Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

masa tambaya akan abinda bata gane ba dan anayi suna rubutawa ne. Bayani yake Wan mata, wasu kuma yace ta bari su koma masauki dan ta samu damar fahimtar Prof Win. Daga school Win wani companyn Prof ya wace da su. Su AS suna a motar su kamar yanda suka zo, ita da shi a mota Mr Li na jansu, sai Prof a gefen driver. Hira suke da AA da Chaines, dan haka Maanal ba fahimta take ba. Sai ta ma maida hankalinta a bitar abinda suka koya yanzun nan. Wani katafaran companyn agogo sukazo. Sosai wajen ya birge kowannensu, suka cika da fatan suma wataran suga companyn su a haka. AA da Prof ne suka jagoranci zagayawa dasu, Prof na musu bayanin komai yanda zasu fahimta su kuma ™aru da ilimi. Suna ko ™aruwar, dan duk sun nutsu yanda ya kamata. Maanal sai take jin kamar ana wanke mata brain ne, wani sabon karsashi take ™ara ji game da zane-zane bama na agogon kawai ba. Anan sukaci lokaci sosai. Bayan sun fito suka maida Prof makaranta, su kuma suka nufi wani wajen. Isowarsu yasa kowa ya fahimci massallaci ne. Sosai nan ma ya birge su Maanal, musamman ma ita da AA ke mata bayanin komai. Hakan ya fahimtar da ita lallai AA yasan Shanghai sosai, kuma da alama yayi zaman garin ma. A karo na farko ta fara kwaWayin son jin wani abu game dashi bayan rabuwarsu. Lokacin sallar zuhur ne, ita da CFO Faseelat suka nufi sashen mata, su kuma su AA sashen maza. Itama Faseelat ta taSa zuwa massallacin dan ita wannan shine karo na biyu da akai irin tafiyar nan da ita a ™ar™ashin kamfani, sannan a karan kanta tazo Chaina har cikin Shanghai yawon buWe ido da tsohon mijinta. Kuma duk ta ziyarci massalacin dan yanada tarihi mai girma a wajen musulman Chaina. Koda aka idar da salla zamansu sukai, dan AA Win yace suna nan har magrib. Alkur'ani Maanal ta Wauka tai karatu, sai Faseelat ta shagala a kallonta, daga ™arshe ta Singire barci itako Maanal nata karatunta har Asr. Ita ta tada Faseelat Win ta fita ta canja alwala, sun gabatar da la'asar sai suka fito domin shan iska kamar yanda Faseelat Win ta shawarci Maanal. Bata musa mata ba, dan koba komai matar zata iya haihuwar kamarta idan auren wuri tayi.
       A mamakinta suna fitowa sai suka hango AA can cikin wata rumfa zaune tare da wani. Kamar ance ya juyo suka haWa ido. Wani Wan sassanyan murmushi yay mata itama sai ta samu kanta da maida masa murtani. Da hannu yay mata alamar tazo. Sai ta Wan juya ya kalla CFO. Gani tai itama hankalinta akan AA Win yake, duk da dai tana kallonsa ne cike da basarwa na manyam matan Abuja. Cikin Wan kwantar da murya na girmamawa Maanal ta ce,  Bara naje yana kira .
      Kamar wadda ta daburce CFO ta amsa mata a Wan daburce. Ita dai Maanal batabi takanta ba tai gaba. A zuciyarta ko faWi take (Tsohuwar kawai ™walelenki wannan kayan sai Maanal) tai gaba abinta. Tan a isowa wajen AA ya kamo hannunta ya zaunar a kusa da shi, kafin cikin girmamawa ya kalla dattijon mutumin da sai yanzu Maanal taga fuskarsa ya nuna masa Maanal Win da alamu suka tabbatar ya riga ya masa bayani a kanta. Ita kuma ya juya yana sanar mata cewar shi Win malaminsa hMng Chen a lokacin da yay zaman Chaina na tsawon shekara biyu. Murmushi Maanal tayi, cikin harshen turanci ta rissina ta gaida shi. Shi ko dattijo ™ya™y™yawa cikakken bacine da hasken addinin Islama ke zageye da kwarjininsa ya amsa mata da kulawa shima da harshen Ingilishi. Ya Wora da addu'a a garesu. Kan Maanal a ™asa take amsawa, yayinda AA ke amsawa kai tsaye. hMng ya shiga yi musu nasiha da bama Maanal Win labarin zamantakewarsa da AA, a labarin Maanal ta fahimci hMng ya taimaki AA sosai a rayuwa, dan har lokacin da suka haWu AA na cikin depression, shine ya ringa masa addu'oi da shawarwari ya jashi a jiki har ya bayyana masa damuwarsa, cikin ikon ALLAH kuma kafin yabar garin sai gashi abubuwa sun dai-daita masa. A cikin labarin yake basu shawarwarin gina ™ya™y™yawar ala™ar rayuwar aure mai tsafta da dan™o. Sosai Maanal ta jinjina ilimin wannan bawa, ashe mu ba™a™e musamman a Nigeria da muke Wauka kamar mune kawai musulmai ashe namu wasa ne, dan da yawanmu bama ™o™arin neman ilimin addini akwai dai son addinin a tare damu wannan ta shaida kam...
         Kiran sallar magrib ne ya tashesu a wajen, ita ta koma sashensu na mata su kuma suka nufi na maza. Alwala tayo dan bataga CFO ba. Sai da ta shiga massalacin ta ganta a sahun gabansu, batayi magana ba tasha ruwa da dabinon da aka basu sannan aka gabatar da sallar magrib. Bayan an idar suka fito domin yin buWa baki anan harabar massallacin da ake shiryawa gwanin birgewa. angaren mata daban na maza daban. A yanzu sun gaisa da mutane daban-daban dan matan basu da yawa sosai. Daga ita dai CFO ne kuma ba™ar fata a wajen, duk da Faseelat farace tas-tas da alamar ma ana ™arawa da skincare, amma hakan bazai hana a kirata ba™ar fata ba. Itako dama ba™ar ce, kuma Alhamdullah tana alfahari da fatan ta. KaWan ta tsakuri abincin, lokacin isha'i yayi suka koma cikin massallaci. Anyi sallar isha'i akai asham. Sun gaisa da mutane akai sallama kowa ya fito domin kama gabansa. Sosai rayuwa a massalacin taima Maanal daWi, duk da wani gefe na zuciyarta na missing ™asarta ta haihuwa da yanda azumi ke kasancewa musamman na farko da ake kaishi cike da Woki da buri. Waccan shekarar iyanzu suna a Jos ita da su Zeezah, acan sukai azumin sai da yakai tsakkiya suka dawo Kaduna. Sai ta ™ara jin wani kalar kewar mutanen gida...
        Mi matar Ajwaad ke tunani? Bayan gashi a gefenta .
    A bazata taji saukar lallausar muryarsa a cikin kunneta, fiskarta da murmushi ta juyo, yana daga bayanta ne ya Wan du™o, sai ta samu kanta da kai yatsa ta Wan dungure masa kai da faWin,  Miyasa mijin Maanal ya cika sa ido ne? .
     Murmushi yayi mai faWi da ™yatarwa, ya mi™a sosai tare da kama yatsar nata cikin hannunsa. Sosai abinda ta faWa ya wani ratsa masa zuciya da cikata da farin ciki. A hankali ya jawota gabansa, batare da tunanin komai ba balle kunyar mutanen dake Wan kai-kawo ya rungumeta, dan su AS har sun wuce wajen mota. A hankali ta kumshe idanunta, shima haka, suka saki ajiyar zuciya a tare zukatansu na sauka a kankali daga nauyin da su kayi. Cikin ™aramin sauti mai marmashe zuciya AA ya furta,  Barka da shan ruwa ZUCIYAR AJWAAD .
      Wani irin zuuu Manaal taji a jikinta. Sosai kalamansa na ™arshe suka mata nauyi. Akwai sha™uwa mai girma tsakanin da AA, irin sha™uwar da zata iya rantsewa bata taSa yi da wani ba. Šaya baya ™aunar ganin Waya a damuwa, hatta da ciwo sun sha yi a tare. Abubuwa da yawan gaske nasu a tare ne. Amma basu taSa danganta al'amarinsu da wata kalma ta soyayya ba koda ™an™anuwa. Sai dai suji a bakin mutane na ambatawa amma basu da kansu ba. Zata iya cewa wannan itace kalma ta biyu a rayuwarta da taji daga bakinsa da zata iya kamantata da hakan bayan kalaman Wazun da asubahi, amma sai ta basar, kamar yanda suka saba ta Wago fuskarta da dariya tana kai masa mintsini....
     Da sauri ya ce,  Ouch! Besty wai a ina kika koyo muguntar nan ne? .
       Dariya tayi tana Wan tafiya da baya, girarta a Wan Wage ta ce,  Da zafi ne? .
     Hararta yay da Wan haWe fuska ya ce,  Kina son sani? .
      Gira ta Waga masa.
Ya ce,  Okay bari sai munje makwanci zan banbance miki .. 
   Duk da gabanta ya faWi sai ta sanya ΄ar dariya,  Besty ai nasan kai bawan ALLAH ne baka faWa cikin azumi .
          Yanzun kam dariya sosai tazo masa amma ya daure baiyi ba ya saki murmushi tare da takawa ya ri™e hannunta daga ΄ar tafiyar da take da bayaya. Tafiya suka fara a tare cike da nutsuwa har zuwa wajen motarsu, Mr Li ya buWe musu suka shiga. Kusan a tare suka sauke ajiyar zuciya, sai kuma suka kalla juna. Murmushi sukayi a tare, gira a Wan Wage AA ya ce,  Yaya kin gaji ne? .
        Sosai ma, burina kawai nakai kwance yanzu. Gashi kuma ina son duba lecture Win yau .
          KafaWarsa ya Wan matso mata alamar ta kwanta. Sai da ta kallesa sukama juna murmushi mai sanyi sannan a hankali takai kwance a kafaWar tana sauke ajiyar zuciya acan cikin ™irjinta. Sai kuma ta gyara zamanta tana lumshe ido. Baice komai ba illa Wan kallonta da yay ya Wauke idonsa. Cikin ™an™anin lokaci Maanal tai barci, har bata san sunzo sun tsaya gidan abincin ranar ba Mr Li ya fita yay musu takeaway dan yasan zuwa anjima dole zasu bu™aci abinci........
'ώ





*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ΄ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =Ψή=ΨOή_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =Ψ-ή=ΨOή_*
*_Typing=Ψςά_*








*_=؞άAJIYA A DUHU....=؞ά_*




*_Bilyn Abdull ce >Ψέ<Ψϋί_*


*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ™ai._

*_My TikTok account =ΨGά_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=ΨGά<Ψϋί_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=Ψή=Ψή<ΨΓί<ΨΓί_

*_BOOK 2_*
<Ψέώ–'4ώγ 2ώγ


______________


........Lokacin da suka iso hotel su AS tuni sun shige, AA ya kalla Maanal dake barci sosai, sai yaji ta bashi tausayi. Ita da ya sani da ragwantar azumi, koda yake yanzu an girma maybe ta daina tunda yaga yau batai raki ba, amma a da duk randa aka kai azumin farko tofa Maanal da kuka take kaishi. Murmushi yayi komai na dawo masa a zuciya kamar film. Baya son takurawa Mr Li, da zasu cigaba da zama a motar ne harta tashi, to yakamata shima a bashi nashi Freedom Win yaje ga iyalansa. A hankali AA ya kamata ya kwantar kamar wata ™wai, kafin ya fita a motar, ta side Win da take ya zagaya, ya Wan du™o cikin dabara ya kamata tare da juya bayansa ya Waurata, a du™en ya mi™e tana a bayansa har tana gyara kwanci ya mi™e tsaye da ™yau ri™e da ™afafunta, ita ko ta sake sar™e hannayenta a wuyansa ta lafe. Da sauri Mr Li ya tattaro musu kayayyakinsu ya biyosu da shi, a haka ya shiga da ita cikin hotel Win, rayuwa ce irin ta ba ruwan wani da wani babu wanda suka zamewa abin kallo, kowa harkar gabansa yake. A haka ya shiga elevator da ita. A bazata ya fito daga elevator Win yaci karo da CMO da HOD da alama fita zasuyi, kicin-kicin ya sake yi da fuska, suma duk sai sukai ™asa da kawuna like bama su ganshi ba. Ko kallonsu baiyi ba balle ya nuna ya ma sansu yay wucewarsa Mr Li biye da shi. Aiko suka juya suna kallonsu cike da mamaki. Eh lallai mace dabance, mace sarauniya ce, mace duniya ce. In ba hakana CEO ne goye da mace, kai lallai babbar magana, al'amarin kamar wani film.
     Oho AA baima san anai ba, dan yayi gaba kaWan can ma ya hango CFO tana waya, Wauke kansa yay dan ta tsaya tsai daga maganar da take kamar wadda ta suma. Shi ko ya saka card ™ofa ta buWe yay ciki. Mr Li ya saka masa kayan ta ciki yana daga waje ya juya, shi kuma ya saka ™afa ya rufe ™ofar abinsa sannan ya nufi gadon ya sauke Maanal dake barci bil ha™™i alamar ta gaji sosai. Takalma ta ya zare mata, ya warware veil Win ma ya cire.. Sai ta sauke ajiyar zuciya ta gyara kwanciya. Tsai ya Wanyi yana kallonta na kusan minti Waya, kafin ya sauke ajiyar numfashi ya sake kai hannu ya fara buWe botiran rigarta, ya Salle fin biyar kamar wadda aka ankarar ta farka, wani kalar cafke masa hannu tayi tana buWe idanu da ™yau irin na (lafiya kuwa?) shima sai ya zuba mata nasa a wani kalar kasalance, sai kuma ya shiga jansu ™asa ya sauke akan hannayen nasu, ita kuma sai tai tunanin jikinta yake kallo ta inda ya buWe botiran, hannun ta saki da sauri ta kama rigar ta cikuykuye a cikin hannunta ta rufe wajen ruf....
     Sai kawai ya samu kansa da sakin wani kalar lalataccen murmushi. Baki ta tura irin na jin haushin dan mi zai mata dariya. Fahimtar hakan sai ya sake sakin murmushin tare da matsar da fuskarsa gab da tata suna busama juna numfashi.
       Idan abinda kike tsoron zanyi ai idanuna a cikin naki zanyi ba kina barci ba fa, dan haka karki damu kanki saura ™iris .
       Fuskarsa ta Wan ture ta juya masa baya, sai ya sake yin murmushi ya le™a fuskar ta bayanta. Cike da son ™ureta ya ce,  Please ki tayani wanka mana na gaji sosai My EverBloom! .
       Gaba Waya ji Maanal tai tama daburce ta rasa ina zata saka kanta. Yanda tai Win ya matu™ar bashi dariya, tsabar son ya sake ™ureta sai ya ri™ota yana faWin,  Okay! Okay shike nan na ha™ura har sai randa aka kawo min ke har Wakin barcina a lulluSe like kowace sarauniyar amarya, ki kasance cikin shiri dan babu batun Waga ™afa ranar fa, zan zama kurma ne, sannan makaho na ha™i™a...
     Ita dai tuni ta cusa kanta a tsakiyar ™afafunta ne tana jin kamar gadon ya rabe biyu kawai ta shige ciki ya maida ya rufe da ita. Shima fahimtar ya gama kaita ma™ura ya sashi du™awa ya sumbaci wuyanta ta gefen kunnenta, wani kalar girgiza jikinta yayi dan har tsakiyar kai taji sumbar nan, sai kawai ya mi™ewa yana ΄ar dariyan sha™iyanci yabar wajen. Kaya ya fara cirewa dan wanka shi yafi bu™ata fiye da komai a yanzu. Ita dai tana rufe a wajen har sai da ya shige sannan ta koma ta buWe iya fuskarta tabar jikin kawai a rufe, sai dai ta wani Sata fuska abin dariya.....

___________&

      Cikin dauriya da son nuna juriya Huznah ta tashi da azumi, duk da da farko Sageer yace mata idan bazata iya ba ta barshi. Ta dage akan zata iya, jin tace zata iya shima ya sameta yako more da asubar sannan sukai sahur, haushin abinda yay matan ya sata jin sake tsanar cikin. Tana samu ya fita sallar asuba ta saci wayarsa ™arama ta Soye. Koda ya dawo sai ya kwanta a Wayan Wakin dan hakan shine samun lafiyarsa. Ba ™aramin daWi hakan yayma Huznah ba. Da wannan damar ta saka number Yaseerah cike da fatan samunta, dan bata son kiran ™annenta wani yaji.
        Šagawa Yaseerah dake cikin Sacin ran faWan da suka sha da Abdull akan cikin data samu tayi. Jin Huznah yasata jin mamaki, tace,  Lallai Huznah, shike nan daga yin aure kin manta kowa .
       Humm Yaseerah bazaki gane ba, yanzu ba lokacin kace nace bane tura min numban Mama dan ALLAH .
    Da mamaki Yaseerah tace,  Kai kece baki da number Win Mama kuma? .
     Cikin rawar murya Huznah ta ce,  Ba rasawa nayi ba Yaseerah ™wace wayata yayi, ni kuma ina son yin waya da wani a cikinsu ko ita ko Ummi, amma na gwada layin Ummi yafi sau a ™irga bana samu, shiyyasa nake son kiran Mama dan koma minene nasan zata sani .
        Sosai al'amarin ya daki zuciyar Yaseerah, amma Huznah ta riga tace mata bata son magana mai tsaho, dan haka ta ce,  Okay bara na tura miki. Amma idan kin gama da Maman dan ALLAH kimin ko flashing ne .
         Ba damuwa .
    Kawai Huznah ta faWa tana yanke wayar. Ko minti Waya kuwa ba'a rufa ba sai ga sa™on Yaseerah, jikin Huznah na rawa ta kwashe number a wani littafi ta goge daga massage sannan tai past Win wanda tai copy daga massage tai dailing tana shigewa toilet bayan ta murzama ™ofar Wakin key. Toilet Win ma kullesa tayi. Dai-dai nan Maman Yaseerah ta Waga kamar a barci take. Kafin ma ta tambayi waye Huznah ta ce,  Mama nice Huznah .
     Da sauri Maman Yaseerah ta tashi zaune, ta ce,  Huznah ina kika shige inata neman layinki? .
    Kuka Huznah ta sanya mata, kafin ta fara bata labarin komai dake faruwa, tun daga ™wace wayarta da yayi har zuwa satan tashi da take yi tana kiran Hajiya Basariyya bata samu da maganar ciki daya bayyana jiya. Ba ™aramar sumar zaune Maman Yaseerah tayi ba, ta ce,  Ciki kuma Huznah yaya akai haka? Sake yarda kikai kika bashi kanki? .
         Mama ya zanyi? Idan ma ban yarda ba ta ™arfi yake bina wlhy. Wlhy idan naji ko motsinsa ΄an hanjin cikina har kaWawa suke. Sageer mugune sosai Maama, bar ganinsa shiru-shiru baida kirki da imani .
      Ajiyar zuciya Maman Yaseerah ta sauke. Cike da lallashi ta ce,  It's okay! Kukan ya isa haka. Ai idan yasan wata bai san wata ba dan ubansa. Mamanki na katsina ne gidan kawunta.....
     Cikin katseta Huznah ta ce,  Na shiga uku Kawu Manu? .
         Shifa! Yayanta ne ya kaita da tsiya-tsiya, amma ki kwantar da hankalinki jiya ta samu wayar yarinyar ma™wafta ta kirani, ta kuma tabbatar min bazata wuce nan da sati ba zata dawo. Kema ki kwantar da hankalinki irin ΄an iskan yaran nan su Sageer ta siyasa ake musu. Ciki dai bazaki haifesa ba dan uban shi, ki cigaba da kwantar masa da kai har ALLAH ya kaimu ya barki zuwa salla zamu san yanda zamuyi da shi, kema kuma kinzo kenan .
      Wata wawuyar ajiyar zuciya Huznah ta sauke, ranta fes tace Nagode sosai Mama, ALLAH ya saka miki da alkairi. In sha ALLAHU zan dinga kiranki idan na samu sarari, amma karda ki kira dan zai iya ganewa .
        Babu damuwa in sha ALLAHU .
   Daga haka sukai sallama Huznah ta sauke wayar tana murmushi. Gaba Waya sai taji kamar an zare mata dukkan damuwar ta ne. Bayin ta buWe ta fito tana goge kiran da tayi, taje ta cire key Win data sakama ™ofar sannan ta koma saman gado ta kwanta.......

___________&

        Gab da ™arasawa lokacin sahur AA ya farka cikin matsanancin yanayi, wannan abune daya saba fuskanta a rayuwarsa tun a farkon girma, amma baya masa tsamari mai wahala kamar na tsakanin nan, musamman kwanaki biyun nan da kusancinsa da Maanal ya zama dab, suna kwana gado Waya, su yini tare cikin farin ciki, ta Wan saki jiki da shi kuma duk da ba kamar asalin yanda suke a baya ba. Yasan duk yanda Maanal zata kai ga tsanarsa, da jin zafinsa dole ne sha™uwarsu ta baya ta dinga yin tasiri a gareta da karya lagonta koda lokaci-lokaci ne. Balle kuma yarinya ce ™arama ita har yanzu, zuciyarta bata gama ™warin iya ri™e abu ba irin da tsauri Win nan, ya taSa ji a wani hasashen masana a shekarun ™uruciya Wan adam yana da rangwamen tasirantar da damuwa ko Sacin rai wajen girmama shi a zuciya,  ko Satama mutum rai kayi ko cutar da shi a shekarun ™uruciya irin daga 15years na fara fahimtar kai da kai zuwa irin 26 to 7 haka wasu ma har 30 zakaga yana da sau™in zafafa al'amarin, wani ma cikin ™an™anin lokaci yake hucewa abin ya wuce a ransa, wani kuma daka dawo ™yautata masa ko lallashinsa shike nan ya bar abin koda zai dinga tunawa lokaci-lokaci ransa ya Saci. Ko ga rayuwar aure mafi yawan mata a shekarun farkon aure basu cika girmama wasu ™untatawa na miji ba, watama mijin ne zai mata laifi idan taga yayi fushi zata bashi ha™uri harma ta dur™usa. Amma da an shiga shekarun hankali 30+ in sha ALLAHU ita zata tafka masa tsiyar ta juya masa ™eya a gado ta barshi da kallon bayanta ko'a kwalar rigarta. Sannan a lokacin ne zakaji a hira tana ai lamarin rijalu sai su, ko kuma namiji ba Wan goyo bane ba. Kumafa kafin lokaci idan taji wasu na faWa haushi ma take ji, watama kaji tana bada amsa da nata dai Wan goyo ne, koda kuwa yana ™untata mata a lokacin. To ba komai ke jawo hakan ba sai rashin girmama abu irin na shekarun ™uruciya. Ya tabba wannan shike Wawainiya da Maanal. Dan da'ace tunda suka rabu basu haWuba sai da ta shiga 30+ na shekaru wlhy da yaga rashin mutunci, kuma ko sama da ™asa zata haWe bazata yarda su sake rayuwa ba. Amma yanzu 21+ take da, shiyyasa yake iya raunana zuciyarta da canja mata tunani harta shagalta da shi duk da wancan yanayin bai gogu a zuciyarta ba.........
'ώ




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ΄ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =Ψή=ΨOή_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =Ψ-ή=ΨOή_*
*_Typing=Ψςά_*








*_=؞άAJIYA A DUHU....=؞ά_*




*_Bilyn Abdull ce >Ψέ<Ψϋί_*


*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ™ai._

*_My TikTok account =ΨGά_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=ΨGά<Ψϋί_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=Ψή=Ψή<ΨΓί<ΨΓί_

*_BOOK 2_*
<Ψέώ–'4ώγ 3ώγ


______________



........Tunaninsa ya katse saboda wani irin murWewa da cikinsa ya ™arayi. Sosai ya dun™ule waje guda yana mai ambaton sunan ALLAH. Wannan yanayin ne ke sashi ri™e kansa da tsiya-tsiya daga taSata tako wace irin siga, dan ya tabbatar a ™arshe wahala zai sha, ko kuma ya aikata abinda shi da kansa zai dawo yana ™alubalantar kansa. Duk fitinarsa bazai iya ™in biyayya ga iyayensa ba, wlhy koda ace zai cutu ya gwammace hakan. Ya tabbatar Abah bazai hanashi matarsa dan cutarwa ba, idan har zai iya juriya da ha™uri na shekaru, na ΄an kwanki ne zai nuna gazawa....
       Dai-dai nan tunaninsa ya sake tsayawa, sakamakon kaWawar alarm. A hankali Maanal ta fara motsawa, sai kuma ta shiga buWe ido bakinta da addu'ar tashi a barci. Yau ma a kai da ™afan suka kwanta, ta kuma jera filos a tsakkiya, dan bayan ta farka a barcin daya figeta saboda matsananciyar kunyar da ya sakata a ciki sai taga AA a gefenta har yayi barci, da alama kuma yayi wankan, tashi tai itama saWaf-saWaf zuwa bayi tayi wankan ta canja kaya, ta sake dawowa a hankali ta kwanta bayan ta jera filos Win, barci kuwa yay awon gaba da ita dan har yanzu jinsa take sosai. Tana ™o™arin tashi zaune idonta ya sauka akan AA daya juya mata baya, amma yanda ya Wan dun™ule jikinsa kamar ranar sai gabanta ya faWi, a ranta rayawa take kar dai baida lafiya?. Babu mai bata amsa, bata son kuma yin magana, sai kawai tai ™o™arin sauka, bayi ta nufa tana Wan waiwayensa, harta shiga bai motsa ba.
        Duk abinda take AA na jinta amma ya daure har sai da ta shiga bayi sannan ya tashi zaune cike da jarumta da juriya. Abin tausayi idanunsa sun wani kaWe, jijiyiyin kansa sunyi ruWu-ruWu. Yana zaune a haka cikin ambaton UBANGIJI Maanal ta fito, ganinsa zaune yasa ta sauke ajiyar zuciya, shima Wan Wagowa yay ya kalleta, sai kuma ya janye idanun dan wani irin ji yay kamar an dakar masa kai da hama sakamakon saukar idanunsa akanta. Wani irin ™yau kayan barcin data saka sukai mata, duk da bawani sun

Please Login or Register in order to submit comment