Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

magana itama balle kula Nuratun dake kukan iskanci, fiskarta raWam da sayin marin AA..........
'ώ



*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ΄ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =Ψή=ΨOή_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =Ψ-ή=ΨOή_*
*_Typing=Ψςά_*








*_=؞άAJIYA A DUHU....=؞ά_*




*_Bilyn Abdull ce >Ψέ<Ψϋί_*


*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ™ai._

*_My TikTok account =ΨGά_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=ΨGά<Ψϋί_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=Ψή=Ψή<ΨΓί<ΨΓί_

*_BOOK 2_*
<Ψέώ–'5ώγ 4ώγ


______________


.........Har lokacin sallah Isha'i yayi ana zabga ruwa. Dan haka aka gyara daga can gefe don yin salla, dan falon ba ™aramin falo bane ba. Babban Yaya ne yaja sallar isha'i. Bayan an idar ya mi™e ya dawo baya ya tura AA gaba. Kallonsa AA yay zai magana, Babban yaya yace,  Cmon malam yi mana salla . Sai ya kalla Abah, da™uwa Abah yay masa. Sai kawai AA Win ya murmusa. Yana Wan kallon gefen matan idonsa ya sauka akan Maanal suka haWa ido. Baice komai ba ya juya ya kabbara sallan. Shine yay musu asham, karatunsa na fita da wani irin daWi mai karya zuciya, ga nutsuwa. Daga ™arshe babban Yaya ya sake rufewa da shafa'i da wutri. Bayan an idar gaba Waya Aba ya tashi yay nasiha mai ratsa jiki akan abinda ya faru tsakanin Nuratu da Maanal. Ya kuma bama Nurry umarnin matsawa ta bama Maanal Win da AA ha™uri. Jitai ranta ya wani ™ara Saci, amma bata isa yin jayayya da Abah ba. Haka ta je har inda Maanal take ta bata ha™uri. A mamakin kowa murmushi Maanal Win ta mata tace ba komai ai tsautsayi ne ta yafe mata. AA kuwa ko kallonta baiyi ba ma. Sai da Abah yay masa magana sannan yace yaji. Daga haka yay shiru.
      Gaba Waya sai abinda ya farun yasa zaman babu armashi. Ga ruwa ana makawa kamar da bakin ™warya. Dan ba'a samu tsagaitawarsa ba sai kusan sha Waya. Mi™ewar Abah tasa kowa ma ya mi™e ya nufi nasa sashen....

 ____________&

         KANO

  Tuni Huznah ta ajiye batun azumi a gefe, dan kuwa dai ya gaggareta, kwance take rijib babu lafiya tun azumi na kwana takwas. Zuwa yanzu kuma kowa na gidan su Sageer yasan tana da ciki. Wannan abu na ™ona mata zuciya kullum sai tayi kuka. Gashi zuwa yanzu ta kasa sake samun damar kiran ko Maman Yaseerah Win ce ma. Dan kamar Sageer ya fahimceta sam ya daina ajiye wayar da inda take.
       Ta rame sosai sai uban haske data ™ara, komai taci sai amai. Yau dai da jikin yay tsamari dole sukaje asibiti bisa ga shawarar Zubaidah da yayarta. Gado aka basu, dan Huznah ta galabaita sosai saboda amai. Maman Sageer Win ce da kanta take zaune da ita a asibitin. Tana son ta saci wayarta ta gwada kiran maman Yaseerah tana jin tsoro. Haka dai ta ha™ura. Sai da tai kwana biyu aka sallamosu. Mama tace zata wuce da ita can gidansu ta Wan ™ara murmurewa Sageer ya™i. Ita ko Huznah harda kukanta dan taso ayi hakan ta samu ™afar guduwa. Amma mutumin nan yay ™ememe ya™i aminta da wannan batu. Yadai yarda Khadijah ta koma can ta zauna tana taimaka mata. Hakan kuwa akai, suka koma tare da Khadijah gidansu.
      Zaman Khadijah baya hana Sageer kasancewa da Huznah duk da dai ba kamar da ba, ga rashin jin daWi jiki, ga fitinarsa, ga tsanar datai masa. Kullum itace mafarkin AA. Ta gwada amsar wayar Khadijah ta kira number AA amma ba'a Wagawa, ta mamanta ma bata samu har yanzu. Da Maman Yaseerah kawai take Wan samu tayi waya. Itako tanata Waurata akan shawarwari. Kuma Huznah Win na hawa a kansu yanda ya kamata.
    Ranar cikin sa'a Sageer ya kamata tana waya da Maman Yaseerah. Bai ce mata komai ba bai kuma nuna mata yaji ba. Washe gari ya amshe wayar Khadijah gaba Waya suka koma Waya da Huznahr. Wannan abu ya bama Khadijah haushi ta gudu gida. Da yay mata magana tace bata da lafiya. Dama shi haka yake so, dan zamanta a gidan na Wan takurashi hutawa yanda ya kamata tunda da rana babu dama ana azumi. Kwananta biyu da komawa ya bata wayarta. Aiko data fahimci haka sai ta sake langarewa ta™i takoma Huznah aka koma ΄ar gidan jiya. Ga laulayi ga fitinar uban ciki........

___________&

        Alhamdullah hannun Maanal bai tashi ba, sai dai wajen yayi ja sosai amma tace bata jin zafi. Haka suka shirya suka fita tafsir, amma banda Mamy, Nuratu, Saheeba. Hakan ya bama Oum mamaki, sai dai batace komai ba a tunaninta ko zasu biyosu a baya. Amma har sukaje suka dawo shiru. Oho su yaran ko'a jikinsu, dan suna ma ajiye hijjabai can inda swimming pool yake suka nufa acewarsu yafi sanyi. Oum bata hanasu ba, dan itama kwanciya tai danta Wan huta..
     Su Maanal sun zo zasu gita ta sashen Mamy Haule ta taresu tace Maanal tazo inji Mamy. Batare da wani damuwa ko kawo wani abu a rai ba Maanal ta bita, su Najma suka wuce abinsu. A falon ™asa Maanal ta samu Mamy da Saheeba da Nuratu zaune. Batare data kallesu ba ta ™arasa inda Mamy take, cike da girmamawa tace mata,  Mamy ina kwana .
       Banza Mamy tai mata bata amsa ba. A tunanin Maanal bata jiba ta sake maimaitawa tana Wan Wagowa ta kalla Mamy Win. Amma nan ma bata amsa ba, sai ma dariya Nuratu da Saheeba suka sanya. Kawai sai abin ya soki Manaal. Wata irin zuciya ta shiga yun™uro mata a wuya, amma sai ta danneta da ™yar ta ce,  Mamy gani .
      Ai batama rufe baki ba kawai taji saukar mari, kafin ta gama dawowa a hanyyacinta aka sake sauke mata wani. Cikin wata irin kaushin murya Mamy ta nuna Maanal da kanta ke a ™asa dafe da kumatunta da duka hannu biyu.  Na farko wanda kika saka yayma Nuratu ne. Na biyu na gargaWi ne. Wlhy! Wlhy! Daga yau idan kika sake zama sanadin da ko kallon banza Ajwaad yayma Nuratu anan gidan na rantse miki da ALLAH sai na sakashi ya miki saki uku. Banda ma jaraba da ba™in naci irin na yaron yanzu da baka isa ka tankwarashi ba mi Ajwaad zai yi da ke sauran wasu. Koda yake banga laifinsa ba dan aiki ne na asiri.....
    Caraf Saheeba ta amshe da faWin,  Wlhy nafa asiri Mamy, kuma lokaci ne zai warware dan uban mutum sai ya wula™anta. Cikin ma waya sani ko a waje aka yayo aka manna masa .
          Ke wula™anta ma kaWai kike tunani Aunty. Wawuya jaka kawai ya kika gani yanzu. Yamin Waya an miki biyu, nan gaba ma ni ce zan miki ba Mamy ba karuwa kawai mai cikin shege .
         A mamakin su wani kalar murmushi Maanal tayi, sai kuma ta sauke hannunta daga saman fuskarta ta kalla Mamy. Murmushi ta sake sakar mata batare da tace komai ba ta mi™e abinta. Cike da wani irin takun ™asaita da isa taje gaban su Saheeba ta tsaya. Manyan idannunta ta sauke akan Saheeba data saki baki da hanci da ido tana kallonta. Cike da wani irin salo Maanal ta Wan ran™wafa kanta tare da kallonta cikin ido.  Madam kar kiyi gaggawa, kin san ita zuru bata cin zuru sai dai a haWu a zuru-zuru. Shi kuma cikin shege da kike faWi, ai tare muka roroshi a waje da ubansa dan kin san shine kwarton nawa, Wan soyayya kenan ba haWin gambiza ba auren haWin iyaye da tsiya-tsiya . Sai ta wani kashe mata ido Waya, tare da sake sakar mata murmushi. Ta kuma mi™e a nutse ta juya ga Nuratu.  Ita ai uwa ce, dan ta mari wannan fuskar tamkar ta isa ne kodan darajar wanda ta haifa min. Babu kuma babbar wawuya jaka kamar ke da saurayin da kike kwaWayi da burin aure ya Waga hannunsa a lokacin da yake rungume da matarsa a ™irjinsa, a gaban ™annensa, mamansa, abansa da yayunsa, Uncle Winsa, yayarki, ΄an aiki, ya sharara miki marin da har ki koma ga ALLAH sayinsa ya zauna raWam a cikin zuciyarki ne ba akan fuskarki ba. Kinga ko KARUWAI kawai akema irin wannan wula™antawar. itama ta kashe mata ido Waya tai gaba. Har ta wuce sai kuma ta dawo, du™awa tai dai-dai saitin kunnen Nurry cike da raWa ta furta,  Idan kikace zaki zuba wasa da ni tofa fuskarki ce zatai ta shan maruka wajen Mijina har sai kin fara Soyewa daga kallon mutane ke har ni ma uban ubanki zanci. Dan Ajwaad baya iya Wagama wanda ya ko harareni ™afa, ga assignment zan baki, ki ajiye a ranki Mijina nawa ne ni kaWai dan bako wane nama yake iya ci ba, dan wani naman wurinsa yafi mushen jaki cika waje. Na barki lafiya mayyar mijina, ki kuma kiyayi haWuwarmu dan waWan nan marukan biyu sai na dawo dasu taki fuskar....
     Wani irin rawa jikin Nuratu keyi, a fusace ta wani irin yun™urawa ta ri™o rigar Maanal, baya ta fisgota tana faWin,  Kafin ki maido min su Win ni bari na ™ara miki da nawa dan ubanki . Aiko a bazata Maanal na juyowa ta antaya ma fuskar Nuratu mari, ta sake Wauketa da wani na biyu, zata ™ara na uku Saheeba ta zaburo, itama Waga hannu Maanal Win tai zata wanka mata marin, sai kuma mita tuna oho ta fasa tai murmushi kawai. Gira a sama ta ce,  Kinci darajar Babban Yaya . Daga haka tai gaba abinta. Wani irin sake ™o™arin fisgota Nuratu da jikinta ke rawa tayi, kawai skirt Winta ya harWeta sai gata a ™asa wanwar. Wata banzar dariya Maanal dake ™arasa ficewa ta saki. Mamy da Saheeba da sukai sumar zaune suna kallon Maanal suka zabura kan Nuratu a tare.......

           Sosai wani irin zuciya ke cin Maanal, ta kuma hana kanta yin kukan dake taho mata. Ba marin bane kuma ya sakata kukan, ba kuma maganganun su Nuratu bane dan ko kaWan basu mata zafi ba. Mamakin Mamy ne ke cizon zuciyarta da tausayin su AA da tausayin Oum. Kai dama family Win Darma gaba Waya. Yanda ALLAH ya bama mutanen nan haWin kai da ™aunar juna al'amarin Mamy ba ™aramin girgizasu zai yi ba duk randa suka fahimta, ita kanta Mamyn tausayi take bata, dan tabbas in har aka kai ga wannan gaSar ta tabbatar zatayi loosing, komai zata rasa, miji, ΄a΄an da take ya™i a kansu, dama rayuwar farin cikin gaba Waya.....
        Ya rabb! Aunty Manaal miya samu fuskarki haka ne? .
    Firgigit Maanal ta dawo hanyyacinta, kallon Najma tai mai maganar, sai ta saki murmushi cike da basarwa ta ce,  Ba komai inaga barci da na Wanyi ne a massalaci .
     Cike da rashin yarda Najma ta ce,  Barci ko mari, wannan mari ne Aunty. Waye ya mareki? Nuratu! .
         Murmushi Maanal tayi, zatai magana a bazata sukaji maganar RK dake faWin,  Lafiya!? . Duk juyowa sukayi, cike da damuwa Najma tace,  Aunty ce aka kira sashen Mamy, kaga ta fito fuskarta duk sayin mari .
     Kallon Maanal Win RK yayi, suna haWa ido sai tai yun™urin barin wajen. Cikin wata irin dakewar murya da Maanal bata taSa sanin RK Win ya mallaka ba ya ce,  Maanal! . Cak ta tsaya sai dai bata juyo ba. Takawa yay a hankali ya koma gabata, fuskar tata ya kalla da ™yau, tabbas kuwa sayin mari ne. Sai kawai ya kauda kansa. Shiru na kusan sakan biyar kafin ya dawo da kallonsa kansu. Babu alamar wasa a tattare da shi ya juya ya bar wajen yana faWin,  Ku biyo ni . Ji Maanal tai kamar tace bazata je ba, amma sai ta kasa hakan, dan koba komai RK fa matsayin kawun su AA yake, ™anen Oum ne uwa Waya uba Waya. ˜anen Abah... Bama ta gama tunanin ba Najma taja hannunta suka bishi. Tacan bayan sashen ba™i sukaje. Ita Maanal ma bata taSa sanin akwai wajen zama a wajen ba sai yau. Ya zauna suma ya nuna musu wajen zama. Zaman sukayi, batare da ya kallesu ba a yanzu ya furta,  Nuratu ce ta mareki? .
        Murmushin takaici kaWan Maanal tayi, kafin itama cike da girmamawa ta ce,  Uncle wacece Nuratu da zan zauna ta dake ni .
     Kansa ya jinjina ya ce,  Saheeba ce? .
      Kai itama ta girgiza masa alamar a'a.......
'ώ




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ΄ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =Ψή=ΨOή_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =Ψ-ή=ΨOή_*
*_Typing=Ψςά_*








*_=؞άAJIYA A DUHU....=؞ά_*




*_Bilyn Abdull ce >Ψέ<Ψϋί_*


*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ™ai._

*_My TikTok account =ΨGά_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=ΨGά<Ψϋί_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=Ψή=Ψή<ΨΓί<ΨΓί_

*_BOOK 2_*
<Ψέώ–'5ώγ 5ώγ


______________


.........Maimakon sake tambayarta wani sai kawai ya kaWa kai dan ya fahimci wadda yake hasashen ce. Kansa tsaye ya furta,  Kin san wani Soyayyen abu daya shafeta ne dama kafin yau? .
     Shiru Maanal tai ta kasa magana. Tsohon minti biyu bata da niyyar cewa komai. RK da yay mata kallo Waya ya Wauke kansa ya ce,  Tsahon wane lokaci kika san ainahin ta? .
         Idanu ta Wago ta kallesa, ganin babu alamar wani wasa a tare da shi a Uncle Winsa yake yasata maida kanta ta du™ar, hannunta na wasa da Wayan hannun ta ce,  Uncle miye amfanin tone-tonen? Taci darajar wanda ya ajiyeta da waWan da take tada jijiyar wuyan a kansu. Ni harga ALLAH bana bu™atar wani ka-ce-na-ce a kanta. Matsalata da damuwata Waya ce ta yanda zan bama Oum garkuwa da ga sharri da tuggunta ita da ahalinta. Amma dama kai kasan ita wacece tuni? .
          Tabbas tun kusan shekara biyu da suka wuce wasu abubuwanta suka fara sakani a shakka. Sai dai akan auren ku na samu tabbacin da nake bu™ata a baya gaba Waya hasashe ne kawai da zargi .
       Saboda haka ka aikata abinda ya faru? .
      Hakan da nai shine ya kamata. Maanal ki bar wani pretending, kina sonshi kamar yanda yake sonki. Soyayyar da AA ke miki bata wasan yara bace, dan na jima ban taSa ganin soyayya irin wannan ba. Kuma har abada bazaki taSa samun wanda zai soki kamar Ajwaad ba....
    Šagowa tai ta kallesa. Šauke kansa yay daga saitin su, ya haWiye wani abu mai nauyi a cikin ma™oshinsa, yana kuma addu'ar UBANGIJI ya nisantashi da sheWanin dake kissima masa shi a zuciya. Dan yayima ALLAH al™awarin har abada bazai sake kallon Maanal da wata siffa ba bayan ta matar Wan Wan uwansa. Jinjina mata kai yayi da cigaba da faWin,  Yes da gaske nake Maanal bazaki samu ba indai a Sangaren soyayya ce irin ta namiji da mace dake a buri da bigiren zama ma'aurata. Kema kuma kin san haka, idan ma baki sani ba duk randa aka bashi ke zai tabbatar miki nayi imanin hakan. Dan tun farko ™uruciya dama kece kike kallon tarayyarku matsayin abokai kawai wanda suka sha™u, amma ga Ajwaad sam ba haka bane, tun asali tun fari sonki yake. Domin tabbatarwa kije da wannan ki karanta, karki bari ya gani dan bai san na Wauka ba nima shiyyasa na naWe bayan book Win da wannan takardan, zuwa anjima kibama Najma ta kawo min .
Hannunta na Wan rawa ta amsa, ™aramin jotter ce an nannaWe ta da farar takarda ta yanda ba'a ganin ainahin bangon.
RK daya Wauke kansa daga kallonta ya cigaba da faWin,  Kince kina son bama aunty garkuwa, tofa ta hanya Waya ce jal zamu iya yin hakan, amma duk sauran da zaki hanga ko hasashe ba masu yiwuwa bane ba, dan koba komai zamu kalla darajar masu daraja a kanta.
       Najma zatai magana dan ita duk sun rikitata RK yay mata alamar zipping, shirun kuwa tayi, tare da saka hannunta ta ma ri™e bakin. Maanal data fara jin nutsuwa da tattaunawar ta ce,  Wace hanya ce kenan? .
       Yafewa Ajwaad, yimasa afuwa daga laifinsa. Duk da nasan abune mai wahala kuma mai ciwon gaske, amma idan aka tuna alkairin baya sai a yafe wannan a kallesa a matsayin kuskure da ajizanci na Wan adam da kuma jarabawa. Ke da kanki a diary din da kika bani babu inda Ajwaad ya taSa ko gwada aikata abinda ya aikata a gareki koda da wasa, mizaisa baza muyi tunanin wannan daya faru akwai wani abu a ™as ba musamman idan muka kalla shan zoSo kamar daga shi komai ya fara....
    Da wani irin mamaki Maanal ke kallon RK. Tace,  ZoSo Uncle? .
Cigaba yay da faWin,  Yes dole akwai wani abu a cikin wannan zoSon da kuka sha, kuma koma minene Ajwaad ya sanshi daga baya Soyewa kawai yake yi. Akwai dalilin kuma da yasa ya zaSi yin AJIYA A DUHU. A yanzu bayan haWuwarku, zuwa yanzu da kuke ma'aurata ya taSa tada miki waccan maganar? .
    Kanta ta girgiza alamar a'a.
 Ya taSa baki ha™uri koda a wata siga ne balle nuna shi mai laifi ne babba a gareki? .
     Nan ma ta girgiza kai.
 To wannan ya isa ya zame miki hujja babba. Amma kuma na miki uziri, dan wancan abun ya faru kina da ™arancin shekaru, shiyasa baki taSa zama kinyi nazarin komai a kansa ba, kawai dai kinyi jiyyar shock da kika shiga, sannan rabuwarku ta haddasa miki ciwon zuciyar da kika sha fama, sai kuma jin zafin abinda ya farun dan dole ne hakan ga kowacce mace da irin haka zai faru da ita....
     Da sauri nan ma ta kallesa. Ya Wan Wage kafaWa ya ce,  Kar kiyi wani musu, shiyasa nace miki kina son AA kema har yanzu. Kin san kuwa ™arfin da ciwon zuciyarki yayi Maanal? Kinfa je wani mataki ne da komai zai iya faruwa dake. Amma tunda Ajwaad ya dawo rayuwarki bayan farko-farko daya motsa ciwon ya ™ara motsa miki? .
     Gaba Waya ji Maanal tai kunya ta lulluSeta. RK daya fahimta ya cigaba da faWin,  Duk da nasan an Woraki a magani mai ™yau da inganci da ace baki sake haWuwa da Ajwaad ba a tsakanin tasirinsa kaWan ne kuma zai zama na Wan lokaci ne. Amma da yake zuciyar ta samu abinda take so yanzu gashi komai normal ba. Bawai ke kaWai ba shi kansa AA Win ya shiga makamancin halin da kike cikin ne, koma fiye da naki dan sai da ya shiga wani mugun depression fa a shekarun baya da kowa ya fara Wauka brain Winsa ya taSu ne ma, amma tunda yau akace kin zama mallakinsa kinga ya sake yin wani any cuta data shafi hakan? Bazaiyi ba saboda zukatan sun kasance a tare sun kuma samu abinda suke so. Dan haka ina ro™onki, ina kuma baki shawarar Waura Wamarar bama mijinki haWin kan zama lafiya, ki kuma ajiye komai gefe ki bashi irin soyayyar da yake so. Wannan shine kawai dafin da zaita cizon matar can ya kuma faranta ran Aunty Dan a duniya aurenku ke da Ajwaad da haihuwar Fawzan ce kawai damuwar dana san tana damunta. Na biyu auren Najma da Fawzan waWan nan biyun zasusa ta samu cikar burinta na tabbatar .
    A wani irin firgice Najma ta kalla RK. Ya harareta, sai tai ™asa da kanta. Maanal da wani kalar farin ciki ya lulluSe ta ce,  Uncle da gaske wai? .
    ³ar dariya RK yayi da faWin,  Da gaske kuwa. Munafukai suna Soyewa ne kawai. Amma ni ina son komai ya fito fili zuwa bayan salla a haWa da bikinku ayi nasu. To in dai mukai ma matar can wannan dukan zai gigitata ne bana wasa ba. Hakan ne zai bama Aunty garkuwa daga tarkon da take son Wana mata, dan burinta ai yanzu ta yanda zata ™wace su Ajwaad ne a hannun Auntyn, bayan kuma ita da hannunta ta bata, tasan kuma aikata hakan zai iya kai rayuwar Aunty ™arshe ta mutu ta bar mata mijin da ΄a΄an shiyyasa, babu kuma ta hanyar da zata iya hakan sai ta aura musu matan da take so, su kasance kuma daga Sangarenta yanda ko Aunty ta rasa ranta taci nasara akan yaran suma kansu ta yanda basu isa bijire mata ba ta kowace fuska, ™aryarta kuma tasha ™arya, tunda tai wannan ™yautar har gaban abada bazata koma a hannunta ba wlhy, kuma in sha ALLAHU Aunty da Yaya da yaran nan uku suna tare da juna sai dai ita ta fita a cikinsu .
     Cike da farin ciki Maanal ta ce,  In sha ALLAHU Uncle, ai zata sha mamaki dan wannan faWan mu da ita ne Oum na barci abintama za'ayi sa .
Dariya yayi, tare da faWin,  Wato tana barci? .
 Sosai ma kuwa. Ai yanda matar nan take ta ya™ar Oum ita kuma bama tasan tana yi ba ai AJIYA A DUHU kenan, babu faWan daya kai wannan ba™in ciki, kaita zama cikin ba™in ciki da takaici mutum da shirya masa tuggu da mugunta shi kuma baima san kanayi ba kuma yana zagaye da farin cikin da baka ™aunar ganinsa a ciki, ka kuma kasa cin nasara tako wace fuska wlhy AJIYA A DUHU kenan .
Dariya sukayi yanzu kam har Najma, sai kuma Maanal ta rungume Najma dake Soye fuska. Ta shiga jero addu'ar ALLAH ya tabbatar da alkairi ita da Yaya F. RK na amsa mata da Amin. Šari bisa Wari Maanal ta gamsu da bayaninsa. Kuma ita harga ALLAH dama zuwa yanzu ta huce koba duka ba akan jin zafin AA. Kuma tama ranta al™awarin zata bashi dukkan haWin kai na kulawa da soyayya bayan tarewarta kodan farin cikin Oum ta kuma ba™antawa Mamy, dan wlhy wannan marin datai mata tayima ALLAH al™awarin sai ta ramashi a zuciyar Mamy da salon ban mamaki akan AA....
     RK ya katseta da faWin.  Kasancewarku ku biyu Aunty zata samu garkuwa masu tare mata faWan, dan na fahimci so take itama tai amfani da waWan nan ΄an iskan yaran da take ta aurama su Ajwaad Win wajen tare mata faWa. Kunga kuma sai ki zuba da su idan tai tsami a tsakanin ku da su sai mu tafi plan c. Abu na ™arshe kuma Maanal dole ne ki dawo Maanal Winki ta asali ta baya, wato ΄ar rikici, sarkin takalar faWa, mai kuma tsiwa. Ki ajiye wannan sanyin da miskilancin, ki kuma ajiye wannan shiru-shirun da no™e-no™e, kinyi karatu, kin shiga cikin mutane masu mabanbanta halayya, na tabbata kina sane da komai miskilanci ne kawai ya sa kike nuna kamar baki san komai ba. To dan ALLAH ayi ha™uri a dawo kamar da dan wannan abun da muke gani ™arami wlhy ba ™arami bane ba. Babban ya™i ne, kuma ba'akan komai zai kasance ba sai na kwatar Yaya (Abah) da su Ajwaad. To idan su suna shirin ya™in hakan, mu zamu shirya na bama Aunty Garkuwa ne kamar yanda kika faWa, hakan kuma bazai muku daWi ba sai kun yi fito na fito da waWan shegun su Nuratun .
     Sosai sun gamsu da wannan bayani nashi, sai Maanal taji zuciyarta tai mata wani sakayau, duk wani ™unci da nauyi ya tafi sai sauke ajiyar zuciya take. Sun sake

Please Login or Register in order to submit comment