Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

a waje kafin kai. Dan ko ta kawo maka mutuncinta zuciyarka zatai ta tunanin an Wan sha minti gaskiya.....
ar karar Maanal ta maidosa hayyacinsa daga dogon tunanin da ya tafi, ofar ya kalla, sai kuma ya murWa handle Win a hankali ya tura ya shiga. Daga bakin ofar ya hango yanda take kici-kici da riga alamar zip ne ya sarafe mata a gashi. Numfashi ya Wan furzan, sai kuma ya shiga takawa a hankali har inda take, hakan yay dai-dai da tuntuSe da tai da bakin lallausan carpet Win gaban gadon saboda yawon da take Wanyi a wajen na kici-kici. Riota yay jikin nasa, yay mata zobe da hannunsa Waya a kan ciki, Wayan yana oarin kaishi ya rie hannunta da take kici-kici cire rigar.
A Wan rikice ta ce,  Na banu waye? . Sai kuma tai oarin sunkuyawa, hakan ya bama irjinta damar kwanciya a tsintsiyar hannunsa dake a saman cikinta. Harga ALLAH ji yay yana neman daburcewa, amma sai ya danne da yar, cikin cije lips da anancewar murya ya furta,  Mijinki .
Dama zuwa yanzu ta nutsu, dan amshin turarensa ya isar mata shi Win ne tun kafin ya faWa. Miewa tai tsaye sosai ta tsaya da afafunta. Shima sai ya sauke numfashi a rarrabe ya kamata ya zaunar a bakin gadon shima ya zauna. A mayuar kasalance ya shiga zare gashin a zip Win. Ajiyar zuciya sosai Maanal ta sauke lokacin da ya gama zarewa rigar ta sauka. Suna haWa ido ta kauda kai da sauri, asa-asa ta ce,  Thanks you .
Miewa kawai yayi batare da yace komai ba ya Wauka jacket Winsa mara nauyi da scarf dan yasan zuwa anjima kaWan zasu iya jin sanyi duk da garin Shanghai ba gari bane mai yawan sanyi ya nufi ofa. Sai da ya buWe zai fita sannan ya furta,  Jiranki nake . Daga haka ya maida mata ofar ya rufe. Duk ji Maanal tai babu daWi, dan ta fahimci kamar a cikin fushi yake har yanzu, bayan kuma ya fara sakkowa lokacin suna a jirgin Nigeria zuwa Qatar, bata san kuma miya ara Sata masa rai ba tunda suka iso. Jikinta dai duk a sanyaye ta arasa shiryawa, dan sam bata son a dalilinta taga wani a unci, kodan ta WanWana zafin hakan taji a shekarun baya oho, tayi yau sosai cikin doguwar rigar atamfar, daka ganta kaga cikakkiyar ba'afirikiya. Bayan tai Waurin zarah buhari ta yana gyalenta sannan ta Wauka handbag Winta ta fito. A bakin ofa ta ganshi tsaye, ya jingina jikinsa da bango tare da afarsa Waya, Wayarce kawai a asa, sai hannunsa Waya jacket Winsa ce a saale, Wayar kuma yana latsa waya.
 Na gama .
Ta faWa cikin aramin sauti ganin baiko motsa ba duk da tasan yaji fitowarta. KaWan ya waiwayo kansa ya kalleta, sai kuma ya Wauke yana mikewa tsaye sosai ya zura wayarsa a aljihu. Tafiya suka fara yi a nutse, kowa zuciyarsa na tunani daban, har suka gama shanye rabin corridor Win sannan suka iso ga elevator. Shine ya danna ya fara shiga, kafin tabi bayansa sannan ya sake dannawa ofar ta rufe. Cikin abinda baifi minti Waya ba suka iso, ofar na buWewa ta yunura zata fita ta tsinkayi shigar lallausan tafin hannunsa a cikin nata. Ciki-ciki kowa ya sauke ajiyar zuciya, sai kuma suka kalla juna a lokaci guda. Fin seconds goma suna kallon junan cikin ido, motsin masu jiran su fito suma su shiga ne ya maido su hayyacinsu, itace ta fara janye nata, kafin shima a slowly ya maida ga mutane biyu dake a ofar. ammata ne su biyu, suka wani bishi da kallon urulla, hannun Maanal Win ya sake damewa suka fice. Dai-dai suna barin wajen Waya a cikin ammatan Waya takai bakinta wajen kunnen ar uwarta tai mata gwargwaWe daya sakasu yin ar dariyar shaiyanci daya tabbatar da maganar tasu akwai iskanci a ciki. Basu arasa jin abinda suke faWan ba dan sunyi nisa. Maanal dai jitai zuciyarta ta untata da dariyar yaran, dan ita yara zata kirasu duk da ta tabbatar bazasu girmeta ba dan suma dai bazasu wuce 20+ Win ba kamar ita.
Ganin sun fito a hotel Win gaba Waya a afa har sun fara tafiya a titi Maanal ta dakata. Shima tsayawa yay sai kuma ya Wan kalleta. Cike da shagwaSar da ta saka tsigar jikinsa tashi ta ce,  Wai babu a bin hawa? .
Idanunsa masu laushi ya zuba mata, cikin wani irin kallo dake mata tasiri a cikin jiki, ganin bashi da niyyar tanka mata sai ta sake narke fuska. Kamar zatai kuka ta ce,  Wai mi akai maka kaketa fushi ne tun a gida? .
Sosai yanzu kam ya lumshe idanunsa ya sake buWewa a kanta, batare daya amsa maganar arshe ba ya ce,  A afa zamuje dan jikinmu ya warware da zaman jirgi . Yana gama faWa yaja hannunta kawai suka cigaba da tafiya. Harga ALLAH jitai zuciyarta ta raunana. Sam bata son ganinsa a damuwa. Hankalinta tashi yake. Musamman yanzu data fahimci irin wannan yanayin yana samosa ne daga Mamy. Dan lokacin da zasu taho ta lura da kallon gargaWin da Mamy ke masa, wanda ta tabbatar ko rantsuwa tayi babu kaffara akanta ne game da wannan tafiyar da babu yanda zatai ta ya hana yinta da ita. Cike da son lallashinsa ta matsa jikin hannun nasa sosai ta kwantar da kanta. Cak ya tsaya yana kallonta, itama kallon nashi takeyi idanunta na Wan tara walla. Kamar mai raWa cikin motsa lips Winta a hankali ta ce,  Baka yau idan kana fushi, Please kayi murmushi .
Idanunsa dake wani kalar raunana a cikin nata ya janye slowly, sai kuma yay Wan murmushin gefen baki a taaice. Murmushin itama tayi, tare da faWin,  Thanks . Komai bai ce mata ba suka cigaba da tafiya. Duk inda suka gitta binsu ake da kallo musamman saboda shigar jikinta da ta zamewa wasunsu baon abu. Kai da abu yakai ya kawo ma har tsaidasu ake dan ayi hoto. Sai dai AA yai bada haWin kai dan sai yay kicin-kicin da fuska, ko kuma ya hana a tsaya ta gefen Maanal Win.........
'




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai ==O_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =-=O_*
*_Typing=_*








*_=؞AJIYA A DUHU....=؞_*




*_Bilyn Abdull ce ><_*


*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._

*_My TikTok account =G_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=G<_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama==<<_

*_BOOK 2_*
<'3 2


______________


........Sunzo dai-dai gidan wani abinci ya tsaya, kallonta yay murya a urya ya furta,  Kina jin yunwa? .
Dan kawai kar yaga ta gwalesa ta jinjina masa kai, dan bata wani jin yunwa ita kam. Ciki suka shiga, Maanal tabi wajen da kallo tana jinjina tsaruwarsa da awatuwarsa. Sun kuma samu tarba ta mutuntawa da akema kowanne customer. Wajen zaman daya dace dasu aka basu, tare da takardar da tsare-tsaren abincin ke ciki. Shine ya amsa yana dubawa, dan su dai komai nasu da yarensu suke rubutawa. Hajjaju Maanal kuma ba'a iya Chaines ba. Shi kansa mamakin sanda ya iya yaren takeyi, duk da dai bata da tabbacin ko ya iya sosai-sosai ko sama-sama ne. Tana nan ta shagala a tunani har aka fara kawo abubuwa ana jera musu. Ganin yanda take bin komai da kallo sai a sannan AA yay magana. A taaice ya ce,  Komai dake anan Halal ne . Ajiyar zuciya ta sauke kamar dama abinda takema waswasin kenan. Sai kuma ta ce,  Amma to musulmai ne masu wajen? .
Kansa ya jinjina mata, dai-dai waiter Winsu na sanar masa an kammala. Ya jinjina mata kai cikin harshen Chaines yace,  Thanks you . Sai da tabar wajen sannan ya maida hankalinsa ga Maanal yana oarin tura mata abinda yasan zata iya ci a gabanta. Tare da cigaba da amsa mata maganarta.  Musulmai ne ita da mijinta dake da wajen .
Kai Maanal ta jinjina, sai kuma ta saki murmushin daya sashi tsayawa yana kallonta. Tana Wagowa suka haWa ido tai masa alamar (miye) da ido tana Waure fuskar. Kansa kawai ya Wauke ya fara cin abincin a nutse. Itama fara ci tayi, ba laifi da daWi, sai dai test Win akwai banbanci mai nisa tsakaninsa da namu na gida. Haka dai ta daure taci batare da yin orafi ba. Shi ko jira yake tai orafin dan yasan zatayi, da batayin ba kuma yayi mamaki amma bai ce komai ba. Sun Wan jima a gidan abincin kafin su fito, yanzun ma a afa suka cigaba da tafiya, sai dai tafiyan bai nisa ba suka isa wani aton Mall mai yawu sosai. Dan bayan wajen shopping akwai wajen wasan yara, da Sangaren games na manya, akwai wajen hutawa na masoya, kai da abubuwa daban-daban. Sudai wajen kasuwar suka nufa, Sangaren tufafi ma. Anan Win ma sun sha kallo, dan Maanal har sai da taji kallon ya fara mata yawa ita kam. Dan haka ta ara maurewa jikin AA. Shi da kansa ya shiga zaSa musu kayan daya kamata, na fita da na shan iska da sai dai a saka a cikin Waki. Sai jackets musamman ita duk da yasan ba garin sanyi bane sosai sai irin yamma haka da safiya, a yanzu haka ma yayi mamaki da batai orafi ba, koda yake ammar bata gama yi ba rana ce da Wan sauran zafi kaWan. Hannunta yaja Sangaren underwear. Maanal tai tsuru-tsuru kunya duk ta baibayeta. Cike da neman magana ya ce,  Anan aikinki ne ke zaki zaSa mana Besty .
Cikin Wan waro idanun ta ce,  Mi Win? .
Da ido yay mata nuni da underwear Win. Ai ba shiri ta juya baya tana faWin,  Ni ALLAH ka daina min irin haka baida yau .
an murmushi ya samu kansa da yi, sai kuma ya Wan lea fuskarta. Da sauri taja mayafinta ta rufe fuskar. Abinm ma sai ya bashi dariya. Amma dai bai dara Win ba ya barta yaje yana zaSa musu. Nashi ya fara zaSa a Sangaren maza. Sai kuma ya koma na matan. Dan tsabar son ureta parckeg na b&p ya Wakko yazo gabanta, kamar ba daga bakinsa maganar ta fito ba ya ce,  Besty wane size? .
Ya subahannallah, mutum nan dai so yake ya kasheta kafin su bar asar mutane, ai da gudu-gudu ta nema barin wajen amma ya rioto, hannun daya rietan ta kama ta Wan ciza. Babu shiri ya saketa yana faWin,  Ouch! Ke dai muguwa ce .
Gwalo ta masa tabar wajen. Cikin Wan Waga murya kaWan yace,  Zamu koma masauki ai zaki biya diyya yarinya .
Cak ta tsaya, shi kuma ya juya abinsa yana murmushi ya zaSa mata wanda ya tabbatar zasu mata duk da dai iyasi yayi da zuciya......

_________&

Yau RK ya kamo hanyar Abuja domin dawowa kan aikinsa. Kasancewar yana son Waukar Najma a Zaria ta mota ya biyo. Aiko bai Sata lokaci a Zaria Win ba dan itama Najma Win a shirye take tsaf shi kawai take jira. Alhamdullah arfe biyar a ofar gidan su AA tai musu. Lokacin da motar RK ke shigowa babban harabar gidan Saheeba da Nuratu da Mamy na zaune suna shan iska. Sai su Naufal dake yawo a motocinsu anana shi da Anum. Oum bata nan tana maota gidan Hajiya Shuwa. Dan tunda ta dawo bata shiga ba sai yau. Nibras da babban yaya da Fawzan kam basu dawo aiki ba. RK na kallon irin kallon urullar da suke bin motar tashi da shi, dan basu santa ba sabuwa ce dal daya Sare saboda angwanci. Tinted glass ne shiyyasa basa iya ganin kowaye. Najma ce ta fara buWewa ta fita, cike da Woki ta wala kiran sunan Naufal da Anum. Atare yaran suka juyo motocin nasu kowa na rige-rigen isowa saboda ganin Aunty Najman Zaria. Suna isowa kowa ya fito suka rungumeta. RK na fitowa sukai arba da shi suka saketa sukai kansa, gaba Wayansu ya Waga a tare yana dariya. Dai-dai nan motar Fawzan ta shigo gidan, kamar haWin baki babban Yaya biye da shi. Sai a lokacin Saheeba da Nuratu suka taso suna faman taSe baki dan Mamy ce tace suje kar ace basu tarbesu ba.
Wani sassanyan kallo Najma da Fawzan sukama juna, duk da kuwa tare yake da Nibras a motar. Koda suka fito cikin ar basarwa ya Waga Anum dake masa oyoyo yana kallon Najma asa-asa yace,  Ba gaisuwa love? .
Da sauri ta kalla gefensu tana fatan kada wani yaji, sai taga hankalin kowa nakan Uncle Rafeeq. Maimakon ta fara gaida Fawzan sai ta fara gaishe da babban yaya. Cike da kulawa da auna irin na an uwantaka da aka san duk wani jinin Darma da ita yake amsa mata yana tambayar Mamanta da sauran annenta. Ta ce,  Duk kowa lafiya yake suna gaishe ku yaya .
 Muna amsawa. Amma nan za'a mana azumi ba? .
Kanta ta jinjina masa tana murmushi. Shima murmushin yayi da sanya mata albarka, sannan ya maida hankalinsa ga RK da suke gaisawa da Fawzan. Itama sai lokacin Najma Win ta gaida Fawzan Win. Amsa mata yay normal kamar yanda ya saba a baya. Ta juya ta gaida Saheeba. Tasan Nuratu, sai dai basa shiri, dan Nuratu fa ita bata cika zaman lafiya da mutane ba musamman idan ta fahimci ka fita to in sha ALLAHU kai ka zama abokin gabarta. in gaida Nuratun tayi ta juya ga gaida Nibras. A daile ta amsa mata, wannan ita kuma halinta ne, dan haka Najma bata kawo komai a ranta ba.
Inda Mamy ke zaune suka nufa, fuskar RK da murmushi yake gaisheta, yayinda Najma taje ta rungumeta tana faWin,  Oyoyo Hajiya Mamyn mu .
Da yar Mamy ta haWiye abinda ta tokare mata zuciya, dan ranta a Sace yake tun tafiyar su AA ta jiya. Gashi har yanzu basu kirasu ba balle ta tusa masa gargaWin dake a ranta. Sun gaisa cike da mutunta juna ita da RK, kafin ta maida hankali akan Najma. A kuma lokacin ne Oum ke shigowa gidan. Wayyo tuni Najma ta saki Mamy ta shea da gudu ita da su Naufal wajen Oum Win. Suma su Babban Yaya da Fawzan da RK Win duk wajen Oum Win sukayi. Haka suke mata ko yaya ta fita data dawo duk su zagayeta kamar wasu yara. Da mamaki Oum dake shafa kan Najma tana rungume dasu Naufal tace,  Lallai yau ango ne a Abuja? Ai mun zata kayi aura ka koma Kano .
Dariya RK yayi da faWin,  Dafa za'ace nai hakan ai da kun min gata Aunty .
Dariya Babban Yaya da Fawzan suka sanya, yayinda Oum ta rie baki. Babban Yaya yace,  Uncle ai babu damuwa barinka zamuyi ka koma abinka .
RK yace,  Yauwa Son kuyi taimako, ni dama za'a saya min ticket zuwa bayan isha'i ina Kanon dabo abina ai da yafi .
Da wannan dariya suka shige sashen Oum. Bayan su Mamy sun mata sannu da dawowa. Sai dai su basu bisu ba, sai ma takaici ne daya saka Mamyn wucewa sashenta tabar Nuratu da Saheeba anan suna gulma. Nibras kuwa tayi sashensu dan yanzu ba zuwa sashen Oum Win take ba tunda su AA suka bar asar.....

Najma na baza idon son ganin Maanal Oum ta sanar mata ai basa asar, jiya suka wuce Chaina amma kwana goma zasuyi zuwa sati biyu su dawo. Sam Najma bata so hakan ba. Amma ta musu addu'ar dawowa lafiya.
Shi ko RK dariya yay da faWin,  anki ya samu lafiya dai, harda tafiya honeymoon .
Itama dariyar tayi, ta ce,  Aiki fa sukaje Rafeeq. Honeymoon Win nan ko za'aje shi sai dai bayan salla in sha ALLAHU. Ni nazata da Nuwaira zaku taho nan Win .
 Wlhy naso hakan Mah-mah ce ta hana, wai na bar mata yarinyarta sai bayan salla tunda bata jin daWi .
Oum tace ALLAH ya bata lafiya. Fawzan cike da tsokana yace,  ALLAH ya raba lafiya Uncle .
Filo RK ya Wauka ya jefa ma Fawzan, ya mie ya fice yana dariya. Shima RK da Babban Yaya miewa sukai suna dariyar suka fita dan lokacin sallah yayi. Oum dai nata murmushi, dan ita kanta da RK Win yace Nuwaira bata jin daWin abinda zuciyarta ta kawo mata kenan har an samu ciki. Addu'a tai musu tare da miewa ita da Najma sukai ciki domin yin sallar magrib tana addu'ar ALLAH ya kaita randa zataga na AA da Fawzan haka..
Bayan sallar isha'i sukai zaman cin abinci, anata hira cike da farin ciki dan harda Abah duk da a sashen Mamy yake yau. Amma ganin Wan uwansa yace anan zaici abinci shima. Saheeba da Nuratu dai suna sashen Saheeba Win sun ulle suna tsogume-tsogume, dan tunda AA ya wuce ko sashen Mamyn ma Nuratu ba son zama take ba, koda yaushe tana nane da ar uwarta ne. Itako Nibras tana sashenta, abin duniya ya isheta. Tun juya take dakon jiran jin AA ya kira waya amma shiru kake ji. Har gwada number sa da yake amfani da shi in yaje Chaina Win tayi amma bata shiga ba. Dama ta sata ne a wayar Fawzan, ta adana da wata Soyayyar number Winta data tanada dan AA amma tunda ta sai layin ta kasa kiransa balle masa ko text ne saboda tsoro. Ana cikin hirar Fawzan da Najma suka saci jiki kitchen kamar masu tattare kaya, anan sukai Wan sabuwar gaisuwa da hira sama-sama. Gudun kada a gane su suka dawo. Shi dai RK ma dariya suke bashi, dan yanzu kam ya sake tabbatar da abinda yake hasashen..........
'




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai ==O_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =-=O_*
*_Typing=_*








*_=؞AJIYA A DUHU....=؞_*




*_Bilyn Abdull ce ><_*


*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._

*_My TikTok account =G_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=G<_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama==<<_

*_BOOK 2_*
<'3 3


______________


......Sai da AA ya tabbatar ya tura dukkan siyayyar tasu masaukinsu sannan. Maimakon wucewa gida wani garden ya kaita. Wajen ya matuar birge Maanal. Anan sukai salloli suka huta har zuwa duhun dare kafin suka fito. Ganin yanda take naWe hannaye a gyale saboda sanyi ya sashi cire jacket Winsa. Gabanta ya dawo ya tsaya, hakan yasata Wago idanunta ta kallesa. Shima kallon nata yake. Cikin sanyin murya idanunsa a cikin nata ya ce,  Sanyi? .
Kanta ta jinjina masa tana Wan lumshe nata idanun dan bazata iya jurar kallon nan nasa ba. Shima nasan ya lumshe ya kuma buWe a hankali. Sai kuma ya dafa kafaWarta ya matsota jikinsa sosai. Harta gama sallamawa rungumeta zai yi sai taji saSanin hakan. Jacket Win tashi ya rufo mata ta baya, sannan ya Wan matsa ya gyara mata ita a kafaWinta sai ta rufeta ruf. Ajiyar zuciya ta sauke a hankali, sai kuma ta Wan kallesa ta kauda idanun ta ce,  Kaifa? Riganka fa baida wani kauri .
 Karki damu bana jin sanyi .
Ya faWa asa-asa yana kama hannunta suka cigaba da tafiya. Yanzun ma a afa suka nufi hanyar gida, yasan ta gaji, amma gara suyi hakan dan in sun kwanta su samu damar yin barci da yau. Sosai birnin Shanghai ya ara burge Maanal. Tana mamaki da jinjina fasahar mutanen nan wajen iya tsara gine-gine dogayen gaske. Ga wutar lantarki da ba'a maganar Waukewarta ma. Akan titi fa suke amma haske tako ina abin zabbirgewa. Suna isowa hotel Winsu taji zuciyarta ta fara rawa. Amma sai ta dake tana mai roon UBANGIJI hana tabbatuwar abinda take ma tsoron. Sosai tayi mamakin ganin dukkan shopping Winsu a ofar Wakinsu. Card Win ofar yasa ya buWe, kafin yakai due ya Wiba kayan duka ya shiga da su, ita kuma tabi bayansa. A hankali ta zare rigar tasa daga jikinta kamar bata so, dan wani irin nutsuwa da sanyin zuciya amshinsa ke sakata. Zama tayi akan kujera, shi kuma ya shiga oarin rage kayan jikinsa. Sai kawai ta duar da kai asa. Yana lure da ita, sai dai baice komai ba ya gama ya wuce bayi. Ya Wan jima kafin ya fito, nan ma bata kallesa ba. Tadai fahimci wanka yayo kodan mayataccen amshin shower gel daya cika Wakin. Shi ko hankalinsa kwance yay shirin barcinsa da Waya daga cikin kayan da sukai shopping dan harda na barci. Cike da godiyar UBANGIJI yakai zaune a bakin gadon yana Salle murfin robar ruwa yakai bakinsa. Sai da yasha kusan rabi sannan ya dubi Maanal dake zaune kamar wata marainiya. Kansa ya Wan girgiza, kafin ya ajiye ruwan babu wasa a muryarsa ya ce,  A zaune zaki kwana kenan? .
Kanta ta girgiza, sai kuma ta mike batare data kalla inda yake ba. Wajen kayan shopping Win nasu ta nufa, tunda a gabanta ya Wauka kayan barcin, a kayansu kuma Wazun taga bai Wakko mata nataba dan iya kaya kawai ya zubo mata kala shida. Sai b&p Winta wara WaWWaya datai amfani da su Win nan da zasu fita. Cike da nuu-nuu ta Wauka duk abinda take buata, ta wuce bayin sum-sum kamar za'ace ar ta fece. Shi dai ta asan ido kawai yake kallonta, a ransa ko dariya yake da mamakin mutuwar bakin tsiwa. Ta jima a bayin dan shi har ma barci ya Waukesa sannan ta fito, dama kuma tayi zamanta ne dan har yay barcin. DaWi kuwa taji sosai maganin yayi Win, kayan data cire Win ta ajiye, sannan ta zare ribbon Win kanta ta tifke gashin, veil Winta na abaya ta Wauka ta Waura a kan, sannan ta juya tana kallon Wakin. Bayan gadon babu wani abu da zata iya kwantawa akai, dan su kansu kujerun bazasuyi wani daWin kwanciya ba. Sai dai carpet Win dake a asa. Shi kuma tana tsoron sanyi, dole dai yau ko tai ko taso a gado Waya zasu kwanta kenan. Karan farko ta Wan kai dubanta a gadon. Ba wani babba bane can, kamar dai 6-by-6, yanda ya kwanta a gefe ta sake fahimtar ya bar mata Wayan wajen ne ta kwanta. Batace komai ba cike da kasalar jiki data gaSSai ta nufi gadon, kamar mai Wofanuwa akan wuta ta zauna kaWan a baki-baki, sai kuma ta zubama bayansa daya juya mata ido, shima dai wando ne da riga a jikin nasa masu taushi kalar blue. Sun masa yau, sai amshin turarensa ke bugunta. Numfashi ta sauke asa-asa, sai kuma takai hannu tana jawo pillows Win gadon dake da yawa ta shiga jerawa a tsakkiyarsu. aya daya rage ta ajiye shi saitin afafunsa sannan ta kwanta suka kasance a kwanciyar kai da afa kenan. Duvet Win ta Wan Waga ta shiga ciki, ta lulluSe har zuwa wuyanta saSanin shi da iya afafu kawai ya rufa. A haka tai addu'ar barci, tun zuciyarta na War-War har barcin dai na gaske yay awan gaba da ita.
Zuwa can AA ya juya, yana kai hannunsa zai gyara duvet yaji ya tokari abu, idanun nasa ya buWe dake cike da barci, ya Wan zubama pillows Win data jera ido, sai ita kuma dake can arshen gado kamar zata faWa, dan ya

Please Login or Register in order to submit comment