Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Oum.
Daga baya Maanal da Nuwaira suka tashi suka shiga kitchen, RK Kuma ya fice akan zaije damai kwancema Mamy Wori ya iso. Binsa Oum tai suka fita tare, aka bar Nuratu ita kaWai a falon. Aiko sai taji wani irin takaici. Itafa shiyyasa tun farko bata so zaman nan sashen Oum ba, amma mamanta tace dole ta zauna dan su samu damar aiwatar da aikinsu da malam ya basu akan Oum da Maanal har ma da AA da shi kansa Aban. Dole su kame zukatan kowa su samu auren nan nata ayi-ayi sauran rikicin ya biyo baya. Ita ma kuma wani fannin nata son taita ganin AA duk da yanzu yana zarya a sashen Mamyn ma saboda dubata..........
'




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai ==O_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =-=O_*

*_Typing=_*








*_=؞AJIYA A DUHU....=؞_*




*_Bilyn Abdull ce ><_*


*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._

*_My TikTok account =G_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=G<_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama==<<_

*_BOOK 2_*
<'9 2


______________


.......AA daya kasa hauri Maanal bata kirashi ba, kuma tai Waga masa kiransa arfe huWu ya dawo gidan. Lokacin sun kammala komai suna oarin zubawa a kuloli. Nuratu na kwance har yanzu tana kallo. Kawai a bazata AA Win ya shigo, sai taji duk ta rikice, ALLAH da tasan zai dawo gida yanzu wanka zataje tayi taci kwalliya abinta. Shi ko kallo Waya yay mata ya Wauke kansa. Jin muryar Maanal a kitchen ya sashi sakin murmushi, yana jin daWin yanda ta Waukema Oum kai-kawon girkin nan da take kullum dama abin na damunsa, yayi-yayi kuma ta daina tai, sai tace basa son abincin masu aiki, itama bata so ya za'ai ta zauna, dole ta shiga ta girka ai da kanta. Sauran an uwansaa yasha ji suna nuna damuwa akan aikin nan na Oum.
Kamar an faWama Maanal Win sai gata ta fito daga kitchen Win tana ar dariyar maganar Aunty Nuwaira hannunta Wauke da jug zata kai dining. Turus ta Wan tsaya tana kallon AA Win, kamar yanda shima yake kallonta da sassanyan kallo. Janyewa tai ta kalla agogo, sannan ta sake juyowa ta kallesa tare da faWin,  Hu'um tseren office ka fara Besty! arfe huWu fa .
Shi dariya ma ta bashi wlhy, wai tsere kamar wani Wan yaro ya gudo daga makaranta. A mamakin Nuratu data kume a wajen sai taga AA Win ya saki murmushi mai ayatarwa yana nufar Maanal. Babu ko tunawa da tana a wajen, ko wani zai iya ganinsu kawai ya rungumeta ta baya, tare da sauke fuskarsa a kafaWarta ya sumbaci wuyanta. Ya kai bakinsa kan kunnenta ya gwargwaWa mata maganar da ita bata ji. Dariya taga sunyi a tare, mamakin ALLAH ya cika mata zuciya, wai AA ne ke dariya haka har haoransa a waje. Shin wai mi tsinanniyar yarinyar nan tai masa ne haka, su sunata wahala kullum da zubema malamai kuWi amma babu wani ci gaba. Jiba abinda suka saka a sashenta daren ranar amma a banza babu abinda aka fasa, sai taji ma hawaye ya cika mata ido.
Manaal da idanunta suka hango mata yanda Nuratu ta zuba musu ido cike da gayya bayan sun ajiye Jug Win tare da AA ta juyo suna fuskantar juna. an WiWWishe tai ta sumbaci haSarsa, sai kuma ta kashe masa ido Waya ta sumbaci lips Winsa. Tana oarin juyawa da sauri ya riota. Ciki-ciki ya ce,  Kinma isa kimin Wan kaWan ki gudu .
Dariya Maanal ta sanya tana oarin wacewa shiko ya mannata da table Win dining Win yana oarin kai lips Winsa kan nata, itako tasa hannu tana karewa tana cigaba da yin dariyar ular da Nuratu....
Gyaran murya RK da basu san da shigowarsa ba yayi. Dakatawa AA yay yana wani yin luuu da idanunsa irin na (Wan yawar nan ya katse min jin daWi) sai kuma ya Sata fuska kamar ba shi ba ya juyo yana kallon RK Win da harara. Ita dai Maanal samu tai ta zille ta gudu. Shima RK Win kallon AA yake cikin Wage gira da shaiyanci.
Cikin ara balla masa harara AA ya ce,  Kai dai wlhy anyi kawun banza .
 Oh koba Kawun banza ba. Idan ni Kawun banza ne kai miye naka sunan. an iskan yaro kazo ka matse yarinya a sashen mamanta ko kunya baka ji jarababbe kawai .
Cokali AA ya zara dake dining Win ya wulla masa. RK ya kauce yana dariya. Murmusawa shima AA Win yay, batare da ya sake cemasa komai ba ya nufi ofa. Binsa RK yay suka fice tare...
Wani irin takaici, bain cikin da unar zuciya Nuratu take ji, a ranta ko ayyanawa take bazata iya cigaba da zaman sashen nan ba. In ba hakaba wataran sai ta bubburmawa Maanal wua wlhy, sai dai itama a kasheta.....

_________&

Alhamdullahi Mamy dai an kwance karaya, dan haka Aunty Babba ta wuce. Maman Saheeba kuwa tace sai nan da kwana biyu. Amma a washe gari itama zata bar gidan gidan Hajiya Turai zatai kwana biyun. Auntyn tace ita ta sani kuma wannan ita dai tai wucewarta dan AA da kansa ya saya mata ticket, ya kuma yimata tsaraba mai yawa batare da sanin ko Mamyn ba. Itama sai da aka kaita airport Win ne driver ya bata yace inji AA, ya kuma bata wata leda yace inji Maanal. Jitai gaba Waya kunya ta ara kamata, dama gashi Oum ta cikata da nata abin arziin, ta kuma saka Fawzan da Babban Yaya sukai mata. Itako wadda tai wahalar jiyyar ma da faWa suka rabu wato Mamy, saboda ta sake mata nasiha akan al'amarin Oum dana Maanal Mamyn ta birkice mata, sai kawai ta yaleta ta bita da addu'ar ALLAH ya ganar da ita gaskiya kafin lokaci ya ure mata.....

A ranar Maman Saheeba bata wuce gidan Hajiya Turai ba sai washe gari. Sai dai kafin ta wuce Winne saon Sille ya sake iske Mamy a karo na biyu tunda farar safiya. Sao ne daya ara birkitata fiye ma da wancan karon. Dan ya ce mata yana son su haWu, sannan kuma yana son kuWi miliyan goma, idan zata taho address Win daya rubuta mata tazo masa da su. Idan ba hakaba kuma shi zaizo gidan Darman da kansa ya amsa, kuma sai ya naasta rayuwar AA ta wani Sangare dan ta tabbatar bada wasa yazo ba.
Zufa sosai Mamy keyi a zaune jikinta na rawa. A cikin wannan yanayin Maman Saheeba da taje suka gama ulle-ullensu da aanta dan har Saheeba an bar mata abinda zata dinga sakama babban Yaya a abinci, dan haka itama zata maida hankalinta a sashen Oum tunda taga yanzu a can yake cin abincin ta shigo ta samu Mamy. Sosai ta tsaya tana mata kallon mamaki. Sai kuma ta ce,  Aunty wai lafiyarki kuwa? Sai zufa kike fa ga jikinki na rawa .
Miewa Mamy tai, da yar ta iya faWin,  Ba komai ta wuce bedroom Winta fuuuuu. Maman Saheeba da mamaki ya cikata tai sagade tana kallon ofar, sai kuma ta taSe baki ta gyara zama ta hau cin naman da Mamyn ta saka akan gasa mata zataci. Itafa wlhy irin wannan cin daWin yasa idan tazo gidan nan bata son tafiya...

Kai-kawo Mamy ta shiga yi a cikin bedroom, karo na farko ta bama brain nata damar yin nazari akan wannan mai turo saon. Dan ya kamata tasan ma wanene shi? Saboda idan zata auna da hankalinta abinda ya turo matan, ko yake mata barazana da shi ta AJIYE SHI NE A CIKIN DUHUN da babu wani mahaluki a duniya daya taSa sanin koda labarinsa. Hatta kuwa da kakarta da babanta da suke kwana suke tashi a gida Waya lokacin. Kai hatta da Junaid kansa. Sai dai me, kalaman Junaid Win ne suka shiga maimaita mata kansu a wawalwa tamkar yanzu ne yake faWa mata su.
_(Lallai kinyi kuskure Kamila, babban kuskure ma kuwa na cin amanata. Amma ki sani kuma ki shirya Sadda Junaid a wannan duniyar tamkar kin KASHE MACIJI NE BAKI SARE KANSA BA. Domin akwai AJIYA A DUHUn ki a hannuna dake a karan kanki bazaki taSa iya hasaso minene ba har sai a lokacin dake zaki koma cikin duhun. Maza jeki, jeki da iya gudun da zaki iya ki taka irin taki rawar yanda kike so, ni kuma ZAN DAWO a gaSar da afafunki da gangar jikinki har ma da zuciyarki da wawalwa suka gaji. Dan kinfi kowa sanin JUNAID baya barin BASHIN GABA)_.
Dummm kanta ya yi, zuciyarta na rawa da bugawa. Dan a wancan lokacin sam bata Wauki kalamansa da wani muhimmanci ba face cika baki da kirarin banza irin na wanda akaci wasa. Amma sai gashi a yau fa kamar kalamansa na neman kama hanyar tabbata ne. Kai ina hakan bazai yiwu ba. Bama zai taSa yiwuwar ba sai dai idan a cikin yaran Junaid Win ne wani ke son mata barazana da son tatsarta kuWi tunda gashi ya ambata a yanzu. To aiko zata nunama ko wanene ita Win ba aramar ar wasa bace. To amma kuma minene ya alaanta yarinyar nan Maanal da wancan AJIYA A DUHUN nata na tsawon shekaru da babu mahalukin daya sani. Hoton nan dai na Maanal tabbas itace ta bada shi da Maman Saheeba da Hajiya Turai a lokacin da suke son ai musu aiki. Kuma idan bata manta ba a lokacin Hajiya Turai ce ta haWasu da yaron da zai yi aikin, dan lokacin suna zaune ne a Lagos, sun zo ganin gida ita da mijinta da Nuratu da zata girmi Maanal kaWan, kasancewar basu san wazasu samu ya musu yanda suke so ba saboda gudun mizai je ya dawo sai Nana tace ta bari ta shawarci Hajiya Turai Win dan tasanta itama ar unar bain wake ce. To bayan sun tattauna da Hajiya Turai Win shine tazo wajen bikin da saurayin da zaiyi kusan sa'a da AA a lokacin tace Wan anin mijinta ne, tace ya zauna wajen su Fawzan har a gama biki dan sun san AA bazai shiga harkar shi ba dan shi babu ruwansa da kowa sai Maanal. Fuskar yaron ce ke son dawo mata, amma ta kasa tunashi da yau. Sai tai tunanin duba hotunan ranar. Closet Winta ta nufa, ta buWe wani box dan tun suna asibiti tai kiran Haule tace ta kulle mata Wakinta saboda hotunan, Haule najin haka ta gane, sai ta kwaso hotunan daga inda ta Soye ta ajiye mata su saman gado sannan ta kulle Wakin. Koda aka sallamosu suka dawo gidan bata yarda an buWe Wakin ba shiyyasa ma ta zaSi yin jiyyar a nan asa sai jiya ta shigo da kanta da za'ai shata ya kwaso su taSoye sannan. Shine yanzu Win ta Wakkosu a inda ta Soye. Hoton matashin yaron nan ta ciro, ta maida sauran ta ajiye. Bakin gado ta dawo ta zauna ta zuba masa ido, tsahon lokaci zuciyarta na tabbatar mata shine wani sashe na cewa a'a. Da taga dai tana neman rikicewa sai tai kiran Maman Saheeba a waya tace ta shigo ta sameta..........
'




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai ==O_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =-=O_*

*_Typing=_*








*_=؞AJIYA A DUHU....=؞_*




*_Bilyn Abdull ce ><_*


*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._

*_My TikTok account =G_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=G<_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama==<<_

*_BOOK 2_*
<'9 3


______________


.........Babu jimawa Maman Saheeba kuwa ya shigo, kusa da Mamyn ta zauna, ita tama yi zaton wani sirrin zasuyi, amma sai taga Mamyn ta mia mata hoto. Amsar hoton tayi tana kallo, tsahon mintuna ta Wago tana kallon Mamyn.  Aunty waye shi? .
Numfashi Mamy ta fusrzar, sannan ta amshi hoton ta ce,  Zaki iya tuna fuskar yaron nan da Hajiya Turai ta kawo yay mana aiki a shekarun baya? .
Jimmm Maman Saheeba tayi, sai kuma ta ce,  Kai ai shekarun da yawa ne Aunty, kuma kinga yana gama aikinsa ai bamu sake ganinsa ba. Amma muga hoton nan ALLAH kamar shi fa a nan . Ta jima tana kallon hoton, sai kuma ta Wago da sauri ya kalla Mamy.  Kai wlhy aunty yaron nan shine. Ina kika samo hotonsa? .
 Kin tabbatar shine? .
 ALLAH babu kokwanto shine, kuma a kira Yaya Turai, ai ita dai bazata manta ba tunda ita ta kawo mana shi. Amma tabbas yaron nan shine Ra'iz .
Sosai zuciyar Mamy ta shiga karkaWawa, amma sai ta ce,  Bari dai a sake turama Hajiya Turai Win mu sake tabbatar wa . Tai maganar tana Waukar waya ta Wauki hoton, ta WhatsApp ta turama Hajiya Turai, kafin tai kiranta a waya. Sai dai harta tsinke bata Waga ba. Sake kira tayi, nan ma ba'a Waga ba. Sai ta ajiye wayar yana faWin,  Maybe bata kusa, nasan in ta gani zata kira .
Maman Saheeba ta ce,  Hakane, amma Aunty miya kawo kuma zancen yaron yanzu? Kodan ance yarinyar nan virgin ce? Ke baya ganin duk shiri ne kawai dan su wanke yarinyar. Ko bayan wancan maganar kin sake jin sun tada maganar. Washe gari ma dangin nasu ba tafiya sukai ba kuma basu zauna da Ajwaad Win ba kamar yanda suka ce zasuyi .
Kai Mamy dake kallonta ta jinina, sai kuma ta sauke ajiyar zuciya da faWin,  Hakane dukkan zancenki Nana. Amma akwai abinda na sani game da mutanen wannan family Win dake baki sanshi ba. Dama kai tsaye bazasu zaunar da shi su tambayesa ba a lokacin dake kike zato, sai sun gama munafunce-munafuncensu ke kin ma manta da al'amarin sannan su dawo da shi. Haka kawai kuma nake ji a jikina bincike sukeyi, dan haka dole muma mu dawo da tunanin mu baya akan duk wanda keda alaa da aikin nan a wancan karon mu binciko shi musan ina yake a yanzu? Mi yake yi? Musamman shi yaron nan da yay aikin da kuma Doctor. Sai mawafciyarmu .
Cikin gamsuwa Maman Saheeba ta ce,  Kuma tabbas hakane, ai sai yanzu na dawo hankalina. Wlhy duk zatona sun bar zancen ne. Amma abin na matuar damina a zuciya. Taya za'ace ba'ama yarinyar fyaWe ba bayan shi Ra'iz ya tabbatar yayi, shiyyasa ma shi Ajwaad Win ya ari laifin ya Waurama kansa dan a barshi ya aureta .
 Nana zuciyata ta fara bani akwai abinda ya kamata mu sani. Ni na haifi Ajwaad na sanshi nasan halin wannan yaron. Wlhy hatsabibi ne na gaske, babu abinda ya baro na ubansu. Shiyyasa kikaga ina kaffa-kaffa da al'amarinsa, na kuma fito na bayyana masa wacece ni kai tsaye bakamar sauran ba. Idan kin san kalmar bahaushe ta KAMAR KAYI KAKI KA AJIYE to haka ne tsakanin Ajwaad da ubansu, tamkar yayi kakin ne ya ajiye. Da da ban bayyana masa wacece ni ba akan waccan banzar matar shi zai fara ganoni, amma yanzu hakan da nayi kamar na kama lagonsa ne. Tsohon shekaru bai iya faWa ba, duk kuma wata hanyar da wani zai fahimci ni Win wacece hatta da sauran an uwansa cikin tosheta yake. Wannan shine dalilina nayin garkuwa da shi.
Sosai Maman Saheeba ta fahimta, ta kuma gamsu da bayanin Mamy Win. A asan ranta kuma tana jinjina mata da jin lallai dole itama ta sake shiri kenan. Dan ar uwar tata ba kanwar lasa bace ba ashe. Karma ya zamto tana mata kallon kitse ne ita tana mata na rogo. Daga arshe maimakon ita ta ajiyeta a duhu ita sai ta ajiyeta. To itama dai Mamyn kusan kalar tunanin nata kenan. Dan dariya take a cikin ranta da faWin (Nana kenan, a zatonki ba kallonki nake ba. Duk wani kai-kawonki a tafin hannuna kike wlhy. A tunaninki amfani kike dani wajen cimma burinki akan aana da dukiyarsu. Baki san nice nake amfani dake ba wajen cimma nawa burin. Amma muje zuwa dan irin wannan wasan na birgeni, kuma yana min daWi)

=Tofa babbar magana, wannan fa shi ake kira da ainahin AJIYA A DUHU. Wayaga kafin biri yaga ayaba, ayaba ta ganshi>#. Kumuje zuwa mutanena yanzu ne zamu warware ainahin ma'anar AJIYA A DUHU ==M.

_______&

A nan kuwa Babban Yaya ne ya samu Oum da batun Ameerah dai yau kai tsaye. Matuar mamaki ya kama Oum, farin ciki kuma ya mamayeta har idannunta na tara walla. Ta kamo hannun Babban Yaya cikin nata.  Fadeel da gaske kake wannan maganar? .
Murmushi Babban Yaya yayi, cike da kulawa ya ce,  Oum girmanki da kimarki ya wuce nazo miki da kalmar wasa a wannan bigiren. Nace zan rabu da Saheeba kun hanani ke da Abah, ni kuma na gaji da banzayen halayen yarinyar gaba Waya. Shiyyasa naga kawai gara nayi irin na Fawzan na ara auren. ari bisa Wari kuma na gamsu da tarbiyyar Ameerah, na kuma tabbatar zan samu yanda nake so. Hakan kuma dazan ma Saheeba shine zai zama hukuncin laifinta har naji na huce .
 Alhamdullahi, Fadeel ALLAH yay maka albarka. Na kuma baka goyon baya Wari bisa Wari.
 Nagode Oum, ALLAH ya ara miki lafiya da nisan kwana mai albarka. ALLAH ya cigaba da tsare mana ke, ALLAH ya cigaba da baibayeki da farin ciki da kwanciyar hankali .
 Tare daku baki Waya Fadeel. ALLAH yay muku albarka. Yasa kuma ace gwara da aikai. Yanda Auta ya samu farin ciki haka nake fatan kuma na ganku kai da Fawzan .
ar dariya Babban Yaya yayi, ya ce,  A Oum autanki kam sai dai muce Alhamdullah. Kina ganin wata iba ma da yake yi sati uku kacal da tarewa. Idan naga yana murmushi sai naita kallonsa .
Dariya itama Oum Win tayi. Ta ce,  Kaima haka nake fatan naita ganin wannan murmushin a fuskarka. Dan haka ma ni bazan iya hauri ba yanzu zan je na samu Hajiya Shuwa. Idan zai yiwu ma wlhy a haWe dana Fawzan nan da sati biyu kenan. Dama itama Hajiya Shuwan ta sameni akan Maimoon, Ameer ya sameta da batun yana son Maimoon kasan abin nasa ya fara sauka kwana biyu jiya ma matar ta tafi gida wai tayi yaji .
 Ikon ALLAH, Oum dama shi komai lokaci ne, musamman irin wannan sihirce-sihircen. Haba shiyasa naga kwana biyu ya koma fita aiki, sannan zai tsaya mu gaisa yana wani due-duen kai. Dan jiya da magrib har gidan nan ya shigo neman Fawzan, to kin san Wan naki akwai sauin kai amma idan ya birkice yafi kowa daru. Sai cayayma maigadi yace baya nan .
Dariya Oum tai da faWin,  Oh ni FaWima wato Fawzan ko. To ka barni da shi zan zauna da shi, ai tunda ya dawo sai yay hauri komai ya wuce tunda mun san bayin kasan bane ba .
 Ato ya dai kamata Oum ....

&Kamar yanda Oum ta faWa batai asa a gwiwa ba ta samu Hajiya Shuwa da batun babban Yaya. Ya subahannallah farin cikin da baiwar ALLAHr nan ta nuna har sai da Oum tai mamaki. A take tace wlhy ko yau Fadeel ya shirya ta yarda a aWaura masa aure da Ameera koda Ameera bata so kuwa. Balle dama taga kwana biyu wani mutunci na yawaita tsakanin Ameera da babban Yayan har tanata mamaki, ashe ashe sun san mi suke ullawa...
Shima Aba a ranar Oum ta bashi labari a waya. A mamakinta shima farin ciki sosai ya nuna. Harda tabbatar mata washe gari zai dawo gida. Dariya ma abin ya dinga bama Oum, dan ta fahimci Gadanganta ya huce kenan. Yajin da akai musu kuma ya are. Aiko ya are Win, dan washe gari sai ga Abah ya dawo. AA ne yaje ya Wakkosa a airport shi da RK da sassafe. Ita Oum ta zata Abah ya sanarma Mamy, tunda da dare sukai maganar washe gari kuma sai gashi itama bata san da safen zai dawo haka ba sosai. Dan bama tasan AA yaje Waukarsa ba shi da RK, tunda RK banan yake kwana ba yana gidansa dake cikin asibitinsa shi da matarsa, sai dai kusan kullum Nuwaira na nan gidan saboda laulayi. AA kuwa yau weekend batai tsammanin ganin idonsa da wuri ba ma sam...
A lokacin da su AA ke shigowa da Abah gidan ne kuma su Mamy ke can suna tattaunawa ita da Maman Saheeba akan batun hoton Ra'iz, suna kuma tsumayen kiran Hajiya Turai amma shiru.. sai kawai ga Saheeba kamar an jehota tana sanar musu ga Abah can ya dawo. Mamaki ya kama Mamy da Nana, amma sai Mamyn batace komai ba tunda tasan mike faruwa tsakaninta da Aban. Koda Maman Saheeba ta Wakko zancen ma sai ta basar ta hanyar Waukar waya tana faWin,  Bara dai na sake kiran Hajiya Turai ko ina ta shiga haka .....

__________&

Duk kiran da Mamy kema Hajiya Turai akan idonta ne. Dan lokacin tana jikin Sille kwance ya gama Sille ta tas. Yau kwanansa biyu a gidan tare da ita, shiyyasa dama take son tura Nuratu gidan su Mamyn dan tafi samun isashen lokaci da Sillen. Cikin Wan yamutse fuska ta nunama Sille fuskar wayar da faWin,  Mamarka fa ta daman. Kuma bazan Wauka ba dan nasan sotake tace Nuratu zata dawo gida. Ni kuma bana buatar haka ban gaji da kai ba .
Cike da iskanci Sille yay dariya da faWin,  Ke dama kina gajiya dani ne. Shekaru sunja amma kina ara kangarewa. Ya kamata ki Waga kiji minene, kin san daren jiya na tura mata sao na san kuma ya risketa zuwa yanzu. A nawa hasashen ta zurfafa tunani akan hotunan dana fara tura mata, tana son sanin miya alaanta hoton matar Wanta da sauran hotunan, anan ne zata fara tuna wanene Wayan hoton shima .
 Eh kuma fa hakane, ai bari ma na duba WhatsApp dan Wazu kuwa naga kamar ta tura min hoto kafin kiran nan ma . WhatsApp Win kuwa ta shiga, sai ko ga hoton Ra'iz. Da mamaki ta ce,  Baby na kaga kuwa hasashenka yayi dai-dai. Wai ya akai kasan matar nan haka da yawa ne? .
Mintsini mai zafin gaske ya bata cike da baar mugunta har sai da tai ara. Kafin cikin raWa ya ce,  Karki manta ita Win UWATA ce, sannan irin tunaninta gareni ki kula ita Win SURUKARKI ce .
Hajiya Turai tasan halinsa sarai dan haka tai murmushin yae kawai. Shi kuma ya Wauka taba yana kunnawa da faWin,  Kice mata shine wanda take tunanin, idan ta tambayeki yana ina yanzu kice ta tambayi Wanta Ajwaad .
Cike da mamaki ta ce,  Amma Baby miyasa zanyi hakan? .
 Saboda haka na tsara. Dan komai nawa ni ina binsa daki-daki ne kema kin sani .
Kanta ta jinjina masa da faWin,  Kayi hauri na fahimta .
Banza ya mata, sai kuma ya Waura mata tabar a baki, dole ta zua. Aiko tari ya sareta dan bata iya sha ba. Sai idan yaso mata mugunta ne yake sakata sha dole ko wayoyi. Aiko tari take

Please Login or Register in order to submit comment