Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

cike da armashi. Mawaa sunyi wasa yanda ya kamata. An kumaci an sha an gode ALLAH. Amare sunsha lii suda anguna. Dan Ameer da Yaya Fawzan sunsha rawa, babban Yaya ne dai baima mie ba. Amma sai da AA ya bishi har wajen zamansa ya lieshi da dollers (= ato dan mu novel ne sai munyi liinmu, karnaji wata tace an hana lii a Nigeria mu Ramadhan B Hameed Taura ne shugaban asarmu anan ba Tunbunu ba>- kuma yace muyi kayanmu yanda muke so, ko Tunbunu ya zama kuWi sai mun lia shi ehe=>+). Ba aramin wasa da kuWi akai ba a wajen nan. Maanal da AA kamar basu san ciwon dollers ba. Yanda yake zarosu a aljihu haka take zira hannu a aljihunsa itama ta zaro ta farke. Hatta Oum da Ammie haka ta bisu har inda suke tai musu lii, AA ya tayata kuwa. Takaici kamar zai kashe su Hajiya Basariyya kuwa, sai dai babu damar magana sai tsaki a zuciya. Dama kuma Maanal dansu tayi hakan ar unar bain waken>#. Saonta kuma ya isa yanda ya kamata.
Kuce min ina Nibras da Saheeba manyan mata. Suna gida abinsu basu zo ba. Duk da Saheeba tayi niyyar zuwa dan ita irin mutanen nan ne dako abu na ona musu zuciya sun fi son sugani uryanan-uryanan (Inji Ayshatu Wan Kano= ALLAH ya gafarta mata da iyayenmu baki Waya =-=O). Sai da Hajiya Turai ta tsawatar mata sannan ta haura. Mamy ma dai yau bata zo ba. Dan abubuwan sun fara kwace mata ta tabbatar zata iya tonama kanta asiri a wajen. Maman Saheeba da Nuratu ma dai yau da yake abun su aka taSa basu zo ba, suna tare da Saheeba sunata ullawa da kwancenwa a gida...

Alhamdullahi biki ya ayatar yanda ya kamata. Ba'a gajiyar da kowa ba ba'a takura kowa ba. Anguna da amare sun zuba capacity yanda ya kamata. Kafin kace mi wannan shagali ya zama on topic na wannan rana. Tako ina shike kai kawo a yanar gizo. arfe huWu aka tashi, mazan ne kuma suka fara fita domin yo salla. Sai da suka dawo aka fara kwasar mutane zuwa gida. Matan ma na zuwa babu zama kowa burinsa ya sauke sallar. Manaal tunda ta idar take gyangyaWi, amma ta daure dan tace yau ko mima za'ayi bazata kwanta ba sai anyi buWar kai da ita. Aiko taga buWar kai dan taci wuya. Ciwon kai har jiri ke kwasarta dan masifa ta dai dage sai da akai buWar kan nan da ita. Yanda ta sakama Najma da Ameerah kuWi har sai da ya zama abin magana a dangin Mamy. Al'amarin kam ya girgiza Mamyn matua. Har sai da ta kasa dannewa ta Wura zagi da faWin ai Ajwaad Win zaizo ya sameta ne dan tasan daga aljihunsa kuWin ya fito, dama yan uwan nata nata hirar irin Sarnar kuWin da AA Win sukai shi da Maanal a wajen taron. ALLAH sarki, sai dai abinda Mamy bata sani ba a kuWin da Maanal tabada na buWar kan su Ameerah sisin AA babu. Tana da kuWaWen ta na kyaututtukan da ta samu a bikinta account shae, a hakama taba Ammie da yawa, dan bayan bikinta sai da ta turama Ammie, ta turama Didi Shahidah da Amaal harda su Waleed. Hatta Nene da aanta kowa sai da ta bashi, kai har su Zeezah awayenta bata manta da su ba da Amrah. Wanda suka rage kuma ba wani abu take saya ba, daidai da katin waya wannan da data Babban Yaya, Yaya Fawzan, AA duk saka mata suke. Sai dai kawai taga an turo mata.
Hajiya Basariyya kanta sai da taji kamar ta zauna taita kuka. Dan jitai kamar sun rako mata duniya yau sukam, ar yarinya arama take irin wannan yautar babu ko gezau. To oho dai, sudai dangin Darma sunji daWin halin girma da Maanal Win ta nuna warai da gaske. Ana gama buWar kan su Ameerah aka shiga gidan Hajiya Shuwa akai na Maimoon. Suma sunyi rawar gani dan kowa yasan katsinawa da kara. A wajen gara da baye ba'a magana sun wuce tsara. Darma Family sun shaida hakan kuwa yau, dan gaskiya su Hajiya Shuwa suma sunyi oari kamar yanda suma akai musu oari akan na Maimoon.
To aifa da kama-kama su Amaal suka kai Maanal sashenta dan juwa take gani matua. Hankalin AA ya tashi sai da ya kira RK ya dubata. Oum ma nata faWa, dan dama gaba Waya hankalinta ya rabu biyu wani akan buWar kan wani akan Maanal dan tasan wannan rashin kwanciyar zata iya zame mata damuwa. Ita kanta Ammie data san yanayin duk inda Maanal Win tayi idonta na kanta. Daga baya kuma ta Sace mata. RK yace su kwantar da hankalinsu da tayi barci zata tashi normal, rashin yin barcin ne ya kawo mata juwar. Dan haka yace AA ya taimaka mata tai salla tai wanka dan inta kwanta da wuya ta tashi a kusa maybe sai asuba. Haka Win kuwa akayi, bayan fitowarsu da kansa yay mata wankan, tai sallar daga zaune ya bata fresh milk Win tata ta fama tasha sosai. Shi kansa bai ara lea wajen ba tunda ya dawo daga sallar isha'i. Kajin da yay niyyar fita siyoma su babban Yaya sai order yayi, da'aka kawo ya fita ya amsa ya danama RK, dan yace babu shi a an rakkiya. Na su Oum da suma ya saya musu yaje yakai musu ita da Ammie, itama Mamy ya aika mata ya wuce sashensa. Aiki yay zaman yi a kan gadon kusa da Maanal dake barci mai nauyi sosai. Lokaci-lokaci yana kallonta, musamman idan taja numfashi. Dan wawwaran motsi dai batayi. Dariyar data dingayi Wazun ta mugunta ta shiga faWo masa a rai sai yayta murmushi. Wayarsa ya Wauka ya rubuta sao ya turama Yaya Fawzan yana cizar lips...

_______&

A Sangaren anguna su Babban Yaya kamar yanda aka saba su Baba Sardauna sun zaunar dasu sun musu nasiha mai girma da nuna musu bambanci auren farko dana yanzu. Da a baya hakkin matan nasu WaWWaya ne a kansu. A yanzu kam su biyu ne. Nuna rashin adalci ko rinjaye a Sangare Waya babban damuwace a rayuwarsu ta duniya da lahira. Dole ne su zama jarumai wajen tsayawa akan afafunsu matsayin mazan warai a tsakanin matan nasu. Su zama masu adalci, kuma masu hauri da juriya dan ajiye mace fiye da Waya bana rago bane. Maza da yawa sukan Wauka jarumtar ajiye mace fiye da Waya a shimfiWane kawai, sai dai ba haka bane ba, wannan ma idan da hali a kallesa a matsayin matakin arshe shine yafi dacewa a zamantakewar jarumtar. Idan ba haka ba kana nan kana hura hanci kai soja a gado ka tara mata huWu, uku, ko biyu, amma kanata ginama kanka ofar shiga jahannama sakamakon kasa banbance hakkin daya kamata ka sauke da ruWin duniya. Shi aure ibada ne, komai dake cikinsa kuma shine tubalin gina ibadar. Gwarzon namiji nutsuwa yake ya gina ganuwar adalci a cikin iyalansa da kewayansu, ba yazama shashasha mai tauye wata ya untatama wata ba. Karka wulakanta matarka ta farko dan ka ara aure, kar kuma ka wulaanta wadda ka aure daga baya saboda wai uwargida. Kalmar uwargida da amarya kalmace ta al'ada. Addini yana kallonsu ne da sunan matanka ne kawai. Kuma kowacce tana da hakkin a kanka da in ka gagara saukewa tofa ka shirya amsar sakamako a inda ba'a neman yafiya, ba kuma akarSar tuba dan lokaci ya gama urewa.
Daga arshe sukai musu addu'a sosai mai kuma ratsa jiki da Sargo kafin suka sallamesu. Suna fitowa Babban Yaya ya gudu. Dariya su Uncle Najeeb suka sanya. Dama shi da Uncle Sulaiman Yayan RK ne masu rakkiyar tasa. Yaya Fawzan kawai akama rakkiya, babu kowa a sashen kuwa ta Sangaren Najma dai, Ammie da kanta ta tattarosu, wasu suka koma sashen Maanal wasu suka zo nan sashen Oum. Itama Nibras Win kasancewar duk an gari ne wanda ke tare da ita sun ware. Sai mutum biyu a tare da ita da Mommynta tace su zauna su kwana. Dan ana gama buWar kai sai Nibras Win ta tsinta kanta a wani irin tashin hankali tanata kuka. Zuwa yanzu dai ta tabbatar da bata samu AA Win ba, shima Fawzan Win ya aro mata wata. Gashi baya Soye farin cikin da yake ciki ko kaWan.
Yanzu ma tana jin hayaniyar ar rakkiyar Fawzan Win jikinta ya kama rawa. Bayi ta afka ta jingina da kofa ta fashe da kuka...

To shi dai ango baima san tana yi ba, sun isoko amarya Najma ne a Waki zaune a bakin gado kanta rufe a cikin lafaya.. Kasancewar su daga kawunnai sai yayye aiko tuni kowa ya kame girmansa akai mata nutsatstsiyar nasiha, ita dai tanata hawaye kanta a cikin mayafi bata ganinsu. Sai dai tana jin amshin turaren Yaya Fawzan matua a hancinta dan yana zaune ne a kusa da ita. Basu wani jimaba sukai musu sallama suka fice. Yaya Fawzan bai ma motsa ba balle su saka ran rakkiya. Dai-dai sun gama ficewar saon AA ya shigo masa a waya. Fasa maganar da yay niyyar yima Najma yayi ya Wauka wayar yana dubawa.
_(Ka bimin anwa a hankali dan ALLAH Yaya Fawzan, karkace zaka rama abinda naima taka anwar tsautsayi ne. Idan ba hakaba sai dai a rabamu a DSS office gaskiya da safe. A huta gajiya angon Najma)_
Murmushi Yaya Fawzan ya saki mai nauyi, sai kuma ya cije lips yana girgiza kai. Wato tunda Autan nasu fa ya shiga daga ciki bakinsa ya buWe. Har mamaki yake idan yaji Ajwaad na zaro magana sai yaga kamar bashi ba. ar gyaran murya yay yana ajiye wayar, cike da raWa ya ce,  Amarsu baza'a buWen fuskarba? ........
'




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai ==O_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =-=O_*

*_Typing=_*








*_=؞AJIYA A DUHU....=؞_*




*_Bilyn Abdull ce ><_*


*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._

*_My TikTok account =G_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=G<_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama==<<_

*_BOOK 2_*
<'1 1 2


______________


.......Shiru Najma tai tai motsawa, sai yay murmushi, tare da kama lafayar ya yaye gaba Waya. Ganin hawaye share-share a fuskarta ya ce,  Oh oh kukan dai har yanzu bai isa ba anwar Yaya Fawzan . Sai ya jawota jikinsa kawai ya rungume. Kamar jira take sai ta sake sakar masa kukan. Shiru yay yana shafa bayanta a hankali, a cikin kunenta ya ce,  Kodai nima na tayaki muyi kukan kamar yafi saurin gamawa da wuri .
wace jikinsata ta shiga oarin yi tana Wan kai masa dukan wasa a irji kaWan-kaWan, ya sanya dariya yana oarin rie hannun, kafin ya kaita kwance ya rufu a kanta yana bin fuskar tata da wani narkakken kallo. Baki ta tura masa. Ya Wan ja lips Win kaWan da faWin,  Na tayaki kukan muyi saurin gamawa? .
Kanta ta girgiza masa.
Ya ce,  To kema daina in gani .
Hawayen ta shiga sharewa da lafayar, sai da ta goge su tas ya ce,  Inyeee kaga amaryar Fawzan, kinfa daina kukan da gaske dama lallashina ake jira kenan .
Murmushi ya suSucema Najma. Ta kauda fuskarta gefe tanayi. Shima murmushin yake mai ayatarwa, kafin ya maido fuskar tata suna kallon juna. Lips Winta ya Wan sumbata tare da faWin,  Karna ara ganin hawayen nan kinji ko. ALLAH yay miki albarka.Ya bamu zaman lafiya, ALLAH yasa yau mu samo Baby mai kama dake ar mutan Zaria .
Hannu tasa ta rufe fuskar ta da faWin,  Nidai a'a .
 Miyasa? .
 Ba yau ba, yau bana jin daWi, kuma mai kama da kai nake so dan mutan Darma .
Murmushi yayi da faWin,  Ko kuma za'a min wayo ba. Dama yayanki ya turon saon gargaWi, danna tabbatar masa sai na rama abinda yayma ma anwata akan ki. Amma maimakon ya jira yaga yanda za'a are har ya nuna karaya kamar ke .
 Ba karaya mukai ba muma, hanyar lafiya a bita da shekara ne kawai .
Dariya yayi mai ayatarwa, sai kuma ya tashi itama yana tadata ya ce,  Hakane kuma Love. Bara to na bi a hankali muyi tafiyar kunkuru. Oya muje alwala .
Sunyi alwala da taimakonsa. Bayan sun fito ya sanya musu sallaya suka gabatar da salla. Kazar da AA ya siya musu yace tazo suci. Tace ta oshi. Murmushi yayi da kulawa yace,  Yayanki ne ya saya miki fa bani ba balle kiyi tunanin zance ki biya ni. Oya come and eat ba abinda zai faru .
Babu yanda ta iya dole taci kazar nan sai dai babu sakewa, hasalima bata mata wani daWi ta riga ta sakama kanta damuwa da tsoro. Ya fahimceta tsaf sai kawai yay murmushi. Fita yay yace tai shirin barci. Shima zaije yayo. Kanta ta jinjina masa, yana fita taita addu'a ALLAH yasa matarsa ta hanashi dawowa. Da wannan addu'ar ta daure tai shirin barcin, ta ara shafe lungu da sao na jikinta da amshi sannan ta kwanta zuciyarta nata rawa. Waya ta Wauka ta turama Maanal sao, sai dai shiru fin minti biyar babu reply. Ta fahimci tayi barci dan haka ta haura ta ajiye wayar tai lamo a kwance....

Fawzan kam na fita sama ya haura Wakinsa. Babu kowa a falon, amma duk datti bai samu gyaran arzii ba kamar yanda aka gyara asan aka saka turare mai daWi. Kansa kawai ya girgiza ya shige bedroom Winsa. Yana cikin zame kaya zai shiga wanka aka turo ofar aka shigo. Haka kawai yaji a ransa Nibras ce. Duk da bai tsammanin ganintan ba amma yasan ita kaWai ce dai zata shigo masa Waki haka kai tsaye. Ita Win ce kuwa, sanye cikin kayan barci da sukai mata yau. Dan ma ramar da tayi a bayyane take ga mai kallonta. Sannan kallo Waya ya fahimci tayi kuka. Bai tanka mata ba ya wuce closet abinsa. Ta bishi da kallo zuciyarta na zafi. Sai kuma ta cije baki tana hararrar inda yabi. ofar Wakin ta sakama key, ta nufi bayan gado ta Soye key Win inda bazai taSa tunanin ta saka ba. Sannan ta koma gadonsa ta haye ta kwanta. Abinma abin dariya, wadda ake kawowa da tsiya-tsiya ce yau ta kawo kanta, lallai Najma kinzo da arhinki=.
Malam ango Yaya Fawzan, tsaff aka gama gyara jiki aka fito ana zuba murmushin yau za'a sha warkajami. Amma mi sai idonsa ya sauka akan Nibras dake kwance a gadonsa Wai-Wai. Kamar zai yi magana sai kuma ya fasa, ya ciro kayan barci ya saka masu taushi da yau. Sannan ya feshe jikinsa da kalolin turare masu tsada da bala'in amshi. Daga closet Win ya fito gaba Waya ya nufi wajen mirror kamar bai ganta ba ya gyara sumar kansa da kwantacen gashin fuskarsa sannan yazo ya Wauka wayarsa a bed side drawer ya nufi ofa batare daya dai tankama Nibras Win ba. Sai me yana taSa ofa yaji gam. Ya murza handle Win ya sake murzawa amma ko motsi alamar tabbacin a kulle take. Juyowa yay ya zubama Nibras Win ido, cikin hana kansa hasala ya ce,  Miyasa kika kulle ofar nan? .
Shiru ta masa tai ko motsi. Ya sake magana nan ma tai shiru. Sai ya tako ya dawo cikin Wakin ya tsaya a bakin gadon nesa kaWan da ita ya ce,  Bani key .
Sai yanzu ta kallesa ta watsar, sai kuma ta taSe baki tace,  Ka bani ajiya ne? .
Shiru yay yana kallonta, ya dai hana kansa yin fushin da take son yayi ya ce,  Amma kin san bana cire key a ofa, kuma kece kika shigo bayan ni. Mima ya kawoki Wakina yau? .
 Oh ka cireni daga matarka ne da har kake tuhumata miya kawoni Waki? .
Wani banzan murmushi yayi yana jinjina kansa. Sai kuma cikin taSe baki yace,  Kema kin san cireki a wannan matsayin babu rana kam, dole ki cigaba da zama a inda baya so, ki kuma cigaba da ganin abinda baya so, ki kuma dinga hangen abinda kike son a haramun gareki na har abada.
Sosai kamalamsa suka daketa, suka kuma ciji zuciyarta warai da gaske. Dan har sai da tai Wan jimm tana kallonsa alamar maimaitasu take a zuciya tana musu fashin bai. Barin inda take yayi ya nufi closet duba sauran keys Win, sai dai abin mamaki babu ko Waya alamar duka ta kwashesu kenan. Baice komai ba ya dawo inda take, camak ya birkiceta yana dubawa a jikinta har cikin b Winta dan yasan zata iya sakawa amma babu. Ya duba bed side drawer nan ma haka, ya koma ta mirror nan ma haka. Sosai ransa ya fara Saci, cikin tsawa ya ce,  Nibras bani key kafin daga ni har ke rayukanmu su Saci yanzun nan .
 Oh oh yo su Saci mana. Key ne dai wlhy bazan bayar ba ko zaka kasheni, sai dai mayyar ta kwana ita kaWai .
Shiru yay yana kallonta. asan ransa yana mamakin shi kuma take kishi yau, kai lamarin wannan yarinya sai ita. Tunda ya fahimci fitina take son suyi bako zai biye mata ba. Komawa yay wajen sofa ya kwanta, ya Wauka wayarsa ya shiga kiran Najma. Sai da ta kusa tsinkewa ta Waga cikin yanayin barci amma a zahiri pretending ne. Shima ya fahimci hakan sai yay murmushi. asa-asa yace,  Kina nufin har kinyi barci baki jirani ba Love!? .
Cikin shagwaSa ta ce,  Ai nasan ka gaji Yaya, kaima zakai kwanciyarka ne ka huta abinka, shiyyasa ma na kwanta harna rufe Waki .
 Anya ya dace amarya ta rufema ango Waki a daren farko? .
 Yaya ba daren farko bane ai ka manta na uku ne, yau fa kwanana biyu na uku zanyi .
 Uhm haka ne kuma fa. Love mai wayo .
Murmushi Najma tai mai sanyi tana rufe fuskanta kamar tana a gaban shi. Shima sai ya murmusa da sake sauke murya a asa ya ce,  Da gaske kina son na barki ki kwana ke kaWai? .
A sanyaye tace,  Eh ALLAH kuwa, kaga akwai gajiyar hidima yau ansha zirga-zirga, ga iyayenmu duk basu tafi ba. Please Yaya kayi kwanciyarka, nima na kwanta anan kawai .
Murmushi yayi yana cije lips. Jikinsa gaba Waya ya gama saki. Wani irin buatar son kasancewa da ita yake ji warai da gaske. Amma sai ya sauke ajiyar zuciya. Cikin sirkawar murya yace,  Shike nan na barki Love, kiyi barci cikin aminci. Amma ya kamata nazo ko Wan goodnight kiss a bani ai ko? .
 A'a basai kayi wahalar dawowa ba zan maka daga nan. Muhchhh!!! . Ta sumbaci wayar tare da yankewa itt.
Sosai Fawzan yay sumar kwance, sai kuma ya runtse idanunsa yana mai cije lips tare da karanto addu'a domin samun saisaituwar lamarinsa. yaleta yay bai sake kira ba. Yay shiru yana tunani sai ya juyo dariyar Nibras cike da ularwa. Da yar ya iya danne zuciyarsa yay mata banza. Amma wlhy ji yake kamar ya tashi ya lakaWa mata dukan ban gishiri. Amma ba komai, baya buatar ramawa ta haka. Tunda tace da shi zatai game zata sha mamaki wlhy. Tasowa yayi yazo ya hau gadon ya kwanta, ya kashe fitilar Wakin yana jinta tana an wae-waen iskancinta yaba banza ajiyarta. Aiko ya jima kafin barci ya Waukesa, ita ko baima san lokacin da tai nata barcin ba........
'


>#>#Ashe Nibras Win nan hegiyar kanta ce ina tausayinta




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai ==O_*

*+234 805 568 7449*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =-=O_*

*_Typing=_*








*_=؞AJIYA A DUHU....=؞_*




*_Bilyn Abdull ce ><_*


*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._

*_My TikTok account =G_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=G<_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama==<<_

*_BOOK 2_*
<'1 1 3


______________


.......Anan ko Babban Yaya yana garden abinsa yana aiki, sai da yaga sha Waya tayi sannan ya taso. Har lokacin gidan da ar hayaniya sai dai bamai yawa ba. Amma ganin fitilu akowane sashe idan ka cire sashen su AA ya fahimci wasu basuyi barci ba kenan. Sashen nasa ya shiga, kai tsaye ya wuce sama Wakinsa. Yana jiyo us-us a Wakin Saheeba baibi takai ba.
A nan Win ma dai kowa yabar sashen an uwan su Ameerah duk sun koma gidan Hajiya Shuwa. Sai Saheeba dake can a Wakinta tare da uwarta da Nuratu da Hajiya Turai. Kuka take yi suna lallashinta. Sai maimaita masu take irjinta kamar zai fashe. Sudai sunata tausarta ga ruwan rubutu an bata ta sha. Daga haka suka shiga kitsa abubuwansu har Baban yaya ya shigo bama su sani ba. Dan jin ba'ai masa rakkiya ba sunyi tunanin ma bazai kwana a sashen ba yau ma tunda gidan akwai bai har yanzu.
Wanka Babban yayi ya canja zuwa kayan barci masu laushi da nutsuwa. Ya feshe jikinsa da turare sannan ya fito. Har yanzu yana jin us-us a Wakin Saheeba. Yay Wan jimmm sai kuma ya wuce abinsa kawai ya sauka. Bai san minene RK ya bashi ba yace inji Ajwaad, amma dai yana jin amshin nama da zafinsa, sai dai zuwa yanzu ya huce dan haka ya nufi kitchen da ledar. Koda ya buWe kuwa kaza ce lafiyayya da hadin salad, sai fresh milk. Kazar ya cire ya saka a bowl ya Wumama. Sannan ya canja mata bowl ya saka a tray da plate ya saka madarar da cups guda biyu ya fito. Taku yake a hankali har ofar Wakin da Ameera take ciki. Yay Wan jimmm kafin ya murWa handle Win a hankali ya shiga. Ameerah na kwance barci ita yama fara Wibarta dan tayi tunanin bama zai shigo ba tunda gidan da bai, harta gyara jikinta ta canja lafayarta zuwa kayan barci masu yau da laushi sai amshi mai daWi ke tashi a jikinta da Wakin. BuWe ofar ta sa ta farka, sai dai da yake fitilar Wakin na a kashe sai lamp ce kawai a kunne ta gefenta itama ta sa hasken kaWan sai ta buWe ido tana kallonsa ta Wan duhun. Tana ganin zai kunna hasken Wakin ta maida idanun ta sake lumshe wa.
Fitilar ya kunna mara haske sosai, kafin ya cigaba da takowa a hankali har zuwa bakin gadon. Ya ajiye tray Win a asa ya kai zaune gefenta jikinsu na gogar na juna. Sai da ya mata kallon fin minti Waya kafin yay magana cikin miskilar muryarsa.  Uhmm dama amare na barci a ranar daren farkon su? .
Murmushi tayi amma bata motsa ba. Sai shima ya murmusa. Tare da kai hannunsa a karo na farka ya dafa ta.  My Soha ince kin min alawarin yau gaba Waya tawa ce ni kaWai? Mizai sa kuma ki are da pretending? .
Yanzu ma murmushi tayi, asa-asa ta ce,  Ba pretending nake ba barci nake da gaske. Dan na zata kaima ka kwanta .
 Uhm-uhm my Soha, ango yay barci shi kaWai a daren farko ai babu lafiya kenan, dole a nemo likita ya duba shi .
KaWan

Please Login or Register in order to submit comment