Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

wani abu data taSa jin ya girgiza zuciyarta kamar wannan? Mamy fa? Mamy dai Mamy dai ke furta zata iya kashe Oum. Mamy dai Mamy dai kalamanta ke bayyana akwai ™ullaliya tsakaninta da Oum....  Tunaninta ne ya katse jin abinda Aunty Babba ke faWa.
         Kamila ki kwantar da hankalinki, na Wau miki alwashin a wannan gaSar sai munyi maganin Fateema. Babu maganar kisa a ciki, amma wlhy da ™afafunta sai tabar miki gidan Aliyun da take ta™amar nata ne, Wan uwanta ne tare da ´a´anki. Dan babu abu mafi ciwo a gareta kamar a shekarun nan ace Aliyu ya saketa, ya kuma rabata da ´a´an data gama wahala da su da sakankancewa nata ne....
       Aunty bana katseki bane, amma tayaya Aliyu zai saki Fateema? Kada ki manta da jininsu Waya, iyayensu Waya. Zasu yarda ne ya saketa? .
    Da gudun tsiya ma kuwa. Ko an faWa miki haka zamu barshi ne? Ai sai mun juya masa kai daga garesu gaba Waya, ta yanda su duka babu wanda ya isa sakashi balle hanashi .
          To ita kuma wannan ´ar iskar yarinyar da aka aurama Ajwaad fa? Kin fa san halin yaron nan da ba™in taurin kan masifa. Yanzu kina ganin tunda yasan a ™ulle nake da shi ko dubashi naje sashen sai ya hau barcin ™arya. Kuma jira nake ya gama warkewa sai na sillesa tas, kuma ko ya™i ko yaso sai ya rabu da annobar yarinyar nan. Dan har abada bazan taSa son abinda ke tare da Fateema ba. Ba kuma zan haWa jini da Asiya ba dan na mata tsana mai girma itama saboda kusancinta da Fateema .
         ALLAH na tuba idan mun gama da Fateema wacece ita kuma wannan abar da uwarta. Ai ki fahimta wannan masifaffen son da Ajwaad kema yarinyar nan ba banza ba ne, tun suna yara suka tsafacesa ai. Shiyyasa ta tsara duka yaran su auri nata tsarin wato ´a´an munafukarta mai zuwa mata bin bokaye Asiya, kinga ya tabbata ke da su sai dai kallo. Matar nan fa yanda kika san NASARA haka take akan iya tsari, ke kuma sai ki sakankance sai abu na neman kwaSewa. Yanzu dai ki muje ki kwanta dare yayi, ki ™ara nazari nima zanyi nawa. Amma dole ne Nuratu ta dawo gidan nan tai azumi. Wani ™aramin wasa nake son a buga tsakaninsu da yarinyar nan, har itama waccan sakaran matar Fawzan dole ta shigo tawagar, facalanci nake so su buga Wan gaske ta yanda sai ta tsani kanta a gidan nan daga ita har uwar Wakin nasu. Tarewarta kuma ki ri™e wuta babu ita......
         Ai ni so nake ma ta dawo nan gabana ta zauna, dan Ajwaad da kike ganin yaron nan hummm. Kuma tsarin nan naki yayi. Ai dama nafi son na fara gasama Fateema aya a hannu sai ta gama firgicewa da ni kafin tabar min gidan .
     Yauwa ashe kin fahimceni, yanzu dai wayata nacan a sashenta na bari dan ta naWar min maganganunsu, da safe nasan zamuji abubuwa da yawa .
     ³ar dariya Mamy tayi da faWin,  Kai aunty shiyyasa nake sonki .
    Idanu Maanal ta tsirama wayar, sai kuma tai murmushi tana mai kai hannu ta share hawayenta dake rige-rigen sakko mata........
'þ


_Tofa yau dai Maanal taji ainahin Mamy, mi kuke tunani?<ØÃß<ØÃß<ØÃß_


*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ´ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. =ØOÞ_*

*09032345899*

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =Ø-Þ=ØOÞ_*
*_Typing=ØòÜ_*








*_=ØžÜAJIYA A DUHU....=ØžÜ_*




*_Bilyn Abdull ce >ØÝ<Øûß_*


*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ™ai._

*_My TikTok account =ØGÜ_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=ØGÜ<Øûß_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=ØÞ=ØÞ<ØÃß<ØÃß_

*_BOOK 2_*
<ØÝþ–'7þã


______________


.......Tsam ta mi™e daga zaunen da take a step Win, babu bu™atar ta bada wayar yanzu, dan haka ta fice a sashen. Da alama Haule ma ta shige ta kwanta dan har ta kashe wuta. Maanal taji daWin samun Oum na wanka, sai kawai ta adana wayar ta kwanta. Koda Oum ta fito likimo tayi kamar mai barci, duk maganar da tayi kuma ta fiske. Hakan yasa Oum Win fahimtar tadaiyi barcin.
     Shirin barci tayi, dan Abah sai kiran wayarta yake. Babu yanda ta iya dole ta kimtsa ta tafi. Saboda ya tabbatar mata yau idan batazo sashensa ba shi zaizo a gaban Maanal ya Wauketa. Tasan halin kayanta, dan haka ta ha™ura kawai tai shiri ta tafi. Sai da tama Maanal addu'a ta shafeta sannan ta rage mata hasken Wakin ta daidaita mata ac kamar wata ´ar Baby. Aiko tana fita Maanal ta rushe da kuka. Wani irin tausayin Oum mai tsanani na ratsa mata zuciya matu™a. Tabbas ta taSa jin Oum ba ita ta haifi su Babban Yaya ba Mamy ce, amma bata taSa sake tuna hakan ba ko kallon hakan a zuciya balle a zahiri saboda babu wani alamu dazai nuna hakan koda ga Mamyn ne balle Oum data gama sakankancewa. Itafa ganin komai take tamkar almara ko mafarki. Duk yanda taso yin barci hakan ya gagara, dole ta zauna kawai a zaune tana nazartar abubuwa. Daga ™arshe ta Wakko wayar nan ta goge recording Win da suka saka, yako naWa da yawa dan harda maganganun Abah da Oum bayan fitar su Mamyn. Batamayi nisa a ji ba ta goge kawai ta ajiye wayar. Mikewa tai ya shiga bayi ta Wauro alwala tazo ta shiga mi™ama UBANGIJI kukanta. Kusan ma dukkan addu'oin ta akan Oum ne....

     WASHE GARI yanda su Mamyn sukazo gaida Oum cike da makirci bakuna a washe sai Maanal ta shagala a kallonsu. A ranta tana jinjina lallai ma™iyin Soye shine ainahin ma™iyi, dan zai taima rayuwarka illa batare daka sani ba. Balle ace yana a jikinka, tare da kai matsayin masoyi na zahiri. Gara wanda zai zo ya kalleka ya ce maka wane BANA SONKA BANA ˜AUNARKA. Kasan baya ™aunar taka zaka kiyaye komai tsakaninka da shi. Koda suka nema waya sai ta basu, da Oum tai magana sai tace ai taje kaima su Inte Win ta samu sunyi barci shiyyasa ta dawo da ita.
      A cikin zuciyarta kuwa faWi take (Oum baki san su wanene waWan nan mutanen ba. Sunfi duk wani abinda kike kallo a matsayin haWari haWari. Amma kada ki damu, ba sunce YA˜IN SUN˜URU bane abun, muje zuwa yanzu ne za'ai wasan na gaskiya. KAREN BANA SHINE ZAI MAGANIN ZOMON BANA. Ni Maanal Habib Giro, na Wauki Wammara da alwashin sai waWan nan mutanen sunyi nadamar sake dawowata RAYUWARSU. idan su aya sukai alwashin gasa miki a hannu ni zan gasa musu ˜ARFE ne a tsakiyar kawunansu. Sai sun san ZURU BATA CIN ZURU SAI SAI DAI A HAŠU AI ZURU-ZURU. ³a´a kuma tunda ALLAH ya mallaka niki tofa naki Win ne. MUJE ZUWA WASA).

      >Ø#Ý>Ø#ÝTofa nace ba. ³ar mutan Giro fa tace muje zuwa wasa, da alama ainahin MAANAL zata dawo>ØqÝ. (Maanal dama in an MUTU ana dawowa=ØÞ?)

=ØÞ=ØÞ<ØÃß<ØÃß<ØÃß

____________&   
    KANO

        Tsaye yay kawai yana kallon ™ofar daya gama mummurWawa ya ji a rufe. A karo na farko ransa ya fara Saci da salon iskancin Huznah. Wai mi take nufi da shine halan? Šan iska ta Wauke shi ko mi? Yau kwana Wai-Wai har takwas kenan da kasancewarta a gidan, amma tunda ba™i ´an biki suka tafi da magriba tayi sai ta shige Waki ta kulle kanta. Da rana kuwa ita da kowa dake shigowa faran-faran. Hatta shi da rana tsakaninsu normal ne, da farko ya dauka kunya ce da kawaici irin na yaranmu, duk da baiyi zaton samun hakan daga Huznah ba, musamman idan akai dubi da shekarunta da wayewar zamani.. Wani Wan murmushi yayi a karo na farko, ya sake sakin murmushin a karo na biyu saboda abinda zuciyarsa ta sake hasko masa. Baice komai ba yau ma ya juya ya koma Wayan Wakin dan dama bedrooms Win biyu ne a gidan sai falo, kitchen, ™aramin store. Gini ne dai irin na mai rufin asiri ba irin wanda su Hajiya Basariyya suka jima suna fata ba.
     Yana barin wajen Huznah da duk ke ankare da motsinsa ta ballama ™ofar harara. Cike da tsana ta ce,  Maye, in dai nice mu zuba, wannan jikin kuma ™walelenka na AA ne. Dan wlhy sai na sameshi, sai na sabauta rayuwar agolar yarinyar can ta yanda bazata taSa moruwa ba. Idan Ummi tabar uwarta tana yanda taso a gidanmu ni sai na tabbatar mata KAREN BANA SHIKE MAGANIN ZOMON BANA. Daga haka ta koma ta kwanta tana cigaba da charting dinta da take yi daman. A dai-dai nan kira ya shigo wayarta. Zaune ta tashi ganin wanda ke kiran. Sai da ta gyara zama sannan ta Waga. Murya ™asa-™asa ta ce,  Sille ya akayi? .
      Daga can wanda ta kira Sille Win cikin muryar ´an daba ya ce,  Normal ne uwar Waki. Kawai zance miki Nurry fa babu wani bayani a ™asa kan bikin nan nata da AA. Dan a majiya mai ™arfi ance har yanzu bashi da lafiya yana gida yana jiyya sai an kwantar sai an tayar. Babu kuma wani yun™urin ma za'a sake biki a gidan a wannan satin. Kai ita ma agolar gidan taku tana sashen babarsa bata tare turakarsa ba .
     Sosai hankalinta ya tashi da jin har yanzu AA ba lafiya. Cike da mamaki kuma ta ce,  Amma Sille kai bala'i ne, dan ALLAH ya akai ka samo wannan sirri mai girma haka?
        Hahaha uwar Waki kenan, karki manta a hannun Nurry kika ™waceni, amma bari na baki a buWe, ina da yarinya a gidan dake aiki ta dalilin Nurry.
       Anya Sille bai kamata na fara tsoronka ba .
   Dariya ya ™yal™yale da ita jin abinda Huznah ta faWa. Kafin ya ce,  Haba uwar Waki, ai ke ta dabance. Kin ganni nan duk rintsi bana manta alkairi. Sannan amana Waya ce .
   Sosai Huznah ta sauke ajiyar zuciya. Tai masa godiya da tabbatar masa zaiga sa™o ta account Winsa daga haka sukai sallama.....

     Wayar na yankewa daga can Sille ya ™ya™yace da wata muguwar dariya. Sai da yay mai isarsa sannan ya ce,  Yaro bai san wuta ba kenan sai ya taka. Daga ke har Nurry Win kune kuke min aiki bani ke muku ba. Ina amfani da kune kawai na samu kuWaWe. Kuna nan kuna jira baku ankara ba sai dai kuga gawar shegen AA Win naku kwance a gabanku. Wannan al™awari na ne, sannan gaba ce ta tsawon shekara takwas ni da shi.. kai yama kamata nasan agolar yarinyar nan ta gidan ku da akace ya aura . Wayarsa ya sake Wauka ya shiga tafa sa™o. Babu jimawa akai masa flashing. Kiran number Win yay black, kafin ma ta gama ringig Win farko an Waga. Daga can ™asa-™asa muryar mace ta bayyana.
         Baby miya faru ne naga kace na maka flashing idan ni kaWai ce? Faka-faka kafin wannan ´ar sa idon ta fito wanka .
       Ke nifa yarinyar nan idan tace zata takura miki a gidan nan ALLAH zan aikata barzahu .
      A'a ka rufa min asiri babu ruwan ka da ita. Sannan itama tana da nata amfanin da take mana ai. Yanzu dai miya faru? .
    Tsaki yaja mai kauri, kafin ya ce,  Hoton amaryar gidan nan nake so? .
      Hankali a Wan tashe ta ce,  Wai Matar AA .
    In ba ita ba akwai wata amarya ne a gidan? .
          A sanyaye ta ce,  A'a. Amma Baby kasan hakan akwai haWari ko? Taya zan Wauketa hoto nikam? .
    Kefa wasu lokutan gaja ce wlhy, kuna gida Waya baki san yanda zaki shiga jikinta bane? .
        Tab wlhy Baby hakan zai yi wahala. Itafa irin miskilayen mutanen nan ne na gaske. Sannan zan iya ™irga maka ganinta da nai a gidan nan. Koda yaushe tana Waki ko falon sama kuma a sashen Oum take bana Mamy ba .
      K ni hakan bai dameni ba. Kawai hotonta nake bu™ata na kuma baki kwana biyu kacal . Daga haka ya yanke wayar yana huci. Itako daga can sai ta zuba uban tagumi zuciyata na kai-kawo. Sille ya zamewa rayuwarta bala'i, itako miya ja mata shigowa bariki. ˜iri-™iri da uwarta da ubanta a duniya saboda neman duniya su sun kasa tan™wara rayuwarta ga wani ™aton banza Wan daba na juyata yanda yake so kuma dole tabi. Tabbas ta ™ara yarda da kalmar nan ta malam bahaushe dake cewa WANDA BAIYI SHARAR MASSALLACI BA YAYI TA KASUWA. To ita a ganinta ta kasuwar ma ai mai sau™i ce, TA BARIKI yafi dacewa ace....

      __________&

KADUNA

       A Kaduna ™iri-™iri Ammie ta hana Daddy sukuni sai rigima take masa akan dawowar su Hajiya Yaya. Shi kuma yayi biris da ita. Da yaga tana neman saka masa rayuwa gaba sai ya shirya yabar mata kasar ma. Wannan abu kuwa ya masifar ™ona mata zuciya. Harda kiran Nene tana kuka. Sai da Nene ta gama saurarenta tsaf sannan ta ce,  Ai ni hakan da yay ya min dai-dai Asiya, tunda nace ki fita a maganar su kin ™i ko. Su idan sune hakan ta fari dake har fati inaga sai sun shirya bama murna kawai ba. Ba gaban iyayensu suke ba? To ki nutsu idan zaki nutsu kinji na faWa miki. Kuma nima kada ki sake zuwa min da zancensu. Haka kawai ki dinga Satama kanki rai da mijinki akan waWanda basu ™i ki faWi ki mutu ba.... Haka Nene taima Ammie tas sannan ta yanke kiran. Ta kuma tabbatar mata ta kira Daddy ta bashi ha™uri idan ba haka ba zatazo har gidan ta sameta.
      Wannan faWa na Nene shine ya kawo ™arshen rikicin Daddy da Ammie suka shirya ta waya. Sai dai duk da hakan rashin dawowar matan gidan na damunta kodan yaransu dake zuba mata rashin mutunci. Dan ma bata kulasu bata shiga harkar su. Amrah ce kawai babu ruwanta....

__________&

        Mabera! Wai nikam mike damunka kwana biyun nan? Gaba Waya baka da sukuni sai tunani da lissafe-lissafe .
     Numfashi mai nauyi Daddyn Nazeefa ya sauke, kafin ya juya yana kallon abokin nasa sha™i™i da shi da shi suka san juna na ha™i™a dan kar-tasan-kar ce.  Himm Bakori kenan, kaima ai kasan maganar gizo bata wuce ™o™i. A lissafin auren Nazeefa da yaron Alhaji Usman Chalawa wata uku kenan yau cir, kasan dai lokaci yayi da aikina zai fara a kansa ai. Wannan shine lissafe-lissafen da nakeyi. Sai kuma baban naman dana hango yanzu ya shigo a tarko .
       Tofa babban nama kuma? Waye hakan? .
    Ba yanzu zaka sami ba. Sai na gama da Chalawa tukunna. Jiya nayi waya da Nazeefa tace azumi na goma zasu dawo gida. Dan yace mata zasuyi Umra. Dan haka nake shiri, da sun dawo zata fara min nata aikin .
      Murmushi Bakori dake kallonsa yayi, a ransa yana mamakin hatsabibancin aminin nasa, ta gefe tausayin yarinyarsa da yake son jefawa a ramin zamba cikin amincinsa yake. Shifa duk iskancinsa ALLAH bazai iya hakan ba. Dan iyalansa nada muhimmanci mai girma a wajensa......

(Humm dan baka san iyalin naka tare kuke raba dai-dai da aminin naka bane Alhaji Bakori<ØÃß<ØÃß<ØÃß<ØÃß)
_________&

        Alhamdullah jikin AA yay sau™i sosai, koma muce ya warke sai abinda ba'a rasa ba na tsakanin ruhi da gangar jiki. Kamar yanda yay al™awarin bama Abah dama ya bashi Win. Dan ya tattara al'amarin Manaal ya ajiye gefe kamar ba shine yasha ciwo akan rasata da yaga zai yi ba. Gefe kuma baice komai game da batun Waga aurensa da Nuratu sai zuwa bayan salla ba. Sai dai ya™i yarda su zauna da Mamy duk yanda taso. Da zarar ya fahimci zasu keSe sai ya zille abinsa. Fahimtar akwai gaSar da za'azo ya nema mafita ya rasa ya sashi shirin komawa kan aiki. Itama kuma Maanal yace ma Oum ya kamata ta koma kan aikinta, dan shi ba ruwansa idan ta taka doka zai bari kamfani ya hukuntata ne. Hutun kwana goma aka bata, gashi yau suna neman sati biyu. Azumi saura kwanaki bakwai a fara shi kacal. Ita Oum ma tsayawa tai kawai tana kallonsa. Yayinda Maanal tai kamar bata falon ma. Dan tunda ya shigo ta gaida shi ta maida hankalinta ga karatunta, sai shi da Oum ke hirar. Yanzu haka take masa, idan dai ya shigo sashen zata gaida shi, daga wannan gaisuwar ko kallon inda yake bata sake yi komai tsahon zaman da zai yi. Ko kuma tana fahimtar lokacin shigowarsa yayi sai ta koma Waki abinta. Wannan abun na cimasa zuciya da ™ona masa rai, amma ya share kamar bai fahimceta ba. Dan ya riga ya sakama ransa daga ita har Aban nata zai iya dasu. Shiyyasa da Oum ta nuna damuwa akan rashi bashi Maanal Win zai shiga lallashinta da nuna mata shifa babu komai ta kwantar da hankalinta ta bama Abah dama yay yanda yake so. A ransa kuwa shi kaWai yasan abubuwan da yake shiryawa.........
'þ


_=ØÞDan Oum mi kake shiryawa? Dan bamu musha mana._




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ´ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. =ØOÞ_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =Ø-Þ=ØOÞ_*
*_Typing=ØòÜ_*








*_=ØžÜAJIYA A DUHU....=ØžÜ_*




*_Bilyn Abdull ce >ØÝ<Øûß_*


*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ™ai._

*_My TikTok account =ØGÜ_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=ØGÜ<Øûß_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=ØÞ=ØÞ<ØÃß<ØÃß_

*_BOOK 2_*
<ØÝþ–'8þã


______________


.......A Sangaren Mamy kam ranta fes akan hakan. Burinta Waya yanzu shine Maanal ta dawo sashenta da zama kamar yanda ta zunguri Abah da zancen. Sai dai kamar ya yarda da farko sai kuma taji bai sake maganar ba. Ta Wan bashi kwana biyu ne ta sake zuwa masa da zancen, dan idan ta cika matsawa zai harbo jirgin ta ne kasancewarsa mutum mai tsarta. Ajwaad kuwa data fahimci kauce-kaucen sa zata tattarashi ne ta watsar, akwai gaSar data tanada masa ne. Sun gama tsara Nuratu zatazo nan gidan tai azumi. Acewarsu mamanta zata shirya ta tafi umrah sai ace Nuratun tazo nan ta zauna kafin ta dawo. Gefe kuma cike suke da alwashin bayan salla da sati biyu koda tsiya-tsiya sai an Waura auren Nuratu da Ajwaad idan ba haka ba kuma suyi maganin Oum...
      Oho ita bama tasan sunai ba. Duk da bata son haWin auren Nuratu da Autan nata bata taSa ji a ranta zatai wani yun™urin hanawa ba. Fatanta ma ALLAH ya daidaita komai ya canja rayuwar Nuratu Win su zauna lafiya da Maanal da shi kansa Ajwaad data san baya son haWin auren nan. Kai ko Mamy gani take bata so dan haka take nuna mata a zahiri. Da yake zuciyar Oum Win a tsarkake take kuma sai bata taSa bin ™wa™w™wafin Mamy akan komai ba sam...

    Yau ta kasance lahadi, dan haka Oum ta samu Abah da batun komawar Maanal aiki gobe idan ALLAH ya kaimu. A cewarta da zaman nan gara ta koma aikin sai ta samu nutsuwa sosai. Da farko Abah shiru yayi, dan sai ya dinga hango ai zuwa office Win zai saka Ajwaad yaga ya samu wata dama akan Maanal Win ne. Shiru ya Wanyi na wasu sakanni, sai kuma cikin jinjina kai ya ce,  Okay zan yi tunani akan hakan .
      Mi™ewa Oum tayi tana masa sallama, dan har yanzu basu koma dai-dai da Abah Win ba. Ta dai daina fushin da take yi da shi. Da kallo kawai ya bita yana murmushi da girgiza kansa. A ransa yace (Fatete na rigima kenan) da murmushin Oum Win Mamy dake da shi yau ta shigo ta samesa. Koda yake tun ma bikin su AA Win Oum tace ta bar mata Abah Win har sai Maanal ta tare. Hakan ba sabon abu bane ga Oum. Dan haka kawai idan ta bushi iska sai tace ta barma Mamy Abahn na sati biyu koma na sama da hakan. Wani lokacin Abahn ne ma ke gajiya ya balbaleta da masifa yace shi bai yarda ba kamar dai yanda ya sakata kwana a gunsa dole randa yayar Mamy ta kwana a gidan.
      Sosai ran Mamy ya sosu da murmushin nasa, wanda tasan akan Oum Win ne tunda sun haWu a waje. Tarasa ya zata raba wannan sha™uwa da soyayyar, duk da haihuwar da tayi, da kwantar da kai tana musu bauta su duka biyun har yanzu Oum ta fita matsayi da girman iko a wajen Aliyu. Sam baya iya Soye ™aunar da yake mata koda a gabanta ne ita Kamila. Baya shakkar yabon Oum ko sanya mata albarka ko yin kwatance da ayyukan alkairinta. Hira goma zaka zauna da shi zai ambata maka sunan Fateema so takwas ne kansa tsaye. Cikin takaici ta haWiye Sacin ranta ganin ya juyo gareta, a hankali ta maye fuskarta da sassanyan murmushi cike da makirci take tambayar fitar Oum Win wai taga ranta a Sace. Ikon ALLAH sai Abah Win yay nauyin baki yau, dan murmushi kawai ya mata baice komai ba. A ™asan ransa kuwa hankalinsa na'a kan Oum Win ne, bu™atarta yake a jikinsa ™warai da gaske, yana kewar sassanyan ™amshinta da kulawarta a garesa. Badan wai Mamyn bata masa ba ita, kawai dai yana jin na Fateema a garesa special ne. ALLAH shine kaWai yasan irin son da yake ma Fateema da ™auna a rayuwarsa, shiyyasa yake kallon al'amarin Ajwaad da Maanal tamkar nashi da Fateema ne. Dan soyayyar yaran gaba Wayanta tamkar gado ne daga tasu soyayyar, abinda kawai ya banbanta shine shi da Fateema jini Waya ne...
     Haushin ganin ya tafi zurfin tunanin nasa wanda Mamy tai imanin akan Oum ne yasa ta mi™e ta wuce bedroom Winsa. Dan tana fara ganin irin wannan signing Win a garesa a duk lokacin da Oum ta bar mata shi take fahimtar ya gundura da ita hankalinsa nakan matarsa. Tasha zargin kodai Oum tana musu hakan ne dama dan wani tarko nata ko shiri, amma idan ta nutsa a bincike sai ta gano sam ba hakan bane ba..
     Abah ya jima kafin ya dawo daga duniyar tunanin nashi, sai sannan kuma ya farga babu Mamy. Ajiyar zuciya kawai ya sauke ya Wauka wayarsa ya tashi ya fita domin kiran Wan uwansa suyi shawara akan batun Oum Win na komawar Maanal aiki. Wato Uncle Mahmud.....

____________&

      Kuka bana wasa ba Nurry tasha da jin batun Waga bikinta dana AA har sai zuwa bayan salla. Wani irin tsanar Oum da Maanal ta ™ara faWi da kauri a zuciyarta. Nanfa ta shiga Waukarma kanta alwashi kala-kala na gasama Oum da Maanal aya a tafin hannunsu. Dan ta tabbatar kamar yanda taji iyayenta na faWa makircin Oum ne kawai. Bata sami nutsuwa ba har sai da sukai waya da Mamy da Saheeba da suka kwantar mata da hankali da tabbatar mata aure na nan babu fashi. ALLAH dai ya kaimu bayan sallar da sati guda za'ai ma ba biyu ba.. Sannan a gidan zatai azumi kuma...
        Hakan ya Wan sakata jin sanyi da sassauci a cikin ranta. Harta Wan saki jiki ta cigaba da harkokinta musamman a media. Harda su tsara write-up ta turama ™awayenta da abokan arzi™inta cewar biki sai bayan sallah saboda har yanzu ango babu lafiya.....

___________&

       WASHE GARI.

  Safiyar yau Litinin har Oum ta fidda ran Abah zai bar Maanal Win ganin tun jiyan baice mata komai ba. Haka shima AA Win baima saka ran komawar Maanal Win yau ba. Kawai dai ya tashi da nasa shirin

Please Login or Register in order to submit comment