Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da Amin. Sai kuma ya yunura zai tashi idonsa akan Anum yace,  A'a Babyna kuma ana nan ashe? .
Cikin Wan taSe baki Mamy tace,  Tana nan ai yanzu Wasawa muke yi, uwarce abu kaWan ta make su gaba Waya ta koya faWa kwana biyu, kuma ina zaton kamar ciki ne ya sata hakan .
Cike da farin ciki Ya Fawzan ya ce,  Wow! Ciki Mamy. Kai Masha ALLAH abu yayi yau, abinda ake ta fata .
 Aiko dai ai dama komai lokaci ne da shi, balle ma tunda har anyi biyu dama sun so tada hankalinsu ne. Saura ku, ALLAH ya kawo muku naku.
Murmushi kawai Ya Fawzan yay baice komai ba. Sai kuma ya fara oarin miewa. Dakatar da shi Mamy tayi, kafin ta fara magana muryarta na Wan rawa.  Fawzan amsa min zaka yi da amin ba shiru ba, al'amarin nan naku na damuna, ni dai da ace zakabi ta tawa da aure ka ara, kwanaki na maka maganar hakan ba kace min komai ba. To gaskiya na fara zuwa bango da zaman nan haka babu haihuwa. Shiyyasa ma duba nan . Ta mia masa wayarta. Bai musa ba ya amsa wayar. Hoton yayawar budurwace da zata iya kai 29years haka. Daka ganta kaga ar gayu sannan gogaggun an boko fitsararru. Fara ce tas dan duk da a hoto ne a kallo Waya zaka tabbatar da farar ce. Batare da nuna wani yanayi ba ya Wago ya ce,  Na ganta Mamy wacece ita? .
 Ita ce wadda nake maka sha'awar aure Fawzan .
Wani kalar, dumm-dumm zuciyar Fawzan tayi, cike da mamaki ya ce,........
'


_Tofa aiki ya biyo takan yaya Fawzan yau. Bari muga zai amshi batun Mamyn ko zai mata batun Najma<<<<<_



*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai ==O_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =-=O_*
*_Typing=_*








*_=؞AJIYA A DUHU....=؞_*




*_Bilyn Abdull ce ><_*


*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._

*_My TikTok account =G_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=G<_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama==<<_

*_BOOK 2_*
<'5 2


______________



......... Wannan Win Mamy? .
 warai Fawzan. Yarinya ce mai tarbiyya sannan yayawa. Dan wlhy tafi Nibras komai. Za kuma ta baka farin ciki fiye da ita. Dan zuwa yanzu na sake yarda Nibras sakaran yarinya ce, uwarta ta riga ta mata tarbiyan banza da mugun gata. Sam bata da alibla ta kula da miji kamar ba mace ba, abinda kawai ta sani cin kwalliya ta tafi office...
A zuciya Fawzan yace (wannan kadai kika fahimta Mamy) a fili kam sai yay murmushi. Babu wani damuwa a tare da shi ya ce,  Mamy ai muna zaman lafiya, sannan haihuwa ta ALLAH ce kuma lokaci ne. Yau baga Ajwaad da Maanal ba, rayuwarsu ma aya ce a garemu bayyananniya.
Cikin Wan kaushin murya Mamy ta ce,  Na fika sanin haka Fawzan, sai dai kamar yanda na faWa na gaji da ganin ka haka babu yara, dan haka umarni nake baka akan yarinyar nan, sunanta Amani, a Kano take, Wiyar anwar sarkin Kano ce uwa Waya uba Waya, babanta ma nada tashi sarautar dan shima Wan gidan ne kozin suke da Sarkin auren zumunci ne da uwarta. A U.S aka haifeta, can tai dukkan karatunta. Dan tana aikinta babanta yasata ta dawo Nigeria saboda auren yake son yay mata. Ni bance ka rabu da matarka ba, amma yana da yau kayi auren nan don a tantance a ina matsalar take .
Gaba Waya Fawzan ya zama kamar wanda aka zaunar a wajen domin tarihi kawai yana kallon Mamy. Wani irin mamaki take bashi, miyyasa a komai na rayuwarsu bata nuna tana da alaa da su ne? Amma a kan aure itace mai zaSa musu mata?. Kallafa yanzu akan Ajwaad, an wani aaba masa Nuratu yarinyar da sam bata da tarbiyya. Kalla abinda Nibras ke masa, kwanciyar aure bai iya yayi da ita ba sai ya saka mata arfi, sannan wai aninsa take so saboda bata da hankali. Kalla Babban Yaya, duk da shi bamai yawan magana bane wasu lokutan akan fahimci ar tsamarsa da Saheeba a gidan. Dukansu fa zaSin Mamy ne, amma bata taSa hango illar yaran ba balle tunanin suna jin daWin zama da su ko basa ji. Oum itace ta rainesu, itace dukkan wahalarsu a rayuwar nan. Duk wani abinda Wa yake yi akan abin uwa da nata suke yi, a kwai wani lokaci daya shiga tarnain uWi sunyi wata kwangila kuWaWensa suka maale gwamnati tai biya, ya shiga matsi sosai yai kuma faWama kowa Oum ce ta fara harbo jirginsa. Haka ta zauna ta dinga masa faWa daga arshe ta ajiye masa atm Winta tace yaje ya Wiba ko nawa yake so, yama rie atm Win ya dinga amfani da shi har sai komai ya warware. Daya nuna mata bazai amsa ba sai ta saka masa kuka akan mi yake nufi tana mahaifiyarsa ta bashi abu ya maido mata. Hauri ya dinga bata ya Wauka, haka ya dinga amfani da card Win tsahon watanni babu wanda yaji ko ya gani har sai da komai ya daidaita masa sannan ya maida mata, daya saka wasu an kuWi a ciki catai idan bai cire ba saita cimasa mutunci. Haka dole ya cire su. Amma wlhy Mamy zai iya cewa bata taSa damuwa da kana da shi ko baka da shi ba umarni kawai zata baka ka tura mata kuWi, ko ka turama cikin an uwanta kuWi kaza.....
 Wai tunanin mi kake yi ne? .
Mamyn ta katse masa tunani. Ajiyar zuciya ya sauke. Sai kuma ya mie yana faWin,  Shike nan Mamy ki bani lokaci zan kirata a waya naji idan zamu iya dai-daitawa.
 Ya dai fi maka .
Ta faWa a gatsine tana Wauke kai. Jiki a sanyaye ya fice a sashen. Sai ya ji bama zai iya zuwa sashen Oum a haka ba dan zata gane a yanayin da yake. Mota kawai ya shiga ya fice a gidan.....

Mamy bataga AA ba sai gab da Asr, dan da shirinsa ma na fita massallaci ya shigo mata. Tasan yayi haka ne dan karya daWe. Cike da takaici ta cije lips Winta tana harararsa. Shi dai sai ya Wauke kansa kawai yana kaiwa zaune yace mata  Ina yini . Bata amsa masa ba, sai ma cike da zafin rai ta ce,  Ajwaad ni zaka wulaanta ko? .
Jiyay gaba Waya zuciyarsa na masa Waci. Kansa ya girgiza mata.  Mamy har abada kinfi arfin wulaanci ga wani ma balle ni. Ko takalmin da kike sakawa daraja ce da shi a wajena balle ke. Kiyi hauri ina kwance ne kaina na ciwo shiyasa ban shigo ba, na kuma san kema a Wan tsakanin nan kina barci ne.
 Idan ka kare kanka anan shi kuma cikin da kaje kaima waccan ar iskar yarinyar ba wulaantani kayi ba kenan? Ajwaad har ni zan maka gargaWi akan taSa yarinyar can amma kaje ka taSata harda ciki! Maybe ma tun kuna a gidan nan ne .
 Mamy a gidan nan kuma. Amma kowa zai iya zama shaidar tunda Maanal tazo gidan nan da sunan matata bata taSa zuwa sashena ba sai sau biyu. Na farko ita da Oum ina cikin ciwon nan. Na biyu shara da nace Oum ta sakata tamin lokacin kuma ina office ma. Tunda kuma kika hana ban sake sakata ba...
 Idan bataje sashenka ba ai ka Wauketa a mota kun fita ko. Sannan kuna zuwa office. Ranar daka nuna min ban isa ba agaban kowa na gidan nan ka fita da ita. Tunda kasan ba budurwa bace dan ka Wauketa kunje kun shee ayarku har wa zai gane. Balle tunda wancan abun ya faru dama ta cigaba da rabawa an iskan Abuja waje duk ya buWe.....
Wani irin runtse idanu AA yayi, zuciyarsa kuwa sai wani duka take a cikin irjinsa da sauri. Amma bawan ALLAH cike da jarumta sai yay murmushi.  Mamy kiyi hauri, koma miya faru ko ta aikata dai duk ya wuce tunda yanzu a gidan aure take. Sunanta matar Wanki. Abinda kuma kike tunanin shima nayi kimin afuwa.
 Haka ka iya amaka afuwa! A maka afuwa kullum, amma sai iya shege fal cikinka.
Murmushi kawai shi dai yay mata dan darun Mamy da ban ne. Aiko taji haushin murmushin nan, sai ta sake hawa ta balbalesa da masifa ta inda take shiga bata nan take fita ba. FaWan kuma duk akan Nuratu ne da maganar kiranta data sharWanta masa amma tunda ya tafi ko flashing baima Nurry ba, sai batun ciki da yai cewa komai akai. Akwai randa ya kirata bayan sun gama magana tana cewa ga Nuratu ya yanke kiran da wayar ma gaba Waya. Shi dai kansa na a asa harta gama. Ta dawo kan batun Documents Winsa da batun sunan Maawad.
 Mamy dan ALLAH kibar maganar nan, shi sunan companyn minene amfanin saninsa? Sannan documents Win nan dan na amshesu a hannun Oum mi zakiyi da su? Su dai ba abinci bane balle ace za'a ci .
 Uwar ubanka zan yi da su!! .
Ta faWa a tsawace. Ba aramin dukan zuciyarsa zagin yay ba, dan abinda bata taSa masa ba kenan zagi. Barta dai da masifarta da sharuWWa. Kalamanta ne masu tsauri suka cigaba da kekketa masa zuciya duk dai akan Maanal da Oum daya rasa mi suka tare mata a wannan rayuwar..
 Wlhy a wannan karon zan iya tsine maka Ajwaad, zan iya cireka a cikin aan dana haifa na manta da kai. Badai ni kake nunawa karuwar yarinyar nan mai wulaantattun iyaye da Fateema sun fini ba, zanyi maganinka wlhy. Dan ubanka tashi kaban waje shashasha da bai san kishin kansa ba...
Tsam AA ya mie cike da girmamawa ya furta,  ALLAH ya huci zuciyarki . Daga haka ya juya ya fice. A ofa suka ci karo da Abah. Gaban AA yay mummunar faWuwa. Babu shiri ya haWiye yanayinsa tare da fisgo jarumtar dole ya ce,  Abah barka da yamma .
Idanu Abah ya Wan zuba masa na sakanni, sai kuma yay murmushi da amsa gaisuwar sannan ya ce,  Dama baka tafi massallaci ba Wan Oum? .
Murmushi AA ya Wanyi,  Yanzu zan wuce Abah, na shigo na gaida Mamy ne tun safe bamu gaisa ba saboda mun fita da Uncle, sanda muka dawo kuma zasu je tafsir .
Sam AA bai iya arya ba, dan haka ko yaya yayita sai ka gane masa, shiyyasa akan abu koda bazai faWi ainihin gaskiya ba, zai faWi wani yanki na abun da bazai sa ka damu da son jin wancan ba. Yanzun ma murmushi kawai Abah yayi, sai kuma ya ce,  Okay muje to kawai idan na dawo na zo, dama zan ma Kamila magana ne amin farfesun kayan ciki wajen yin abincinsu.
 To Abah bara na gaya mata mana .
 Kaga barta zan tura mata sao gashi can za'a tada salla . Daga haka yaja hannun AA Win suka wuce. Wata irin wawuyar ajiyar zuciya Mamy ta sauke. Dan tunda taji maganar Abah ta mie zambar zuciyarta na gudu a irjinta......

__________&

KADUNA

Al'amarin Yazeed ya girmi kowa a gidan, dan tsohon kwana uku kenan da dawowarsu amma ko lee bai shiga ya gaida kowa na gidan ba. To dama dai Ammie ce sai annensa sai Daddy. Ko abinci da Ammie ta aika musu a randa suka dawo, dawo mata da shi akai tare da gargaWin karta sake kawowa inji Aunty Sabuwa. Aiko Ammie bata sake maimaitawa ba.
Hankalin annensa a matuar tashe yake. Suna kuka suka kira Hajiya Yaya suka sanar mata komai. Sosai hakan ya bama Hajiya Yaya mamaki, amma sai ta danne tace su barshi ai zaizo gaisheta zatai masa magana.
A randa suka dawo ne akai wanan waya, amma har yau kwana uku Hajiya Yaya bataga eyar Yazeed ba a gidansu. Koda ta tuntuSi mahaifiyarsu da maganar sai tace ita ina ruwanta kuma. Dan dama tunda Hajiya Yaya tazo gidan babu ruwanta da ita. Ita dai ba'a sakata aikin komai, amma babu mai mata magana a tsakanin Baba da Mamansu, aikinta kuma masu aiki bazasuyi ba ita takema kanta komai hatta girki.........
'



*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai ==O_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =-=O_*
*_Typing=_*








*_=؞AJIYA A DUHU....=؞_*




*_Bilyn Abdull ce ><_*


*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._

*_My TikTok account =G_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=G<_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama==<<_

*_BOOK 2_*
<'5 3


______________



.........Yau daya kasance cikar kwanaki uku tana zaune shiru abin duniya ya isheta. Kiran Amrah ne ya shigo mata. Tai shiru tana kallon wayar kamar mai tsoron Wauka. Har kiran ya katse sai ga na Basira. Shima bata Waga Win ba ya tsinke, kamar haWin baki Nusaiba ma ta kira, yanzu kam zuciyarta sai da ta jijjiga. Hannunta na rawa ta Wauka wayar takai kunneta bayan ta Waga. Kukan Nusaiba ya daki cikin kunenta sai da ta runtse ido. Kafin ma tayi magana Nusaiban ta fara mata bayani cikin kuka.
 Mammah dan ALLAH ki dawo, Yaya Yazeed zai kashe Aunty Nasiba. Gata can ya rufeta a Waki sai duka yake wai ta zagi Nazeefa. Gashi su Daddy basa gida sai mu kaWai .
Wani irin rawa jikin Hajiya Yaya ya shiga yi, ai bama tasan ta mie ta figi hijjab ba tai waje. A Wimauce ta fice a afa daga gidan cikin sa'a ta samu napep zai wuce ofar gida ya ajiye wasu ta shige tana faWa masa inda zai kaita. Yanda ta azalzala masa gudu ya dinga zubawa bana wasa ba, cikin ananin lokaci suka iso ofar gidan Chalawa. Sai lokacin ta fahimci ma babu kuWi a jikinta. Mai napep daya fahimci hankalinta a tashe yake sai yace taje kawai ya zata mutuwa ce, dan duk wanda yaga Hajiya Yaya kam yasan babu lafiya, sannan gidan Chalawa ba Soyayyen gida bane, Napep Win ma sai suyi yauta da su balle kuWin hawanta. Burum ta buWe kofar gate ta shige, maigadi daya zabura yana ganin itace ta shiga ya sauke ajiyar zuciya. Dan shima hankalinsa a tashe yake da irin dukan da Yazeed kema Nasiba tun daga sashensa har sashen Hajiya Yaya. Yarinyar kam yau ta daku sosai, koma yace sun daku, dan daga arshe haWawa yay har sauran yaran ya cigaba da jibga. Sai yanzu ne babu jimawa ya fito yana huci ya shige sashensa kaman wani bahagon zaki...
Wani irin bugawa kan Hajiya Yaya ya kusan yi lokacin data shiga sashenta ta samu yaranta kwance a asa kowa na kuka jikinsu duk sayin bulala Nasiba kam ma harda jini a goshinta da bakinta. Suna ganinta suka taso a guje suna kuka da nuna mata jikinsu. Jagwab Hajiya Yaya takai zaune a kujera, wani irin jiri-jiri take gani ma ita kam. Tafi minti biyu kafin da yar ta iya furta,  Mi kukai masa? .
Cikin kuka Nusaiba tace,  Wlhy babu komai Mammah. Daga Nasiba taje sashen kiranshi dan muna son muyi magana da shi akan tunda ya dawo bai ko kallemu ba mi mukai masa, sannan kema baije inda kike ba, shine kawai ya hau jibgar Nasiba tun daga can wai dammi zatazo tace yazo muna nemansa shi sa'anmu ne.
Zuciyar Hajiya Yaya har kumfa take, ta ce,  Ina Daddyn ku? .
 Sun fita shi da matar can .
Cewar Umaimah......

Hajiya Yaya yanzu fa za'a fara wasan>#=<

________&

Yau kam dai zaman buWa baki bazai yiwu a tsakar gidan ba. Dan wani irin hadari ne mai nuna alamar cike yake da iska ya harWe garin na Abuja musamman ta yankin su AA tunda nan Win suke gani. Dole anan sashen Oum aka gyara falo aka shirya komai. Sannan kowa ya fara oarin zuwa yay alwala harma da masu son yin wanka dan an mintuna ya rage a kira salla. Yau su kaWai sukai aiki babu Mamy, tana sashenta wai kanta ke ciwo. Oum dai taje ta mata sannu tare da Maanal. Suma sauran yaran duk sunje. An dawo domin zaman buWa baki mazan suma sun shigo kamar jira aka fara iska. A kuma dai-dai lokacin Maanal ta fito hannunta Wauke da bowl da aka saka akan tray an juyo farfesun naman kai a ciki. Ga naman da zafinsa, gashi a kwanon glass. Wani irin murmushin mugunta Nuratu dake bayanta ta saki saboda abinda take shirya ma zuciyarta. Maanal na daga afarta data rage a cikin kitchen Win Waya na a waje zata arasa fita kawai Nurry ta take takalmin, gaba Waya Maanal ta tafi ita da tray Win aiko ta fasa arar tsorata tana ambaton sunan ALLAH da runtse idannunta dan ta gama fidda rai kawai sai taje asa kuma sai ta one maybe ma harda raunuka....
Sai dai kuma mi, cikin ikon ALLAH da rahamarsa taji ta tsaya cak ita bata kife ba tray Win na a hannunta. Sai dai yanda jikin nata ke rawa romon farfesun ya hankaWa mata akan hannun. Babban Yaya daya iso wajen cikin zafin nama ne ya amshe tray Win, shi kuma AA daya rieta ya Wagota gaba Waya ya saka a jikinsa dan jikinta wani irin rawa take na tsorata tama i buWe idanun sai hawaye dake rige-rigen sakkowa.
Tuni kowa ya mie cirko-cirko an zagayesu. Muryar Abah cike da damuwa ya ce,  Amma ya akai ma ta fito haka kamar wadda aka hankaWo? .
 Nima dai abinda zance kenan Aban su, yanda ta taho gaba Waya sai kace an hankaWota ai . Cewar Oum itama. Caraf Menoo dake kitchen Win ta fito tana faWin,  Aunty Nuratu ce ta taka mata takalmi, kuma tana sane dan sai da tayi dariya ma sannan. Dama tunda ta shigo muna kwashe naman ni da Aunty Maanal sai take faWin__ Yau zatayi maganin rashin kunyar wata mayyar namiji da cikin jikinta na asiri a gidan nan ___ mu bamu kulata ba Aunty ta gama zubawa tace na Wakko mata cornflakes a store shi zata sha, na fito sai naga Aunty Nuratun a bayanta ta taka mata takalmi .
Gaban Nuratu dake maale a kitchen ya faWi, jitai kamar ta jawo yarinyar taita jibga, shegiya ar arama da ita sai bakin magana, jin falon yay shiru tai saurin juyawa zatabi back door, amma a mamakin kowa cikin wata irin tsawa AA ya furta,  Idan kika fita sai na baki mamaki yau a gidan nan!! .
Sosai tsawar tasa ta saka yaran nan razana, kowa ya ara maalewa jikin Wan uwansa. Manyan kuwa a tsorace sosai suke kallon AA Win dan sun san halinsa sarai, asu yaran family Win idan suna gulmar yayun nasu sukan ce kaji tsoron ALLAH kaji tsoron marin Yaya AA, dan marin tsoffin sojoji yake yi. Abah zai yi magana ya Fawzan da yaga inda AA ke kallo sai ya lea kitchen Win, Nuratu data tsaya cak saboda tsawar AA har fitsari ta nema sakata shima cikin Sacin rai ya furta,  Oh dama kina a kitchen Win. To fito nan .
Ganin yanda Yaya Fawzan yay da fuska ya sake saka gaban Nuratu dukan tara-tara, cikin son nuna pretending ta haWiye tsoron ta fito a dake. Tana buWe baki zatai magana a bazata kawai AA ya wani Wauke fuskarta da mari. Ya ILAHI, wani irin shiru falon yay na sakan irin kamar mutuwa ta ratsa waje Win nan da yara kance. Yayinda Nuratu da azaba ta ratsama fuska har zuwa cikin brain ganinta ya shuWe na wucin gadi kunnenta ya toshe sai wani tsauuuu!!! Take ji a cikinsu like an daki irin arfen nan yay ara a arshen dai nawa yay tsaiii!! in nan. Ta wani kalar tafi taga-taga zata faWi Mamy ta tareta. Cikin rufewar ido da Sacin rai AA ya sake yunurawa zai mareta Oum ta rie masa hannu, dai-dai itama Mamy ta zaburo a tsawace ta kira sunansa,  Ajwaaadd!!! .
Duk da yanda tsawar Mamy ta ratsa kunnen kowa a wajen a Sangaren AA ko'a jikinsa. Yabar Nuratu ne kawai saboda rie masa hannu da Oum tayi. Ya wani irin watsama Nuratun mummunan kallo... Hannunsa Oum taja ganin zai yi magana tace,  Kaga ya isa zauna a duba mata hannunta koya one . Wani kallon banzar ya sake watsama Nuratu dake a jikin Mamy ya Waga Maanal dake jikinsa cak zuwa saman kujera...
Sai a lokacin Nuratu ta saki kuka. Tsaki Yaya Fawzan yayi yabar wajen zuwa inda AA ke zaune Maanal a jikinsa. Oum na gefensu zaune tana duba hannun Maanal Win da yay ja. RK kam tuni dama yabar wajen, inda yasan suna ajiye kit Winsu na magunguna ya nufa. A karo na farko Babban Yaya da ransa yay matuar Saci ya zuba ma Nuratu ido. Sai kuma ya watsa mata harara da faWin,  Shashasha kawai mai zuciyan banza. Yanzu da ALLAH bai hankaltar da Ajwaad Win ba wane irin faWuwa kike tunanin yarinyar nan zatayi? Zatafa iya rasa rayuwarta kodan abinda take Wauke da shi tunda da akansa zata faWi, ga zafi gashi glass. Wato shirinki zubar mata da ciki, to bismillah kada ki fasa dan ALLAH.... shima ya ara zabura zai kai mata marin. Hannunsa Abah ya rie kawai, batare da yace komai ba yaja Babban yayan suka bar wajen suma. Har lokacin Nuratu na'a jikin Mamy da ranta yay ololuwar Saci, sai Saheeba dake gefen Mamy Win kamar gunki. A kusa da ita Nibras ce. Suko sauran duk suna can zagaye da Maanal, tuni Hashim ya Wakko anara da RK yace ya kawo. A cikin bowl da Meeno ta Wakko itama aka sanya, AA ya amsa yana saka hannun Maanal a ciki. Baiwar ALLAH idanun yanzu babu hawaye, amma sunyi jazur alamar tana jin zafi sai sauke ajiyar zuciya take jin hannun a ruwan sanyi. Sannu Abah ya mata, ta jinjina kai, hakama Babban Yaya. Ta Wan ji zafin ya sassauta mata. Sai kuma duk suka bata tausayi ganin kowa baici komai ba sun tare a kanta. Cikin Wan rawar murya ta kalla AA da idanunsa suka kaWe tace,  Ya daina zafin ka barshi. Oum muje ayi buWa baki .
Cike da kulawa Babban Yaya yace,  Kin tabbatar ya daina? . Kanta ta jinjina masa alamar eh. Shi dai AA bai gamsu ba. Amma da yake RK ya nuna maganin da zata sha idan taci abincin sai ya barta. Zaman cin abincin sukay      

                  ! " # $ % & ' ( ) * + , - . / 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 : ; < = > ? @ A B C D E F G H I J K L M N O P Q R S T U V W X Y Z [ \ ] ^ _ ` a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z { | } ~  i. Azaba ta ishi Maanal dauriya kawai take, gashi hannun dama. Tana tunanin ta yanda zata ci abinci sai kawai taga AA daya zauna a kusa da ita ya zuba ya juyo gareta. Cike da kulawa ya fara bata, duk da tana jin kunya haka ta daure ta dinga amsa. Bata wani ci da yawa ba tace ya isheta. Maganin ya bata ta sha, hankalin Oum dama kowa na'a kansu. Mamy ce kawai ke faman lallaSa Nuratu taci abinci wai, amma ko sannu bataima Maanal ba. Wannan abu ya bama kowa dake wajen mamaki, sai dai babu wanda yay mata

Please Login or Register in order to submit comment