Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

buWe mata. Koda ta fito kuma sai ya saka hannu ya amshi kayan hannunta harda handbag Win kamar jiya. Ya kuma kama hannunta da Wayan hannunnsa. Nashi kayan kuwa sai drivern sa daya bisu da kallo yana murmushi ne ya tattara yabi bayansa da su.
Yau ma cike da gulma wanda suka iso ke binsu da kallo suna kuma gaishesu da girmamawa. Yayinda wasu ke gwada son amsar kayan hannun AA Win amma sai ya girgiza kai kawai alamar (a'a). Kamar dai jiya harda masu leensu ta windows dan gulma. Suna shigowa kuma kowa ya nutsu aka shiga mia musu gaisuwa...
Yau dai kai tsaye office Winta suka nufa. An gyara komai fes an saka air freshener masu daWi, shine ya kunna wutar office Win dake a kashe, har saman desk Winta kuma yaje ya ajiye kayan hannun nasa batare daya kalleta ba ya nufi hanyar fita, ita dai tana tsaye tana kallon ikon ALLAH. Har yaje ofar sai kuma ya dawo gabanta yaja ya tsaya. Cike da gargaWi fuskarsa a tamke murya a dake ya ce,  Daga yau wannan ya zama first and last da zaki bishi in har ba tare da Abah ba. Azumin mi kikeyi kuma .
Yanzun kam kallonsa tai cike da mamaki, sai kuma ta tura baki gaba ta ce,  Na nafila mana .
 To sai kisan yanda zakiyi da shi tunda baki sanar min ba. ya are maganar da dalla mata harara ya juya zai fita..........
'


_Oh oh AA rigima azumin ne kuma sai an sanar maka munga idi<<>#_


*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai ==O_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =-=O_*
*_Typing=_*








*_=؞AJIYA A DUHU....=؞_*




*_Bilyn Abdull ce ><_*


*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._

*_My TikTok account =G_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=G<_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama==<<_

*_BOOK 2_*
<'2 0


______________

*_LADIES COLLECTION AND MORE_*
08169307477
SHIN MATSALARKI RAMA CE KO KINA SO KI GYARA BREAST DINKI NE?
KINA SO KIYI HIPS HAJIYATA KIYI KYAU?
KO KUWA KINA SO KI RAGE KIBARKI KO TUMBINKI?
KINA SON INGANTATTUN MAGANIN MATA NA GARGANIJIYA?
Kinason shape dinki ya fito kamar yanda kowace mace zatai alfaharin ganinki bare ma oga ko saurayinki da kansa,
Shin kinason ko koma yar dagwas dinki batareda kashe kudin surgery ba kokuma hana kanki cima da dama da kikeso sbd kinason jikinki yayi daidai?

To matsalarki tazo karshe indai ingantattu sahihan maganin gargajiya ne da muka san inganci da gaskiyarsane,

MAZA KI ZIYARCI LADYS COLLECTION AND MORE ko ta waya ko ta asalin inda take ki tabbatar da Buqatarki tazo inda zata biya insha Allah,

LADY'S COLLECTION AND MORE

ANAN NE ZAKI SAMU DUKKAN ABUBUWAN DA KIKE SO KAMAR HAKA =G<

Zumar kiba
Zumar breast
Zumar hips
Zumar infection
Zumar sliming
Zumar sabon budurci
Back to virgin
Abayas
Atamfa
Less
Hijabs
Supplements
Kitchen items and more Muna maraba da masu siyan Daya ko

08169307477

Address bayan gidan drugs katsina State

Kayan mu masu inganci ne sosae

Muna aika kayanmu a ko Ina ba tare da wata matsala ba=O<=O<
SIYAN NA GARI MAIDA KUDI GIDA=د


***********
_______________

20


WANNAN SAONKU NE=


LA'ILAHA ILLA-ANTA SUBAHANAKA INNI KUNTU MINAZZALUMIN!!

......A tunzure Maanal data cika tai fam da wannan mulkin mallaka ta ce,  Kamar ya nasan yanda zanyi da shi? Yanzu ibadar ce kuma dan zan yi sai na sanar maka? .
Sai da ya buWe ofar sannan ya waiwayo ya kalleta, cike da izza ya furta,  Ya rage naki . Daga haka yay ficewarsa. Harara ta rakashi da ita. Sai kuma tama ofar gwalo dan shi dai ai ya riga ya fice abinsa. Kujerar zamanta ta nufa ta zauna tana ar dariyar eta. Dama babu wani azumi da takeyi, tayi hakan ne dan gujema halinsa na salon tattaSata daya Wauka. Handbag Winta ta buWe ta ciro yayawan bottle mai kama da cup Win nan na zamani dake cike da tea, sai gasashshen bread a ar bowl data sanyo batare da ko sanin Oum ba. Dan Inte tasa ta haWa mata su. Hankalinta kwance ta fara aikinta tana karyawa. Sai zabga murmushi take da bata san na miye ba itama. Kawai dai ta tsinta kanta a cikin nishaWin yin hakanne....
Kusan arfe goma takarda ta iso mata daga office Win HOD. Bata komai bace sai ta tafiyarsu. Komai an kammala, sannan iya su da zasuyi tafiyar an basu hutun zuwa aiki gobe, idan ma daga yau mutum zai wuce gidan duk an basu dama amma sai zuwa break bayan anyi zama da su, suyi shiri kawai dan jibi in sha ALLAHU arfe biyar na yamma jirginsu zai Waga. Ajiyar zuciya kawai ta sauke a hankali, zata arasa ayyukanta kawai yau Win ita kam bazata tafi yau ba. arfe sha biyu suka shiga meeting. Sai a lokacin taga sauran wanda zasu yi tafiyar da su. Ashe harda cikin manyan ma. Dan akwai CFO, sai CMO, WCD da sauransu..... Sunyi nisa a meeting Win kafin CEO ya shigo shida Assistant Winsa. Bayan sun zauna ya nema afuwar jikinrinsa, acewarsa yana da bai ne. Maanal na Wagowa suka haWa ido. Da sauri ta janye nata. AS ne yay musu bayanin abinda zasuje yi, dan kowa da fanin sa, tare da karanto musu dokokin tafiyar. Zasu yi kwana goma ne, kenan zasu dawo azumi nada kwanaki takwas, dan yau saura kwana huWu a fara. Daga arshe yace kowa zaiga alert na kuWi a cikin account Winsa domin shirin tafiyar. Bayan komawa ya zauna AA ya dubesu a dakensa, idonsa ne ya sauka akan Maanal a karo na barkatai, sai dai yanzu ita ba kallonsa take ba, tana magana ne da Yaqub asa-asa, da'alana akwai bayanin da yake mata da bata gane ba a maganar AS. Shima janye nasan yayi yanayinsa na canjawa sannan ya fara musu nasa jawabin mai cike da gargaWin daya saka Maanal Wagowa ta dubesa, harara ya sakar mata a kaikaice, wani gefen kuma nasiha ce. Ya rufe da addu'a daga haka meeting Win ya tashi. A tare Maanal da Yaqub dake mata sallama suka fito, sai kawai jitai an rio hannunta, juyowa tai da sauri, sukayi ido huWu kuwa da mai gayya da aiki. Wani banzan kallo yay mata, sannan ya zubama Yaqub wani kallon gargaWi daya sakashi barin wajen da sauri.......

__________&

'NDDNQGOENQ 'CRAPFPJGPER (PEN' 4P&R*N.
Allahummak finihim bima shi'ita.
_Ya ALLAH! Ka isar mini su da abin da Ka so._

_________&

AIRPORT

Cike da farin cikin dawowarsa asar haihuwarsa bayan dogon hutun daya sha na watanni uku yake fitowa a jirgin. Yayi fresh da shi dan ma tsufa ya cinye komai. arfarsa na gama sauka bisa asa idonsa ya sauka kan amaryarsa, gefe kaWan Oler ne da Rabilu sai sauran yaransa dai na siyasa. Sen... Bukar Kaugama yay wani murmushin jin daWi mai cike da ma'anoni. Dan kuwa abu biyu ke Wawainiya da shi, farin cikin dawowa asarsa a gaSar da zai mallaki ar shilar amaryarsa Maanal, da kuma kewar asarsa ta haihuwa. Babu kunya amaryarsa tazo ta rungumesa tana masa barka da dawowa cike da farin ciki.
Cikin irin nasu salon na manyan asa ya wani Wan bubbuga bayanta da Wan mata aramin kiss a gefen fuska sannan ya janyeta daga jikin nasa ya rie mata hannu. Sai lokacin su Rabilu sukayo wajensa suma. Fuskokinsu da farin ciki suke masa barka da zuwa. Shi ko yana amsa musu da kulawa. Basu wani Sata lokaci ba suka Wunguma inda jerarrun motocin da sukazo tarbarsa suke. Aka buWe masa wadda tafi kowacce daukar ido shi da amaryarsa suka shige. Motocin na fitowa a airport Win tawagar uwargidansa na isowa itama tarbar tasa. Sunata sauri ganin sun makara, sai dai kuma basu dace Win ba. Drivern ta daya lura da motocin ne ya ce,  Ranki ya daWe ai kamar ha Excellency Win ma can fa har sun fito . Da sauri ta kalla motocin itama, tabbas kuwa motocin gidansu ne, sai dai motar da ta tabbatar yana a ciki tasan tana a gidan amaryarsa ne ajiye. A take ranta ya Saci matua. Cikin fushi da jin zafin kishi tace,  Mubi bayansu .
Babu musu yay reverse, hakama drivern daya Wakko yaranta shima, sai ma'aikatan gidanta, motar awayenta ce arshe, dan kuwa shiri tai na musamman akan dawowar tasa yau tare da shirya masa wani warya-waryar liyafa dan ranar tayi dai-dai fa Anaversary Win aurensu. Motocin su amarya na gama shiga maigadi zai maida gate ya rufe na uwargida suka iso. Dole ya dakata dan aguje suke. Fuskar Sen... Bukar da murmushi ya fito a motar, dan amaryar tasa ce ke zuba masa iskanci a motar, shiko ya narke mata. Da yar ma ta bari suka fito. Sai dai me yana gama fitowa Uwargida ran gida na tsayawa a gabansa kamar wadda aka jeho. Hamshaiyar mace data amsa mace, dan kuwa sune manyan mata. Amma (iyayi na mutum nan yace bai son iba=D, shima kuma fa aton gaske ne>q). Yanda uwargidan ke kallonsa cikin ido dole ya aaro murmushi tare da Wan rungumota yana faWin,  A'a ku kuma maimakon airport nan kuka yo? .
Itama a maimakon bashi amsa Wagowa kawai tayi daga jikinsa, sai kuma ta kama hannunsa a dake ta ce,  Muje ko! Ga mutane a waje na jiranmu .
Gaba Waya daburcewa sen.. Bukar ya nema yi, dan kowaccensu da shirinta take an kai sunansa wajen teacher na zaure, ya kalla amarya ya kalla uwargida. Kowacce ta haWe fuska abinta kamar dai a film. A ransa faWi yake (wadda duk zata Waukeni gaba Waya daga hannunku ta kusa zuwa ai tula-tulan banza). Amaryar ar tsiyace ya sani, ita kuma uwargidan bata da yawan magana amma itama fa ba daga baya ba tasan ta inda take dafa shi duk rashin mutuncin da yake musu musamman ma ita da babu kalar da bata gani ba. Fuuu amaryar ta shige ciki ita mai zuciya, a zatonta ai zai biyota kamar yanda yake mata idan su kaWai ne musamman ludayinta na akan dawo, (bata san yanzu akwai Manaal ba=), wannan ya bama uwargida dama ta jashi suka wuce......

_________&

'NDDNQGOENQ EOFR2PDN 'DRCP*N'(P  3N1PJ9N 'DR-P3N'(P  'GR2PEP 'RD#N-R2N'(N  'NDDNQGOENQ 'GR2PERGOER HN2NDR2PDNGOER.

Allahumma! Munzila-l-kitabi, sar'a-l-hisabi! Ihzimi-l-ahzaba. Allahumma ihzimhum wa alzihlum.
_Ya ALLAH! Mai saukar da littafi, Mai gaggawan sakamako! Ka karya kungiyoyin abokan gaba. Ya ALLAH! Ka karya su, ka girgiza su._
________&

Idan Maanal tace yanda taga fuskar AA hankalinta bai tashi ba arya tayi, ita shaida ce tun suna anana ya tsani yaga tana kula wani, ko an uwansa su Fawzan dan baida yanda zai yi ne kawai. Addu'a ta shiga karantowa a zuciyarta ita dai, dan yanda ya dami hannun nata ma ji take kamar ta fasa kuka. Suna shiga office Winsa a kusan tsakkiya ya sakar mata hannu, batare dako kallonta ya sakeyi ba ya wuce kujerarsa ya zauna. Aikinsa ya cigaba da yi tamkar yama manta da ita. Itama tun tana basarwar harta koma satar kallonsa, tama kai ta zuba masa idanun kai tsaye. Kusan mintuna ashirin taji afafunta na neman sagewa, zuciyarta kuma nata angizata akan taje kawai ta bashi hauri, dan itama abinda yay Win ya sake fargar da ita alaarta da Yaqub fa dole ne ta tsaya a iya matsayin daya dace, ba kamar ada da suka Wan fara ba kodan darajar aure da kare mutuncin wanda yake a matsayin mijin nata kuma ogansu a ma'aikatar gaba Waya. Sai kuma nasihar Ammie da Nene da ma Oum take mata faman kai-kawo a rai, basuce ta wulaanta kanta ba, amma sun gargaWeta ta sauke nauyin dake kanta musamman a gaSar data san abu kuskurenta ne. Gyarawar tata shima zaisaka ya gyara nasa kura-kuran su gina yayyawar rayuwar aure mai nagarta, dan ita wannan rayuwar tasu ta yanzu tana da banbanci da wadda sukai a baya ta uruciya musamman ga ita dake arama sosai, tunda ko acan bayan tasan nagaba yay gaba, kawai dai ita dashi haWuwar jini ce bawai abotar kai da kai ba. A hankali ta fara takawa zuwa inda yake tamkar mai koyan tafiya, maimakon zama a visitors chair kai tsaye inda yake zaune ta zagaya. Kusa da shi kaWan taja ta tsaya, hakan datai ya saka ziciyar AA ara gudu a irjinsa, dama can bawani aiki yake yi ba, dan ji yay bama ya fahimtar komai. A yasan shima yana da kishi mai karfi a kanta, dan haka yake so ta gane kuma ta kiyaye, duk da kuwa sanin hakan a gareta game da shi ba sabon abu bane ba ai, amma ya fahimci kamar ta manta ne....
 AA! .
Ta kirashi da sunan da abakinta ya fara jinsa, ga shi nan kuma ya bisa dan wasu da yawa a yanzu bama su iya tantance ainahin sunansa sai AA Darma kawai. Duk da harbawar da zuciyarsa ta shiga yi a irjinsa saboda tasirin kiran sunan nasa da tai bai kalleta ba, aikinsa kawai yake kamar gaske.
 Besty fushi fa ba yau! .
Ta faWa tana lea fuskarsa cike da shagwaSa. Nan ma tamkar dutse haka yay mata shiru. To itama fa zuciyar tata ta fara hawa, dan haka tai shiru kawai tana kallonsa. Tsahon mintuna uku taga ba kulatan zai yi ba kawai saita nufi barin wajen. Karan farko ya Wago ido ya bita da kallo, itako ta wuce fuuuu alamar dai itama ta hau sama. Shima ai yasan yanda ya tsani yay magana ai masa shiru haka itama ta tsani Wabi'ar. Har ita zai nunama zuciya da kishi, ita jiya ba Waukarta yay ya kaita wajen budurwarsa ba dan wulaanci, amma mitace masa, sai shi dan kawai ya ganta da abokin aikinta, to shike nan kuma bazata dinga mutunci da mutane ba'a Companyn?.
Tana gama fita yay wani irin watsar da file Win hannunsa akan desk Win, sai kuma ya buga shi ya juya kujerar ya kalla bangon wajen daya kasance glass....

Manaal na shiga office Winta kayanta ta tattara tsaf tai fitowar ta. Duk inda ta gitta gaisheta akeyi, ita sai suka ma ara bata haushi. ALLAH ya sota sanda ta fito harabar kamfanin duk ana ciki, sai securitys ne kawai ke Wan kai-kawo. Suma duk wanda ta gitta sai ya gaisheta, drivern AA dake cikinsu yana hira yana hangota ya taso da sauri, gaisheta yay, tare da faWin bara ya Wakko mota. Amma sai sai tace da fa shi karya damu su Abah na jiranta a waje. Jin tace Abah ya sashi dakatawa, haka ta fita a afa a kamfanin.
Tun fitiwarta harabar kamfanin sosai idon AA ya sauka a kanta, har maganarta da drivern sa da gaisuwar da securitys suke mata duk ya gani, kawai dai baya jin mi suke faWa ne. Ji yay zuciyarsa ta ara hasala. Da ga zaunen da yake bazai iya ganinta ba yanzu saboda ta fita a kamfanin, dan haka ya mie tare da matsawa jikin gilashin. Sai ko ya hangota ta tsaida wata taxi ta shiga. Idan AA yace zuwa yanzu zuciyarsa batai kumburar da take neman fashewa ba yayi arya. Shi yarinyar nan zata wulaanta da mutuncinsa a garin nan tana matarsa ta shiga taxi, shi zatama laifi ta fishi zuciya kuma. (Amma ai ta zo lallashinka kai kulata) Wani sashe na zuciyarsa ta faWa. Ji yay kamar ya kaima zuciyar naushi, amma dai ya daure, wajen ya bari gaba Waya, sai ma ya koma rukunin kujeru ya zauna, dan yasan ko aikin yace zai cigaba shirme kawai zaita tafkawa.........
'

-N3R(OFN' 'DDGO HNFP9REN 'DRHNCPJDO.
Hasbunal-lahu wani'mal-wakeel.
_ALLAH ne mai isar mana, kuma madalla da shi abin dogaro._





*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai ==O_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =-=O_*
*_Typing=_*








*_=؞AJIYA A DUHU....=؞_*




*_Bilyn Abdull ce ><_*


*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._

*_My TikTok account =G_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=G<_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama==<<_

*_BOOK 2_*
<'2 1


______________



.........Maanal dai ta isa gida lafiya abinta, ALLAH ya sota a wallet Winta akwai kuWi, haka ta cire ta biya shi tai ciki. A asan maoshi AA dake bibiyarta ta hanyar GPS tracker ya sauke ajiyar zuciya. Sai kuma ya kife wayar a saman desk ya kwantar da kansa da bayansa jikin kujerar da yake ya lumshe idanunsa.
Maanal na shiga Nuratu da Hajiya Turai na fitowa a mota, da alama zuwansu kenan. Idon Maanal ne ya sauka akan aton akwatin da Bola ke fitarwa a booth. Tayi niyyar wucewarta, sai zuciyarta ta gargaWeta da hakan kodan Hajiya Turai dake babbar mace. Dan zata iya sa'a da Ammiensu koma ta girmeta. Duk da ta lura da kallon banzar da Nuratu ke mata saita watsar da ita, kaWan taWan matsa kusa da su ta gaida Hajiya Turai dake kallonta itama irin kallon asan idon nan na urulla. Bata kuma jira jin a yanda ta amsa mata ba tai gaba abinta. Daga Nuratun har Hajiya Turai binta sukai da kallo, tsakin da Nurry taja yasa Hajiya Turai faWin,  Ko itace Maanal Win? .
Baki Nurry ta taSe, a gadarance ta ce,  Waifa Momy itace, shegiya baar banza, tana tafiya tana murguWama mutane Wuwawu dan asan tana da su ko .
Hajiya Turai dake bin Maanal Win da kallo har yanzu ta ce,  Yoni Baby yarinyar nan ma nada muhimmanci kuwa a gidan nan? Kamar fa daga wajen aiki take a afa alamar taxi ce ta ajiye ta, ace duk motocin gidan Darma ace surukar gidan na hawa taxi kuma matar AA duk dukiyarsa .
 To Momy dama ba aikin asiri bane yasa ta shigo gidan, tunda ya riga ya gama da ita tun a titi wace soyayya zata gani kuma. Ba dai na shigo gidan ba, sauran asirin ma dan ubansa zan arasa karyashi ne. Ana gama bikinmu zata ware dan sai ta sha i bain cikin shagalin da za'a sha kafin na sa ya saketa.
Sosai Hajiya Turai ta sanya dariya. Tamkar wasu awaye ta bata hannu suka tafa. Daga hakan suma suka nufi sashen Mamy cike da nishaWi...

Oho Maanal ma bata san sunai ba, tana shiga sashen Oum sama ta wuce abinta. Ta samu Oum da bauwa. Maanal ta gaishe da matar yayyawa da ita. Itako cike da kulawa take tambayar Oum,  Hajiya Fateema ko Wiyar tamu ce? .
Murmushi Oum tayi, ta ce,  Itace Hajiya Shuwa .
 Kai Masha ALLAH, yarinya dirarriya yayyawa haka ga nutsuwa. A ruwan idon autanki bai tafi a banza ba ashe, ashe yasan miya taka, Waya yake son tsamowa a cikin dubu, to ALLAH ya sanya albarka a cikin auren nasu .
Oum dake ta murmushi ta ce,  Amin ya rabbi . Sai kuma ta kalla Maanal dake nufar hanyar bedroom.  Baby wai har kun tashi ne? Ina Bestyn naki? .
Cikin danne komai Maanal taima Oum bayanin su an basu damar zuwa suyi shiri ne saboda tafiyar jibi. Oum ta ce,  Tofa tafiyar ta tashi ke kenan? .
Manaal ta ce,  Eh Oum. daga haka ta shige ta barsu. Hajiya Shuwa da gaba Waya Maanal Win ta ara birgeta ta ce,  Kai masha ALLAH, jiba yanda ta saki jiki dake kamar ba surukai ba, haka naso mu rayu da Amisha amma awayen banza sukai mata huWubar tsiya. Shiyasa yanzu nace masa aure zai ara, dan na gaji da Sacin rai wlhy Hajiya Fateema. Wani lokacin idan aka juya min kan yaron nan ko kallo ban isheshi ba, shiyyasa kikaga nai tafiyar nan marocco ko sallama ban miki ba. Shi ma kansa bai san na tafi ba sai bayan kwana uku .
 Kiyi hauri Hajiya Shuwa jarabawa ce, kowa da irin tasa kuma. Amma Amisha ta bama kowa mamaki, dan nidai ina ganinta shiru-shirun nan banyi zaton haka a gareta ba. Ni kaina yanzu saboda tasan yanda muke dake bata shigowa gidan nan, har mukaci bikin nan muka tsare bata leo ba, shima Ameer Win Fawzan yace baije mana Waurin aure ba, shine ma ya haWasu faWa shine yake cemasa ai dama Amisha tace ba sonsu muke ba, nice ke zugaki kina wulaanta masa mata. Nace ma Fawzan ya barsa baya cikin hayyacinsa ne kawai .
Kwafa Hajiya Shuwa tayi, ranta na sake mata zafi da halin da Wan nata yake Waya tilo namiji. Su Hajiya Shuwa sune makwaftan su Oum ta hannun damar su, asalinta ar marocco ce girman Libya, daga can mijinta Alhaji Mubarak KT ya aurota, yara biyu suka haifa kacal a duniya, Ameer shine babba, bayan haihwarsa ma ta jima bata sake ba harta haura ma sai ga ciki. Sunyi farin ciki sosai ita da mijinta, ALLAH ya sauketa lafiya ta haifi mace yayyawa itama suka saka mata Ameerah, bayan haihuwar Ameera bata sake ba kuma, yarinyar nada shekara goma a duniya ALLAH yayma Alhaji Mubarak rasuwa sakamakon bugawar zuciya na dare Waya daya samu. Shi Win babban Wan gwagwarmaya ne kuma Wan siyasa ta wani gefen, duk da dai bai saki jiki a siyasar ba gaba Waya. Yana kuma kasuwanci sosai. Ya tafi ya barta da yaran su biyu, ita ga cigaba da kulawa da rayuwarsu har girma, duk da dai sanda ma ya rasu Ameer har ya shiga University yana first year Winsa. Ameera ce ke primary 4. Tasha wahala da dangin mijinta dan dukiyar aanta komawa tai tsole musu ido, acewarsu ai Wan uwansu ne ya tara, bazai yiwu ya aurota daga wata asa ba daga sama tazo ta mamaye komai, aiko suka ulla mata akan ta basu yara su cigaba da riewa da dukiyar ita kuma ta koma asar ta. Hankalinta ya tashi, dan babu wanda take tausayi irin Ameera. Nanfa ta shiga faWi tashin ganin hakan bata kasance ba, tana neman taimakon abokan mijinta, amma mi, kowa sai ya nuna sai in ga amince zata auresa zai yi hakan, wasu ma da iskanci suke zuwa mata. A cikin wannan kai-kawon nata ne suka haWu da Ambassador Aliyu Darma, ta dalilin nashi abokin shima da ya kasance abokin mijin Hajiya Shuwa. Shima dai yayi mata maganar banza ne, ta fito ranta a Sace shine sukaci karo da Abah da yaji komai dan yay oarin shiga office Win ne yaji kalaman abokin nasa sai ya tsaya, amsar da Hajiya Shuwa ta bashi yay matuar birgesa, data fito kuma ya ganta mace mai kamala da nutsuwa. Baice mata komai ba a lokacin ta wuce ya shige, bai kuma nunama abokin nashi yasan komai ba shima. Sai da ya dawo gida ya sanarma Oum komai, hankalinta ya tashi baiwar ALLAH harda kukanta. Itace ta arfafa Abah suka shirya taimakon Hajiya Shuwa, washe gari taje har gida ta sameta, zuwa ranar kuma Hajiya Shuwa ta sallama ma dan Oum ta sameta tana haWa kayanta, tana shirya nasu Ameera domin danama dangin uban nasu kamar yanda suka buata.  ALLAH sarki na ALLAH baya arewa duk rintsi ____wannan itace kalmar da Hajiya Shuwa ta faWa bayan Oum ta gama mata bayanin abinda ya kawota, daga haka ta rungume Oum tana kuka...
Wannan shine sanadin tarayyar su, Abah ya tsaya mata akan komai har sai da aka mata tsakani da dangin Alhaji Mubarak, aiko sai akaita gulma ai sonta Abahn keyi, dan har Mamy ma ba sonta take ba ta kuma tsargu da hakan, musamman data roa Abah ya sayi filinsu dake a kusa da su dan lokacin su suna a zone 4 ne. Da farko Aban yai, gudun kar ace ta

Please Login or Register in order to submit comment