hanashi bama Maanal kulawa mai tsayawa a rai da zuciya ba wadda shi kansa ya fahimci ta sakata ara zama mai laushi, shauwarsu kuma nata dawowa kamar da duk da bawai tana sakin jikinta bane kamar da Win yanda ya kamata. Dan wataran idan ta miskile masa ma har mamakinta yake. Badan yana kewar iyayensa ba da ita kaWai zai tura Nigeria shi kam sai bayan salla ya koma dai-dai sanda Abah Win ya yarda zai bashi matarsa. Haka dai ya daure yay musu shiri yanda ya kamata. A gajiye sosai suka koma hotel Winsu, dan sunje arasa wasu yan abubuwa ne da suka rage. Kasancewar ya tsaya suna magana da CMO a waje ita kaWai ta shige Waki, gudu-gudu ta hau zame kaya da planing Win shiga wanka kafin ya shigo. Dan harta fiddo kayan da zata canja a bayin kamar yanda take yi. A bazata kawai ta Waga riga zata cire bawan ALLAH ya shigo. Daburcewa tayi gaba Waya, ga rigar tai fita hasalima ta maale mata Wan kunne dan atamface ga style Win Winkin wuyan irin aramin nan ne. FaWin rigar kuma yasa ba'a saka mata zip ba.
Cak AA yaja ya tsaya irjinsa na wani dokawa da sauri-sauri. Ji yay kamar ya juya ya koma, sai dai kuma yanda take kicin-kicin yasan zata iya buguwa da wani abun. Gashi ta gagara cire rigar, jikinta kuwa har rawa yake. Kamar wanda aka saluSewa kuzari ya shiga takawa a slowly, yana zuwa dai-dai gabanta ya tsaya, dai-dai ta Wan sake duewa ta Wago cikin nasara ta zare kunneta Waya daya rie, motsawar da zatai kawai tai karo da mutum. Cak ta tsaya zuciyarta na mata gudu a irji, sai taji hawaye ma sun cika mata ido. Dan tasan ya ma riga ya gama kalleta daga ita sai b&p tunda tayi sama da rigar ne gaba Waya. A bazata kuwa, matuar bazata taji saukar lallausan hannunsa a saman ugunta, kafin a hankali ya shiga matsar da shi har zuwa gadon bayanta ya zagayosa ta Wayan gefen cikinta. Matsota yay ta manne da jikinsa. Ji tai ta ara daburcewa, shi kansa zuciyarsa tsitstsinkewa take, dan wannan shine na farko da yake ganinta a haka. Koma yace yake ganin mace a haka a gabansa. Tuni idanun an maza sun juye cikin ananin lokaci, sai faman taunar lips yake tamkar zai hudasu da haora. Hannunta da take oarin turesa ya rie, sai ya maida shi baya ya rie a hannunsa dake gadon bayanta. ayan kuma ya shiga zare mata rigar jinin jikinsa na narkewa. Rigar na gama fita Maanal tai oarin duewa, cak ya kamota gaba Waya ya tsayar akan afafunta, kafin ya fara tafiya da ita sannu-sannu suka dangane da bango. Bata daina oarin turesa ba, ga jikinta na rawa hawaye na gangarowa, sai dai ta kasa magana. Jin ya manneta da bango sai kawai ta kife a jikinsa dan bata da wani zaSin daya wuce yin hakan. Hawayenta yaji suna sauka a irjinsa duk da akwai riga a tare da shi.
Sake rikicewa gangar jikinsa tayi, sai ya dinga jin kamar bazai iya rie kansa ba yau. Kamar bazai iya hauri da juriyar daya Wauka Wammara ba. Kamar bazai iya rie alawarin Abah ba. Tabbas bazai iya ba, dan kuwa cikin yamutsewar tunani ya kai fuskarsa cikin wuyanta ya fara bata sumba masu zafi da shinshinar wajen yana busa mata numfashinsa. oarin Wagowa datai a rikice zatai magana ya bashi damar rie lips Winta cikin nashi.
Harga ALLAH Maanal bata taSa tsorata da shi irin yau ba, dan kuwa a karo na farko hannunsa ya sauka a inda wani mahaluki bai taSa kaiwa ba koda Ammie ko an uwanta, dan ita ko kaya kunyar sakawa take a gaban Ammie, kai tunda tai hankali wlhy b Winta idan ta wanke bata yarda ta shanya inda wani zai ganin mata. Dama su Didi ke siya mata, suma sun san yanda take jin kunya sai su saka mata a cikin kaya bawai su bata hannu da hannu ba, ita kanta kunyar kanta take ji ta yanda koda wasa bata taSa tsayawa gaban mirror ta kalla jikinta ba. Sosai taji mahaukaciyar gigita mai tarwatsa brain, ga azabar yanda yake mata na ratsata. Cikin sa'a ta wace bakinta saboda yanayin da yake a ciki arfinsa ya fara sanyi, amma inba hakan ba wane ita, ko a fuska ka kalla AA kasan a wajen mazan ma bazai daku ba balle ita ar tamatsitsi. Roonsa ta shiga yi cikin kuka har tana roonsa dan girman ALLAH yayi jauri. Jin yai sakinta ta koma tabbatar masa wlhy in bai bartaba bazata taSa ta yafe masa ba....
 Kinji nace ki yafe min ne daman? . Ya faWa murya a shae yana Wagata cak zuwa gadon. Ina Maanal fa ta fahimci yau sai ta ALLAH wlhy, aifa jikinta ya shiga rawa ganin yana zame tufafinsa, gashi ya rieta da hannu Waya kawai amma ta kasa motsi. Sai ta shiga magiya da roo da ban hauri tana haWashi da girman ALLAH. Abun yazo mata a bazata ne shiyyasa ta gigice. Gefe kuma zuciyarta na tuna mata wata rana data shuWe, ranar da bazata taSa goguwa a brain Winta da tarihin rayuwar su ba har abada. Dan ta zame musu tamkar tabo ne mai barin tambari a fuska na har abada. Wani gefe kuma nasihar likita da yace mata ta daina tsorata, tarayya da namiji ba mutuwa bace ba...
Cikin shiWewar kuka da sallamawa idannunta a rumtse ganin ya gama zare kayansa gaba Waya bakinta na rawa ga hawaye wasu na bin wasu ta ce,  Shike nan Ajwaad! Shike nan kayi duk yanda kaso, ai dama basan kana Waukata ne kamar wata dabba mara daraja, tunda ma ka iya keta min haddi a shekarun da ban wuce sha biyar ba taya zaka jini a yanzu, ta yaya! Ta yaya zaka jini. Wlhy tsoro nake ji! Tsoro nake ji Yaya Ajwaad ka taimaka min na tuba! Na tuba dan ALLAH kada ka aikata min komai!! .
Ai cak AA ya tsaya daga yunurin sake haWe lips Winsu da yake yi, dan maiba wani ji kalamanta na farko ba balle su masa tasiri, amma kalmar _(Wlhy tsoro nake ji! Tsoro nake ji Yaya Ajwaad ka taimaka min na tuba! Na tuba dan ALLAH kada ka aikata min komai)_ har cikin tsakkiyar kansa suka dinga zirarawa kamar ana buga usa a cikin bango, zuciyarsa ta wani shiga rartabewa gida daban-daban saboda wani tausayinta daya ratsashi, dan jikinta rawa yake sosai. Gaba Waya abinda yake ji a jikinsa komai ya tsaya kamar an daka musu tsawa. Jikinsa da ya Wauka wani kalar Wumin zazzaSi lokaci guda ya janye daga nata, sauka yay a gadon gaba Waya, gaba Waya ji yake Wakinma na juya masa, kalamanta na sake maimaita kansu a kunnensa cikin amsa kuwwa. Da yar ya iya kai kansa bayi, baima san a yaya ya rufe ofar ba kawai ya tsinta kansa ne a arashin shower..........
'



*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai ==O_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =-=O_*
*_Typing=_*








*_=؞AJIYA A DUHU....=؞_*




*_Bilyn Abdull ce ><_*


*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._

*_My TikTok account =G_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=G<_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama==<<_

*_BOOK 2_*
<'4 5


______________


.......Maanal kam tunda ya raba jikinsa da nata taja duvet cikin rawar jiki ta duunune kanta waje guda, sosai jikin nata ke rawa. Ga hannunsa da take ji har yanzu a jikinta, ga wajen na mata wani irin zugi dan baiyi mata da wasa ba. Kuka take irin wanda ita kanta bata san na minene ba. Sai dai wani gefe na zuciyarta sai maimaita mata kalman roon da take masa tana kiran cikakken sunansa yau harda su Yaya. Ita kanta kalaman dariya suke bata yanzu, tare da jin kamar bazata iya sake haWa ido da shi ba. Amma yaya zatayi? Wannan itace kawai hanyar kuSuta daga garesa, tabbas taji bata so aurensu ba a randa aka Waura, badan komai ba sai dan cika bakin da yay mata a asibiti, amma halin daya tsinta kansa na kusan mutuwa ya lausasa mata zuciya har taji ita wacece da wani zai rasa rayuwarsa a kanta, ai kamar tayima UBANGIJI butulci ne da ni'imomin daya bata kashi-kashi na rayuwa, kamar ta nuna masa bata amshi jarabawarta da hannu biyu ba, tunda tasan ulluwar auren ikonsa ne ba wani shiri ba. Na biyu nasihar mahaifiyarta da Daddy da Nene da hujjojin da suka kawo mata akan aurenta da Ajwaad shine rufin asirinta da su kansu musamman yanda zancen ya fara fita a lokacin bikin Ya Yazeed shima ya taka rawar gani wajen haura ta amshi auren batare da yin wani bore ba bayan wanda tayi. Sai dai tuna zuwan irin wannan ranar na tayar mata da hankali, na sakata jin tsoro da Wunbin fargabar da jin anya zata iya yin biyayya ta bashi kanta kuwa. Dan wannan shi kaWai ne hope Win daya rage mata wajen hukunta Ajwaad tsakanin ita da shi kamar yanda su Didi suka tabbatar mata. Dan sun nuna mata suma tabi maganar su Ammie, ta kwantar da hankalinta koda mutunci da darajar Abah da Oum. Itama ta zama jaruma yanda ya share ya nuna kamar komai bai taSa faruwa ba ta biye masa itama suyi pretending Win tare, idan sun kasance a irin wannan gaSar sai ta hukuntashi dai-dai da laifinsa har sai ya sauke nasa girman kan ya nema gafararta da afuwarta a sigar da ita kanta zataji ta gamsu da hakan sannan ta sallama. Ko a randa ta samu damar faWama Didi Shahidah abinda taji akan Mamy ta girgiza, ta kuma tabbatar mata to lallai akwai wani abu da ya kamata su sani kenan, a hakan ma dan bata sanar mata wanda taji Mamyn na faWama Ajwaad Win ba fa. Amma kalamansa na ranar sun raunanata, sun karya mata zuciya da duk wani burin horashi yanzu tausayi yake bata kawai...
AA ya jima sosai a bayin sannan ya fito, ko inda Maanal take bai kalla ba, dan ya tabbatar in yay hakan duk yanda yake jinsa a dauriya ALLAH sai ya mata fata-fata. Magungunansa da suka rage saura ya Wauka yasha, daga haka ya koma ya kwanta batare da ya cire bathrobe Win jikinsa ba. Duk abinda yake kuma Maanal na jinsa, amma ta daure tai shiru, sai zuwa can ta mie dan jin alarm ya sake bugawa alamar lokacin gama sahur na gab da fita. Bayi taje tayo wanka itama, batare daya kalla abin sahur Win nasu ba ta Wauka ruwa kawai tasha, dai-dai nan ya tashi shima daga kwanciyar da yay, sai taji kamar ta zura a guje, amma dai ta dake saboda sanin lokaci ya ceceta. Aiko shi sai baima kalleta ba, bathrobe Win ya zare ya ajiye, ya saka jallabiya ya tada salla. Itama sai kawai ta koma daga bayansa ta Wauka Alkur'ani ta hau karatu.
Suna a wajen har lokacin sallar asuba yayi ya jasu salla kamar yanda ya saba, kowannensu yay azkar. Batare daya

Please Login or Register in order to submit comment