Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

a haukace ta fara magana wai yanzu Baban su Nuratu yazo ya sameta da batun Baba Sardauna ya sameshi Wazun da yamma ita bata nan yace masa ayi ha™uri a Wan basu lokaci akan bikin nan suna neman alfarma. Ita kanta Mamy gigicewa tayi dan taso ace ita zata zauna ta tsara ma su Maman Saheeba Win ashe mugun tsohon sai da ya fara zuwa can, da alama ma daga gidan nasu sukayo airport. Cikin son kwantar mata da hankali ta ce  Nana! .
        ˜in amsawa tayi, ta cigaba da masifa, sai kan Mamy ya dinga wani irin sarawa na ciwo, ga masifar Maman Saheeba na haura mata har saman kan. Sai kawai jiri ya kwasheta ta zube a ™asa. Sai Haule ce ta taimaka mata ta tashi da ™yar, ta kamata domin takaita bedroom tace ta ™yaleta. Haka ta taka zuwa bedroom Win nata da ™yar ta kwanta. Wani irin ciwon kai kamar ana buga mata guduma na cikinta. Sai hawaye sharrr-sharrr. Waya ta jawo da ™yar tai kiran baban su Nuratu. Bugu Waya kuwa ya amsa. Cike da girmamawar da yake bata ya shiga gaisheta. Ta amsa cikin sanyin murya tana tambayarsa miya faru? Yaya sukai da Baba Sardauna.
       Sai da ya sauke ajiyar zuciya kafin ya ce,  Aunty, Alhaji Sardauna magana yay min ta fahimta kuma ta gamsuwa. Kawai ´ar uwarki taso tada hankalinta ne da naki. Ya tabbatar min tunda Nuratu tazo gidan nan naku take jan rikici tsakaninta da ita matar Ajwaad, shiyasa suka ga za'a iya samun matsala ace an haWasu a muhalli guda. Tun rikicin na iyakar su biyu zai koma ya taSa zuminci ne tunda yau da gobe sai ALLAH. Shiyyasa shi Ajwaad ya nema alfarmar a bashi lokaci zai mata gini sai ya sakata a ciki, idan kuma tafi son nan gidan sai ita matarsa ta koma can ita Nuratu ta zauna nan kusa da ke. Dan ALLAH ina wuyarta ga daWinta a wannan shawarar? In ce sau™i ma aka samawa kowa. Amma ta yada hankalinta gata can harda yanke jiki ta faWi sai da aka saka mata ™arin ruwa. Ko saurarena na gama mata bayani ma batai ba fa ta hau bori tai kiranki .
     Ajiyar zuciya Mamy ta sauke. Sai kuma a hankali tace,  Shikenan ka bari zan shigo Kanon gobe da safe.
     Cikin jin daWi yace,  ALLAH ya kaimu aunty sai kinzo .
    Mamy na yanke kiran tai lamo, sosai take fassara maganganun baban su Saheeba Win dalla-dalla. Wani sashen na zuciyarta najin gamsuwa da zancen, wani Sangare kuma na nuna mata yaudara ce kawai, ba kowa ya shiryata ba kuma sai Oum. Ko kuma ta kitsama Ajwaad ya faWama Baba Sardauna, in ba haka ba ta ina Baban yasan wani anyi rikici da azumi? Koda yake akwai munafukan yaran nan ´an hutu, suma zasu iya fa. Dan ita bata san AA yaje Kano kwana biyar da suka wuce ba. Kawai dai tasan yayi tafiya, amma bata san ina yaje ba. Sosai zuciya ke tunzurata akan taje ta samu Oum, amma wata na kwaSarta akan ta fara bari Ajwaad ya dawo ta fara tuhumarsa sannan. Wani gefe na nuna mata ba lokacin fito-na-gito bane yanzu. Ta bari sai ´a´anta sun gama dawowa tafin hannunta ta hanyar auren zaSinta gaba Waya tukunna. Dan haka ta cigaba da lallaSawa ai auren nan na Nuratu da Ajwaad, shima Fawzan ya auri Amani dan yarinyar kullum sake shige mata zuciya take, kullum sai ta kirata a waya sun gaisa. Ganin haka bata taSa tuhumarta batun Fawzan na kiranta ba, ita kuma Amani batai mata maganar ba itama. Shi ko Fawzan dan karma Mamy tai masa maganar Amani a tsaitsaye yake shigowa gaisheta da safe, idan ya dawo aiki kuwa sai gab da magriba shaf-shaf yazo ya fice. Ganin kuma bai sake cewa komai ba sai ta Wauka yana kan lallaSa Amani Win ne su daidaita. Taso yaje da sallar nan amma sai Maman Saheeba tace ta bishi a hankali, wataran ma bata sani ba zai je wajen Amani Win tunda har ya yarda suke waya..

       _________&

     Sosai akema Maanal gyara na fitar hayyaci, ciki da wajenta ga wani uban ™amshi na bala'i a dukkan motsinta. Fatan ta kuwa wani irin santsi da take da wal™iya abin ba'a magana. Ita kanta ji take a jikinta komai ya canja. Hatta gashinta, ™afafunta da tafukan hannunta gyara Hajiya Shuwa ke musu na balan bala'i. Kai Hajiya Shuwa tasan sirrin gyaran mace na bala'i ™warai da gaske. Dan hatta baki da lips ba'a bari ba. Ga wasu manyan lectures na zaman aure da take buWema Maanal Saro-Saro. Idan ta nuna jin kunya ta mata da™uwa da faWin.
       Kaniyarki, ba batun kunya muke ba anan, ki nutsu ki fahimci komai nake so. Kina dai ganin gogaggiyar yarinyar da ake so a aura masa mai ido a tsakiyar goshi. Mijinki ba ™aramin mutum bane ba, sannan yana masifar sonki. Ha™urin da yay na shekaru karma kiyi zaton zai raga miki. Sannan yana zaga duniya yana gamo da mata kala-kala baki sani mugun halin wata ba, wasu matan da shirinsu suke kasancewa akan ™wace miji wlhy. Mu kammu munsha wannan gwagwarmayar a lokacin ma duniya na barci balle yanzu da idonta ke a buWe ™yar .
    Ire-iren irin wannan nasihar ke sanyaya jikin Maanal ™warai da gaske. Sai ta ™ara nutsuwa tana Waukar komai yanda ya kamata. Wani gefe na zuciyarta kuma najin kewar su Oum da su Ammie. Dan kowa ma Hajiya Shuwa ta hanata waya, acewarta so take ta bata hankalinta gaba Waya. Aiko ta bata Win, dan Maanal Win a kallo Waya zaka fahimci makarantar Hajiya Shuwa ba tasiri a gareta yanda ya kamata....

          Ata Sangaren Oum kuwa shirin biki suke mai ban mamaki, dan sai ka Wauka ma sai yanzu ne za'a Waura auren. Ta ™ar™ashin ™asa kuwa Abah da AA da RK da Babban Yaya na shirya na Yaya Fawzan, dan an gama komai amma su kaWai maza suka san da auren ko su Oum basu sani ba. Ita kanta Hajiya Majdiya Baban su Najma kawai ya sameta cewar zaima Najma aure. Da farko rikicewa tayi, amma da ya zauna ta mata nasiha da tabbatar mata zatai farin ciki daga baya sai ta kwantar da hankalinta, dan tasan bazai cutar da ´arsa ba, kuma yana da dalilin Soye matan. Za'a Waura aure ne kawai biki sai Najma ta gama jarabawarta da take shirin farawa nan da sati Waya. Dan haka su idan za'a kaita su zasuyi nasu bikin. Kuma hatta shi Fawzan Win bai san da wannan batu ba, dan AA da RK sun gama shirya komai da komai har gayyatar abokansa....

      Mamy ma taje Kano, sai dai aranar ta dawo. Da alama kuma ta ciwo nasarar sasantawa da Maman Saheeba. Sai dai Nuratu babu lafiya wai tana ma asibiti an kwantar da ita. Dan tunda batun Waga bikin nata ya shiga kunnenta ta yanke jiki ta faWi, tun kwana biyu da salla ta koma gida dan yin shiri biki dama. Baiwar ALLAH Oum, tana ji ta tasa ´an hutunta gaba da bazasu koma ba sai anyi biki sukaje suka duba Nuratun. A can suka sami Mamy da Saheeba dan tunda rana suka tafi su. A mazan dai su Babban Yaya babu wanda yaje, shi AA ma baya nan yana Lagos, ya kuma ce bazai dawo ba sai ana saura kwana Waya....

________&

      Hakan kuwa ce ta kasance, ranar Alhamis ya dawo, a kuma ranar ba™in abokansa da bai san da zuwansu ba suka fara isowa. RK da Yaya Fawzan sun riga sun tanadar musu masauki. Anan ma gida tuni ´an Kano sun fara isowa, zuwa yamma sai ga tawagar su Nene da sauran tarkacan Maanal, harda motocinta na lefe, sai kayan kawai aka sauke anan su a gidan Shahidah suka sauka. Dan itama Maanal can gidan Hajiya Shuwa ke shirin maidata.
     Ya subahannallah, kunga Maanal kuwa, tayi ™yau harta gaji, ga ™unshi ja da ba™i an zuba mata. Gashi yasha wanki duk da itama tasha kuka a wajen gyaransa. ˜amshi ba'a magana ko kana nesa da ita ta gitta sai ka jishi. Bayan sallar zuhur Hajiya Shuwa da Ameerah suka kaita gidan Shahidah. Tuni ta faWa jikin Nene tana murna, yaran kuwa suka zagayeta kowa na farin cikin ganin Mie-mie kamar yanda suke kiranta. Nene sai latsa jikin Maanal take tana santi. Su kansu su Amaal bakinsu ya kasa yin shiru. Dan gaskiya Maanal ta gyaru sai Masha ALLAH. Jin Ammie bazata zo ba Maanal ta samusu shagwaSa, ta kira Ammien tana kuka. Lallashinta tayi da tabbatar mata nan da sati biyu zatazo in sha ALLAHU. Da ™yar-da-™yar Maanal ta ha™ura. Ranar kam ansha hirar yaushe gamo, dan su Maanal suna son junansu sosai.

      Washe gari juma'a Mothers event, na rana ne ™arfe uku za'a fara. Kusan sha biyu sai ga su Aneesa sun iso daga Kaduna. Sosai Maanal tayi farin ciki, dan ba wasu ™awaye tare da ita sai jikokin Nene da suma sai yau suka iso daga Kaduna Win. Isowarsu babu jimawa Najma da Maimoon, Batool, Lailah suka zo, suma sunce gara su dawo nan kusa da amarya cikin ™awaye. Tare suke da akwatin kayan da zatai amfani da su. Kuma Uncle RK da AA ne suka saukesu. Sai da Maanal taji ranta ya sosu ganin AA koma ya nemeta, ba komai zata rama. Kamar wasa sai ga su Amraah suma sun iso, ashe Daddy ne ya tarkatosu kaf yace dole suzo ayi bikin da su.
     Ba ™aramin girgiza sukatan su Nasiba yayi da ganin gidan Shahidah ba, dan ba taSa zuwa sukayi ba har Amaal ma dake a cikin Kaduna basu taSa zuwa gidanta ba. Su Shahidah kam tarba sukai musu ta mutuntawa, dan ko'a fuska basu nuna musu komai ba. Lokacin da suka iso ma har an fara shirya amarya, kowa kuma nata ™o™arin shiryawa sai kawai suma suka shiga ayari........
'þ


To lokacin shoshalewa yayi, kowa sai ya tsuke ™ugu dan dole ne muyi rawar a ™ame ™am>ØqÝ>Ø#Ý>Ø#Ý>Ø#Ý<ØÃß




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ´ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =ØÞ=ØOÞ_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =Ø-Þ=ØOÞ_*
*_Typing=ØòÜ_*








*_=ØžÜAJIYA A DUHU....=ØžÜ_*




*_Bilyn Abdull ce >ØÝ<Øûß_*


*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ™ai._

*_My TikTok account =ØGÜ_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=ØGÜ<Øûß_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=ØÞ=ØÞ<ØÃß<ØÃß_

*_BOOK 2_*
<ØÝþ–'6þã 3þã


______________


.......Gaba Waya AA mamakin ganin sabon bikin da suka shirya yake yi, dan Oum kanta da su Hajiya Majdiya ko lokacin kansu basu da. Shima sai abun ya fara sakashi nishaWi da jin karsashin ango fa yake sabo fil-fil a leda, dama a wancan karon bai gayyaci kowa ba saboda bai kawo Bestyn tasa ce zata zama matarsa tasa ba, shiyyasa ya sallama komai babu wani shiri da yayi.. Al'amarin Oum Win tashi da ´an uwansa bai gama girmar kansa ba sai da Fawzan ya kaisa masaukin da suka tanadarma abokan nashi, yaje ya sameshi harma da wanda baiyi zaton gani ba. Aifa nan suka tasashi gaba da mitar rashin sanar musu auren nasa, dan sai da suka iso suke jin ai an rigada an Waura sure tun kafin salla. Bashi da bakin bayani sai kawai ya bar Yaya Fawzan da musu sharhi...

  ________&

A can gidan Didi Shahidah kuwa wani shegen kwalliya mai natsuwa akema Maanal, komai dai-dai misali ba'a cika shi da shirme ba. Dan mai kwalliyar ™wararriya ce tun daga Lagos Hajiya Shuwa ta Wakkota dan komai daya shafi amarya itace keyi. Hatta kayan da Manaal zata saka duk shirin Hajiya Shuwa ne. Matar ta gogu da sanin takan duniya ne ™warai da gaske. ˜arfe biyu da arba'in an gama shirya amarya Manaal cikin doguwýÿÿÿ‚
ƒ




ˆ

Š

Œ

Ž









˜

š

œ

ž
Ÿ
 
¡
¢
£
¤
¥
¦
§
¨
©
ª
«
¬
­
®
¯
°
±
²
³
´
µ

·
¸
¹
º
»
¼
½
¾
¿
À
Á
Â
Ã
Ä
Å
Æ
Ç
È
É
Ê
Ë
Ì
Í
Î
Ï
Ð
Ñ
Ò
Ó
Ô
Õ
Ö
×
Ø
Ù
Ú
Û
Ü
Ý
Þ
ß
à
á
â
ã
ä
å
æ
ç
è
é
ê
ë
ì
í
î
ï
ð
ñ
ò
ó
ô
õ
ö
÷
ø
ù
ú
û
ü
ý
þ
ÿ
 ar riga na lass daya tsaru da Winki matu™a. Fitet rigace a ciki har ™asa ta wani irin fidda ainahin surarta tamkar zane a takarda, sai akai wata a sama tamkar after dress sai dai itama da lass Win akayita ta sauka har tana jan ™asa. Matu™ar zaunuwa Waurin kan Maanal ya zauna. Sar™a ´an kunne zuwa bangles kam ba'a magana. Dan dan ™areriyar sar™a ce da akama ma wani irin adon fararen stones ya rabba. Dole ka kalla wannan amaryar ka sake kallo dan takai zama abin kallon. To dama Maanal gidan gayu ce, balle yau Win ta dabance a gareta. Ita kanta sai take jin kamar ba ita ba. Lokacin da mai kwalliya da Hajiya Shuwa data iso suke fito da ita falo sumar zaune su Basira sukayi, su Zeezah kuwa suka shiga faWin,  Woowww!! Suna mi™ewa. Kafin kace mi hasken camara ya fara hasketa tako ina.
         Dai-dai nan motar Waukar Maanal ke isowa, dan yau ba ango ne zaizo Waukarta ba. Babban Yaya da kansa ne yazo Waukar ™anwarsa, a tare dashi akwai Uncle Najeeb (™anen Abah da suke uwa Waya uba Waya kun dai gane wanda akai bikinsu da su AA).
         Sai da kowa ya gama fita suka shiga motocin dake can waje suna jiransu dan Babban Yaya ne kawai ya shigo ciki sannan Amaal da Hajiya Shuwa suka fita da Maanal. Babban Yaya dake murmushi ya ce,  ALLAH na gode maka, yau ga Lilly ta fito a amryar ta, amaryar ma ta Auta .
     Dariya Amaal da Hajiya Shuwa sukayi, Uncle Najeeb ma ya murmusa dan shima dai gwanin tsare gida ne. Kan Maanal da idonta ya cika da hawaye a ™asa ta rissina ta gaishesu. Kafin Amaal ta sanyata a motar. Amaal ce kawai ta zauna tare da ita, Hajiya Shuwa motarta ta shiga sai ta Wauka su Nene.
      Masha ALLAH waje kam ya haWu, dan ko makaho ya laluma yasan an gyara wajen. Ga ™aton symbol da ke rubuce da sunan AA dana Maanal Win, yayi ko masifar ™yau duk da babu hoto a jiki dan Alaj AA ya hana. Abinka da manya komai yana tafiya cikin natsuwa da tsari, dan sai da mutane duk suka shiga sannan Oum ta fito ita da Hajiya Majdiya cikin kwalliya domin shiga da amarya. Ango dai ba yanzu ba kamar yanda aka tsara.
      Wani irin rungume Maanal Oum tayi, jitake kamar yau ne aka Wakkota daga KD aka kawo musu. Ga madarar ™yau da Maanal Win tai mata. Hajiya Majdiya dake murmushi ta shiga haska musu camara. Kafin itama ta rungume Maanal Win.
      Ashe daga wajen hall Win wasan yara ne. Sai ka shiga daga ciki zaka tabbatar da eh an shirya bikin ´ar gata. Mata ne zalla a cikin hall Win, ´ammata da manyan iyaye da sukafi kowa yawa. Yara ma Wai-Wai ne a wajen. Tunda mc ya fara zubama amarya kirari hall Win yay tsitt, kowa ya zubama ™ofa ido musamman ta Sangaren Darma Family da dangin Mamy, dan daga ™arshe dai sun ajiye komai a gefe acewarsu sai an gama biki suma sun shigo tawagar dan suna son komai ayi akan idonsu ta yanda idan na Nuratun ya tashi ba'ayiba su sami nayi ™orafi. Hajiya Majdiya ce ta fara shigowa, bayan kusan minti Waya ™ofar ta sake zuge kanta Oum da Maanal suka bayyana. Oum na ri™e da hannun Maanal Win. Tuni hall Win ya Wauka ™ananun ™un™uni na ambaton Masha ALLAH dan harga ALLAH ko ma™iyi yasan Manaal tayi ™yau sosai. Mamy kam da ´an uwanta babu wanda bai ji abu ya sokar masa ™ahon zuciya ba.
       Oum ta zaunar da Maanal a kujerar da aka tanada domin ita, ta Wan gyagygyara mata rigarta kafin tai shirin barin wajen. Hannunta Maanal ta ri™o cike da shagwaSa, Oum ta juyo tana kallonta. Sai kuma ta dawo ta ri™e hannunta cike da kulawa tace,  Miya faru? .
      Idon Maanal cike da hawaye ta ce,  Oum dan ALLAH ki zauna tare da ni anan, ko Didi ta dawo, bana son kowa na kallona .
     Murmushi Oum tayi sosai, tare da kai hannu ta Waukema Manaal Win ´an hawayen da suka taru mata a gefen ido.  Yau ranar farin ciki ce Baby na ba ranar kuka ba, ki yi ha™uri yanzu Auta zai iso shima bake kaWai zaki zauna ba ai. Kin taSa ganin amarya ta zauna da mamanta ai sai a mana dariya ace ango ya™i zuwa .
        Yanda Oum Win ta faWa sai ya bama Maanal dariya. Murmushi ta saki mai sanyi daya wani mata ™yau. Oum ma sai ta murmusa tana tashi. Sosai Maanal ke jin idanu sun mata yawa, sam bata ™aunar kallo, takurata yake yi. Tana Wan bin mutane da kallo ™asa-™asa itama ta hango wani kallon tsana da Mamy ke mata ita da danginta. Sai kawai yanayin nasu ya bata ™arfin gwiwa taji wata dakewa ta musamman ta risketa. Aiko sai ta ™ara dakewa ta ™awata fiskarta da murmushin da ya tsaya musu kuwa a ™ahon zuciya. An fara buWe taro da addu'a, sai Wan abinda ba'a rasa ba aka sanar da isowar tawagar ´an discussion house. Hauwa'u Jidda, Ummul-Adnan. Ummu Fharuk. Oum Zarah. Maman afrah. Hafsy gayu (Mmn Ajmaal) (1 BJ) EH3). Daddy's girl (Aysha). Hafsy Gayu. Leila. Mrs lawal. Mrs Bash. Fiddausi sani. Aunty Saliha. Aunty maryam. Maman faruk. Saraunia. Sharifa Ahmed. Maman meema .Oum shuraim. Mrs Affan. Maman Fa'izz. Meeno. Oummu nawal. Zubaida chiroma. Oum zarah & muhd. Fattu. Maman Hameeda, Aminatu, INDOBATIK NG. (Kai kuna da yawa, amma dole a dinner na antayo sauran=ØÞ=ØMÜ>ØÝ.)
    Ohhh ohhh zokaga mutanen nawa yanda suke shigowa cikin nutsuwa da ™asaita, ™yau iya ™yau wanka iya wanka. Su Win na musamman ne, dan haka wajen zamansu ma ya kasance na musamman dan dama an tanada musu shi. Kamar jira suna gama zama ango ma ya iso da tawagar abokansa. Tuni kallo ya sake komawa sama wai shaho ya Wau giya. Uhhhm uhhmm inji mai ciwon ha™ori, kunga angonku kuwa, nace kunga ango AA Darma kuwa? Ya subahannallah, tabbas ranar aure daban take ga kowanne mata da miji. A yanda tsarin yake amarya ce zata je da kanta ta taro ango. Dan haka AA da tawagarsa suka tsaya a waje, Shahidah ce ta kama hannun Maanal suka iso har wajen ™ofa, sai da aka tsayar da Maanal MC ta gyara mata zaman rigarta sannan akace da ango bismillah ya shigo.
        Fin minti Waya bashi da niyyar motsawa, sai da RK ya tsungunesa. Hararrasa yayi kaWan, kafin ya motsa a nutse ya shigo cikin hall Win. Wani irin shaaaaaah zuciyarsa tayi sakamakon saukar mayan oily fararen idanunsa masu kamar an watsa madara akan Maanal dake tsaye kanta a ™asa. Tuni wani kirari da mc ta jeroma AA Win ya saka Maanal Waga idanunta slowly ta sauke a kansa itama, shima dai kallonta yake, zuciyarsa na ambaton sunan ALLAH ma™agi gagara misali daya mallaka masa wannan ™ya™y™yawar halitta matsayin iyalinsa, lambunsa na hutawa. Mc ta kama hannun Maanal suka tafi a hankali har inda AA ke tsaye, wani irin lumshe idanu Maanal tayi, ta sake buWewa a lokaci guda tare da motsa lips Winta kaWan ta ce,  Barka da isowa mijin Maanal .
       Shima cike da tasa ™asaitar ya motsa nashi lips Win ya furta,  ALLAH yay miki albarka matar Ajwaad .
        Auuuwwwww!! .
   Mc ta faWa cike da salon iskanci daya saka hall Win Waukar hayaniyar ™ananun dariya. Mc Win kaWai taji abinda suka faWa, amma yanda tai Win sai mutane sukai tunanin wasu manyan magana ne daban. Cike da nutsuwa Maanal ta buWe masa hannayenta kaWan alamar yazo gareta ta rungume shi tana wani irin murmushi mai sanyi, AA da gaba Waya yaji yana narkewa ya shiga takowa a hankali garetan, yana gab da isowa ta wani juya masa baya da sauri tana sake ™awata murmushinta, sai kuma tasa duka hannayenta ta rufe fuskarta. Miza'ai in ba dariya ba. AA ko ya wani kalar basarwa yana cije lips, batare da yace komai ba ya ™araso kusa da ita suka jera. Batare da ya ri™e ko hannunta ba suka shiga takawa a hankali har mazauninsu, sai lokacin ya taimaka mata ta zauna tare da gyara mata rigarta sannan shima ya zauna. Hannunta ya kamo a hankali cikin nasa ya rumtse. A tare suka saki Soyayyar ajiyar zuciya. ˜asa-™asa ya ce,  I miss you my half. Irin wannan ™yau haka ai sai kisa na hana bikin .
      Maimakon ta bashi amsa sai tai murmushi kawai tana risinar da idannunta ™asa. Dan wani annakirin kallo yake mata mai matu™ar ratsa Sargon jiki. An cigaba da gudanar da abinda ya tara mutane. Matu™ar ™awatarwa taron yayi, komai ya ™ayatar yanda ya kamata. Anci ansha amarya tasha kyaututtuka wajen iyaye su Umma matar babba Sardauna, su Mah-mah, su Gwaggo Khadijah, su Mom mahaifiyar Abah kenan. Mamy ma ta daure ta bayar=ØÞ bisa shawarar babbar yayarsu. Sannan aka dawo kan ´a´a su Hajiya Majdiya, kai harda ´ammata da ´a´aye abin masha ALLAH. Daga ™arshe Oum uwa maba da mama data saka nata sai da zukata suka girgiza. Gab da magrib taro ya tashi lafiya. 
      Yanzu ma dai Babban Yaya da kansa ya maida Maanal, wannan tsari ya taimaki Maanal inji AA a zuciya, dan yanda yake jinsa ALLAH daga hall Win bikin zai iya wucewa da ita ya sauke matsalarsa, bai taSa jin bazai iya jurewa ba irin yau, yanda Maanal tayi masifar ™yau, ga wani irin ™amshi mai marmasa gaSSai da Sargon jiki. Ko a wannan zaman harga ALLAH girmama iyayensa dake cike da wajen da yayye ya sashi tsayawa a ri™e hannun kawai, shima a Soye yayi. Ya rabba! In ko haka wannan gyaran jiki yake to yata buWe bakin aljihu kenan duk bayan sati biyu anama Maanal Winsa. Shi yasan Maanal kyakkyawa ce, sannan akwai tsafta da son gayu, amma a yau ta sake komawa wata ta musamman a cikin idanunsa. ˜amshin da take kawai ji yake kamar zai suma. ALLAH ya dinga ro™o ya bashi ikon juriya yay kawaici. Dan yayi al™awarin duk yanda suka tsara bikinsu shi mai biyayya ne..........
'þ

A gurguje, zamuyi shagalin bikin kawai idan an kammala sai mu koma sauran Sangarorin yanda abin zaifi tsari<ØÃß<ØÃß




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ´ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =ØÞ=ØOÞ_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =Ø-Þ=ØOÞ_*
*_Typing=ØòÜ_*








*_=ØžÜAJIYA A DUHU....=ØžÜ_*




*_Bilyn Abdull ce >ØÝ<Øûß_*


*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ™ai._

*_My TikTok account =ØGÜ_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=ØGÜ<Øûß_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=ØÞ=ØÞ<ØÃß<ØÃß_

*_BOOK 2_*
<ØÝþ–'6þã 4þã


______________



.........Washe gari asabar Wunbin al'umma suka shaida Waurin auren Fawzan Aliyu Abubakar Darma. Da amaryarsa Najma akan sadaki 1mil cass da AA ya biya. A lallai su Baba Sardauna sun girgiza zukata da yawa. Abune a bazata, bazata mai ban mamaki da wani bai taSa hasasowa zai yiwu a family Win ba. Musamman ta yanda babu wata ala™a makamanciyar haka a tsakanin Fawzan Win da Najma. 
        Su Mamy na bedroom suna tattaunawa ana ™ara tausar Maman Saheeba da tun jiya take ™ananun magana da ita kanta Mamy Win kawai Saheeban ta faWo musu kamar wadda aka jeho. A tare suka juyo suna kallonta. Babbar yayar su Mamy ta ce,  Haba Saheeba miyyasa ba™ya sanin kin girma ne. Wane gudu kenan keda ke da ™aramin ciki .
     Cikin hakki Saheeba ta ce,  Gwaggo bazaki gane ba, kuna nan ciki baku san mike faruwa ba. Aure aka Waurama Yaya Fawzan .
          A tare suka mi™e, Mamy ta ce,  Fawzan kuma? Wanne kenan?

Please Login or Register in order to submit comment