Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

asibitin wani ya fito. Da Chaines yayma ma'aikacin hotel Win magana, sai shi kuma ya juya yana kallon Maanal da turanci yace ga matarsa nan. Kallon Maanal ma'aikacin yayi, shima da turancin ya bata takardar hannunsa yace tai signing. Bata san mi aka rubuta ba tunda Chaines ne a jiki, dan haka tai tambayar ta miye? Dan bata iya yaren ba. Su duka biyun sun fahimci tasan abinda take yi, dan haka ma'aikacin hotel Win ya amsa ya ciro wayarsa yayma takardar hoto, mi™a mata wayar yayi ya nuna mata inda zatai translate ya koma mata da duk yaren da take so. Godiya tai masa tayi duk yanda ya nuna mata, sai ko gashi ya koma mata da turanci. Sai da ta kammala karantawa ta fahimci komai sannan ta amsa pen tai signing Win ma'aikacin ya koma ciki. Bayan kamar mintina ashirin ya sake fitowa yace zata iya shiga wajensa.
     Wata nannauyan ajiyar zuciya ta sauke tare da masa godiya. Ma'aikacin hotel Win yace mata zai koma bakin aikinsa shima. Idan suna bu™atarsa tai magana ga ma'aikatan asibitin zasu kira hotel Winsu zai zo. Godiya tai masa sosai shima sannan ta nufi ciki shi kuma ya juya ya tafi.....

___________&

      Siyayya ce sosai yayo ta azumi, sai dai samun gidan shiru ya fahimtar da shi matar gidan barci take yi. Bai tasheta ba dan yasan wahalar data sha a hannunsa daren jiya. Sai kawai ya shigar da komai kitchen ya juya ya fita, dan yana son zuwa ya amso nama da kifi na gidansu da ya sayama iyayensa na azumi kamar yanda yay musu siyayya da kuma nasu na nan gidan. Kusan awa Waya da rabi ya sake Wauka sannan ya dawo. Mamaki ya kamashi ganin har yanzu bata tashin ba kuwa. Ledojin hannunsa ya kai kitchen, sai kuma ya nufi Wakin barcinsu. Barcin kuwa take a ™asan tils, yay Win jim yana kallonta, kafin ya matsa ya Wan taSata yana kiran sunanta.
       Huznah! K Huznah!! .
   Motsawa tai, tare da buWe ido sai kuma tai mi™a tana kallonsa. Zaram ta mi™e kamar wadda ta tsorata da ganinsa, sarai ya fahimceta amma sai ya fuske. Cike da kulawa yace,  Wannan wane irin barci ne? Da alama ma ko girki baki yi ba ko? .
      Fuska ta Wan yamutsa sai kuma ta jinjina kai alamar eh.
   Okay, ki tashi kiyi salla ga nama can na kawo da kayayyaki ki adana su. Ni naje massallaci zan taho mana da abinda zamuci .
    Bai jira amsarta ba ya fice. Da kallo ta bisa, sai kuma hawaye sharrr suka shiga rige-rigen sakko mata. Wlhy bata son mutumin nan, ko kallon fuskarsa bata sanyi. Tasan in har AA na wannan duniyar bazata taSa son kowa ba. Ita kaWai tasan a irin ™uncin zuciyar da take kwana, ga Sageer ya maidata kamar jaka. Sam baya raga mata, safe da dare wani lokacin har da rana idan ya dawo gidan sai ya nemeta. In ma ta masa gardama ya murWeta yay abinda zai yi ya ™ara gaba. Ya kwace mata waya ta rasa ta ina zataji Umminta, ta ina zataji labarin AA a bakin Sille. Ji take kamar ta kashe Sageer ta hutama ranta. Sanin halinsa na tasan inya dawo baiga ta yi abinda yace ba yasa ta mi™e. Sam bata jin daWi, kwanciyar ™asan tils Win nan ce kawai ke mata daWi, kuma babu inda ke mata ciwo a jikinta. Wanka ta farayi tai salla. Sannan ta nufi kitchen Win, ta jima tana kallon kayan daya jibge mata kafin ta fara Waukewa cikin Sacin rai zuwa store Winsu. Sannan tazo ta buWe ledar naman. Rasama yaya zatai da shi tayi, dan aikin nan dai ba sabawa tai da yi ba a gida sai masu aiki, a yanzu ma sakata gaban da Sageer Win yayi ne aka Wan samu canji. Ledan kifin itama ta buWe, ai kamar jira ™arnin na bugar hancinta ta wani rikice, a guje ta buWe ™ofar baya ta fita ta fara sharara amai a ciki filawoyin wajen. Sageer dake shigowa ciki kakarin aman nata ya sashi nufo bayan cike da mamaki. Shi sai ma ya tsaya kawai yana kallonta. Sai da ta gama tai lagab a ™asa sannan ya ™araso wajen, da yake akwai rijiya ata bayan ruwa ya jawo ya zuba a boket dake ajiye ya kawo mata yana mata sannu. Kanta ta jinjina masa ta Wauka ruwan ta wanke bakinta da fiskarta, ta zuba akan filawoyin data Sata sannan ta mi™e da ™yar. Taimaka mata yay suka shiga, suna shiga kitchen Win tasa hannu ta toshe hancinta. Kitchen Win yabi da kallo, sai kuma baice komai ba ya shige da ita cikin falo. A kujera ta zaunar da ita, sai dai bata iya zama ba ta zamo ™asa ta kwanta. Muryarta har rawa yake tace,  Bana son ™arnin kifin can, dan ALLAH ka fita da shi .
     Sosai yake kallonta da mamaki, dan shi dai yasan a zuwanta gidan nan yasha sayo kifi ya kawo suci har Wanye suyi abinci balle yace bata ci tun fil azal.  Yau kuma kifin ne zaki ce ba™ya so Huznah? .
     Hawaye ya cika mata ido ta ce,  Wlhy bana so, dan ALLAH ka taimakeni ka fita da shi. In ba haka ba zan sake yin amai .
     Shike nan ba damuwa zan fita da shi tashi kici abinci . Yay maganar yana ajiye mata ledar takeaway daya yi musu. Shi kuma ya nufi kitchen Win ya shiga gyara kifin da naman dan a tunaninsa sabon iskanci ne dan kar ta gyara, tunda sarai yasan halinta dan ma baya mata da wasa ne. Tsaf ya gyara komai ya zuba su a freezer Winsu sannan ya koma falon shima.......
'ώ

     Hajiya Huznaty=Ψή>Ψ#έ>Ψ#έbara dai nayi shiru.




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ΄ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =Ψή=ΨOή_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =Ψ-ή=ΨOή_*
*_Typing=Ψςά_*








*_=؞άAJIYA A DUHU....=؞ά_*




*_Bilyn Abdull ce >Ψέ<Ψϋί_*


*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ™ai._

*_My TikTok account =ΨGά_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=ΨGά<Ψϋί_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=Ψή=Ψή<ΨΓί<ΨΓί_

*_BOOK 2_*
<Ψέώ–'3ώγ 6ώγ


______________


.......A zaton Maanal kwantar da shi sukai a Waki kamar dai a Nigeria, amma a mamakinta sai taga wajene da yake duk kujeru ne da zasu iya kai goma kamar wajen masu jiran ganin likita dai haka, babu kowa a wajen sai shi kaWai, zaune yake a Waya daga kujerun bayansa jingine da kansa. Idanunsa a lumse, sai hannunsa Waya da kanula ana masa ™arin wani Wan mitsitsin drip da aka rataye. Gani tai kamar ya rame mata ma, dan fuskansa yay fayau sai glowing take. Gashin kumatunsa kwance luff-luff kamar ya gyara shi. Yanda lips Winsa suka Wan tattare waje guda zai tabbatar maka yau fa maza sun jigata.
     Motsin zamanta a kujerar kusa da shi daf ya sashi buWe lumsassun idanunsa datai tunanin barci yake. A hankali ya saukesu a kanta. Sosai zuciyarta ta jijjiga da ganin yanda suka kaWe jazur har wani firi-firi suke kamar an watsa jan a cikinsu. Sai kawai hawaye suka gangaro mata, fuskarsa ya Wan kawar gefe, alamar baya son ganin hawayen nata. Fin minti guda sannan ya Wan sake waiwayo wa. Kan Maanal na du™e tana wasa da yatsunta cikin juna dan ta kasa tsaida hawayen sam. Ita kanta kuma bata san miyasa take kukan haka ba, kawai dai tana jin tausayinsa.
        Cike da kasala irin ta mai ciwo AA ya sauke Wayan hannunsa da babu komai a kan haSarta ya Wago fuskarta, babban yatsarsa yasa ya share mata hawayen sannan ya maida hannun nasa kan hannayenta da take cuWawa cikin juna. Dai-dai hawayen da suka sake gangaro mata na zubowa sai suka sauka akan hannun nasa. ˜asa-™asa ya zubama hawayen nauyayyun idanunsa, sai kuma a hankali ya Wan rumtse hannayen nata cikin nashi ba wani da ™arfi ba dan baida isasshen ™arfi sam a yanzu.
       Kin san fa bana son kuka Besty? .
  Ya faWa a can cikin ma™oshi da ita kanta ma da ™yar ta iya jiyosa. Hannunta Waya ta janye a hankali ta shiga share hawayen da bakin veil Winta. Sai da ta goge tas duk da wasu sun sake cika idanun sannan ta Wago ta kallesa. Shima dai ita Win yake kallo ta ™asan ido. Sam bata son kallon jajayen idanun nasa, dan haka ta sake maida nata ta risinar, muryarta na rawa ta ce,  Yaya jikin? .
    Maimakon amsawa da baki hannunta ya Wan matsa alamar amsawar kenan. Dai-dai nan wata Nurse ta ™araso, sannu tama AA da Chaines, batare daya kalleta ba ya jinjina kansa, ta Wan kalla Maanal ta ce,  Hello . Kai Maanal Win ta jinjina mata tare da daga mata hannu, ita ma sai ta Waga mata hannun tana murmushi ta cigaba da aikinta, dan ita kam yau a karo na farko taji ba™a™en fata sun birgeta dan gasu nan ™yawawa da su. ˜aramin roban ruwan ta janye ta saka wani Wan babba amma bai kai babba na Nigeria girma ba, sannan tai allurai har uku a cikin ruwan, du™owa tai ta kama hannun AA Win tana saita shigar ruwan fiye da yanda yake da. A Wan da™ile Maanal ta janye idanunta daga kallonsu gefe. Sannan fuskarta ta Wan canja. Dan murmushin cikin ™irji AA yayi yana kallon Maanal Win data juya baya. Sai kuma ya lumshe idanunsa kawai. Ita dai Nurse ta gama tabar wajen batare data san laifinta ba. Fin minti biyu da tafiyar tata Maanal ta™i juyowa inda yake, kaWan ya Wan Matsa hannunta da har yanzu ke cikin nashi, shiru bata juyo ba. Ya sake matsawa, nan ma shiru. Sai kawai yay Wan mitsitsin murmushin gefen baki da inba ma kallon ™urulla kake masa ba bazaka taSa sanin yayin ba. Dan kawai ta juyo cike da neman magana murya a dashe ya ce,  Wash....
      Ai wash Win nasa ma bata gama fita ba ta juyo garesa, akan hannunsa da aka saka ruwan ta fara sauke idannunta, ganin komai lafiya lau ta maida kan fuskarsa, gira Waya ya Waga mata yana Wan marairaice fuska. Fahimtar neman magana ce ta sakashi yin abinda yay Win sai ta dalla masa harara. Idanunsa ya Wan lumshe ya sake buWewa a kanta alamar lallashi. Baki ta tura masa cike da shagwaSa. Sai shima yay kamar zai taSe baki a yanayin murmushi amma ba murmushin bane. Barcine ke rinjayar idanunsa, tun yana kallonta ™asa-™asa har barcin ya Waukesa.. Idanu kawai Maanal ta zuba masa cike da zurfafa a tunani. Dai-dai nan akace,  Hello Madam a bayanta. Juyowa tai duk da batai tunanin da ita ake ba, a mamakinta sai taga Waya daga cikin mutanen jiya ne da suka tarbosu a airport. Kanta ta jinjina masa, ya ™araso wajen yana gaisheta da turancinsa mai wahalar fahimta saboda nauyi harshensa da yarensa ya cinye. Amsa masa tayi, kafin ta tambayesa yaya yasan suna anan ya fara mata bayani yaje hotel ne ake sanar masa. Cike da gamsuwa ta jinjina masa kanta. Ya jajanta mata rashin lafiyar sannan ya mika mata ™ya™y™yawan farin mayafi na sa™a yana faWin ta lulluSama AA Win saboda akwai sanyi. Amsa tayi tai masa godiya, kafin a hankali ta yun™ura zata janye hannun AA dake cikin nata, idanunsa ya Wan buWe, cikin yanayin barci ya kalleta, itama dai kallon nasa take, Mr Li dake kallonsu sai ya shiga yimasa sannu. Luuuu ya Wan kallesa, sai ya lumshe idon ya buWe alamar amsawa. Da wannan damar Maanal ta mi™e ta lulluSa masa mayafin tun daga ™afafunsa har wajen wuyansa, hakan sai ya bama fuskokinsu kusanci sosai, ta Wago da niyyar gyara masa mayafin daya Wan haura zuwa lips Winsa suka haWa ido. Yanda yake binta da kallon idanunsa a shanye da nauyin barci sai tsigar jikinta ta shiga tashi, jitai ta kasa janye wa, kallon juna suke da wani irin yanayi mai wahalar fassara, kafin a hankali ta janye jikinta baya, wajen zamanta ta koma tana fidda numfashi Wai-Wai daga ™irjinta zuwa ma™oshi. Yayinda shi kuma ya maida nashi ya rufe ruf saboda barci da yaci ™arfinsu. Shi dai Mr Li na kallonsu ta gefen ido cike da pretending Win ba kallon nasu yake ba. ³ar bag Win hannunsa ta takarda kalar ruwan ™asa ya mi™a mata, ganin ta™i amsa tana kallon jakan kawai sai yay mata bayanin coffee da milk tea ne a ciki.
      Amsa tayi tai masa godiya. Ya sake mi™a mata iPad nan ma ya sanar mata ta AA ce, ta ajiye masa. Shi zai koma hotel Win domin kai sauran abokan tafiyarsu wani waje. Nan da awa Waya zai dawo, tunda yaga sai nan da awa Waya da rabi zasu sallame su zuwa biyu. Yay maganar yana nuna mata ΄ar computer Win dake jikin ™arfen ™arin ruwan. Mamaki ya kama Maanal, a ranta tace tab da'a Nigeria ne maybe mara lafiyar ne ma zai sace na'urar koda bai san amfani ta ba. A fili kam sai ta jinjina masa kai kawai...
        Zaman shirun ne ya ishi Maanal, dan haka ta Wauka iPad Win ta duba, babu wani security a jiki, apps Win ta shiga dubawa tana neman games, babu ko Waya, dan haka sai kawai tai downloading a app store. Game Win ta fara bugawa tare da Waukar cup Win milk tea Win ta fara sha dan cikinta ya fara mata zafi. Ji tai batun azumi ya faWo mata a rai, ko yanzu Nigeria sun Wauka oho, dan bata san yanzu acan dare bane ko rana, anan dai tasan suma zuwa gobe zasu tashi da shi ne....
    
        Kamar yanda Mr Li ya faWa kuwa bayan awa Waya sai gashi ya dawo, bai wuce minti talatin ba kuma Nurse Win nan tazo ta cirema AA ruwa. Tare da sanarma Maanal Doctor nasan ganinta a office Winsa. BuWe idanu AA yayi yana kallon Nurse Win, sai kuma ya maida kan Maanal, yanzu kam Alhmdllh sun rage mugun jan da sukayi, sai dai Wan kumburowa irin na wanda yay barci. Kamar zatai kuka itama take kallonsa, sai batare da yayi magana ba ya jinjina mata kansa alamar taje. Mi™ewa tai idanunta a kansa, shima dai kallonta yake har suka shige da Nurse Win. Basu sameshi a office ba, dan haka Nurse Win ta nunama Maanal wajen zama ta fita. Babu jimawa sai gashi ya shigo yana cire safar hannu alamar daga wani aikin yake, a abin shara ya jefa sannan ya zauna yana kallonta fuska da murmushi. Ita dai basarwa tayi, tare da jinjina masa kanta ciki-ciki ta ce,  Good morning .
          Amsawa yay shima da nashi turancin mai fita da harshensa,  Ajwaad Aliyu wife right? .
        Kanta ta jinjina masa. Shima ya jinjina nasan yana Waukar wani folder yana dubawa, fin mintuna biyu  ya sake gyara zamansa, yanda ya maido gaba Waya hankalinsa a kanta sai ya sata nutsuwa itama.
     Mrs Ajwaad ba™ya son mijinki ne? .
    Da mamaki ta kallesa yanzu kam sosai jin banzar maganarsa, sai kuma ta Sata fuska ta™i magana. Shima sai yay murmushi yace,  Sorry! Nima ina da dalilin faWar hakan. A yanayin da yake ciki nayi mamaki da akace min yana da aure harma yana tare da matar anan. Kin san mi yasa? .
       Kai ta girgiza masa.
  Mijinki yana cikin wani hali sosai na bu™atar mace, a binciken da mukai masa ya jima a wannan takurar har takai yana sakashi suma ma idan abin yay tsanani, wannan babban haWari ne ga namiji, dan yau da ace baku yi saurin zuwa asibiti ba zai iya shiga babbar matsala, kuma ko a yanzu matsalar bata kau ba a tare da shi gaba Waya, kawai dai mu mun bashi taimako ne ya Wan dai-daitu .
     Da sauri ta sake kallosa idannunta na tara hawaye. Sai kuma ta maida kanta ta risinar.
          Karki damu zai samu lafiya, amma sai da taimakon ki. Dan babu abinda yake bu™ata kuma zai taimakesa samun lafiya gaba Waya sai ke. Bama ta jikinsa kawai ba harda brain, dan a hanlin da yake yanzu yana fuskantar tsintar kansa a tashin hankali da damuwa (anxiety) saboda bu™atar ta yi masa yawa kuma bai samu wani taimako mai ™yau na saukewa ba, hakan ya haifar masa da tashin hankali da rashin nutsuwa a brain Winsa dan ma na fahimci shi Win gentle men ne na ha™i™a. Dan irinsu nada matu™ar ™o™ari wajen kamewa akan abubuwa har sai kiga ma sun cutu wani bai sani ba. Dan matakin da yake ciki da mutum mai ™arancin nutsuwa ne da tuni ya samu matsala babba. Amma kinga shi normal a zahiri ya iya ri™e damuwarsa shi kaWai duk da yana fuskantar matsanancin ciwon mara da jin zafin fitsari (blue balls. epididymal hypertension), saurin fishi, koyaya akai masa abu ransa na Saci zuciyarsa na masa nauyi sosai sai ya ji damuwa da yawan bugun zuciya. Shiyyasa ma yake suma da gajiya saboda yawan tunani da damuwar. Yanzu abinda nake son ki fahimta ke kaWai ce hope Winmu, kece zaki taimaka masa ta hanyar warware masa waWan nan matsalolin idan ba haka ba zasu cigaba da girmama ta yanda matsalar da tafi hakan zata iya biyo baya. Dole ne ki dinga kwantar da hankalinki a duk sanda ya taSaki, ki bashi haWin kai batare da nuna firgita ko ruWewa ba dan shigarki wannan yanayin zaisa ya ™yaleki kuma shi matsala ne a garesa. Kasancewa da namiji ba mutuwa bace ko wata azaba mai girma. Wahalar kaWance kuma ta lokaci ne kafin komai ya zama normal. Please ki taimaka masa zaki gode min wataran okay? .
      A hankali Maanal da kanta ke a ™asa ta jinjina kai, dan wlhy wani irin ji take kamar ta nutse a cikin ™asa. Shi dai mai jan kunne babu ruwansa a kwai buWe aiki kai tsaye. Wai a haka ma dan da turanci yake gaya mata komai, da ace a hausance ne ai sai ta gudu saboda girmansu.........
'ώ




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ΄ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =Ψή=ΨOή_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =Ψ-ή=ΨOή_*
*_Typing=Ψςά_*








*_=؞άAJIYA A DUHU....=؞ά_*




*_Bilyn Abdull ce >Ψέ<Ψϋί_*


*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ™ai._

*_My TikTok account =ΨGά_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=ΨGά<Ψϋί_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=Ψή=Ψή<ΨΓί<ΨΓί_

*_BOOK 2_*
<Ψέώ–'3ώγ 7ώγ


______________


.........Tare da shi suka fito inda AA ke zaune har yanzu idanunsa a lumshe. Zama Maanal tayi kanta a ™asa, shima doctor ya zauna a kujerar gefen AA daya Wan buWe ido yana kallon Maanal Win. Ya bu™aci Mr Li ya basu waje, dan zai yi ma AA magana ne da yaren da yasan Mr Li Win zai ji. Tsakanin likita da mara lafiya kuwa akwai babban sirri musamman irin wannan. Cike da kulawa Doctor ya kira sunan AA, a hankali ya janye idanunsa akan Maanal ya maida ga doctor. Murmushi ya masa, kafin cikin tausasawa ya fara magana da harshen Chaines da Maanal bata fahimtar komai,  Na tattauna da matarka, na kuma bata shawarwari, sai dai na fahimci a tare da ita akwai tsoro da kunya sosai. Ana samun irin wannan yanayin ga mata, musamman idan wani abu ya taSa tsoratasu a baya mai kamanceceniya da hakan, da kuma haWi da halittarsu ce kunya. Irinsu suna bu™atar a kasance da su cikin rashin da kulawa ba gaggawa ba, dan in har aka matsa zasu iya sumewa ma, ko jin tsanar namiji a kusa da su. Dan haka su a nasu tsarin ba'a zuwa musu kai tsaye da bu™ata, ana binsu mataki-mataki ne, sannan ana basu lokacin sabawa da fahimtar dasu bawai tarayyar kawai akafi bu™ata da su ba kai tsaye. Kai inda hali ma, a basu lokaci na hana zuwa garesu da tarayya sai romancing kawai. Idan aka bi wannan matakin zai cire mata damuwa da tsoron zuwa wancan matakin da take fargaba. Dan haka a yanzu matakin romancing, Hugging, nuna mata ma baka damu da abinda take gudun ba zai taima sosai. Yawan tausasa mata, kulawa, da tattalinta. Duk da nasan kai hakan zai sa ka cutu saboda a matakin da kake tarayyar kawai kafi bu™ata, sai dai kaima hakan zai taimaka maka dan zuwa kai tsayen zai iya cutar da kai kuma ta wata fuskar. Zan baka waWan nan maganin da in kaji rashin juriya sakamakon kusancin naku kasha zaka samu natsuwa har lokacin da zaka kai matakin daya kamata. Sannan ka ™ara ™arfin motsa jiki da kake yi, ka rage cin abinci mai sugar da kitse, bada ™arfi a ayyukanka fiye da shagaltuwa da kasancewar ku a waje guda ku kaWai duk da dai na fahimci tuni kana bin waWan nan matakan shiyyasa ka jima a cikin yanayin batare da ka cutu ba gaskiya. Dan da ace baka yin waWan can abubuwan dolene ka samu matsala fiye da hakan, kai bama zaka iya ri™e ™anka zuwa yanzu ba gaskiya. Ga card Wina idan kana bu™atar wasu shawarwari zaka iya nema na. Nagode sosai .
      Kai AA ya jinjina masa tare da faWin,  Thanks you doctor ™asa-™asa dan duk abinda ya faWa masan shi ya jima da sanin a binsa. Dan tun lokacin da al'amarin ya fara neman fin ™arfinsa ya fara karance-karance a addinance da kuma likitance akan hakan, saboda yama kansa al™awarin komai tsahon shekaru zai jirata, idan ma bai sameta ba zai ™arasa rayuwarsa a haka. A dalilin wannan yanayin ne ya fara workout na tashin hankali, ya kiyaye abincin da zaici, ya sake kusanta kansa da malamai domin neman ilimin addini, ya ™ara ™arfafa ibadarsa, ya koma azumi irin na Annabin ALLAH. Ya kauda idanunsa ga duk wani abu daya shafi mata, kai yama haramtawa kansa kallonsu da suffar matan gaba Waya, ya maida kansa busy a neman nakansa, ya yawaita alkairi ga mutane. Hatta ita Maanal Win yana ™in shige mata ne a yanzu saboda hakan, ko a wannan gaSar kawai tana tsorata ne amma shi baya zuwa gareta dan yin abinda take ma tsoron, to amma ya fahimci tunda a yanzu doctor ya buWe masa aiki a wajenta kawai zai zauna da ita ne ya mata bayani ta kalar yaren da zata sake fahimtar.....
      Tunaninsa ne ya katse sakamako mi™ewar doctor da zuwan Nurse Win nan wajen da ledan magungunansa. Amsa Maanal Win tayi, sannan sukai sallama da su dan Mr Li ma ya dawo. AA ya Wan sake kallonta ya janye idanunsa, sannan ya fara ™o™arin janye mayafin data rufa masa, yana gama janyewa ya mi™ama Mr Li, shi kuma ya waiwayo ya sake kallonta. Fiskarta a Wan tsuke take, amma cike da kulawa murya can ™asa ta ce,  Yaya jikin? .
        Idanunsa ya Wan lumshe tare da buWewa a kanta, sai kuma ya mi™a mata hannu alamar ta kama shi. Ajiyar zuciya ta Wan sauke itama, duk da tasan ba lallai ta iya kama shin ba haka ta saka hannunta cikin nasa daya mi™o mata. Ita ta fara mi™ewa, sannan shima ya yun™ura tana ri™e da shi Win ya mi™e. Cikinsa ya saki gaba Waya, sai dai kasala da nauyin jiki irin na mai ciwo da zama a waje Waya. Sallama suka sake ma Nurse Win nan dan tana a wajen har yanzu, kafin su fara takawa a hankali, Mr Li na gabansu suna biye har suka fito. Motar da akaje Waukarsu jiya a airport ta gani. Mr Li ya buWe musu ™ofa, AA ta taimakawa ya fara shiga, kafin itama

Please Login or Register in order to submit comment