Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

cigaba da kiran AA harta sare, a haka ta lallaSa ta fito falo, ta window ta le™a compound babu kowa sai hasken fitulu, motocin gidan ma duk an fita da su sai huWu kawai dake a lulluSe, sai maigadi na gyangyaWi gidan shiru sosai. Har zata saki labulen idonta ya sauka akan Nibras dake tsaye a barandar sashensu ta upstairs. Idanu ta zuba mata sai taga gaba Waya hankalinta na'a sashensu ne. Tsaki Maanal taja da faWin,  Wawuya . Ta bar wajen. Sai kawai ta sakko ma falon ™asa cike da dauriya, a hakan ma da sau™i dan tana jin daWin gashin nan na Hajiya Shuwa. Anan ta kwanta cikin kujera, tun tana kallon agogo har barci ya saceta...
Tunda AA ya shigo idanunsa suka sauka a kanta. Zuba mata su yay shiru yana kallonta na tsawon lokaci. Sai kuma ta bashi tausayi. ˜arasowa yay inda take. A nutse ya saka hannu ya Wauketa gaba Wayanta. Sama ya haura da ita yana tafiya a hankali dan kar ta tashi. Har ko ya kwantar da ita a gadon Wakinsa bata farka Win ba, duvet yaja ya lulluSa mata tare da du™owa ya sumbaci lips Winta da goshinta sannan ya wuce closet Winsa yana cire kaya. Sosai yake jin damuwa akan halin da Mamy ke ciki, haka ya samu yay wanka yayo alwala. Shafa'i da wutri yay ™o™arin yi, yana idarwa kiran Oum ke shigo masa. Šagawa yay, Oum tace ga abinci nan zata saka a kawo musu hankalin kowa a tashe an manta ko Maanal ba'a kawoma abinci ba........
'ş
AJIYAH A DUHU 2

86...

........Maanal Win ya kalla, sai kuma cikin taushin muryarsa dake fita ™asa-™asan nan ya ce,  Oum tama yi barci ita, kawai a barshi nima na ™oshi zan sha shayi dare ya riga yayi .
 Auta kasan bana son zama da yunwa ko, itama zata iya farkawa anjima ta nema abincin .
 Oum ALLAH bana jin yunwa, itama kuma inta farka sai ta sha tea Win kiyi ha™uri .
 Shike nan ALLAH ya tashemu lafiya .
Sallamar yay mata shima ya ajiye wayar yana mi™ewa. Shima baibi takan tea Win ba ya nema wajen kwanciya dan barci ne a idonsa sosai. Sai dai me yana kwanciyar ya saka Maanal a jikinsa sai yaji kuma yanayinsa na sauyawa. Sosai yake jin bu™atarta, amma ya danne da tsiya-tsiya kodan bayanin da RK ya masa akan dole ya kauda idonsa akanta harta warke. Sannan shi a kanran kansa tausayi take bashi sosai. Dan yasan jiyan nan bai mata da wasa ba sam. Da ™yar ya samu yay barci, gabannin asuba kuma ya sake farkawa a yanayin matsuwa sosai, sai kawai ya shiga bayi ya shashshe™a ma kansa ruwa yayo alwala yazo ya hau nafilfili da karatun Alkur'ani. Hakanne ya bashi ´ar nutsuwa har lokacin salla yayi. Sai da ya tada Maanal ya taimaka mata tayo alwala sannan ya fita salla.....

_________&

1 WEEK LATER

Alhamdullahi satin AA guda ke nan cur da angwancewa. Ba ™aramin dauriya yay da juriya ba na kauda kai akan Maanal ba. Idan ka cire Wan sumbatarta iya lips hatta kissing Winta dainawa yay, dan tunda yay hakan a washe gari bayan ya dawo sallar asuba ya ™are da ciwon ciki bai sake kwantatawa ba. Sau™insa ma ciwon Mamy da zaryar zuwa dubata asibiti tana cimasa lokaci. Idan kuma ya dawo gida sai ya hau aikin office. Hakan bai damu Maanal ba dan itama harga ALLAH tana son ko zai nema wani abu kuma daga gareta to ya kasance ta warke tas kamar yanda kullum Hajiya Shuwa ke gargaWinta, dan ta kula shau™in soyayya na Wawainiya da yaran. To Alhamdullah gashin da take mata ya taka rawar gani sosai ga kuma jikinta baya ri™e ciwo a cikin kwana huWu ma zaren Winkin ya gama fita tas a jikinta. Sannan bata jin zafin komai sai ma wata nutsuwa ta musamman. Zuwa yau da take cika sati kam ras take jinta, kamar yanda doctor da tazo ta duba ta ma ta tabbatar ta warke sarai, dama tun shekaran jiya Hajiya Shuwa tace ta ga warke Win. Amma tai gum da bakinta.
Zuwa yanzu kam dai su kaWai ne a gidan nasu. Sai Auntyn su Mamy dake jiyyarta ita da Maman Saheeba dan an sallamota yau kwana biyu kenan zata ™arasa jiyya a gida, badan ma jininta da ya™i sauka ba su RK nata fama da kwana uku zatai su sallameta a asibitin, anyi-anyi ta faWi mike damunta ta™i. Da ™yar dai da lallashin da AA ke mata da kulawa aka samu jinin nata ya dai-dai shine aka sallamosu. Fuskarta ta saSe raunikan sun warke, hakama hannunta har an kwance ™afarce kawai dai da Waurin karaya, itama nan da kwana biyu ake saka ran kwancewa saboda bata da ™an jiki. Maganar hotunan nan kuwa da sun zo mata a rai sai ta turesu da tsiya-tsiya. Kai da ka ganta kasan abin duniya ya isheta. Amma sai kowa ke Wauka ciwon ne, itako ita tasan tashin hankalinta.

Har ´an hutun Oum duk sun wuce ba kowa. AA daya fahimci zamansa a gida akwai matsala jiya ya koma aiki. Dan haka yau ma yana fita Maanal ta shirya ta wuce sashen Oum. Jiya ma acan ta yini har sai da ya dawo. Sashen Mamy ta fara zuwa. A falon ™asa duk ta samesu har Saheeba dan tana sashen Mamyn har yanzu Baban Yaya ya murje idanunsa. Abah kuma ya™i saka musu baki ya kuma hana Oum yin magana. Har Nuratu tana gidan itama, taji sau™i sosai sai uban ramar da tayi da duhu. A down stairs Win Mamy ke jiyyar, dan tunda suka dawo asibiti aka gyara mata cikin Wakunan ™asa ta™i yarda ta hau sama saboda tsoron sake kallon hotunan nan.
Tun kafin Maanal Win ta shigo ™amshinta ya iso musu. Duk sai suka zubama ™ofar ido kuwa. Sai ko gata ta bayyana garesu cikin gayunta kamar ka saceta ka gudu. Ga wani irin ™yau dama da amarcin ya sata ta wani ™ara fresh abinta. Ga uban gyaran jikin Hajiya Shuwa na nan raWam tamkar yau akai mata sabo. Nuratu ce ta fara kauda idonta tana jan siririn tsaki zuciyarta na raWaWi. Sai itama Mamy ta Wauke nata. Saheeba da Mamansu ma suka taSe baki suna Wauke kai. Aunty ce kawai tai murmushi da faWin,  Šiyata kece? .
Murmushi mai ™ayatarwa Maanal ta sakar mata. Cike da girmamawa ta ce,  Eh Mama sannunku . Sai kuma takai zaune a kujerar dake kusa da ita ta ce,  Mama ina kwana! Ya mai jiki? . Cike da kulawa Aunty ta amsa mata, dan tama kanta al™awarin canjawa ita kam, shiyyasa ko jiya da Maanal Win ta shigo cike da kulawa ta tarbi yarinyar, hakama idan sukaje asibiti duba Mamyn ita da AA dan ya kaita a da daddare a washe garin da aka kwantar da su, daga nan kullum da dare suke zuwa. Maanal ta juya tana gaida Mamy da tambayarta jiki. Ciki-ciki ta amsa mata. Ko'a jikinta ta juya ta gaida Maman Saheeba. ˜in amsa mata tai ita kam, nan ma Maanal bata nuna damuwa ba. Ba kuma ta kalli ko inda Nuratu da Saheeba suke ba balle ta gaida Saheeba Win. Hakan sai yay ma Saheeba zafi. Itama Mamansu haka, ta kalla Maanal Win cike da Sacin rai zatai magana kira ya shigo wayar Maanal. AA ne, dan haka ta Wan lumshe ido ta buWe bata Waga ba harta tsinke, kiran ya ™ara shigowa a karo na biyu. Yanzu kam tasan dole ta Waga dan maybe wani abun ya manta. Aunty dake murmushi ta ce,  Šaga wayar mana Daughter .
Murmushi Maanal tayi tare da Wagawar takai kunneta..  ZUCIYAR Ajwaad ina kika shiga haka? .
Abinda AA ya fara faWa kenan tana kai wayar kunne. Gashi bata san sound Win yayi hight ba. Aiko a kunnen kowa wannan furuci nashi, ragewa tai, kafin ™asa-™asa ta ce,  Ina sashen Mamy idan na fita zan kira ka .
Šan jimm AA yay daga can, sai kuma ya ce,  Okay 2-minutes kawai na baki fa.
Murmushi tayi kawai ta yanke kiran. Šagowar da zatai taga kowa ya cika yay fam banda Aunty dake murmushinta. Sai kawai ta kalla Auntyn da murmushi ta ce,  Aunty bara naje, Mamy ALLAH ya ™ara lafiya .
Aunty ta amsa mata da amin tana sanya mata albarka, Mamy kuwa bata tanka ba. Maanal Win na fita Saheeba da Nuratu har haWa baki suke wajen zaginta. Da mamaki Aunty ta ce,  Datai muku mi zaku zageta? Kunga ku kama kanku, da wannan halin ke kike so ki shigo gidan nan? Ke kuma dake ciki idan baki sani ba raini kike siyama kanki a wajen yarinyar nan, kina matsayin matar yayan mijinta amma baki san yanda zaki ri™e girmanki ba. Ke ko Kamila ina ™ara nuna miki ki rufama kanki asiri ki daina nunama yarinyar nan ™iyayya ™uru-™uru. Kina dai ganin abinda kikai mata a asibiti ranar sai da Ajwaad yay magana, kawai ya shanye Sacin ransa ne saboda girma irin na uwa. Sannan ke kanki raini kike jama kanki a wajenta wlhy. Ni banga aibunta ba, yarinya mai natsuwa da hankali. Ai wlhy yaron nan Ajwaad ya more da mata dai-dai da halayensa. Hakama baiwar ALLAHn nan Fateema idan ta shigo kita Waure fuska da Wauke kai, ko ki hau barcin ™arya, a tunaninki bata san ciwon kanta bane ko bata lura da komai ™yaleki kawai take yi, ki cigaba, kina dai ganin mijin naku banda ran farko da aka kaiki asibitin yaje kin sake ganin shi inda kike? Ko sannu bata haWa ku ba har yanzu, yana gidan ma baya nan baki sani ba. Maimakon ki gyara zuciyarki kodan abinda ya faru Win nan ™o™arin buWema kanki aiki kike kowama ya fahimci mike ranki, to ALLAH ya baki sa'a kin san dai familyn Darma ba ˜anwar lasa bane. Ga matar Fawzan nan sanadinki ta shigo gidan amma saboda wannan saSanin ko sau Waya bata zo ta dubaki ba har muka gama zamanmu na asibiti muka dawo gidan nan. Ita ko fa, tana fama da kanta amma kullum sai sunje sun dubaki hakama jiya zuwanta uku sashen nan, harda yo miki abinci. Ga Saheeba nan tare damu take kwana tana tashi ko ruwan shayi ta taSa dafawa dan ki sha......
 Haba Aunty wannan kuma maganar miya kawota, nifa na fahimci kamar akwai abinda kikeji a kaina da ´a´ana a zaman nan. Haka fa ranar kika zage Nuratu a asibiti shiru kawai nai na ™yale dan a zauna lafiya. Yanzu kuma kina nuna wata banza can bare kamar ta fisu...
Kallon Maman Saheeba mai maganar kawai Aunty keyi, sai kuma ta girgiza kai tai murmushi da faWin,  ALLAH ya ™yauta. Nana yanzu ´a´anki ba nawa bane, dan na tsawata musu su gane abinda ya dace shine kuskure? To ALLAH ya baki ha™uri maida wu™ar an bari in sha ALLAHU . Daga haka Aunty ta mi™e tama bar musu falon.
Babu wanda bai rakata da harara ba cikinsu, Nuratu kam harda ™un™unin zagi. Mamy dai batace komai ba, dan ita kam duk sun isheta sotake ma su tafi ta samu filin baje matsalarta da neman hanyar maganceta amma taga basu da niyyar hakan............
'ş

Nima fa na ™agara hankalinki ya dawo kan hotunan nan Mamy=Ø Ş, kun san mu duk inda gulma take nan muke amma a Nobel=Ø.Ş
=بÜ=ØŞkoya kuka ce>Øqİ
AJIYAH A DUHU 2

87....

........Maanal kam na fita sashen Oum ta wuce. Kamar ko yaushe ko'ina na zuba ™amshi ne. Babu kowa a ™asa sai su Inte dake kitchen suna gyara, da alama yau sun makara aiki. Suna jin motsinta kuwa suka le™o suna gaisheta. Amsawa tai da kulawa, cike da tsokanarsu tace,  Wane shagali ake haWamana a kitchen Win? .
Dariya sukayi, duk da zasuyi sa'anni da ita Aunty suke kiranta saboda girmamawa. Inte tace,  Aunty wainar fulawa zamuyi kin san Joy tunda ta iya ci kowa ya bani .
Maanal na murmushi ta ce,  Ato ayi dani nima. Bara na duba Oum na dawo .
Da girmamawa sukace mata to, suna son Maanal dan sam bata da damuwa, ba girman kai, ba wula™anci, huWWa take da su tamkar ™awaye. Bata samu Oum a falo ba sai ta le™a bedroom. Wanka take dan haka ta dawo falo ta zauna, sai ga kiran AA ya sake shigo mata. Šagawa tai tana murmushi da kaiwa kwance a cikin kujerar ta ce,  Na tuba .
Daga can ya ce,  Oh kina ma sane kenan? .
 Ni na isa. Na bari na zauna ne kasan ita wayar Sarki babu girma a Wagata ana tafiya ko ana tsaye .
Murmushi yayi har tana jin sautinsa. Sai kuma cikin sake tausasa murya ya ce,  Yanzu kina ina? .
 Falon Oum .
 ³ar gata mai aure kusa da Mamanta .
Murmushi tayi mai ™ayatarwa, sai kuma tace,  Yanzu ya akai ta samu ne? .
 Zadai ta samu anjima. Yanzu kam kewar ZUCIYATA nake yi shiyyasa nace bari na ji sautinta. Gaskiya inaga gobe zaki dawo aiki .
Cike da shagwaSa ta ce,  Amma kaifa kace sai Monday .
 Na fasa, idan ba hakaba nima zan zauna gidan sai Monday Win mu dawo tare. Dama yanzu ne ya kamata fa na fara nawa angwancin tunda kwanakin duk sun tafi a jiyya .
˜asa-™asa cikin raWa Maanal ta ce,  Yanzun ma jiyyar zaka cigaba da yi dan ban warke ba .
 Haba Besty kiji tausayina mana, kullum sai dai aita zuwa min cikin barci ana sani wankan dole haba mar'atussaliha .
Murmushi Maanal tayi, muryarta na fita a ma™oshi ta ce,  To al™awari banda jin ciwo .
 Nayi da gudu ma kuwa zan bi a hankali My Everbloom .
 To ka dawo da wuri .
Ta faWa cikin raWa sosai. Tana gama faWar kuma ™itt ta yanke kiran, tama kashe wayar gaba Waya tana murmushi. Dan inba haka tai masa ba bazai yi aikin ba. Haka jiya kaWan-kaWan ya kirata har Oum ta ganosu ta ce,  Anya yau Auta zai yi aikin arzi™i a office Win nan kuwa . Aiko tunda ta tashi ta gudu bata dake dawowa sashen Oum Win ba sai yanzu....

_________&

KADUNA

A KD kam dukan labarin shagalin biki yaje kunnen Hajiya Yaya tas. Da yake bata koma ba tun zuwan datai gidan randa Yaya Yazeed ya daki su Nusaiba. Daddy yayi niyyar sake fatattakata Ammie ta dinga ro™onsa harda kukanta. Dole ya ™yaleta amma fa ko sau Waya bai nuna yasan tana gidan ba. Ita kuma girman kai ya hanata zuwa inda yake acewarta ma su zuba. Sai dai maimakon su zuba da Daddyn sai suka zuba da Wanta Yazeed. Dan kuwa dai da gaske kan Yaya Yazeed Win ya juye gaba Waya. Babu wanda yake ji da gani sai Nazeerah da iyayenta. Kai tunda ma Hajiya Yaya ta dawo gidan bai le™a sashen nata ba. Sai dai ta hangesa ya fito zai shiga mota ko ya dawo zai shiga sashensu. Ta aika a kira mata shi Nazeerar ta kore ´ar aiken. Hajiya Yayan taje sashen da kanta bugawar duniya Nazeefa ta™i ta buWe mata kuma Yazeed Win na zaune a falo yana jinsu, aiko ranar harda kukanta, shine taje ta kai ma Babanta ™ara. Babban ya kira Yazeed amma sai cayay masa shi yamayi tafiya baya gari. Hajiya Yaya tace ™arya yake. Baba yace to shi mizai yi kuma tunda yace baya nan. Haka dole ta dawo gida tana kukan zuci mamakin Sabuwa na girgizata. Dan yanzu kota kirata bata Waga mata waya itama, taje gidan ance basa nan ita da mijin. Shima kuma Yazeed Win ana saura kwana biyar salla yara sukazo suna sanar mata gashi can shi da Nazeefa sun shiga mota sun bar gidan harda akwati alamar tafiya zasuyi. Daga wannan fita ce har yanzu babu Yazeed Win babu matar tıÿÿÿ‚ƒ„…†‡ˆ‰Š‹Œ‘’“”•–—˜™š›œŸ ¡¢£¤¥¦§¨©ª«¬­®¯°±²³´µ¶·¸¹º»¼½¾¿ÀÁÂÃÄÅÆÇÈÉÊËÌÍÎÏĞÑÒÓÔÕÖרÙÚÛÜİŞßàáâãäåæçèéêëìíîïğñòóôõö÷øùúûüışÿasa ga shi har sati uku kenan dayin salla. Ta gwada kiran shi a waya bata shiga alamar ma ™asar suka bari.
Hakan kuwa akai Yazeed da Nazeefa basa Nigeria, sun fita hutawa shida surukansa, hakan kuma duk a cikin shirin mijin Sabuwa ne zai fara aiki akan Daddy. Zancen biki ma Sabuwa ce ta sanarma Nazeefa, sai kuma ranar taga Yazeed Win na kallo a waya shine ta kunnashi da cewar tana son ya bata no Win Maanal shi kuma ya tashi ya bar mata wajen gaba Waya...

Itama dai Hajiya Yaya labarin biki kaf yaje kunneta a bakin ´a´anta. Duk da cike da hassada yaran ke bata labari basu rage mata komai ba. Aiko ta girgiza, abin kuma ya tsaya mata a zuciya sosai har ya nema gagararta barci. Washe gari ta tashi da wannan Sacin ran sai kuma ga Hajiya Basariyya an dawo da ita. Kawu Manu da kansa ya maidota, ta rame sosai tayi ba™i kamar ba Hajiya Basariyya ´ar gaye ba. Su kansu yaran tambayarta suka dinga yi tayi rashin lafiya ne. Tunda ta dawo yanda bata kula kowa ba itama Hajiya Yayan bata kulata ba. Ammie kam bata nan ita da su Waleed Daddy ya kwashesu sun ma bar ™asar kwannansu biyar kenan.
Itama dai Hajiya Basariyya ko hutawa bata gama yi ba yaranta suka shiga bata labarin bikin Maanal. Wani irin ™una ta dinga ji a zuciyarta, daga ™arshe ta daka musu tsawa alamar su barta bata bu™atar ji. Dole sukai shiru kuwa. Ranta a Sace ta korosu daga bedroom Win nata dan dama duk suna zagaye da ita ne acan. Wayarta ta cire daga caji data sanya ta shiga kiran layin Huznah. Amma switch off. Shiru kawai tai abin duniya ya isheta. Sai kuma ta tashi ta hau gyaran jikinta dan ita kanta ™yan™yamin kanta take balle wani. Sau™inta ma Daddyn baya gida balle ya ganta ta koma kamar bola, duk da dai taji zafin jin wai basa ™asar shi da Ammie da ´a´anta. Gefe ga yaran sun ™ara mata wani Sacin ran da labarin bikin Maanal. Aiko sai haWiyar zuciya take tana fesarwa cikin ™unar rai.....

_________&

KANO

A Sangaren Huznah tunda taga shagalin bikin AA da Maanal a wayar Khadijah jikinta ya sake rikicewa. Da farko bata san abinda ke faruwa ba tunda ba wayace da ita ba. Tsautsayi a washe garin dinner Win su AA Sageer ya kaita gidansu dan ta yini, saboda da salla bai barta taje ko ina ba. Ganin kwana biyu laulayin ya Waga mata sai ta bashi tausayi da zaman kaWaicin yace ta shirya ya kaita can ta yini. Ashe rabon ta ganoma kanta abinda zai dameta. Aiko ta tarar Khadijah na kallon shagalin biki a TikTok. Ita Khadijah batare data san akwai wata ala™a tsakanin Huznah da AA ba ta shiga bata labari. Huznah sai taji kawai tana son ganin bikin tace ta bata ga gani, Khadijah tace ai datan ta ya ™are. Dubu Waya Huznah ta bata tace taje ta sanyo, aiko cike da murna ta amsa taje ta sako ta bama Huznah waya.
Ai tunda taci karo da fuskar AA da Maanal shike nan. Bata ™arasa ma kallon video Win ba ta yarda wayar, bayin gidan ta shiga taci kukanta ta fito. Sai tai kamar amai tayo. Haka dai tai wannan yini babu daWi, ™agara ma tayi dare yayi yazo su tafi gida. Tun ranar laulayinta ya dawo sabo fil, ™arshe dai sai da aka kwantar da ita asibiti. Yau kwana biyu kenan da sallamota.....

________&

Kamar jiya yau ma Maanal ta hana Oum yin komai, ita tayi girki tsaf su Inte suka shirya a table. Dan yanzu shima Babban Yaya ya dawo nan cin abinci. Suma su Naufal anan suke gun Oum Win. Maanal Win ce ma taje ta Wakkosu a school jiya. Yau ma tana ganin biyar tayi ta Wauka key Win motar Oum dan nata sai an kaisu service. Tare da Inte da tace zata rakata suka tafi. Babu jimawa sai gasu sun dawo. Kusan dai-dai lokacin shima AA ya shigo gidan, amma ya rigasu dan Maanal na shigowa da mota ciki shi kuma yana fitowa.
Ganin motar Oum ya sashi dakatawa da mamakin ina Oum Win taje haka da yamma. Fitowar Anum da gudu ya sashi gane Maanal ce, kai tsaye wajensa yarinyar tayi cike da farin ciki. Shima sai ya Wauketa ya Waga sama yana murmushi da faWin,  Oh oh Oumna ta dawo school .
Shima Naufal AA Win ya nufa ya rungume, dai-dai nan Maanal ta fito itama idonta a kansu. Gira ya Wan Wage mata ita kuma tai murmushi. Koda ta iso inda suke tana masa sannu da zuwa sai yay mata nuni da ido tazo. Bata musa ba ta matsa, ya wani matsota ya haWa ita da yaran ya rungume. Cikin kunneta ya raWa mata,  In sha ALLAHU nan da 5years haka zan dinga haWaku ke da yara ina rungumewa .
Murmushi tayi tare da Wan mintsininsa zata fita a jikinsa ya hana hakan, sai da ya bata wani Wan sumba a kan wuya yanda yaran bazasu lura ba, da mata raWa ya ce,  Ina taya kaina murna yau a angona nake . Harararsa Maanal ta Wanyi da matsawa yanzu kam dan karma wani ya fito ya gansu. Sai dai bama ta sani ba komai da suke a idon Nibras ne, hakama ma Saheeba dake dakon jiran dawowar Babban Yaya tana a barandar sashen Mamy ita da Nuratu da itama taga komai. Yana Wauke da Anum ya ri™o hannunta cikin nashi suka nufi sashen Oum. Naufal kuma na Wauke da ledan tsarabar da AA Win yay musu dan kayan sunma Inte yawa ta kwashi school bags nasu da lunch box.
Yanda yake murza mata hannu yasa ta kallesa, shima kallon nata yayi cikin lumshe idanu da buWewa. A saman lips ya furta,  Hannunki yana da sanyi mai nutsar da raina. Ina jin kariya da salama idan kina kusa da ni. Zan so naita ri™e hannunki a haka har abada Besty . Abinda ta gani kwance cikin idanun nasa yasa ta kauda kanta kawai tana murmushi. Shi ko ya Wan cije lips da sake lumshe idanu da buWewa. Suna shigowa main falo ta hanga Oum ta cire hannunta a cikin nasa, bai hanata ba dan duk rashin ta idonsa baiyi a gaban Oum. Barsu dai suyi Wan faWansu da tsokanar juna shi da Maanal Win shike nan.
Oum kam sarai ta gansu amma ta basar,

Please Login or Register in order to submit comment