Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

a bazata ya waiwayo suka haWa ido, cike da borin kunya ta kauda nata gefe tana Sata fuska. Shi dai baice mata komai ba, kuma bai daina kallon nata ba har sai da wayarsa ta motsa alamar shigowar kira. Šauka yay ya duba, babban yaya ne. Dan haka ya Waga tare da kai yatsansa ya gyara zaman bluetooth Win kunnesa ba™i, cikin yanayinsa na rashin son Waga sauti yay sallama... Tsabar yanda yake magana can ™asa su kansu su AS dake a gaba ba jinsa suke ba. Ita kanta Maanal dan kawai ta nutsu ne ta maida hankali a kansa duk da ba kallonsa take ba. A haka suka iso airport dan gudu sosai sukayi.
     Bai motsa domin fita ba, ita kuma ya ri™e hannunta bai bata damar ta fitan ba. Magana suke da AS. Ita Maanal ma tayi zaton bada shi za'a ba. Sunja kusan mintuna biyu a haka sannan aka buWe musu. Juyawa yay ya Wan kalleta, kafin ya saki yatsun hannunta dake sar™ale da nashi a hankali sannan ya yun™ura ya fita yanzu ma jacket Winsa da bai saka ba har yanzu a hannu. Itama Win fitar tayi, dai-dai driver na rufe side Win data fito Win AA ke isowa wajenta. Yayinda AS daya fiddo akwatinsu da wani da bata san na waye ba ya tura su yay gaba. Shi kuma da yake binta da wani kallon ™asa-™asa hannunsa ya mi™a mata. Hannun ta zubama ido, sai kuma ta Wan Wago ta kallesa. Ita Win dai yake kallo idanunsa na komawa ™anana. Yau dai ta fahimci kurumtar ce ta motsa ta miskilanci, dan haka ta Waura hannun nata a hankali saman nashi, shiko ya haWesu da ™yau sannan suka fara takawa a tare.
      Dole duk wanda ya kallesu su burgesa, dan kallo guda zai tabbatar maka da su Win ma'aurata ne. Sun matu™ar dacewa da juna kuma, duk da ita Win ´ar ™arama ce a gabansa, dan koda take da tsaho tsahon nata gaba Waya bai wuce kafaWarsa ba. Arba da ma'aikatansu su Yaqub ya sakata jin nauyi da kasancewar a yanda suke. Shi ko ko'a kwalar rigarsa. Sai ma amsa musu gaisuwar da suke masa yake ta hannyar jinjina kai. Itace ke amsawa cike da jin nauyin da su kuma suke fassarawa da jan ajinta. Dai-dai nan kuma aka fara shelar neman matafiyan da zasu tashi a jirginsu zuwa Qatar. Gaba yay ri™e da hannun nata su AS da su Yaqub da ya™i yarda ya kalla ko inda Maanal take biye da su. Sai da sukai ´an abubuwan da suka kamata kafin wucewa inda jirginsu yake. A haka yana ri™en da ita suka shiga, su sun wuce vip ne.
       Ganin hakan sai da yasa Maanal sauke ajiyar zuciya a Soye. Duk da ya jita bai nuna yaji ba, sai ma taimaka mata da yaya ta zauna a nata sit Win kafin shima ya zauna a nasa dake kusa da ita. Ta inda suken keSantaccen waje ne madaidaici zaman mutum biyu tamkar wani falo ko Wan Waki, zaka iya maida kujerun gado idan kaso. Ga television da kayan dai ™awa yanda ya kamata. Tuni Maanal ta zama ba™auya, dan ita kam bata san akwai hakan a jirgi ba. Kai masu kuWu na sha'aninsu. Bata tsinke da al'amarin ba sai da AA ya danna wani Wan bottom ta gefen kujerar belt ya saka kansa da kansa a jikinsu. Dai-dai jirgin na tashi zuwa sama dole ta lalubo hannunsa a cikin nata. Kallonta yayi, sai kuma ya buWe tafin nasa ya maida natan a ciki ya sargafe yatsunsu cikin na juna. Sosai ta sake ™an™ame masa hannun har tana kafa masa ™ubunanta da ba wani tsahone da su ba dan bata wasa da yankewa a kan fatarsa. Aiko sai da ta fasa masa fata abinka da ba'asan wahala ba. Bata fargaba kuma sai da jirgin ya gama dai-daita ta buWe idanun, hannun nasu ta Wan kalla tana sauke ajiyar zuciya, har zata janye sai kuma tai saurin sake kallo. Sosai taji gabanta ya faWi, babu shiri ta juyo da shi ganin yana ™o™arin juyarwa dan karta gani. A sanyaye cike da damuwa ta ce,  Ya ALLAH na ji maka ciwo .
     Komai bai ce ba, ya dai Wan kalli hannun ya kauda kansa. Yayinda ita kuma ta buWe yatsun nata tana matso da hannun saitin bakinta ta shiga wura masa iska da baki kamar wanda ya kone. Ai ba ™aramin ratsa jijiya da jinin AA hura hannun nan yay ba, a take ™ofofin gashinsa suka shiga bubbuWewa. Dole yay ™o™arin janyewa yana faWin,  It's okay .
         Kanta ta jinjina masa idannunta na cika da ™walla, sai kuma taja tissue Waya dake ajiye a kwalinsa ta shiga goge jinin daba wani zuba yake ba ya dai nuna alamar fita ne kawai. Dai-dai nan ma'aijaciyar jirgin ta shigo bayan tai Wan knocking, tray Win hannunta mai Wauke da coffee ta ajiye, sai kuma ta dubesu domin jin ko suna bu™atar wani abu ne. Cikin harshen turanci Maanal tace suna bu™atar First aid box.
          No...
    AA ya faWa yana ™o™arin dakatar da ita, amma sai maanal Win tace taje ta kawo. Itama ganin jinin yasata fita, babu jimawa ta dawo da wata matashiya kamarta da first aid ket Win a hannu. Kai tsaye inda suke tayo, ta ajiye box Win tana ma AA sorry. Shi ko kallonsu ma baiyi ba. Maanal Win da duk ta rikice kawai yake kallo ™asa-™asa. Mata ta kawo hannu zata kama hannunsa Maanal tai mata tsawa batare da ita kanta tasan mi tayin ba. Cike da masifa tace ta bata zata masa. Karo na farko AA yay wani Win killer smile na gefen baki ya lumshe idanunsa kawai. Sai dai yana kallon yanda take goge masa jinin a Wofane tana kuma hurawa da baki wai kar yaji zafin spirit. Sai yaji kawai abin ya masa suger. ˜o™arin tsokanarta yay, dan haka ya Wan ja hannun baya kamar wanda yaji zafin.
     Ai da sauri Maanal ta kallesa a raunane ta ce,  Da zafi ko, I'm sorry . Yanda tayi kamar zatai kuka yasa shi ™ara girman idanun nasa a kanta yana kallonta ciki-ciki. Kansa ya girgiza mata ganin yanda ta zuba masa idanun dake tara ™walla. Kan nasa ya girgiza mata kaWan, sai kuma ya juya nasa hannun nata ya koma sama, ya matso da shi tare da Wan du™owa ya sumbata. A hankali ta lumshe nata idanun tare da jan ajiyar zuciya.
      Su dai ma'aikatan jirgi sun shagala suna kallon ikon rabbu, wannan al'amari kamar a film, dama a ba™a™enmu akwai masu irin wannan shagaltacciyar ™aunar, dan wannan ta wuce soyayya sai tsantsar ™auna mai zafin gaske da sam bata Soyuwa a idanun masoyan. Da ™yar Waya tai ™arfin halin mi™ama Manaal plaster Win data yanko tare da ´ar audiga. Maanal Win ta amsa ta sanya masa sannan tasa plaster Win a sama. Tattarwa sukai suka wuce suna waigensu..........
'þ




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ´ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =ØÞ=ØOÞ_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =Ø-Þ=ØOÞ_*
*_Typing=ØòÜ_*








*_=ØžÜAJIYA A DUHU....=ØžÜ_*




*_Bilyn Abdull ce >ØÝ<Øûß_*


*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ™ai._

*_My TikTok account =ØGÜ_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=ØGÜ<Øûß_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=ØÞ=ØÞ<ØÃß<ØÃß_

*_BOOK 2_*
<ØÝþ–'2þã 8þã


______________


.......Matu™ar saka rayuwar Huznah gaba Sageer yayi a wannan tsakanin da bu™atunsa. Tabi kowacce irin hanya na bijirewa amma ya nuna mata namiji yake. Sai dai taci kukanta da zaginsa a zuciya dan tsoronsa ALLAH ya dasa mata. Ko fita yay da zarar taji motsin dawowarsa zuciyarta ke fara dukan uku-uku. Gashi yanzu ya hana kowa shigowa gidan dan kullesu yake ta ciki, mutum ya ™araci bugunsa dole ya ha™ura. Wayarta ya amshe ya kashe tun ranar da sukai waya da Hajiya Basariyya. Girki kam tunda tayi sau Waya ta ™waSa musu hauka ya koma yi da kansa. A rana ta uku yasata shiga kitchen Win ya fara koya mata. Dan ya tabbatar mata yana da mata bazai dinga zuwa gidansu cin abinci ko saye ba. Idan zata zage ta zage babu abinda za'a fasa. Tako tabbatar da babu abinda za'a fasa Win kuwa. Dan tako ina baya raga mata yanzu. Hatta da gyaran gidan tsaye yake mata akai sai tayi komai yanda yake so.
         Sau biyu tana satar wayarsa ta gwada kiran Hajiya Basariyya sai taji tata wayar a kashe itama. Ba ™aramin tashi hankalinta yay ba da rashin jin uwar tata. Shiko sarai yana sane da ita, abinda bata sani ba yaji komai akan abinda ya faru da Hajiya Basariyyar a kwanakin nan Daddynsu na faWa ma Babanshi saboda ha™urin daya bashi akan ya barsu su koma Wakinsu suyi azumi. Shine yake sanar masa abinda Hajiya Basariyya ta aikata, da idonsa ya ganta shi da ´a´anta a wani ™auye bin malamai, su kuma sunje cinikin gona ne a kusa da ™auyen. Amma yay masa al™awarin maida Hajiya Yaya idan tayi azumi koda goma ne a gidansu.
        Sosai Huznah tai ramar dole a wannan gaSar, ga shi kota kulle ™ofar Wakin ma yanzu a banza ama wofi zai buWe da wani key Win ne. Gida kuma in zai fita ta baya yake kulleta. Tun tana masa girman kai harta fara tunanin saukewa ta bashi ha™uri kozai taimaka ya bincika mata Umminta, dan tana son sanin wane hali take. Kamar kullum yau ™arfe biyar ya dawo kasuwa. Tana falo zaune idonta a tv sai dai bata fahimtar komai kallon kawai take yi. Shigowarsa ta sata zabura tana masa sannu da zuwa. Sosai ya zuba mata ido dan mamaki. Amma sai baice komai ba ya gyaWa mata kai kawai. Kitchen tai saurin nufa, a wani mamakin nasa bata jimaba sai gata ta fito da ruwa ta ajiye gabansa. Badan ruwan leda bane ALLAH sai ya tsargu wani abun mutuwar ta zuba masa. Amma yasan bazai yiwu ba tunda fure water ne....
        A kawo abinci? .
Ta faWa cikin katse masa tunani. Sai ya samu kansa da sakin murmushi.  Kina lafiya kuwa Huznah? . Ya faWa yana tsatstsareta da idanu.
Kanta ta jinjina masa alamar eh.
Iska ya Wan furzar, sai kuma ya gyaWa kansa da mi™ewa yana faWin,  Okay bara na watsa ruwa to, kibar abincin sai nayi sallar magrib tukkunna.
          Murya a ™asa ta ce,  To .
   Nan ma sai da ya sake kallonta kafin ya wuce ciki abinsa yana kwasar dariya a zuciyarsa.....

      Ni kaina dai abin ya bani dariyar Man Sageer >Ø#Ý=ØÞ

_________&

        Gaba Waya Oum kewar yaranta take ji, dan ma babban Yaya da Fawzan sun Wauke mata kewarsu. Nibras ma da farko ta shigo, amma jin hirar da su Fawzan keyi akan tafiyar su AA Win saita mi™e tsam kamar ma wadda jikinta ke rawa. Sallama tai musu cikin danne kukan dake neman zuwa mata tace zataje ta kwanta ta gaji. Da kallo kawai Oum ta bita. Hakama babban Yaya da tuni shima ya fahimci take-takenta. Amma a mamakinsu shi Fawzan Win da suka ji tausayinsa ya kama su shi hankalinsa ma nakan waya abinsa sai zabga murmushi yake dan charting yake da Najma.
     Sai sukai tunanin ai bai fahimci matar tasa bane saboda sonta ya rufe idonsa. Sai dai abinda basu sani ba Fawzan ya riga kowa fara fahimtar matar tasa da inda haukanta ke Wawainiya wajen kaita. Ya barta ne kawai bisa wasu dalilai dan yasan wane Autansu. Sannan yafi son kowa ta fahimta da kansa musamman Mamy data haWa auren nasu. Dan yayi al™awarin in sha ALLAHU da bakinsa dai bazai cema kowa a gidan ga halin da yake zaune da Nibras ba, har sai idan sune suka gani sukai magana....

    Kuka sosai Nibras ta shiga yi a sashenta, ba komai ya kawo hakan ba sai jin matsanancin kishin AA akan Maanal. Yanzu ita har rashin muhimmancinta a gidan nan yakai AA ya shirya tafiya da wannan ´ar iskar yarinyar amma bata sani ba har sai bayan tafiyarsu. AA Winta, sanyin idaniyarta. Aiko har abada bazata yafe ma Maanal Win wannan tafiyar ba, sai ta mata hukunci dai-dai da hakan....

      A Sangaren Mamy ma dai ranta a jagule yake ita da mu™arrabanta su Nuratu. Dan Nuratu ma tun bayan tafiyar su Maanal data shige bedroom bata sake fitowa ba. Ita kanta Mamy sai da Abah ya fahimci bata cikin walwalarta. Koda ya tambayeta sai ta nuna masa kawai yanayi ne sannan kamar kanta zai mata ciwo take ji tasan kuma zafin gari ne dake sirkawa.
     Sannu yay mata tare da bata magani yace tasha ta kwanta yau yama yafe mata zuwa sashen nasa kawai. Aiko wannan freedom Win data samu kusan raba dare sukai suna waya da yayarta da maman su Saheeba. Sun tsara yanda zasu tarwatsa Oum da Maanal sosai a gidan. Daga ™arshe suka birkice zuciyar Mamy musamman akan AA. Tare da tunzurata akan batun ™ara auren Fawzan wai dan a tantance waye baya haihuwa shi da matar tasa tunda idan sunje asibiti sai ace musu duk ™alau suke lokacine kawai baiyi ba. Su dai sam basu aminta da hakan ba dole akwai lauje cikin naWi.
     Tsaf kuwa zuciyar Mamy duk ta hau akan shawarwarin nasu. Duk da ita dai Aunty Babba har cikin ranta tana ya™ine da kishin ´ar uwarta wato Mamy, yayinda Maman Saheeba ke komai da zuciya biyu, dan itafa fatanta ´a´anta su kasance a gidan su mamaye komai na dukiyar su Babban Yaya ta hanyar baza ´a´a. Kunga ko komai ai ya dawo tafin hannunsu. Dan ita kanta Saheebar ido a rufe maganin haihuwa ake neman mata tunda tun daga cikin Anum shiru kake ji bata sake ko Satan wata ba ga Anum na neman cika 5years.
     Ita ko Mamy Wauka take duk sonta suke yi musamman ma Maman Saheeba, dan wasu lokutan ita Aunty Babba kan Wan faWa mata gaskiya shiyyasa tasu bata tsaho a tare.....

_________&

        Bayan sallar magriba da isha'i da su Maanal suka gabatar ita da AA da har yanzu bai sake ba wajen zamansu suka koma. Ganin ya buWe laptop itama sai ta ciro novel a bag Winta kawai ta hau karatu. Koda aka kawo musu abinci daga ita har shi babu wanda yabi takai duk da shine da kansa ya bada umarnin a kawo Win. Šan Wagowa yay ya kalla Maanal jin kamar ta daina motse-motse, aiko dai gyangyaWi take. Shi sai ma taso bashi dariya, yo tun ba'aje ko ina da tafiya ba, Chaina fa suka nufa tafiya mai nisan awanni.
       Wani Wan bottom ya danna a gefen kujerar a take ta wani kalar buWewa ta zama gado, abinda ya raba tsakkiyarsu mai kama da hannun kujera ya naWe kansa wajen shima ya zama flat. Laptop Win ya matsar gefe ya kwantota a jikinsa tare da zare novel Win hannun nata ya ajiye. Fuskarta data fito so cute a zagayen rolling Win veil Winta ya zubama ido, sai kuma ya janye cikin lumshewa ya kuma buWe a lokaci guda. Veil Win ya shiga warware mata a hankali bayan ta cire pin Win data ri™e da shi. Yana ko gamawa ta gyara kwanciya tana sauke ajiyar zuciya. Shima sai ya samu kansa da sauke ajiyar zuciyar acan ™asan ma™oshi. Šan takurewar da tai waje guda ya sashi Waukar lallausan farin mayafin dake gefensu kaWan ya lulluSa mata har a kafaWa, sai kuma ya zare ribbons Win data kama kanta da su a tsakkiya gashinta ya tarwatse masa a hannu, kamawa yay ya tattaresa cikin hannun nasa ya shiga tufkewa a hankali ta yanda bai tsamke tushen ba balle taji zafi. Veil Win ya Wauka ya Waura mata a kan kamar Wan kwali cike da dabara, daga haka ya Wan ran™wafa ya sumbaci kan nata sannan ya Wauka laptop Winsa ya cigaba da aiki duk da kuwa wani Sangare na jikinta yana a jikinsa ne...
        Sosai ya raba hankalinsa biyu a kallon fiskarta da aikin, dan yanda ta Wam tsuke baki zaka fahimci kamar tayi barcin ne da faWa a zuciyarta. Yasan halin mutuniyar tasa ba rabo take da masifa ba har a cikin barci tanayi faWa. Kawai dai kura ce tai lafiyar dole. Eh lafiyar dole mana tunda dai risinar ta dole ce ai....
 
       &Barci sosai Maanal tasha, dan bata tashi farkawa ba sai kusan 9:30, zuwa sannan awa Waya da rabi ce ta rage musu su sauka cikin ™asar Qatar domin yin canjin jirgi. A hankali ta shiga motsawa, sai kuma tai juyin daya bata damar komawa tana fuskantar lafefen cikin AA, rashin nauyin rigarsa da yanda ta kwanta masa a jiki har yana jin saukar nunfashinta a kan fatar cikin nasa. Sosai tsigar jikinsa ta fara tashi. Cikin wani irin motsawar zuciya ya lumshe idanunsa a slowly sakamakon sake motsawa da tai ta kife ™irjinta da ™yau a cikin nasa tare da zagayo hannayenta ta bayansa. Daga ganin yanda tai Win ka tabbatar ta Wauka filo ne ta rungume. Cigaba da saukar numfashin nata mai Wumi a jikinsa ya sashi jin ina bafa zai iya ba. Da ™yar ya iya jawo busashen yawun da ke neman suSucemasa a baki ya haWiye, ma™oshinsa yay wani irin yin sama da ™asa a lokaci guda cikin wuyansa. Idanun da yake faman rumtsewa ya buWe, sai kuma a hankali ya ture laptop Winsa gefe can ™uryar ma™oshi ya shiga kiran sunanta cikin taushi da sau™in sauti dake fita cike da kasala da ™yar..........
'þ
       




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ´ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =ØÞ=ØOÞ_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =Ø-Þ=ØOÞ_*
*_Typing=ØòÜ_*








*_=ØžÜAJIYA A DUHU....=ØžÜ_*




*_Bilyn Abdull ce >ØÝ<Øûß_*


*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ™ai._

*_My TikTok account =ØGÜ_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=ØGÜ<Øûß_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=ØÞ=ØÞ<ØÃß<ØÃß_

*_BOOK 2_*
<ØÝþ–'2þã 9þã


______________



.......Tun Maanal najin tamkar ana kiran sunan nata a nesa ko cikin barci harta fara jin saukar sautin a cikin kunnenta. Numfashi irin na mai ™o™arin farkawa ta sake tare da fara buWe idannunta a hankali. Tun tana Wan jansu luuu ta maida kuma ta lumshe harta buWe gaba Waya a kan fuskarsa daya Wan du™o yana kallonta shima. Sake maida idanun tai ta lumshe, sai kuma ta buWesu da ™yau, cikin sa'a kuwa suka shige cikin nashi dake a kaWe daya zuba mata. Itama nata Win sun kaWe tare da ™ara girma sun Wan kumburo ta fatar saboda barci. Samun kansu sukai da kallon juna, kallo irin mai shiga jikin nan da tsinka jini. A tare yanayin jikinsu ya fara canjawa, cikin ™arfin hali AA ya motsa nashi lips Win can ™asan ma™oshi da sauti na mai raWa girarsa Waya a Wan Wage ya furta,  You still pretending to be sleep? .
       Baki ta Wan tura tana lumshe idannunta, sai kuma ta Wan kifa kanta a jikinsa tamkar wadda taji kunya ™asa-™asa da murya irin ta wanda ta tashi a barci ta ce,  Uhm& sorry. Ban san na kwanta haka ba.
          Gefen lips Winsa ne ya motsa kaWan alamar son yin murmushi, sai dai baiyi ba, Da wani irin sake sau™a™a murya ya ce,  Hmm kinji na tambayeki yanda kika kwanta ne?. Barci yay daWi kin haye VIP jiki.
     A yanda yay maganar ya sata Wan Wagowa ta Wan kalle shi da ido Waya, cikin Wan waro masa idanun da shagwaSe fuska ta ce,  Na haye? Ni wlhy sharri kamun .
      Šan sunkuyowa yay fuskarsa gab da tata yana kallon cikin idonta a hankali, cikin zolaya ya furta,  To ko jikina ya janyo ki ne? Dan da alama yana da Wumi sosai tunda har kika zaSeshi fiye da bargo.
        Idanunta ta janye daga cikin nasa tana mai kai hannu ta sosa goshi dan kunya, sai kuma ta Wan juya gefe tana jin kamar ta saki kuka dan kunya ciki-ciki ta ce,  Ni dai sharri aka mun tunda ban hau ba, ™ilama bugar dani akai dan a Waura ni .
           Yanzu kam sai da ya Wan murmusa tare da lumshe ido, yana jin daWin yadda take jin kunya. Cikin sake sauke murya ya ce,  Shiyyasa naga an kanannaWe ni ai ko Madam pretender! Maimakon ki ce (thank you for being so comfortable Besty) ki bani sumba mai zafi na godiya .
      Hannunta dake jikinsa tai saurin warwarewa, sai kuma ta yun™ura zata tashi. Maidata yay ya hanata hakan, cikin son Soye fuskarta ta ce,  ALLAH ni ka daina kana bani kunya .
         Cike da basarwa cikin magana WaWWaya kamar ba daga bakinsa take fitowa ba ya ce,  Kunya mai ™yau ce musamman idan tana zuwa daga fuskar da na fi son gani.
       Yanzu kam kasa jurewa tai sai da ta kallesa, shima kallon nata yake, suna haWa ido ya wani Wage mata gira Waya sama. Ai babu shiri ta ture hannunsa dake ri™e da kafaWarta ta tashi zaune. Komai bai sake ce mata ba, sai ma laptop Winsa daya Wauka ya cigaba da aikinsa jijiyiyin jikinsa na wani mimmi™ewa. Amma ya danne komai da tsiya-tsiya kamar ba shine ya gama zuba zance ba. Itama tashi tai ta shiga toilet batare data yarda ta sake kallon ko sashen da yake ba. Ta jima a bayin kafin ta fito. Batare data yarda ta kallesan ba ma yanzu ta Wauka book Winta ta zauna Wan nesa da shi.
        Ganin yanda tai kamar bataga abincin ba ya sashi yin ´ar gyaran murya, ™asa-™asa yana kallonta da idon daya san sirrin zuciyarta. Cikin yanayin rashin walwalar da har yanzu ke mamaye da fuskarsa ya furta,  To Madam barci, za ki ci abincinki ne ko har yanzu jikina ya fisa daWi?
       Baki ta Wan tura gaba tana kallon shiryayyen abincin,  Wannan abincin ai ya huce tuni fa. Kawai bana ma jin ci .
       Idanunsa da ke lausashe da wani yanayi mai wahalar fassara ya zuba mata, sai kuma ya janye su a slowly ya maida ga screen Win laptop Win yana kai hannu ya gyara zaman glashinsa.ýÿÿÿ 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~  Na tashe ki kice na miki rowar lallausan jiki bayan na sanki da mita . Yay maganar cike da basarwa. Koda ta Wago ido ta kallesa yama fiske abinsa sai ka rantse ba shine ya faWa maganar ba. Jitai bazata iya barmasa ba itama, cikin nata yanayin basarwar ta ce,  Humm sai cika baki, kana jin kamar jikin naka wani katifa ne .
      KaWan ya taSe baki batare daya bar aikin da yake ba ya ce,  Ai ni sai dai ma nakira kaina 'His Royal Mattress'.
        Rasama abin cewa Maanal tayi, sai kawai ta zaSi yi masa shiru. Shima bai sake tankawar ba, sai danna abu da yay a hankali table Win da aka shirya abincin ya matsa gabanta zuu. Kallonsa tayi, shima dai-dai ya Wago ya kalleta bayan ya kalla agogon dake Waure a hannunsa.  1:7min ya rage mana sauka Doha .
           Kanta kawai ta Wan jinjina, sai kuma ta ajiye book Win ta fara bubbuWe abincin. Tana cin abincin kaWan-kaWan shi yana aikinsa da kallonta lokaci-lokaci batare da yayi magana ba. A haka ta tsakuri abincin ta ajiye dan sam jitai ma bai mata wani daWi ba ita kam. Ganin lokaci ya gabato

Please Login or Register in order to submit comment