Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kallesa ba tace,  Ina kwana .
Fuuuu ya wuceta batare daya amsa ba, itama sai ta taSe baki. Gadon ya koma ya kwanta, dan tafiyar tasu ma sai 2pm ne. Itama sai tai kwanciyarta a sallayar kawai ta udundune da hijjab Winta....

12pm

Ita ta fara farkawa, ta Wan kalla gadon inda yake a kwance. Rufe yake da duvet har kansa, sai taji gabanta ya faWi dan kasancewar bedsheet Win fari al sai yay like gawa. Da sauri ta ture mummunan tunanin ta wuce bayi, wanka ta farayi ta fito bayan ta saka kaya daga can, ta gyara jikinta sama-sama ta kabbara nafila, tana cikin yi ya farka shima. Alhamdullah yana jinsa da saui babu ullewar mara, kallo Waya yay mata ya Wauke kai, bayi ya shiga, sai kuma gashi ya fito lokacin tana tahiya. Kaf kayansu da suke da datti ya tattare harda underwear ya shiga da su bayin, a washing machine ya zubasu ya haWa ruwan sabulai dake ajiye a bayin a ciki masu daWin amshi sannan ya kunna. Yana a tsayen har machine Win ya kashe kansa sannan ya shiga fiddosu Waya bayan Waya yana matsewa, sai da ya kammala tas ya sake Waurayewa sannan ya zuba a dryer dake a machine Win ta busar. Sannan ya fara wanka....

Maanal na zaune tana addu'a ta idar da salla ya fito da kayan a hannu. Mamaki ya kamata, dan tunda suka zo ita ke wanke musu. Sai dai batace komai ba ya ajiyesu inda akwatinsu yake sannan yay shiri kan Maanal a asa harya saka jallabiya. Salla ya kabbara shima. Kasancewar ita ta idar sai ta mie zuwa wajen kayan nasu ta fara shiryawa, suka Wai suka rage, duk wata siyayyarsu ya riga ya turata gida, tsaf ta kammala shiryawa kayan data ajiye masa dan ya sanya na gefe, ta shiga bayi ta sake duba komai nasu ta tattaro dan kar suyi mantuwa. Shima daya idar da sallar ba zama yay ba, shiryawa ya farayi a kayan data ajiye masa, hakan yasa ta koma gefe kanta a asa harya kammala. Fita yayi daga Wakin, ta Wan bisa da kallo asan ido, sai kuma ta sauke ajiyar zuciya tana taSe baki, daga haka ta maida hankalinta ga kallon tv. Fin mintuna ashirin sai gashi ya dawo, a wani ciki-ciki yace,  Muje Yana kama hannun trolling bag Winsu da handbag Winta data Waura akai, zai Wauka bag Win laptop Winsa ta rigashi Wauka. A karo na farko suka kalla juna cikin ido, sai kuma kowa ya janye cike da basarwa suka fice....

Sosai Maanal ke jin kewar barin Shanghai, amma kuma tana matuar Wokin komawa asar haihuwarta. Ba wata tafiya mai nisa bace ta kawosu airport, bayan an kunji-kunji na tsarabe-tsaraben tafiya a jirgi suka shige suka bar su Mr Li da kewarsu. Su duka su kowa yayi fresh abinsa, musamman ma mutuniyar taku da angonta. Dan an kwanakin nan a Chaina kwanaki ne masu Wunbin tarihi da suka taka rawar goge abubuwa masu yawan gaske a zukatansu musamman ga Maanal. Sosai ta Wan rage jin zafinsa dake asan zuciyarta, ta kuma sake fahimtar halayyen sabon Bestyn ta a yanzu. Shima dai hakan take, ya sake fahimtar abubuwa da yawa game da ita a yanzu. Sannan ya mata uziri akan abubuwa da yawa domin UBANGIJI ne kaWai masanin gaibu. Kuma ko shine a matsayinta abinda zai yi kenan. Ya tabbata da ace su Maanal nada wani yaya namiji ba lallai ma ya yarda a sake bashi aurenta ba...
A wannan karon ma dai ta Qatar suka koma, tafiyar kuma ta Wauki sabon salo a tsakaninsu ba kamar a zuwa ba. A vip section suke kamar wancan karon, sai dai kowa ya nema wajen zamansa suka i zama da juna. Alkur'ani Maanal ta Wauka taita karatu ma abinta har suka iso Qatar, dan duk da tanata hamma haka ta jure. Sunyi canjin jirgi yau ma, kuma Alhamdullah kamar a wancan karon ne babu jira. Baccin da yaci arfin Maanal yasa ta kai kwance, sai lokacin shi kuma AA daketa aiki a laptop tunda suka taho ya samu damar zaman nasa karatun Alkur'anin bayan ya lulluSa mata mayafi. Shima dai zuwa can barcin yaci arfinsa sai ya ajiye Alkur'anin ya kwanta. Su duka basu farka ba sai da aka fara sanar da sauran mintinan da suka rage jirgi ya taSa asa.....

Alhamdullah sun sauka asarsu ta haihuwa lafiya a cikin birnin Abuja. Kowa ka gani a cikinsu yay laushi, marasa juriya ma tuni sun karya azuminsu a hanya. Wanda basu karya ba irin su Maanal ganin safiya a Nigeria ne sai da suka girgiza, dan arfe 7:30 na safe suka iso. Tab Win babbar magana, ga azumin awa kusan 15 a bakinsu. Wannan fa shi ake kira dare biyu. Manaal dake satar kallon AA sai taga ma shi daras yake mutumin nan babu wani rauni a tare da shi, suko duk sunyi yaushi abin tausayi.
Cike da girmamawa su AS sukai musu sallama suka nufi motar company da zata kwashesu takai kowa gida. Sun fito suma da shirin hawa taxi sukaci karo da Ya Fawzan, RK, da Najma sunzo Waukarsu. Cak AA ya tsaya yana kallon RK, shima dai kallon nasa yake yana haWiye murmushi da yar, a ransa yana faWin (Dole ne mu tsaida wannan wasan Suyan haka Ajwaad) a zahiri kam sai ya nufoshi dan Yaya Fawzan na waya. Najma ma da gudu ta sheo ta Wane Maanal suna murna, ai take Maanal taji duk wata gajiyarta da kasala ta ware a jikinta, ta ji daWin ganin Najma a Abuja matua gaya duk da dama sun gaisa kusan sau uku. Sai dai kuma ganin RK ya wani saka gabanta bugawa, amma ta dake abinta tana ambaton sunan ALLAH. Dai-dai nan Ya Fawzan ya iso wajen, RK kuma ya rungume AA. Abinka da maza, shima AA Win sai ya basar kawai, har yana Wan hararar RK dake faWin,  an gayu, honeymoon da azumi, abin naka azimun Oum's boy .
Harararsa AA yayi, dai-dai shima Ya Fawzan na nako masa nasa sherin. Shima harararsa yayi, suka kwashe da dariya suna tafawa. Kafin su juya ga Maanal dake gaishesu a tare, dan tai yarda ta kalla sashen RK sam. RK bai damu ba, dan yasan dole su kasance a ar hakan kafin su saki jiki da juna kuma. Itama tsokanarta Fawzan ya fara, ta shiga Soye kanta a jikin Najma dake musu dariya.........
'


To mun dawo NIGERIA, kowa yazo ya amshi tsarabar sa.=؃=؃<<<




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai ==O_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =-=O_*

*_Typing=_*








*_=؞AJIYA A DUHU....=؞_*




*_Bilyn Abdull ce ><_*


*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._

*_My TikTok account =G_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=G<_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama==<<_

*_BOOK 2_*
<'4 6


______________


........Mota suka nufa, RK driver Ya Fawzan kusa da shi, AA ya shiga baya Maanal a tsakkiya kusa da shi Najma a gefenta. Tafiyar mintoci da bata kai awa ba ta kawosu gida, sun sami ko'ina shiru dan kowa na barci, Oum ce ma kawai tasan da fitarsu tarbo su AA Win dan RK ma a gidan ya kwana yau. Ma'aikatan gidan ne kawai dake gyare-gyare ke kai kawo, aiko motar na tsayawa suka iso suna musu barka da zuwa cike da farin ciki, ba'a dangi kawai ba hatta masu musu hidima ALLAH ya saka musu soyayyar AA a zuciya, ba komai kuma ya kawo hakan ba sai kasancewar sa mutum mai alkairi da sauaawa. Bai da yawan magana, da wahala ka ganshi a sabgar da ba tashi ba, amma mutum ne mai saui gana asa da shi. yawawan halayyarsa harga wanda ba musulman ba a bayyane take, dan yana iya oarin sa wajen kamanta musu iya hurumin da UBANGIJI ya umarce mu yi a garesu. Tuni sun wuce sashen Oum, dan duk inda AA zaije a rayuwa ya dawo sai ya fara dangana da Oum sannan wani ya gansa a gidan, sai dai idan anyi sa'a ya samesu a tare ne.
Duk da sashen a cike yake da an hutu ko'ina a tsaftace yake su Inte sun gyara sun saka turaren wuta da air freshener masu sanyin daWi kamar ba safiya ba. Dan har yanzu bai wuce tara na safe ba. Nan Win ma dai shiru dan samarin yaran dake a asan barci suke yi. Su duka sama suka haura, hakan yay dai-dai da fitowar Oum daga bedroom hannunta rie da kaskon turare. Ina ai da gudu Maanal ta nufeta ta rungume, AA ma da yaji bazai iya haura sai Maanal ta gama nata ba haWawa yay ita da Oum Win ya rungume. Aiko mi su RK zasuyi ba dariya ba. Tuni farin ciki yasa idanun Oum tara hawaye, wlhy ita kanta bata san irin aunar da takema yaran nan ba, Ajwaad da Maanal daban suke a zuciyarta, tana jinsu ololuwa a ranta ta yanda ita kanta bata san ta yanda zata musalta irin soyayyar da takema yaran ba. Duk da gidan cike yake da zuri'arta zuciyarta cike take da kewarsu kawai tana daurewa ne. Sun jima a haka kafin ta Wagosu, tare da kai hannu a tare ta shafa fuskokinsu tana murmushi. A tare suka risina domin gaisheta, sai kuma suka kalla juna dan yanda sukai Win abin yazo musu ne a bazata, murmushi sukayi ma juna kamar yanda Oum ke murmushin, su Yaya Fawzan kuwa na dariya. Fawzan harda juyawa ya kalla Najma ya Wan Waga mata gira, asa ta duar da kanta tana murmushi. RK godiya yakema ALLAH a zuciyarsa da bai zama sanadin raba wannan auna mai arfi ba, dan tabbas ya ara yarda Maanal sai Ajwaad, Ajwaad sai Maanal. Wannan haWin ALLAH sai dai a bisu da yayyawar addu'a kawai.
ar hayaniyar ce ta tada yaran suka shiga fitowa a jere. Wayyo zokaga ihun murnar ganin su Yaya AA sun dawo. AA akwai farin jini kam Masha ALLAH. Rungume Maanal suka shigayi kowa na mamakin canjawar Wan uwansa, kafin su shiga gaishe da AA dake kallon su kawai a dakensa dan ba sabgarsu yake shiga ba, baya sake musu fuska, amma a hakan sonshi suke dan shi mai alkairi ne a garesu, rashin yawan magana kuwa kowa yasan Wabi'arsa ce shi da babban Yaya da ma wasu a yaran family Win da suka gado su. Tuni suma samarin suka shiga haurowa, sukam ai rungume AA Win suke, karan farko yay musu murmushi, yana binsu Wai-Wai ya shafa kansu. Fahimtar yanda sukai laushi yasa Oum tambayarsu suna azumi. Maanal ce ta amsa da eh, Oum tai mamaki warai da gaske, tare da jinjina oarinsu dan awannin da yawa ai. Jin hakan tace to abarsu suje su watsa ruwa su kwanta su huta.
Hakan kuwa akai, AA ya fito zuwa sashensa, yasan dai su Mamy na barci har ma Abah da su Babban Yaya. Maanal kuwa Wakin Oum ta shige tunda dama anan take. Yaran kuma Oum ta kaWasu suje suyi wanka lokacin tafiya tafsir yayi....
Su Mamy basu san wainar da ake toyawa a gidan ba. Dan ita bata san yau ne su AA Win ma zasu dawo ba. Saboda rabonta da shi tun shekaran jiya data gama zuba masa tujara, dan tunda ALLAH yasa ya kira waya kullum sai ta kirashi ta tisa masa gargaWi a kan Maanal. Shi dai yakan bata hauri kawai yace ta kwantar da hankalinta. Ko a fuska bai taSa bari Maanal tasan Mamy na kiransa a waya ba. Sai dai abinda bai sani ba Maanal Win ta taSa jinsu har sau biyu, ta ga kuma text message Win Mamyn akan wai miyyasa bai cika mata alawari na kiran Nuratu ba. Bataga ya bada amsa ba, dan haka tai murmushi kawai tana mamakin al'amarin matar nan.
arfe goma su Oum suka fito, hakama Mamy da Saheeba da Nuratu dan gaba Waya suke tafiya tafsir Win. Nibras ce kawai babu dan tana zuwa aiki. Kasancewar kuma yau ma juma'a ce sai gata ta fito zata bisu wai bazata fita aiki ba. Sai lokacin su Mamy ke jin dawowar AA da Maanal gidan. Wani abu ne ya tokare maoshin Mamy, har fuskarta ta gagara Soyewa, amma Oum na kallonta sai tai murmushi. Sai dai Oum ta riga ta ga canjawar fuskar Mamy Win, itama a ranta sai taji lallai basu yauta ba, amma harga ALLAH tayi hakane dan tama kowa surprise a gidan, kuma shima AA daya sanar mata yace karta faWama kowa har su Abah da Babban Yaya. Fawzan ma shine ya gaya masa. RK, ko Fawzan ya fito dan zuwa Wakkosu yagansa a compound yana waya, shine dalilin tafiyarsu tare. Najma kuwa shine ya kirata yace yazo ta masa rakkiya wani waje, itama sai da akaje airport Win ta sani.
Fita sukai massalaci, Maanal dai bata bisu ba. Dan tana gama wanka kwanciya tayi, hakama AA yana can ya kwanta. Har suka dawo daga tafsir basu tashi ba, lokacin sha Waya da rabi dan yau juma'a an tashi da wuri saboda sallar juma'a. A compound suka iske Babban Yaya da Abah da RK suna shan iska, Fawzan ma barci yake. Cike da tsokana Abah dake kallon Oum ya ce,  Ashe Wanki ya dawo min da yarinyata, irin wannan bazata haka .
Dariya Oum tayi da faWin,  Yanzu ai sai hankalinka ya kwanta, ka yarda mu masu cika alawari ne .
 Na yarda kam sosai .
Abah ya faWa murmushi yalwace a fuskarsa su Babban Yaya na taya shi. Babban Yaya yace,  Ai nima Abah na agara su tashi a barcin naga shi da Lillyn wa yafi wani iba yanzu .
Dariya aka sanya, Oum tace,  Oh ni kowa dai ya sama Autana ido a gidan nan. Fadeel ina yabonka salla karka kasa alwala mana .
 To shike nan Oum na bari .
Babban Yaya ya faWa yana dariya. Wucewa sukai ciki suma, dan Mamy dama tuni takai hanyar sashenta. A mamakin kowa Nibras da Nurry sashen Oum suka nufa suma. Dan tun Wazu da sukaji wai su AA sun dawo ji sukai kamar ma su fasa zuwa tafsir Win, duk hararar da Saheeba ke zabgama Nuratu yitai kamar bata gani ba. ALLAH sarki Oum sai tai murmushi kawai tana nema ma Nibras shiryar UBANGIJI. Dan ita Nuratu idan tayi ai normal ne....

Alarm Win da AA ya saita ne ya tadashi saboda sallar juma'a. A lokacin sha biyu. Wanka kawai ya shiga. Yana fitowa ya shirya cikin wani Wanyen yadi da yaji Winkin manyan yara ya kwanta luff-luff. Fuskarsa ya gyara tare da feshe jikinsa da turarensa masu sanyin amshi kala kusan uku. Ya kawo hula data dace da tsarin adon nasa ya kafa. Matuar yau kuwa yayi kamar ka sasheshi ka gudu. Kodan bai cika damuwa da saka manyan kayan bane balle hula oho masa. Wayoyinsa daya kashe ya kunna, ya zubasu a aljihu tare da wallet. Sai kuma ya Wauka atm Winsa ya fiddo wallet Win ya saka ciki, duk da kuwa akwai wasu atms Win a wallet Win, da alama dai yana buatar wanda ya dauka Win ne a kusa, dan a ajiye yake alamar baya amfani da shi sai da dalili. Kai tsaye sashen Abah ya nufa, cike da takunsa na nutsuwa da rashin son hayaniya. Sai da yay knocking tare da sallama aka bashi izinin shiga sannan ya shigan. Wani irin murmushi Abah dake kallonsa ya saki, sai kuma ya buWe masa hannayensa alamar yazo garesa. Murmushi shima AA Win yayi, tare da arasawa gaban Abah ya zai zauna a asa ya rioshi ya zaunar a gefensa, cike da kulawa da soyayya irin ta Wa da uba ya bashi runguma ta gefe yana faWin,  Irin wannan yin fresh haka Autan Oum Winsa. Har naji na agu naga tawa ar yata koma .
Murmushi sosai AA ya sake yi, dan randa Abah kejin nishaWi daban ne a rayuwa. asa-asa yace,  Abah tayi fiye da yanda kake tunanin ganinta, dan na kula maka da amanarka yanda ya kamata . Dai-dai nan Mamy ta fito rie da babbar rigar Abah da hula a hannu, karaf kuma a kunnenta zancen AA. Sai kuma akai sa'a suka haWa ido da shi. Wani kallo kuwa ta zuba masa mai ma'anoni da dama. Shi kuma sai yay asa da kai yana amsa addu'ar da Abah ke masa da sanya albarka. Gaishe da Aban ya fara yi kafin Mamy Win data wani basar da farko kamar bata ganshi ba. A mamakinsa sai ta amsa cike da nuna kulawa har tana tambayar yaya Maanal. Wannan hali na Mamy na girgiza zuciyar AA matua. Kodan shi ALLAH yayisa ba mutum mai iya Soye abu bane oho, dan in har ka masa abinda yaji bazai iya shanyewa ba sai ya maka magana, sha yanzu magani yanzu yake, shiyyasa irinsu Sen.. Bukar Kaugama manyan asar ke jin haushinsa. Dan sun so jan ra'ayinsa jikinsu ya nuna wannan ba shigarsa bace su sa'annin mahaifinsa ne, suka fito masa a buWe game da muamin da shugaban asa ya bashi na shugaban matasa, nan ma ya nuna musu shifa wannan muami baya a gabansa dan office Win ma sai ya gadama yake zuwa. Yana dai bibiyar ayyukan waWanda ke arashinsa daki-daki, amma shi ko sisi daya shafi aikin nan bai taSa yarda ya shigo hannunsa ba hatta da albashi kuwa. Dan shi ya san kasuwanci duniya ne, duk wanda ya saba da neman na kansa babu ta yanda zai iya shagala da wani aiki na gwamnati koda na wucin gadi ne...........
'





*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai ==O_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =-=O_*
*_Typing=_*








*_=؞AJIYA A DUHU....=؞_*




*_Bilyn Abdull ce ><_*


*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._

*_My TikTok account =G_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=G<_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama==<<_

*_BOOK 2_*
<'4 7


______________


.........Tare da Abah suka fito suka bar Mamy na binsa da harara, sashen Oum suka nufa, can suka samu su Babban Yaya cikin shiri suma. AA yaje ya rungume babban Yaya da shima dai yau yake tsokalarsa. RK da Fawzan kuwa na dariya. Zo kaga idanun Nuratu da Nibras kamar zasu faWi a jikin AA. Gaba Waya sun susuce, a kwana goma kawai yay irin wanan sake zama fresh Win. Zukatansu suka shiga wassafa musu ba dole yay yau ba yana more angwancinsa. Wani irin ture tunanin sukai rayukansu a Sace, tun Wazun suke a sashen amma basu ga Maanal ba. Wai tana Wakin Oum tana barci. Jin AA na sashensa kuma baisa sun gajiya ba, dan sun tabbatar bazai iya wucewa massalaci bai zo sashen Oum ba. Aiko sai gashi ya shigo duk ya firgitasu da gayunsa. Tsabar sakawa rai masifa su duka biyun ba wanda azuminsa bai raunana ba saboda yanda suke siffanta wa kansu AA Win a zukata.
Suko sauran ammatan da zukatansu fes suke kowama yayi musu yau a yayun nasu bawai AA Win kawai ba. Najma da Fawzan kuwa sun wani kashe ma juna ido cike da shaui. Sai ko karaf a kan idon AA. (Kai mi Ya Fawzan ke shiryawa haka?) AA ya ambata a zuciyarsa, sai ya Wan kalla RK daya fahimci shima hankalinsa akansu Ya Fawzan Win yake. Wani signal sukama juna da ido, RK yay dariya yana ma bakinsa zip.
 Tab Win .
AA ya faWa a asan maoshi yana miewa abinsa batare da kowa ya fahimci inda tab Win Win tasa ta dosa ba. Fitowa sukai harabar gidan gaba Wayansu harda samarin yaran nan duk suka shiga motoci. RK da AA da wasu a yaran suna a mota Waya. Babban Yaya, Fawzan da Abah da sauran yaran a mota Waya. Acan itama Oum ta kaWa ammatan zuwa kowa yay wanka yay salla a shiga kitchen. Jikin babu wari Nuratu da Nibras suka fito a sashen.....

_________&

A lokacin da su Maanal suka gama hutawa anan airport Yazeed ne da tashi matar ke isowa tasu asar haihuwar bayan kwashe watanni a etare suna hutawa. Masha ALLAH na faWa, ganin yanda Yazeed Win yay wani kalar yin yau da sabuwar nutsuwa ya yi iba irin ta matasan masu kuWi. Sai dai fuskar kicin-kicin babu fara'a sam a tare da shi abinka da dama bamai yawan fara'ar bane. A gefensa Nazeefa ce cikin matuar gayu ta ara wani uban haske da iba itama. Kai daka ganta kasan tana jin daWi da alama kuma ta harbu. Babu wanda yasan da dawowarsu sai Aunty Sabuwa, dan haka ita da kanta ta tafi tarbosu Abujan. Nazeefa na hangota ta wani tafi da gudu ta tungumeta tana ihun murna. Hakan ya jawo musu idanun mutane kuwa. Oho ko'a kwalar rigarsu, dan Aunty Sabuwa ma Waga Nazeefa tayi tana juyi da ita abinka da siririyar mace, a hakan ma wai jikin ya murje ne. arasowar Yazeed da abun nasu ya bashi kunya ya sata sakin Nazeefa, sai kawai ji Yazeed yay an wani rungumesa. Tab Win, yau fa ake mutuwar tsaye, dan kuwa ita dai Yazeed Win yayi. Yayinda Aunty Sabuwa ke faWin,  Oyoy my Son .
Yazeed na kama da mahaifiyarsa Hajiya Yaya, Aunty Sabuwa da Hajiya Yaya na kama da juna, shiyyasa mutanen dake kallon ikon ALLAH suka Wauka ita ta haifesa, duk da dai wasu na Wan wasiwasi na ganin kamar shekarun Aunty Sabuwa bazai kai ta haifi Yazeed Win ba. Nazeefa da abin ya sosa mata zuciya ta rio Aunty Sabuwa tana faWin,  Kai Mom harda runguma kuma? .
 To dan ubanki ba Wana bane shi, ko a lahira ba ance Wan Wan uwa kai yake gani ba. Kinga ko a lahira baz 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~aiga Yaya ba ni zai gani .
Baki sosai Nazeefa ta tura gaba, tana kauda kanta. Oho ko'a jikin Aunty Sabuwa, sai ma amsa gaisuwar Yazeed da take yi. A haka suka rankaya zuwa lafiyayyar motar da aka sakama Nazeefa a lefe. Ba shi kawai ba ita kanta Nazeefar sai da tai mamaki. Ta kalli Aunty Sabuwa cikin waro idanu ta ce,  Mom! Wai motata ce ta koma haka? Hawa akeyi ne? .
Cikin rashin damuwa Aunty Sabuwa ta ce,  Eh mana my baby ina Wan Wanawa ne kafin ki dawo. Babanki yace idan aka barta a ajiye ba'a hawa saita samu matsala. sai kuma ta sake rage murya yanda Yazeed bazai ji ba ta cigaba da faWin,  Sannan banda ke shashasha ce yanda yaron nan ya moreki da yau a hutawar nan taku ai kinsa zai saya miki wadda ta fita. Dan yanzu kinfi arfin hawa wannan. Agolan gidansu fa tsohuwar budurwarsa motan miliyan 90 aka sako mata a lefe da ta miliyan 20+. Ke sai ki zauna kina hawan wannan ta 20m aramar tata ma tafi taki .
Ai wani irin susucewa Nazeefa taji tayi, a zabure ta ce,  Wai kina nufin Maanal Mom?! .
 To inba itaba wa? Ba itace tsohuwar budurwar mijinki ba .
 Kambu Mom shi Wan gidan KK kura Win ne yay mata wannan lefen? .
 Hummm! Ke dai fa labarin mai tsaho ne, amma ina gaya miki likafa taci gaba, kin san uwarta ta iya tsafi, ai a wajen Waurin aure komai ya canja, maimakon Wan kura sai aka bama Wan tsohon ambassador Aliyu Darma .
 Kuttun uban can kai, AA Darma fa kenan? Koba shine aka gaya

Please Login or Register in order to submit comment