Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ta kiyaye mu .
    Murmushi Abah yayi, ransa fes, Mamy dai wani kalar kallo take ma AA da shi kaWan yasan ma'anarsa, dan haka ma ya Wan rage kallon sashen da take. Hira Abah ya dinga jan Maanal da ita, tun tana sinne kai harta ware tana basu labarin Chaina shi da Oum. Yanda take yi Win sosai farin ciki ya mamaye zuciyar Oum da Abah, yayinda AA ya zama Wan kallo kawai gashi tana a jikinsa batare data farga ba. Tsaguwar da ´an hutunsu sukai yasa suka ha™ura aka mi™ama ´ammatan dake kusa da Oum.
Wani irin waro idanu Maanal tayi na mamakin ganin Najma, Meeno, Maimoon, Jiddo, da Lailah, sauran ™ananun bata ganesu ba. Yanda ta zano sunan kowa babu mantawa ya sakasu a farin ciki sosai. Shi kansa AA sai yaji daWi, dan son ´an uwansu a cikin jininsu yake. A dake AA da yaga ko takansa basu bi ba ya ce,  Baku iya gaisuwa ba ko? Auntynku kaWai kuka sani . Ai a tare suka shiga faWin,  A'a Yaya kayi ha™uri! sai kuma suka shiga gaishe shi da girmamawa. Šan mintsininsa Maanal tayi ™asa-™asa tace,  Jealousy . KaWan ya murmusa yana wani kallonta a ™asan ido. Tasan saboda yaran ya wani kame, sai taji ya bata dariya. Dan AA akwai tsare girma. Da™yar suka mi™ama samarin suma, a mamakin AA suma duk Manal ta ganesu, dan babu wanda bata kira sunansa ba, tafa yi mugun sanin ´an family Win Darma Win nan dan haihuwarta ne kawai ba'ai a cikinsu ba. Suma da ™yar suka iya daina ma AA surutu dan sunata ro™onsa su dawo suna missing Winsa, sannan kowa yana lissafa masa abinda za'a saye masa. Lokacin da laptop Win takai gaban Nuratu, Nibras da Saheeba sai da sukai wani Wan shock. Gashi hakan yayi dai-dai da AA ya Wan du™o a jikin Maanal yana mata magana a kunne, ita kuma ta irin juyawa da saurin nan ta saka yatsarta a saman lips Winsa alamar yay shiru. Shi kuma batare daya lura an ajiye laptop Win a gaban wasu ba dan ita tama juya baya tunda shi take fuskanta ya kama hannun nata ya tura yatsar nata a cikin bakinsa kai kace wani lollipop ya samu. Da sauri ta fisge hannun tana wata ´ar dariya da kai masa mintsini shi kuma yana murmushi da ™o™arin ri™e hannun nata zai maida a bakin. A bazata tana ™o™arin ™wacewa da juyowa a lokaci guda saboda tsoron kar wani ya gansu idonta ya sauka a kansu duk kamar sunyi sumar zaune. Ba shiri ta ankarar da shi ta hanyar faWin,  Besty su aunty fa .
Sai lokacin ALLAH ya bashi ikon ganin nasu, maimakon ya saketa sai ya basar kawai yama sake mannata da ™irijinsa hannun nata dai da take son ™wacewa bai sakin ba ya dai ha™ura da sakawa a bakin. Dole ta ha™ura dan tasan ba sakin zai ba. A haka ta shiga gaishesu, Saheeba ce kawai ta iya amsawa da ™yar, Nuratu kam a bazata sai hawaye, dan numfashinta har ja yake kamar zai fice a ™irjinta, sai ma ta mi™e tabar wajen kowa ya bita da kallo musamman sauran da basu san abinda ke faruwa ba, Nibras kam hannunta sai rawa yake tana ™o™arin ri™esa da Wayan.
A dake AA ya amsa gaisuwar Saheeba. Sai itama Nibras Win ta shiga gaisheshi muryarta na ™o™arin ™wacewa tana ri™ota da ™yar. Maimakon ya amsawa Nibras gaisuwar a wani irin da™ile ya furta,  Ita matata laifi ta miki kika ™i amsa tata gaisuwar? .
Kanta ta girgiza da dauri. Cikin zaro ido Maanal ta juya tana kallonsa tare da Wam™e rigarsa, irin (miye haka kake yi Win nan) shiko ya™i kallonta. Dole ta juya tana amsa gaisuwar da Nibras take mata fuskarta da murmushi dan harga ALLAH bata ji daWin abinda AA Win yay ba. Dai-dai nan Yaya Fawzan yazo ya Wauke laptop Win daga gabansu. Ya wani ware idanu da faWin,  Inye kaga amarya da ango .
Ai ba shiri Maanal da maganar ta sata jin kunya tai saurin du™ewa, ™o™arin kamota AA yayi ta zille tama tashi gaba Waya. Tana jiyo dariyar Fawzan cike da sha™iyanci. A gado ta naWe bata sake zuwa wajen ba balle gaida Yaya F. dan tasan halinsa na tsokana, yanzu haka ma tana jiyo yanda ya saka AA a gaba shi kuma ya kasa bashi amsa.....

Zamansa a kusa da ita bayan ya kammala wayar ya sakata Wagowa ta kallesa, gira Waya ya Wan Wage mata yana wani ™an™ance idanu. Idannunta ta kawar, tana Wan tura baki gaba. Murmushi ya Wanyi tare da Wan taSe baki, sai kuma cikin taushin sauti ya ce,  Kinga Besty zo kiji wata magana .
        Shiru kamar bazata tashi ba, sai kuma ta yun™ura a hankali zata zauna. Kamota yay ya kwantar a jikinsa, sai taji tsigar jikinta na tashi, ga wata kunya mai kassara jiki. Agogo ta kalla, gudun karsu shiga lokacin gama sahur. Tsaf ya lura da yanayin nata, sai yay Wan murmushi a zuciyarsa. A fili ya furta,  Kwantar da hankalinki, awa kusan Waya ce damu gaba .
Hannu tasa ta rufe fuskarta kawai. Shi ya san tun Maanal na yarinya ta musamman ce, hakan yasa Wabi'unta da yawa suke sakashi kallon mata da yawa a basu iya komai ba. Ganin yanda ta rufe ido ya sashi kai yatsarsa manuniya a kansu ya fara sosa mata samansu. Dole ta buWe idanun a hankali, suna shiga cikin nashi tai ™o™arin janye wa amma sai ya hana hakan. KaWan yaja mata hanci tare da faWin,  Yarinyar nan ke da kunyar nan taki ko......
       Kauda fuskarta tai tana murmushi. Shima sai ya Wan murmusa hannunsa ri™e da fuskrta cikin raWa ya furta,  Na tambayeki wani abu? .
      Kanta ta jinjina masa kawai.
   Mi doctor yace miki jiya a asibiti? .
Ai da gudu tai ™o™arin tashi a jikinsa amma ya ri™eta, magana tai ™o™arin yi kamar zatai kuka yace,  Relax! Tunda ba™ya son na sani. Amma kin yarda ni na faWa miki wata magana? .
    Shiru kamar bazata amsa shi ba sai kuma ta jinjina kai. Hannunta da take matsewa waje guda ya kamo cikin nashi, cike da lallashi da son kwantarta mata da hankali ya cigaba da magana da sanyin murya da tausasa lafazi.  Besty! Ina son ki kwantar da hankalinki tsakanina dake. Nasan akwai abubuwa da yawa da kike bu™atar ji daga gareni amma ban faWa ba, nima akwai wanda nake bu™atar son ji daga gareki amma ban tambaya ba. Lokaci nake jira, akwai gaSar da zamu zo wannan matakin ne in sha ALLAHU. Abu na biyu nasan a baya bamu taSa kallon kammu a wannan matsayin ba, ko nace daga Sangarenki, dan ni dai a gareni wannan shine burin rayuwata na farko daya fara ginuwa tun ma ban fahimci wanene ni ba.....
     Karo na farko Maanal ta kallesa, wani irin lumshe mata idanu yayi ya sake buWewa.  Kada kiyi mamaki, kada kuma ki tambaya, kada ki damu da son sani game da jin hakan domin ba yanzu ba. Abinda nake so daga gareki a yanzu kawai haWin kai, kwantar da hankali, ki kwantar da hankalinki dani, bazan taSa aikata wani abu a gareki ba bada yardarki ba Maanal! Duk yanda zan tsinta kaina a matsuwa ta bu™atar jiki kota rayuwa ki sani ke kinfi hakan muhimmancin da bazan fifitasu a kanki ba. Domin su na wuccin gadi ne, zasu iya samuwa su wuce sai wani lokaci a bu™ace su, ke kuma ta har abada ce, akoda yaushe kece kaWai Ajwaad, kece kaWai nake iya buWema zuciyata, ke ce kaWai nake iya buWema damuwa ta, kece ™awa! Kece ™anwa! Kece aboki! Kece aminiya! Kece abokiyar dariya! Kece abokiyar magana! Kece abokiyar kuka! Kece abokiyar karatu! Kece abokiyar sirri! Ko duk kin manta? Kin manta haka saboda nisa da ratar da ™addara ta bamu ne? Kin mance haka saboda jarabawa da UBANGIJINMU yay mana dan yaga ™arfin imaninmu? Kin manta saboda a yanzu tunaninki na baki komawarki mace matancin naki ne kawai zan iya bu™ata? Noo Manaal! Noooo! Wannan Ajwaad Win na nan a naki tun na waccan rayuwar, bakuma zai taSa canjawa daga hakan ba domin a matsayin da dama na gina kenan tun fil azal. Ki sani tubalin ginin da kayan ginin an samar da su ne daga himmar aiki mai ™arfafa ™wanji tun daga ™ar™ashin zuciya da bigire na fitowar TSIRRAI daga HUKUNCIN UBANGIJI. Wallahil azim inda zaki ce Ajwaad bazan taSa baka kaina ba mu rayu a haka yanda muke ni mai ri™e miki wannan AL˜AWARIN ne dan ba wannan nake kallo ake Win ba, ke! Ke! Šin nake kallo a matsayin Ke! Kawai Maanal.....
'þ


Hummmmmmm

      





*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ´ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =ØÞ=ØOÞ_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =Ø-Þ=ØOÞ_*
*_Typing=ØòÜ_*








*_=ØžÜAJIYA A DUHU....=ØžÜ_*




*_Bilyn Abdull ce >ØÝ<Øûß_*


*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ™ai._

*_My TikTok account =ØGÜ_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=ØGÜ<Øûß_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=ØÞ=ØÞ<ØÃß<ØÃß_

*_BOOK 2_*
<ØÝþ–'4þã 0þã


______________

.........Gaba Waya sai Maanal taji ta sake rikicewa, hawaye kam gudu suke wasu na bin wasu dan sunanta kai tsaye a bakin Ajwaad babbar magana ce, jikinta na wani irin tsuma zuciyarta na rawa da sake rauni. Bata san sanda ta zabura ba lokacin da AA ya cigaba da faWin,  Maanal! Har yanzu ke yarinya ce, shekarunki basu kai na fara banbance ™arfin ikon zuciya dana ™wa™walwa ba. Amma ina son daga yau, daga yanzu kisa a ranki, Ajwaad Aliyu Abubakar zai iya FANSARKI da kansa a kowanne irin TARNA˜I. Sannan zai iya MALLAKA miki kansa da komansa domin biyan bu™atar ki. Zai iya ™wata daga hannun wani domin FARIN CIKIN KI. Zai iya bayarwa ga wani domin MUTUNCINKI. Zai iya sadaukarwa ga DUNIYA domin Waga DARAJAR KI. Koda kuwa kina kallon komansa a matsayin AJIYA A DUHU bazai damu ba Maanal, bazai karaya ba Maanal. Domin rauninki ne kawai ke iya karya lagon Ajwaad a bayyane da raunana shi har ya iya kaiwa ™asa wanwar. Na rantse miki da ALLAH babu abinda ke iya dukan wannan zuciyar ya sata risina da sallamawa akan komai sai ke Maanal..... yay maganar yana Waura hannunta a dai-dai saitin zuciyarsa, kafin a wani irin ™aramin sauti ya sake faWin,  Manaal...
ji tai bazata iya jurewa ba, dan sautin kukanta har ya fara bayyana waje, da sauri takai hannunta ta dafe masa baki jikinta na rawa sosai, idannunta a jikin nashi tana mai girgiza masa kai. Sosai nasa idanun shima sukai wani irin kaWewa suka koma jaaa matu™a, ™yallinsu ya sake zama mai ™yalli sosai tamkar wanda hawaye suka tararma a ciki. Ji yake tamkar ya tsaga jikinsa ya sakata kawai a ciki duk inda yaje akace ina Maanal yace tana a cikin jikina. Ganin yanda idannunta ke wani tafiya luuu-luuu kamar zata suma sai kawai ya jawota gaba Waya a jikin nasa ya rungume tsam-tsam hawayenta na sauka masa a kan ™irji. Sun fi minti biyar a haka kafin ya kai lips Winsa kan kunnenta ya sumbata, ta ™an™ame jikinta dan har tsakkiyar kai taji al'amarin, cike da raWa ya furta,  ShagwaSaSSiyar AA minti biyu fa doctor yace ki ringa rungumeni kawai in ba haka ba zan iya BO˜AREWA a tafi step 2 kin san ba mata bane kawai bo™ararru .
        ˜aramin ™ulli (dundu) ta masa a baya tana ™wace jikinta fuskarta da murmushi. Siririyar dariya ya saki shima yana biyota zai sake kamowa ta zille. Ganin ya tsare ko ina cikin sha™™a™iyar muryarta irin ta mai kuka batare data kallesa ba ta ce,  Kasan dai na iya duka a ciki ko .
       Yanda tai maganar tana dun™ule hannu kamar zata kawo naushin ya saka shi matsawa baya yana waro idanu. Sai kawai ta wani ™ya™y™yale da dariya tana faWin,  Matsoraci kawai Oum's boy . Takai kwance tana masa gwalo.
            Kinci bashi .
     Ya faWa yana Waukar wayarsa da kira ke shigowa. Ganin hMng Chen (Sheikh Chen) ne yasa shi mi™ewa a wajen ya koma wajen kujeru. Ita kuma sai kawai ta kwanta ta zuba masa idanu. Wani irin dawo mata kalamansa keyi a zuciya, so take ta fasa komai dalla-dalla amma nauyinsu yay mata yawa. Sai ma wani irin barci mai Wan karan daWi daya fara fisgarta. Kafin kace mi ta lula a cikinsa cike da mafarkin AA.
Bayan kammala wayar yazo ya tasheta dan lokacin sallar asuba yayi....
      
_________&

       Huznah dai azumi ya gagara kaiwa yamma, dan anayin azhar tiSis ta zama. Tsoron kar Sageer ya dawo batai komai ba ta mi™e cike da lallaSawa tai gyaran gidan ita da Khadijah ™anwarsa da tazo tayata aikin, sannan ta fara hada-hadar Waura girki dan ya tabbatar mata yau da Wan yawa zatai abincin akai gidansu shiyyasa ma ya turo mata Khadijah, dan yana son iyayensa suyi buWa bakin farko da abincin gidansa, baya son ta kwafsa shiyyasa yace Khadijahn tazo tunda har yanzu hannunta bai wani gama faWawa da girkin ba. Haka ta lallaSa sukai komai, abu na ™arshe data bari yin farfesun kifi da yace yana so duk da bata son ko sunan kifin a kira. Ca tai Khadijah ta Waura ita bara taje tai wanka. Khadijah bata kawo komai a ranta ba tace to ganin komai an tanada haWawane kawai. Abu kamar almara tayo wanka tana shiryawa kifin da Khadijah tasa a wuta ya tafaso sai ga ™amshinsa har cikin bedroom Win da Huznah take. Wani kalar harmutsawa cikinta yayi, kafin kace mi tai bayi a guje sai amai. Kakarin aman nata Khadijah ta jiyo ta shigo a guje. Sosai tsoro ya kamata ganin yanda Huznah ke amai, gashi sai magiya take mata wai taje ta kashe gas ta fita da kifin. Ina ita Khadijah bata fahimta ba, sai da Huznah ta gama birkicewa da galabaita sannan tai hankalin kiran yayanta a waya ta sanar masa. Mamaki ne ya kamashi jin wai Huznah na amai saboda ™amshin kifi, dama dai shirin tahowa gida yake, dan haka ya taho, ya sameta kwance duk ta saki, ya shiga mata sannu da tambayarta mike damunta. Idannunta cike da hawaye tace,  Dan ALLAH yaya Sageer bana son kifin can kace ta sauke shi .
    Kallonta kawai ya tsaya yi, sai kuma ya juya ya fita zuwa kitchen. Ya samu Khadijah na kwashe kifin, sai kawai baice komai ba ya fice. Babu jimawa ya dawo tare da Nurse Win yarinyar dake makwaftan su, dan yayarta ce ta duba Huznah ranar first night Winsu yanzu kuma yayar na asibiti sai ™anwar. Tambayoyi ta fara ma Huznah Win dake wani yatsine-yatsinen fuska, ita dai yarinyar bata kulata ba dan suna ganin irinsu Huznah har ma wanda suka fisu a iya iskanci. Dama kuma an cika anguwa da labarin Huznah bata da mutunci idan aka shigo gidan taga talakawa ne tata musu yatsine-yatsine. Fitsari ta bu™aci Huznah zuwa tayi, kamar bazata tashi ba sai da Sageer yay mata magana. Koda taje tayo sai ta canja wajan kwanciya. Ita dai yarinya batare komai ba ta bama Sageer tsinken gwajin ciki ta faWa masa yanda za'ai. Bai wani je ko'ina ba anan gabanta yayi komai. Aiko a farko ma ya nuna akwai ciki. Wani ta ™ara bashi, shima dai haka, ta bashi na uku still shima haka.
     Ta ce,  Congratuletion Yaya Sageer Auntynmu na da ciki, ya kamata kuje asibiti gobe dan asan kwanakinsa, ga wannan tasha zai taimaka mata daina jin aman. Idan da hali kuma a daina dafa kifin da bata son .
       Sosai Sageer da fuskarsa tai matu™ar washewa tun ambatawar Zubaidah cewar Huznah nada ciki murmushinsa ya sake faWaWa. Godiya ya shiga yima UBANGIJI, sai kuma ya shiga sanyama Zubaidah albarka itama. Yarinyar nada hankali da nutsuwa gata bata da yawan magana. Sosai ake yabama tarbiyyar yaran gidansu a anguwar, ga girmama na gaba dan duk wanda ya girmesu a Yaya yake ko Aunty a anguwa ko Baba ko Uncle. Koda ya bata kuWi ™in amsa tayi...
       Huznah kam tunda Zubaidah ta ambata kalmar ciki tai sumar kwance, so take brain nata ta banbance mata wake da ciki amma kamar bata wani fahimta da ™yau saboda ruWani da shiga gigita na bazata. A haka Sageer ya dawo ya wani rungumeta yana sake jera godiya ga UBANGIJI. Hakama Khadijah da Zubaidah ta sanar mata kamar an jehota ta shigo Wakin, dole Sageer ya saki Huznah. Farin ciki suke shi da ™anwarsa, yayinda ita kuma ta shiga halin Wimuwa da gigita. Ina itace za'ace ma tana da ciki, cikin ma na Sageer ba AA ba. Wannan abune da bazai taSa yiwuwa ba, dole wannan cikin yabi rariya kuwa. Hakan alwashinta ne dan bazata taSa yarda ta haihu da Sageer ba koma mizai faru sai dai ya faru.......
   
 
      Tofa babbar magana, wai Wan sanda yaga gawar soja<ØÃß<ØÃß>Ø#Ý

_________&

      Tsaf Manaal da AA sukai shirin fita. Duk da Maanal bata so tashi a barcin data koma bayan sallar asuba ba dan ya mata daWi sosai. Suna fitowa suka ci karo da su AS da rabon su dasu tun randa suka zo. Gaba Wayansu sun shiga gaishesu da girmamawa ne da tambayar jikin AA dan jiya Mr Li ke sanar musu dalilin fara fita abinda ya kawo su. Da yake anan ba kamar Nigeria ba haka suka ha™ura basu je dubashi ba duk da sun so hakan. Maanal nason yima Yaqub magana tana tsoron fushin AA. Sai kuma yanda CFO Faseelat take dama-dama da AA ya Wan tsayama Maanal a rai. Duk da tun a gida kai tun ma farkon zuwanta MAWAAD ta so fahimtar wani yanayi daga CFO Win game da AA. Sai kuma dai ta ™aryata zuciyarta dan CFO Faseelat A Zakaria ba yarinya bace ba, a ™alla zatai sa'ar Fawzan koma ta Wan girmesa kaWan. A tsakanin Fawzan da AA ma kuwa akwai ´ar tazarar haihuwa kamar yanda Oum take faWa. Kawai sai Maanal taji ita abun ma ya bata dariya, batare data maida hankali ba ta taSe baki kawai ta cigaba da istigafarinta a zuciya dan shine mai fishsheta da azuminta a baki.
      Sun isa *Nicolas G. Hayek Watchmaking school* da zasu samu horaswar. Tarba suka samu ta musamman ga matashin professor Zhang Kuma abokin karatu ga AA. Dan cike da tsokana ya Wan kalla Maanal dake a sashen AA sannan ya Wan kalla AA Win yana masa wani salon tambaya da ido. Šan kallon Maanal Win shima AA yay, sai kuma yay murmushi...
       Prof.... ya ce,  Wow Maanal right? . ˜aramar harara AA ya sakar masa, Prof.. ya sanya dariya. Hakama AA Win murmushi yake yi. Bayan AA ya gama doguwar jiyyar abinda ta faru da ™yar su Abah suka samu ya koma makaranta a wancan lokacin, dan likitansa ya tabbatar musu hakan ne zai taimaka ma brain Winsa samun daidaito da heart Winsa datai breaking. Ga kuma matsanancin depression da yake ciki a lokacin. Haka kuwa akai AA ya zana SSCE ta online abinka da ´a´an manya, babu jimawa sakamako ya fita aka shiga nema masa admission, cikin sa'a aka samu kasancewar Abah matsayin ambassador. Sannan takardunsa sunyi ™yau sosai dan ya samu result mai ™yau sosai. A jami'ar ya haWu da Zhang, a lokacin shi yana Masters Winsa ne, inda AA ke zuwa ya zauna ya ware kansa nan suka haWu da Zhang, tun yana tsayawa yayta kallonsa daga nesa dan shi yanayin fatar AA Win ke Waukar masa hankali har takai ya fara Wan masa magana.........
'þ



*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ´ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =ØÞ=ØOÞ_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =Ø-Þ=ØOÞ_*
*_Typing=ØòÜ_*








*_=ØžÜAJIYA A DUHU....=ØžÜ_*




*_Bilyn Abdull ce >ØÝ<Øûß_*


*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ™ai._

*_My TikTok account =ØGÜ_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=ØGÜ<Øûß_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=ØÞ=ØÞ<ØÃß<ØÃß_

*_BOOK 2_*
<ØÝþ–'4þã 1þã


______________

.......Da farko AA baya kulashi kamar yanda baya kula kowa a makarantar. Yakan dai shiga aji da an gama lecture zai fito yazo wajen ya zauna har sai lokacin wata kuma. Sai yazo yini guda ya fita baiyi magana da kowa ba a school Win. Wani lokacin Babban Yaya da RK ke zuwa Waukarsa, wani lokcin kuma Abah da kansa kuma su suke kawosa. Kamanin da suke da juna yasa Zhang fahimtar suna da ala™a ne, ya kuma ji sunan Maanal ne a bakin AA, dan in yana zaune shi kaWai Win nan yakan rufe idanunsa yay shiru a kujerar wajen kamar mai barci amma zakaji sunan Maanal na fita masa a baki ko yace Besty. Tun Zhang na Waukar AA nada matsala ta brain shiyyasa yake sambatun kiran abinda bai san miye ma'anarsa ba har daga baya ya gane AA yana cikin depression ne. Dan yayi course na karantar halayyar Wan adam. AA ya bashi tausayi, dan haka ya fara zama kusa da shi koda bazai kulashi ba, dan wani lokacin ma tashi yake ya bar masa wajen. Shi kuma bai taSa ce masa komai ba tsawon lokaci har AA Win ya daina tashi a waje idan yaga Zhang yazo ya zauna. Yau da gobe sai yake zama suyi gaisuwa kawai har dai shakara taja. Bayan sanin sunan AA abu na biyu da Zhang yaso sani shine miye ma'anar Maanal, sannan waye Besty da yake jin AA yana yawan ambanta.  Maanal suna ne, kuma itace Besty . Ya bashi amsa a ta™aice. Ya ce,  Mace ne ko namiji? . Anan ma AA bai kawai komai ba ya ce,  Mace . Tunýÿÿÿ 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~ daga nan Zhang ya fahimci matsalar AA. Bai sake masa tambaya akan hakan ba kuma har AA Win ya fahimci abinda Zhang ya karanta, sai kawai Maanal tazo masa a rai da zane-zanenta.
       Wannan shine tushe kuma asalin kafa ala™arsu, kuma shine ya taimaka masa wajen kafa Maawad Company dan da taimakon Professor Zhang. Ya taSa zuwa Nigeria lokacin buWe MAWAAD COMPANY. Hakama zanen dake a companyn yasan na Maanal ne dan anan Chaina AA yasa aka zana shi yana siffanta musu ita. Har zuwa yanzu AA bai taSa bashi any labari akan Maanal ba, iya abinda ya sani kenan, amma da kansa ya fahimci ita budurwarsa ce, amma basa tare. Sanin AA baya kula mata sam ganinsa da mace a yanzu da kuma kamanin da Maanal tai masa da wani hoto daya taSa gani a wallet Win AA passport ne ma yasa shi saurin ganewa duk da bai tabbatar ba ya dai canka ne kawai....
          Rungume AA Prof yay cike da tayashi farin cikin jin ga Maanal a matsayin matarsa, cike da tsokana ya ce,  Wannan karon dai tunda Maanal ta dawo ya kamata nasan labarinta .
    A mamakinsa murmushi AA yayi, bai kuma musa ba, amma bai ce komai ba dai a bayyane. Maanal AA ta zubama ido, tana son fahimtar mi Prof ke son faWa, sai dai ya™i yarda ma su haWa ido har suka isa wani aji bisa jagorancin Prof Win. Sun fara gabatar da lecture ta awa Waya. AA na kusa da Maanal dan haka ta dinga

Please Login or Register in order to submit comment