Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

wankan Oum ta shiryawa ta samu Fawzan kawai a falon yay zaman karyawa, dan yana son fita da wuri-wiri ne acewarsa. Gaishe da Oum yayi, ta amsa masa da kulawa tana tambayarsa iyali. Shima ya tambayeta Maanal tace tana barci.
 Oh na manta Oum tace yau bazata aiki ba tana hutu .
 Eh, ai kasan saboda tafiyarsu gobe ne .
 Wai Chaina Win dai? .
 Eh, duk da bamu da matsaya dan Abanku baice komai ba har yanzu .
 A Oum karki damu zaima barta, ai aiki ne .
 To ALLAH yasa Fawzan Abanku ne rikicinsa yawa garesa .
ar dariya Ya Fawzan yayi, dai-dai lokacin kuma AA ya shigo da sallama. Yau dai normal shiga akai ta yadi ruwan toka mai duhu sosai. Kai daka kallesa kasan an sayesa da kuWaWe masu tsada, dan ya kwanta luff-luff kamar ajiyayyar anara. Rigar ba wata mai tsaho bace, hakama hannunta gajere ne ko gwiwa bai kai ba. Babu dai hula amma yayi yau sosai. Briefcase Winsa ya ajiye a saman kujera kusa da wadda ya ja zai zauna cikin muryar nan tasa mara hayaniyar sauti ya ce,  Good morning Oum, Ya Fawzan morning .
A tare suka amsa masa, Ya Fawzan ya ce,  Ya dai Autan Oum naga kanata kunbura? .
in kulashi AA yayi, sai ma jan flaks Win gabansa da yay ya buWe dan yasan maybe kunu ne. Sai Oum ce ta bama Fawzan Win amsa da,  Fawzan kadai sakama autana ido a gidan nan .
Da ar dariya Fawzan yace,  Oum babu wani sa ido, shi Win ne sai a hankali, yanzu haka fushin nan dan Lilly bazata aiki bane yau.
 Oum ALLAH zan bar masa wajen .
AA ya faWa cike da shagwaSa. Dariya Oum ta danne ta ce,  Kaga manta da shi my baby, ci abincin ka. Ni zan maka maganinsa. Dan kawai mutun ya tashi da Wan rashin son maganarsa sai kuma a fassara shi .
Dariya sosai Fawzan yake yi, sai ma ya mie abinsa dan ya kammala karyawa, duowa yay saitin kunnen AA Win cike da raWa ya ce,  Saboda kai kwar-kwar ne shine ka tsara su Oum da sunan aiki kai da Lilly a Chaina ko, to ka turan hundred k kona tonaka cewar honeymoon zakaje ehe . Yana gama faWa yay gaba, sai da ya je ofa sannan ya juyo, kamar yanda yay zato kam harararsa AA Win keyi.
 Harareni da yau nidai inji alert, idan ba haka ba zakaga tone-tone yau . Yay ficewarsa. Karan farko AA ya saki murmushi tare da girgiza kansa. Har cikin ransa yana aunar ya Fawzan Winsa. Dan soyayyar an uwansa ta musamman ce a garesa. Abincinsa ya cigaba da ci suna ar hira da Oum, shigowar Nuratu ya sashi yin shiru. Sosai amshin turaren data bulbula ya fara hawa masa kai, dan ko kaWan bai kalla ma inda yasan take ba. Gaisheshi ma da tayi hannu kawai ta Waga mata. Tabbas yana son amshi, amma ba irin wannan mai hawa kan ba na mahaukata, balle ma ga mace, shiyaysa kaf turaren da Maanal ke amfani dasu suna masa daWi da saukar masa nutsuwa, musamman ma traditional. Sallamar Nibras itama da nata salon gayun yasa shi miewa badan ya kammala cin abincin ba, matsawa yay inda Oum take ya kama hannunta ta sumbata.  Oum yimin addu'a .
Addu'ar ta masa harma da sauran an uwansa sannan ya mata sallamar tafiya. Har ya nufi ofa ta ce,  Af Auta na manta. Akwai takardu da Baby ta ajiye na baka, suna nan a side drawer na manta na fito da su. Kansa kawai ya jinjina mata, a ransa kuwa faWi yake, (Lallai ar Oum ta gama rainani, ina boss Winta a wajen aiki amma ni zata aika na kai mata aikinta. Ba komai zamu haWe ne). Da wannan tunanin ya shiga bedroom Win Oum. Saukar idanunsa a kanta ya sashi sauke ajiyar zuciya duk da bawai yana ganin fuskarta bane. Sai kuma ya shiga takawa a hankali har zuwa gaban gadon. Dai-dai fuskata ta ya tsaya cak, samun kansa yay da zubama yayyawar fuskarta datai wani fresh fararen idanunsa. Yanda ta Wan tura baki gaba baima san ya saki murmushi ba. Sai kuma ya kai due gaban gadon a saitin fuskar tata. Yatsarsa manuniya ya Waura a saman lips Win da suka Wan bushe suka sake takurewa waje guda ya shiga shafawa, kafin ya janye ya maida saman goshinta ya gyara mata gashinta da suka Wan barbaje har saman idonta. Duk yanda yaso daurewa ya kasa, sai da ya kai nasa lips Win a slowly ya sumbaci natan. Sai ko kamar tasan mike faruwa ta motsa, idanunsa ya Wan rumtse dan sam baya son ta farka ta ganshi. Sai kuma ALLAH ya taaita abun kwanciya aka gyara. Shima miewa yay ganin ta cigaba da barcin, inda Oum tace file Win yake ya arasa ya Wauka. Daga haka ya fito. Oum kawai ya cema  bye . yay ficewarsa ko kallo Nurry da Nibras basu ishesa ba. Da baya ya dawo, hakan yasa su duka sake kallonsa. Ya ce,  Oum idan Besty ta tashi Please ta min shara. Sashen yayi daty .
 A'a bola fa? Yanzu ya daina gyarawa? .
 No Oum na dakatar da shi, saboda akwai banbancin da da yanzu ai ko .
 Eh gaskiya hakane kuma Auta na. Babu damuwa zata share in sha ALLAHU. ALLAH ya bada sa'a .
Da  Amin ya amsa yana wucewa. Oum ma sai ta mie tabar Nibras da Nurry dake ta faman ar hararrar juna..........
'




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai ==O_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =-=O_*
*_Typing=_*








*_=؞AJIYA A DUHU....=؞_*




*_Bilyn Abdull ce ><_*


*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._

*_My TikTok account =G_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=G<_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama==<<_

*_BOOK 2_*
<'2 6


______________


........Manaal bata gashi ba kuwa sai 11, wanka ta fara yi sannan ta fito. Babu kowa a sashen sai motsin su Inte a kitchen. Kitchen Win ta nufa, suka shiga gaisheta da girmamawa duk da kuwa ta tabbatar zasu girmeta. Amsa musu tayi da tambayar ina Oum.
 Tana sashen Abah daya dawo babu jimawa . Cewar Joy.
Maanal tace,  Oh Abah ya dawo, bara na gaisheshi to . Daga haka ta fice. Hijjab taje ta Wauka sannan ta nufi sashen Abah Win. Bayan tayi knocking tai sallama, sai da aka bata izini sannan ta shiga. Yana zaune da matansa, tunda ta shigo yake mata murmushi, itako cike da jin kunya ta zauna a asa kusa da afafun Oum ta shiga gaisheshi. Amsa mata yay da kulawa sosai, kafin ya Wora da faWin,  Yau ana hutu ko ar Abah, shiyyasa na shiga sashen Mamanku kinata barci .
Murmushi Maanal tayi cike da jin kunya, sai kuma ta juya ta gaida Mamy data cika tai fam. Ko'a kwalar rigar Maanal dan ita a yanzu kallonta kawai take yi. Da arfin hali Mamyn ta amsa mata, dan cike take taf da takaicin maganar tafiyar ta da Oum ke tuntuSar Abah yanzu. Kuma Aban baiyi wani jayayya ba yay addu'a da fatan alkairi. Ita kanta Oum tayi mamakin sallamawar tasa kai tsaye, balle Mamy da sai yanzu ne take sanin fa tafiyar. Ita dai Maanal sallama tai musu ta koma sashen Oum. Bayan ta zauna ta gama breakfast kitchen ta nufa domin shirya lunch. Wayarta dake kashe ta kunna, sai ko sakwanni suka fara rige-rigen shigowa. YouTube take oarin shiga domin duba girki ko zataga wani tai sha'awa, sai kawai taci karo da numbern AA ta notification alamar ya tura mata sao. Duk yanda taso ta share hakan ta gagara, dole ta shiga WhatsApp Win domin duba saonsa.
 Your hand is soft= , and it reminded me why you're the one I want to hold on to forever .
Iya abinda ya tura kenan da emojin lasar baki. Da alama kuma tun daren jiya ya tura saon. Bayan gama cin abincinsu kenan koma tace bayan tashin ta. Samun kanta tayi da sakin murmushi, batare da bashi amsa ba ta fito abinta ta shiga YouTube Win datai niyya. Girki tayi masu daWi, tana oarin kammalawa Oum ta shigo. Tako ji daWin ganin Maanal Win a kitchen. Albarka ta sanya mata, sannan tace ta haWa wanda za'a kaima AA office ya kirata zai aiko driver shiyyasa ma ta taso nema masa abincin, ashema Maanal Win ta hutacceta. Da to Maanal ta amsa mata, ta shiga haWawa kuma komai yanda ya kamata cike da tsari. Har zata rufe ular saita tsaya, cokali ta Wauka ta rubuta (ACICI) a kan abincin sannan ta rufe..
Bayan an wuce da abincin tai salla ta nufi sashen nashi tare da su Inte domin su tayata gyaran da Oum tace taje tayi masa...

________&

Yau Win nan sosai aiki yay masa yawa, sai dai hakan bi hanashi yawan duba wayarsa ba kuma WhatsApp, shi kansa ya kasa fahimtar abinda yake jiran gani, sai dai wani sashi na zuciyarsa na tabbatar masa reply Win Maanal yake jira. Kuma yaga ta buWe saon awa biyu data shige amma babu amsa. Haka dole ya haura lokacin sallah ya wuce massallaci. Bayan ya koma office babu jimawa drivernsa yazo masa da abincin da yay kiran Oum. Zama sosai ya gyara domin cin abincin dan yunwa yake ji. Yana buWe kula ta biyu yaci karo da rubutun da tayi, shi da farko ma baiyi zaton abu aka rubuta a kan abincin ba ta hanyar zanawa sai da ya saka ido sosai da tunanin ko wani ne ya saka hannu ya jagwalgwala masa. Sai kawai yaci karo da (ACI-CI). Shiru kawai yayi yana kallon rubutun, zuciyarsa na faman masa kai-kawo. Shi dai yayi imani wannan ba aikin Oum bane ai. Amma duk da haka sai ya Waga waya yay kiran Oun Win. Sannu da aiki yay mata kamar yanda ya saba a duk lokacin data aiko masa da abincin.
Daga can tace,  Ai Bestyn ka ce ma ta girka bani ba. Sanda ka kira waya naje dan nema maka na samu harta kammala girkin .
Godiyar dai ya sake ma Oum sukai sallama. Yana ajiye wayar ya sauke ajiyar zuciya, sai kuma yayi murmushi mai sanyi. Samun kansa yay da tsayawa yana kallon rubutun kawai, daga arshe ya Wauka wayarsa yay hoto sannan ya fara zubawa. Sai da ya gama haWa komai sannan ya sake Waukar wayar, hoton ya tura mata, a kasanshi ya rubuta.
 Meaning .
Kawai....
Maanal na zaune a bakin kadon Wakinsa data gyara tsaf bayan ta canja bedsheet dan ita kaWai ta shigo nan su Inte na asa suna gyarawa waya a hannunta suna charting da Waleed saon ya shigo. Yanzu kam bata buWe ba, ta notification Win taga abinda ya turo da wanda ya rubuta. Murmushi kawai tayi tana sake maimaita kalmar (meaning) Win daya turo a zuciyarta. Daga haka ta cigaba da hirarta da Waleed Win kawai. Tabar AA acan da kallon waya. Dan ko da ya kammala cin abinci ya koma kan kujerar aikinsa kaWan-kaWan sai ya dauka wayar ya duba kamar Wazun. Amma har lokacin bata buWe ba kuma tana a online. Ransa ya sosu amma ya danne, daga arshe ma ya kashe wayar ya ajiye tunda dama iyakar mutanensa ne masu muhimmanci koma yace family Winsu kawai keda no Win...
Da yamma koda ya dawo gidan ya samu sun fita ita fa Oum. Bai san ina sukaje ba bai kuma tambaya ba. Dan sashen Mamy ma in shiga yayi kasancewar yasan tana tare da Abah daya yini a gida. Sai da Fawzan ya dawo sannan suka nufi sashen Oum Win a tare. Sai dai kuma Nuratun da yake gudun su haWu a sashen Mamy sai suka sameta a sashen Oum Win kwance tana kallo. Yi yay kamar ya fasa zaman, sai kuma akai sa'a su Oum suka shigo.
Tunda ya kalla Maanal sau Waya ya fahimci gyaran kai sukaje, dan idanun mutuniyar sunyi ja alamar tayi kuka. Kansa kawai ya girgiza yana kallon Oum. Sai kuma yakai zaune a kusa da ita murya a asa ya ce,  Oum daga ina haka? ..
 Wankin kai nakai Baby dan nasan sanda zaka dawo ka gaji balle ka kaita. Aiko ansha daru, ashe har yanzu bata daina kukan wanke kai da kitso ba. Tamai yarda ayi kitson sam .
Lumsassun idanunsa ya zubama Maanal daketa Sata fuska, itako tai yarda ta kalla kowa sai ma Fawzan dake lallashinta ta kula. Idanun ya Wauke a hankali.  Ai inaga sai randa aljanun kan nata suka barta zata daina wannan halin . Yaba ma Oum amsa cikin sanyin yanayi. Murmushi Oum Win tayi, yayinda Maanal da taji abinda ya faWa ta dallo masa harara. Sai kuma ta mie fuuu tai Waki.
Oum tace,  Kaga ka Koreta auta .
 Oum dama mai son yin kuka ne aka jefesa da kashin awaki kawai . Daga haka ya maida kansa ya kwantar a kujerar. Iya wuya Nuratu takai da iskancin Maanal a gidan, shegiyar yarinya gansamemiya ta zauna tana ma mutane taSara su kuma suna biye mata kamar wasu makafi. Amma ai ta iya zura hannu a asan table tana taSa maza ko. Ita kaWai take surutanta a zuciya, fuskarta kuma na bayyana halin da take ciki...
Da wuri Maanal tayi barci dan kanta ciwo yake mata. Tunda Oum ta bata magani tasha sai barci. Ita dama arshen taSa mata kai kenan ai. Musamman idan bata so kamar mai aljanun dai tabakin AA Win. Washe gari ta kama ranar tafiya, shima AA baije office ba. Amma zuwa goma ya fita a gidan. Bai dawoba sai azhar. Ya samu Maanal harta haWa kayanta, sai kuma a lokacin ne su Nuratu suka san da tafiyar da Saheeba. Nibras ko dake wajen aiki bata sani ba. Kai tsaye AA daya shigo sashen Oum ya nufa. Daga ita sai Maanal a falon sama. Bayan ya gaida Oum Maanal ta gaisheshi batare data kallesa ba. Shima kallo Waya yay mata ya Wauke kansa. Dan wani irin yau yaga ta masa a bayyane, bai san tun daren jiya Oum kema yarinyar tata gyaran jiki da kayan haWi na musamman da Hajiya Shuwa ta kawo ba, ta kuma bata abubuwa tasha, ita dai Maanal ta tsargu da abinda Oum Win ke bata, dan tasha gani a wajen su Didinta suna sha. Amma sai bata nuna ba ta dake kamar bata gane komai ba.
 Kaya nawa kika Wiba? .
AA yay maganar idonsa akan Maanal muryarsa a dake dan ransa a Sace yake, rashin walwalarsa yau a bayyane take. Mamy ce kuma ta haddasa hakan a gareshi, dan kaca-kaca yau tai masa akan wannan tafiya tasu da Maanal, harda cewa ma da sai dai a fasa da Maanal Win ko shi Win ya fasa, sai da ya mata alawari akan Nuratu data kafa masa sharaWin kiranta kullum sannan kuma tai masa ALLAH ya isa idan ya mu'amalanci Maanal a shimfiWa..... Tunanin nasa ya kauda gefe, ya sake maimaita maganar ga Maanal datai kamar bata jisa ba cikin yanayin Wan tunzura.
Kallonsa Maanal tayi dan harga ALLAH sai yanzu taji abinda yace, da farko hankalinta nakan charting da take da su Didinta ne, ganin yanda ya tsatstsareta da nashi kaifafan idanun a gaban Oum kuma ko kunya babu sai ta Wauke nata da sauri. A sanyaye ta ce,  goma . Komai bai sake cewa ba, sai miewa da yay ya fita. Da kallo duk suka bishi, Oum kuma ta fahimci ransa a Sace yake, amma sai tai tunanin ko daga waje aka tunzuro shin.
Babu jimawa ya dawo da madaidaicin traveling bag na trolling mai shegen yau. Baice komai ba ya wuce Wakin Oum da shi, fin mintuna goma sai gashi ya sake fitowa da shi. A falon ya ajiye sannan ya Wan kalla Maanal Win ya Wauke ido yana oarin ficewa. Ciki-ciki ya furta,  Ki bar wancan . Daga haka yay ficewarsa. Kallon juna Oum da Maanal sukai. Fuskar Oum da damuwa ta ce,  Akwai abinda ke damunsa .
asa Maanal tai da kanta, dan ita kam bata san mi zatace ba. Itama ta fahimci akwai damuwa a tare da shi, duk da tasan wannan normal ne a halinsa, dama idan kaga sakewa a tare da shi to lallai suna tare ne, dan ita sam bata son yanayin bain miskilancin nashi, shiyyasa duk yanda zata sakashi magana ta sani.

_________&
4:30pm

Su AS suka iso domin Waukarsu. Shine ya fara fitowa daga sashensa. Sanye yake cikin ananun kaya normal wandon jeans black da t-shirt black data kwanta masa a jiki sosai, dan irin mai santsin nan ce da laushi jiki. Yaci zanzaro brawn belt daya fidda ainahinsa na dogon mutum dake tsaye sosai a suffarsa ta zakin. Sai jacket da itama ta kasance brawn color a hannunsa ya saale batare daya saka ba. Sosai fuskarsa data sha gyara gashin sajensa ya kwanta luff-luff ke'a Waure, kamar ko yaushe idanunsa manne da sirrin fari tas Win gilashinsa dake sake awata shi. Tafiya yake Wai-Wai a kuma nutse cike da asaita yana Waura agogo a tsintsiyar hannunsa takalmansa masu matuar yawu sau ciki na bada arar sauti kaWan-kaWan.
Sosai Nuratu ta shagaltu da kallonsa, ji take kamar ta haWiyesa ta huta. Dan daya Wan gittata zuwa gaban Mamy mayataccen amshinsa ya daki hancinta jitai illahirin jikinta na rawa. AA da bai san ma tana yi ba dan shi ko lura da ita baiyi ba a wajen ya Wan zubama Mamy ido kafin ya risinar cike da girmamawa ya furta,  Zamu wuce Mamy .
in yarda Mamyn tai ta kallesa, kasancewar su Oum a wajen kuma yasa tai masa addu'a cike da nuna rashin kulawa kamar yanda take musu. Muryarsa a sauae ya furta,  Thanks you a hankali. Sai kuma ya matsa gaban Abah. Murmushi Abah yay masa, tare da Waura hannunsa a kafaWarsa. Sai kuma ya matsar da bakinsa kusa da kunnen AA Win asa-asa ya furta,  A rufan asiri a dawo min da yarinyata lafiya Oum's boy, kaga dai gudun rigimar uwar taka yasa na baka salin-alin .
Idanu AA ya lumshe tare da sakin guntun murmushi kansa a due. Batare da ya yarda ya kalla Aban ba ya gyaWa masa kai, muryarsa a sanyaye yace,  In sha ALLAHU Abah zan cika alawari .
 ALLAH yay muku albarka .
Abah ya faWa yana murmushi da Wan bubbuga kafaWar tasa. Gaban Oum AA ya arasa..........
'




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai ==O_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =-=O_*
*_Typing=_*








*_=؞AJIYA A DUHU....=؞_*




*_Bilyn Abdull ce ><_*


*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._

*_My TikTok account =G_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=G<_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama==<<_

*_BOOK 2_*
<'2 7


______________


........Gaban Oum AA ya arasa, Maanal na gefenta sanye cikin Abaya red color datai mata matuar yau, tai rolling kanta da mayafin, sai mitsitsiyar handbag a hannunta. Suna haWa ido ta kauda nata, shima nashin ya maida akan Oum, cike da kulawa ya rungumeta,  Oumna zan yi missing Winki .
Ya faWa cikin maoshi. Murmushi Oum tayi, tare da Wan bubbuga bayansa. Sai kuma ta Wagoshi cike da kulawa fiskarta da murmushi ta shafa fuskarsa.  Nima haka Auta, amma karka damu kamar yau ne ai zaku dawo. Ga Baby na nan zata kula min da kai . Tai maganar tana juyawa ta kamo hannun Maanal. A cikin nashi ta sanya, a tare suka saki Soyayyar ajiyar zuciya kuwa. Sai dai a zahiri kowa a dake yake, dan Maanal ma kanta a aasa yake, shine ma dai ke kallonta asa-asa. Addu'a sosai Oum tai musu, tare da dama ma junansu amanar kansu. Daga haka tace suje lokaci na urewa. Gashi jirginsu 5:20 zai tashi.
Sai yanzu ne Saheeba ta buWe baki da yar tai musu addu'ar dawowa lafiya, hakan ne ya zaburar da Nuratu, itama ta ce,  Ya AA ALLAH ya tsare .
Hannu kawai ya Waga musu, tare da kai Wayan hannunsa ya amshi trolling Winsu da Maanal ta kama zata ja. an Wagowa tai ta kallesa, suna haWa ido ta janye tare da sakar masa akwatin. Shima bai ce komai ba ya turashi yay gaba, ita ko Maanal sai da ta sake rungume Oum sannan ta wuce idannunta cike da hawaye. Ji take kamar zasuyi tafiya ne mai jimawa.
Da sauri AS ya zaburo ya amshi akwatin hannun AA Win domin sakawa a booth dake buWe. Shi ko jikin motar ya nufa ya tsaya har Maanal ta iso, ganinsa tsaye ya sata fahimtar ita yake jira ta shiga. Dan haka ta nufi shigar, hannu yasa ya tare mata saman kai dan karta buge, sai kuma akai rashin sa'a abayarta ta nema taWeta. Riota yay da hannunsa Waya bayanta ya jinginu da jikinsa. Muryarsa a asan maoshi can asa sosai ya ce,  Are you okay? .
Kanta ta jinjina masa tana Wan sauke ajiyar zuciya, sai kuma ta matsa daga jikinsa ganin su Oum duk suna kallonsu har tana iya hango yanda fuskar Mamy, Nuratu da Saheeba ta canja, shiga tayi sai dai tana Wan yamutsa fuska dan afarta na Wan mata zafi. Lurar da AA yayi saboda idonsa a kanta yake ya sashi kaiwa tsugunne irin na yanayin maza ya Waga Abayar kaWan ya kamo afar dake a cikin yayyawan bain takalmi fes-fes da ita. Takalmin ya zare ya ajiye, batare da damuwa ba ya Waura afar a saman jikinsa. Ji Maanal tai kamar tayi kuka dan nauyin Abah da Oum. Amma yaya zatai tunda tasan ba fasawa zai yi ba. Duk da haka sai da tai magana a sanyaye ta ce,  Bafa da yawa bane .
Bai kulata ba, sai oarin Wan jajjan afar kawai yake yi, sai da yay kusan na minti biyu sannan ya maida mata takalmin ya gyara mata afar a cikin motar tare da rigarta ya mie. Da kansa ya rufe mata murfin sannan ya juya ya kalla su Oum dake kallonsu cike da jin daWi, sai dai banda su Mamy. Dan ji tai wani irin ududu ya rie mata zuciya katamaumau. Nuratu kam walla ne suka cika mata ido ma. Hannu ya sake Waga ma iyayen nasa sannan ya zagaya Wayan side Win da AS ya buWe masa ya shiga ya zauna. Suma su AS sukai sallama da su Oum Win suka shiga motar ta fice.

Sannu a hankali Maanal ta lumshe idanunta da hawaye suka ciko. Jin suna neman zubo mata ta buWesu tare da kai yatsarta ta Wauke su tana kallon waje. Sarai AA na hankalce da ita, dan haka ya kai tattausan hannunsa ya kamo nata dake ajiye a kan cinyarta, saman tashi afar ya dawo dashi yana mai harWe yatsunsu waje guda. Ta gefen ido ta Wan dubesa, ganin ba ita yake kallo ba ta shagala sosai a kallon nashi, dan harga ALLAH idan tace bai yi mata yau ba ma tayi arya. Ta shagala sosai

Please Login or Register in order to submit comment